Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Malama Hanisa Ba kwanaki ko watanni ba,


Watakil halittarsa ce haka..


Rufe datan nayi tare da sauka, "Yah ilahi ka Mana maganin matsalarmu" haka har muka karaso Zaria kasancewar Ummi ta sanar mata ne yasa ta had'a mata abinci,
A takaice seda nayi shekara a Gidan Iyanmu zuwa lokacin na kammala service na, tsawon wannan lokacin Arab be tako inda take ba, sede ya Mata Aiken kud'i cikin wannan lokacin Akayi bikin Hanisa wadda nasha Gori rashin zuwana Amma na Mata aike, kwance tashi a saran me rai, Yau shekrata Uku gidanta bata taɓa tambayata Meya hanashi zuwa ba, zamu Zauna muyi Hira da komai musammam akan aikina Zuwa yanzun na Gina Gurin abici sannan inna da shago kofar Gidanta , hankalina kwance , Duk shekara in zamuyi azumi Yana turo min da kud'i Kwatsan yau muna Zaune inna yanke mata farce kaman wadda aka jefoshi ya fad'o d'akin tare da Sallama bata amsa mishi ba, nice Kawai na amsa tare da Barin gurin.


"Iyata Fushi kike dani" yace Yana Zama kusa da i'ta, "ba kod'aya Arab me kamin da zanyi Fushi da Kai?" Tace tana kokarin mikewa "Dan Allah kiyi hakuri nasan ban kyauta ba.." "Dalla rufemin Baki Mutumin Banza Kai har kanada bakin bani Hakuri Wallahi Arab ka bani mamaki , Bari kaji in faɗa maka tun guri gwara ka sake musu 'Ya! Tana zauna tana kare Aurenka Bayan ka banzatar da i'ta..?" Ƙasa yayi da Murya yana faɗin. "To ai nace kiyi hakuri ko? Ni ba Zan saketa ba Yarinyar tana da Hankali dan Allah Yunwa nake ji" Abincin da na girka Mana na Rana ta nuna masa Zama yayi ya fara ci Loman farko ya lumshe i'do "Kai iyata inna kuka sai abinci me dad'i haka? Wallahi girkin yayi kyau!"


Murmushi tayi. "Hauwa'u ce ta Girka.." ai da sauri yace Kai alhamdulillah" Nan ya zage seda ya cika Tunbinsa kafin ya boyata inna Zaune Gaban Computer na inna tura sako, ya shigo ban d'ago ba, Amma na amsa mishi Sallamar.


"Kiyi hakuri da abinda ya faru" kashe kayan aikin nayi tare da yin murmushi "Ai ya Wuce"


Murmushi yayi Yana sake Kare mata kallo ta cika sosai tayi kyau harda k'iba mikewa tayi mishi ya nufota Daman tasan za'a rina Himar d'ina na zame domin ban yarda zama haka sena Rufe jikina "Hasbunanlahu wani'iman wakil, kinyi kyau Amariyata" Riga da wando ne a jikinta wadda yai bala'in matseta daga sama Dukiyar fulaninta na waje lashe leɓenshi yayi sannan ya cire Kayan jikinshi ,


Nan ya kamota bata ki tayin shi ba, domin i'tama tana bukatar hakan "Kiyi hakuri kinji" lumshe i'do tayi tana jin yadda yake matse nonuwanta "Bakomai!" "Dan Allah kimin wasanni nayi kewarki sosai.." mikewa Nayi na nufi Band'aki ruwan wanka na had'a mishi "Kayi wanka tukun" datana Na kunna Naga Hanisa online "Yar Banza uncle d'inki fa Yau ya waiwayo ni kinsan d'an renin hankali so yake yaji dad'i Dani..." Ta tura mata alamar mamaki Hanisa ta turo mata..


"Meye to Wallahi gwara tun Huri ki kame kayanki sosai Allah ki bashi lokaci ai kuskurensa zai Gyara nasan ummi bara ta barki haka, ba, Kamar yadda ta Saba Gyara Al'amuran mu nasan tsawon zaman Nan Allah kad'ai yasan me ta dura Miki. Dan Allah ki tafi dashi yadda yazo miki ki rikita min uncle Nah"


"Yar Banza haka ma zakice wato duk abin da yamin Bazan horeshi ba" alamar dariya ta turo Mata "Zaki horashi ta hanyar daya dace ki mishi abubuwan.." wani i'rin masifar Kunya ne ya kama ni tuna abinda take nufi na mishi , kashe datar nayi.


