Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya bude bakin ya kafa kan shi sai da ya sha rabin goran, kafin ya d'ago kai yana me bude  window Office din shi da yake inda ake koyawa sabin sojoji training. Ltn Khalil Ibrahim Dan Ba'are, yana kallon yadda wani matashi yake ta ƙoƙarin, sai ya tuna mishi ranar da suka bar Almamoon a asibitin.

   Abinda ya tsaya a ranshi yadda yaron yake zubda kwalla, tare da nuna cewa yana son zama da Mohan. Shafa kanshi yayi tare da kurawa hoton Mohan idanun. Yasan Mohan sanin gaske koda ua dawo hankalin shi bai zama dole ya kula da Almamoon ba.

      D'aga wayar shi yayi tare da kiran Malik bayan Malik ya dauka sai da ya Lumshe idanun dhi kafin ya sauke ajiyar zuciya.
"Ya Mohan da jikin?"
"Yallabai da sauki sosai"
"What about Mamoon?"

     "Gashi can"
"Ok bashi"
"Toh"
Yana jin lokacin da Malik yake kiran shi, "Hamma Malik waye ne?"
Ya tambaye shi yana me daura wayar a kunnen shi.
"Mamoon!" Ya kira sunan shi sound tone. Kamar ba zai iya kiran shi ba.
"Hamma Na? Ya aiki? Baka zo mana ba"
Cikin wani irin farin ciki, Dan Ba'are ya shafa kanshi yana faɗin.
"Cuter Brother zan dawo, Insha Allah ya jikin Mohan?"
"Jikin Hamma Mohan da sauki sosai, kuma dai ya daina firgita. Sai dai toh Allah ya kyauta"

"Gaya min meye?" Ya tambaye shi yana murmushin jin dadi, shima Almamoon murmushin yayi sai da Dan Ba'are ya cire wayar a kunnen shi, yana jan ajiyar zuciya, sannan ya saka wayar a record, ya maida kunnen shi.
"Almamoon! Gaya min meye yake faruwa?" Ya tambaye shi a daukence,
"Hamma ai babu kome,"

Ware idanun yayi kamar yana gaban Almamoon.
"A'a gaya min dai"
Ya fada da wata irin murya yana murmushi,
"A'a fa Hamma na, kawai Hamma Mohan bai jin magana, idan ka zo sai yayi tsallen kwado sau goma, kuma dama d'azun na rike mishi kunne, sai na mishi bulala da tsintsiyar kwakwa."

   Zaro idanu yayi tare da cewa.
"Mohan Mamman Nasir Aghali din zaka zane?" Ya tambaye shi yana dariya, kamar wanda yake gaban dan Ba'are ya shiga kunkuni.
"Toh ka san meye yake min?"
"Gaya min ina jinka?"
"Yawwa wancan ranar zuba min magani yayi a jikina, jiya kuma ture keyata yayi na faɗi, yau kuma ina tsaye kawai sai naji ya dauke ni sama, gaskiya yaci na mishi duka."

Wani irin abu yaji yana dukar kirjin shi.
"Amma bai maka kome ba ko?" Ya tambaye shi kirjin shi yana bugawa very faster. Shi Almamoon bai fahimci ma'anar tambayar ba dan haka ya kwashe da dariya yana faɗin.
"Ai yayi min kome, shi yasa nake son kazo muyi mishi bulala domin ya daina min haka"

Kasa magana yayi jikin shi har wani rawa yake.
"Hammah na kayi shiru baka ce kome ba?" Yadda yayi mishi tambayar yayi mugun kashe mishi jiki, kuma dama ga muryan Almamoon ba irinta maza bace.
"Hmm" yace mishi,  shima Almamoon ya sake murmushi yana faɗin.
"Hammah na zan tafi na kula da abincin" ganin zai kashe wayar yayi saurin mishi magana.
"Almamoon! Don Allah ka kula da kanka."
Shafa kanshi yayi sannan kuma cigaba da cewa.
"Karka yarda wani kazamin wasa ya shiga tsakanin ku, ka tsaya a mai kula da lafiyar shi, please"

