Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi tambayar duniya naki fad'a mata Halima ma tayi mita har ta gaji tabari wasu i'rin mugayen mafarkai nake sosai na dage da addu'a saraka da azumi duka inna yi domin sakada maganin masifa, a hankali na fara wani i'rin rama , Daman nagi na gwanar Kib'a ba, Nan da Nan na zabge .. Ummi de ta zuba min ido bata tambaye ni ba domin ta lura inna da mugum zurfin ciki..


_Banyi Alkawarin Typing kullun ba Amma isha Allahu na dawo zaku ringa jina inna samu lokaci Nagode_


https://chat.whatsapp.com/HsMb0FG2FMMFCBLoDfHoyQ


Ga link Dan Allah idan kinsan ba karantawa zakiyi ba karki shiga, in kinsan bazakiyi comment ba karki shiga!




*Maman Faruq*
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*

_Wattpad@ayshajb_


®️🌁


*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*


7..
Tunda nayi sallar subayi na koma azkhar dinma da kyar nayi domin wani i'rin mugum kasala nake ji, kwanciya nayi Hanisa da Halima sun fita domin al'adace da zaran mun idar da sallah zamu fita munyi shara mu gyara gidan duk da akwai masuyi Ummi bata sangartamu ba, aiki muke sosai domin nike girki Sabida bala'in kaunar abinci na mayar da hankali sosai gurin karance karance littafan girki ban b'ata lokaci gurin karatun novels, kamar yanda na maida hankalina gurin, Girki Hanisa kuwa gwanace gurin had'a turaruka masu kyau da khamshi Tawa Halimat an barta gurin zanen lalle da kitso,


"Masha Allah yan Mata na sannunku ubangiji ya baku mazajen Auren nagartattu Wanda zasu rike mu ku, rabbi ya maku mazan da zasu d'aukaka daraja da martaban ku, inna Hauwa?" Ta karashe maganar tana tambayar su, murmushi sukayi dukk'an su, cikin jin dad'in addu'ar ummi Hanisa tace "Ameen Ummin mu, Jiddah bata jin dad'i tana kwance d'aki" Halima ta karb'i zancen da fad'in "ummi bansan abinda ke damunta ba, ko magana bata son yi"


"Subhanalillahi bari na dubata"


Hanyar d'akinsu tayi,


"Wallahi duk se naji wani iri in-law, ba lafiya" cewar Hanisa kamar zata fashe da kuka Haka tayi maganar..


Ajiye wukar da take yanka lawashin albasa Halima tayi "bari kawai nima karfin Hali nakeyi Amma na damu da sahiba sosai" cikin mutuwar jiki suke aikin tare da jin ba dad'i rashin kasancewarta tare dasu ..


Damuwar da take ciki be hanata yin Sallama ba domin haka kawai take jin kaunar yarinyar sosai inna kwance zazzab'i nake ji a hankali na amsar Mata sallamar zama tayi a gadon tare da kama hannuna "ummi.." na Kira sunanta tare da fisar da iska , wani zafi ne, yake fita a bakina. "Sannu Hauwa Allah ya kara miki lafiya shine bazaki sanar min ba? Me yasa kike barin damuwa a ranki ni amatsayin 'Ya na d'aukeki keda Halima baku da banbanci gurina Amma naga yanda na d'aukeki ba haka kika d'auke ni ba."


"Ummi.." kukan da take dannewa tun d'azun ne ya kwace mata a hankali na matso jikinta tare da kwantar da kaina saman kafad'arta wani i'rin kuka nake Wanda banson ma'anarsa ba, nasan inna kewar iyayena sosai inna cikin maraici da kad'aici “waya tab'amin shaleleNah? (A duk lokacin da take son rarrashi na wannan sunnan take kirana dashi), Hanisa ce ko Halima? Fad'amin kinji Shalele.." wani i'rin murmushi nayi tare da sauk'an hawaye runtsa ido tayi domin duk na b'ata Mata jikin Himar d'inta (Wai dan Allah ke yar Borno ce yawanci haka kike ambatar Sunan Hijjab wanda suma yan Borno Haka suke Kira jama'a na yawan min wannan tambayar,)


