Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

silver dake kusa da i'ta "Naji wata kalma ta fito daga bakinka Wallahi zan rotsa kwakwaluwanka Maci Amana 'Yata ta mutu Amma kana Nan nanuk'e da Gwal kaje se Allah ya saka min wallahi"


Zaiyi magana tace "Narantse da wadda ya busawa rayuwata Numfashi in baka bar min D'aki ba, Muazzan Zan.." fita yayi Ashe Gwara Nafisa ta bashi lokacinta Zaina kuwa a kulle ya samu kofarta,


d'akinsa ya shiga tare da kwanciya Yana juyi, kwana biyu tsakani Jiddah ta fara shirin tafiya Kaduna domin tunda Aka kawota Abuja Bata jeba, Har Hanisa tayi Aure ta haihu wannan tafiyar ma dolece domin Bikin Sahibarta Guda ace Bata Nan , Sako ta tura masa sannan taja motarta i'ta kad'ai ta Nufi Kaduna Hon tayi Me Gadi. Ya bud'e Mata Get


Tana shiga ta iskesu tsaye cikin Gida kafin ta gama dai-daita tsayuwar motar ma suka karaso "Oyoyo in-law" Hanisa tace. "Dake bikin su sahiba ne anyi azama anzo mu Kuma marasa daraja Aure ma ba'a zoba haka ma Sunan Anwar" Kama kunninta tayi "Kinyi Hakuri Hanisa na kasa kaucewa komai lokaci inna tsaka da wani aiki ne nasan ni me laifi ce Amin Afuwa haba Mrs Abdul" murmushi tayi to shikenan ba matsala Allah ya Rufa asiri ya jama'ar Gidan da uncle shi bazai Zo bane, Tsakiyarsu na shiga muna tafiya nace "zai Zo man kowa Yana Lafiya" Halimatu tace "Wai meke damunki duk kin Rame? Ko k'ani na samu ne?" Girgiza Mata Kai nayi "Ko d'aya babu komai.." Hanisa tace haba Jiddah duk wadda ya kalleki yasan kina da matsala.


"Kinga ni kubar ni naje Naga Ummina domin nayi kewarta!" Ta fad'i haka tare da shigewa d'akin ummi ta sameta Zaune saman Sallaya ga littafan addini gabanta a hankali ta karasa tare da,kwantar da kanta Saman ciyar Ummi Ajiyan zuciya ta sauke tare da lumshe ido hannu Ummi ta d'ora saman kanta.


"Wake takuwa rayuwarki shalele Nah, Fure'atu ko Zainaba Ko Arab ne ke tsakura ki, Kinga yadda kika susuce kuwa?" Ummi ta fad'a cike da al'ajabi.


Mayar da kukan dake cinta tayi, Bazata iya fad'awa ummi wannan lamarin ba domin Girmane dashi, ko bama haka ba, da Kunya ta bud'i baki tace Lafiyar Kaninta ragegge Ne, Baya Gamsar da i'ta yadda ya dace.


"Alhamdulillah Ummina babu komai ya shirye shiryen Biki?"


"Kina b'oye min abubuwa da yawa Jiddah, duk wadda ya kalleki Yasan kina d'auke da damuwa kala-kala Meye Abin b'oyewa ki fad'amin.. inna matsalar Take? Domin samu hanyar da zamu magance ta"


...matsalar na daga k'anin ki Ummi damuwata shine matansa Basu gabana bani ma da lokacin su,


azahiri kuwa murmushi ta ƙara yi, "babunce tasa nace miki haka ummi in da Akwai zan sanar miki" Ummi tace. "To shi kenan Ubangiji ya Mana magani Tashi kije kiyi wanka da sallah" mikewa tayi ta fita, ummi ta raka bayanta da i'do tana nazarinta , ganin yadda ƙuzarinta ya ragu, Bayan ba Haka take ba,


Ƙwafa tayi a ranta tana jiran Zuwan Arab.


