Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

koma masallaci yai addu'a sosai sai dare ya dawo gida ya shirya kayansa a jaka dan gobe yake son wucewa ranso bai soba tunaninshi Jennifer bata raye ya kwanta ranshi abace



Washegari ya shirya ya fito ya hau motar daxata kaishi airport ya sauka daga motar ya shiga ciki

Bayan sungama masa komai ya xauna jiran time dan sai 1 jirginsu xai tashi wata mota ya hango mai Kyau sosai ta shigo tai parking ya kalli motar tai masa Kyau a ido ya kauda kansa ya cigaba da kallon shuke shuken da ke wajan dai dai lokacin daya ji sanarwar passengers wayanda suka da wo daga Egypt sun sauka ya sunkuyar da kansa kasa yana dagowa yaga wata mace mai kiba fara irin farin 9ja ya kuma kallonta yana son tunu inda ya santa wata ya hango sanye cikin riga da wando Pakistan ta yafa kyalen kayan akanta bayanta ya hango baiga fuskarba rungume juna sukayi suna dariya kana ganinsu kaga jin dadi da kwanciyar hnkl waiwayor daxatayi gabansa yai mummunan faduwa da sauri ya mike hade dayin Hamdala ya nufo su yana jin dadin sake ganinta kafin ya karaso har ta budewa babbar macen nan mota ta shiga itakuma ta xagayo tana kokarin budewa ta shiga Jennifer ! Ya kira sunanta ta waiwayo sbd yaxo gab da ita ta galla mishi harara tana mishi kallon raini fuskarta cike da tsiwa meyasa kike wasa da hankalina ? Dakata tace mishi baka da hnkl ya xaro ido yana mata kallon mmk ko kana da shi ?? Ta tambayeshi da rainin wayo shiru yayi yakasa bata amsa dan yasan da rainin wayo murmushi tayi ta bude mota kadan kaji ka kuma gani ta fada mota driver yaja ya wuce mmkinsa ya karo me yarinyar nan take nufi da kadan kaji kadan kuma ka gani ?? Tana nufin xata kuma cigaba da wahalar masa da tunani ?? Girgixa kai yayi zaiyi watsi da son sanin ko ita wacece koma metake son yi musu Allah ya fita hk time yayi ya hau jirgi ransa abace





Daki ta shiga ta xauna kusa da suwaiba tana kokarin kishingida suwaiba hnklinta nakan novel tana karantawa hannu Jennifer tasa ta warce buk din da sauri suwaiba ta kalleta tana murmushi dan Allah bani Jennifer in karasa haba a tsurawa buk ido ba'aji ba'a gani karatun novel kawai hmmm baxaki gane bane bakisan dadin da yake cikin karanta novel ba far Jennifer tayi da ido hade da tungura mata buk din gashi nan ki cigaba da aikin kurawa buk ido da sauri suwaiba ta dauka ta dago kai takalli Jennifer gobe Mr coffee xaiyi tafiya dariya Jennifer tayi hade da gyarama xama ya khaleel ba ina xaije xaibi dadi Singapore daxu ina babban falo zan kunna turaren wuta naji suna hirar Jidda tana ta zabga shagwaba Momy tana lallashinta kinsan abin ban haushi ? Jennifer ta girgixa kai kanshi na kan waya yana danne danne baice cikanki ba abin ban haushi tsaki Jennifer taja su suka Sani suwaiba ta cigaba da mgn nafuskanci khaleel din nan miskiline na karshe ace budurwarka na kukan missing dinka sbd xakayi tafiya ka kasa ce mata komai hmmm tabbijam ina son miskilin namiji amma na Mr coffee yayi yawa ajiyar xuciya Jennifer tayi tana jinjina xancen wayar hannunta ta duba kinga lokaci yayi tashi muje mu fara aiki mikewa suwaiba tayi ta cigaba da mgn duk cikinsu mahboob yafi sauki amma kinga Mr pepper karshe kenan haisam tunda ya dawo dai naga kamar yarage wulakanci Jennifer tai dariya watakil inda yaje ne suka Konya masa daraja dan adam sukayi dariya dukansu suka shiga kitchen dan fara aikin abincin dare



