Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ched'en jinsa yake tamkar sabo Allah ya bashi magada nan fa dangi akaita murna ana tururuwar zuwa dan kullum acikin biki ake har ranar suna ta xagayo a ka rad'awa yaran suna Ta farko aka sa mata Zainab sunan hajiyan Adamu suke ce mata afrah,ta biyun Aysha sunan maman Nabila ita kuma suka b'oye da Hishma, akayi shagali da wadak'a da arxiki kamar baxa a dainaba dan adamu rabon motoci da bubura ya yi tun lokacin da aka samu cikin yake raba abubuwa tun ana mamakinsa har ake masa kallon murna tasa ya fara xaucewa haka ya dink'a jidar danginsa da abokanan arxiki xuwa ummara sutaya shi yiwa Allah gdy na yasamu y'ay'a,

bayan suna da sati d'aya suna xaune a falo hishma tana hannun hajiya murja Afra na hannun hajiyarmu Nabila na kusa da mijinta suna hira cike da farin ciki hajiya Nabila tace,
" hajiyanmu ki shaida na bawa murja hishma halak malak dana yayeta ta rik'eta a hannunta kafin Allah ya bata dan na d'an d'ana rashin y'a nasan hakan xai sanya ta cikin farin ciki,
ai kam tana kawowa nan hajiya murja ta fashe da kukan farin ciki cike da farin ciki Alhaji yace "Nabila na jinjina miki kinyi namijin k'ok'ari Allah yai miki albarka,
itama hajiyarmu mmk tayi kamar ta xubar da hawaye tace,
"Nabilata Allah yai miki albarka kin biyani labila kin gama min komai kin birgeni ta waiwayo kan murja data ke rungume da hishma tana kuka,
"murja ki yi hkr ki daina wannan kukan dan kin cancanci abaki hishma sbd alkairinki da mutuncinki tunda kikaxo gidan nan kike mana biyayya da girmama mu cikin yaran nan kikai ta mana hidima babu abinda yake ranki najin haushi ko akasin haka kowa ya san da wannan duniya ta sheda hakan babu abinda xamiyi mu saka miki irin haka, ubangiji Allah ya baki naki y'ay'an suka amsa da "amin
jikin murja asanyaye tace " ina kukane na farin ciki dan wllh banta b'a jin cewa bani na haifi yaran nan ba ina jin su kamar tsokata ina jin soyayyarsu fiye da yadda nake son kaina ubangiji Allah ya raya min su jikinsu asanyaye suka amsa da "amin


mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan kyauta da hjy Nabila tai wa kishiyarta hjy murja cikin kuwa harda dangin Nabilan dan suna matukar son murja saboda tsananin kirkinta uwa uba soyayya da wahalar da jikinta datakeyi dan ta farantawa Nabila,



ranar da sukayi arba'in haka akayi ta sadaka da abubuwa na ban mmk iri iri akayi shagali sannan aka watse kowa yana addu'ar Allah ya raya yan biyu AFRAH itace (jannat) HISHMA itace (Hindu)



bayan kwana goma dayin arba'in hajiya Nabila ranar ad'akin alhaji take ta gama ba yan biyunta nono tasasu agadonsu wanda yake gefen nasu gadon da daddare suka kwanta bacci,
washe gari aka nemi yara sama ko k'asa aka rasa tun sunayi isu isu har abu ya wuce xatonsu tuni hjy murja ta yanke jiki ta fad'i asume tana kururuwar y'arta Hishma kan kace me nan da nan lbr ya karad'e ched'e estate ana dube dube lungu da sak'o na ko ina sai da akayowa ched'e estate mugun chaje ba yara babu batunsu adamu tuni xuciyarshi tafara bugawa itama hajiyarmu jiri ya fara d'ibanta ta fara layi ta yanke jiki ta fad'i sanadiyyar haka ta kamu da ciwon b'arin jiki d'aya azababban fad'a ya kaure a ched'e family nan da nan suka shiga xargin juna ana ta xargi kowa da wanda yake zargi hjy Nabila kuwa kukan ma kasa yinshi tayi sai na xuciyarta wanda sanadin shi yasa xuciyarta ta kunbura