Ganin ya fito towel d'in dake jikinshi ta zame tare da shafo Bananarshi "Ashhh Hawwaaa.." wani i'rin numfashi ya fesar jin yadda take Murza saman tana matsesu da yatsunta biyu, Tafiya take sannu sannu tana sama da kasa da hannuwanta sosai take b'ata mishi lissafi Yana Mata kananun sambatu kwanciya sukayi saman Gado nan ta fara mishi tafiyar Tsutsa Bayan kunninsa "wayyo dad'i!!" Ya fad'a Yana matse mazaunanta ta baya,


Nipple d'inshi ta fara bi tana lasarsu a hankali "Hammm!" Yace Yana hargitsa kitson Kanta kwanciya tayi samanshi sosai tare da had'e bakinsu wani i'rin shegen Kiss take mishi Nan ya zauce Yana tab'a nonuwanta tare da niman Hanyar da zai shiga jikinta a hankali ta karb'i ragamarsa motsi take sosai a jikinsa ta yadda i'tama zata samu nutsuwa Amma inna tana shigarwa yayi d'an bugunsa ya zubar da Sperm d'insa matseta yayi sosai a jikinshi,


Wani i'rin kuka tasa mishi "Arab.. haka kake ko nice kake zalunta? Meyasa baka tafiyar dani yadda ya dace? Meyasa ne ban jin na gamsu, inna bukatar Ka, banji yadda ake ji ba Arab!" Kwantar da kanta tayi qirjinshi tana kuka me tab'a zuciya Hannunshi yakai Qirjinta Yana matse bakin nononta daya cure guri d'aya, ƙara shige mishi tayi sosai domin a bukace take da hakan matse nonon yayi a hankali "Dan Allah inna bukatar hakan!" Ta fad'a tana lalub'ar bakinsa.


Kwantar da i'ta yayi tare da shigewa Band'aki ko so D'aya batayi marmarin fad'awa Ummi matsalar Mijinta ba, Bata so tasan meke faruwa Tsaninsu kuka take sosai Karshe juyawa tayi tare da kifa cikinta kasan maranta sosai yake takura mata, to ya Zatayi? Duniya zata fito ta fad'awa kowa tsakaninta da Mijinta ? wayanta ta d'auko ta shiga group d'insu Mijina baya gamsar dani me zan masa wadda zesa ya dad'e jikina jama'a Wallahi inna bukatar Hakan, watace ta turo Nan suka shiga Bata shawarwari..


Sauka nayi tare da shigewa Band'aki jingunuwa nayi da kofar "Nayi maka magana kayi Banza dani baze Yuwu in zauna kana jin dad'i na ni kuma ko oho ba! in bazaka iya koremin ƙishin ruwata ba, Na roƙeka ka sauwake min ba rasa Manima nayi ba" yanzun d'inma shuru yayi bece Mata komai ba.


Haka ya fita ya barta wanka tayi ta fito Bata sameshi d'akin ba, Fitowa tayi ta shiga kokarin Had'a musu abinci.


***


Kallonta yayi sosai Yana nazarin maganarta. "Yanzun me kike so a mata" Boka so nake a d'auke mata sha'awarta so nake da zaran ya tunkareta ta ringa jin azaba a jikinta Wallahi na tsani yarinyar sannan maganar d'ayar kishiyata So nake ta Zama me warin jiki Gurinsa A d'auke mishi jin dad'in ko wacce mace seni" Boka yace Dole se an zubda jini, inna bukatar Budurwa sabuwar balaga Akwai aljanin daze sadu da i'ta za'ayi amfani da Jinin da zata zubar!" Murmushi tayi sannan tace "Maganar haihuwar fa" Boka yace an Rufe wannan domin an Riga a rik'e mahaifar shima Mijin bai gamsar da i'ta yadda ya dace da zata d'auki ciki sede fa kiyi taka tsan-tsan yarinyar nada addini sosai.