"Ummina basu bane bansu bane! 'Yan uwana basu min komai ba, hasalima sun damu da damuwata ummi zuciyata zafi take min, bugawa takeyi banajin dad'in komai bana ganin komai da haske ya zanyi ne Ummi?" Na fad'i Haka inna kara fashewa da sabon kuka, "kiyi hakuri ki ringa addu'a ki dena biyewa shed'an da rud'in zuciya ki ringa nutsuwa kina ibadarki kinji sannan ki yawaita sadaka domin babban maganice kina da ilimi kina da sani Amma meyasa kike barin shed'an la'ananne yake galaba akan ki? Haba Shalele" ajiyan zuciya na shiga saukewa sakamakon shafa kaina da take rik'e d'ayar hannunta nayi sosai "insha Allahu Ummi zan ringa kokari"
"Yauwa Yar albarka bari na Kira likita ya dubaminke.." da sauri nace.
"A'a nasha magani ummi zanji sauki"
Batason jayayya dole yasa ta kyale ni tea ta had'amin da kyar nasha ta Kuma bani magani Daman bansha ba kawai bana so ta Kira likita ne.


Kamar kwai haka take lallab'ani wunin ranar ta bani kulawa domin ko makaranta bata je ba, ganin haka yasa suma sukace bazasu jeba, seda ta tsawatar musu suka tafi kwana biyar inna kwance Alhamdulillah nayi dama domin inna tayasu da wani aikin, kasancewar lahadi ne yasa da yamma Ummi tace in shirya zamuje sayayya haka muka shirya dukkansu Suna zumud'i Banda ni da nake jin zuciyata babu dad'i, i'ta take Jan motar har muka iso wani babban shago duk muka fito mun faka motar mu gaban wani had'add'en bakar Jeep shiga mukayi a hankali muka fara shagayewa kowa na daukar abinda yake so Banda ni, da duk nake jin wani i'rin sanyi na shiga jikina gaba nayi da kwanton hannuna na fara d'iban kananun kaya brezia pants da riga shimi da shomshort haka kawai na tsinci kaina da d'ibansu duk da ni ba ma'abociyar saka su bane, musamman ma bran, domin nonuwana Tasa ne (irin nonuwan da suke Nan cur d'as suke Zaune a qirji daga kasa akwai fad'i sun baje Amma nipples d'insu a cure yake a tsakiya nonuwa Wanda ko yara goma aka shayar sunanan da k'yansu basa zubewa) murmushi kawai nake zabgawa wanda rabon da inyi har na manta, shigowarshi kenan ta tasa shi gaba tana mishi surutu shi kuwa bema san tana yi ba, kaya yake d'iba mata wayarta da aka kirane yasa ta yin shuru tare da matsawa gefe tana amsa wayar na gama d'iban kayana juyawar da zanyi cikin rashi sa'a na bangaje mutum tsantsine ya d'ib'eni duk kayana sun tsarwatse cikin zafin nama ya finciko hannunta tare da rumgumeta a faffad'an qirjinsa wani i'rin ajiyan zuciya suke sauke tare,
Kara matseta yayi sosai qirjinta na gugan nashi zuciyarta wani i'rin bugawa yake Wanda yasa yake jin nonuwanta sosai a jikinshi wani i'rin juyi yayi da hannuwanshi a kuqunta , yarrr tsigan jikinta ya tashi a hankali ta bud'e idanuwanta masu kama dana mage gata da mik'akk'un gashin ido masu tsawo kurawa juna ido sukayi wani i'rin kallo yake mata wani i'rin matsiyacin gudu matashiyar budurwan tayi har tana wani sufa tsaban kishi wata take kallo jikin abin sonta Wanda ko da wasa be tab'a kwatanta mata kallon da yake mata ba, inba gizo idonta ke Mata ba, kad'an ya rage bakunansu be had'u Dana juna ba.


