Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"Zaki iya tashi"


i'tama Girgiza mata Kai nayi "zaka iya bamu waje" fita yayi waje Band'aki ta shiga ta had'amu ruwan zafi temaka min tayi Amma gabad'aya jikina rawa yake haka ta muka shiga i'ta ta gasa ni dauriya kawai nake Amma hawaye na zuba min "Hmm hakuri zakiyi" sosai ta gasani kafin ta fita nayi wankan tsarki tattara zanin gadon tayi ta nufi 'Dakinta dashi tea ta had'a tare da maganin ciwon jiki da zazzab'i ta kawo mata.


tana shigowa na Sunkuyar da kaina. "Dan Allah kaya nake so zanyi sallah" bata ce min komai ba ta fita , d'akin Jiddah taje ta d'auko Mata kaya "Nagode sosai" Jinjina Kai tayi "Ki kula da kanki in ki gama Kisha ga magani ma" tana gama fad'ar haka ta fita. Sallah nayi inna kuka inna tuna abinda matan shi suka min da wadda yamin.


*Ayi hakuri Ban Editing ku gyara kuskuren*


Kuyi Share


*Maman Faruq*
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*

_Wattpad@ayshajb_


®️🌁


*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]


_♡F.J.W.A♡_


https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/


Free book
Page15
Tunda ta fita nake kwance seda naji anyi Kiran Azahar Na mike ruwan zafi na sake shiga sannan nayi wanka da alwala 'Yarta jumana ta turo da abinci kad'an naci nasha maganin data bayar kwanciya nayi inna azkhar zuciyata babu dad'i ai ko dabba ka ajiye zaka duba yanda yake bare matar Aurenka haka na wuni sede ta turo min jumana ta zauna dani da Magariba ta shigo da Sallama amsawa nayi sannan nace mata “lna yini?” yanda na lura da matar bata son kallo na bansan me yasa ba kanta na Gefe ta amsa min da “Lafiya lau ya jikin?”
“Alhamdulillah” nace Mata “Allah ya sawake tashi muje D'akin ki" ba musu na mike nabi bayanta Suna zauna Suna cin abinci yayinda suka sashi tsakiyarsu Tsaki Nafisa taja sannan tace. “in ka kammala da gwalagwalanka , ka duba 'Yar mutane tunda ka fita baka tuna da ya take ba, ko tunanin dubata bakayi ba, Ka dawo ka zauna tsakiyarsu Wallahi Arab kaji tsoron Allah ka ringa kimantawa..” Mikewa Zaina tayi da chokali me yatsu tana juyawa “Dalla malama ki bamu waje uwar kini bibi , ke har kin i'sa kisa shi yayi? Babu macen da ta isa saka mishi doka yabi..” murmushin takaici Nafisa tayi “Sai ke ko? Zainab kiyi hankali da duniya domin ba matabbata bace.." tana gama fad'in haka taja Hannun Jiddah bin bayansu yayi Yana jin ba dad'i a ranshi Amma be i'sa ya nuna hak'an ba, harara Zaina ta watsawa Fure "Ke tashi ki bar nan bakin gama ci ba?”


Mikewa tayi tana murmushi “Ki gama ikon ki zanyi nawa Yar iska kawai” Mikewa yayi zai nufi 'Dakin Jiddah Zaina tace “Ban sallameka ba” komawa yayi ya zauna “Ubanki zanci wallahi ki sake magana ki gani” Tafiya Fure tayi ta barta “Wallahi tunda kace Aure Aure ka ringa ganin masifa da bala'in kenan Yanzun aka fara gwara tun wuri kaje ka sake wancan abar dan na rantse da zatin Allah sena Gasata inna maka magana kayi banza da nine?”


“Kin gama ne da zanyi magana Hajiya Zaina? Ai duk yadda kike so zanyi amma Bazan iya sakinta Ba Wallahi Amana tace.” Ashar ta kunduma tare da buga Table d'in “Yayi kyau tashi ka tafi Amma ka sani duk abin da ya biyo baya, kai ka jawo Mata domin hhhhh..." Ƙwafa tayi tare da barin Gurin.