Kud'i ta ajiye mishi sannan ta bar dajin tayi tafiya sosai kafin ta karaso inda ta faka motarta tana zuwa Gida taga Jumanace a falo "Ke babanku fa?" Jumace tace "Ya fita" kichin taje ta d'auko Fura me sanyi a gurin ta barbad'a maganin Tana zuwa tace "ingo Kisha" mikewa jumana tayi tare da watsa Mata harara "Ance Miki kwad'ayayyace ni haka kawai zakice nasha" Nafisa ce ta fito "Jumana zoki Wuce" tafiya yarinyar Tayi Nafisa tace "Aniyarki zata biki bazaki asirce min 'Ya ba"


Murmushi Zaina tayi sannan ta shige d'akinta se yamma Fure ta dawo Gidan zama tayi a falo Marzkhura ta kwalawa kira Fitowa yarinyar tayi "Wato kwance ma kike kenan kinyi girkin dana saki?" Girgiza Mata kai yarinyar Tayi "maza jeki min Girki domin baze Yuwa kina Zaune na girka miki ba" shiga kichin yarinyar Tayi tana kunkuni mikewa tayi ta shiga d'akinta Zaina ce ta shigo kichin d'in Mika Mata roban yogurt din tayi tana faɗin, "Nasha ya isheni banso Kuma na zubar" Karb'a tayi tare da cewa "Nagode maman sabilah"


Cikin zuciyarta tace zaki baƙunci lahira Ko zanyi yawo tsirara se Fure tabar Gidan Nan. Fita tayi haka yarinyar ta karasa Girkin, da dare Zaina na d'aki ta fara jin maganar Fure'atu "Lafiya zaki Zo kofar d'akina ki cika min kunni da surutu?" Cikin tashin hankali Fure tace. "Marzkhura Bata tare dasu Sa'irah tun d'azu ban ganta ba" tace muryanta na rawa "dalla can uwar me zata shigo min D'aki tayi" Rufe kofarta tayi dasauri Fure ta Nufi Gurin Nafisa "Maman jumana Baki ga min Marzkhura ba dan Allah tun d'azu bansan inda tayi ba" Girgiza Mata kai Nafisa tayi, Komawa tayi ta tambayi me gadi Nan yace Gaskiya bega Shigewarta ba,


Zaman dirshan tayi a kasa "nashiga uku to inna yarinyata ta tafi ne" Hankali tashe ta dawo ta hargitsa gidan.


Se Bayan kwana uku aka tsinci gawarta kasar Anguwar haukane kawai batayi ba ganin yadda kamannin yarinyar ya sauya domin tsirara haka take tayi kuka kaman zata had'eyi ranta Domi i'ta kad'ai Gareta sai Mansura MashKhura gurin haihuwa ta rasu shekarar data Wuce Nafisa ke rarrashinta ,


***


Kwana shin hud'u bashi da aiki sede yaci ya kwanta in dare yayi ya hanani sukuni Gashi ba abin arziki yake tsinana min ba, Iyanmu ce ta shigo tana salati mikewa nayi ina faɗin. "Lafiya Kuwa?" kallon Arab tayi "Babu wacce ta kiraka?" Girgiza Mata kai yayi "duba wayarka de" tace mishi Nan yaga Kiran Nafisa so biyu da sakonta inda take sanar mishi rasuwan "innalillahi Ban lura ba wallahi Nafisa ta kira ga sako wai Marzkhura Allah ya Mata rasuwa" salati nima nayi. "Ki shirya mu Wuce" yace Yana niman makullin Mota domin Arab Allah ya d'oramishi son 'Ya'ya Iyanmu tace "Dare yayi ka Bari Gobe" dole ya hakura muna sallan subayi ya d'auki Hanya mun isa da Huri an jinkirta jana'izarta saida muka karaso aka sallaci gawarta tare dashi.


Cikin Gidan na shiga ummi na gani da Halimatu Gurin Fure na nufa inna gaishe ta "tashi min Anan makira ba gurinki yaje ya tare ba Yar iska kawai, Kira nawa nayiwa Arab yaki d'auka duk Sabida ke tun b'atar Marzkhura nake kiranshi Yaki d'auka Allah ya i'sa min Bazan tab'a yafewa duk wadda keda hannu a b'atar 'Yata ba! wallahi ko zanyi yawo tsirara sena tozarta mutu"
Mikewa nayi na nufi gurin Ummi "Ummi sannunku da zuwa" Jan hannuna Halimatu tayi muka nufi d'akina "wani i'rin zama kukeyi haka ba had'in kai wanni i'rin maganganu Fure take Haka zarginki take da mutuwar 'Yarta ko Yaya"