wasa wasa sai da aka kwashe wata biyar cif duk wanda ka gani cikin su hud'un nan sai ka tausaya masa alhaji adam da mahaifiyarsa da uwar gidansa da amaryarsa sun kad'e sun rame babu mai walwala bare mgn ana haka ciki ya b'ullo jikin hajiya Nabila nan da nan aka hau rabi da rabi wato farin ciki mai had'e da bak'in ciki cikin sai da yai wata hudu basu san dashi ba sbd mummunan yanayin da suka tsinci kansu,

haka aka reni cikin cikin kulawa da ta ka tsantsan bayan wata tara ta haifi y'arta mace aka sa mata sunan maman murja khadeeja suka b'oye sunan suke kiranta da jasrah yarinyar kamarta d'aya da mahaifinta wato kamar yayyanta da suka b'ata shekara d'aya da akai neman duniya aka rasasu har masu binciken da suka fi kowa iyawa aka d'auko da ga abroad basu gane kan abinba haka dai suka hkr akaita rok'on Allah akan ya bayyanasu duk lokacin da suka kalli fuskar yarsu jasrah sai sun xubar da hawaye dan kamarta da y'anuwanta har ta b'aci babu abinda ya banbanta su cikin farin ciki da bak'in ciki aka cigaba da rainon JASRAH (sulthana)
cike da kulawa da tsaro na musamman dan har camera aka bi aka like xagayen gidan da bak'in k'ofar get d'in nashiga ched'e estate gaba d'aya wajan b'angaren Alhaji Adamu xagaye yake da sojoji masu tsaron gidan, amma dake mai son abinka ya fika dabara bayan kwana hamsin aka wayi gari da sojojin da mutanen cikin gidan da masu gadin ched'e estate har da mak'otan gidan ched'en suna wani irin axababban bacci wanda suka k'i farkawa sai da taimakon manyan likitoci aka kuma nemi Jasrah aka rasa sama ko k'asa innalillahi wa inna ilaihi raji'un abinda dangin ched'e suke kira kenan dan abin ya wuce tunaninsu koke koke da masifaffen tashin hnkl nan da nan fad'a ya kaure atsakaninsu cike da zargin kawunan su da aibata junansu,


sai dare Adamu da matarsa hajiya nabila suka farka sbd abin yafi shigarsu sosai sauran sun farka da wuri, farkawar su jin mummunan labarin b'atan jasrah hajiya Nabila komawa tayi asume dan sai da tashafe awa biyar bata farkaba shi kam Alhaji kasa komai yayi sai k'unar xuciya haka ya dinka fitar da numfashi sama sama kamar xai daina fidda shi hajiya zainab ma tuni b'arin jinkita ya xuke sbd fad'uwar da ta kuma yi sbd jin mummunan labarin hjy murja itama suman tayi,

dangi ya rikice fad'a ijunan su ijunan su har ta kai ga ana bawa hammata iska dama gasu rigimammu haka suka dinka fad'a abubuwa suka had'u su kaiwa alhaji yawa ga masifar rashin y'ay'ansa da tunanin mai yanke masa jindad'insa ga axabar fad'an danginsa tarasu yayi ya fashe da kuka yace xai bar kasar ya gaji ba xai iya ba suna cikin masifar ya kwashe iyalinsa da matansa da mahaifiyar shi ya bar musu 9ja gaba d'aya sanadiyyar tafiyarshi sanadin wargajewar dangin basu bar estate dinba amma sun xama mak'iyan juna su kansu iyalin Adamu ched'en danginsa suke zargi sanadiyyar hakan hajiyarmu take xaune akan wannan keken mahaifiyar ku kuma har yau acikin cuta take sauk'i kam sai dai daga Allah mahaifinku kam sanadiyyar barin shi 9ja kenan dan ko ya shigo ta baya iya wuce kwana biyu nema da bincike babu wanda ba a yiba har yau ba asan wanene ya aikata hakan ba cikin hikima ta Allah sai gashi ya dawo mana da ku dolene kam mu godewa Allah ta k'arasa da kuka mai ban tausayi,


