Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai da ya kai k'ofar d'akin baccin safna ya Rik'a k'ofar tare da bud'ewa,
Kuyanginta suka taso domin duk a tunaninsu sauban ne,
suKa shiga fad'in "Allah ya taimakeka Allah ya Kara maka lafiya, wani abu kakeso a d'auko maka ne domin buk'atuwar gimbiya?,
shuru yayi baiyi magana ba,
Illah kawai ya bud'e k'ofar yashiga yana sauke murmushin farin ciki,
Wayam yagani akan gado bakowa a kai, anan shiga waige waige nemanta baigantaba har toilet yashiga bata ciki,
Motsin kuyangi yaji a bayansa suna fad'in ranka ya dade ai gimbiya safna tana d'akinka tunda kuka fita batadawo nan ba,
Cikin b'acin rai da zafin zuciya ya d'aga kai ya kallesu karaf sukayi ido biyu da Sageer cikin gid'ima tare da tashin hankali suke neman guduwa,
Ya doka masu tsawa yace "Ina Safna?"

Bakinsu yana rawa sukace tana d'akin Yarima."

Sai da Ya kwad'awa ko waccensu mari tare da gargad'insu yana fad'in, "ba Wanda yaga shigowata a cikin gidan nan saiku,
Muddun naji zancen nan yafita,
Sai dai labarin wasu amma banakuba Dan kasheku zanyi."

Jikinsu yana rawa suka ce baxamu fad'awa kowa ba,
sai da yayi jifa da d'aya kuyanga wacce har kanta ya daki bango ya fashe da jini,
Snn ya juya yafita cike da bakin ciki burinsa bai cikaba."

A yanda yashigo a hakan ya fita,
Batare da fadawa sun fahimci ba sauban bane,

Saida yayi nisa da part din sosai har ya fara yashiga cikin duhun dare,

A lokacin 'yan ta'addan da Hajiya Jamila ta turo suna biye dashi tun da sukaga yafito domin duk a tunaninsu sauban ne,
Yana shiga cikin duhu suka hau dukansa baji ba gani,
Sai ihu yakeyi yana neman agaji azo a taimakesa amma ba Wanda yakejinsa domin sun rufe masa baki, saida sukayi masa illah sukaga baya motsi snn suka barshi kwance cikin jini sukayi tafiyarsu."

A lokacin da komai yayita faruwa a cikin daren a lokacin sauban baisan abinda ke faruwaba,
Yana tare da Safna, sun tsunduma cikin wata duniyar jin dad'i,
Wanda adai dai wnn lokacin ne sauban yake sauke hawayen gamsuwa tare da cigaba da aiki,
Domin safna ta sakantashi ta zauta shi tana bashi dad'i Wanda bai tab'a sanin akwai irinsa a cikin duniya ba,
A d'aya rana zaiyi Maya biyar batare da yagajiba, kuma KO wanne zuwan da kalar dadin da yakeji gareshi,
Idan dadin ya masa yawa har ihu yakeyi hawaye suna suba a idonsa,
Wanda sai safna ta rufe masa baki, ta hanyar sanya bakinta cikin nasa."
_sauban adaici sannu bak'arewa zaiyiwa_😂

Yau har makara yayi wurin sallar asuba domin koda yayi wanka yafito har ansalame sallah, hakan dai yaji yau bazai tsaya yayi sallah a d'akiba masallaci zaitafi duk da dai an kammala yin sallah sai dai shi yayi tashi shi d'aya,

Can kuma ya yanke shawara,
Ya dauko sallaya ya shinfida ya gabatar da sallarsa a cikin d'akin,
Yana sallamewa yajiyo hayaniya tayi yawa a kusa da part dinsa,
Cikin sauri ya tashi ya fita,
Karaf sukaci Karo da Sarki yanufo part dinsa,
Sarki yana ganin sauban ya sauke ajiyar zuciya domin labarin da yaje masa cewa sauban ya mutu ankashesa yana can kwance a cikin jini."

Cike da alamar tambaya sauban yake kallon mahaifinsa,
Shima Sarki yace "cemun akayi kamutu,

Sauban yace "namutu ni kuma?

Sarki baiyi maganaba d'aya daga cikin fadawansa ya fad'i durkushe a gabansa yana fadin ranka ya dade ba sauban bane Sageer ne ya mutu yanzun hakan yana can kwance akasa cikin jini da alama dukansa akayi har mutu."