      "Toh shi kenan" ya fada a sanyayye,
"A'a ban ce karka kula da shi ba fa kawai ka kula da yadda kuke mu'amala ce, bawai ban yarda da kai bane na yarda da kai, dan haka ka kula da kanka"

      "Toh babu damuwa" suka yi sallama,  Malik yana amsar wayar ya shiga masifance shi.
"Tsabar shashancin taya zaka bar yaro nan shi daya yana kula da lafiyar Mohan? Baka san nauyin zai mishi yawa ba? Karka kuma bana son haka, ka saka ido akan su, Allah ya bashi lafiya"

   "Am sorry Yallabai" ya faɗa kamar yana gaban shi,
"Ya Wuce" sannan ya kashe wayar shi, yana kuma hasashen yadda Mohan yake kokuwa da Almamoon, dukar tabirin gaban shi yayi yana me jin babu wani dad'i.
"Toh me yasa nake jin babu dad'i? Me yasa nake jin kamar ana cutar da yaron?" Dafe kirjin shi yayi da yake bugawa kamar me,

     Kafin ya dauki sauran ruwan shi ya sha, yana jin kamar zuciyar shi zata kama da wuta. Shafa kanshi yayi ta yi, yana kuma sauke ajiyar zuciya. Wannan wacce irin jarabbtace haka?  Zama yayi tare da kallon sama, yana nazarin meye yake shirin Faruwa da shi, a iya sanin shi dai Almamoon namiji ne irin shi? Kuma bayan haka babu wani abin da zai alakanta shi da mace, dafe goshin sa yayi da yatsu biyu na hannun shi.

    "Ina ruwan mahaukaci, kowa yaji labarin nan sai an nemi saka ni a turu, dariya ne kuma ya kama shi yana yi yana shafa kanshi, Tabbas ya cika babban mahaukaci, duk me hankali yaji abinda yayi sai yayi dariya balle kuma kuma mahaukata yan uwan shi.

      ***
Wasu manyan mutane ne su uku, suka shiga wani sunkurun daji, bayan sun yi tafiya me nisa, kafin suka fara nufar wata tsohuwar hanya.  Sai da suka yi tafiya me nisa, suna jin kukan wasu irin dabbobi masu matukar ban tsoro, wata siririyar hanya ce da zata kai su wani gada, haurawa suka yi, kowa yana nad'e babban rigar shi.

  Suna isa bakin kofar wanda yake sakale da Kwarangwal din mutum, suka shiga cire kayan su, tare da kwab'e kome na jikin su. Haka suka shiga cikin gidan, inda wasu yan mata suka taso musu da kwarya a hannun su, suka yi ta zuba musu wani irin ruwa, a saman kansu, kafin suka zuba gwiwar su a kasa, aka kuma basu wani irin ruwa suka shanye tass, rike hannun su yan matan suka yi har zuwa kofar dakin da bokon yaƙe.

    "Ina la'annnu suke? Ina marasa rabon suke?  Ina tsinannun la'annnu suke? Ina marasa rahama suke, Ku zo ga la'anannen arnen nan a gaban ku."

     Dariya suka saka tare da shi, sannan suka shiga d'akin, tare da zuɓewa a gaban shi kamar masu sujada, kallon shi suka yi ganin wata budurwa kyakyawa akan cinyar shi, yana having sex da ita, duk da ya tsufa bai hana shi jin kanshi kamar wani matashi ba.

        Kallon juna suka yi, kafin yan matan dazun suka shigo dama suna sanye da wata fatar bauna na ya rufe musu gaban su, sai ganye da suka rufe kirjin su dashi.  Suna shigowa suka wuce gaban su, tare da kallon su.

    Kowacce ta zauna akan cinyar mutanen a  hankali sukayi ta kazamar mu'amalar su a gurin, kafin suka fara kokarin zubda ruwan kazamtar su, dan shi ya riga su gamawa, yana tashi ruwan shi da na yarinyar zubawa yayi a wata tasa,.mai fadi na zinariya, suma haka suka juye nasu a tasar, kafin Yan matan suka dauki wani irin abu kamar ludayi suka saka a gaban su, ruwan ya fito, suka juye a tasar, kana suka fita a d'akin. Tura tasar yayi can lungu, suna kallon gurin wani katon guza ya fito a hankali ya saka kanshi yana lasar kazamin maniyyin su.