Comment & Share


Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*


Farin Jini Writer's Association

PAGE 18
A razane na kalleta tare da Nuna kaina "zargina Kuma taya?" Halima tace "baki ga i'rin kallon da take jifanki dashi bane?" Zama nayi a kasa "Ban lura ba" Haka akaci gaba da zaman makoki seda akayi uku Ummi suka tafi Muyi waya da Hanisa batazo ba, kasancewar tsohon ciki gareta A haka taro ya watse nida Fure se harara domin ko gaisuwata Bata amsawa ganin haka yasa na watsar da sha'aninta na kama harkan gabana.
Wata uku tsakani ranan inna Zaune Falo da dare ni d'aya misalin Tara ne gilmawan Abu nagani ban d'auki hakan da wani mahimmanci ba kasancewar hankalina yayi nisa inna turawa yaran aikina sakon abubuwan da za'a siya na Girki mikewa nayi na shige d'akina wanka na shiga koda nafito na sameshi Zaune ban kulashi ba, domin tun Bayan rasuwar 'Yarshi rabona dashi Saidai Naga fitowarshi d'akin Zaina "Hauwa.." dakatar dashi nayi "Baka da abinda Zaka cemin Arab domin baka d'auke ni da mahimmanci ba Yau Auren mu shekara hud'u ake nima Amma baka da lokaci na sena matanka akan me! Ance maka abinci da kud'i kad'ai nake bukata! Nagaji abinka ya fara isata matanka su wulak'antani kaima kamin da wanne zanji?"


Mikewa yayi ya Nufota "To nace kiyi hakuri ai" Matsawa nayi Gefe "Naji Amma ka fitar min a d'aki ka wani lalub'o jiki kazo Bayan kasan bani ke dakai ba" cikin fusata yace. "Wannan wani i'rin isk'anci ne , in banzo ba Kice na aureki na ajiyeki in nazo Kice kaza!kaza, Haba Kinga banson Renin hankali"


"Koma menene kaje de Abu nawane nace Bazan bayar ba ko dole ne!" Na fad'a inna tsareshi da i'do "Ba dole ki jika Kisha" fita yayi na raka bayanshi da harara ..


Washe gari na shiga Gyaran d'aki Bayan na kammala Girki na ajiye mishi a falo domin tunda muka dawo nake masa Girki tare da Yaranshi yake ci ban tab'a magana ba inna cikin aiki naji Hayaniya Fitowa nayi na sameshi Zaune da Zaina da yaranta 'Yan Mata, zasu tab'a min kulla nace "Wallahi duk yaron daya kuskura ya tab'a min abinci se jikinsa ya fad'a masa, Ance muku ni baiwarku ne da kullun Zan girka kuzo kuci Kuma matane ku shiga kichin ku Girka" cike da fitsara Sabilah tace . "Wani abincin da babu dad'i Girki kaman an wanke Kai aciki" dariya suka saka Sauran yaran "Naga rashin dad'insa yasa kullun ake Loma da tururuwan zuwa" tsaki yarinyar taja inda take naje na mare bakinta "Karki yarda domin matar Ubanki ce ni, Ba'amin rashin kunya Mara tarbiya kawai" tasowa Zaina tayi zata mare ni na rik'e hannunta i'do cikin ido nace Mata "Ada kinyi kuskuren tab'a jikina na barki Yanzun kuwa Baki isa ba, kina tab'a ni Wallahi sede mu duku Zaune ki zanyi" yarfe hannunta nayi


"Karki sake Kuskuran tab'a min 'Ya domin Baki San zafin haihuwa ba, Baki da aiki kullun sede ki cika Mana masai da Kashi me karfi" murmushi me ciwo nayi domin zaji zafin maganarta "Allah na sane Dani lokaci ne beyi ba Amma da zaran yayi Zan ajiye su.." wani i'rin dariya tayi "ki Haifa mugani!" Juyowa tayi gareshi "Kaikuma ka zauna kana ji tana cin mutumcina har Marin 'Yata tayi sabida bak'in cikin i'ta shekara hud'u da tarewa ta kasa nishi me karfi Wallahi zaka sameni" zubar da abincin tayi ta tattari yaranta suka fita.


"Se ki sake Girka min wani ai" d'agowa nayi na kalleshi "Dake baiwa ce ni ba"


Tattara gurin nayi inna jin zafin maganarta komawa D'aki nayi na barshi Zaune Wayata na d'auka tare da bud'e Data nan muka shiga Hira nida 'Yan group d'inmu Ranan ban mishi girkin dare ba, Karshe Gurin Nafisa yaje ya samu abinci.


