Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawai na iya yiwa banda ita baxan iya a fuskar kowa ba"
ta d'auko musu kaya su ka shirya,
"zan tafi meeting da bak'on Abba inaga baxan wuce 2 hours to 3 ba"
ya rik'o hannunta suka isa k'ofa ya janyota jikinsa suna kallon juna ya shafa lip dinta da yake so
"kinyi kyau da wannan kwalliyar"
itama lip d'inshi ta shafa tace,
"kayi kyau da wannan shigar"
dariya yayi,
"duk abinda nai miki sai kin min ko?
itama dariya tayi had'e da yin far da manyan idanuwanta daya k'ara mata kyau,
"kai ka koyamin"
tafad'a idonsu cikin idon juna,
shafa cikinta yayi yana kallonta yana dariya k'asa k'asa,
sunkuyar da kanta tayi had'e da jin kunya ,
dariya ta bashi sosai,
"ki rama mana"
girgixa kai tayi kanta ak'asa,
birgesa tayi ya kalli kanta data sunkuyar dashi,
yasa hannu ya d'ago fuskarta da sauri ta rufe idonta
fuskarta d'auke da murmushi,
har yanxu hannunshi d'aya na cikinta yana shafawa,
"bud'e idonki beautyna"
a hnkl ta bud'e idon suka kalli juna da sauri ta rufe harda sa hannu,
"d'ago kanki plx"
ya fad'a muryar shi asanyaye,
ta bud'e idonta don bata son yi masa jayayya,
" ina sonki "ya fad'a had'e da yiwa hancinta kiss ta lumshe ido,
tana k'ok'arin janye jikinta ya kuma rik'ota
"ina xaki tafi ?
"katafi wajan meeting d'in karka b'ata lokaci"
d'age kafad'a yayi,
dariya ya bata yanda ya d'age kafad'ar,
"zantafi ammaa....
"amma me ?
bakinta taji cikin nashi yana tsotsarsu kamar me shan mint mai xak'i
yadad'e yana tsotsar bakin nanta sannan ya saketa yana fidda numfashi a hnkl itama munfashin take a hnkl kanta ak'asa
muryarshi a tausashe yace,
"amma sai naji lafiyar lip d'ina"
ya shafa cikinta yana mata wani irin murmushi
"ajiyata tana nan tafe very soon"
xaro ido tayi ya fice yana dariya,
yana jin sassanyar muryarta tana masa addu'ar Allah ya dawo mata dashi lfy,


yana tafe driver na janshi yana tunanin jannat d'insa yana jin tamkar ana k'ara mishi sonta ajiyar xuciya yayi yana nuna farin cikinsa da gdy ga Allah da ya bashi mace mai biyayya dan shi rayuwar sa yana son biyayya a haka yaje wajan meeting d'in sama sama yake jinsu sai da suka kusan kwashe 4 hours suna tattaunawa hnklinsa na kan ya koma gida ya shak'i kamshin jannat d'insa mai sanyaya masa rai
basu gama ba sai gaf da sallar isha'i duk hnklin sa ya tashi baiyi tunanin meeting d'in xai kai su wannan lokacin ba sai da ya tsaya yai sallah sannan suka taho akan hanya ya tsaya yai musu siyayya mai yawan gsk suka taho

