Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuka ta Kara fashewa dashi "Taya zanyi shuru Bayan Kuna d'aure mishi Gindi yayi abinda Ransa ya masa kun ware ni Daman ba ƙaunata kike ba..." Hannu ya ɗaga da niyar marinta Kakarshi ta daka mishi tsawa Dole ya Ƙyale tare da Sunkuyar da kanshi Ƙasa A Hankali ta fara mata Nasiha cikin tattausan lafazi.


"Haramun ne mace ta hana mijinta ƙarin aure, saboda aure umurnin UBANGIJI ne a qur'ani Mai girma, matukar namiji zai iya adalci, yana da lafiya, da kuma wadata.


Domin hana shi ɗin Yana daga cikin saɓawa umurnin ALLAH, a matsayin ki , kuma mace musulmah ta sani ko ta tuna faɗin ALLAH da yace'; kuyi taimakekeniya akan ɗa'a ga umurnin ALLAH da kuma takawa.


Hana masa karin aure kan iya jefa shi cikin wani hali na alfahsha daban daban, wanda hakan za ta iya samun zunubi itama domin da gudummawar ta ciki, bayan zunubi kuma za ta samu nakasu a rayuwa ko na cuta, ko baƙin ciki da damuwa ko rashin daɗin zaman su gabadaya.


Abu mafi kyawu da ake so ga mace in MIJIN ta na son Ƙara aure shine ta taya shi da addu'a da yi masa nuni ya nemo mace ta gari yar gidan tarbiyya kuma ita ma ta taya shi da addu'a, domin kwanciyar hankalin sa na ta ne kuma aure ana yi ne don samun kwanciyar hankali da morewa jindaɗi duniya da kuma biyayya ga ALLAH.


Kishi gaskiya ce, amma tayi koyi Da matan Manzon ALLAH s.a.w, da matan Sahabbai, da matan salihai bayin ALLAH na Ƙwarai.


Kuma kiyi tunani mai kyau wasu mazan sai dai suyi ta neman mata. ba su tunanin kara aure, ke naki yayi tunani ƙarin auren sa ,mutuncin ki ne da na ya'yan ki, yau ace ga mijin ki MANEMI mata uban ya'yan ki wadda a kullun nake Burin Ganin Yaranku da Addarku Asma'u kafin Ubangiji ya d'auki Numfashina akwai kyau? Ai abu mafi kyawu cikin duniya da lahira ace mijin ki yana da ku matan sa halaliya biyu ko uku ko huɗu, bare kuma mata Masu fad'in da kishiyar gida gwara na waje' wa'ennan matan su kam sun taɓe sunyi hasara muna yiwa dukkan Musulmi ALLAH yayi masa tsari da auren wa'ennan , irin matan su kaman taimakon mijin su suke akan alfahsha yaje yayi tayi, wato su dai a gida da cin gado ya zamo su kaɗai ne, wannan irin matan babu alkhairi zama tare da su.


Mace mai Ƙaunar ka ba za ta taɓa son ganin ka cikin alfahsha ba, mace mai hankali ba za ta taɓa yarda uban ya'yan ta ya zamo mazinaci ba, sai dai ma in ta fahimci yana yi tayi ƙoƙarin dai-daita shi ta hane shi da addu'a ta taimake shi ta masa NASIHA da ya ƙara aure.


Abinda ke faruwa a yanzu dayawa ba soyayya ake don ALLAH ba sai don abin duniya da sha'awa ƙyale ƙyale, shi ya janyo wannan ba ruwan mace da lahirar mijin ta, ita dai kawai koma menene yaje ya aikata matukar buƙatar ta za ta biya kiyi hakuri Nuwairah ki barshi ya kara Auren tunda yana so" mikewa tayi tsaye "Shi Kenan ba Auren ta za kayi ba? Kaje kayi Kuma Wallahi sai dai ka sake ni bazai Yuwa na zauna da Wata Banza ba" fita tayi.


