Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ruby tashigo kina nan anacen anata nemanki ta xaro ido kadan waye yake nemana ?? A.k Garkuwa kin rikitamin bro fa kiyi sauri tai shiru sbd karar kiran wayar ta murmushi tayi special bro gata nan dariya to shikenan kafata kafarta xan kawo maka ita yanxun nan ta katse wayar kinga yadda ya daga min hnkl shi Jennifer Jennifer taso muje gaban Jennifer ya fadi da ta tuno gargadin mr coffee sannan tana matukar jin kunyar ruby baxata iya musu da itaba jikinta sanyaye ta mike tabi bayanta ruko mata hannu tayi sukai bangaren ya khaleel kai tsaye dakin suka shiga ita kam a tsorace ta shiga dakin xaune ta ganshi da farar singlet da yana ganinsu yasaki murmushi special sis ngd sosai dariya tayi nacika alkawari ta juya asha hira lfy ta fice ya harari Jennifer shine kika gudu kika barni ko ?? Kai dan rainin hnkl gata nan dakace baka sonta ba da sauri ta kalleshi dan batasan yana dakinba yana kwance kan 3 siter yana sanye cikin farar sheet da 3 quarter yana danne dannen wayrashi cikin hada rai yace meye haka Prince ? A gaban yarinya kake irin wannan zancen dariya yayi sorry manya Jennifer ya kira sunanta ta amsa ina son naji amsata ta saci kallon ya khaleel idonshi a kanta ya galla mata harara karar shigowar test taji ta duba ya khaleel ne ... Ki fada masa kina da miji kin amince min xaki aureni ? Da bara ta fado mata tace ina so kabani lokaci zanyi shawara wani kallo ya khaleel yai mata wane irin tunani malama ki bashi amsa yanxu khaleel plx kabita asannu a tsorace tace kayi hkr ammin miji ta kalli ya khaleel yai mata jinjina da hannu ta saki numfashi wannan ba damuwa bane Jennifer tunda ba ki aure ba zan cigaba da Neman aurenki har sai kinyi aure zan hkr Suka kalli juna tai murmushi hade da cije lebenta na katsa wato ta rama abinda yake mata kwafa yayi ya mike ya shiga bed room dinshi yana barin wajan taji zaman ya gundireta ta mike wayar ta tafi A.k yasa hannu ya dauka yai dialing numb dinshi kiran ta shigo yaga numb din sannan ya mika mata wayar sukai sallama ta fice daga dakin jagwab ta fada kan gado tana tuna abinda ya faru tsakanin su banko kofa taji anyi gabanta yai mummunan faduwa ganin su zahra cikin tsawa zahra tace ubanwa ye yace kiyiwa Prince A.k mgn ke wacce irin mayyace ? Anty Jidda anya kuwa banza take barin maza shegiya duk inda taje sai ance ana sonta ? Ina fa banza agumi take musu irin Nasu na mugayen yare to wllh ahir dinki Jidda tace kina kallofa da kyar na rabata da ya khaleel irin bakin cikin dana kunsa akan wannan kafurar wai ma waya gayyace ki taronmu ?? Kin wani Sa banxan karamin material dinki kina rausaya wai ke mai Kyau fadamin suwaye munana ?? Zahra tace warning na karshe dan ubanki ki fita har kar A.k dan yafi karfinki kije kisami dan jagaliya dangin ojuku ki aura ba ki dinka hange hangen wayanda suka fi karfinki ba shasha sha ! Anty Jidda yarinyar nan sai mun mata Jan wuya na fuskanci Yar rainin hnkl ce cikakkiyar Yar iskaba xamuyi maganinki kin kusa barin gidan nan akoma cen acigaba da sai da garau garau sukai mata tass sannan suka fice ta share hawayen fuskarta da ya xubo tai tsaki ke kika damu da wani Prince A.k garkuwa

Basu dade da fita ba ya shigo awahalce ta kalli kofar yau kam taga ta kanta ya tsaya atsaya hannunshi cikin aljihu baxaki huta ba har sai kin fadi abinda ke cikin xuciyarki kada ki kuskura wata alaka ta hadaki dashi kiyi maza ke yanketa ki fada mishi kice mijinki baya bukatar ganinki da kowa ko dole ne yaja dan karamin tsaki ke ! Ta turo baki nifa ba sunana ke ba yai shiru yana kallonta ni kuma dashi nai niyyar kiranki mai yasa baxaki fadi maganar Da barinta xai iya janyo miki ciwo shikenan tunda kin xabi ki barta tai ta wahalar dake ya fice tabi kyakykyawan bayanshi da kallo tana mmkin maganganunsa a hnkl ta furta ina sonka mr coffee amma baxaka tafajin Kalmar nan abakina ba koda kuwa xata xame min illa araina kuka ya kufce mata ranar kam batai barci ba tunane tunane ta kwana yi