Kwana Uku tsakani muna Zaune a daki inna duba ayyukan da yarana suke a shago ta yanar Gizo suke Aiko min da komai, Hanisa tace, so biyu Sir Nabil Na zuwa nan lokacin baya danazo wankan Gida Wallahi bakiga abin arzikin daya kawo min ba, ya d'auki Anwar kaman ya maidashi cikinsa Yadda na lura , Sir Nabil na matukar Son yara sosai Kuma har yanzun Allah bai bashi ba A daƙile nace. Ubangiji ya bamu masu albarka, Hanisa banson Surutu... Da sauri tace Baki de son maganar Sir Nabil sabida Yana tab'a miƙin dake zuciyarki, Ke karfa ki maidani baya kinsan inna gaba, dake tun ba Yau ba, nasan kina son sa zurfin ciki da Juriya i'rin taki ce yasa kike had'iyewa da dannewa in Kuma ba Haka ba, mai zaisa kike yawan duba sakon sa , akai akai, kina Kula da wayar da yasiya Miki duk da Baki amfani da shi..


Jiddah in akwai abinda Uncle yake miki kina da damar da zaki janye daga garesa ba rasa Manima kikayi ba, taya zaki zauna kullun kwashewa yake Amma har Yau Babu komai..


Ya isa Haka Hanisa! inna Son Mijina haihuwa na Allah ne Wanda sukayi shekaru goma har ashirin ma, Suna Zaune kullun suna jiran tsammanin ubangiji, bare ni me shekara hud'u kawai, kullun sa rai nake da Haihuwa lokaci ne baiyi ba,


Nagode, a tak'aice kina Goranta min ne daman duk yadda kayi da dangin miji saisun gwada maka halinsu.


Hanisa tace. "Kiyi hakuri ba nufi na ba kenan"


"Hmm"


Duk abinda suke Halima na Zaune tana jinsu, ƙala Kuma Bata ce ba, domin tsakaninsu ne,


Akan wannan maganar saida Jiddah ta d'auke Wuta da Hanisa dan maganar haihuwar ya mata zafi matuka Karo biyu Kenan ake mata, dakyar de kafin a watsa taron biki Hanisa ta nimi sulhu tare da bata hakuri..


Kwana Goma tayi ta koma, sabida masifar Kiran daya addabi rayuwarta dashi Tana isa ta tadar shi Zaune a falo shi d'aya kaman yadda ta rame Haka shima ya kwanjame domin ciwo na cin jikinsa wadda be San menene ba, yaje asibiti yafi biyar Amsar d'aya ce lafiya San lau, sake jakar dake hannunta tayi ta karasa inda yake kwance "Menene duk Naga ka rame ka Zama wani i'rin Arab meke faruwa da kai ne?"


Zama tayi jikinsa tare da saka kuka "wani i'rin al'amari ne wannan inna maka magana kana kallona?" A hankali ya mike Zaune domin bashi da kuzari. "Ban san me kike so in fad'a miki ba Jiddah , tun bayan tafiyar ki nake Zaune banjin dad'i naje asibiti sunce basuga abinda ke damuna ba Bayan ni kullun inna jin Haka musammam ma gabana, ya sake sosai, kiga yadda yake kwance in na tashi inna tafiya Haka zakiji Yana motsi lagai-lagai sai kace lagwani"
Ya fad'i Haka tare da saka hannunta tab'awa tayi taji abin sanyi kalau ihu ta saka mishi "Gaskiya ka sauwake min lna dalili a'a Wallahi kashe ni zakayi da yarintata Wallahi baze Yuwu ba!" Zuba mata i'do yayi Yana kallon yadda take magana Ga hawaye na sauka fiskanta.