Jin ihuta ya ankarar dani da sauri na kwanci kaina cikin rashin kuzari nace "kayi hakuri dan Allah ban lura da Kai bane" shuru yayi bece min komai ba kayana na kwashe "dakata zan Miki kashedi Nabil nawa ne ni kad'ai dan ni Akayi shi shegiya me idon kuliya, kin wani manne mishi kina mishi kallon karuwai to Mijina yafi karfin ki.." murmushi kawai nayi domin sarai kishi ke d'awainiya da i'ta Amma kalamanta sunfi zafi tafiyata nayi Nan ta shiga mishi masifa kala yanda kuka San dutse haka ya mayar da i'ta siyayyar da basuyi ba kenan ,


Na samesu tsaye ni suke jira a hankali na Mika kayana aka saka min a leda Ummi ta biya muka nufi mota waigawar da zeyi ya yanga tana kokarin shiga mota kamar wacce akace in juya ai kuwa mukayi ido hud'u wani i'rin had'add'en murmushi ya sakar min Sunkuyar da Kai nayi tare da shigewa motan, Nan Halimatu ta hau mita "haba sahiba duk kin shanyamu wai inna kika tsaya naga ba kayan arziki kika d'iba ba?" Murmushi kawai nayi "ban son isk'anci ya inna Miki magana kin min banza!"


"Toh uwar masarasa hakuri kin cika Mana kunni " cewar Hanisa cikin zolaya tayi maganar harara ta mata sanin bazatayi magana bane yasa nace. "in-law bana so fa babu wandan ya kai sadiyata hakuri bana so fa!" Cikin marerecewa nayi maganar inna kallon Halima tare da bata hakuri da ido juyar da kanta tayi jikin glass tana kallon titi hannunta na rike domin sarai fushi take dani "Ummi ki taya ni bada hakuri dan Allah Hali dubu tayi fushi" _banzaye kawai_ cewar Hanisa cikin zuciyarta. "Yi hakuri to Halimatutu" dole yasa ta murmusa domin cikin zolaya ummi tayi maganar.


Haka muka karaso gida muka baje a falo Yahgana ta kawo Mana abinci tare da Mana sanda zuwa kowa ya bud'e kayanshi Amma ni na kasa domin Wallahi kunyar Ummi nake ji, "muga kayanki Jiddah cewar Hanisa" zubur na mike na shige d'aki batare da na d'auki kayan ba kai hannu tayi zata bud'e kayan Halima tace. "Kinga karki bud'e mata kaya" harara ta watsa mata tare da jawo ledar tana shirin bud'ewa Ummi tayi murmushi. "Barshi Hanisa" badon ranta yaso ba tabar kayan, "Kuje kuyi haraman sallah domin magrib ta gabato."


D'aki sukayo lokacin na fito daga band'aki bayan nayi alwala sallaya na shimfid'a "ki gama wallahi sekin bud'e na gani" murmushi na sakar mata, Halima tace "dake mayyace Wallahi zaki cinye mutum har kashi! Nacin ki yafi na kowa"


"Oho de sena gani"


*Maman Faruq*
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*

_Wattpad@ayshajb_


®️🌁


*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*






......8
Ganin har yanzun ta kasa Dena cika mishi kunnin da shirmenta ne yasa shi taka motar sheda ta saki wani i'rin kara dafe qirjinta tayi tana sauke numfashi a kai² faka motar yayi tare da juyowa Gareta "Zaifi kyau in naji Duka" wani i'rin kukan takaici ta saka mishi cikin shagwab'a wanda da zaran tayi take samun zuciyarshi domin shi mutum ne da yake son mace ta ringa zuba mishi shagwab'a qura Mata ido yayi Yana kallon yanda take mishi kuka harda buga kujeran da take Zaune "abinda Zaka cemin kenan haba Qalbi ka rumgume mace wacce ni matar auren ka baka tab'a min i'rin wannan rumgumar ba!" Kuka taci gaba dayi zuciyarta na kara hasko mata yanda ya manna Jiddah a qirjinsa Girgiza Kai kawai yayi tare da jan motar ko kulata beyi ba, kwantowa tayi jikinshi sosai tana mishi wani abubuwa ranahi ne ya kara b'aci. "Ya isa Haka! ki bari mukarasa masaukin mu" shareshi tayi dakyar da temakon Allah suka nufi Gidan da Makarantar suka bashi domin malamin jami'a ne , Suna shiga falo ya fara cire Kayan jikin jawota tare da hurgi da mayafin ta zip din rigarta na ja, seda ya Mata tunbur kafin ya man nata da bangon falon runtsa ido tayi jikinta na rawa domin har yau tsoro take ji Aure shekara biyu ta kasa sabawa da yanayin sa i'ta de a barta da i'ya Roma's tafi sonshi da samu nutsuwa ta B'angaren Amma da zaran aje fagen Auratayya minti kad'an zata fara kokarin janyewa dan ba karamin wahala take sha ba, had'e bakinsu yayi cike da mugumta yake tsotsar labb'anta hannunshi D'aya ya tallafi bayanta d'ayar Kuma yana matse albarkan qirjinta ..