gaba d'aya jikinsu sanyi yayi lokaci d'aya suka sa kuka cikin wani yanayi na jin tausayin iyayensu jannat ce tace " haryamxu ba'asan waye ya aikata hakan ba ? d'aga mata kai hajiya murja tayi,
" lallai tsugunne bata k'are ba tunda ba'asan kowa ye bane ta fashe da kuka tacigaba da cewa,
" nan da kowanne lokaci xa'a k'ara rabamu da ku kunsan irin wahalar da mukasha akan azababban sihirin dake jikinmu ?
awajan Kristen na tashi su suka reneni kan addininsu basu cutar dani ba illah gata da suka bani da kyar Allah ya taimakeni na amshi musulunci da taimakon mijina da iyayensa ga hindu cen tana fama da damfara da kwace kud'in mutane tana abu kamar namiji wannan ganin nakuma sai da ta damfare babban yaronka Abba wannan sulthana ce ba uban da tabari kowa rashin kunya ta ke masa, wahalarmu bata k'are ba tunda har yanxu ba'asan mai aikata hakan ba a tsorace dukansu suke kallonta cike da gamsuwa da bayaninta dukkansu maganganinta sun tsorata su sunkuma basu mmk da mugun takaici na rashin sanin tak'amai mai wake xaluntarsu shin yanxu kenan wani aiki sabone agabansu ? lallai kam dawowarsu xaisa mai aikata musu wannan muguntar yafara sabon shiri na yadda xai k'ara rabasu wai shin tayaya xasu gane waye mai ha'intarsu me sukai masa yake son jefa rayuwarsu cikin masifa yake gaba da farin cikinsu innalillahi wa innalaihi rajiun TSUGUNNE BATA K'ARE BA !