***** *****

Washe gari ya haisam ya wuce office ya dauko wasu muhimman takaddu da ya manta su acen yana shiga ya gansu su uku biyu maza ita kadai mace ya kallesu ta waiwayo tana xabga masa shu'umin murmushi kana mmk ? Ta fada tana kallonsa meye abin mmk dan na ganki anan bayan nasan xaki iya aikat fiye da haka me ya kawo ki office dina ? Ko kin gama aiwatar da aikin daya kawoki gidanmu ? Wai shin Jennifer ke wacece ? Murmushin ta Kuma yi nima shina ke so nasani ya wurga mata kallo wannan kuma ke kika sani dan bazan yadda da salon rainin hnklinki ba plx haisam ta katseshi wacece Jennifer ? Mikewa yayi yana kallonta dan gani yake ta gama raina masa hnkl wacece ke ? Ni kike tambaya matsayinki ? Ni bani bace Jennifer ta kalli mazan nan biyu Mara Sa Kyan gani suka fita so nake nasan wacece ita sunana hindatu .......




By
*GARKUWA*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




39&40

Wani irin kallo yai mata me kike son cemin kwantar da kai tayi nafada mk bani bace Jennifer wacece ita ?? Yayi shiru hade da kallonta inajinki yafada yana gyra xama


Sunana hindatu ban San kaina ba ban kuma San wacece ni ba nataso a hannun marikina gawurtaccen dan fashi dan damfara dan safarar kayan maye yanxu haka yana hannun hukuma atsare kafin aka mashi yasha fadamin ba shi ya haifeni ba duk lokacin Dana girma xai bani wani lbr me ban mmk akaina kwatsam ranar damukaje fashi a shopping mall na ganka har ka kirani da wani suna daya ban mmk dalilin dayasa na hana akashe ka dan abinda na da de ina nema kenan in San kaina shiyasa naita bin diddiginka har na gano inda kake

Shiru yayi yana kallonta dan shi Sam bai yadda ba ita bace bace wayar shi ya ciro ya kira mahboob bata dade tana ring ba ya daga yace dan Allah mahboob hadani da Jennifer zan sata wani aiki gata ma muna tare a kitchen ya mika mata waya atsorace ta amsa ya rasa mai zaice da yaji muryarta tabbas itace ya kalli hindatu datake gabanshi ya kuma saurari muryar Jennifer da kyar ya saita kanshi yace ta dafa masa indomie yana nan tafe ya kashe wayar ya kalli Hindu tai murmushi kadan yasaki numfashi ikon Allah Allah mai halitta kin San wani abu ? Kai ta girgixa dai dai da maganar Ku iri dayace ba banbanci yanxu ya kikeso ayi ? Ina so duk yadda xa ai yanxu ka kirata taxo nan office dinka muga juna kamata yayi kitashi muje gidanmu kai ta girgixa masa koda zanje gidanku to ba yanxu ba kai tsaye numb din Jennifer ya kira ta daga atsorace yace taxo xata rakashi kasuwa akai kayan matan da yake son siya amma a office xata sameshi yanxu yanxu danjuma ya kawota ganin cewa a gaggauce yace yaxo yasa ta fito da sauri ta fada wa danjuma ya dauketa suka taho


