Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawai ummi ta zuba mata, randa abin ya i'sheta ta isketa d'aki lokacin tana duba sakonin ta Email d'inta “Hauwa'u" ummi ta kira sunanta. Kallo d'aya Tama ummi sannan ta d'auke Kanta domin tasan abinda ya kawota “Na'am Ummina" janye laptop d'in tayi daga Gareta. “Hankalin ki zaki bani magana zamuyi" tagumi tayi tare da zuba mata i'do “Maiyasa duk wadda yazo niman Aurenki kike koransa? Ki fad'amin Auren ne baki so ko me?"


Hannunta ta matse har sai da yai Ƙara. “Ummi bawai Auren bane bana so ban shiryawa Auren bane, sabida har Yau, ban samu wadda zuciyata tayi na'am dashi bane, Nifa ba Budurwa bace ya kamata in samu nutsattse wadda yasan mutumci da Kuma kimar d'iya mace , Namijin da zai iya kula dani nake bukata inna son Namijin da ko yau na mutu zai ringa tunawa dani Ummina inna son Namiji Kamili mai Addini inna son Namijin da yasan wacece mace , abin Nufi Namijin da zaiyi Hakuri da Halayyar ta Akwai Mazan da Basu da Hakuri da zaran mace ta b'ata musu zasu hauta da fad'a ta inda suke shiga ba ta Nan suke fita ba, inna son Nagartacce wadda zai na min Uziri wadda da zaran nayi masa kuskure Zai rarrashi zuciyarsa wadda da zaran na ɓata masa in na bashi Hakuri zai karb'i Uzirina Ya Hakura inna Son Namijin da zai tarairaye ni inna son Namijin da zai shagwaɓa ni inna son namijin da zai mai dani tamkar yarinya inna son Kimtsattse tunda Kinga ni watsattsiya ce ko Ummi? Banida Nutsuwa! Mazinaciya, inna son Salihi wadda zai karb'e ni a ko ya-ya nake, inna son Namijin da zai Mutumta ahalina Ya girmama min Ummina ,Yah Allah Babu wani sarki Bayan Kai, Allah Kai mai Kyauta ne, Ubangiji kamin Kyautar Bazata! Allah kai mai azurtawa ne, Yah Rahimu ka azurtani da Kimtsattsen Miji. Allah kai meji Ne, Ubangiji ka amshi rok'ona Albarkan Wannan rana ta Juma'a..."


Wani i'rin kuka take mai tab'a Zuciya, tana magana. i'ta kanta ummi jikinta yayi masifar sanyi a duniya, Babu kalma mafi Muni da za'a jefeka dashi kaman ace maka mazinaci abun da ciwo shiyasa har yau take jinshi a ranta i'ta a iya sanin da tayiwa Jiddah yarinyar Akwai yafiya Amma da wuya ta manta abinda aka mata duk da tariga da ta yafe mishi tasha jin tana addu'ar Allah yabi Mata Hakk'inta Akan K'azafin da aka mata, abin da ciwo sosai Amma ya za'ayi sai Hakuri.


“Ummi kina ganin kaman ban kyautawa ko? To kiyi hakuri tunda Aure kike so nayi zan tsayar da Mutum nayi Amma nasan bani da nagartan da za'a Soni ko Ummi?" Ta karasa maganar tana tsare Ummi da idanuwanta masu Kama da mage, mayar da kukan dake son kwace mata tayi.


“inji wa? duk mai niman mace ta gari yazo gareki, Wallahi kina da nagartan da za'aso had'a zuri'a dake, matakin nasara shine hakuri, Kawaici d'auke Kai, ka mayar da komai ba komai ba, ka d'auki rashin gaskiya a inda kasan kai mai gaskiya ne, ka rufawa d'an uwanka Asiri! Duk fa kece mai wannan halin shiyasa kullun nake takaicin maiyasa Ibrahim ya barki? Wani lokacin nakan masa uziri sanin baya cikin hayyacinsa, kiyi hakuri Hauwa'u insha Allahu Ubangiji maji rok'o ne Allah zai baki Mafiyinsa"


Rumgumeta nayi inna kuka Wallahi inna Mata k'auna, na tsakani da Allah “Nagode Ummina Allah yaja da ranki"


Shafa kaina tayi “Amin shalele Nah" Daga Nan ta shiga mata nasihohi har aka Kira azahar sannan tabar d'akin kwanciya nayi kasancewar inna fashin sallah Nan na tunduma tunanin Duniya, Kiran da sahiba ta ƙwala min ne yasa ni mikewa “Maman Aaleen" Murmushi tayi tare da Zama gefenta "Na'am Maman Aakif Kinga tashi muje Kasuwa zaman gurin d'aya ya i'sa haka" Yamutsa fuska nayi "Ke Bari ban son fitan ne kawai" da sauri tace "Haba Sahibata taso muje muga Gari Allah da kaina zan tuka motar!" Ba yanda na i'ya ganin ta nace yasa ni miƙewa na Shirya.