Yana gyada kanshi. Irin dadin da yake ji. Kara watsa wani abu yayi akan guzar,ya cigaba da lasar maniyyin su, har ya shanye tass. Ya koma lungun da yake, kallon su yayi. Tare da gyada kanshi. Jinjina kai yake yana kara jin wani irin gamsuwa, kafin ya kalli manyan mutanen.
"Har ni za a lalatawa darajojina?"

Watsa izgar yayi tare da kura mishi ido. Wata uban kara ya kwala tare da mik'ewa jikin shi yana rawa.
"Waye haka?"
Hoton Mohan da Almamoon, suka kokuwar zai bashi magani, bayan ya sha, ya fadi aka cilla Almamoon gefe, dakin ya dauki duhu, can sai ga Mamoon ya saka karatun Alkur'ani a wani radio, ihu da aljanun da suke tare da Mohan suke tare da yagar kamar jikin su, suna watsarwa.

  A tare bokan ya kuma tura wasu aljanu, basu kai da shiga cikin gidan ba, suka dawo a guje. Karshe da ya nace sai ya tura wannan guzar ce ta kuma fitowa tare da sake wata irin kara kamar karan Aradu. Cikin fusata da b'acin rai ya shiga aikin babu kama hannun yaro, yanayi yana watsa wata irin mai me kama da jini, yana karanta ɗalasuman tsafi..watsa manyan yaƙe,

Zunzurutun taurin kai da bala'in zafin rai yake aikin domin gani yake idan ya kasa tankar ya gaza ne, taya za a cigaba da zuwa gare shi? Taya zai iya fuskantar mutane da cewa anyi galaba akan shi.

Ina karya ne! Watsa man yayi wata irin koriyar wuta tayi sama sai da yaja da baya, take ya kuma dawowa cikin ƙwayar tsafin ya zauna. Yana yi yana juyawa.
"Karya ne! Ba haife su ba, basu isa ba, da Ni zasu ja? Har sun kai matsayin da zasu buga dani?"

Ya nuna kanshi s fusace yana aikin,.yaki ya saduda dan haka wutar tayi kanshi da karfi, dole ya juya tare da matsawa da baya.  Cikin mugun tsoro sannan wutar ya kuma komawa cikin ƙwaryan.
   
           Ranshi ne ya b'aci, ya shiga aikatawa su Almamoon da wasu abubuwa da ban tsoro, yana kuma diban ruwan jini a wata kwarya ya bude wata kwarya ya saka hannun shi, kwari da tsutsa ya kwaso, ya zuba a cikin jinin nan yana karanta wasu mugayen ɗalasuman tsafi, munana ya d'aga ƙwaryan sama. Wadanan kalaman har da wasu kalmomin Arabia, tare da sunan Allah, kafin ya sake ƙwaryan a tsakanin sama da kasa, yana ambaton sunan Allah.(Look da gaske akwai kitabul sihir, na niman mallakar manyan ifiritai. Dan haka a sani akwai kalmomin sihiri wanda yake basu damar mallakar djinn)

     Su kansu masu nima a gurin shi hankalin su ya tashi, balle shi da yake aikin ba karamin bala'in wahala yake ci ba, kuma yaki ya nuna yana cikin damuwa, sai da ya sauke wannan shaidanin aljanin me kai kamar na maciji ta tura shi, sannan ya mishi magana akan lallai ya tafi ya shiga jikin Mohan, ajiyar zuciya ya sauke bayan aljanin ya shiga cikin ƙwaryan, ya cigaba da had'a wanda zai hana yana kallon ƙwaryan.