***


“Kina wasa sosai aikin zai i'ya lalacewa Ga wannan ki zubawa Mijinki a abunsha Gabanshi zai daina aiki domin muddin aka barshi haka zata i'ya d'aukar Ciki. Je dinka jin yawan bukata Amma Gabanshi baze yi aiki ba, da yazo ze shiga abin zai kwanta ga wannan kwalbar ki Adanashi da kyau karki yard'a ya fad'i kasa karki Kuma ajiyeshi a kasa”..
Bokan ya fad'a mata haka kwalba da maganin ta d'auka tare da godiya ta tafi.


Kwana uku be leko inda nake ba, Ranan na hud'un ne yazo Ashe tafiya yayi karamin jakar daya Zo dashi ya Mika mata "Ga tsarabar ki" Karb'a nayi "Nagode Allah ya Kara bud'i" ajiyewa nayi tare da ci gaba da aiki na "Zan samu abinci?" Ya tambaya Yana matsowa kusa da i'ta kashe computer tayi tare da jawoshi hannu ta tura cikin wandon shi "Nayi kewarki sosai" murmushi nayi "Nima haka" Cikin jin dad'i yace. "dan Allah?" Gemunshi na shiga shafawa "Sosai Pussy na har kuka yake ko zaka tsotsa min naji dad'i tunda baka iya bugawa yadda ya dace?" Girgiza mata Kai yayi "Uhm Uhm Bazan iya ba Amma Zan Miki kokari yau" harara shi tayi "Ni Zan tsotsa maka i'rin na ranan zoka gani"


Na fad'a haka ne kawai sabida na ganta tana leke murmushi nayi najashi jikin bango kayan jikinshi na cire mishi bata San na ganta ba, Nima na cire nawa Yana jingine na tsunguna inna lasan Yan tagwayensa "Washh Allah Nah!" A hankali nake fidda harshe inna tsotsar su Yana ihu "wayyo Zan mutu Hauwaaa" Bananarsa na fara lasan saman inna tsotsewa "Yi hakuri Karki cinye min" yace Yana lumshe i'do sakawa nayi a Baki inna tsotsewa "wayyo dad'i Washh Jiddah nagode Allah ya miki albarka matata" a hankali nake tsotsarshi da sauri Zaina tabar gurin kaman zata fasa ihu jin yadda yake ihu da Kiran dad'i "Wallahi sena maka katangar karfe tsakanin ku Zan kashe ku da ranku"
Tace tare da shigewa d'akin ta.
Abakina ya zuba ruwan da sauri na shiga band'aki na zubar kwance na sameshi a gado kayana na mayar tare da Nufar Kichin


Seda na gama Girkin na shiga band'aki wanka, inna Fitowa na fara tashin sa kwanciya nayi saman shi tare da saka mishi Nono a baki murmushi yayi tare da kamawa Yana cije saman.


"Tashi kayi wanka Magariba na gabatowa"
Janyewa nayi daga jikinsa Cikin kayan daya kawo min tsaraba na saka doguwar Riga iya Cinyata.


Sheda taga shigarta cikin D'aki sannan tazo ta bud'e kulan ta barbad'a maganin Tana murmushi tabar gurin.


A d'akinta yayi magariba Yana idar da sallah yaje ya zuba abinci Fitowa tayi ta zauna kusa dashi kallonta yayi sosai "Kinyi kyau sosai" murmushi ta mishi kafin i'tama ta zuba taci D'akin Nafisa ya nufa Tana Zaune tayi Tagumi Jumana na kwance gefenta "Nafi Lafiya kike" d'an tsaki tayi "Haka kawai banjin dad'i" Zama yayi tare da tab'a goshinta "Kina likita ya Zaki zauna da ciwo ki Sha maganin man" Gyad'a masa Kai tayi "Kadawo lafiya?"
"Alhamdulillah" yace Yana kokarin tab'a ta dakatar dashi tayi "Kaga ka tafi gurin su banson damuwa" mikewa yayi ya fita taje ta kullo kofarta tana Jan tsaki haka kawai Bata jin son ya tab'a jikinta.