Wani i'rin numfashi take sauke ajere hannuwanta ta d'ora a kuqunshi tana juyashi a hankali yajata suka kwanta saman doguwar kujera kanshi yasa a qirjinta Yana lasan tsakiyar su "Ashhh" abinda ta iya cewa kenan ta lallib'o bakinshi tana tsotsa a hankali hannunta na Boms dinshi tana matsawa lumshe ido yayi, kafin ya bud'e ya janye daga jikinta .
Zama yayi tare da rik'e Bindinsa "oya zuki Yi sucking.." da sauri ta Girgiza mishi kai , dama seda ya fad'a hakan a ranshi da karfi ya jawota "se kin tsotse baze yiwu kullun ki ringa jin dad'i ni bana ji ba"


"Wallahi bazanyi ba.."


"Zakiyi nace.!"


Da karfi ya danna kanta kwancewa tayi tana kakarin amai dogon tsaki yaja kafin ya ware kafarshi d'aukanta yayi ya d'ora samanshi.


"Wayyo Zafi"


Zungura Mata yayi da karfi ta sake fad'in. "Zan mutu Nabil har wiyana nake jinshi dan Allah ka barni na kasa sabawa da kayanka.."


Kara rik'e Kuqunta yayi Yana tura mata sosai "Ashh Zafi"


Matse d'uwas dinta yayi kafin ya bud'e idonshi ..


"Haka naji lokacin da kika zage ta"


Hannunta ta zuba duka a winyan shi tare da fashewa da kuka.


"Nagaji wallahi"


"Nima nagaji da Auren ki tunda Baki gamsar dani"


"Wayyo marana Nabil dan Allah"


Kokarin kwacewa take domin ba karamin cin ubanta yake ba, riketa yayi sosai.


"Mintina biyu kawai nayi yi hakuri Na fitar"


Da karfi ta kwaci kanta tayi hanyar d'akin data gani da gudu bin bayanta yayi da kallo zuciyar shi na mishi zafi har yau besan dad'in Aure ba, daya bijiro mata da bukatarshi bata yarda ya samu gamsuwa da i'ta Kuma a hakan take ihu da kururuwan tana sonshi da kishin sa. Kwanciya yayi jikin kujeran tare da kama Abinsa Yana shafawa hakurin Yana daf.


Tunawa da i'ta yayi tana sayye da dogon himar lokacin da yake shirin d'aukarwa Kayan kwalliya ta taka Himar dinta ya tad'eta cikin rashin sani ta bigeshi tayi baya zata fad'i bayan kwandon dake hannunsu kayan ciki ya watse tallafota tare da rumgumota jikinshi yayi har yanzun Yana jin tudun nonuwanta jikinshi wani i'rin murmushi yayi tare da shafa kanshi Yana tuna lokacin da take kwashe kayan ta cikin sauri a kunyace duk da bata cikin nutsuwar Amma a nutse cikin sanyi take komanta "inna Sonta" de-den fitowarta bayan tayi wanka kunninta yaji Mata wannan kalmar "Nabil?" Bud'e idonshi yayi akan ta "Eh inna sonta kuma zan aureta.."


"Nashiga uku Nabil Dan Allah karka fasa min zuciya Wallahi inna sonka"


"Haka Kuma zaki barni dan Wallahi bazan iya zama dake ba"


"Wayyo Allah Nabil Zaka kashe ni yanzun bakaji kunyata ba, Wallahi baka isa ba"


Tsaki yaja sannan ya tashi domin haukar banza take bin bayanshi ta farayi tana surutai "Kariya kike baki sona Nuwairah tunda na Aure ki cikakken minti biyar ban tab'ayi a kanki ba na gaji Wallahi inna bukatar wacce zata d'auki d'awainiyata"


"Wallahi da Raina bazaka Auri wata mace ba!"