Bayan kamar mintinan ƙalilan, sai ga dakin da suke yana girgiza, kamar za a fasa dakin, duhu ne ya mamaye d'akin, kafin wani abu ya fado dakin kamar wani katon dutse dif.... Ya dira a gaban su.
Huuuhuuuuhuuuuu!!!!" Ya fashe da kuka, yana ihu yake yana burgima.
"Karkuzu ka aike ni gurin da aka lalata min jikina wayyo ni, wayyo ni rayuwata." Burgima yake.
"Tashi munkiri tashi mara kunya, har akwai mutanen da zasu ja dani?"

Da sauri ya b'ace rashin a b'ace. Ya kalli Mutanen cike da bakin cikin yana me jin wani matsanancin kunya da faduwar darajar shi. Ya nuna musu hanya tare da dauke kai yace.
"Ku dauki ƙwaryan jinin da zaku gani a waje ku had'a tare da jaririn mage da kuma jinjirin jaki ku binne su da ransu."

    Haka suka mike tare da mishi sujada, sannan suka fita da bayan sun.
Suna fita yan matan suka wanke su da ruwan bayan sun basu wasu kananun kwarya me dauke da jini.
Kafa kansu, suka yi sai da suka shanye tass, sannan suka yi gatsa. suka fadi bukatar su tare da yarda akan shi zai iya musu, tare da barin gurin, suna isowa suka kwashi kayan su, suka bar gurin.

    ***
Yau kam yafi ko yaushe bani wahala, domin kuwa ban tab'a jin ko ganin tashin hankali ba tunda na bashi maganin, nake tsaye a bakin kofar. Cak naga ya mike kafin kuma ya fara amai, yana yi yana jijjiga, shigowar Malik ya sashi kura mishi ido shima, yana mamakin wannan al'amarin.

Can ya fasa ihu, wanda ya sa dakin ya amsa. Kwanciya yayi yana burgima. Kafin ya fara karkarwa can kuwa sai ga dakin ya kama jijjiga, karatun Alqur'ani muka kunna, haka muka yi tashan wahala kafin can ya lafa, bayan ya gama gwara kan shi a bango.

      "Alhamdulillahi" inji Hammah Malik, ajiyar zuciya na sauke ina kallon shi, kafin nace mishi.
"Da saura fa, dan har yanzun bai dawo hayacin shi ba. Ina jin sai mun had'a da limamin masallacin Makarantar mu ne Insha Allah"

    "Eh toh Allah yasa a dace."
"Amin Ya Allah," muka bar dakin bayan mun gama gyara mishi kwanciyar hankali.

    * Wannan karon kudina ma gida na kai, sabida ban tafi hutu ba ne zauna a jikin Hammah Mohan, koda naje gidan Innah ta kasa ta tsare. Sai dai itama kamar Malam Ansar ce domin kuwa ce min tayi.
"Karka ganka cikin gidan kudi kayi tsammanin Allah baya ganin ka ne, kasan waye kai ka kuma san yadda halittar ka yaƙe, karka sake naji wani abu ya fito, ka kame kanka domin masu kudin nan ba kirki ce ta wadacce su ba.

             Domin na lura da kwaɗayi na damun ka, nan Malam Ansar ya kawo min korafin rashin mutuncin da kake mishi Almamoon!" Ta kira sunana. Cike da tsoronta nace mata.
"Inna shima me yasa baya jan girman shi. Sai ya"

Kai mun duka tayi abinda bata tab'a yi ba, sabida Malam Ansar tayi min.
"Kai min shiru butulu kawai, kasan kanka ai, kuma da yake kwadayi ya rufe maka idanun."

   Idan na fahimta malam Ansar yazo ya had'ani dasu Innah ne, lallai ka bar mutum a inda yake, ban yarda nayi wani abinda zai saka tayi fushi ba, na kwantar da kaina nayi ta bata hakuri, har ta sauko.

      Muna cikin ji Baba ya kawo min maganin da zan cigaba da bashi.
"Assalamu alaikum! Sannun ku, Mamoon kana ta jirana ko?"
"A'a kawai dai zan isa da wuri yasa na kagu."