Mun tadda Ummi Zaune da Yan biyu tasowa sukayi tare da gaishe ni shafa kansu nayi inna jin dama nawa ne haka “Ya karatu Yan biyu na" had'a baki sukayi Gurin fad'in “Alhamdulillah Anti-meh" Halimatu tace “Hajiya Ummi ga angwayen ki zamuje Anguwa da sahibata” Ummi tace “Hanisar fa wato Kuna ware min 'Ya a duk lokacin da kuka keb'ance Ku biyu Ko? bana son Haka fa, banson wariya" Hararan Halimatu nayi “Nifa Ummi ba ruwana i'tace dai da kini bibinta gwara ki fad'a mata" Jan hannuna tayi muka fita tana mai cewa. “Naji Ummi ayi Hakuri za'a Gyara" muna karasawa Gurin motana ta fasa dariya nace. “Yar Banza Dole kiyi dariya"


Bud'e motar tayi tashiga Nima na shiga d'ayan gefen “Allah sarki Sir Nabil Mutumin arziki..." Buga sitiyarin motar nayi “Ke zanci abun kazanki Wallahi in baki rabani da maganar nan ba, haba ke kiyi Hanisa tayi! Mutumin Nan Yanzun haka ya mance daku Kuna Nan Kuna damin kanku Akan shi..." Da sauri Halima tace. “Wa? Wallahi haihuwar su Aaleen Setin Dirowa na kayan Yara ya sai min ga Kyautar dubu talatin cab ai Sir Nabil ba k'ashin Yarwa bane.."


“Kinga dakata! daman maganarshi ne yasa kika fito dani koya?" tada motar Halima tayi. Anguwar Kawo sukaje Gidan wata k'awar su, sun Sha hirar yaushe Gamo kafin ta rako su “Sai inna Kuma Yamma nayi fa?" Na fad'a inna kallonta “muje mu d'anyi siyayya mana"


“Toh muje" muna isa ta faka motar Fitowa mukayi wayarta ne yayi Kara muna tafiya tana waya inna gaba Bansan ya akayi ba na bige wata mata cikin masifa tace “Dalla can ke makauniyar ina ce?" Kayanta na shiga kwashewa “Yi hakuri..." Ai kasa karasawa nayi wazan Gani.. ihu tayi tare da kaimin Rumguma “Jiddah..!" Nima cikin jin dad'in nace “Fadila kece?" Jan hannuna tayi muka koma Gefe “Nice ya kike ya Bayan rabuwa ya iyalai ? Kuma Dan nasan Yanzun kin Tara sosai.." dariya nayi nace “Alhamdulillah ya naki iyalan?"


“Alhamdulillah Jiddah kai gaskiya naji dad'in Ganinki sosai Anan kike har yanzun?" Girgiza mata kai nayi “a a nade Zo ne..." Horn din da aka mata ne yasa tace. “Oga na jirana bani Number ki zamuyi magana" musayar Number juna mukayi tare da yin Sallama “Keda waye Haka?" murmushi nayi “Wallahi nida Fadila ce Yar ajin mu" Halima tace “ayya" tafiya muka fara yi, nan ta siya abinda zata siya muka fito Gurin Biyan kud'i ne naja birki, inna kallon matar dake Gaban mu kasa hakuri nayi na tab'a ta. “Ke kaman Jummai?" Juyowa matar tayi tana kallona sama da K'asa “Hauwa'u d'iyar Asma'u da Usama, tsohuwar matar d'an Kasuwannan Ibrahim Arab!" Ta karasa tana murmushi “Makira banyi mamaki ba tunda nasan Halinki azzaluma butulu wacce Bata San halacci ba, ina dukiyata da kika tattara , kece sanadiyar Mahaifana ni Kuma insha Allahu nice ajalinki Makira makaryaciya insha Allahu Zaki ga karshen ki.." dariya tayi tare da fita bin bayanta nayi ina zaginta tare da tsine mata “Ke Kuma fa da zaki biyo matata kina zaginta..." Katseshi nayi. “Au Allah Nagode maka matarka ce ma? Ubangiji ka i'ya had'i me Gidan hayar mu ko? Banyi mamaki ba, domin da had'in bakinka ta kwashe dukiyata wanda yayi sanadiyar fad'uwar mahaifina ya samu ciwon shanyewan b'arin jiki, hakan bai maka ba ka tashe mu a Gidanka wadda sanadiyar bakin cikin nan take mahaifina ya Had'iyi zuciya ya Mutum mahaifiyata tabi Bayan shi insha Allahu zaku ga karshen Kun Tsoffin Banza kawai..!” Halimatu ce tazo taja hannunta Mota ta shiga da i'ta,