"bazaki yi maganar matsalata ba, mafita kike nimawa Rayuwar ki, HAUWA? Ba zaki duba tawa damuwarba, sauƙi kike Hangowa rayuwarki? Ashe yadda nake jingine jikin ki, ba Haka bane! Ashe yadda nake Hango Tausayina da jin ƙaina idonki Ashe ba Haka bane! Meyasa kike kokarin sub'uce min a lokacin da nake Bukatarki!


Meyasa kike so lallai sai kin nesanta kanki dani HAUWA? meyasa kike son Guduna duk sun Kyale ni sun barni Har Nafisa, ke d'inma da na dogara dake Kina kokarin Barina.."


Dariya tasa tana nuna kanta kaman mahaukaciya ga hawaye da yaki tsayawa.


"Alhamdulillah nagode Ashe inna da martaban da za'a jingina gareni, wayace maka, ni bango ce? Meyasa ka kasa tsayuwa da kafafun ka! Gashi na tsage na Zube kasa! Seka Mike ka tsaya, maganar sun guje ka so nawa kana wulak'antani Akan matan ka, uƙuba wannene ban gani ba, tunda ka shigo rayuwata! Dan ma inna tsaye da kafata da abin Bai tsaya Haka ba, kowa ya nimawa Rayuwar shi mafita, Kaga Ibrahim ba tare aka haifemu ba, Ka sauke min ƙaddararren Aurenka na huta Haba!..


Dole sai Dani ce zaka zauna, baga Matan ka ba, Yan Boko 'Yan birni zasu kula da lamuran ka ba Dakikiya Yar K'auye ba,


Sallameni ku karata domin wallahi wahalar Ya isa Haka,


"Wallahi bazan i'ya wannan kasadar ba"


Suna cikin wannan maganar Nafisa ta shigo shuru tayi tare da Nufar d'akinta wadda duk yayi Kura Gyarawa ta farayi tana kammala naje nayi wanka da alwala kichin ta shiga ta fara kokarin Girki tsaye yayi bakin kofa Yana bin diraren jikinta da kallo..


Wata biyar Tsakani jikinshi yayi zafi sosai a hankali suka fara yawon asibiti tare da i'ta dan Dole ta janye batun ta, lokaci d'aya tausayinsa ya rufeta , duk inda sukaje Lafiyar shi lau ake cewa.


Duk halin Nan da yake ciki babu wacce tace mishi ya jiki a cikin matansa ko wacce sha'anin Gabanta take , Banda Jiddah data watsar da aiyukan ta take jinyar shi Kasa Jurewa tayi Yau ta kunna D'ayar wayarta tare da Turawa Ummi sako ta wani Number.


Malam dan Allah ki bani shawara game da Mijina Wallahi bana samun nutsuwa dashi tun Bayan Auren mu shekara biyar Kenan baya makalewa dani minti uku ya sauka jikina Gashi yanzun Bashi da Lafiya wadda munyi yawon asibitoci Amma basa Gane matsalarsa , Zuwa yanzun Gabanshi ko lagwani Albarka duk ya sake ya kwanta, ki temake ni kaman yadda Allah ya temake ki, ta tura mata tare da share hawayenta kwanciya tayi samanshi tana niman bakinshi juyar da fiska yayi domin bejin wannan yanayin kuka tasa mishi "Allah na gaji"


Bayanta ya shafa a hankali "Allah Yana sane dake Jiddatu Nah"


A hankali tabar jikinshi jin Sako ya shigo wayarta bud'ewa tayi tare da Gyara zama tana duba sakon.