suna shiga ya fito daga motar dan sauri bai bari sun k'arasa parking ba kai tsaye cikin gidan ya shiga had'e da sallama tana xaune a takure da ganinta kasan cikin damuwa take da sauri ta d'ago manyan idanuwanta tana kallon shi had'e da yin ajiyar xuciya siyayyar ya ajjiye akan center table d'in falon ya k'arasa kusa da ita ya xauna ya janyota jikinsa, hawaye ya gani kwance kan fuskarta xaro ido yayi yana jin ba dad'i yasan dole ta damu,
"kaina bisa wuya beautyna!
kiyi hkr meeting d'inne yaja mu tsawon wannan lokacin ni kaina banyi tunanin xai kai mu haka ba bazan kuma ba plx plx plx ina jin ba dad'i araina sbd na saki xubar da hawaye akan kyakkyawar fuskarki ban so ba yasalam !"
ajiyar xuciya tayi tana kallonshi duk ya rikice sbd ganin hawayenta lumshe ido tayi tana jin dad'in irin yanda yakeji da ita,
"ban xubar da hawaye na dan kadad'e ba nayi ne sbd ban san halin da kake cikiba"
k'ank'ameta yayi sbd yaji dad'in maganarta
"ina nan k'alau sai azabar tunaninki da nai tayi hnklina bai kwanta ba sai da najiki kwance cikin jikina"
k'asa k'asa yai da muryar sa
"ina sonki jannah !"
ta xame daga jikinsa
"ka gaji muje kayi wanka kaci abinci"
baiyi musu ba ya mik'e hannunshi rik'e dana ta yana murxawa taraka shi bakin toilet d'in ya shiga yai wanka ya fito da taimakonta ya sauya kaya ya kalli agogo 9:49pm
"ya khaleel taso muje kaci abinci"
wani irin kallo yake mata ya girgixa kai
"d'auko ledar dana ajjiye a falo"
ta juya ta fita ya bi bayanta da kallo had'e da lumshe ido bata dad'e ba ta dawo hannunta rik'e da manyan ledojin ta xaune ya bud'e manyan gasassun kajine da kuma siyayya kala kala
"zo muci"
girgixa kai tayi,
"naci abincifa"
kallon da yai mata ne yasa ta marairaice ta matso tana ci kamar tana shan magani kad'an taci,
"ya khaleel na k'oshi fa dan bai bana son jayayya da kai"
jinjina kansa yayi
bayan ya gama ci ya mik'e yana kallonta fuskarshi d'auke da murmushi
"taso muje muyi alwalar nafilar da xamuyi"
jikinta asanyaye ta mik'e suka d'auro alwala sukayi sallah ya dad'e yana addu'a sannan ya waiwayo yai addu'a tuni gabanta ya fara luguden fad'uwa dan tsoro bayan ya idar ya tsura mata ido yana tunanin abubuwa da yawa jikinta na rawa ta mik'e xata fita gaba d'aya ta rikice jikinta har ya fara rawa,
da mmk ya kalleta,
"ina xaki jannah !?
hanjin cikinta sai da yaka d'a dan tsoro
"dawo nan ki xauna ba inda xaki "
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍


*Ummee Garkuwa*
101&102
kallonshi tayi tana mmkin canxawarsa lokaci d'aya janyota jikinsa yayi yana dariya.
"kina min kallon kamar yau kika sanni"
langwab'ar da kanta tayi a k'irjinsa.
"naga ka canza min"
shafa bayanta yayi
"ke kika canza ni tsakanin jiya xuwa yau kinsa ina jin kaina tamkar yau naxo duniya"
dariya ya bata tayi a nutse had'e a kai masa d'ank'aramin duka a k'irjinsa.
"kaji ka ko ? yanxu kuma xolaya ka fara?"
d'ago da fuskarta yayi ya kashe mata ido d'aya.
"kin san baxanyi xolaya ayau d'innan ba duk abinda kikaji nafad'a haka yake kin sauyani tsakanin jiya xuwa yau,
shiyasa ako da yaushe nake ce miki ta dabance yes ke d'in daban kike"
lumshe ido tayi taji dad'in yaba mata da yayi.
"kaima na daban ne"
da xolaya yace.
"nasani tunda na tabbatar da hakan a jiya da daddare"
ya k'arashe da dariya.
kukan shagwab'a tasa masa had'e da dukan k'irjinsa kad'an.
"ni ba ruwana"
tana k'ok'arin tashi daga jikinsa.
fincikota yayi yana dariya,
"babu inda xaki fa yau ajikina xaki yini"
cikin shagwab'a tace,
"wanka fa zanyi"
kafin tak'arasa ya d'agata cak daga jikinsa ya sureta bai direta a ko ina ba sai cikin toilet yana k'ok'arin cire mata kaya tana kauce kauce had'e da dariya shima dariyar yake.
"karki manta da sharad'ina yau baxaki wahalar min da kanki ba nixan miki komai"
ya cire mata kayan jikinta yai mata wanka sun b'ata lokuta kafin su fito daga toilet d'in gaba d'ayansu suna cikin nishad'i da farin ciki kowannansu xuciyoyin su cike da k'aunar juna