Washegari bayan yan gidan sungama cin abincin rana Jennifer ta fito tana kwashe kayan tana kaisu kitchen dukansu yan gidan suna babban falo kamar ko yaushe suna hirarsu ke ! Taji muryar ya khaleel yana kiranta ta tsaya cak zonan da sauri tai cikin falon ba wanda ya kalleta sai Momy key ya mika mata shiga dakina ki dauko min jakar akwatina ta amshi key din ta fara tafiya taji Momy nace mishi time fa ya kusayi katashi mana tafice dakinsa ta nufa a hargitse ta tadda dakin ta sunkuya ta sunkuci jakar tafito ta taddasu atsaye jikin motocinsu ta ajjiye jakar tana miko masa key din nop ki koma ki daukomin dayar guda biyu juyawa tayi ta koma ta dauko dayar har ya shiga mota shida Jidda suna baya driver na gaba dayar motar kuma Rubayya ce zahra na kusa da ita Momy ta kalli Jennifer ko xaki bisu shiru tayi tana murmushi jeki ki dauko gyalenki kiyi musu rakiya jiknta asanyaye ta je daki ta dauko gyale ta shiga bayan motar da Rubayya take ja suka bi bayan motar su ya khaleel


Bayan sun je airport din Jidda na zuba masa shagwaba ta rike masa hannu har time din da akai kiransu tasa kuka ya tsaya yana kallon fuskarta yasa hannu ya goge hawayen da ke xarya a fuskarta kiyi hkr plx 1 week kawai zanyi zan dawo tarike masa hannu biyun duka zanyi missing dinka sosai a wannan week din sannan tasaki hannun kallon Jennifer yayi ke ! Xo ki dauki jakar nan kibiyo ni da ita turuss gaba dayansu sukayi suna mmk da sauri Jidda tace bari na daukar maka a a ajjiyeta tamiki nauyi ganin ba wasa a fuskarshi yasa ta ajjiye jakar da tai saurin dauka sbd yace na dauka hannun Jennifer na rawa ta dauka tabi bayanshi yayin da suka rakata da muguwar harara sunyi tafiya sai da suka xo dai dai wajan da ba dama Jennifer ta shiga ya tsaya yana kallonta murmushin mugunta ya watsa mata da sauri ta sunkuyar da idonta tana son gane fassarar murmushin ke ! Yace mata kina da abinda xakice ?? Tayi shiru tana juya tmbyrshi dan tarasa gane kanta kina da damuwa ne ? Ya kara tmvyrta muryrta na rawa tace bani da abinda xance bani kuma da wata damuwa murmushin mugunta ya kumayi hade da cije lebenshi na kasa ya sunkuya ya dauki jakar da ta ajjiye yai gba tana waiwayo taga duk sun xuba musu ido gabanta ya fadi Takara so kusa dasu dukkansu suka bita da kallon tuhuma mota suka shiga Rubayya na xaune wajan driver zahra na kusa da ita Jidda ta bude baya ta shiga Jennifer ma bayan ta shiga Rubayya taja motar Jennifer Jidda takira sunanta naam ta amsa tana jiran tuhumar daxatai mata menene tsakaninki da khaleel? shiru tayi tana jinjina tmvyr Rubayya ce tai mgn muryarta asanyaye haba Anty Jidda menene kuwa a tsakaninsu ?? Kintaba ganin wani abune sabanin yau ? Mgn ake miki kibamu amsa! zahra ta kwasa mata tsawa Jidda ta kalli Rubayya datake tukin mota bantaba ganin wani abu kuma fatan ganin koma menene in dai akan ya khaleel ne me kuke cewa bayan kunbar kusa damu ? Shiru Jennifer tayi dan tarude tarasa amsar bata inbanda hawaye dake xubar mata a a va kuka nace kiyi ba amsa xakibani tsaki zahra tayi dama munafuki saurin kuka gareshi kin fiya shishshigi kitsaya matsayinki na Yar aiki kibar ganin kinxo gida da manyan matasa samari kyawawa dukkansu bavu sa'anki ke bari kiji gaba dayansu suna da yanmatan da xasu aura koya mahboob din da kike shishshige masa yana da wacca xai aura mufeeda Yar gidan ambassador na India in banda kwadayi ina ke ina xuri'armu ? Kibani amsata malama kar xuciyata ta fashe Jidda ta fada cikin tsawa da daga murya dabara ta fado mata cikin muryar kuka tace cemin yayi na dinka gyara masa daki ina karkadewa baya son ya dawo yaga yayi kura ko datti Hamdala Jidda tayi Rubayya tace shiyasa zargi bashi da amfani kunji ko ? Hankalinku sai ya kwanta dafa kafar Jennifer Jidda tayi kiyi hkr ina son ya khaleel fiye da tunaninki ban taba ganinshi da mace ba sbd yanda halinsa yake na rashin damuwa da mace ganinshi danayi dake naji takaicin da ban taba ji ba kiyi hkr tsaki zahra ta ja meye abin bada hkr ? Warning xaki yi mata ta fita sabgar mazan gidanmu dan masu ajine babu irinta bankiba ko mai gadi ko danjuma driver ya isa haka zahra Rubayya ta katseta mgn ta wuce tsaki zahra ta kumayi plx Anty Jidda mikomin air freshener na kusa dake warin rashin sarki ya dameni ta mika mata tafeshe motar dashi Rubayya ta kunna wakar India tana ji tana bin wakar hade da kyada kai alamun tana son wakar hawaye ya saukowa Jennifer ta runtse ido tana mmkin yan gidan wasunsu masu kirki wasu marasa kirki