   "Toh Toh,,, gasu nan dai sai dai ban sani ba ko zai amince ya ci, wannan garin maganin Insha Allah idan ka  karanta suratul Yasin, zaka tofa ko ka rubuta mishi, sai wannan zaka had'a zuba a wani mazubi me kyau kayi ta bashi yana sha, wancan me suratul Yasin, duk wanda yayo mishi sharri zai koma kanshi kaikayi kenan, wannan kuma suratul Rahama zaki karanta mishi, duk inda aka nufi shi da sharri zai kasance yana kaucewa ba tare da ya sani ba.

    Wannan kuma Insha Allah zai kasance mishi kamar a saka wani abu ne s jikin shi, babu karfe ko itaccen da zai yi tasiri a jikin shi.

    Wannan kuma Insha Allah zai taimaka mishi gurin, gano duk me shirin cutar dashi, Allah yasa mu dace"

Haka bayan mun gama na ce mishi.
"Baba dama maganar gidan fa?"
"Eh Almamoon mun gama kome sai dai muje ka gani, ko kuma."

"A'a muje dai" na fada mishi, haka muka tafi gidan, muka duba yayi kyau kuwa, ba laifi daga nan muka sami me gidan muka zanta dashi tare da cewa.
"Kayi hakuri Insha Allah nan da kwana ashirin zan kawo maka kudin ka, Nagode"

"Karka damu, Allah ya kai mu lokacin." Haka ya faɗa tare da rufe gidan, Ni da Baba muka nufi tasha. Bayan na sami motar Maradi muka yi sallama da Baba na Danka mishi kudin hannuna dukka, sannan na shiga dama kamar ni ake jira.

    **
Isar dare nayi dan haka ban yi gangancin nufar gidan Hammah Mohan ba, na nufi gidan Malam Ansar domin zan kafta mishi rashin mutinci.

    Ina shiga na samu Baba tana sallah isha, zama nayi bayan nace mata.
"Wash tsohuwa bayana"

Tana idar da sallah ta mike tana murmushi.
"Sannun Angona, yau kai ne a gidan mu?"
"Tsohuwa gani nan dai"
Ban daki ta shiga ta hada min ruwan zafi,sannan ta fito. Na shiga nayi, ina fitowa ta ajiye min abincin da man shafawa me gurguwa.

A hankali na shafa sannan na zauna muka shiga hira muna gaisawa.

"Daga ina kake?" Tsam nayi da hannuna kafin nace mata.
"Naje ganin gida ne."
Kura min ido tayi kafin tace min.
"Wani gari?"
"Damagaram"

"Almamoon kana dauke min kewar Y'ata, maganar ku tafiyar ku, murmushin ku.. Almamoon idan. A ganka sai naji ina ma kai jininta ne, duniyar nan cike yake da azzalumai marasa imani, ya shigo ya lalata min rayuwar Y'a yasa kowa ya guje ta.

         Kimanin shekaru goma sha tara kenan rabon da naji muryanta. Ina kewarta saboda ita na kasa komawa ko ina, na kasa bin mijina da Yarana na kasa komawa Libya gurin dangina. Ina kewar Zainabu."

Rike hannunta nayi domin ta bani tausayi, nace mata.

"Me yasa mi Addah Zainabu?" Kwalla naji ya cika min idanuna,

   "Wasu daga cikin kabilar Fulani suna da wata muguwar al'ada wacce matukar ta faɗa kanka shikenan. Rayuwar mutum ya lalace"
"Baba Mari wata al'ada ce haka? A'a Almamoon kai ne yau a gidan mu"

Juyawa nayi na watsa mishi kallon banza, kafin na mai da kaina gurin Baba Mari. Da take kuka. Nima tsintar kai na nayi da kuka domin duk yadda aka yi labarin ba me dadin ji bane.

  Hakuri muka yi ta bata, har tayi shiru. Sannan ta gaya mana muguwar Al'adar fulanin, kallon ta nayi cikin rawan jiki nace mata.
"Baba kina nufin da auren wani akanta ya dauke ta yayi zina da ita?" Na tambaye ta kuka na kwace min. Domin am very shock, tana matar wani zaka kwanta da ita? Taya zaka iya zama da matar aure bayan kasan igiyar wani na kanta, ban san me yasa na tsinci kaina da kuka kamar Ni aka yi wa laifin. Dan ma taki ta gaya min sauran abinda ya faru.