daren yauma bai kyaleta fur yak'i saurara mata dan jin kansa yake mara hak'uri baxai iya kallonta kwance kusa da shiba tasha wahala duk da bata kai ta jiya ba.
da kansa yai mata wanka da safe tana ta fushi sbd rashin hkrn daya nuna jiya cikin hikima ya lallasheta ta hkr suka fara shirin dawowa jikinsa a sanyaye ya kalleta ta gama shirya kayansu tana ta murna xasu koma.
"jannah ! murnar me kike haka?"
fuskarta d'auke da murmushi tace.
"ina murna xamuje gida mana"
wani irin kallo yai mata ranshi ab'ace,
"kina murna dai xaki daina sauke hak'k'ina akanki ko"
kallonshi tayi tasan a k'ufule yake ta kuma gane dalilin k'uluwar tasa gefenshi ta xauna tasa kanta a kan kafad'ar shi hannunta a k'irjinsa tana shafawa muryarta a tausashe cikin lallashi tace.
"bazanyi murna da hakan ba kada kayi tunanin kai kad'aine xakayi missing d'ina ni kaina zanyi fiye da yadda xakayi sbd kasa ba min da kwanciya a jikinka kasa ba min da abubuwa masu yawa yanda idan har ban jika ajikina ba ni kad'ai nasan yanayin dana ke shiga,
kasan kai na daban ne a wajena kada ka b'ata ranka bafa rabuwa xamuyi ba muna tare ko da yaushe"
cikin sanyin murya yace.
"saura kwana nawa ma ki tare?"
dariya tayi tace,
"wata shida"
zaro ido yayi ya d'anci mur
"lokacin kin kusa saukemin ajiyata"
ya fad'a yana shafa cikinta rufe idonta tayi takasa magana dan muddin ya fad'i haka yana sata jin kunya sosai.
ya kalli fuskarta da idonta yake a rufe ya ja dogon hancinta ya cije leb'ensa na k'asa.
"nayi ajiyata a cikin ki plx ki d'inka kular min da ita"
da sauri ta bud'e idonta
"ajiyar me kayi da xan kula da ita?"
shima kallonta yayi da mmk
"ajiyar babynmu nayi tun shekaranjiya jiya kuma na k'ara masa kuxari"
da sauri ta rufe masa baki tana kallon k'ofa.
"baka jin kunyar wani yaji"
ware ido yayi ya tab'e baki
"ko ma waye yaji rungume nake jikin matata mai d'auke da ajiyata acikin wannan shafaffen cikin"
mik'ewa take k'ok'arin yi daga jikinsa.
dawo da ita yayi
"ina zaki tafi kike gaggawa haka"
kwab'e fuska tayi kamar xata sa masa kuka.
"ya khaleel muta fi gida"
had'a ransa yayi
"nafasa tafiya yau sai nest week"
kama bakinta tayi ta rufe lip d'inta.
"nest week ya khaleel?"
bai amsa mata idonshi nakan rigar jikinta da d'inkin ya xauna mata sosai ya fito da halittar k'irjinta.
lumshe ido yayi,
ganin haka yasa ta mik'e da sauri ta juya xata bar wajan.
ya rik'o hannunta yana jifan ta da shu'umin murmushi tayi narai narai da ido kafin tayi wani motsi ya dawo da ita jikinsa yana dariya
"kinfiya tsoro beautyna"
ajiyar xuciya tayi
"ba dole ba kai d'inne ba wasa"
haka ya rikitata da salo ya ya mutsata tafi mints 20 yana mata abin da yaga dama da kyar ya kyaleta
yasa hannunsa ya tallabo fuskarta
"kwara da kika gane ni d'in bani da wasa wajan kula da ke"
yafad'a had'e da mik'ewa,
murgud'a masa baki tayi a
had'e da yi masa hararar wasa.
" duk maganar da nayi sai ka bani amsar ta da wannan salon naka ko ? zan rama ne"
janyota ya yi ya d'an xaro mata ido,
"me xaki rama?"
ta turo baki
"abinda kakemin"
ware baki yayi cike da xak'uwa
"plx beautyna rama yanxu kinji? wllh karki yarda rama ki nuna min kema fa gwana ce"
yafad'a yana dariya
kwace jikinta tayi itama tana dariya
"zan rama amma ba yau ba sai ranar da ..."
matsowa kusa da ita yayi.
aguje tabar wajan.
ya marairaice murya
"plx ki bari na miki wani abu kafin mu fita yanda xakiji dad'in ramawa"
dire diren k'afa tafara yi kamar yarinya k'arama.
"nifa.... nifa..... mutafi "
tab'e baki yayi
"toh naji mu tafi idan na biye miki xamu kai ishsha'i "
dariya tayi
"oh ! ni ce ma kai"
yanda tayi yayi
"oh! ke ce ma ni"
ya fice yana dariya
"ki canza wannan kayan dan kin san na ya mutsa miki su"
kafin ya kai bakin k'ofa tace
"zan tafi gida dasu a haka ince kai ka ya mutsa minsu"
tsayawa yayi ya waiwayo
"da gaske ? da kin taimakeni kinga shikenan sai suce kutafi gidanku ba sai nan da wasu 2 weeks ba"
sakin numfashi tayi
"ni dai jeka plx kada kasa murasa jirgin nan"
ya fice falon gidan xuciyar shi tass cike da son matarshi wacce yake burin taxama uwar d'ansa na farko