Gani nayi an gyara komai tsab “Allah ya saka da Alkhairi” nace Mata zaunar dani tayi saman katifa “Ga wayarki tun jiya ake Kira" Karb'a nayi naga Kiran Ummi ba iyaka ga Hanisa ma, shuru muka zauna mikewa tayi. “Ba Auren bane matsolin dake cikinta za'a duba , iyaye ma ya kamata sun ringa duba da i'rin mazajen da zasu baiwa 'Yarsu! Ba Auren bane, damuwar cikinsa ya Wuce a kwantata maka, Biyayyar Aure wahala ne, dashi musammam ga bahagon miji i'rin Ibrahim zaka ga, kafin Auren Kuna shimfid'a soyayya Kuna kwatanta yadda zaku Tafiyar da Rayuwarku , da Zaran Anyi Auren Kuma se kiga ba haka bane , shiyasa da zaran and'aura za'a ce soyayya ya kare se Zaman Hakuri, i'ta hakurin nan Kuma ginshigice, kiyi hakuri duk ki watsar da kun tab'a so, ko tattali , bautar Allah kika Zo, dole kuma kiyi, ki sauke nauyin dake kanki Kuma, kiji kaman Baki jiba, ki gani kaman Baki gani ba, in an biki da sharri ki saka musu da Alkhairi ki zama me kyautata musu , in sun dakeki karki yi kuka dariya zakiyi Kice kin gode, Zaki ringa ganin canji tattare da mijinki Yau zaki ga zai zauna ya kula da lamuranki gobe kuwa se hantara da ƙyara, a hankali Zaki fahimci wa kike Aure ,ki zama mace me mugun ladabi da saukar da harshe , ba ruwan ki da abinda be shafeki ba, Bautar Aure ya kawoki kaman yadda suke takamar mijinsu ne kema naki ne , Dole ki zage dantse ki kwatoshi in da Hali ma ki kanannayeshi.." d'agowa nayi inna kallonta "kina mamaki ko? nasan zaki ce nida mijina meyasa zance ki kwace shi? Mijinki ne nima Mijina ne kin gane?.


Hakuri i'tace Ginshikin rayuwa in aka maka kayi hakuri ka fawwalawa Allah se kaga komai ya Wuce base na tsaya Fad'a miki Yadda zakiyi ba, kema macece! ko wacce mace da ƙirsanta! Bare Kuma Renon Ummi sai dai, in kwakwaluwar bame d'auka bace Allah ya tashe mu Lafiya" tafiya tayi ta barni da tunanin kalamanta “i'tama Hakuri take bani to wai me haka ke nufi?" Bata dame bata amsa haka ta zauna shuru.


Kiran Ummi ne ya shigo “Assalamu alaikum Ummina"


Murmushin tayi sannan ta amsa “Amin wa'alaikis salam shalelena da fatan kina lafiya ya bakunta?"


"Alhamdulillah ummi ya sahibata da in-law?" Kwace wayar Halima tayi "dalla munata kiranki kin share mu Nide nayi fushi" siririn murmushi nayi "Ayi hakuri sahiba wayar ne ba caji na makalane ya kasance Yana silent to na tashi Kuma makota sun shigo shiyasa duk ban nutsu ba ya in-law na?" Halima tace. "Taje zance"


"Zan kiraku in ta dawo" Karb'an wayar Ummi tayi "Hauwa!"
"Na'am ummina" na fad'a a hankali "inna fatan ba matsala?" Murmushin nayi "Alhamdulillah ummi ba komai" Ummi tace. "Ki kula a Kara hakuri kuma" haka mukayi sallama nayi Murmushi "insha Allahu zan b'oye sirrin Gidana babu wadda Zan Bari ya fahimci me nake fusk'anta.


Ta same shi Zaune shi d'aya a falo “Arab Lafiya kake kuwa?” mikewa yayi "Ba komai" tafiyarta tayi kasancewarta ba mace me takura mutum ba, sede tana zafi, dason agirmamata ...


Koda ya shigo d'akin na gama shirin kwanciya Zama yayi tare da jan kafata “Yallaɓai kana Lafiya?" sake fiskarshi yayi domin Yana son Sunan da take kiranshi dashi “Ya jikin" Hmm ashe kasan banda lafiya cikin Raina nayi maganar “alhamdulillah.”


Cikin kasa da murya yace. “Zan..” shuru yayi ganin haka yasa na bishi da wani i'rin kallo murmushin takaici nayi “Halaliyarka ce zaka iya yi tunda kana bukatar hakan"


"Da fatan ban takura ki ba!"