“A lna kika San mahaifiyar Aaliyah da har kuke sa'in-sa Jiddah?" Bud'e i'do nayi sosai inna kallonta tare da jin mamakin furucinta. “daman wannan tsohuwar Banzan ce uwar Aaliyah ahh lallai biri yayi Kama da Mutum tunda har Hali yazo d'aya ba shakka wato i'ta ce Uwar Aaliyah..." Na fad'a inna dariya mai had'e da hawayen bak'in ciki, domin ban Macen halin da matar Nan ta jefamu ba. “Meke tsakanin ku?"


“i'tace tsohuwar matar babana, a gonarshi ya tsinceta tana kwana wai i'ta bakuwace ya kaita Gidan maiGari shine maiGari yace tudda Gidanshi da D'aki Kuma Yana da Hali yaje ta zauna Gurinshi Ashe mutumiyar Banza ce mahaifina ya mata komai mahaifiyata ma Haka, domin ganin yadda Jummai ta nuna i'ta mutumiyar Kirkice yasa mahaifiyata da kanta tace ya Aureta, Bayan ya Aureta Nan ta fara Fitowa da halinta inda a lokacin da wayo na, inna ganin komai Kuma inna ji Haka aka wayi gari ta siyar da Gidan da muke ciki tare da Gonan mahaifina tatattara komai tabar Gidan dalilin Haka yasa muka shiga matsin rayuwa Bayan mun koma Gidan haya, mahaifina ya yanke jiki ya fad'i ganin bamuda komai na hatsi ga 'Yan uwanshi duk sun gujeshi ke Sahiba munga rayuwa a gaban idona mahaifina Ya mutu... Naga tozarta da wulak'anci, wasu mutanen basu da tunani basa tuna Goben su, masu tuna cewa Gaba tafi baya yawa ƙalilan ne. Abinda matar Nan Tama mahaifiyata na musgunawa Allah kad'ai zai saka mana..."


Shuru Halima tayi tana sauraronta kafin ta sauke numfashi. “taɓ lallai wannan Mata ta cika butulu gaskiya taci amana Kuma insha Allahu Allah zai saka muku Yanzun inna dangin mahaifiyarki?" Jiddah tace. “Ban sansu ba!" Halima tace. “Ya kamata ki laluɓosu gaskiya!" Gyad'a kai tayi “insha Allahu zan duba kayan mahaifiyata domin Akwai wani kundin data tab'a bani sai dai ban tab'a bud'ewa ba. ban tab'a bincika ba, domin bana duba abinda ba'a bani izini ba" Jan motar tayi muka fara tafiya “Ya kamata ki bincika sannan ki dibo dangin mahaifin ki ,duk da abinda suka Miki Bai kamata ki watsar dasu ba, naka naka, Ne, duk lalacewarsa" jingina kaina nayi da jikin Kujerar. “inna Musu aike akai akai bana jin zanje garesu Nan kusa domin zuciyata Bata bani hakan ba"


Halimatu tace. “Allah ya kyauta" Haka har muka karaso Gida.