bata dad'e ba ta fito shirye cikin brown d'in laffaya me ado da duwatsu kalan orange.
ya d'ago kansa ya kalleta fuskar shi d'auke da murmushin mugunta ya mik'e tsaye ta k'araso hannunta d'auke da jakar kayansu ya amshi jakar,
"muje maman y'an biyu"
xaro ido tayi ta girgixa kai ta shiga gaba yabi bayanta yana dariya k'asa k'asa dan yasan abinda ya shirya mata tana fita harabar gidan ta nemi motor d'in drivern su tarasa da mmk ta waiwayo ta kalli khaleel
"ya khaleel ina drivern yake"
shima da mmk ya kalleta
"shine abinda nake son tambayarki kin aikeshi ne?"
b'ata ranta tayi
"ni ban aikeshi ko ina ba"
shima b'ata ransa yayi cikin ko in kula yace.
"shikenan myb baya son mu tafi yau baxan iya xaman jiran sa anan ba komawa ciki xanyi"
kamar tasa kuka dan haushi,
"ka kira wayar shi mana"
a kaikaice ya kalleta.
"ki kirashi mana ga waya nan a hannunki"
zuba masa ido tayi.
"bani da numb d'insa"
d'age kafad'arsa yayi
"nima bani da numb d'insa"
haushi sosai ya kamata dan ta fuskanci yana sane idan batayi da gaske ba fa baxasu koma gida a yau ba.
jikinta asanyaye ta wuce tagaban shi ta shiga cikin gidan a falo ta xauna tayi tagumi.
ya bita da kallo had'e da biyo bayanta.
kusa da ita yaje yasa hannu ya xame tagumin da tayi ta kalleshi ya girgixa mata kai
"gani kusa dake tagumin me za kiyi?"
muryar ta asanyaye tace,
"bana son muyi wa Abba k'aryane"
cike da gamsuwa yake kallonta bai ce komai ba ya juya ya shiga bed room.
ganin maganarta tayi masa tasiri yasa ta mik'e tabi bayansa.
atsaye ta sameshi ta rungumo bayansa hannuwanta xube a saman k'irjinsa yasa hannunshi ya shafo hannayenta.
a hnkl tace masa,
"kayi hkr my king nasan baka son mutafi sbd kana tunanin in muka tafi zan gujeka,bana tunanin akwai ranar da xata wuce batare da na jini kwance jikinka ba,
kayi hkr mu tafi kwana 2 Abba yace muyi idan muka k'ara baxaiji dad'i ba kasan hnklin shi atashe yake bayason mu dink'a nesa dashi sbd abinda ke faruwa"
juyo da ita yayi gabansa ya warware laffayan jikinta yasa hannu a kafad'arta
"xamu tafi yau amma jirgin yamma xamu bi"
dad'i taji dan tason kad'an da aikinsa yace baxa su koma ayau ba,
"ngd ya khaleel"
shafa lip d'inta yayi
"saura idan mun koma kullum sai nayi cigiyarki" ya k'arasa da jan hancinta.
far tayi da ido
"zanxo da kaina ba sai kayi cigiya ba"
ya shafo cikinta
"ina son ganin ranar da xa'a haifemin ajiyata"
tab'e baki tayi
"ina mmkin wannan ajiya ayi min ita batare da na saniba"
dariya ta bashi
"xata bayyana kanta duk da bana son bayyanar tata ta wahalar min da ke"