*******
Wa alaikumus salam wa rahmatullahi wa barakatuhu,


Shi maganin Qarin kuzarin Namiji, ya Danganta ne da yanayin wani mutumin zuwa wani. Misali maganin da wani yasha yaji dadinsa, ba lallai ne kai idan kasha yayi maka aiki ba, Amma dai ga wasu abubuwa Nan ki jarraba insha Allahu rabbi za'a dace inhar ba sihiri Bane,


MAN HABBATUS SAUDA , Ki samu shayin Na'a-Na'a wanda aka sanya Na'a-Na'a din sosai, Ki zuba masa Man Habbatus Sauda cokali 1, sannan yasha. Safe da dare kafin kwanciya,


Ko kuma ki samu Qwan Tattabara ko Qwan Kaza gida guda biyu ko uku, Ki zuba garin habbatus Sauda cokali guda aciki. Agauraya a soyashi da Man Habbatus Sauda ko Zaitun, sannan yaci,


SAIWAR GINSENG Wani itace ne ingantacce wanda ake kawoshi daga Qasar China, Idan Namiji ya yawaita amfani dashi zai samu Qarin Kuzari da girman sa Yadda ya dace


insha Allahu ki hanzarta samomu Islamic center gurin masu magungunan addini a jarraba za'a dace.


Mikewa tayi da sauri ta Suri Makulin motar ta, kallon shi tayi "inna zuwa" da sauri ta fita tare da saka himar d'inta me Nikkap ta nufi inda take tsammanin zata samu cikin K'ankanin lokaci ta had'a abubuwan bukata,


Sati biyu ya ringa amfani da abubuwan Alhamdulillah ta fara ganin d'an canji tattare dashi Amma da sauran aiki sosai har yanzun Gabanshi na kwance. Sako ta Kuma tura wa ummi.


Sannan ta sake jero Mata abubuwan bukata


Kankana tana kunshe da irin sinadarin dake cikin Kwayoyin Viagra, Don haka tana Qara Qarfin Namiji sosai, kuma 'Ya'yanta suna Qara ma Namiji girma ba tare da wata illa ga jikinsa ba,


Ki samu Qatuwar Kankana ki yanka bayan Magriba ko Isha'i ya shanyeta gaba daya, Kuma ya rika taunewa da kwallon. In sha Allahu zai ji bambanci mai yawa.


Sannan Ki samu Madarar Peak ko Nuna, ki tsiyaya cikin ruwan chitta ko kuma garinta dai-dai misali. Sannan ki samu garin Kustul Hindi cokali guda ki zuba aciki, sannan ki sanya zuma dai-dai Misali sannan ya shanye, Minti 30 kafin kwanciya.


Yawancin Maza masu fama da raunin Mazakuta, Basur ne ke damunsu ko kuma Majinar Kwankwaso (Waist),


Shi Man Jirjeer yana Qone irin wannan Majinar ne, har majinar Qirji, Don haka yana Qara ma Namiji Qarfi Sosai


Wadanda suke zaune a Qasashen Larabawa kamar Saudia ko Misra zasu iya samun ganyensa cikin sauki, Domin shi suke sanyawa a saman abincinsu kamar yadda muke amfani da Lettuce anan, Nigeria , inhar aka yi dacen samun sa a ringa Shan cokali biyu safe da Yamma,


Sannan Zogale Bawon jikin itacen Zogale idan aka shanyashi aka dakashi, ana hadawa da Madara ko Zuma ana sha. Shima yana Qara kuzari.. sosai


Malama inhar kika samu wannan abubuwan mijinki ya rabu da wannan iftila'in inhar Kuma kika ga abin bai tashi yadda ake bukata ba to Wallahi Sihiri ne, Allah yasa mu dace,


Jiki a matukar sanyaye ta gama karanta sakon Ummi,


Abubuwan Nan data Kuma lissafawa tayi ta bashi Amma ba canji duk ta fice a hayyacin ta, damuwa ya mata yawa , Ganin sai wahala da b'arnan dukiyanta take Amma ba samun Biyan bukata kullun cikin fauwala Allah damuwarta take Akan Arab ta Hana idanunta barci ta hanama Zuciyar ta nutsuwa , duk dan lafiyan shi.