***
Zama tayi kusa dashi tare da d'aura kanta saman kafad'arshi Tunda suka dawo k'asar su ,ta rasa gane Kanshi da Gindin shi, ya mace akan wata daban wacce a yanzun take matar wani bashi da kuzari kaman yadda yake Da, shafa K'asunbar sa tayi, duk da shi ba ma'abocin tarawa bane domin bata K'aunar ganin Gashi ko sili d'aya a fukanshi “ƙalbi shekaru masu yawa har Yau, ka kasa , cire wannan shegiyar yarinyar a ranka Bayan kasan matar wani ce Yanzun Haka sun hayaiyafa , Jin maganar Haihuwa yasashi zabura ya mike Zaune “Nuwairah tashi muje a binkici Lafiyar ki inna bukatar Haihuwa nasa Sunan Amma h na!" Wani i'rin kallo take masa daga bisani ta fashe da kuka tare da shigewa cikin Gidan da gudu tayi shashin iyayen su! “wayyo na mutu na lalace Nabil zaka kashe ni inna sonka kana Son wata macen da take tare da mijinta wayyo Innarmu" (mahaifiyar Nabil kenan) Da sauri ta fito ta kamata “Me Kuma ya had'a ku wai kukan kullun baku rabuwa da rigima ne? Haba sai kace ƙananun Yara girmafa ake kodan baku ganku da Yara bane!" Ta fad'a tana kallon Nabil dake shigowa “Innarmu ki tambaye shi har Yau yarinyar Can yake so shekara kusan takwas ko Tara ne ya kasa cireta a ranshi bare ya Rumgumi K'addara nifa na gaji da Halinsa baya bani Kulawa a matsayina na, matarsa bashi da wani lokaci saina tunaninta" Da sauri ta mike tayi d'akin Mama-Sadin wacce ke kwance tsawon shekaru tun tafiyar Autarta Asma'u har yau tana kwance komai mata ake Amma tana i'ya magana tana motsa hannunta Zaune ne dai bata i'ya mikewa “Mama-Sadin kicewa Angonki ya kulani Yana azabtar da Ruhi na. na gaji fa Aure ba riba ko daga gurin shi nema wa yasani..."


“Lokacine baiyi ba, in yayi zaku haihu tunda kullun in kuje asibiti lafiya lau ake baku sakamako insha Allahu lokaci na zuwa kije zan masa magana" mikewa tayi "Toh Nagode mama!"


“Ance ana nimanka Gurin aiki Amma kaƙi komawa me kake Nufi?" Sosa kanshi yayi tare da Sunkuyar da Kanshi ƙasa “Nabil.."


“Na'am Innarmu"


“Tashi ka fita min Anan" mikewa yayi “Toh kiyi hakuri zan duba Kuma zan tafi Amma inna mafisar ƙaunar Jiddah Babu yadda za'ayi zuciyata ya rabu da i'ta!..."


“Kinji ko lnnarmu? Kina ji a Gabanki Yana fad'a Amma kin kasa hanashi fad'a! Yah Nabil so kake ka tarwatsa zuciyata ne! Wallahi ni kad'ai na ,na i'sheka Rayuwa duniya da lahira! inka Auri wata mace kasheta zanyi ko ka manta Jini shuwa ce! Babana Arab ne, ko 'Yar wa ka Aura saina kashe! Kuma na kashe Banza Kasan inna da Gata, Yayyu na zasu Tsaya min ubana zai tsaya min" Sanin halinta na kishin Banza ne yasa mahaifiyarshi barin Gurin.


Jikinshi ta fad'a tare da sakin malalacin Kuka tureta yayi tare da barin Gidan Gabad'aya Yana sane da motar dake binshi har ya karaso wani gurin hutawa Fitowa tayi tana rangaji kaman wata karaman yarinya “Shekara nawa kina bibiyata Aaliyah na fad'a miki bana sonki bana K'aunar ki, Haba! Ki barni mana ki koma k'asarki. ki dena bibiyata Haka.." murmushi tayi tare da Kama hannunshi tana murzawa cikin nata “Sir Nabil inna sonka Ko baka sona zan zauna da kai a Haka, wannan de da kake Hauka akan ta, tana Gidan Mijinta, to menene dan munyi Aure kai nake jira har ilah Yau, sai ka Aure ni Wallahi Kona addabi Rayuwarka!" Mikewa yayi tare da Zame hannunshi d'akin da ya Kama ya nufa da Mugun gudu tabi bayanshi tare da tura kofar Ganin Yana shirin Kullewa tana shiga ta Rufe tare da Zame doguwar rigan jikinta sai da ta cire komai ta tsaya Gabanshi tana juyi “Mena rasa? Gaban ne bani dashi ,ko Bayan? Kai ma kasan na cika Mace har mace!" Ta fad'a tana juyi a Gabanshi. “Kin rasa martaba nagarta nutsuwa da mutumci Kamun kai inda Jiddatuh ta fiku kenan Kamun Kai, tallar kanki fa kike min Aaliyah?" Matsowa tayi jikinshi tare da Rumgumeshi keyarshi ta tallafo tare da had'e bakinsu tana mishi wani i'rin tsotsa na fitar hayyaci cike da bukatar shi take tafiya da harshenta cikin bakinshi hannuwanta na yawo a sassan jikinshi.