   Shima Malam Ansar haka ne, jikin shi yayi mugun sanyi.
"Almamoon zo na baka sakon ka" kamar ba zan taso ba, na mike domin ina cike da shi kuma na sami yadda zan kafta mishi rashin mutinci,  muna fita ya tsaya a gabana.
"Ya isa haka kukan nan, meye ya kawo ka nan?"
"Kai me yasa baka gane bayani da Yaren da muke yi? Me yasa ka je ka sami Iyayena da maganar da tsakanina da kai ne? Kai baka da lissafi ne? Kome aka ce nake gayawa Iyayena? Nasan ciwon su da darajar su, karka kara zuwa gaban iyayena da maganar banza domin idan ka kuma zan baka mamaki dole ne sai nayi alaka da Ni?

     Wallahi ka kuma duk abinda na maka kai kasayawa kanka, duk abinda kayi min ban tanka maka ba, sabida bana son damuwa amma akan iyayena wallahi za a jimu da kai domin na nasan darajar iyayena, shine abinda ya kawo ni gidan ka, kuma zan kwana gobe na wuce don't think that ko ban san me nake yi bane ina sane dashi ka fita idanuna"

Na fada zan juya riko hannuna yayi tare da matse ni a jikin motar shi.
"Ban ji kome ba, ban ji haushin ka ba, sai ma burge ni da kayi. Amma kasan me? Zo na nuna maka wani abu." Jan hannuna yayi har cikin gidan shi, ya kunna Laptop ɗin. Yana me nuna min wasu abubuwan. Kafin yace min.
"Ina ta tura musu sako ne, sabida matsalar ka, kayi Hakuri nayi laifi zan k'iyayye gaba, amma is very important ayi maka aikin na. Domin kafi karfi ta jinsin mata."

Cikin tsannanin takaici nake kallon shi kamar zan fasa ihu.
"Toh impossible" na gaya mishi tare da barin falon shan gaban yayi tare da had'a hannun shi guri guda.
"Please and Please listen to me, idan na kawo maka zancen shirme kayi tafiyar ka, amma abinda zanyi yana da matukar muhimmanci a rayuwarka."

"Look ba zan yi ba, kuma idan ka nace sai na maka abinda ba ka zata ba, dalla bani hanya na wuce ban tab'a ganin mutum me mugun shiga abinda babu ruwan shi ba sai kai.

         Ina ruwan ka da lifestyle dina? Meye matsalar ka sa rayuwata? Ina ruwanka dani ne? Yes Ni mata maza ne, doesn't mean you have right to enter my personal life.  Kayi rayuwarka nayi nayi nawa dole ne sai ka shiga rayuwata? Don Allah don Allah don sanka da Allah ka rabu dani"

   "Dan ban da arziki? Kodan ban da kome?" Ya tambaye ni a sanyayye, takaici ya sani rike k'uguna da hannu bibbiyu, ina kallon shi.
"You see, ji abinda ka fada? Ji abinda ya fito daga bakinka? Kalli kalaman ka marasa dad'i da kyau. Yayi maka idan ka dagama kayi tunanin kome a kaina tunda baka san yadda ake gudanar da rayuwa ba, kana tare dani but kana drag din rayuwata."

     Na juya a fusace zan fita. Jin shi nayi ya wani k'amk'ame ni, kamar wani zai kwace mishi ni,
"Don Allah don Allah karka tafi Almamoon, nasan za ayi nasara akan aikin da za a maka."

Kasa motsi nayi ina matukar tausayin shi, amma bawai ina jin shi bane a raina.

  Zare hannun shi nayi tare da juyawa nayi ficewa ta, daga falon. Idan na cigaba da zama zan iya kafta mishi rashin mutinci. Dan haka ina fita na nufi dakin Baba Mari, na kwanta.