Girgiza mishi kai nayi tare da kwanciyata zuciyana namin d'aci wai Daman haka Aure yake jama'a ? Tambayar kaina nake Ashe Mata na fiskanta matsaloli da yawa haka? Wani i'rin Miji Allah ya bani ne Yah ilahu Yah Rahmanu Allah na gode maka, wani i'rin hawaye ne suka zubo mata lokacin da yake lalub'ar Dukiyar fulaninta bayan ya cire komai na jikinsa ,


Zame kayan jikina nayi yadda baze Sha wahala ba Ajiyan zuciya yake saukewa tare da lumshe i'do d'aya yasa a Baki d'ayar Kuma yana matsawa runtsa ido tayi sosai tana tuna maganar Ummi “Aduk lokacin da yazo Miki da bukatarsa kiyi kokari gurin biya mishi! Koda Baki da tsarki akwai dabaru i'rin namu na mata wadda base anje can ba, Zaki gamsar da mijinki" Rikeshi nayi sosai tare sake mishi marayan kuka be lukata ba, haka ya shiga jikinta Ajiyan zuciya ta sauke tana nishi a hankali wadda yasashi raruman bakinta , jin kad'an taji ya matseta Yana sauke numfashi komawa yayi Gefe ya b'ige da barci bak'in ciki yasani mikewa na shiga band'aki na sakarwa kaina ruwan sanyi inna kuka "Yah Allah kana gani!"


A lokacin da nake jin bukatuwa lokacin yake sauka? Wannan wacce irin rayuwa ce? Anya kuwa zan iya wannan hakurin daman haka Mazan suke Basu da juriya gurin Tafiyar da matansu ? Basa Basu nutsuwa a shimfid'arsu?
Ko nawa mijin ne yake Nan haka besan yadda ze tab'a mace taji dad'i ba, tunawa tayi da wani labarin da Halimatu ta b'ata lokacin ana tsaka da shirin biki .


“Sahiba kinsan me?" Girgiza mata Kai nayi. kallona tayi ta fashe da dariya "Lafiyar ki Halima?" Na fad'a inna had'e fiska , "Wallahi inna tunanin yadda zakije Kisha dad'i, ne cikin wani labari naji yadda ake tafiyar da mace kafin a tafi Garin... Wallahi Akwai shauki sosai zai tsotsi nononta ya lasa ya matsosu cikin nutsuwa yadda zata Mika mishi wiyanta, yayi yanda yake so ze zagaye Cibiyarta Yana lasa tare da shafo mararta har kuka ake ana Kiran Ashhh Washhh dad'ii..."


"innalillahi Halima zaki lalace dan Allah ki rufamin asiri na kaiki da ruwan jikinki karki karar a karance karance haba! Be kamata kina karantan guraren Nan ba, Wallahi Baji yadda kike bani kunya ba"


"Dalla can wata Rana Zaki Zo kina min baya nin yadda uncle ya shafe albarkatun jikinki"


Wani i'rin kuka nasa "banji komai ba, damuwar shi kawai ya gamsu ya kwanta barci babu ruwanshi da kin gamsu ko Baki gamsu ba, haka nayi wanka da alwala nazo na tada nafila , karfe biyu na koma gadon rage haske d'akin nayi inna kallonshi Yana da kyau gashi farin balarabe bakinsa karami , Kai bakina nayi saman nashi a hankali na tsotsa motsi yayi wadda yasa na barshi Gefe na kwanta inna hailala a Raina har barci ya d'auke ni...