Banko kofa yayi Wanda saura kad'an a fiskarta ihu tasa Nan ta shiga wargaja kayan falon Yana jinta tana haukarta har gama shiryawa ya fito, kallon falon yayi a tsawace yace. "Tashi mahaukaciya Kuma na rantse da Allah kafin na kirga biyar ki gyara gurin Nan" yanda yayi maganar ne yasa ta mike ta fara gyara gurin tana kananan surutai sanin ba girkin zatayi ba yasashi shiga kichin.
***
Tasowar mu kenan daga islamiya wanda yake kasar Gidanmu dukanmu uku Himar dinmu har kasa ko wacce na rataye da jakar littafan ta.
Haka muka karaso Gida ban lura dashi ba nayi jikin Ummi na kwanta tare da shafa cikina "Ummina yunwa nake ji Kuma girkin ki" shafa kaina tayi "to shalele jeki watsa ruwa tukun" D'aki naje na baje a gado "washh dan Allah na gaji Wallahi" make ni Hanisa tayi a cinya "aikin uwar me kikayi" dariya na mata juyawa nayi na kalli Halimatu tana nan rik'e da wayar Hanisa domin i'ta kad'ai keda waya duk da mun mallakin hankali da nutsuwar mu, Ummi taki bari mu karb'i waya to nida bani tsayawa da samari Halima kan in har muka fita se ta samo saurayi domin i'ta me jama'a ce ga surutu da barkwanci ba ruwanta shiyasa ake sonta ta iya kwashe kwashe "Hali dubu wani Gara kika samo?" Nayi maganar bayan na mike inna kokarin cire Kayan jikina "Hmm bari sahiba wani labari nake karantawa" tsayawa nayi inna kallonta da kyau, in ba gizo idona kemin ba kamar harda matse kafa Halima keyi shammatar ta nayi na kwace wayar inna kallo "inna lillahi Halimatu yanzun meye amfanin haka, isk'anci fa kike karantawa Dan Allah ki kame kanki karki karar da ruwan jikin ki a banza, kiyiwa Mijinki tanadi Wallahi banso.." fisge wayar tayi "dalla barni malama tanadi kan inna yinsa,"


"Wallahi sena fad'awa Ummi" da sauri ta ajiye wayar "Yi hakuri sahiba na bari" ta fad'i Haka tana marerecewa duk da inna karance karance Wallahi nasan me nake karantawa , wanka na shiga koda na fito basa Dakin.


"Sawdat yarinyar ki ta girma.." katseshi tayi da sauri "ba maganar yarinyata muke ba, kace zaka Umura da iyanmu?"


Sosa kanshi yayi "Eh Amma ba yanzun ba.."


"Tashi ka tafi inna da aiki"
Marerecewa yayi "dan Allah anan zan kwana.." ai bata ji karshen maganarshi ba tace "Kariya ne daga Nan zuwa Abuja ba nisa tafi gurin gwala gwalan kan, 'Yata bata da daraja ko ka manta Kai da bak'in ka kace ,baka da muhallinta?"


Zeyi magana ta kashe shi "Nagama magana Araba!"


Fita yayi mikewa tayi tare da kwashe kayan da yakawo min a d'akinta ta ajiye,


Fitowa nayi na samesu Suna wanki bance musu komai ba, na nufi kichin abincin dare na d'ora Yahgana na tayani Ummi ce ta leko tare da fad'in "kisa da yawa" Gyad'a mata Kai nayi, muna hira da Yahgana har na kammala tuwon semo da miyar obono ,


Fita nayi a kichin din nace ta Gyara inda muka b'ata domin ana Kiran sallar magariba "Ban gaya Miki ba Cingon d'inki tace a gaisheki" cewar Halima zip din rigana naja tare da cirewa "wacce kenan?"