Kallon shi Mama-Sadin tayi sannan tace "Ƙyaleta kishi da shed'an suke d'awainiya da i'ta ka shirya ka koma ka barta Nan i'tama Hauwa'u Nan zata zauna duk ka had'e su Guri d'aya lokaci yayi da kaima ya kamata ka nutsu Guri d'aya kaman yadda mahaifinka ya dawo , Kaima a jiye musu Aikin su, ka dawo Nan Asma'u in da rabon mu gana zata Zo gareni tashi ka tafi" mikewa yayi cikin Mutuwar jiki ya fita bai koma shashensu ba , ya Nufi b'angaren Mahaifiyar shi, i'tama Nasiha ta masa watsar da Nuwairah yayi a Gefe in tana fad'e Fad'enta , ba ya kullata balle ta zageshi , Ana saura sati bikin ya tawo Nigeria inda ya had'u da sabon damuwa domin Aaliyah taji labarin Aure zaiyi Domin 'Yan lek'en asirinta ne suka kawo Mata rahoto hatta wacce zai Aura sun sanar Mata, inda tayi tsalle ta dire tace ayi Auren ta Gani yana sauka a Mota ga motar ta ya shigo a Guje tana Fitowa ta watsa mishi kallon Banza.




Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*


Farin Jini Writer's Association



_Ku daure kuje ku dangwala min subscribe d'in Channel d'ina , mai Suna FARIN JINI HAUSA TV. Ku nuna min k'auna zaku ringa samun littafan mu audio_
.....26
Kallonta shima yake yana sakin murmushi Aaliyah ta zame mishi ƙarfen ƙafa “Meyasa kake Yaudaran zuciyata Nabil...?" Numfashin ta ya tara “dakata malama karki d'oramin kayan kwalba, ke kike Yaudaran zuciyarki Tun farko na fad'a miki Aaliyah baso d'aya ba, ba so biyu ba...“Abinda zaka CE kenan? Wai me na maka ne Haka daka tsaneni? Haba Sir kaji Tausayi na ka tuna Girman so , Wallahi bazan i'ya barin ka ba.." hannu ya d'aga mata "Kinga banson surutu banson damuwa Aaliyah ki tafi dan Allah" share hawayenta tayi "Shi kenan" motar ta taja tare da barin Gurin a guje Girgiza kai yayi tare da shigewa cikin Gidan ya shirya da Yamma ya Nufo Gidan Ummi A waje ya ci karo da Halimatu zata koma Gida "a a yau a gari Sirikina?" Cikin zolaya ta faɗi Haka. “wallahi Hali-dubu Bari kawai nayi ƙoƙarin dawowa da wuri Allah baiyi ba, da fatan na sameku lafiya?" Halimatu tace "Alhamdulillah yaka baro mutanen Chadi?"
“Kowa lafiya ya Amariyata?" Halimatu tace "tana nan kalau, zakaje ka tadda rigima domin a cike take fam" ware i'do yayi tare da fad'in “Ai nayi laifi dole na bada Hakuri" Jakar r da ya zomata dashi ne ya baiwa Halimatu ta kaimata "Daman baki tafi ba?" Tace a dai-dai lokacin da take shirin kwanciya "Yanzun dai zan wuce gashi Sir Nabil ne ya dawo dan Allah sahiba tashi na miki kwalliya" kallon Halimatu tayi sosai sannan tace "tashi ki tafi abinki Wallahi ba kwalliyar da zanyi" Halimatu zata sake magana Jiddah ta nuna mata hanyar waje cikin ɓacin rai ta fita. shashin Ummi ya fara zuwa suka gaisa kafin ya dawo Falon ya zauna Fitowa tayi sanye da ƙaton himar kichin ta nufa ta d'auko mishi kunnun Aya tare da saka cofi sannan ta dawo Gurin "Assalamu alaikum" wani i'rin wawan Ajiyan zuciya ya sauke tare da hamsa sallamar Yana bin ta da kallo ganin yanda ta sake haske ga fiskanta sai ƙyalli yake ƙamshin jikinta ne ya Sanya mishi Kasala.