Gurin limamun dake Anguwar su ta nufa ta sanar dashi damuwarta shima yayi mamakin Yadda magungunan basuyi Aiki jikinsa ba domin Magungunan ne sosai masu temako Ga lafiayar d'an adam "Gaskiya Malama wannan lamarin naki Akwai Lauje cikin Nadi kije ki yawaita sadaka ayi dafuwa a rabawa yara, insha Allahu abubuwa zaizo da sauki Kije Nan da sati ki dawo" Godiya ta masa sannan ta tafi


Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*


Farin Jini Writer's Association


Page20.
Kaman na sake tuntub'ar Ummi sai Kuma na Kyale sosai na mayar da Hankali gurin addu'a da sadaka, domin da kaina nake dafawa na kai makarantun Allo a rabawa yara sadaka Sati biyu tsakani na koma Gurin Malamin Rubutun da yayi da ruwan zam-zam ya bani inda yamin bayanin Yadda zanyi amfani dashi cikin ƙwarin Gwiwa na nufo Gida inda na tadda bala'in daya kusan sani kuka. inna sawo kaina Falon Zaina tace. “Har an dawo daga yawon tazubar d'in? Hajiya Jiddah!” ta fad'a tana murmushi Wani i'rin lugude zuciyata tayi ganin i'rin kallon da yake jifana dashi “Ki koma inda kika fito!" Ya fad'a Yana Sunkuyar da Kanshi K'asa “Aikin Banza kullun kaga mutum da Himar Ashe ana can ana cin amanar Aure” Kallonta nake cike da takaici da bak'in-ciki bansan mena tsarewa Zainab ba, ta tsane ni sosai “Wato baki iya b'oye sirri na ba, Fad'a mata kikai ban Gamsar dake shiyasa kike fita da Sunan kina zuwa Gurin aikin Ki, Ashe da Aure na kike aikata alfasha! Jiddah ban tab'a Zina ba! Ban tab'a rik'e Hannun 'Yar wani bayan Matar Aure na ba! Amma yau nine matar da Nake Aure take Aikatawa? Kije kawai..."


“Ibrahim base ka jefe ni da Kalman Zina zansan baka K'aunata ba! bade Zaina bace kaga Ga i'ta Nan, wata Rana da hannunta zata kasheka bata i'ya shirya maka, ka Hau kazauna ba! Nagode insha Allahu kaman yadda ban zalunce wani ba, haka Nima da izinin rabbi baze tab'a bari kuyi galaba a kaina ba, Allah zai saka min K'azafin da kuka min.." ta karasa maganar tana sauke numfashi.


“Saki nawa kamin Domin zan Kama Gabana.?"


Kallon Gimbiyar yayi Yana jiran yaji abinda zata ce. Wani i'rin kuka ne yake cin raina wannan wacce i'rin Rayuwa CE! a duniya Babu Wacce yake shakka sai Zainab.


Tsaki Fure taja tare da fadin. “Aikin Banza kawai To meye a ciki? Ƙariya ne ai baka Gamsar da kowa ma Amma kana i'ya Gamsar da Zaina i'tace Zinarin Arab Me juya Arab yadda take So to Wallahi ki, kiyaye domin Na kusan, saki kuka kaman yadda kike saka ni” ta karasa maganar ta da tsaki d'akinta ta Wuce Nafisa daman Tunda taji maganar da Zaina ke fad'i ta bar Falon ,


“Wayyo na shiga uku Yanzun kana jin abinda wannan shegiyar take fad'a bakace komai ba wato kafi son Ta, akai Na? Nice nake maka asiri sharrin da zata min kenan kana ji ka kasa d'aukar mataki"


"Dan Allah kiyi hakuri Zaina.."