Comment
&
Share


Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡


Farin Jini Writer's Association


https://chat.whatsapp.com/HsMb0FG2FMMFCBLoDfHoyQ


PAGE16
Jin ana shafa kaina ne yasa ni bud'e ido, murmushi ya sakar Mata. Kwantar da kanta tayi qirjinshi “Yallaɓai!" Shafa kaina yayi tare da mikewa ya nufi Band'aki inna kwance ya fito mikewa nayi nima naje nayi alwala inna idar da sallah Zaina ta shigo ko Sallama batayi ba “Malama ki fito ki Girkawa yara abin kari!" Tana kokarin juyawa nace “Ina kwana?” bata amsa ba tayi tafiyarta Gyaran d'aki na nayi tare da wanke Band'aki sannan na kunna turare Kichin d'ina na nufa nan naga babu gas shuru na tsaya inna karewa kichin din kallo an wargaza min kaya sosai cikin Gidan na nufa tana tsaye ta rik'e kugu “Se yanzun ikon ki ya cika?" Banyi magana ba, nima na tsaya Mata shuru Tsaki taja tare da Jan hannu na , tsakar Gidan ta kaini Nan naci karo da gawayi da katon tukunya ja da baya nayi tare da dafe qirji "Ance miki baiwa aka kawo miki ko Yar aiki ce ni da zan girka miki? Baki da hannu ne?! Ko ke ba mace bace , 'Ya'yanki ne ba nawa ba! D'awainiyar su na k'anki bani ba.." Marin data sake min ne yasa ni yin shuru "Ke! baiwa ta fiki matsayi da daraja guri na, tunda kika iya kwana da miji dole ki fito ki girka ma yarana abinci Jakace ke, aiki kika Zo Kuma Wallahi Baki da Hutu"
Haka ta sani gaba da masifa dole seda na had'a baca inna zubda qwalla wannan wacce irin rayuwa nake fiskanta daga tarewa yau kwana biyu tal , inna kuka inna komai seda na girka inna kammala ta kwashe ta sani wanke abubuwan da nayi amfani dashi, duk kaurin Girki nake jiki a matukar sanyaye na nufi falo Nan na ganshi Zaune ta zuba mishi abinci ga yara A gefe , Nafisace ta fito ta shirya zata nufi asibiti “Jiddah Karki sake Mata Girki yara nata ne, ruwanta ne ta girka musu in batayi bama ya rage nata Amma karki Yarda ki sake Bari ta tab'a ki" Mikewa yayi "Kinga Nafisa banson tashin hankali dan tayi Girki menene.. "Dakata bada Kai nake ba! Girki NE nace Wallahi bazata Kuma ba, wallahi kowa tayi girkinta" Dakina na shige na barsu gurin Seda ta wanke shi Tass sannan tayi tafiyarta , Fure ce ta fito zata d'iba abincin Zaina tace "Mayar dashi!"
"Bake kika girka ba" mikewa tayi tare da yin jaking ɗinta "Ke har kin i'sa inna magana kina yi" Kallon banza Fure ta mata, tsawa yayiwa yaran suka bar Gurin "Ni kika Rena ko? Maiyasa da Nafisa ke magana Baki tanka ta ba matsoraciya" naushin bakinta Zaina tayi "Kutumar uba ni kika fitarwa jini" Nan suka hau kokawa sosai suke zagin junansu kulan Abinci Fure ta kifar dashi "Abinci Mijina ne ba ubanki bane ya siya da Zaki hanani ci.."


"Yayi kyau!" Abinda yace musu kenan sannan ya bar musu falon Mikewa Zaina tayi zata tafi d'akinta Fure ta sa Mata kafa Nan ta zubu a kasa tare da sakin ihu, dariya Fure tayi "Yar banza sena karya ki Wallahi" tana fad'in haka ta nufi 'Dakinta.
Haka Zaina ta mike ta shige nata d'akin tare da shirin Tafiya banki.
Zubewa nayi kasan carpet tare da fashewa da kuka jin Karan wayata yasa ni mikewa "in-law tun d'azun nake kira ko uncle nakan Network ne! Cik'e da zolaya ta karasa maganar Dariya me had'e da hawaye nayi "Bakomai da fatan kuna lafiya ya Abdul?"
"Alhamdulillah ya zaman ku Sir Nabil yace in gaishe ki"
"Nagode! Sahiba fa?"
"Takarb'i hannunki ai"
Murmushin nayi. "Kice ta girka yayi dad'i"
Sallama mukayi naje nayi wanka inna Fitowa naga wayata na haske sakon Ummi na gani murmushi nayi Ganin aikin da zanyi Wani company ne zasuyi taro Suna bukatar Abinci Flt 400, kiranta nayi tace. "Zai kai kaman nawa!"
Fad'a Mata nayi
"Ayi ragi Jiddah.."
"Ummi abubuwan bukata ne bawai dogon riba nake bi ba"
Dariya tayi "Toh shikenan Amma Zaki tafi Zaria baki duba computer d'inki ba an miki aike.."
"Alhamdulillah ummi Nagode sosai Allah yaja kwana ummina" Sallama mukayi, fita nayi naga sun b'ata falon nutsuwa nayi na Gyara gurin sannan na nufi 'Dakinsa Karo mukayi "Yi hakuri ban lura ba" komawa yayi na bishi Yana Zama na zauna jikinsa "Yallaɓai" murmushi yayi Gemunsa na shiga shafawa.