Ajiye kayan tayi tare da zuba mishi miƙa mishi tayi Amma yaƙi amsa sai kallonta yake cikin wani irin Yanayi, ce masa tayi "Hmmm Kallon fa? Sai kace Yau ka fara gani na , Mallam.." lumshe i'do yayi tare da jan wani i'rin numfashi tana durkushe a Gabanshi hannu ya kai ya harɓi kofin tare da haɗawa da hannunta ya riƙe Hasbunallahu yace lokacin da yaji lallausar hannunta kaman audiga zamewa tayi domin muddin yaci gaba da Riƙe za'a samu matsala Zama tayi kusa dashi a hankali ta fara mishi magana “Nabil shine kayi gaban kanka batare da ka nemi shawarata ba, ku ka Rufe ni?.." ajiye kofin yayi Bayan ya gama sha. “Gani nayi inna ta bin ki kina kaucemin shiyasa nayi hakan Amma kiyi hakuri , Zuciya tace ta kasa zurewa baki San yanda nake ji game dake bane" shuru tayi tare da ƙura masa idanuwa mikewa tayi a hankali domin ji tayi Bazata i'ya zaman ba, wani abu ne yake fisganta a hankali shima ya miƙe tare da kamota ya had'eta da jikin Bango domin muddin ya barta Haka Tasha dashi juyar da kanta tayi Gefe tana jan tsaki ta lura baya i'ya saita nutsuwarshi muddin ya kusanto gareta "Kaga banson iskanci Meye Haka?" Juyo da fiskanta yayi Yana kallon ƙwayar i'donta "Somin tab'i ne domin wani abun sai Nan da kwana shida.." zata tureshi ya Kama hannunta tare da matsewa , nashi fiskanshi ya d'ora saman nata yana fesa mata Numfashinsa mugum Kasala ne ya sauko mata lokacin d'aya riƙeshi tayi "Dan Allah banso ka dena" Yi yayi kaman baiji abinda tace masa ba , bakinshi ya d'ora saman nata tare da fito da harshen shi yana lasan laɓɓanta wani i'rin numfashi ta sauke tare da runtsa i'do a hankali jikinta ya fara rawa sosai yake zagaye saman bakinta tare da laluɓar jikinta Amma taki barinsa haɗe bakinsu yayi Yana Mata wani i'rin tsotsa mai tafiyar da zuciyar mutum riƙe shi tayi Gam tare da fashewa da kuka jikinta na rawa kara riƙeta shima yayi sosai Yana shafa bayanta tsotsar bakinta yaci gaba dayi tana sauke numfashi kaman wanda ya samu minti Haka yake ji, zamewa tayi tare da zama a ƙasa tana sauke numfashi ga hawayenta da yake zuba fita yayi a Gidan Gabdy domin muddin yace zai sake tsayuwa shed'an zaiyi gabala akan shi, ya aikata abinda ba haka ba, da ƙyar ta lallaɓa ta tashi Band'aki ta shiga tare da yin wanka domin a jiƙe take tana kwance Ummi ta shigo da ƙwariya wanda yake cike da dafaffiyar Madara sai ƙamshin kanunfari yake yi tashi nayi zaune na Karb'a sai da taga na shanye kafin ta fita domin muddin ta ajiye tace nasha bana yarda in Sha sai dai in barshi a firiza in Halimatu ko Hanisa sunzo suke Sha , to dataga dai bani ke shanshin bane , yasa take zama saina shanye zata fita , a hankali Gidan ya fara Cika da jama'a hatta Zaliha Autarsu ummi ma wannan karon tazo domin muna zumunci sosai da i'ta tun Ranan da ya matseni ban sake yarda mun zauna na minti Biyar ba, domin lamarinsa tsoro yake ban Nabil bai i'ya zama shuru ba, sai ya lalub'e Albarkan jikina , ga wani ciwon kai , b'ari d'aya dake damuna ban cika barci da dare ba, sabida zazzab'in dake yawan takura min , Ana Gobe d'aurin Aure inna kwance Da safe Halimatu ce ta shigo da kibiya a hannunta "Tashi sahiba Muyi kitso tun jiya nake binki Amma sai kaucewa kike" Cikin Mutuwar jiki nace "Ki bar wannan kitson domin Wallahi kaina ciwo yake min jikina duk a mace yake.." Dukan wasa ta kaimin "Dalla tashi duk wannan k'ananun ciwon na rashin Sir Nabil ne,nasan da zaran ya baki wannan yaren Novel d'in zaki Tashi Garau..." Mikewa nayi zaune "Amma ke kan Allah ya shiryi bakin ki" Haka na zauna tana min tsiya ta yarfa min kananun kitso ana kammala kitson ta shiga zana min lalle hannuna da lalle Kira ya shigo wayata "Haske Nah" abinda Aunty Zaliha dake zaune kusa dani tace kenan cike da Kunya na juyar da kaina ..