By
*UMMEEYY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




33&34


Cikin mutuwar jiki ta mike ta hau sama suka bita da mugun kallo musamman zahra daki ta koma ta jingina ajikin kofar dakin nata tana kallon wayar me shegen Kyau murmushi tayi najin dadi ta karaso kusa da gadon dakin ta xauna hade da kunna wayan abinda ya bata mmk layin da ta gani na mtn ta xaro ido dariyar farin ciki da kufce mata kwanciya ta yi hade da rungume wayar ajikin taji dadin wannan kyauta ta kuma yi mmkin ta yadda akayi yai mata kyauta iri daya da budurwarshi da kuma kannansa amatsayinta na Yar aiki danne danne ta farayi ta shiga nan ta shiga cen cikin matukar jin dadi ta duba account taga ful da kudi har 30k dariya ce ta kuma kufce mata tayi far far da ido tana addu'ar Allah yasa ka mishi da alheri wayar tai mata duk abinda take bukata ta samu taji dadi sosai ta mike agado ta cigaba da danne dannen wayar xuciyar ta fal farin ciki



********************

Tun daga lokacin suka fara takun saka da Jidda ga yawan sata aiki da takeyi shima kamar ana turashi dan kullum cikin sata yi mishi aiki yake girki gyaran daki da coffee Sam bata gajiya tunda ta saba dashi tana kitchen dafawa yaya khaleel grilled chicken and Indian drink juice Momy ta shigo yawwa Jennifer kin gama ?? Eh Momy na kusa OK yanxu dadyn su zahra yai min waya yana nan dawowa ki gama kixo muyi aikin tare toh Momy agurguje ta gama ta kwashe ta kai masa sannan ta dawo suka hadu suna aikin girkin tarbar dady kamar yadda aka saba basu dade ba suka gama Jennifer ta gyara gidan ko ina ya dau kamshi da sheki





Some hours later

Motocin da sukaje tararsa suka dawo gida ya rude da murnar dawowar dady gaba dayanmu ma'aikatan gidan muka fito mukai mishi barka da xuwa duka yayansa suna jikinsa cikin farin ciki da murna tamkar xasu shiga cikin cikinsa suka mike suka nufi bangarensu Jennifer dakinta ta wuce ta xaune tayi tagumi tana tunanin yanda ta gansu cike da birgewa familyn nan nasu yana matukar birgeta wayar ta ta janyo tayi murmushi duk lokacin da kalleta sai taji farin ciki ta kuma tuna da yaya khaleel


***************

Bayan kwana 2 da dawowar Abba da daddre bayan ta kwashe kayan da suka ci abinci ta dawo xata wuce dakinta ta gansu xaune suna hira dukkan su a falo Jidda tana kusa da ya khaleel dady yana tsokanarsu tana shiga ta wuce toilet tai wanka ta kwanta bacci ya fara surarta daka mata duka taji anyi a firgice ta farka ta xaro ido tana kallansu xahra da Jidda suna karkade karkadan jiki na jin bala'i tashi malama ansamu waje anji sanyin a.c an narke a gado zahra ta fada tana mata yatsinan nan kallo Jidda tace mike ware ido albishirinki ?? Ta cewa Jennifer shiru tayi tarasa ce musu kala sbd mamakin da suka bata ranar juma'a jibi Sa ranata da ya khaleel dai dai da birthday dinshi idan kinsa wani abu aranki game dashi sai ki cire sbd ya khaleel ba mijin karamar mace bane bagidajiya dangin su ojuku makiya Allah taja tsaki zahra ta cigaba da inda Jidda ta tsaya wannan shine warning na karshe tsakaninki dashi ke dama maxan gidanmu gaba daya ki fahimci wani avu mana taya xa'ai me tsarki ya hada iri da kaxanta ? Idan ma a nayi to banda gidanmu ke abubuwa sun hadu sun miki yawa ga tarin datti na kaxantar kafurci sannan ga talauci kina manta matsayinki na Yar aiki ?? Idan bakiyi wasa ba xaki tsinci kanki agaban iyayenki dan wllh sai mun hada miki bala'in da xaisa kibar gidan tai tsaki Anty Jidda muje suka fice ta bisu ta kallo hawaye na sauko mata baccin da batayi shiba kenan takwna tana juye juye