Da sauri na bar musu falon Ganin yadda take shige mishi tana sake mishi Kukan munafurci Kichin na shiga na girka abinda zan ci inna kammalawa Na fito zama nayi tare da ƙurawa abincin i'do se yanzun Kukan da nake dannewa Ya ƙwace min Bansan wani i'rin Gida nake Zaune ba, Tunda Na tare Gidan Nan ban tab'a tsintar Farin ciki ba, duk hidimar da Nakewa Arab bai gani ba, saima jifana da yayi da kalma mafi Muni nice Mazinaciya? Rufe fuskana nayi da hannuwana inna kuka me cin Rai, Wallahi Har ga Allah nagaji! nagaji da Auren inde haka Aure yake Wallahi Gwara kata Zama Haka..


Jin motsi ne yasani had'iye kukan shigowa yayi tare da zama kusa dani Hannu na tsoma cikin abincin Loman d'ayan da nayi nakasa had'iyewa domin wani i'rin d'aci zuciyata yake min, Hannu yasaka ya fara ci, ba shiri na tsame nawa hannu domin Haushin sa nake ji,


Band'aki ta nufa ta shiga kwara amai da sauri ya mike ya bita Yana shirin tab'a ta, ta d'ago daga sunkuyen da take idanunta yayi ja ainun. “Me zaka tab'a jikin Mazinaciya Ibrahim ka fita min anan kafin na shayar da kai mamaki.” yasan in har ta ambaci sunanshi ranta yakai ƙololuwa Gurin b'aci fita yayi Yana jin Babu dad'i a ranshi yasan tana da Hakuri i'rin mugum Hakurin nan Zama yayi Gefen Gadonta har ta fito d'aure da towel alamun tayi wanka Ganin shi da tayi Zaune ne yasa ta Ƙara tsuke Fuska.


“Zaka iya fita domin zan Rufe kofana!" Tace mishi tare da nuna mishi hanyar kofa.


“Jiddah.."


“Banson jin komai daga gareka Yallaɓai zaka iya tafiya na rok'e ka in kana K'aunar Allah, in kasan darajan Annabinsa Ka barni, ni marainiyace! Bansan damuwa da baƙinc iki ba sai a Gidanka Laifine dan Kaine Kaddarata!, Nice na jawo kaina Gidanka? Allah da ana sanin me zai faru Gobe dana sake Gobena... Dana cireka cikin Kundi na, da Ana sauya Kaddara da Tuni nabar ka, Amma bansan meyasa ba, Kana bani Tausayi sai dai Tausayinka bazai hanani Barinka in lokacin Hakan yayi ba, Ga magani Nan, bayanai Yana ciki Bansan a wani matsayi nake dakai ba, Amma innaga Babu Aure tsakanin mu tunda har zargi Ya shigo tsakani”


“Bazan iya kasadar Barin ki ba.. HAUWA"


“Kenan..."


“Hakane Ban sake ki ba.."


fita yayi daga d'akin.


Washe gari da sassafe Ya shigo lokacin inna azkhar Zama yayi har na Gama.


“inna kwana?"


Kunyace ta kamani domin na San ban kyauta ba, miji nane Bai kamata na banzatar dashi ba, ajiye sallayar da nake ninkewa Nayi tare da Durkusawa “Barka da Safiya" nace masa tare da matse yatsuna


"Barka da fatan kin tashi Lafiya? Hasken Arab”


Kokarin Had'a i'do yake da i'ta Amma taki bashi wannan damar,


“Alhamdulillah." Nace tare da watsar dashi domin bana jin zan sake mishi kaman yadda muke.


“Jidda Yara zakima Girki duk sun fita..."


Da sauri nace. “Sabilah takai matsayin da zata Girkawa K'anninta, baze Yuwu in Girkawa musu iyayensu su Zageni ba.”