Lokaci d'aya ya d'auke Wuta kwanciya sukayi saman Gadon nan taci gaba da birkita masa lissafi cikin salon bariki da ƙwarewa wani i'rin numfashi suke fitarwa a hankali ta zame bell d'insa tana shafa K'asan maranshi wani i'rin Numfashi yaja da karfi tare da matse Dukiyar fulaninta wadda suke cike fam kaman balon-bolon wani i'rin kukan k'irsa tasa mishi jin yadda yake matse nonuwanta “Dan Allah Sir ka Aure ni inna masifar K'aunarka.. Washhh" tace Jin ya matse ta sosai Kara birkice masa tayi tana so lallai sai ya mata yadda take so ganin tana Nima Sashi shiga rayuwar da ya tsanane yasashi tureta daga jikinsa Yana Jan tsaki. “Ko mata sun Kare banga abinda zanyi da ballagaza i'rinki ba" wani i'rin dariya mai ciwo tayi “Ni ba? Wallahi inna Nan tare da kai" Kayanta ta shiga mayarwa sai da ta gama tsaf sannan ta Matso gabanshi tare da d'ago fiskanshi tana mishi wani i'rin Kallo.


“Sir Nabil inna maka Soyayyar da zan iya kashe rai ta dalilinka Zaka Aureni Dole saina mallake ka, saina d'and'ani wannan Bananan saina cinye shi.." ta fad'a tana kokarin kai hannunta Make mata hannu yayi tare da jan tsaki sunbatar Goshinsa tayi. “Nasan ka kusa dawowa Bakin aikin ka, inna nan inna jiran ka, Sahibi Nah"


Tana fita ya dafe Kanshi daurewa kawai yayi yakai zuciyar Shi nesa in ba Haka ba, da Yanzun ya aikata b'arna Allah ya kareshi daga sharrin ta akaro na uku baya fatan su Kuma Had'uwa domin Aaliyah shaid'aniya ce ta bugawa a jarida ,dole sai da ya Koma Gida ya nimi Nuwairah wuta-wuta duk da Yanzun an fara girma Amma har Yau i'ta uwar raki ce, Abu kad'an zatace ta gaji Haka dai yata lallab'ata harya samu Biyan bukata , Matseta yayi sosai a jikinsa Yana fad'in . “ Nagode Jiddatuh Nah inna miki Soyayyar Jini da, Jini..." Abin takaici Yana jikinta Amma Sunan wata mace daban yake Kira tureshi tayi tana kuka. “Nagode Yah Nabil Allah zai saka min, kana jikina Amma wata Banza kake kira Wallahi ban yafe ba!" Ta fad'a da karfi tare da sakin kuka. Jawota yayi jikinsa. “Kiyi hakuri Nuwairah Wallahi bansan na fad'a ba.."


Katseshi tayi “Eh man abinda Zaka ce kenan tunda Soyayar Banza ta Rufe maka i'do" rarrashinta ya shiga yi, da ƙyar dai ta daina kukan tare sukayi wanka Yana Fitowa yace ta zauna cikin shirin A satin me zuwa zasu Koma Nigeria Gyad'a mishi kai tayi tana hawaye.


Muna Zaune nida Ummi da Yamma wayarta ne yai Kara Ganin Number mai Kiran sai da Zuciyata ta tsinke , Maman Jamil ce, d'auka ummi tayi “Me kika ce Nafisat?" Mikewa ummi tayi tsaye


A b'angaren Nafisat taci gabana da magana “ummin Halimatu Wallahi Yanzun na dawo na samu Aakif kwance jikinsa ya sab'ule ruwan zafi Zaina ta watsa mishi wai dan tayi Girki yaje ya bud'e Yana ci, shine ta watsa mishi tafashashshen Ruwa" tana kuka ta karasa maganar


“innalillahi wa'ilaihir rajioun Ni Sawdat Allah ka mana mai kyau.." da sauri na d'auki Makulin motar ummi dake saman center table na fita tsaban Na rasa Nutsuwa ta bansa mayafi ba, hatta takalmi Babu a kafata cikin ihun nace. “Maza baba bud'e min kofa!" Zaiyi magana ta sake daka mishi Tsawa tare da shiga motar Wani i'rin jan motar tayi kaman zata tashi sama da sauri ummi ta fito tana fad'in. “Dan Allah karka barta ta tafi nashiga uku..!" Ganin ta fita yasata zama daɓas tana hawaye wannan wani i'rin zalunci ne? driventa ta kira suka bi bayanta.