****** *******
Basa bata lokaci ba suka iso yace danjuma ya juya ita kuma ya shigo da ita a tsorace take dan gani take kamar wata muguntar ya shirya mata ta ga mace axaune amma bata ga fuskar ta ba sai da taje gab da ita ta saci kallonta karaf suka hada ido a kidime suka mike lokaci daya suka mike hade da kurawa junansu ido Jennifer ta nuna ta da yatsa wacece ke ? Hawaye ya xubowa Hindu tace wa haisam kayi namijin kokari Dole ka kasa tantanceni da wannan halittar Alhamdllh lallai wahalata taxi karshe ki karemin kallo ni Yar uwarki ce rungumeta tayi ita dai Jennifer mmk da ta ujjubi ya hanata mgn ta xauna jikinta na karkarwa Hindu tace dole ki kasa mgn tashi muje ki nuna min iyayenmu abakinsu xamuji komai haisam ya mike gsky kam.dan al'amarin naku akwi son jin dalili gaba dayansu suka mike itakam Jennifer binsu kawai take har suka shiga mota dake haisam yasan hanya kai tsaye ya hau titi Hindu ta kalli Jennifer kinki mgn ta kawo wani gwauron numfashi sannan tace mmk ne ya kamani ban taba tunanin haka ba sai ga shi na ganki wllh babu wani abu daya banbantani dake axahiri sai dai ko abadini nayi mmkin wannan ikon Allah ni kaina banyi tunanin tsananin kamarmu dake takai haka ba dai dai da murya fa ko ba'a fada ba ai ansan mu yan uwan juna ne haisam ya tsaya dai dai kofar gidansu Jennifer kai tsaye cikin gidan suka shige a daki suka tadda Maman David ita da papa da David da yake kwance akan cinyarta da gudu Jennifer ta karasa hade da fadawa jikin Maman David da oyoyo my jenny su haisam suka karaso shida Hindu araxane Maman David take kallon Hindu murmushi tayi hindun ta shigo Jennifer ya nunawa mama Hindu mama dama mu biyu kika Haifa ? Ya akayi baki taba fadamin ba fata rai tayi ke kadai na Haifa wannan ban Santa ba sam papane ya kalli Hindu da mmk yace wannan wanne irin kama ne ? Mikewa mama tayi me kuka xo yi ?, tacewa haisam kuna son sawa yata wani irin tunanine ? Dama sam hnklina bai kwanta da yin aiki a gidanku ba Ku tashi Ku fita ni yata ita kadai na Haifa bansanki ba ke ta nuna Hindu hawaye ya saukowa Hindu ko baki fada ba ni nasan ba ke bace uwarmu hannu tasa cikin riga ta xaro karamar bindiga ta nuna kan David ko ki fadamin gsky kona kashe ramammen dan nan naki kuka mama tasa plx karki harbeshi haisam ya mike Hindu kibi ahnkl kada ki harbeshi idan har bata fadi gsky ba kashe shi zanyi inkashe wancen mijin nata me kwala kwalan ido jin an ambaci papa yasa yace ko baki harbemu ba dole gsky tai halinta kuka Jennifer tasa kina da hnkl dan sunce ba iyayenki bane shine xaki kashesu ? Yimin shiru ! Hindu ta kwatsa mata tsawa ba iyayenki bane papa ya mike ina zaka hindu ta fada tana Nunashi da pistol din hannunta ya daga hannu sama zan dauko muku wata shedane yana ina ? Ta tmby shi yanuna wani tsohon akwatunshi haisam ya tashi da Kansa ya dauko papa ya bude jikinshi na rawa ganin anbude akwatin yasa mama rushewa da kuka wata leda ya dauko acikin akwatin ya xaxxageta kayan jarirai na sanyi da wani karamin dankunne da awrwaro na gwal suka fado sai envelope ya ciro wani karamin pix tabbas Jennifer Yar uwarki ce dan gashi nan a pix din da muka tsince ta ya mika mata pix din ta kalla hawaye ya sauko mata duk wayan nan kayan ina da irinsu ya akayi ka tsince ta ??,

Yana rubuce ranar talata a shekara ta 1995 watan July anan garin KANO a unguwar janbulo da safe muka tadda an ajjiye ta agefen bola dai dai kofar gidanmu nacen jikinta dauke da wannan kayan kunnanta da wqnnan barimar hannunta sanye da wannna awarwaron sai wanna envelope din aciki ansaka wannan pix din da kuma takaddanta na haihuwa wannan ranar ta nuna watan ta daya da kwana goma cif rushewa da kuka sukayi dukansu hindu da Jennifer ita hindu tana kukan bakin cikin wannan ramari cikin kuka tace rana daya aka wullar damu hannu tasa a aljihu ta ciro barima irin ta Jennifer da awarwaron sak iri daya sauran kayan suna cikin mota itakam Jennifer kukan tarasa gane kanshi babban bakin cikinta bata San wace rayuwa xata faraba da mmk papa yace kina nufin kema wullar da ke akayi ? Kai ta daga masa tabbas ina so kubani yar uwa ta muje mu binciki asalin iyayenmu papa mungode da taimako Jennifer ta tsaya da kukan ngd iyayena har gobe Ku iyayene kuna raina amma kuyi hkrin rashina na wani lokaci lokaci daya naji ina son ganin aslin iyayena dole zanbita baxan iya xama da wannna daukin ba takarsa da kuka mama kukan takeyi nabaki goyon baya jenny Allah yabaku Sa 'a hindu ta mike haisam ya mike xuciyarshi cike da tausayinsu Jennifer fa ma mikewa tayi tana kuka mama xan dawo nan da kwana 2 tafice da sauri tana kuka suka shiga mota gaba dayansu