A gid'eme suka rankaya suka nufi inda akace sageer yana wurin,
Runtse idonsa sauban yayi a lokacin da yayi arba da gawar sageer Wanda akayi masa kisan wulakanci,
Anan take kwakwalsa ta juya tashiga tunanin meyakawo sageer wnn wurin,
Wurinda baya da nisa da part dinsa,
A iya saninsa ko hanya tabiyo da sageer ta wnn wurin to sai dai ya zagaya ta baya, domin bayason ganin abinda ya danganci shi,

Tabbas akwai wata a k'asa,
Tunawa yayi da irin kallon da yaga yanawa safna yana lasar baki a lokacin da sukatafi gaida gimbiya Jamila,
Anan take ya shiga sak'a dalilin zuwan nasa part Din nasa,

Wata xuciyar tace hakan ne sauban idan har kayi bincike."
Wato shi aka turo a kashe sai mugun nufinsu ya koma kansu kenan ya cije lab'onsa na k'asa ransa a matuk'ar b'ace anan take idonsa ya rik'id'e zuwa launin ja."

Sautin muryar Sarki yaji yana bada umurni a d'auki sageer a nufi sashen mahaifiyarsa dashi domin Ayi masa sutura akaishi gidansa na gaskiya."

Bayan anshirya sageer cikin suturarsa aka d'aukeshi tare da sauban aka nufi mak'abarta DA shi,
Gimbiya Jamila tanaji tana gani shikenan ta rabu da d'anta rabuwa ta har abada,
Tayi kuka tayi birgima tayi danasani marar misaltuwa,
Amma a banza tunda sageer ya tafi baya dawowa."

Abinda yafi daure Mata Kai da bata mamaki meya kai sageer a part din sauban a dai dai wnn lokacin."

_ni kuwa nace ajali da kwad'ayi Mai tattare da hassada tare da izina gareki Allah yasa kishiryu ki daina mugunta da mugun hali gimbiyar Sarki_😊

Bayan kwana ukun zaman makokin sageer har zuwa lokacin masu bakin ciki sunayi masu farin cikin mutuwar tasa duk sunayi,
Izuwa lokacin sauban yasami cikken bayanin abinda ya kawo sageer part dinsa a wurin kuyangin safna."
Hakan yayi bakin cikin jin wnn labarin,
Ayinin ranar baifita KO inaba bakin ciki da takaici wai d'an uwansa yashigo farautar matar aurensa ta sunnah Allah ya waddaran wnn zumunci."

Anan ya tabbatar da cewa wadanda suka kashe sageer bashi sukaso kashewa ba, turosu akayi domin su kashesa, wato idan aka kashesa sai sageer ya sami safna kenan
Sai Allah ya nuna masu nashi iko akansu."

Itama gimbiya Jamila hakan tasami labarin dalilin da ya kai sageer part din sauban har aka kashesa,
A bakin Sarki gida takejin komai,
Hakan itama tayi bakinciki ta jimamin bak'in hali irin na sageer da kafuwa, saida ta gargadesa akan kada ya tafi amma dayake bayaji saida yatafi farautar safna gashi yanzun ankashesa,
Dasa hannunta da kud'inta tabiya aka kashe d'anta kaicona,
Ta kuma rushewa da kuka."

*******************"*

Yau girkin Saudat misalin k'arfe biyu na rana sauban ya dauketa suka nufi asibity domin a duba masa ita,
A gano abinda yake damunta, da dalilin zubar farin ruwa a gabanta masu warin gaske, Wanda hakan kad'ai zai tabbatar da cewa bata da lafiya."

Sosai Saudat tayi mamakin kawotan asibity da sauban yayi asibity acewar sa wai a duba masa ita bata da lafiya, ita kuma a iya Saninta ta lafiyarta k'alau,

Ai kuwa Saudat ta hau masifa tana fad'in rainin wayau ne dan yanunawa duniya cewa baya sonta, idan ba hakan ba duk shekarun da sukayi da aurensu bai tab'a cewa batada lafiya ba sai yanzun dayaga yayi aure."

Bai kulataba Illah yashiga wani d'akin yashiga yiwa likita bayanin abinda yake damunta,
Sosai likita ya fahimceshi yace wnn matsalar dolene sai anyi Mata gwaje gwaje domin tabbatar da abinda yake damunta."