*****************

Washegari bayan sun gama yin breakfast sun kwashe kayan ita da suwai ba suka ga ma aikata na shigowa ana gyare gyaren gidan suwaiba tace ikon Allah ni banga abinda gidan nan yayi ba amma sbd kudin sunyi yawa sai wani gyare gyare akeyi Jennifer tai murmushin yake gyara yaxama dole gobe Sa ranar Mr coffee shida sahibarsa ta cije lebe Jidda hade kuma da birthday dinshi xaro ido suwaiba tayi wai ! Burin Jidda ya cika ana nan ana xuba rawar kai da farin ciki Allah ya kyauta Jennifer ta kalleta cewa xakiyi Allah yasanya alkairi hakane Jennifer Allah yaxaba abinda ya fi alkairi dariya adduar suwaiba ta bata ta kwashe da dariya suwaiba kenan itama dariyar tayi washe gari tana kwance jikinta amace ga bacin rai da takeji rabonta da bacci tun ranar da su Jidda suka tasheta ruby ce ta shigo dakin cikin fara'a Jennifer ta mike daga kwancen da take ta gaisheta ta amsa xo muje wajan makeup kinsan yau muna da shagali ta mike ta dauki gyale ta bi bayanta suka shiga mota Mon evee sukaje saloon akai musu sannan makeup sunyi tsananin Kyau anan Rubayya ta dakko gown ta material sky blue ta bata tai godiya suka canxa kaya ita kuma colour din ruby silver ne dukkansu dai sun saka skin colour dinsu ruby ta kalli Jennifer masha Allah kwalliya me gyara mutun gsky kin fini yin Kyau kin ganki kamar amarya da sauri me musu makeup din tace OK da ba itace amaryar ba dariya sukayi kanwar amaryarce dai dai lokacin data gama Nada mata head me shegen Kyau blue ya fi material din jikinta duhu suka hawo mota suka dawo gida ya cika dam da baki anata gaishe gaishe kallo ne ya dawo Kansu musamman Jennifer duk inda ta wuce sai ido wajan Momy suka karasa tana tare da kawayenta tayi kwalliya me Kyau ganin Jennifer yasa ta xaro ido tana murmushi y'ay'ana masha Allah kunyi Kyau Jennifer kece ? Kamar ba keba ta rungomata jikinta kinyi Kyau sosai wani dadine ya rufe Jennifer ta koma gefe tana hange hange can arakube ta hango su suwaiba ta mike tana tafiya ta karasa wajansu suka dago kai suna kallonta Sam basu gane taba tai murmushi tace suwaiba ta amsa tana kura mata ido Jennifer suwaiba ta fada tana xaro ido kece ?? Tsarki ya tabbata ga Allah dama haka kike ? Kin ganki kuwa yanda kikasan sarauniyar kyawawan duniya hannu tasa ta rufe ma suwaiba baki tabbijam suwaiba ta ambata ruby ce ta kira ta ta tafi tana tsokanar suwaiba ita da kawayenta su uku ta taddasu murmushi rubyn Taiwan Jennifer xaku gaisa da kawayena wannan ta nuna wata fara doguwa itace mufeedan ya mahboob ta mikowa Jennifer hannu suka gaisa wannan humaira ce kawata Yar gidan governor na bauchi itama gaisawa sukayi cikin fara'a sai hishma Yar gidan Alhaji Sani minister na man fetur suka gaisa hade da dan taba hira wajan ne ya dauki sowa sbd isowar ango da amaryarsa ta kallesu sunsha Kyau mahboob ne ya karaso ya kura mata ido Jennifer? Ya fada yana kalonta wow ! Wayarsa ya ciro ya hau daukan ta a photo kin cinye taro kawata kinfi kowa Kyau zahra ce takaraso inda suke ya mahboob ga kabeer cenfa yana jiranka ganin Jennifer yasa tayi sororo jikinta amace fuskar ta da matukar mmk nan da nan ta bata rai hannu ya mahboob ta ruko plx muje hade da galla wa Jennifer harara Jennifer biyo mu yace mata tana sane dan ta kunta tawa xahara tabishi