“Umurni na Baki" Ya Gama magana tunda yace haka domin bata tab'a kaucewa Umurninsa


“K'arkashin iko na kike yarana nace ki Girkawa abinci"


Kichin na shiga na fara aiki bai ji dad'in yadda take shareshi ba,


Haka na kammala tare da Jere musu A falo ba kunya suka cinye abincin sauran da ya, rage suka zubar, Murmushi nayi lokacin da Naga b'arnan da sukayi “Allah sarki a yayin da wani yake niman abincin da zaici Amma ya gagareshi Kuda kuka samu me makon ku tattala shi yanda ya dace ko Kuma ku bayar ga masu bukata shine gwara ku Wulak'anta shi.." Sa'irah dake i'tama uwar fitsara ce kaman Sabilah tace. “Abincin ki Kona Baban mu dalla malama Can se shegen surutu da iyayi yan yan yan, Banza kawai" Sajida karamar suce yarinya tafisu hankali tace "Aunti Amariya kiyi hakuri To" murmushi nayi domin Yaran na bala'in bani Tausayi Dole Gidan wasu zasu, Wannan ba tarbiya bace,


Ban sake kulasu ba na kwashe kwanuka na tare da kaiwa kichin tsintsiya da Faka na fito dashi "Ku tashi ku bani Guri" mikewa sukayi Sa'irah tazo zata bangajeni na rik'e mata hannu “Allah ya shirya ki" Sabila ta k'waci hannunta "in be shirya ba ke kin i'sa ki shirya mu ne?" Ta fad'a tana hararan Jiddah.


Kawad da kaina nayi haka suka Gama surutansu Suka tafi Tun daga Ranan na zama Yar aikin su, domin karfi da yaji Zaina ta matsa Nike Girkawa, inna sake danne zuciyata dasu domin i'ta da 'Ya'yanta ba karamin yab'a min maganar Banza suke ba.


Tsakani na da Arab se ido domin be kwanan d'akina tsawon wata biyu babu ruwanshi dani gaisuwata ma lokaci-lokaci yake amsawa Duk da nasan bashi da lafiyan da zai tab'a ni Amma Bai kamata Yana d'aukar Girkina ya kaiwa Zaina ba, Ban tab'a masa magana ba, na shareshi in damuwa tamin yawa alqur'ani nake d'auka , Allah ya d'oramin wani i'rin hakuri da kawaici domin Gorin da Zaina take min Fure'atu ma shi take min Abu kad'an in yaran su suka min bana tab'a su sede na bisu da Addu'ar shiriya domin wannan ba Gata suke Nunawa 'Ya'yansu mata ba, lalacewa ne, “ki Bari in kin haifi naki kya masa Addu'a kullun munawa namu Juya kawai" cewar Fure'atu Murmushi na bita dashi tare da Girgiza kaina,


Fitowata kenan daga band'aki nayi alwala zanyi sallar Magariba na ganshi Zaune seda Zuciyata ta tsinke Wallahi domin naji tsoro ganin shine yasa ni sharewa domin yau kwana takwas Muna Zaune Gida d'aya ban sanyashi i'dona ba,


isowa yayi Gareta tare da Jawota har Gado ban kulashi ba banki tayinsa ba domin nayi kiwar Mijina Fushin da nake dashi baisa na kasa sauke Nauyinsa dake kaina ba, domin shi ya nimi haka yazo min cikin Sanyi da yanayi na bukatuwa Lokacin daya rabata da komai na jikinta Ya sake susuce mata Ganin yadda albarkatun Qirjinta suka kara girma Nonuwanta na bala'in tafiya da imaninsa A hankali ya sauke hannunshi samansu Yana murzawa Numfashi ta sauke tare da Sanya mishi kuka.