****** *******

Haisam ya ce ina xamu hawaye na sauka a idon hindu tace gidana dayake cikin hotoro g.r.a ya ce ita kuma Jennifer fa ? Shine ban San ya xamuyi ba muje cen din ma yanke shawarar yadda xa ai basu bata lokaci ba suka iso kai tsaye falo suka xauna dukkansu jikinsu asnyaye Jennifer tace ta ina xamu fara Neman iyayenmu haisam yace wai Hindu wacece wannan matar dana ganki da ita a saudiyya? Tai masa wani irin kallo saudiyya ??ta maimaita yes ya fada yana kallonta ko bake bace sulthaana ? Araxane ta mike cike da jin dadi bani bace Alhamdulillah bani bace shikenan wahalar mu ta yanke iyenmu nacen duk yadda akayi matar nan itace mahaifiyar mu ikon Allah haisam ya fada tabbas kuwa dan akwai sulthana ban da yanxu kince min ba ke bace baxan taba yadda ba dan yanda kuke tsananin kama da Jennifer haka take da Ku itama Jennifer dadi taji ya kamata yanxu ya xa ayi muje saudiyyan ni in kun yadda ma gobe muje kai haisam ya girgixa mata baxaiyiyu gobe ba nan da 1 week dai haisam plx hindu ta fada xuciyata tana cike da kwadayin son ganin iyayena ki kwantar da hnklinki dolene sai munyiwa Jennifer biza cikin satin nan dai ajiyar xuciya Jennifer tayi haisam ya kalleta yanxu wqcce shawara kuka yanke ?? Tame ? Suka tmby shi Jennifer mana anan zan barki a a ya haisam tare xamu koma gida dan bana son kowa yasan wannan zancen har sai mungama iyayenmu plx ka rufa min asiri murmushi yayi bakomai gobe gobe zansa a fara miki shirye shiryen tafiya ya mike yana kallon Hindu kefa kutafi Ku barni anan dan bani da wata matsala suka wuce a cikin mota Jennifer ta dake ya haisam ina son tmbyrka ? Wai shin ya akayi haka ta faru ya kwashe komai ya fada mata ta fashe da kuka yana rarrashinta har suka so gida



*******************

Suna shiga sukaci karo dashi yana kokarin shiga mota yai mmkin ganinsu tare nan da nan fuskrashi ta canxa gabanta ya fadi asanyaye ta fito daga mota yana harararta cikin gida ta shige tana jin tsoron abinda xai biyo baya awahalce ta xauna agefen gado hade da dafa kanta daya ke juyawa anya ma kuwa itace ? Jin kanta take kamar ba itaba wai mama da papa ba su suka haifeta ba jin abin take kamar amafarki ta fito daga daki xata gyara falon kasa a xaxxune tagansu dukansu dake har yanxu gidan acike yake da bakin da basu tafiba yawwa ummana taji muryar Jidda kinga mahukaciyar yarinyar da muke mgnr ta daxu ta nuna Jennifer gaba dayansu suka xuba mata ido wacce aka kira mama tace aw wannan ce ? Ai nazaji Yar wani kusa ce agarin nan yanda naga tana daukan knta jiya tana lika daloli ashe Yar su ujuku ce Yar gidan Malan shehu ke ! Jaraba kike kowa ? Gaba daya falon suka Sa dariya banda Momy da ruby zahra tace Jennifer OK koma wa kike xonan atsorace ta je kusa da ita hannu tasa da damki kunnanta meye matsayinki a wannan gidan tana xubda hawaye tace Yar aiki kinga wannan ta nuna zahra da Jidda daki taba minsu kwara ki tabani aknsu babu abinda baxan iyaba bani da Kyau in aka shiga gonta tun jiya aka kawomin kararki babu ke ba Ibrahim bare kuma Prince A.k Garkuwa sbd ba sa'anninki bane sun girmi ajikinki banda ma jaraba irinta namiji mai xaiyi da kaxanta? Dan Allah tashi tasakar mata kunne maxa akawomin hypo da kleen na wanke hannuna na taba kaznta fice kiba mutane waje sum sum ta wuce tana xubar da kwalla daki tana shiga daki ta fada gado hade da rushewa da kuka karar wayarta taji ta daga ba tare da ta duba suna ba muryar Momy taji kiyi hkr Jennifer bani da yadda zanyi sbd ianwar dadynsu zahra ceki kwantar da hnklinki komai zai wuce ba komai Momy ngd ta rarrsheta sosai sannan ta kashe waya