by
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




85&86

Wani irin yanayi Na firgici da tashin hnkl lokaci d'aya suka shigesu gaba d'aya wajan tsit yayi kowa da irin abinda yake sak'awa aransa wai shin tayaya xasu gane wannan makirin ? Yanxu ta wacce fuska xai xo musu bayan wannan wahalar ta shekara da tashekaru nan gaba wacce iriyar wahalarwa xai musu ?
innalillahi wa inna ilaihi rajiunn kalmomin da dukansu suke maimaitawa kenan! cikin kuka sulthana tace,
" hakane Anty jannat maganar ki gaskiya ce shekara goma sha Tara ana abu d'aya kuma ba agane waye yake aikatawa ba ?
muna cikin had'ari, hawaye suka sauko mata da gudu tayi shiru tana goge hawayen,
Hindu ajiyar xuciya tayi cike da tausayin Kansu,
" shikenan nan gaba ma ina ga kashe mu xaiyi ni dai koma waye kada ka k'ara jefa rayuwa ta cikin masifa kwara ka kasheni Na huta Dan nika dai nasan irin rayuwar dana yi duk da Alhamdulillah ban ta b'a kisa bare aikata mummunan xunibi asalima ina da gata illah itace kawai kwace da damfara Na xama kamar wata annoba bana jin dad'in in dai ban kwace kud'in mutane ba yanxu ne nasamu sauki Allah ya yayemin,
ashe akwai sauran wata masifar innalillahi wa inna ilaihi raji'un
hajiyarmu ce tayi salati da k'arfi wani masifaffan bak'in ciki Na ratsa jijiyoyin jikinta cikin muryar kuka da takaici tace,
" baxaiyiyu ba
Allah baxai kuma bawa mak'iya nasara akanmu ba muma baxa mu xauna haka ba yasalam ! wannan wacce iriyar masiface ?
tsayawa jannat tayi da kukanta,
"nikam ko ayanxu aka kara watsani duniya ngd wa Allah Dan naga fuskokin iyayena naji farin cikin da akeji idan an kalli iyaye naji ni kwance jikin su,nasan mutanen nan bak'aramin hatsabibai bane kun manta abinda sukayi lokacin da xa a sace muku jasra ? wannan ya isa yasa Ku gane komai xasu iya kun manta sihirin dake jikinmu Wanda dakyar aka samu ya karye ? kun manta k'iyayyaan junanmu da aka had'amu da ita ? ta girgixa kai cike da yadda da xancenta wannan kad'ai ya isa yasa Ku gane ko ma suwaye sun riga sun shiga gabanmu,
da sauri hajiya murja ta dakatar da jannat,
" afrah plx ! ki daina karya mana xuciya bamu manta da hakan ba haka bamu manta da Allah ba kiyi tunani tayaya kuka dawo garemu ? daga Allah ko ? toh mun barwa Allah komai,
sarkine yai gyaran murya asanyaye yace,
" hakane murja kin gama mgn mun barwa Allah kowaye yake mana wannan ta'asar mun barshi da Allah ubangiji xai mana maganin komai kada Ku damu kada xuciyoyinku su karaya Ku had'asu da Allah Dan shi yasansu a duk inda suke kuma xai kareku daga sharrinsu yai mana maganinsu tunda sunfi karfin idonmu addau'a kuma yanxu akafara ubangiji Allah ya tona asirinsu,idon sarki yakai kan Alhaji adamu yaganshi cikin wani yanayi ya rik'e kirjinshi da hannu idonshi aruntse, sarki yace
" subhanallah Adamu ?
ahankl Adam ya dago kai cikin mayuwancin hali muryarshi adashe yace,
" Allah yana tare damu bi'ixnillah babu Wanda xai k'ara rabani da tsokar jikina Na samu yayana har abada babu mai rabamu,
abban A.k ya dafa kafad'ar shi muryarshi asanyaye yace,
" kada kadamu dawowarsu ya isheka samun kwarin gwiwa Na Allah ya karya k'arfin abokan gaba duk inda suke sukaji lbrn dawo warsu lokaci d'aya dole suji tsoro su gane Allah da kanshi ya karya musu lago mu cigaba da addu'a Na Allah ya bayyanasu ya kuma k'ara tsaremu,
nan sarki yai addu'a sbd dare ya fara yi dan har ankira magruba gab da xasu tashi dady yace,
jama'a Ku gafarceni agurguje tunda ankira sallah zan fad'a muku jannat fa tana auren d'ana gashi cen babban yarona ne khaleel nan ya kwashe lbrn dalilin auren ya fad'a musu,
sarki yai murmushin kasaita yace,
" haba bashir kaima fa y'ay'anka ne ko duka ka aurar dasu ai bakayi laifi ba in banda kai mutumin karkine kasan basu da asali har kabari d'anka ya aureta AI in wani ne sai dai in karta karb'i addinin,
rabon Alhaji Adam da dariya har ya manta sai yanxu ya D'an dara kad'an yace,
" AI babu wata mgnr agafarce ka ni Na haifi yaran nan kai ka wahala dasu ayanxu haka ba y'ay'ana ba ka isa dani kaina da duk wani abu dayake mallakina khaleel AI d'ana ne shi kanshi khaleel d'in ya isa dani kaina da duk wani abu Wanda yake mallakata kowa yaji dadin maganarsa haka sarki yace,
" matan su Shiga cikin gida suyi sallah da sun idar xasuje cen main house d'in su Na ched'e family su gansu Dan basu da lbrn dawowarsu,
suka shige cikin gidan sarki matan, maxan suka tafi masallaci Dan sauke farali



bayan sun idar da sallah suka tafi can main house dinsu Na ched'e family dake bashi da nisa da gidan sarki nan da nan suka isa, bayan sun isa ya tara dan gin nasu gaba d'aya ya fada musu y'ay'ansa sun dawo gareshi ya nuna musu su, cikin murna da farin ciki suke kiran tabbas ko makaho ya shafa yasan ya shafo fuskar y'ay'an adamu Dan kama har ta b'aci murna suka dink'ayi wasu ma kuka suka saka haka suka dink'a shafar jikinsu cikin so da kauna suna jin tmkr su hadiyesu,
jannat ta kallesu taga yawansu hawaye ya sauko mata aranta tana tunanin " ashe su yan dangine ake kiran su marasa asali ? tayi hamdala had'e da gdy ga Allah.
haka dangin ched'e sukai ta murna da farin ciki