"Aliya Mana" murmushi nayi "Tom nagode ki gaisheta"


Wanka na shiga a gurguje domin kaurin girki nake inna Fitowa na tarar Uwar iya, ta shimfid'a min sallaya Hanisa kallonta nayi "nagode Tawa" A nutse na fara gaida Ubangiji na, inna karanto mishi damuwata bayan na masa kirari da sunayenshi tsarkaka inna kuka cikin sujjadata nake rokonsa ya yaye min damuwata Ya Kuma kai haske da rahama kabarin iyayena addu'ata na karshe Shine Allah ya bani miji nagari nagartacce , seda nayi isha na zauna "Dan Allah ustaziya ke muke jira yunwa muke ji" cewar Halima tana hararan Gefe mikewa nayi na kawo shafa'i kaman zata fasa ihu domin Wallahi na iya dad'ewa a sallah inna sallamewa ta hau mita katse nayi "Kinga karki cikani da hayaniya in baraki iya jirana ba, jeki inna dalili? Kayi sallah Bazar Bazar? Kana assalamu alaikum shikenan kayi shi cikin nutsuwama ji kake kaman Badede ba, barni nayi komai na cikin hankali banson gaggawa"


Hanisa tace. "Maganarki Gaskiya ne in-law"


Falo muka je Ummi ma bata fito ba, abincin na zuba Mana muna cikin ci ta fito cikin Santi Halima tace "Gaskiya sahiba hannunki da zaki ji nake kunni na kaman ze tsinke" ta fad'i Haka tana shan kunun aya, "Akwai bikin da za'ayi kasan anguwarnan Gidan Alhj Sabo Hauwa ko zaki amshi kwangilar girkin?" Tunda ta ambaci sunana nasan da gaske take maganar murmushi nayi cikin jin dad'i nace. "insha allahu Ummi" da sauri Hanisa ta kalleta zuciyarta na Mata d'aci wai gata ummi Bazata bata ba, Amma ta bawa wata bare banza Hmm,


"Wayyo dad'i Sahiba Allah ya Sanya albarka ubangiji ya dafa Miki Allah yasa su baki kudi da yawa ki sai Mana waya" ta karasa maganar tare da kallon Ummi domin da gaske waya take so nima kallon Ummi d'in nayi.


"Halimatu" sunkuyar da kai tayi tare da fad'in "Na'am ummi" Tsam Hanisa ta mike dakatar da i'ta ummi tayi "dawo ki zauna"


"Ummi zangawa zanyi"


"Shi kenan" tafiya tayi, tana shiga d'aki ta shige band'aki fanfo ta kunna akanta tare da fashewa da kukan bak'in ciki "meyasa komai ta fini? Ta fini ilimi ta fini iya girki gashi har Ummi na bata darajan da ni da nake 'yar kaninta bata bani ba meyasa!" Kuka take sosai,


"Halima ki fita idona na rufe"


"Dan Allah Ummi kiyi hakuri" a raunane tayi maganar


Sassauto da murya Ummi tayi "Wallahi inna tsoron lalacewar tarbiyan ku shiyasa bana so ku kulla alaka da waya, inna tsoron Allah inna tsoron Halinki , kinada rawan Kai, Jiddah ta fiki nutsuwa maitarki kike nuna kina son waya Halima in lokacin rik'e waya yayi zaki rik'e idan kinyi hakuri dan Allah karatu nake so kuyi ba waya nake so ku rik'e ba, ku kame kanku jami'a kuke banda kwashe kwashen kawaye da samari , na turaku karatu ne, ba k'awance da kula maza ba, kuji tsoro Allah ku tsare min kimata amatsayina Na UWA duk abinda ya sameku dani za'ayi kuka bakina za'a gani dan Allah ku mayar da hankali"


"Toh Amma ummi meyasa Aka bar Hanisa da waya?"


"Ban isa bane babu yanda banyi ba, na Hana Aminu yaki ji to me zance tunda nashi ne"


Nasiha ta Mana sosai jiki a sanyaye muka shiga d'aki Hanisa har tayi barci sauya kaya mukayi sannan muka kwanta.