"d'auki kiran man?" Girgiza mata kai nayi batare da nayi magana ba, "Ana so ana kaiwa Kasuwa gwara ma ki aje wanna Kunyar Anan kishiya Gare ki, kije kina wani ƙunbuya-ƙunbuya kina basar dashi Wallahi in Nuwairah ta san ba jansa kike a jikiba , zata riƙe Kayanta i'ta Kad'ai gwara ma ki saki zuciya da jikinki domin wannan Kunyar taki zaisa ki Cutar dashi.." inna jinta ta Gama fad'e Fad'enta tare da zaro magana Fadila dake kwance tana dariya domin tun wancan lokacin muka d'inke da Zumunci cewa tayi "Wallahi Aunti ki fad'a mata dai , don na lura Sarai da take taken ta, mude in za'a wassake daga Cutar Ƙariya ma a tashi domin Gobe za'a Karb'i Abin Nan de wadda aka dad'e ba'a jin shiganshi ba" kai innalillahi Wallahi Basu jin Kunya Haka suka ringa sakin zance bance musu kala ba, Haka suka Gama Zancen su sai da lallena ya bushe na wank'e sannan na kira wayarshi "Amariyata inna aka makale min ke ne tun d'azun nake son zuwa Ganin ki, domin nayi kewar wannan karamin bakin.." murmushi nayi tare da fad'in "Uhmm Allah ya shirya ka" Gyara zaman shi yayi tare da marerece mata "Dan Allah inzo ba abinda zanyi illa ganinki" da sauri nace "a a yi zamanka.."


Kashe wayar yayi yana murmushi , bade gobe zaki zama mallakina ba, ai baki isa ki hanani ganinki sosai ba,
Bin wayar tayi da kallo tana lumshe ido haka kawai inna Zaune lafiya kazo ka fitine ni, Sallar magariba a ka kira Fadila ce ta Shigo kallonta nayi dai-dai lokacin da nake shirin shiga band'aki “Bade tafiya zakiyi ba?" Nace inna kallonta "Nabar Love a Gida tun safe ai dole na koma tunda Kinga mun Kammala Cincin d'in.."
"Amma ai kince zaki kwana Ko?." Fadila tace "Na fasa Kinga bara na tafi sai dai Zuwa Goben" Juyawa tayi tana tafiya "Nagode Allah ya kaimu Goben" wanka na shiga inna fitowa Aka turo min Sako ta b'oyayyiyar Number '''Kinyi nasaran ƙwace abinda zuciyata Ke so, kaman yadda kika min Katanga da Nabil haka Nima insha Allahu keda farin ciki Har abada zaki Auri Nabil ki shiryawa zaman ƙunci domin sai kin zubda hawaye Nasan zakiyi mamaki zakita Binciken wacece ko? Aaliyah Adam'' inna kammala karantawa nayi dariya a fili na furta "Allah na Nan insha Allahu bazan ga komai ba sai Alkhairi" Shiryawa nayi kasancewar ba sallah zanyi ba, Halimatu ce ta shigo tare da kwantar da yaranta kallon abin dana ajiye tayi ido ta ware. "Kai amma banji daɗin hakan ba, gaskiya naso Sir ya angonce gobe.." Dariya nayi tare da fita a ɗakin bayan na kammala shiryawa ummi na samu da kanta a kichin kallon Hanisa dake zaune gefe nayi "kai in-law kuna zaune ummina ke girki" harara ta watsa min "aikin gurguru da dubulan da alkaki, ke kika mana ai.." Ta faɗa tana Hura hanci "wannan har wani aikin azo a gani ne" shareni tayi "kinga shalele kyaleta kawai tana jin Haushi Nabil yace nan da sati biyu zaku wuce domin ba nan zaki tare ba" da sauri na sake ludayin da nake ɗiban miyan da zanci tuwo dashi.