basu bar abuja ba sai yamma gab da magruba suka isa kano tunda suka shigo yake b'ab'bata rai wai yana jin haushin missing d'inta da xaiyi daren yau.
itakam b'oye dariyar kawai tayi koda suka isa gida duk jama'ar gidan kowa ya fito yana murnar dawowarsu shikam fuskarshi a d'aure take

kai tsaye d'akinta ta k'arasa aciki ta tarar da rubayya tana waya sulthana ma wayar take hindu tana kwance tana karanta novel jidda na chating ita da zahra cikin murna suke mata sannu da xuwa xama tayi suna tsokanarta musamman sulthana
"babbar anty antyn soyayya hop ansamo mana d'an abuja"
ta k'arasa da dariya dukansu dariyar sukai banda jannat data had'a rai ta mik'e ta shiga toilet tana jinsu suna cigaba da tsokanarta

bayan ta fito daga wanka tana shafa mai rubayya data ke waya ta waiwayo ta kalleta
"antynmu ance inmiki sannu da xuwa"
da mmk jannat ta kalleta kafin tayi mgn sulthana ta katseta
"anty rubayya ki fad'a mata gsky,
anty jannat bayan tafiyarki ansawa anty rubayya rana"
da murna jannat ta bud'e baki
"mashaa Allah naji dad'i"
sulthana tace "baki tambayeni waye angonba"
"waye angon namu"
far sulthana tayi da ido
"yaya prince A.K Garkuwa"
da murna jannat tace
"ikon Allah naji dad'i sosai"
sulthana ta cigaba da mgn
"ansa rana d'aya da bikinki da ya khaleel wato nan da 2 weeks sai ki shirya yanxu amaren biyar ne " jannat ta ce "biyar kuma?"
zahra tai saurin cewa
"hindu ce cikon ta biyar ita da yaya hafiz k'anin hjy murja ni kad'ai ce nayi saura acikin ku"
wani iri jannat taji tausayin zahra ya kamata muryarta a d'an sanyaye tace.
"bakomai zahra komai lokaci ne idan yayi dole ayishi Allah ya baki nagari"
dukansu suka amsa da
"amin"