bayan sun idar da sallar isha'i dady yace xasu koma gidanshi Na nan kusa dasu lameedo crescent xuwa gobe xasu dawo sunyi farin ciki da jin haka sun kuma bashi gwarin gwiwa Dan suma sunyi taradda din xaman shi cikinsu Dan sam basu yadda da junansu ba Dan cike suke da xargin kawu nan su
haka dai suka bar gidan nasu abinda bai tab'a faruwa ba,


direct gidan shi na kusa da main house dinsu ya koma shida dukansu bayan sun xaune aka sake sabuwar gaisuwa,
dady yana son yace wa iyalinsa sutafi yana jin babu dad'i aransa Na rabuwa da su jannat Dan sunyi mugun sabo sukansu iyalan dady tunanin rabuwa dasu suke,
jikin dady asanyaye yace,
"toh mu dai Alhaji adamu xamu tafi sai xuwa gobe Dan dare yayi, tuni jannat da Hindu suka mik'e sulthana ma mik'ewar tayi tace,
"gsky dady kwara muje Dan dare yayi,
jikin adamu ched'e da iyalansa asanyaye suke kallonsu Dan sun so ace yau sun kwana waje d'aya da yaransu kodan shekaru goma sha tara da suka kwashe cikin rad'ad'in rashinsu,
jikin momy asanyaye tace,
" a 'ah banda Ku anan xamu barku Ku kwana da iyayenku,
xaro ido sukayi dukansu,
jannat tace,
" wllh momy ba inda xaki ki barni,
turo baki sulthana tayi,
" momy k'afarki k'afata,
Hindu tace,
"tab momy tayaya ma xamu xauna anan dady muje dare yayi ina jin bacci,
Alhaji kasa mgn yayi sai binsu yake da ido cike da birgewa Dan ya fuskanci sun shak'u sosai dasu Dan ko suma iyayen karfin hali sukeyi,
dady yace
"kuyi hakuri yau kawai ! haba jannat, kukan shagwaba sufa Sam basu yadda da wannan tsarin ba,
murmushi dady yayi yace " kufa wani sa'in kunfi D'an shekara biyu rigima in kuka botsare sai Allah tunda kun dage Firdausi yau ki kwana anan dasu xuwa gobe ararrashe su ni da su khaleel xamu koma gida, xaro ido khaleel yayi cike da rashin yadda da mgnr dadynsu, cikin in Ina yana Sosa sajensa yace "a'ah yace dady inaga... dama.. ka ... barni ...a nan tunda jannat ta.....
momy ta katseshi da salati,
" khaleel oh ni Firdausi !
Alhaji adamu da iyalansa sukayi dariya
Alhaji yace,
" to nima nayi mgn abar min d'ana tunda matarshi tana nan, cikin jin kunya jannat ta rufe fuskarta,
dady yayi dariya yace bakomai,
suka tafi shida haisam da mahboob kawai, aka bar su rubayya da zahra da kuma khaleel alhaji ya rakasu har bakin get bayan yayi waya d ministern tsaro akan abashi Wanda xasu bashi tsaro har dady ma sai yasa aka tsare gidansa,

nan suka xauna a falo suna hira gwanin ban sha'awah lokaci d'aya sukayi sabo da junansu duk yawancin hirar akan su jannat ne,
Alhaji ya dawo daga rakiya ya taddasu suna hira xama shima yayi suka cigaba da hirar bai dad'e ba ya tashi ya barsu ya koma b'angarenshi bai dad'e ba ya dawo, ya kira khaleel ya nuna masa b'angarensa cen ya koma yai wanka yai shafa'i da wutr yana tunanin yadda xaiyi yaga jannat dan yau jinsa yake cikin wani yanayi na rashin hkr haka yaita juye juye akan gadon baya jin dad'in komai babu abinda yake son gani irin jannat d'insa gaba d'aya yaji wajan yayi mugun gundirarsa,