idona har ya tara ruwan hawaye "Dan Allah ummi Kice ya barni Anan Wallahi ni bazan i'ya nesa daku ba, i'na Zan i'ya zaman Chadi.." ummi tace "sai Hakuri ai ya kawo min hujjojinsa Kuma na Gamsu tunda K'asar shi, Na bukatar shi, ai gwara ya Koma.." kuka na saka "Au tafiya ma za'a kwata-kwata? Bama aje a dawo ba, a'a Wallahi Ummi bazan..." Hannu ta d'aga min tare da barin Gurin d'aki na koma Na zauna na ringa rera kuka Wayata Na d'auka domin kiransa sai naji wayarsa a kashe Wurgi nayi da wayar tare da kwanciya Halimatu na kallonta batace mata komai ba, washe gari da Mugum zazzab'i na tashi Amma naki Bari su fahimci halin da nake ciki da ƙyar na i'ya yin wanka lokacin karfe Shida ummi ta shigo ta Sanya min lalle tare da fesa min turare wani i'rin kuka nasa Mata ƙasa ƙasa ya tabbata Gobe zan Zama mallakinsa ummi Bata cemin komai ba tana Gamawa ta fita , ko kaya ban saka ba, inna d'aure da zani a ƙirji na fad'a saman Gado , inna Jin Yanda kaina ke Juyawa Hanisa ce ta shigo min da abinci ban kalli abinda ta kawo min ba naci gaba da Kwanciyata inna kwance har karfe Biyu inda hayani yan jama'a ya cika min Kunni , Fadila ce ta shigo dasu Halimatu duk sun saka Ankon da sukayi Kallona Aunti Zaliha tayi sannan tace. "au Yanzun ko wanka Baki sake ba, bare ayi maganar shiryawa? Wai ke Kan wacce i'ri ce dalla tashi muje kiyi Wanka a Shirya ki dan hotuna zamuyi domin Yau zan juya tunda ba maganar tariya Miƙewa nayi zaune Duk fiskana ya kunbura Turare suka shiga juye min ajiki seda suka jik'a ni sannan Hanisa taje ta had'a min ruwan wanka Fadila ce ta Kama hannuna har band'aki ta kaini zama nayi tare da fashewa da kuka mai sauti Sai da nayi mai i'sata kafin nayi wankan na fito shirya jikina nayi sannan na zauna Fadilah ta shiga cab'a min ado gabad'aya bani da wal-wala haka ta Gama Shirya min fiska Hanisa ce ta fiddomin da kayan da Zan saka Karb'a nayi inna shirin sakawa Amma Gidan brezia yaki zama sabida Cikar da nonuwana sukayi domin ba karamin Gyara ummi tamin ba, Cire kayan nayi tare da d'aukan wani Zan saka sai ga Halimatu da kaya a laida "Kisa wannan" Karb'a nayi na saka Aunti Zaliha ce tamin d'aurin d'ankwali inda suka Kara fesheni da turare cikin Gida muka nufa a hankali na fara Gaisawa da jama'a Suna min Sambarka Munyi hotuna sosai zamewa nayi na koma d'aki tare da kwanciya Nan da Nan zazzab'i ya kuma rufeni inna Jin Wayata na Ƙara Amma na kasa d'auka , Aunti Zaliha ce ta shigo domin Muyi Sallama nan ta taddani kwance "Bari na kira Nabil Yazo..." Ai Bata karasa ba na rik'e hannunta "A'a Dan Allah karki Kira shi.." murmushi tayi sannan ta fita waje ba jimawa kuwa ya shigo Har d'akin da take inna kwance naji maganarshi a gefena shida Hanisa zuwa can ta fita , na kasa juyowa bare na kalli inda yake karasowa yayi tare da cire Babban rigan jikinshi da Yar cikin "Amariyace Amariyace kyakkyawa ce Amariya , Sahibar Nabil Zuciyar Nabil tashi masoyiyata Yau Alkawarin Allah ya cika tashi- tawo Masoyiyata Jiddatuh Nah" tana jinshi Yana waƙen sa ko tanka masa batayi ba, domin wani i'rin Kunyar sa ne ya lullub'eta Ganin yanda yake ba Riga a jikinsa , Bata Aune ba ta jishi cikin Bargon da take rufe rumgumota yayi jikinsa yana sauke Ajiyan zuciya tare da Jin wata i'rin nutsuwa na sauka a jikinsa zame zip din rigarta yayi tare da Sab'ulewa rik'e hannunshi tayi Gam jikinta na rawa Jin ya kokarin Balle pin ɗin breziyanta "Dan Allah ka fita mana baka ganin mutane nne da zaka shigo min har d'aki" hayewa yayi samanta tare da kura mata i'do "Allah ko? inna ruwana da mutane tunda Gurin matata Nazo" ya fad'i Haka Yana d'aura hannunshi Kan Nonuwanta wadda suke cike gasu a tsattsaye Birkice mata yayi Jin laushi da tsantsin su sake rikewa yayi Sosai a hannunsa "Allah na gode maka i'rin Halittan da nake so ka bani Nonuwa tubar Kalla, jiki Masha Allah, Gashi Alhamdulillah" zabura tayi tare da mikewa Zaune ta tureshi jin Yana Murza saman nonuwanta cikin wani i'rin fisgan Numfashi tace "Na had'aka da Allah ka tafi" Gira ya d'aga Mata tare da Langwab'e Kai, "Wallahi ki Bari ko so D'aya ne ,na Tsotse wanna tantsah-tsantsan Nonuwan" ya fad'a Yana wani i'rin lumshe i'do, tare da zuro harshensa waje Yana lasan labb'ansa...
"Kayi hakuri dan sonka da Annabin Allah ka tafi , ka barni naji da jikina" cikin Sanyin murya tayi masa maganar kayanshi ya mayar tare da barin d'akin Yana murmushi.


Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*


®AYSHA JB


FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION


27Talura dashi sarai Yanzun da za'a d'aga mishi kafa tsaf zai kwashi albarkatun jikinta, Allah ya shiryi Nabil abinda tace kenan tare da Miƙewa Himar ta saka a hankali take tafiya har ta shiga Band'aki wanka tayi sannan ta fito magani Tasha domin ciwon ya takura mata. kwana biyu Yana jelen zuwa ba Kunya Haka zai biyota har d'aki Gashi bai i'ya zama shuru ba, sai ya nimi magana inda yake matse albarkatun jikinta , kota hanani sai ya langwaɓe mata kaman yaro ƙarami in ya i'sheta kuka take saka mishi wanda dole yake barinta , Bayan kwana Goma lissafinta Yau aurensu kwana sha-uku Kenan fitowarta Kenan daga Band'aki ta Gama wanke Kayanta cikin Gida taje tayi shanya tana dawowa d'aki taji wayarta na kara murmushi tayi ganin mai kiran “Maye, me kuma ya faru?" daga ‘Bangarensa yai murmushi mai sauti “Jiddatuh Nah.." da wani i'rin yanayi ya kira sunanta yana jan numfashi a hankali wanda ya saukar mata da Kasala lokaci d'aya har Bata san sa'inda ta zauna saman carpet ba, cigaba yayi da magana K'asa K'asa cike da iskanci “wallahi sha'awa nake ji, Kinga yadda abin ya mike kuwa..." Da sauri ta sauke wayar a kunninta tare da fad'in "innalillahi Nabil..." Dariya ya saka har yana dukan kujeran dake Gabanshi kashe wayar tayi da sauri domin zancensa yafi karfin kwanyarta , ganin ta kashe wayar ne ya Sashi tura mata sako domin da gaske yana bukatar kulawanta ,
_...Wallahi wata na gani tana juya ‘Duwas d'inta hankalina ya tashi sosai inna bukatar ki Dan Allah karki ce a'a ko shafa min Kayan kayan kiyi kinji sai naji daga gareki Matata.._ tana Zaune saƙon shi ya shigo da sauri ta kalli bakin Kofa domin ji tayi Kunyar duniyar Nan akanta aka sauke lallai Nabil d'an iska ne na bugawa a jarida , bashi da burbud’in Kunya ko kad'an share shi tayi Bata tura mishi amsa ba, domin ya gama kashe mata jiki , Shuru shuru Bata turo mishi Amsar shi bane ya Sashi Fitowa tare da Nufo Hanyar Gidan da Yahgana yaci Karo tana shirin tafiya kasuwa siyayya “Barka Yallaɓai angon Hauwa'u" murmushi yayi tare da Jinjina Mata hannu alamar yaji Dad'in wannan sunan "Barka Yahgana ina zuwa da Ranan Nan?" Yahgana tace "Kasuwa zanje siyayya" Nabil yace "Madallah Ga wannan Ummi na Gida kuwa?" Ya fad'i haka tare da Mika magana dubu Goma hannu biyu tasa tana Godiya "A'a taje Makaranta" tafiya tayi shima ya Nufo cikin Gidan lokacin na shiga wanka sabida Haka Bansan Yazo ba, sallama yayi Amma shuru Ba'a amsa masa ba, d'akinta ya nufa Nan yaga bata nan Amma yaji saukan ruwa alamar tana wanka murmushi yayi tare mayar da kofar ya ƙulle labulayen Windon ya sauke tare da kashe Fankan dake juyawa Kayan jikin shi ya cire ya saura daga shi sai ƙaramin wando Fitowa tayi d'aure da zani domin i'ta ba Ma'abociyar d'aura towel bane sai dai in ta wanke Kanta ne zaka Ganta dashi.