tana tafe cikin yanga sbd taji ance tayi Kyau yasata sauya taku hnklin mutanen da suke wajan yai kanta ciki kuwa harda ango da amarya kura mata ido ya khaleel yayi Jidda kuwa mmkine ya cika ta ganin Jennifer na kokarin fita Kyau wani kululun bakin ciki ya tokareta duk da kayan jikinta ya fi na Jennifer tsada nesa ba kusa ba takarsa inda ya mahboob ya tsaya shida zahra wajan wani black beauty tana kara sowa yace wow! Yanmata barka da xuwa anan gidan kike ? Ya akayi ban sanki ba ? Zahra ta budi baki xatai mgn da sauri Jennifer ta tareta da cewa ni Yar aikin gidance gwalo ido yayi cike da mmk ya haisam ya karaso wajan hannunshi rike da na wata zahra tace oyoyo Anty meena tasaki hannun haisam suka rungume juna haisam shima kallonta ya ke da mmk ta kalli ya mahboob ina xuwa tace tabarsu direct wajan ango da amarya tayi cikin murmushi tace pix zan mana da mmk Jidda ta kalleta haushi ya kamata shima khaleel din hararta yake hnklin mutanen wajan yai Kansu kafin suyi mgn ta ciro waya ta fara daukansu photuna sannan ta juya ta cigaba da rausaya wayarta taji tayi kara tana dubawa taga text ne ta bude number ya khaleel ta gni kije dakina ina son kimin wani aiki ajiyar xuciya tayi dan masifa ma yau din baxa a barta ta huta ba dakinshi ta nufa tana mita aranta ta bude key din dayake jikin kofar tashiga a gyare taga dakin ta xauna tana duba pix din da sukayi ta xaro ido gsky ta yadda tayi Kyau sosai batafi 5 mints ba ya shigo da sauri ta mike wani irin kallo ya bita dashi cikin fada yace waya baki ixinin yin wannan kwalliyar ki dinka rausaya agaban mutane duk kin dame kin fito da duk wata halitta ta jikinki kin San kanki kuwa ? Mmk ne ya hanata mgn ta xuba masa ido shin baiga kayan da kannansa da amaryarsa suka saba rike kugu tayi dan tagaji da wannan rainin wayon ni wannan bai shafeni ba aikin dana ke muku bamuyi daku xaku dinka bindiddigin rayuwata ba ta murguda baki matsa in wuce da mmk ya kalleta babu inda xaki akan me ? Ta tmbyeshi sbd bana bukatar ganin ki da wannan shigar cike da tsiwa tace sbd kana bakin cikin karna sami mijin aure eh hakane ya bata amsa ta xaro ido sbd me ? Sbd kina dashi arikice tace mijin ? Eh ya fada yana kallonta ta murguda baki bana sonsa koma waye dama baki da kunya ? Tai far da ido baka Sani ba ne to baki isa ba bari innu na miki tawa rashin kunyar fincikota yayi ya hada ta da bango numfashinsu na karo da juna kadan yarage tudun kirjinta ya hadu da nashi ranta ya baci akan me xaka takuramin ? Sbd na isa cikin jin haushi tace to sai na fita ya Matso da fuskarsa har saida karan hancinsa ya hadu da nata numfashinta ya fara fita da karfi kasakeni wannan ai mugunta........caraf taji bakinta cikin nashi yana tsotsarsu kamar ya samu alewa me shegen xaki






By
*UMMEEYY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




37&38

Yai mmk sosai ya kurawa wayan ido me yaka mata yayi shin xaibar bikin gidansu yaje ?? Ajiyar xuciya yayi jikinsa ya mutu kiran wayan ya kuma yi ga mmkinsa sai yaji switch off ranshi ya baci akira ace ana son ganinka sannna akashe waya ?? Yai tsaki shifa baxai kara karanbanin binckar wacece itaba har sai lokacin datagaji ta aiwatar da mummunan kudirinta da sauri ya koma cikin gida hannun shi rike da damin rafofi na liki