tana kwance jikin hajiyarmu tana jin dad'i mara fisaltuwa tana kallon fuskarshi lokacin da Alhaji ya kirasa wani irin kallo ya jefeta dashi wanda ta tabbatar da yana son ganinta ita kanta a wannan yanayin datake jin kanta na farin ciki xata so ta ganta kwance jikin faffaden k'irjinsa,
hajiya murja ce tace,
"Afrah maxa tashi kije wajan mijinki,
banxa tayi da ita kamar bata jiba,
"tashi maza tashi afrah,
turo baki tayi
"nifa sunana jannat,
murmushi hjy murja tayi,
" yi hkr jannat tashi ki bud'e frige ki kai masa ruwa da lemo,
langwab'ewa tayi jikin hajiyarmu tana jin nauyin tashi,
fuskanta hjy murja tayi ta mik'e da kanta ta d'aga ta daga jikin hajiyarmu tace,
"oyah muje muje,
gaba d'ayansu da mmk suke kallonta har takai jannat gab da b'angarensa ta juya tabar ta anan,
da matuk'ar jin kunya ta nufi d'akin nasa tana jin dad'in sake ganinsa dan itama tayi missing dinshi.



sallama tayi ya amsa a hnkl ta tura k'ofar ganinta yasashi sakin murmushi ya mik'e tak'araso tana mmkin ganin yanayin shi ta ajjiye lemon ta k'araso kusa da shi,tana kallon yanayin shi tana tmbyr sa
"lafiya ya khaleel ?
lumshe idonsa yayi ya janyota jikinshi a hnkl ya rad'a mata a kunnanta,
"rashinki kusa dani ne ya maidani haka,
kanta a k'irjinsa taji wani iri dan yai mata maganar ne cikin wani irin yanayi,
ya xame hijab d'inta tana jinshi tayi lamo ganin hk yasa ya cire d'an kwalinta yana shafar gashin kanta hnklin shi ya fara tashi sbd santsin fatarta da k'amshin jikinta ya xuge xig din rigarta yana mata maganganu, ya shafo cikinta
" yau xanyi ajiya ta acikin nan !plx jannat ina son yau n karb'i hakk'ina nagaji nagaji

da sauri ta tureshi daga jikinta ta mik'e tana masa wani irin kallo,
" haba ya khaleel hakk'in ka anan nan fa ba a gida muke ba,
mik'ewa yayi idonshi a kankance yace,
"me ya shafeni da inda muke kefa matata ce duk inda naga dama zanyi abinda nakeso,
da sauri ta nufi k'ofa xata fita,
ya rigata xuwa bakin k'ofar ya kulleta yana kallon kirjinta da rigarta ta xaxxago sbd ya xuge xib d'in jikinta,
ganin yana kallon kirjinta yasa tasa hannu tana b'oyewa ,
wani irin murmushi yayi ya janyota jikinsa ya b'anb'are hannunta datasa a k'irjinta ya k'arasa cire rigar da karfi ta fincike jikinta tana kuka,
" kayi hkr ya khaleel ka bari mu koma gida,
xuba mata ido yayi yana yi mata wani kallo dan jikinta ba riga,
" jannat baxaki tausayamin ba ? nifa ba yaro bane na kasa jurewa ina son ki plx ki bani hakk'ina kada ki gujemin b'ata rai yayi ya kalleta yau sai na karbi hak'k'ina !