Bata lura dashi ba, window ta nufa domin Tayi mamakin Ganin labulayen a sauke Bayan ta d'agasu , d'akin ya d'anyi Duhu Ji kawai tayi anyi sama da i'ta ihu tasa "Shuru matsoraciya nine" shuru tayi tana sauke numfashi domin taji tsoro domin har Gabanta Bugawa yake , kwanatar da i'ta yayi saman Gadon zai cire Zanin dake jikinta ta rik'e Gam , tsuke fuska tayi tana hararanshi Ganin yadda yake ba Kaya jikinsa “Kaga banson iskanci meye Haka?" Murmushi yayi tare da d'aura hannunshi saman labb'anta “ki dena cewa iskanci meye don na tab'a ki? kefa mallakinace komai na miki lada ne , Kinga bama wannan ba, mai-yasa ki ke share ni..?" Ya fad'a Yana zame Zanin da karfi ..


“innalillahi Nabil Meye Haka.." Kare ƙirjinta tayi da hannuwanta zuciyarta na bugawa Ganin yadda yake bin jikinta da kallo tun daga Ƙasa har sama murmushi yayi Yana lasan labb'ansa Cikin zuciyarsa Hamdalah yake yiwa Allah da ya azurtashi da samunta a lokacin da yake bukatar Hakan.. hannunta ya zame tare da ƙurawa Nonuwanta wadda suke Nan tantsa-tantsa dasu "Sauka jikina Dan Allah.." hannunshi ya matse bakinta dashi “Komai zakice Kice Yanzun bana ji , Kunnuwa sun tsoshe idanuna sun makance tunanina ya gushe Bana cikin Yanayin da zan i'ya baki amsa , amma inna cikin Yanayin da zan amshi Abinda Allah ya halasta min kiyi hakuri na kasa Hakuri , a dai-dai wannan lokacin in banji ni zam-zam ba za'a iya samu matsala Hankali a matukar tashe dajin kalamansa ta zabura zata tashi rik'e kafad'unta yayi a hankali ya mayar da i'ta , bin jikinta yayi tare da had'e bakinsu guri Guda a hankali yake lasan labb'anta Yana zagaye Harshensa hawaye ne ya Gangaro mata i'ta bata Shirya amsar sa ba, a hankali ya dawo da hannunwanshi saman Dukiyar fulaninta yana shafawa numfashi taja da karfi jin yadda yake tafiyar dasu lumshe i'do tayi , tana Jin yadda yake tsotsar bakinta duk ya susuce jin Ƙamshi da laushin Nonuwanta Numfashi yake saukewa tare da Kama harshenta Yana Tsotsa duk ya kashe mata jiki, zare bakinshi yayi tare da bin fiskanta da sunba ta ko'ina lasan ta yake kunninta ya nufa Yana lashe bayan kasa Jurewa tayi ta rik'e shi sosai jikinta na Tsuma tana lumshe i'do tare da matse Kafafunta , iska ya shiga hura

Please Login or Register in order to submit comment