Washe gari da hurin muka kammala aiyukan mu sannan aka sauke mu a makaranta Nan suka nufi nasu ajin kasancewar kowa da b'angarensa inna shiga aji naji d'alibai Suna hiran an kawo sabon malami Mara mutumci domin fiskanshi daure yake baya dariya shuru nayi inna sauraron hirarsu domin yanda nake ji Suna fad'a ya musu lectures na kwana biyu bayan bana Nan, "ai Amma Gayen nada kyau fa" cewar wata d'aliba me Suna Fadila Hassan Aliya tace. "Amma matar shi bata da mutumci Wallahi ranan kawai kallonshi nake kunji yanda take zagina" Dariya nayi "au daman kallon malamai da kyauwun su kuka Zo ba karatu ba? Allah ya shirya" Asiya Bashir tace "Wallahi jidda koke seya tafi da imaninki gayen karshene gurin Had'uwa.." banji sauran maganar ba nace. "Allah ya sauwake har yau ba'ayi namijin daze tafi da zuciyar Hauwa Usama Benue ba, babu shi Wallahi" haka suka karaci shirmensu can naji sunyi shuru hankalina nakan littafin dana bud'e ji nayi ance "Ke!" Cikin tsawa ban juyo ba domin na tsani ihu tab'a ni na kusa Dani tayi "wallahi kin shiga uku dan Allah ki tashi" tsaki naja tare da mikewa "Sir sunana Hauwa Usama Benue kana iya cewa Jiddah ba ke ba, don kana malami bashi zai Hana in gyara maka ba, domin ba Dede bane ko sauran d'aliban zaka iya tambayar su, sunana" (kan uba lallai) kara tamke fiska yayi duk da yaji dad'in sake ganinta a karo na biyu be hanashi gwada mata halinsa ba, nan yace kowa ya bashi aikin daya sashi Nan naga kowa ta d'auko takarda tana something assmnt "Zoki fita min a aji mara kunya kawai"


Dariya D'aliban suka saka haka na fita jikina a sanyaye jikin bishiya naje na zauna tare da saka kaina tsakiyar cinyata kuka na saka sosai naji zafin Abinda yamin haka har ya gama musu lecture aka fito break Nan suka shiga nuna ni Suna min dariya sharesu nayi, bayan anyi azhar muka koma aji, a tak'aice wannan me fiskan saniyar seda yasa na rasa karatun shi na kwana uku domin Wallahi nayi bakin ciki sosai Sabida Yana da mahimmanci da nazo zan shiga aji zece. "Koma Gidan ku su koyar dake yanda ake ma babba magana shashsha kawai" fita nayi naje na zauna a waje ranan ban sake shiga aji ba, a hanyar komawar mu gidane na fashe da kuka juyin duniyar Nan Halima da Hanisa sunyi na fad'a musu damuwata naki, haka muka je, Gida washe gari kuwa cewa nayi Wallahi ban zuwa makarantar ,


Dakyar suka lallab'ani nabisu bakina d'auke da addu'a na doshi ajinmu Sallama nayi har kasa na tsunguna "inna kwana malam" amsawa yayi batare da ya juyo ba duk yan ajin sun zuba Mana ido Suna jira suga ya koreni Na d'auki tsayin minti shida kafin yace "jeki zauna" Alhamdulillah nace cikin zuciyata


"Nagode sosai Sir" tana mikewa yabi bayanta da kallo duk da cikin Himar take Amma seda shed'an ya raya mishi yanda mazaunanta suke motsawa , zama nayi wani i'rin aiki ya bamu acewarsu Yana da wahala Amma ni dake yar nacin karatu ce take naga be dameni ba, minti biyar yace Yana bukatar Something, Fadila takai mishi office d'insa Yana fita suka hau mita da kwashe mishi albarka, Nide shuru nayi inna rubutu haka Fadila ta tattara ta Kai mishi Yana Zaune Aka kwankwasa izini ya bayar tana shigowa be barta tace komai ba ya nuna Mata inda zata ajiye, fita tayi a hankali ya fara bin takardu Yana makin har yazo kan nata juya takardan yayi tare da nanata Sunan "Jiddah" murmushi ya sake Yana bin rubutunta da yayi mugum tafiya dashi cikin jin dad'i ya bata cikakkun Makin, Yana gama ya had'a takardun batare da ya d'auki nata ba, ya baiwa Aliya take ta raba lokacin naje sallah koda na dawo na manta da maganar takardan haka na dawo Gida.


https://chat.whatsapp.com/HsMb0FG2FMMFCBLoDfHoyQ




*Maman Faruq*
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*


Please Login or Register in order to submit comment