Rik'e hannunta yayi "Menene Hauwa?" Hannun na cusa cikin riganshi Yana lalub'ar Nipple d'insa numfashi yaja sosai "Hmmm inna cikin yanayi ne" Girgiza kai yayi "Kinga fita zanyi!" B'ata fiska tayi cikin wani kalan murya tasa mishi kuka tare da cusa hannunta cikin wandonsa Wani i'rin zillo yayi.


"Ashhh Hauwa Zaki kashe ni!"
"Zan jiyar dakai dad'i de"
"Wayyo Allah"
Matsoshi ta karayi tana tuna sakon Umminta murmushi ta sake tana hawaye bata sonshi Wallahi , banananshi take shafawa a hankali tare da matse saman "Wayyo dad'i!" Ya faɗa Yana shushshure kafafuwa tare da gurnani..


Saman Gado suka fad'a Himar d'in data saka ta cire daman ba kayan kirki jikinta duk ta cire komai a hankali ta zame mishi nashi samanshi ta fad'a "Hmmm zan tsotse ka Amma kayi shuru bana son surutu" Gyad'a mata Kai yayi tare da shafo nonuwanta da suke ɗaukan hankalinshi


A hankali ta zame tayi kasa tare da d'auko zuma ta zuba saman d'an bananarsa shafawa take Yana nishi kasa kasa , tare da ware kafafunsa baki tasa ta mishi zuka D'aya yasa Mata ihu ba shiri ta kyale shi, tana kunshe dariyarta hayewa samanta yayi Baki ta tura mishi tare da d'aura hannunta saman wiyanshi kwanto da kanshi yayi tare da kama bakinta lumshe i'do tayi tana tsotsar leb'ensa a hankali ya shigeta Yana sauke numfashi kwatanta mintuna take kafin ta dawo daga duniyar tunani taji abu ya gangaro mata sparm d'insa ya tsinke sosai bashi da Kauri, barin jikinta yayi da sauri ta bud'e ido Numfashi yake saukewa a hankali "Me kenan wai har.." shuru tayi sakamakon barcin daya d'aukeshi Band'akinsa ta shiga tayi wanka Rufe mishi jiki tayi tare da sauka kasa tea ta had'a Tasha sannan ta shirya tare da d'aukar Jakarta da waya tana fita ta tari Napep Himar me nikkap ta saka i'rin na larabawa "Dan Allah malam kasuwa zaka kaini" shiga tayi suka fara tafiya jingina bayanta tayi da karfen tana tunanin Yanayin Mijinta wani hanya zata bi domin temaka ma kanta.


Domin Gaskiya Bazata d'auki wanan rayuwar ba, taya shi zai gamsu i'ta Kuma ko oho? Taya zinace zinace bazeyi yawa ba, kaga mata da Aurenta tana bibiyar Mazan waje, Arab babu ruwanshi da zaran bukatarshi ya biya ze kwanta ya ɓingire da barci Yanzun a haka matanshi suke Zaune dashi ? Cab lallai Suna hakuri, bata mantawa Akwai matar da aka kama ta da mace Suna maɗigo a Gidan Aurenta Mijinta ne ma ya kamasu , da'aka tambaye ta Meyasa ta zab'arwa kanta i'rin wannan rayuwar Bayan Ga Mijinta. bud'ar bakinta se cewa Tayi a tambayi Mijinta bashi da lokacinta kullun Yana yawo kasashen duniya da tayi magana se yace ze bar kasuwancin sa ne ya zauna da i'ta baze fita nima ba.