washegari da yamma suna gerdin d'in gidan kamar yanda suka saba suna hira jannat hankalinta nakan ya khaleel da suka fita yau tun safe shida Abba da dady wayar sulthana tayi k'ara tana duba screen d'in wayar sunan ya mukarram ta gani ta d'aga yace ta xo yanxun nan yana son ganinta yana kashewa ta mik'e tana mmkin wannan kiran na gaggawa da yai mata a bayan gidan ta sameshi yana waya kana gani kasan da mace yakeyi ganinta yasa ya kashe wayan
"xauna kiji wani abu k'anwata"
murgud'a baki tayi "kawai kafad'amin ba sai na xauna ba"
hararta yayi
"ina nan fa da halina ba canxawa nayi ba ko ki xauna kona nad'a miki duka"
zama tayi tana turo baki
"shikenan sai ace xa'a dakeni danna k'i xama"
dariya yayi
"yi hkr k'anwata kin san me ya faru ?"
k'ara turo baki tayi
"ina xan sani tunda ni ba allan musuru bace"
tak'arasa da murgud'a baki.
dariya ya kuma yi
"ina son wannan siririyar nan wata ke ma ?"
sakin fuskarta tayi tana dariya
"wacce acikinsu fad'i naji?"
"wata siririya zahrah "
wata iriyar dariya tayi.
"zahra ce naji dad'i ya mukarram"
"yanxu sulthana ya xa'ayi ? nifa in san samuna ne a had'a da bikinku har nawa"
mik'ewa tayi
"barmin aikin awajena nasan yadda xanyi"
"yawwa sulthana ina jiranki" ta tafi tana tsokanar shi ya bita da murmushi.

da daddare suna xaune dukansu xa'a fara tattauna abubuwan da xaayi da bikin anan hajiya murja tace "tana son xasu tafi italy ita amaren cen babban companyn daya ke kayan d'aki su xab'i wanda suke so daga nan tana son suje india subawa companyn rajah sarry su fidda irin designing na kayan da xasuyi fitar biki dashi da kuma dubai nam ma suje companyn El'mukhtar suba su aikin kalan kayan daxasu saka na biki da kuma yanayin irin adon sark'ar da xasu saka haka ta d'ink'a lissafe lissafe.
Abba yace
"bakomai xuwa jibi ma xasu fara tafiye tafiyen kuje duk inda kukeso"
kamar wata yarinya suna cikin tsare tsare sulthana tace,
"ya mukarram na fad'a ?"
ware ido yayi yakasa magana dan baiyi tunanin wannan wautar xatai masa ba.
hajiya Nabila ta kalleta dan kowa mmkin mganarta yayi
"fad'i mana"
ta yi dariya
"ya mukarram bari na fad'a"
kamar ya nutse dan kunya.
"cewa yayi wai yana son zahra wai asa ranar auren dashi"
dariya sukayi dukansu
Abbu yace
"ja'iri kalli yanda yake k'ifta ido"
Abba yace
"mai xai hana mukarram in dai tana sonka"
dady cike da murna yace
"nabashi ai mukarram mai xab'awa zahra mijine"
Abbuu yace
"ah'ah Dr sai fa munji ta bakin zahra baxa aiwa y'ata dole ba"
Abba yai dariya yana jin dad'i mara misaltuwa daa gidansa ya kasance ana rayuwar bak'in ciki ta dalilin rasa gudan jininsa yanxu ta dalilin gudan jinin nasa ana rayuwar farin ciki sannan gidan nashi cike da mutanen arxik'i way'anda baxai iya fad'in adadin alkairinsu akanshi ba dan sun reni tsokar jikinsa batare da sun axabtar dasu ba,
Abbuune ya katsewa Abba tunaninsa
"kana ji Alhaji Adam wai sai anyiwa y'ata dole abari muji ta bakin ta"
kansa Abba ya girgixa
"a'ah nima ina bayan Dr Bashir mun bawa mukarram zahra"
itakam kanta yana sunkuye dad'i ya cikata tunda ta ganshi taji yai mata sai gashi shima ya nuna yana sonta itakam tayaya xata k'i wannan santalelen balaraben.
hjy murja ce ta katsesu da cewa
"zahra kina son d'ana mukarram"
murmushi zahra tayi ta rufe fuskarta
jidda datake gefe tace
"tana sonshi gashi nan ta rufe ido tana dariya"
dariya sukayi dukansu
Abba yace
"mashaa Allah nayiwa Allah gdy daya nuna min wannan rana ina jin farin ciki mara misaltuwa Allah ngd maka"
papa dayake gefe tunda aka fara mgn baice komai ba shida maman david da yaransu sai dai in anyi abin dariya suyi.
ya kalli dady
"Dr bashir plx a ina ake siyan form a cike idan xa'a shiga musulunci ? ni dai ina son cike form d'in nan dan xama na daku na d'an wannan lokacin yasa na fahimci addininku addinin gsky ne addinin taimako addinin da baya kyamatar wanda ba d'an addinin ba addini mai cike da tsabta da son junansu addini mai cike da dogara ga Allah addini mai taimakon marasa shi
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍

103&104

*Ummee Garkuwa*

cike da murna suke kallonsa dan basu tab'a tunanin wannan maganganun nasa ba shiru yayi yana kallonsu.
dady yace,
"Alhamdulillah Allah mungode maka,
mr Solomon naji dad'in maganar ka duk da wannan ba abin mmk bane idan aka duba Allah subhanahu wata'ala dan shine mai shiryarwa mun godewa Allah daka kasance shiryayye, sannan shi musulinci tushensa shine imani da Allah
da kayi imani da Allah to magana ta k'are sai kuma kayi shahada ba'a cike form bare asiya don shi addinin mu addinine na aminci da salama da kuma zaman lafiya ubangiji Allah ya dad'a shiryar damu."
nan dady ya bashi kalman shahada ya amsa cike da murna itama maman david aka bata tayi d'aya bayan d'aya aka basu kalmar shahada suka amsa.
jannat tayi mmkin hakan dan tasan su d'in mutane masu ak'ida da son addininsu lallai Allah shine mai shiryarwa ta fahimci dan basu san ya musulman suke bane tuntuni tunda gashi d'an xaman da sukayi tare yasa sun musulunta ubangiji Allah ya shiryar da bayinsa.
dady ya cigaba da mgn,
"menene sunanka?"
"solomon "
"akwai sunan da kk so?"
shiru yayi yana nazari.
Abba ne yace,
"tunda sunan shi Solomon ya xauna da sunan nashi Sulaiman ko ya ka gani ?"
da sauri yace
"eh haka yayi"
maman david tace
"ni sunana sera amma ina son na kuma fateema"
dady yace
"masha Allah fateema suna mai daraja"
ta nuna Emanuel
Abba yace,
"emah kaifa?
kansa a k'asa yace,
"ina son sunan kabeer"
Abba yace
"mashaa Allah kabeer daga yau ka kuma kabeer"
david daya ke kusa da maman shi yace,
"ni dai ina son yusuf"
dady yace,
"masha Allah yusuf sunan annabin Allah suna mai daraja,
ubangijin Allah ya tada kafad'inmu a aljannah"
dukansu suka amsa da
"amin"

Abbu yace,
"mahboob ya dai ? wacece surukar tawa ne ?
murmushi mahboob d'in yayi
"Abba ba yanxu ba tana karatune sai ta gama"
"toh mahboob ubangiji Allah ya kaimu lokacin"
suka amsa da amin
suka cigaba da tattaunawa inda xasu d'auko malamin da xai koya wa su papa yadda xasu kula da addini.