Jikinta ya shige sosai Yana sauke numfashi tare da yamutsa Albarkatun jikinta “Kana cutar dani.." ta fad'i haka tare da sakin kuka kasa kasa jin yadda yake wasa da Dukiyar Fulaninta “Kiyi hakuri"


Kaina na fisa Qirjinsa ban tab'a zaton zai sauke nauyina dake wiyansa ba Amma ga mamaki sai Naga ya fara kokarin tafiyar dani shuru nayi har ya samu ya nutse wani i'rin kukan dad'i yasa mata tare da saka bakinshi kunninta “Nagode Nagode Allah ya miki albarka Ki Kara hakuri dani Zumana...!!! Hahhhh dad'i wayyo Allah Nahhhh" wani i'rin hawaye ne yake zuba mata jin yadda yake tafiyar da i'ta a sannu ƙara rik'eshi tayi sosai tana sake makale mishi sai numfashi take saukewa Ya d'an jima kafin ya sauke Mata ruwanshi a hankali ya zame Gefe Yana maida numfashi kallonshi take Ƙasa ƙasa , taji mamaki sosai , A hankali ya mike ya shirya tare da barin d'akinta


Wani i'rin miji take Aure wadda besan ya zauna jikinta ba?


Mikewa tayi tare da Goge inda suka b'ata wanka ta sake kafin ta gabatar da sallah tana sake Rokon Ubangiji ya saukaka lamarinta tsakaninta da Mijinta


Alhamdulillah Yanzun tana ganin canji daga garesa ba laifi, in girkinta ne Bai shigowa sai dare da zaran ya samu nutsuwa zai fita baya kwana a d'akinta Hakan kuwa ba karamin damunta yake ba, Amma haka ta daure..


A Haka suka samu wata uku Bata fahimci Tana da ciki ba, tasan de Al'adanta na wasa sosai domin kad'an take ganin jini bata tab'a bincikar hakan ba,


Da Yamma tana kwance zazzab'i ya dameta domin kwana biyu Bata musu Girki ba ko falon bata lekawa domin i'ta kanta Bata fiya cin abinci ba, sai ayaba da kankana da gwnada kayan marmari de sune take ci Yanzun,


A fusace ya banko kofar domin Zaina ce taje ta hura mishi Wuta matar shi bata musu Girki kwana biyu.


Kallo d'aya na mishi na watsar dashi Ganin yadda ta kalleshi ne yasa ya d'an sake murya.


“Meyasa kwana biyu baki Girki?" Shuru nayi kaman bazanyi magana ba, can da ya gaji yace “Dake fa nake magana!" Zaune na mike Hasbunanlahu waani'imar wakeel, yace cikin zuciyarsa Ganin daga i'ta sai rigar barci ga wani i'rin cika data sake Yi, tayi b'ul-b'ul Qirjinta ya sake bajewa Kanshi ya fito saman rigan. Wani i'rin miyau ya had'iye Makutt..


“Banga damar Girkawa bane Ance musu ji jakarsu ce da kullun Zan na girka musu so biyu? Wallahi daga Yau na bar Girkin Ko wacce 'Yar iska ta shiga ta Girkawa d'iyanta” ci'e da masifa ta karasa maganar.


Harara ta watsa mishi.


"Haka kawai mutum na fama da kanshi anbi an takura mishi Wallahi Ibrahim nagaji ka shiga tsakanina da matanka Kafin na ari hali naci uban 'Yan ƙaniya!"


Fita yayi Nan yaci Karo dasu bakin kofarta,


"Zagina Hauwa tayi? Kana ji kuma?" Cewar Fure'atu tana kokarin shiga Mata d'aki.


Himar na saka na fito tare da tsayawa bakin kofa "Zinarice ke da bazan zageki ba? Girki nace kowa tayi bazan sake Girkawa Gardiya abinci ba"


Azafafe Zainab ta zabura zata nufota ko gizau Jiddah batayi ba da sauri Arab ya rik'eta “Dalla can lusari sakeni tunda bazaka i'ya d'aukar mataki ba, Wallahi zanci Ubanki 'Yar bura uba.." Zaina tace tana kok'arin K'wacewa daga rik'on da yamata. Gyara tsayuwa nayi domin Nima yau inna jin bala'i.


“Wallahi Sai-dai Ubanki Barta tazo na koya mata Hankali domin Na lura ba'a

Please Login or Register in order to submit comment