Karfe tara ya shigo d'akin tana Zaune tun bayar fitarshi ta kasa tab'uka komai Wani i'rin Yanayi take ji sosai abinda bata tab'a ji ba, Yana shigowa taje ta rumgumoshi shima matseta yayi Yana sauke Ajiyan zuciya Zaina na jikin kofa tana leken su,


Janshi tayi har saman Gado Nan ta shiga mishi wasu abubuwan daya Kara tadashi sosai kasa Jurewa tayi ta kwanta tana sauke numfashi bin jikinta yayi Yana shafa dukiyar fulaninta, Kamo Bananarshi yayi zai saka Nan yaji ya Koma ya kwanta jin shuru ne ya sata bud'e idanunta da sukayi Jaah "Yaki yayi" ya fad'a kaman zai fasa ihu shi kad'ai yasan me yake ji, mirginashi tayi ya kwanta ta hau samanshi Kamawa tayi zata saka taji ya Koma ya sake kwanciya kaman lagwani lumshe i'do tayi hawaye na zubo mata kifa kanta tayi jikinsa hawayenta na sauka a jikinshi shafa kanta yayi cikin sanyi murya yace. "Kiyi hakuri.." katseshi tayi "Arab meke damunka? Dan Allah fad'amin meye matsalarka!" Yana jin saukan hawayenta jikinshi shafa bayanta yayi.


"Kiyi hakuri Wallahi ban sani..." Wani i'rin kuka ta saka tare da sauka a jikinsa "Shi kenan Amma ka sani Bazan iya hakurin zama da kai a Haka ba, in ada na jure a yanzun Bazan i'ya ba, Wallahi Kasan yadda zaka min.." ta fad'i haka tana shirin sauka a gadon. hannunta ya rik'o "Dan Allah kimin wasanni ko zanji sanyi.." a fusace ta kwace hannunta cikin kuka tace "Yadda kake ji Haka Nima nake ji ka barni.."




Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*


FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
PAGE19
i'do kawai ya zuba mata ganin yadda take mishi Masifa “Haka zaki barni?” ya fad'a Yana shirin kamota a Karo na Biyu.. cikin kuka tace "Dan Allah ka barni Mana! Uwar me zan maka? Kana fa Cutar dani Gaskiya Banzan iya Hakurin Ba! Na gaji, Wallahi! Kasan yadda zaka Min" Shuru yayi tare da jawota jikinsa Yana sauke numfashi kanshi yasa tsakiyar Nonuwanta Yana lasansu "Ban tab'a samun Mace me Kawaicin ki ba, a duk matana kin fita daban Dan Allah kiyi hakuri ki zauna dani inna bukatarki a Rayuwata Jiddatuh.. a jikin ki nake samun nutsuwa da kwanciyar Hankali ki temake ni.." kanshi ta Tallafo tana kallonshi Bata jin kalamansa zasu Bata abinda take bukata a Yanzun, kalamansa sunfi Kama dana yaudara sai-de ta bawa wani labarin Halayyar Mijinta, Yanzun nan zai fiskanci Al'amuran ka, Ajima kuwa kare ma yafika daraja Gurinsa.
Cike da tausayinta yake bin jikinta yasan tayi hakuri dashi sosai Ajiyan zuciya ta sauke i'ta tasan yadda take ji. Dan Allah ya rayuwar wasu mata Bazata shiga hatsari ba?, ya Bazamu zefa rayuwar mu cikin masifa da niman jinsin junanmu ba.


Sauka tayi ajikinsa ba tare da tace mishi komai ba, wanka taje tayi tana Fitowa ta iske shi yayi rubda ciki, hannunshi na kasan maranshi kad'an kad'an yake nishi domin ji yake kaman ana soka mishi allura a gurin ganin nishin yaki karewa yasa ta nufeshi Tab'a jikinshi tayi taji zafi juyar dashi tayi "Lafiyar ka?" Ta fad'a tana me hawa gadon Gaba-d'aya hannunta ya Kama yasa kasan maranshi "Kinji yadda nake ji kuwa kaman ana soka min allura.." zufa ya had'a sosai "innalillahi Wai meye matsalarka ne Yallaɓai?”
Lumshe i'do yayi Yana cije leb'enshi "Ban sani ba" Tagumi tayi can tace "Toh ko Zak'i ne ya maka yawa?" Numfashi ya sauke "Bana tunanin haka domin na daina sha" a hankali ta fara shafa maranshi tana dannewa , towel din jikinta ya zame Yana tab'a Qirjinta, kaman wadda aka wura mishi Wuta Haka yake ji, Abin nashi ne ya some mikewa kad'an kad'an Kara matse nononta yake yana Nishi i'tama haka d'inne gaba-d'aya Nutsuwarta ya tafi matse kafarta tayi "Ka barni kawai..!" Ta fad'a tana fad'awa jikinshi Gabad'aya rumgumeshi tayi hawaye na sauka mata Kara tab'a maranshi tayi taji gurin yayi karfi.