Saida saudat taga b'acin ran sauban a fili snn ta yarda likita
Ya fara yimata gwaje gwajen

_to Saudat Allah yasa muji Alheri_😊😉
[3/30, 9:56 PM] Hayat: *DAN SARKI SAUBAN*





BY
*UMMU SAFWAN*
( FAREEDA BASHEER)





*51*





Duk iya gwaje gwajen da likita ya yiwa saudat sakamako d'aya yake gani a tare da ita."
Zuface ke masa tsiyaya a jikinsa duk da sanyin Ac dake cikin office d'in, goge zufar yashigayi yafito d'auke da takardur sakamako,
A waje ya tarar da sauban zaune yana zaman jiran fitowarsu daga wurin gwajin."

Office dinsa suka shiga a tare Saudat ta tabi bayan sauban suka shiga suka zauna a kan kujerar dake kallon likita."

Sai da likita ya kuma shafe zufa snn ya kalli sauban a tsanake ya kira sunansa kamar hakan,
"Sauban nayi bincike domin ganin na gano matsalar dake damun matarka saudat, amsa d'aya saka mako yake bani itace "ruwan dake zuba a k'asanta tare da warin dake fita, scanning ya nuna cewa a cikin mahaifarta suke fitowa Wanda a halin yanzun har sun kai matakin da mahaifarta ta lalace gaba d'aya ta rub'e,
dole za'a shirya aiki da gaggawa domin cire mata ita domin samun lafiyarta idan ba hakan ba,
Idan taci gaba da zama a hakan komai zai iya faruwa da ita daga ciki kuwa har takai da ta rasa rayuwarta."

Zaro ido sukayi a tare cike da firgici da tashin hankali
Sauban ya kalli likita yace docter meyake kawo lalacewar mahaifa a wurin ya macce Wacce bata taba haihuwaba."

Likita yace matsalolin sunada yawa amma mafi yawancin abunda yake kawo lalacewar mahaifa tare da zubar ruwa a gaban macce shine,
Idan macce tana biyawa kanta buk'ata ta hanyar wasa da gabanta, ko tura ya tsun hannunta a cikin farjinta domin wata manufa biyan buk'atarta,
Abu na biyu idan macce tana lesbian, wato mad'igo, Domin biyan buk'atarta duk hakan kan iya haifar da wnn lalurar
Saboda ruwan maniyin da take fitarwa a lokacin da ake sanya mata hannu a farjinta, ba duka suke fitowaba wasu sukan koma a mahaifarta su dinga taruwa, wanda sune sanadiyar fitar ruwa masu wari a gaban macce, da kuma lalacewar gaban macce takasa moruwa a wurin mijinta."

Su kansu ruwan dake fita a farjen mace iri iri ne akwai ruwan infection wato cutar sanyi Wanda suma wad'an nan ruwan daga mahaifa suke fitowa,
To amma lalurar dake damun matarka ba cutar sanyi bane wancan matsalarce dana fad'a a baya,
Don hakan dole ayimata tiyata domin a fitar Mata da ruwa a mahaifarta, wad'anda hoto ya nuna mana suntarar mata da yawa a cikin mahaifa dama gefenta Wanda akoda yaushe suna iya fashewa daga nan komai zai iya faruwa da ita daga ciki kuwa harta rasa rayuwarta."

Hannu Saudat ta d'ora akai ta fashe da kuka tana fad'in "Nashiga ukuna na lalace, son zuciya da sharrin shed'an yasaka ni na cutar da kaina,
ta kai durk'ushe a gaban sauban
Tana fad'in yaya sauban kayafemun Dan Allah."

Kallo sauban yabita dashi cike da mamakin furucin nata,
Ransa idan yayi dubu ya b'aci,
Metake nufi da kalmar ta cutar da kanta,
Kaddai ace lesbian takeyi ko biyawa kanta buk'ata,
Me nagazawa Saudat?
Duk da lalurar da take damunta a hakan nake k'ok'ari wurin biya mata buk'ata,
Menarageta dashi Wanda har ya Sanya ta jefa kanta cikin mummunan d'abi'a irin hkn."

bai kuma kallon inda takeba,
Ya kalli likita yace "docter abata gado a shirya ai watar mata da aikin indai hakan zai sanya tasami lafiya,
Ya ciro kud'i yabawa likita tare da juyawa a fusace cike da b'acin rai mai tattare da bak'in ciki yanufi gida."