Gurin kwanciya baya gamsar da i'ta tana mishi komai najin dad'i Amma da ya hau jikinta in ya buga d'aya biyu a na ukun seya sauka bukatarshi ya biya, in ta mishi magana yace ta fiya kwanzzaba ,wani lokaci ma a gurin Roma's yake gamsuwa , dalilin da yasa ta zab'i mace kenan domin tana mata abinda shi be Mata ba, na farko besan yazo Mata da wasanni ba sede i'ta ta masa tana b'ata lokaci gurin ganin ya gamsu Amma shi ba ruwanshi , da aka tambayeshi shuru yayi ya kasa magana.


Bata san sun iso ba seda me Napep ɗin ya sake magana a Karo na uku Ajiyan zuciya ta sauke tare da bashi kud'insa.


Cikin kasuwar ta shiga ta fara siyayyan abubuwan bukata, Manyan gas ta siya tana gama siyayyar tanufo gurin Biyan kud'i tana kammalawa ta dawo Gida me gadi ne ya shigar Mata da kayan had'a komai tayi sannan ta d'aura Girki,


Sallan azahar tayi sannan ta nufi d'akinsa har yanzun Yana barci gadon ta hau tare da jan Hancinsa bud'e ido yayi "Lokacin Sallah" mikewa yayi zaiyi magana tace "addu'a tukun"


Alhamdulilahil Lahzi ahyana ba'adama amatana wa'ilaihir Nushur.


Har band'aki ta rakashi Gadon ta Gyara tare da share d'akin sauka kasa tayi taje duba Girkin ta Nafisa ce ta shigo tare da zubewa saman Kujera tana sauke Ajiyan zuciya "Barka da zuwa"
Kai ta Gyad'a mata ruwa mai sanyi ta kawo mata Karb'a tayi "Nagode ya jikin naki?" Murmushi tayi "Naji sauki".


Komawa tayi ta duba Girkinta tana kammala ta zuba a kula ta nufin shashin Nafisa "Assalamu alaikum"


"Lah Aunti Amariya" inji Jumana "Baki iya amsa sallamar ba!" Cewar mamanta "wa'alaikis salam" ta fad'i tana Karb'an kulan Abinci Nafisa tace. "Nagode!" Fita tayi Sako ta tura mishi a waya tare da nufar Kichin ta fito da kulolin abincin ta jera saman Denning falonta D'aki ta shiga.


Zaina ce ta shigo tare da juye abincin gabad'aya ta fita dashi jidda na Fitowa shima Yana shigowa kujera taja mishi ya zauna bud'e kular tayi Nan taga wayam kallon kular yayi tare da kallon ta "Wani i'rin iskanci ne wannan? Daman bakiyi girki ba kika kirani! Wannan ai renin hankali ne.."


"Kayi hakuri Dan Allah.."
"Dalla Rufe min baki shashasha kawai" hawaye ne ya zubo mata. "Bari na sake dafa maka wani" mikewa yayi ya fita Yana fad'a.


Zama nayi a kasa tare da fashewa da kuka Nafisa ce ta shigo "Meya had'aku?" Kulan na nuna Mata cikin kuka nace "Yanzun na shiga D'aki kafin in fito har anzo an juye abincin.." Nafisa tace "Kiyi hakuri ba kuka zakiyi ba , tashi kije ki bashi hakuri in yaso se ki sake Girka mishi"


Mikewa Nayi nabi bayanshi Zaina na tsaye bakin kofarta dariya tayi tare da fad'in "Yar wahala bade Mijina kika Aura ba! Zaki gani"


Share hawayena nayi. "Ba abinda Zan gani sai Alkhairi kece Kuma wahalalliya" d'akinshi na nufa tun kafin na karasa na ga Yana saukowa da makullin mota. Da sauri na karasa "Yallaɓai.." hannu ya d'aga mata "Dan Allah kayi hakuri yanzun Zan sake maka wani girkin"


"Wuce ki bani guri!"
"Dan Allah.." tace tana rik'e hannunshi Fure ce tazo ta watsa mata kallon banza tare da riko hannunshi "Dalla malama can Yana koranki kina nacewa Mara zuciya Muje na baka abinci kaci" janshi tayi suka nufi d'akinta.