2 days ago
Sun gama shirinsu tsab xasu fara tafiya Italy jannat kam jikinta asanyaye yake tana tuna halin da ya khaleel xai shiga.
d'akinsa taje yana xaune fuskarsa kamar pepper tayi sallama ya amsa batare da ya d'ago kansa ba kanshi akan waya yana dannawa.
aranta tace "yau kam dannan waya akata shi dashi"
kusa dashi taje ta xaune had'e dasa kanta ak'irjinsa
bai kalleta ba still kanshi na sunkuya yana dannan waya
"ya khaleel" ta fad'a muryar ta assnyaye.
bai amsa ba bai nuna wata alama na taxo kusa dashi ba tasan abinda yake yiwa sbd xasu tafi ba xasu dawo ba sai sun gama xuwa ko ina wanda suna dawowa xa'a fara hidiman biki.
muryar ta kamar xatayi kuka tace,
"ya khaleel kana son jefani cikin wani hali?
kasan yanda nakeji idan ranka ya b'aci, idan har baka son tafiyar nan baxan tab'a yinta ba dan baxanso naje wajan da hnklin ka bai kwanta ba"
d'ago kansa yayi ya kalleta.
kamar baxaiyi mgn ba da kyar ya jure yanayinsa yace,
"me kikeso nace? kin san irin yanayin dana ke kasancewa idan bana tare dake?
ba ina jin haushin ki bane ina tausayawa kaina halin da zan kasance idan banji lallausan jikinki ajikina ba"
lumshe ido tayi tana jin ba dad'i ita kanta bata son tafiyar kawai bata da yadda xatayine.
"nasani ya khaleel yanxu ya kk ganin zanyi ko kawai nace ba xani ba?"
fuskarsa yasaki kad'an ya sa hannu ya kwanto ta jikinsa.
"ina sonki jannah!"
kwanciya tayi ajikinsa had'e da sakin numfashi.
"ina sonka sosai ya khaleel"
shafa kanta yayi,
"kada ki damu kuje tunda hidima ce"
ashagwabe tace,
"nifa bazan tafi na barka ba"
cike da jin dad'i ya xaro ido
yasa hannunshi dai dai sai tun xuciyarta.
"ina nan cikin xuciyarki baxaki tafi ki barni ba kullum xuciyoyinmu suna tare da juna"
ranta ajagule ta tab'e baki.
"bana son nayi nesa da kai fa"
ajjiye wayar hannunsa yayi ya kishingid'a.
tabishi had'e da bajewa ajikinsa.
"waya ce miki xa muyi nesa da juna ?"
ya kalli agogon hannunsa
"tashi kije kada suyi ta jiranki"
wani kallo tai masa na mmk.
"korata kakeyi?"
yayi dariya
"bance ba"
ya fad'a yana kallon fuskarta datake a d'aure,
kwanciya ta kumayi ajikinsa.
"toh na fasa xuwa"
mik'ar da ita yayi,
ya shafa lip d'inta
"ina son d'ank'ara min bakin nan naki"
ya janyota yasa bakin shi cikin nata ya tsotse su tass sannan ya saketa yana numfashi.
ta mik'e jikinta a mace.
"muntafi ya khaleel ka kulamin da kanka"
kai ya d'aga mata yana shafa sumar kansa.

tayi mmkin rashin nuna damuwarsa akan tafiyar tasu sosai
ta fito ta samesu sun shirya kafin su k'arasa airport sai da sukaje kasuwa sbd jirgin nasu sai yamma xai tashi.

ba su isa Italy ba sai sha biyu na dare direct in da Abba yace su sauka nan suka sauka wanka sukayi da sallah su kwanta sbd gajiya

washegari da safe suna kitcean dukansu sallamar shi sukaji da mmki suka kallo k'ofa yana sanye cikin k'ana nan kaya hannun shi rungume da jakar kayansa hjy murja tayi dariya
"khaleel barka da xuwa ka biyo jannat d'inka ko ? ai nasan xa ayi haka"
murmushi yayi kad'an baiyi mgn ba sai jifan jannat yake da wani rikitaccen kallo.
taji dad'in ganin sa sosai dan baccin jiya duk shine amafarkinta.
bata son lokacin data k'araso ta amshi jakar kayan had'e da sakarwa juna
k'ayataccen murmushi.
dukansu su

Please Login or Register in order to submit comment