     ***
Tun da Almamoon ya bar gidan, yake zaune a bakin kofar shiga gidan, ya zuba tagumi hannu bibbiyu, yana kallon ta inda zai fito.

      Duk sun zagaye shi, domin sun san Almamoon kawai yake jira.

    Har dare bai tashi ba, yana gurin Malik kuma baya nan, dan haka babu wanda yayi tunanin sashi yayi alola ko sallah kamar yadda yake kullum, tunda ya zauna yake kallon kofar harabar.

   Har dare ya raba, yana zaune a gurin. Yana ta gyangyadi, wasu irin kukan abu yaji ya bude idanun shi, bai ga kome ba, dan haka kamar yaro karami da ya rasa uwayen shi haka ya mike tare da shiga falon gidan, ya zauna a saman center table dake na Kwalba ce me ƙarfi.

   Haka ya zauna kamar maye har kusan asuba, kafin barci ya dauke shi a saman gurin. Washi gari masu aikin gidan ne suka ganshi a gurin.

      Tsoro ya kama su, dan dole suka hakura da aikin domin sun san idan Malik ko Almamoon. Yazo zasu sha wahala musamman Almamoon ma baki daya yake shuka musu tijara.

       ***
Ina sallah Asuba na tashi, tare da shirya kayana.
"Sai yaushe?"
"Insha Allah zan na zuwa Asabar da lahadi."

"Toh Allah ya nuna mana" haka na tattara na bar gidan, domin bana son na hadu da Malam Ansar, zai iya karya min zuciya, jiya kwana nayi da tunanin shi, sabida yadda yake damuwa da ni. Sam Ni ban damu dashi ba.

Amma shi ya daurawa ranshi damuwa a kaina.

       *
Na isa gidan lafiya.
"Assalamun Alaikum"
Zubur ya mike tare da zuba min ido, tashi yayi ya juya tare da nufar sama da gudu, irin ta me cikakken kuzari, yake tsallake step by step, har ya haura dakin shi, bin bayan shi nayi da kayana na ajiye su a d'akina.

    Sannan na nufi dakin shi yana gani na ya dauke kanshi. Takawa nayi har gaban shi. Juyawa min baya yayi, durkusawa nayi a gaban shi tare da riko hannun shi.
"Kayi hakuri na dawo da dare ne sai ban karaso nan ba, muje na baka abincin kaji"

     Daura kanshi yayi akan cikina, tare da k'amk'ame ni, wani irin abu naji ya mike a jikina yarrrr, da sauri na ture kanshi, ina me kallon kofar. Daidaita tsawo na nayi ina kallon shi. A karon farko da kwayar idanuna ya faɗa cikin nashi.

      Wani irin abu naji yana shiga cikin nawa, lumshe idanuna nayi tare da jin wata irin faduwar gaba. Lashe bakin shi yayi yana me kumshe idanun shi, janye idanuna nayi akan shi, tare da mik'ewa, kawai naji ya riko hannuna.

   Kallon shi nayi bakina a sake, na kasa magana sai sunkuyar da kai da nayi. Zuciyata tana wani irin bugawa da sauri da sauri. Kwace hannun nayi ya kuma fisgo ni, tare da yi min dabaibayi da hannun shi.  Ina son nayi magana amma baki daya kome na bakina ya kare, ga wani iskar da yake cika min bakina, kwalla ne suka cika idanuna. Dakyar Allah ya bani sa'a na kira sunan shi da cewa.
"Hammah"

Lumshe idanun shi yayi yana me kara rike ni gam a jikin shi. A hankali ya birkitani daga gaban shi zuwa saman gadon. Wani abu naji ya daki kirjina. Ina ƙoƙarin mik'ewa ya kuma danne ni. Sai na tuna wani hira da naji a gidan Radio BBC Hausa da Baba Yake sauraro. inda me tambaya yake cewa a hada shi da likita yayi mishi bayani shin mahaukata suma suna da sha'awa akan mata ko maza. Nan likitan ya yi bayani tare da cewa.

"Halitta ce sha'awa, kuma tana jinin kowani irin jinsi mutum ko dabba, dan

Please Login or Register in order to submit comment