Da gamma tana xaune a daki ya shigo kamar ko yaushe fuskarshi ba walwala ya tsaya atsaye ina kikaje keda haisam ? Tayi shiru dan batai tsammanin tmbyr ba ke ! Bakayaji jine ? Cikin in ina a a a am mun munje kasuwa ne daga yau na hana ya fada cikin fada yai shiru sannan yace asanyaye kada na kara ganin kin fita da kowa kuma bana son nasake ganinki da mahboob ban yadda dakawacen Ku ba sannan daga yau karna kara ganinki da karamin gyale kina jina ?,kai ta daga masa kiyi mgn ina ji kuma zan kiyaye yayi Kyau yace sannan ya fice hawaye ya balle mata tana ganin abu iri iri



"**********************


Cikin sati daya haisam ya gama musu komai na tafiya taiwa Momy karyar xataje Edo state suka taho saudiyya


Saudiyya
Da yamma suka sauka Jennifer haushin hindu kawai takeji sbd tasa antaho da yaranta maza su biyu Mara Sa kyan gani ga gefe guda na xuciyar ta haushin hindun takeji batasan dalili ba haisam yai musu jagora dan suwa masaukinsu a hanya danja ta tsayadda su yana waiwayo fuskarsa yaganta acikin mota tana waya fuskarta cike da nishadi Hamdala dayayi da Saudi suka tmbyeshi yace ga wacce muke nema nan agabanmu baxasu iya ganinta ba dole suka hakura haisam yace drivensu yabi bayar mortar da ake janta basu Dade ba suka so wani tamfatse tsan gida mai gadi ya bude ta shiga suma suka bita ta fito daga mota tana yiwa motarsu kallon raini fitowa sukayi suna mmkin kamarsu da juna tana ganinsu ta kura musu ido ta kare musu kallo irin kallon sama da kasa sannan ta ya mutsa fuska suwaye Ku ta tambayesu araine ?
Dai dai lokacin da wata babbar mace ta karaso tana fadin oyoyo sulthana ganinsu yasa tai turus ta bata rai suwaye Ku a dake hindu tace mu yan uwan sulthana ne dan ko ba a fada ba ido ya tantance kuje kunemi inda yan uwan Ku suke yata itaka dai na Haifa tsaki hindu tayi nga alamar xaki raina mana hnkl mu kuma baxa mu jure ba xaro bindiga tayi ta nuna matar da ita ko ki fada mana gsky ko na daukeki da wannan sulthana ce ta shagaban matar dalla gafara malama ance ba sanku ba dolene ?,daga ka wai munyi kama ? Sai dai Ku harbeni tsawa hindu tai mata tsab zan harbeki dan naga baki da kunya fitsararriya matsa sulthana kada su cutar min dake cikin kuka matar take mgn tabbas sulthana ba yata bace tsintar ta nayi tafashe da kuka






By
*GARKUWA*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




21&22
Kare mata kallo yayi kina lfy kuwa ?? Ya jefo mata tambaya ta kauda kai sbd tsura mata ido da yayi lafiya ya mahboob kawai kaina ne yake sarawa anya kuwa baxamu koma asibiti ba?? girgixa kai tayi basai mun koma ba zansha magani na daga kai yayi tasan kawai kyaleta yayi bai yadda da amsarta ba asanyaye ta wuce tana jin haushin Sa mata ido daya keyi musamman in tana cikin wannan yanayin data kasa gane mishi dakinta ta koma ranta amatukar bace babu abinda take tunawa irin yadda taga Jidda kwance gefen jikin ya khaleel tarasa dalilin dayasa take jin haushin haka anya kuwa taiwa kanta adalci ??