ban sake ganinshi ba sai bayan kwana biyar kullun se nayi girki na zauna zaman jiranshi ko leƙoni baya yi, abin duniya ya isheta bata da aikin yi sai kuka, cikin haka aka turani zaria kayan da zan bukata na shirya inna kammalawa na shiga kashe kayan hutar ɗakin, zan fito kenan shima ya sawo kai baya nayi tare da bashi hanya, jakata naja zan fita ba tare da na kalleshi ba domin wani irin haushinsa nake ji, ɗakin Nafisa naje "Naga shigarshi har kunyi sallama?" a hankali na ɗauke qwallan dake sauka min "koma ki sallameshi!" Jakar ta karɓa ta fita dashi dole yasa na dawo domin inna ganin ƙimar matar sosai jiki a saluɓe na koma ɗakin, yana tsaye ya hard'e hannuwanshi a baya, jin motsi ne ya sashi juyawa , da sauri ya tawo Gareta Wallahi namiji bashi da kunya, Nan ya gama tozartata ya share batunta Amma Gashi yanzun yazo Mata da bukatarshi , Himar d'inta ya cire a lissafin na fita, Girki bani ke dashi ba. “Yallab’ai..!"


"Kiyi hakuri na samu nutsuwa dake" barin jikinshi tayi "Baze Yuwu ba, ai bani keda Kai ba, kaga bana son satar Girki.."


"Wacece ke da har zan Zo miki da bukatata ki bijire min? Kin isa!"


Cikin fusata ta fara magana Daman tana cik'e dashi. "Nice matarka , banjin dad'i ka d'auki kwanana ka kaiwa 'Yar uwata ba! Shiyasa Bazan amshi Bukatarka Ba.."


Janta yayi har gado ganin zai gwada mata karfi ne ta barshi ya gama lagwada albarkatun Qirjinta tana kuka haka ya shige jikinta Yana sauke Ajiyan Rai, tare da Lumshe i'do, Wallahi inna kidayawa cikin raina minti Uku ya sauka kaina a hankali yake bugawa har yaji ya gamsu sauka yayi Yana maida kayansa Kud'i ya ajiye mata Yana Gyara zargen wandon sa cikin kuka tace. “kai wani i'rin mutum ne? Haka kake ko nice ake zalunta! Taya zaka gamsar da kanka ni ko oho?" Tsaki yayi tare da barin d'akin mikewa tayi ta Gyara zanin gadon tare da goge inda sperm d'insa ya b'ata wanka tayi a gurguje sannan ta fito ta kulle kofarta.


*Abaya nayi kuskure Zainab i'ta keda yara biyar Fure'atu Kuma uku Nafisat biyu l hop de kun fahimta*


Comment
&
Share


Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*


Farin Jini Writer's Association


PAGE17
Awaje ta had'u dashi da Nafisa "Toh Jiddah Allah ya tsare ya bada abinda akaje Nima" murmushi nayi sannan na amsa na shiga Motar Derive yaja muka soma tafiya kwanciya nayi shuru inna tunanin Mijin Aure na, kunna data nayi Akwai group d'in da wata 'Yar ajinsu ta sakata *mu Gyara da kanmu* su Ashirin ne kacal, bata tab'a shiga taga hirar da akeyi ba sai yau Nan taci Karo da i'rin Tata matsalar inda wata maman mubina tayi Post tana fad'in 'Yan uwa inna cikin matsala da damuwa Aurena shekara Takwas Wallahi ban tab'a jin dad'in da akecewa ana ji yayin saduwa ba, Mijina Be iya Tafiyar da lalura na ba, Wallahi bansan dad'in D'a namiji ba, shide kullun da yazo na bud'e mishi yaci ya sauka ko d'an shafe shafen Nan da nakeji wasu na fad'a ana musu baya min. ni Kuma da nafara kokarin masa se yace wannan ai isk'anci ne , wani i'rin Bagidajen mutum ne shi baya tab'a fiskantar inna da damuwa Ko akasin sa. Akwai
Abinci sutura ma duk ban rasa ba, se nutsuwa a mu'amularmu na Auratayya, Wallahi ban tab'a jin dad'in Aure ba, ku bani shawara dan Allah.


Hanisa Naga tayi tagging maganarta inda take cewa "Kin tab'a fad'a masa bakya gamsuwa?"


Maman mubina tace So nawa Kuma? Wallahi Karshe yau har fad'a seda mukayi Gaskiya na gaji da Auren Wallahi. Toh ko Yana da infection ne ko basir kinsan shima Yana rage Karfin maza. Maman mubina tace maganar shekaru fa nake

Please Login or Register in order to submit comment