"Yah Allah kai me Rahama ne, Allah Kai me gafara ne, Allah Kai me saukakawa ne, Allah Kai mabuwayi ne, Allah kai me jin k'aine. Allah ban had'a kowa da kai ba, Ya Allah kai ka halicci sammai da K'assai Yah ubangiji nayi tawassali da sunayenka tsarkaka Allah ka kawo Mana agaji da mafita Allah ka shiga lamarina da Mijina ubangiji ka tak'aita Mana Allah mun tuba! Allah! Allah mun tuba! Allah inma shiga tsakaninmu Akayi Allah kayi gaggawar juyar da lamarin.." riketa yayi sosai jin yadda take kuka tana addu'a Shi a Karan kanshi yasan tana da mugum zurfin ciki ga hakuri Amma in ranta ya b'aci Tsaf zata wanke shi.


Rarrashinta yake tare da shafa gashin kanta wadda yake jik'e. "Kabarni nayi kuka Mana! Zuciyata kaman zata tarwatse saboda zafi kasan yadda nake ji kuwa? iya tsawon shekarun Nan ban tab'a jin dad'in mu'amularmu ba Meyasa zaka hanani samun nutsuwar Zuci! Wallahi lbrahim Nagaji Gaskiya zan fad'a maka! Nifa macece. inna da Lafiyata!, Taya zaka kashe min rayuwa da Raina? Ka fad'a min me nayi ne Haka? Laifi ne dan na zauna matsayin matarka? Laifine dan Allah ya d'aukaka al'amura na, ko laifi Don na tab'a Komai yake Zama Alkhairi ka fad'a min Mana Kayi shuru kana kallona.."


Wani i'rin mugum tausayinta ne ya kamashi "Ba laifi bane ki daina zargin Haka!.." dakatar dashi tayi "Me kake Nufi NE?" Ta fad'a tana mikewa tare da d'aura towel "Allah na Nan" murmushi tayi sannan tace masa. "Nafika sanin Haka! Nasan da Allah kaga ni Dan Allah zoka fitar min daga d'aki" ta fad'i Haka tana me d'aukar tsintsiya da Faka. "Yau Hauwar Suna kusa kenan..?"


"Koma menene zoka fita" a hankali ya sauka tare da kokarin mayar da kayansa juyar da k'anta tayi gefe domin bata K'aunar Ganinsa Haka ya kammala matsowa kusa da i'ta yayi tare da shafa Qirjinta "Na tafi zanyi kewar ki da kananun abubuwanki kaman yadda kema kike karama Haka komai Naki yake musammam ma Can Gurin Zak'in Nan"


Ya fad'a tare da barin Gurin da sauri da harara ta raka shi.


'Dakin Nafisa ya nufa Nan ya isketa Zaune da laptop d'inta "Nafisa zoki duba lafiyata" mikewa tayi tace "Mi ad damuwarka?" Zama yayi tare da Kamo hannunta "Na kasa tab'uka komai har na fara fiskanta matsala" juyar da k'anta tayi tare da jawo karamin Akwatin aikinta na Gida "kwanta mugani" kwanciyar Yayi Nan ta shiga duba lafiyarshi "Qalau kake masassara kad'ai ke d'awainiya dakai zaka iya tafiya.." tace tare da sauka daga Gadon. "Amma.." Hannun biyu ta had'a "Dan Allah aiki nake zaka iya tafiya gurinsu" ta fad'a Haka tare da maida hankalita Kan abinda take.


"Tsakani da Allah kin zab'i aikin ki akan Al'amura na Nafisa.." murmushi tayi tare da Girgiza masa Kai fita yayi ya nufi 'Dakin Fure'atu tana Zaune ta dasa hoton Marzkhura gabanta domin ba karamin so take ma yarinyar ba, Duk ta rame ta susuce zaiyi magana ta d'auko kofin

Please Login or Register in order to submit comment