**********************


Baba nak'auye hutu ya zauna da kwanciyar hankali,
Duk Wanda yasan Baba ada a yanzun idan ya ganshi baxai ganeshi ba ,, domin yayi kyau yayi k'iba, mota sai wacce yakeso yake hawa,
Alhaji Habib yabashi aiki a cikin d'aya kamfaninsa duk da ba boko yayiba aikin bafita yakeyiba ahakan duk k'arshen wata ake masa Albashi Mai tsoka,
Hakan shima sauban a koda yaushe k'ok'ari yakeyi yana kyautatawa baba, domin Baba shine mutum na farko da yabashi safna ya Amince da ya aureta baxai tab'a manta Alherin baba a ga reshiba,
Bayan kwana biyu Alhaji Habib tare da baba da sauban da safna tare da hajiya laila suka d'unguma zuwa k'auye domin tahowa da inna matar baba."

Shigarsu kauyen suka tarar da Komai ya canza amma banda gidan gona dasai k'ara Albarka yakeyi,
kai tsaye wurin maigari suka nufi,
da kyar maigari ya gane malam iro , cikin murna da farin ciki aka tarbesu,
Kowa sai mamaki yakeyi ashe malam iro bai mutuba,
Anan baba ya gabatar masu da mahaifan safna da ita safna tare da d'ora masu da labarin abin da ya faru tun daga barinsu kauyen har zuwa yanzun, ,
Kowa murna yakeyi musamman masoyan safna domin wasu basu ganetaba sunga ta koma balarabiya yar gayu,
Anan Mai gari yashiga basu labarin abinda yafaru tun bayan barinsu k'auyen har zuwa yanzun, daga ciki kuwa harda rashin lafiyar inna,
anan suka kwasa gaba d'ayansu suka nufi wurin innar, inda take kwance a cikin filin tsohon gidansu a gindin wani icce anan take kwana a nan take tashi, duk ta rame tayi bak'i, anrasa abinda yake damunta, ganin tarame kuraje duk sun firfito Mata mutan gari suka shiga kyamatarta suna fad'in k'anjamau ne da ita, wnn dalilin yasa tadawo gindin icce da zama tana rayuwarta anan baci basha domin ba Wanda ke taimakonta."

Sosai baba ya tausayawa rayuwar da Inna take ciki,
Shiyasan ba wani k'anjamau da take d'auke dashi hakkine na mutanen gari da kuma hakkin safna, domin Inna azzalumace ba Wanda tabari a cikin garin,
Tana kwance take kallonsu d'aya bayan d'aya tsaf tagane mijinta tare da safna,
Amma bata iya magana saboda ciwon yaci karfinta,
Illah kawai tafashe da kuka tana d'aga masu hannu alamar suyafe mata"

Kuka safna ta fashe dashi cike da tausayi da gudu tanufi wurinta domin ta rungumeta sauban yayi saurin rik'ota ya had'ata da jikinsa yana Mata gargad'i kada ta kuskura ta aikata hakan,
Baba yashiga gabatar Mata da iyayen safna, duk da bata iya magana amma tanajin duk abinda yake fad'a,
Hannu kawai take iya d'agawa tana kuka alamar a yafe mata,
Suna hakan tayi wani irin nishi, idonta ya kafe sama,
Alamar ta mutu,
Hakan Alhaji habib yabiya kudi, aka dauki inna akayi Mata wanka akayi mata sutura aka kaita gidanta na gaskiya,
Da jimamin mutuwar inna suka baro k'auyen bayan sunyiwa mutan Kauyen Alheri na ban mmki, sannan sukashiga gidan gona aka tsinkar masu 'ya'yan itatuwa,
Gidan gonar da safna da sauban baxasu tab'a mantawa dashiba,
Domin gidan gonar ya kafamasu tarihi Mai tattare dajin dadi da akasin hkn ,
Musamman Sauban da sanadin gidan gonar yasamar masa farin ciki Wanda yake cikinsa a yanzun."