Tunda Jidda taxo gidan ta daina kai mishi coffee ko tee dan ta fuskanci kamar yana sane yake yimata haka indai yakira waya suwaiba take cewa ta daga ta kuma roketa da idan yace tana ina tace bata kusa jiddan ma kaucewa haduwa da ita take dan tana jin haushin ta tarasa dalilin dayasa hakan suna kitchen wajan Dora dinner hira suke jefi jefi wacce suwaiba ce karfin hirar ita hnklinta yatafi tunanin fitar da taga khaleel.sunyi da Jidda taji haushin ganinsu tare cikin farin ciki sunyi shiga mai Kyau da daukan hnkl da wuri suka gama ta fito kenan dan taje tai wanka ta ganshi tsaye kamar mai jiran fitowar ta alama yai mata da hannu cewar ta biyoshi garden ya wuce tabi bayanshi ba yadda ta iya tasan tsareta xaiyi da surutu da tsarin tsiya nuna mata guri yayi da hannu ta xauna shima ya xauna kusa da ita amincin Allah ya tabbata agareki maabociyar kyawu da kyautayi ina miki maraba da xuwa wajen nan ....dan karamin tsaki taja aranta haka ka iya tsarin mgn.....tare da kai ta amsa tana murmushin yake wow....murmushi yana yiwa kyawawa Kyau amma naki yafi dacewa da fuskarki idan kikayi murmushi fuskarki tana sauyawa ta koma asalin kirarata kyanki yana fitowa fiye da tunani tabe baki kawai tayi wannan abin dakikeyi Jennifer yana Sa kyanki ya haske duk wasu kyawawa dariya tayi dan yafara wuce gona da iri yasalam dariyarki tafito da kyawawan hakoranki Wanda haskensu ya haske taurarin da suka Dade da dushashewa ....girgixa kai tayi itafa wayan nan kalaman haushi suke bata ......ngd ya mahboob nine zan gode miki dan nasan kyawawan mata irinki suna da tsari da tunani akan Wanda yadace da suyi rayuwa dasu kowacce iri jennifer ya ambaci sunanta yana kallon kwayar ya idonta ta kalleshi ya kashe mata ido daya yana mata shu'umin murmushi ina son na tambayeki kanta akasa ta amsa da Allah yasa nasani ina son insan wacece ke ???? Araxane ta matsa da ga kusa dashi tana mishi wani irin kallo bangane ba ya mahboob?? nan da nan hnklinta yatashi sosai ta mike jikinta na rawa ya dago kai yana mmkin rikicewarta lokaci daya
Ina son nasan wacece ke ?? Maana tarihinki atakaice me kakeson Sani ?? Batasan lokacin da ta jefishi da tmbyr ba cigaba da kallonta yayi yana mmkin maganarta ban fahimceki ba Jennifer ? Laifine dan natambayeki asalinki ? Da sauri ta kwantar da hnklinta hade da komawa ta xauna tana kallonshi sunana Jennifer Solomon sunan mamata Sera amfi kiranta da Maman David gidanmu na cen bakin sabuwar kasuwa inda mamana take siyar da abinci mu yan asalin garin Edo state ne jim yayi yana jinta har tagama yayi murmushi hade da mikewa ngd ya kalli agogon hannunsa ankira magrub xanje nayi sallah gabanta ya fadi ta mike tanajin haushin rikicewar da ta nuna daxu tana addu'ar Allah yasa kada yayi tunanin wani abu ya wuce tabi bayansa da kallo itama tabi bangarensu cikin yanayi narashin jin dadi tafiya take batasan ina take Sa kafarta ba taci karo da katuwar mesar gidan daake bawa shukoki ruwa ta hardeta ta tafi luuu xata fadi caraf ya rukota hakan ya bata damar fadawa jikinshi sosai ta shaki kamshin turarensa me dadi ta lumshe ido tasan ya khaleel ne wani shock taji hade da bude idanunwanta data lumshe karaf suka sauka kanshi yana mata wani irin kallo kafin tagama tantancewa ya hanketa ta araxane ta kalleshi tuni tsoro da firgici ya ratsata hannu yasa ya tushe hanci yana kallonta a kynkymce kayi hkr ya haisam mummunan tsaki yaji kaxama yawuce hannunshi akan hancinsa yana toshewa ta juyo ta kalli ya khaleel da ya dauke kansa daga kallonsu ta wuce ta gabanshi tana mmkin wannan hadin me

Please Login or Register in order to submit comment