Tuki take cike da Ganganci tana kiran Sunan d'anta. “yanzun 'Dan shekara Hud'u aka k'ona mai Aakif ya tsare mata? Tsanar bai tsaya iya kaina ba, har abin dana Haifa sai an kashe na shiga uku Aakif ta k'onawa jiki da ruwan zafi wayyo Wallahi bazan yafe ba..!" Yanata kokarin kauce mata Amma ya kasa ganin yanda Lokaci d'aya motar ya shige masa Gamm suka bige juna ,juyi motar yayi tare da Gangarawa ya bigi wani bishiya “innalillahi" kawai ummi ke fad'a tana hawaye Ganin yadda motar yake hantsilawa Fitowa tayi daga motar tana salati shima Fitowa yayi da sauran mutanen dake motarsa suka nufi nata motar Hankali a matuƙar tashe jama'a suka cika Gurin. Kafin su karasa ummi ta karasa tana kokarin ta bud'e murfin motan Amma ta kasa Dole sai da aka b'alle murfin motan gabad'aya fiskanta ya Rufe da Jini jikin ummi na rawa ta nuna motar tare da fashewa da kuka “Yanzun Jiddah ce Haka!" Jin Ance Jiddah ya Sashi Fitowa daga cikin jama'ar ya kutsa kai cikin motar , i'ta d'ince ba wata ba, da ƙyar ya fito da i'ta kaman daman jiran afitar da i'ta ake Nan take Motar ta Kama da wuta sauri-sauri gudu-gudu ya fara tafiya har ya karaso Gurin motarshi sakata yayi sannan ya kunna motar bin bayanshi ummi sukayi , Asibiti suka nufa da i'ta Amma k'ememe ank'i karb'anta wai sai an Kira police “Durun uwar police! nace kunci uwar,ku! daman ba ceton rai kukazo yi ba! Zaman Yan sanda kukazo yi wallahi in baku dubata ba, zan dakatar da asibitin Nan" Ganin yadda ya fita musu a giya yasa Dole suka karb'e ta sai dai Kash...






Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*


Farin Jini Writer's Association


Page 24


Sati biyu kafin ta farka fiskanta da suke tunanin zai Samu matsala yana nan sarai taji sauki sede ta samu karaya a hannunta na hagu, lokacin data farka shi kad'ai ne Gurinta sai Hanisa dake waje ummi Kuma taje Gida, domin tunda ya kawota asibitin yake Sintiri yaki ya mayar da Hankali gurin aikinsa Ummi ta mishi magana akan ya dakata da Zuwan Amma yaƙi A hankali ta bud'e idanunta haske ne taga ya mata Yawa mayarwa tayi da sauri ta rufe tana jan numfashi da karfi jin yadda Hannunta ke Zugi, da sauri yazo Gare ta cikin Tausayawa yace “Jiddatu Nah.." cikin wani i'rin Yanayi ya Kira sunan Wasu i'rin zafafan Hawaye ne ya shiga sauko mata Bata tsanmaci Ganinsa dai-dai wannan lokacin ba, Me ma yakawo shi gareta, me zai mata! Bayan duk ta silarshi Mijinta ya barta, a dalilinshi aka rabata da d'anta Ƙwaya d'aya tilo, yaron da take jin K'aunarshi fiye da komai Na duniya, bud'e idonta tayi fess saman fuskanshi “Me ya dawo dakai cikin Rayuwata? Nabil ka dena bibiyata na rok'e Ka, Dan Allah ka tafi.." ta fad'a tana nuna masa Hanyar Kofa. “Kiyi Hakuri bazan miki yadda kike so ba..!" murya cikr da kuka tace. “babu Alkhairi a tarayyar mu Nabil ka dubi Girman Allah ka tafi, Akan ka, Mijina ya barni, Akan ka, Ya rabani da 'Dana yaron da nake jin K'aunarshi fiye da kowa.." hannunta mai lafiya ya kama. "Allah zai bamu wasu ki nutsu mana Baki ganin Halin da kike ciki ne?" Ƙwace hannunta tayi “I'na ruwanka! Kai ko maza sun Kare bazan zauna inuwarka ba.." wani i'rin Kallo yake bin ta dashi cike da tarin mamaki kenan har yanzun Bata murdinsa shi yake Haukar banza , murmushi ya sakar mata koma ya Zatayi shi dai Yana K'aunarta Ganin taki yin shuru ya Sashi bin jikinta bakinta ya kama Yana sauke Numfashi a hankali, runtsa idonta tayi da sauri tana dukan ƙirjinshi da ya tokareta wani i'rin bakon Yanayi take ji, bin ta, yake sosai yana Ƙara sakar mata jikinshi ƙasa ƙasa ta saka wani i'rin kukan da ya gigita masa lissafi da Sauri ya barta lokoci d'aya idanunsa ya sauya cikin tsananin bukatar son kasancewa da mace yace. “Kiyi Hakuri.." sannan ya fita motar shi ya shiga tare da kifa Kanshi saman sitiyarin Yana sauke Ajiyan zuciya Shi kad'ai yasan me yake ji game da i'ta, ya daɗe yana sauke numfashi kafin yabar asibitin, Yunƙurin tashi take amma ta kasa, jikita yamata nauyi, Hanisa data shigo ne, ta taimaka mata ta tashi zaune tana sauke ajiyan zuciya kallon ta tayi sosai, "Ya jikin?" cije laɓɓanta tayi sannan tace. "Da sauki wanka nake so" Hanisa tace "Bari ummi tazo zata san dabar da zatayi" Gyaɗa mata kai, kawai tayi.


Shuru suka zauna har ummi ta dawo, i'ta ta taimaka Mata tayi wanka tare da sauke sallolin dake kanta.


A hankali lafiya ta fara samuwa Sir Nabil na musu hidima sosai domin jinyarta shi ya d'auki Nauyi, har yanzun Bata bashi fuskan da zai fukanceta ba ,da zaran ya bijiro Mata da bukatarshi Kaucewa take , bata jinshi a ranta Har suka dawo Gida Yana bibiyarta, bai i'ya zuwa Haka kawai ba, sai ya ciko mata leda da kayan siyayya Ko kallonshi batayi bare ta Karb'a Abin hannunsa , a Haka aka kwashe wata shida, Zaune take a d'aki ta jingina da Gado tayi zurfi cikin tunani ummi ce ta shigo har ta zauna Bata San ta shigo ba, i'do ta ƙura mata.


“Hauwa zuwa yanzun ya kamata ki cire Batun Aakif tunda yace shi bazai baki d'anshi ba, kiyi hakuri, ki dawo da walwalarki , Gabaɗaya kin sauya kin zab'i rayuwar d'aki fiye da komai , baki dogon magana, kin Kori duk manimanki zaman ki Haka ya i'sa ,ya kamata ki duba Nabil yana da Nagartan da zaki soshi , shi mai K'aunar ki ne, bai kamata ki ringa masa i'rin wannan Wulaƙncin ba, kefa ba yarinya bace , kinsa abinda ya dace , bawai zan tilas miki lallai ki Aure shi bane , a'a shawara nake Baki, ba umurnin ba, bazan miki dole ba , inhar baki murdin zama dashi ki fad'a masa , ya dena b'atawa kanshi lokaci" murmushi tayi tare da Gyara zamanta. "Ummi Nah umurnin ki kawai nake jira nasan bazaki zab'amin abinda zanyi kuka ba, tunda har Nabil ya miki shi kenan..." Ta fad'a ranta na ƙuna. Kallonta ummi tayi sannan tayi murmushi.


“A'a zab'in ranki nake so kibi. ba nawa ba, banso na Cutar da zuciyarki.." katse ummi tayi. “ba Haka bane Ummi" daga Haka suka Rufe maganar shuru kwana biyu bai zo ba, duk da Ranan Karshe da ya zo Bayan tafiyarshi ya Kira Bata d'auka ba, domin bata bukatar Jin muryan shi , A hankali ta d'auki waya kaman zata kira shi sai Kuma ta

Please Login or Register in order to submit comment