Bayan komawarsu gida da kwana biyu,
Alhaji Habib ya samarwa Baba wata bajawara a cikin 'yan aikin dake hidima a gidansa,
Aka d'aura masu aure Alhaji Habib yabasu wurin zama da duk wani abun buk'ata na more rayuwa,

_DUNIYA SABUWA BABA ASHA AMARCI LAFIYA KANA GIRBAR ALHERIN DA KA SHUKA A BAYA, ALLAH YABAMU IKON AIKATA ALHERI A RAYUWARMU_🤲

********************

Gimbiya Jamila mutuwar d'anta sageer bak'aramun firgitata tayiba tasakata cikin tashin hankali,
Sai take tunanin Sauban wanne irin mutum ne wanda ya gariri kowa, daga ciki harda yan ta'adda,
To ko kud'i ya kuma lunka masune domin su kashe mata d'anta."

A hasale ta rarumo waya tashiga kiransu,
Ringing biyu suka d'auka batajira gaisuwar suba tashiga zunduma masu ashar tana fad'in sunkashe Mata d'a a maimakon aikin da tasakasu shine aka lunkamasu kudin da tabasu sukaci amanarta suka kashe Mata d'a to susani yanda sageer ya mutu suma sai ta toni asirinsu suma ankamasu ankashesu, tayita zaginsu ta aibatasu snn ta kashe wayar tana huci tare da neman mafita hanyar da zata sanya a hukunta matasu domin ta tsani cin Amana da ha'inci a rayuwarta bare har ayi silar kashe Mata d'anta mafi suyuwa a ranta."

A hakan ta kwanta tana Sak'awa da kwancewa hanyar,da zatabi domin daukar fansa"

A b'angarensu kuma tunda Allah ya hallicesu ba wani mutum Wanda ya tab'a yimasu cin mutumci kamar gimbiya jamila,
Don hakan suka k'udurta cewa yau bazata kwana duniyaba tun kafin tasanya akashesu ita zata rigansu barin duniyar."

K'arfe biyun dare suka durar mata a d'akinta,
Sukayi mata kisan wulak'anci,
Inda sukayiwa fad'a da fadawanta har suka kashe fadawa biyu, Wanda yaja hankalin gaba d'aya a halin gidan harda Sarki da sauban suka fito,
Sauran fadawan ma duka sukayo ayari aka shiga fafatawa dasu domin ganin sun kama 'yan taddar,
Aikuwa cikin ikon Allah suka sami nasarar akamasu gaba d'ayansu suka d'auresu a cikin wani d'aki tare da basu azaba kafin safiya ta waye."

Washe gari aka tashi da bak'in cikin mutuwa gimbiya Jamila mutuwar da ta girgiza dukan ahalin gidan musamman duk Wanda yaga gawarta sai ya tausayawa mata."

Hakan yan uwa da abokanan arziki tare da danginta domin gimbiya jamila yar dangice aka shiga gyarata domin kaita gidanta na gaskiya,
A jere aka rufeta ga kabarinta gana d'anta sageer ahakan aka rufeta tare da sauran fadawan da aka kashe."

_ALLAH KASA MUYI KYAKKYAWAN K'ARSHE_🤲


Bayan an kammala zaman makokin gimbiya Jamila Sarki yasa aka fito da yan ta'adda a gaban fili inda duka dangin Jamila tare da yan uwanta da fadawa da duk wani mutum Wanda yake rayuwa a cikin gidan sarautar saida ya bayyana a wurin domin jin dalilinsu na kashe masa mata da sukayi."

Anan aka fata tambayarsu dalilin aikata hakan,
Ogansu ya fara bada labarin cewa sun dade suna Mata aiki a cikin gidan nan
Tun daga lokacin da suka kashe bintu mahaifiyar sauban,
Har zuwa lokacin da suke bin rayuwar sauban da fadawan dasuke kashewa idan Jamila tasakasu mummunan aiki akayi nasarar cafkesu sune sukebin dare kafin Safiya ta waye sai dai a tarar da gawarsu,
Sune suka kashe likita wanda itace ta had'a kai dashi domin ayiwa sauban allurar guba, ganin asirinsa ya tunu takirasu sukabiyo dare suka kasheshi, kafin Safiya ta waye sai dai aka tarar da gawarsa, hakan suka shiga bada labari tare da tonawa Jamila asirin duk abinda tashuka a cikin gidan har zuwa lokacin da sukazo kashe sauban akayi rashin sa'a ashe d'anta sageer ne suka kashe shine takirasu tana zaginsu tare da aibatasu tayi masu barazanar saita sanya ankashesu shine suka yanke shawarar tunkafin ta kashesu bari su sukasheta domin sunsan halinta ba emanine da itaba tunda ta furta saita kashesu saita aikata hakan kota halin k'ak'a ne."