by
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




87&88

b'ata rai yayi sosai yana jifanta da wani irin kallo, nagaji ! baxan iya ba hak'k'ina nakeso,
kuka tasaka ta koma cen k'arshen d'akin ta rakub'e tana makyarkyata kamar mai jin sanyi, gadan gadan yayo kanta cikin wani irin yanayi, hannu yasa ya Tayar da ita tsaye, kafin tayi wani motsi ya sunkuce ta gaba d'aya ya shige bed room d'inshi ajjiyeta yayi akan gadon kafin ya hau ta koma can k'arshen gadon tana kuka,
" ya khaleel kayi hkr plx kabari mu koma gida, gaba d'aya hnklinta a mugun tashe yake sbd yanayin data ganshi ciki bata tab'a ganinshi cikin irinsa ba girgixa mata kai yayi Dan magana ma kasa yinta yayi da k'arfin gaske ya fincikota jikinshi yana mata wasu irin abubuwa da wasu k'ananan maganganu Wanda takasa gane me yake nufi tuni tak'ara rikicewa, haka ya rabata da kayan jikinta kaf cikin kid'ima yake mata wasu irin kalamai Dan ganinta a haka ya k'ara tunxirashi tana kuka tana son kwace kanta ta kasa yana k'ok'arin ya cimma burinshi yajita cikin yanayin da bashi da yadda xaiyi dole ya hkr sakin ta yayi ya koma gefe yana fitar da numfashi sama sama bai so haka ba bashi da yadda xaiyi yaso ace yau da yakejinsa cikin wannan yanayin Na sha'awarta ace ya sami biyana buk'ata amma ina mai yankewa ya yanke,
tana cen gefe itama tana fidda numfashi jikinta amatukar sanyaye Dan sai da yayi lugwigwita
ta ita sam ta manta da yanayin datake ciki Na rashin sallah sbd raxanar da tayi,
muryarshi asanyaye yace,
" meyasa bakiyi min bayani ba ?, har sai da kika sa Na kai wannan mayuwacin halin?
kasa mgn tayi dan haushin shi takeji yanda ya d'inka dirxarta kamar yasami soso Sam hnklinshi baya tare dashi tayaya xai yadda da mgrnta shiru tayi bata amsa masa ba,
wai wayowa yayi yana kallon kyakkyawan jikinta fatarta Na shek'i ajiyar xuciya yayi ya janyota jikinshi,a hnkl yace,
" kina jin haushina ko ? ki tausaya min mana beautyna Na gaji da hkr wata Na nawa da aure ?, nifa ba yaro bane dole Na buk'aci hakan ina da mace kamarki kinsan kanki kuwa ? juyo da ita yayi yanda xasu fuskanci juna rufe idonta tayi Dan baxata iya had'a ido dashi ba, hannu yasa ya shafi fuskarta hwaye Na xuba yasa harshenshi yana share hawayen,
" ki bud'e idonki ki kalleni kin San yadda nakeji idan Na kalleki kuwa ?
kwafa yayi ya cije lebe,
" baxaka sani ba tunda kinkasa fahimtar yanda kike araina kin San nayi hkr amma kin kasa gane hakan,
baxa ki iya tausaya min ba ?
jikinta yayi sanyi tausayin shi ya kamata nan da nan taji ta cikin danasani inama yau free take da sai ta nuna masa itama tana sonshi tana kuma son farin cikinshi,jin yayi shiru yasa ta bud'e idonta ya k'urawa fuskarta ido har yanxun idonshi jajur suke suka had'a ido takasa d'auke kai sbd yanayin data ganshi ciki,
shigewa jikinsa tayi tasa kuka,
" kayi hkr ya khaleel ba tausayinka ne banayi ba ina jin tsoro ne kuma yanxu kaga halin dana ke ciki kayi hkr kajira Na gama,
maganganunta sun sanyaya masa xuciya hnklinshi ya kwanta ganin itama ta damu da damuwarsa,
d'ago fuskarta yayi suka kalli juna ya girgixa mata kai,
" ki daina xubar min da tsadadden hawayenki bana son ganinshi kwance kan kyakkyawan fuskarki,
da sauri tasa hannu ta goge,
" ina sonki jannat ! ina sonki son da bazan iya aiwatar da komai ba idan bakya tare dani ina son koda yaushe na dink'a jinki acikin jikina jinki cikin jikina yana samin nishad'i yana k'aramin soyayyarki ki daina guje min ki k'arfafa min gwiwa da kwanciya a jikina,
ni namiji ne mai son jiki,
da sauri ta kalleshi
murmushi yayi ya shafa lip dinta had'e da Jan hancinta,
" kin kalleni kinji nace son jiki
ba sonjiki Na kwanciya ba ya girgixa kai,
"ina son najini koda yaushe kwance jikin matata,
musamman jikinki mai fidda daddad'en k'amshi ya kalli jikinta yai murmushi da suka hada ido,
yak'ara ma tsowakusa da ita sosai,
"kina da kyakkyawan jiki ngd wa Allah daya mallaka min ke, yana fad'a yana shafar cikinta,
"beautyna naso yau nayi kyakkyawar ajiyata a cikin nan naki ina son naganki da ciki rusheshe ki haifamin kyawawan yaya irinki masu

Please Login or Register in order to submit comment