***** *****

Liki sosai A.k yake mata guri ya cika da mutane kowa na liki anata xuba kudade a hankali ta xame daga cikin filin rawar ta nufi cikin gida kai tsaye dakinta ta nufa tarushi GAM sannna ta xauna ta rushe da kuka kuka sosai take xuciyarta akuntace meyasa ya khaleel yake mata haka ?? Meyasa rayuwar ta take cikin rashin sa'a ?? Meyasa komai yake xuwan mata adabarbarce ? Kuka tasaka Wanda take matukar so yau ake Sa ranarsa da wata shikenan tayi asarar first love dinta ?? Meyasa shi baya sonta ?? Ta yi shiru ta tunani xuciyar ta ta tuna mata baya sonki xaiyi kissing dinki ?? Murmushin jin dadi ya kufce mata daxu daxu ya shanye miki lip tas hannu tasa tashafa lip dinta ta lumshe ido ta tuno lokacin daya ke kissing dinta tsikar jikinta ta tashi ta ajjiye ajiyar xuciya idonta ya kai kan wayar ta baya sonki xai sai miki waya iri daya da ta budurwarsa ?? Dariya me hade da kuka tayi ta janyo wayar hade da rungumeta akirjinta ta kunna wayan ta bude images din da tai musu ta tsaya kan Wanda sukayi ita da ita yayi masifar Kyau ferpect mach ta fada tana murmushi ina sonka Mr coffee kai kadace da tsarina da kai kawai xan iya rayuwar aure haka taita sambatu xuciyarta kamar madaci kidan data keji ya fara damunta haushi ya cikata sai yamma likis dan har anfara kiran sallah sanna taji hayaniya ta tsaya kidan ma antsaya taji dadi kwankwasa kofa akayi ta tashi ta bude gabanta ya fadi ba walwala afuskarsa ya shigo hade da rufe kofar yana kallonta dagani kasan na tuhuma ne ke bakyajin mgn ko ?? Me nace miki ?? Bana ce ban yadda ki koma ba ?? Shiru tayi kanta akasa tarasa amsar bashi zan dau babban mataki akanki me prince A.k garkuwa yace miki muryarta na rawa tace cewa yayi yana sona runtse ido yayi cikin jin haushi da jimami ke kuma me kikace masa ban bashi amsa ba dariyar me naga kunayi dashi tai shiru bakiji bane ! Am a a ban wllh Mr coffee bakomai what ? Mr me ? Da sauri tasa hannu ta rufe bakinta Sam batasan da sunan da takirashi ba murmushi yayi ganin ta tsorata ki fada masa kina da miji bana son na kuma ganinki da shi adake tace miji ? Nifa ya khaleel ba aimin miji ba matsowa yayi kusa da ita yasa hannu ya dago mata da fuska look dago kai ki kalleni ta dago kai atsorace ni nai miki miji bana son ki kula kowa ta sunkuyar da fuskarta ya dago da fuskar meyasa kike son wahalar da kanki ? Ta kalleshi shima kallonta yake suka kurawa junansu ido batare da sun fargaba muryarshi taji asanyaye Jennifer ya kira sunanta jikinta amace ta amsa da kyar hade da sauke fuskarta dago ta ya kuma yi ya matso gab da ita sunajin iskar numfashin su kin fisan kiyita wahalar da kanki ?? Meyasa baxaki ba xuciyarki abinda take soba ya fada yana kurawa lip dinta ido babu komai axuciyata karya kike akwai kinfison ki barshi aranki sai dai kishigo daki kita rusa kuka da sauri ta kalleshi ki fada plx yafada cikin wani yanayi idonshi akan lebenta ahankali ta xame tai katsa ya bita da kallo dan jikinsa yai matukar sanyi ya juya xai fita tabi kyakyakyawan bayansa da kallo ki tabbata kin fada mishi abinda nace sannan kada ki kuskura ki bashi numb dinki ya fice daga dakin hawaye ya sauko mata tarasa gane inda yasa gaba ta mike da kyar ta shiga toilet dan tayi wanka



****** ******

Tana fitowa daga wankan ta Sa doguwar rigar less ta shafa mai hade da yin kwalliya sosai duk tasan dare yayi ba kuma inda xata tana cikin shafa janbaki maroon

Please Login or Register in order to submit comment