Tsit gaba d'aya mutanen dake wurin sukayi, cike da mamaki da al'ajabi Sarki sai zufa take zubar masa Ana masa fifita yarasa abinda zai furta illah yashiga tunanin a iya zaman da sukayi da jamila Allah shine shaidarsa baitab'a rageta da Komaiba,
To meya mata a rayuwa tasanya aka kashe Masa matarsa mafi soyuwa a ransa,
Ashe duk shekarun nan da ake farautar rayuwar sauban domin a kashesa itace,
Duk a tunaninsa a cikin zuciya yake maganar Ashe a fili yakeyinta,
Saida yaji sarkin gida ya k'arb'i maganar da cewa "tabbas itace take farautar rayuwar sauban domin shekarun baya da suka wuce itace tabashi guba yasha wacce har akafitar dashi waje domin neman lafiyarsa, ya fashe da kuka yana fad'in
Ranka ya dad'e ka yafemun nima naci Amanarka ta hanyar had'a kai da Jamila Ina Kai mata asirrin sauban domin a kasheshi."

Tsawa Sarki ya doka masa ya bada umurnin dukansu a d'aukesu ayi gidan yari dasu har da sarkin gida ayi masu d'aurin rai da rai tare da abazaba Mai tsanani dan baiga amfanin zamansu a cikin Al'umma ba."

Sannan ya bada umurnin kowa ya watse ya kama gabansa,
Domin yana buk'atar Hutu tare da naxari,

Dangin Jamila babu abinda sukeyi sai tsine Mata Albarka tare da Allah wadaran halinta."

Babu abinda sadeeq yakeyi sai kuka domin abinda yayita gudarwa mahaifiyarsa kenan amma bataji saima ta d'auki tsanar duniya ta d'ora masa yanzun ga irinta nan tayi mutuwar wulakanci dangi kowa sai tsine Mata yakeyi,
Sauban ne ya janyoshi a jikinsa, ya rungumeshi yana lallashinsa yana furta "ka daina kuka dan uwana ni nayafewa mahaifiyarka duk abinda tayimun kaima kaci gaba da nema Mata yafiya tare da rahamar Allah,
yaja hannunsa sukabar wurin."

Ita dai hajjah ba abinda Zatace domin tun da dad'ewa tasan mugun halin Jamila dason mulki irin, nata fiye da hkma zata iya aikatawa illah kawai tayi mata Addu'a Allah ya jik'anta."

_GIMBIYA JAMILA SAI DAI LABARIN WATA GIMBIYAR BA KEBA DUK IYA SON MULKINKI KINTAFI KIBARSHI, ALLAH KARAGEMANA SON DUNIYA DA ABINDA KE CIKINTA_🤲


************************

Saudat anyi aiki cikin nasara ancire mata ruwan da sukataru a mahaifarta,
Kwance take hawayen nadama suna zuba a idonta,
Mahaifiyarta tana gefenta tana bata hakuri tare da kwantar Mata da hankali,
Saudat batajin abinda mahaifiyar take fad'a illah hawayen nadama kawai ke Mata zuba a idonta tana ganin a duniya babu Wanda ya cuceta sai mahaifiyarta itace ta janyo mata shiga cikin wnn halin mahaifiyarta bata tab'a nuna Mata tayi kuskure a kan wani Abu marar kyauba,
a rayuwarta batasan Abu Mai kyauba KO akasin hakan ba,
abunda tasani d'ayane duk abunda take nema tana samu indai kud'i da mulki suna sayensa,
Ta kuma fashewa da kuka mai sauti tare da rufe idonta, a dai dai lokacin sauban yashigo tare da safna da hajjah."

Jikin safna yana rawa tanufi wurin gadon Saudat tana "fad'in Anty sannu kidaina kuka Allah zaibaki lafiya."




Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels Group
Hausa novels and fashion Group
Cool novel, makeup and kitchen1 Group
And
WOMEN24 TV Group

WHATSAPP NO:+2349030159301



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment