Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

can figure out, WHO they really are and let me tell you, until you are BROKEN .
you don't know what you're really made of and it gives you the ability To build yourself all over again,but STRONGER then Ever , And one day,you will tell your story of you over come what you just went through,and the crazy thing is ,is that to you,it will just be a story in your life,but to someone else,it will be guide to help them survive their own life, watarana za ku iya zama taurarin da labaranku zai haskaka rayuwar wasu har ma ya inganta su,kuyi aiki tuƙuru ku zam na musamman abun Alfahari ga kanku har ma da sauran al'umma, sannan ga wani abu da ya kamata muna yi duka ba matan auren ba,kuma ba yan matan kadai ba, kuna amfani da lemun tsami da gishiri ku hada su waje ɗaya kuna goge jikinku kafin shiga wanka da wajen minti goma, zai rabaku da warin jiki sannan zai sa jikinku ya kasance cikin kamshi na musamman ko da baku kasance masu sanya turare ba,hakan tamkar assignment ne,kafin dawowata kowa ya gwada hakan na wata guda,kar amanta fa mussaman hammata,da duk wani lungu da sako na jiki,ya sa kamshin jiki kuma ya gyara ma mutum fata tai kyau tana sheƙi, nayi alƙawarin kyauta ta musamman ga duk wacce jikinta yafi kyau da kamshi."

Tafa mata suka shiga yi suna murna duka, aranar da farinciki Zahra ta bar kauyen nan,Mr Imam ya lura fuskatar ta kasa daina bayyanar da Murmurshi bayan ta shiga mota sun kama hanya ya ce, "wannan Farincikin fa?"


Murmurshi tayi ta ce, "ya za ka ji, alokacin da ka ga al'umma na Murmushi ta dalilinka? Ya za ka tsinci kanka ya yin da kai nasarar daidaita rayuwar wasu? Umm kasan miye? Ko da ace a yau zan kara komawa baya ga rayuwa hakan ba zai taba sa naji cewa na karaya ba,saboda ko ba komai rayuwata ta tada wasu,kaddarata na karamin kwarin gwiwa ne maimakon nukusar dani, na tabbaata a duniya babu nakasasshe sai wanda bai da zuciyar taimako, adalci da kuma jin kan al'umma, yau ina farinciki matuka fiye da tunanin mai tunani, ko da ace wa innan zasu taka mataki arayuwa fiye dani ko ya ninkani ba zan taba jin takaici ko kyashi ba, murna zanyi,farinciki zanyi domin na tabbaatar da cewa na sanya masu kudiri da kwadayin taimakon wasu,zasu taso da zuciya mai kyau,mai albarka da kuma inganci,kullum darasi nake kara samu a rayuwa kuma nake kara jin cewa Allah ne kadai abun godiya ,domin ba zai taba bari rayuwarka ta baci ba sai in har kai kaso."

Kallonta ya yi , alokaci guda tana kuka kuma tana Murmushi.

Mr Imam ya ce, "ba iya jawabanki ba,fuskarki ma kadai ta kara sanar dani wani darasin na rayuwa, baki bari hawaye ya zam silar canjin fuskarki murmurshi ya daina bayyana ba, lokacin da hawayen ke zuwa a lokacin kike kara wani Murmushi na musamman mai tare da ma'anoni da dama , bana da fata agareki a kullum da ya wuce na alkairy ,ba zan gaza ba zan ci gaba da bibiya har ya kai ga ranar da zaki bani damar shiga rayuwarki aranar ban san irin farincikin da zan shiga ba, na tabbaata ranar ta musamman ce kamar yadda kike ta musamman."


Murmurshi kawai Zahra ta kara yi ba tare da ta ce komai ba.

Yana kaita gida ta ce, "Thank You So Much,amman ba zaka shiga ko abinci ka ci ba?"

"Oh a koshe nake And ina da aiki a office ki gaida Anitha da Anushka sai munyi waya."

"Okay Thanks byee byee ." Ta fada dauke da Murmurshi a fuskarta.


Tana shiga Anitha ta tawo da gudu tana.
"Mom ki rufe ido."

Zarah ta ce, "Rufe ido akan me?"

Shagwabe baki Anitha tai tana, "Mom i said you should close eyes please."

Zahra na rufewa Anuska ta tawo da sauri tana, "Surprise."

Zahra na budewa ta ga chocolate irin wanda take so sosai.
Bude baki tayi tana, "awwwn ina kuka samo wannan."

Anuska ta ce, "mu muka yi miki da kanmu da bornvita , we just serch the process a Google,mom are you happy?"

Tsabar farinciki Zahra bata san sanda hawaye ya fara zubowa daga idanunta ba,ta kowanni fanni farinciki,ta bar wani gashi ta kara riskar wani.

Rungumesu tayi tana, "ina farinciki,ina farinciki sosai Yarana, taya ma ba xan yi farin ciki ba Allah ya bani ku? Ina sonku ina sonku,thank you so much."

Chocolate din ta fara sha ,yayi dadi Sosai fiye da zatonta, albarka ta dunga sanya masu tana jin dadi.

Sai da tayi sallah kafin ta dauki wayarta ta kunna data,domin basu gaisa da 5stars ba yau kwatakwata.

Farouk na ganinta Online ya ce, "saura kiris in haye jirgi in tawo Indonesia cikiya na zata ai an sace ki ne,kin san yan gajerun nan suna kasuwa fa tuni za a yi ciniki."

Dariya Zahra tayi ta ce, "Su kuma dogayen mutane farare masu kama da aljanu fa? Ai an fi saurin kasuwarsu ka ga kafin a saidani sai an fara siyar da kai."


Farouk ya ce, "Never ni mai iya siyata ai sai ya shirya inada tsada fa duk bina kuke ina gudu."

"Sai dai wasu su bika fa ban da ni, ka ga bari inje mu gaisa da Friend."

Khalil ta je ta ma magana suna gaisawa, gani tayi ya yi tagging dinta wani waje.

Tana dubawq taga Cooking challenge ne.

Ta dawo Private ta ce, "Wannan fa na manya ne,ina ni ina shiga watakila ko ta karshe ba zan zo ba,kuma kaga Bamu gani kan lokaci ba gobe ne za ayi fa,ina ga duk masu yi ai yanzu sun gama shirya komai da komai."

Dariya Khaleel ya yi ya ce, "ni nasan zaki iya kisa aranki kawai, nina faɗa miki,fatan nasara,zamu tayaki da addu'a kiyi duk abun da ya dace kawai yanzu kije ki bada sunanki a list tunda a Indonesian ne ba wata kasa ba komai yazo da sauki in kin bada suna sai kizo kiyi tunanin abun yi,in kina da bukatar taimako ki mun magana, lokaci bai kure ba har yanzu akwai dama tunda basu rufe daukan participant ba, Oyaa kije."


Haka Zahra taje ta bada sunanta sannan ta shiga nazarin shin me za ta yi daidai nata wanda ba zai fi karfi ba kuma ya yiwu zuwa goben?

Zama tai tayi tagumi.

Anuska ta ce, "me ya faru Mom?"

Zahra ta ce, "na shiga cook challenge ne gobe za ayi kuma na rasa me zanyi , ba lokaci."

Anushka ta tsaya jim tana tunani.

Sai can ta ce, "Potatoes salad Mom."

Tuni zarah ta mike tana" yesss Good Idea let me see ,mu je garden ina tunanin muna da komai acen."

Zuwa suka yi ta diba duk wani kayan bukatan da za ta yi amfani da shi agun, su Attahiru, dankali,albasa, allayawo da tattasai, adaren sai da ta tabbatar da komai ya yi ready tukun ta kwanta barci.

Da safe kuwa tana tashi bayan ta shirya su Anitha ta kaisu skul,kasuwa ta wuce ta siyo kifi da duk wasu abubuwan da babu agidan.

Camern da Khalil ya Turo mata da shi ta kunna kafin ta fara tare da gabatar da kanta da fadin sunan abun da zata fara Potatoes salad

Dankalinta ta fara daurawa a wuta, sannan ta kare dauraye duka kayan miyanta da vegetable.

Attahiru, Tattasai ja green, albasa mai kayan da allayawo dukkaninsu ta yanka kanakanana.

Dubawa tayi ta ga dankalinta yayi daidai dahuwa baiyi danye ba,kuma bai dahu duka ba.

Saukewa tayi ta tsame shi sannan ta juye a bowl.

Sannan ta ajiye agefe.
Wani bowl din ta dauko ta zuba Olive oil, da mayonise wanda ta hada kanta, sannan ta sa gishiri sannan ta juye dankalin ,ta dauko vegetable da kayan miyan duka ta zuba ta juya.

A zahiri ta ce, "Alhamdu Lillah Potatoes salad ya kammala."

Tana gamawa ta koma hada CHICKEN BREAST

Naman kaza ta yanka falele, tasa avocado oil, gishiri dan daidai tasa yaji ma dan daidai.

Butter ta zuba a wani bowl sannan tasa Garlic da parsley ta hada su waje daya ta juya.

Naman ta fara daurawa kan abun Gashi sai da ya ya fara gasuwa sannan ta dauko wannan hadin butter din ta shafa ajikin naman ya karasa gasuwa ta zuba a plate.

Sannan kuma ta dauko strawBerry ta wanki shi tas tasa a blander ta zuba madara, zuma da ganyen na'a na'a sannan tayi blanding, tana gama blanding tasa a jug.

Hamdala tayi aranta tana mai godewa Allah sannan ta kashe cameran,ta zauna ta gyara videon tukun tayi masu sending.

Tana sending ta hau online domin sanar da khaleel .


🥺 *YAU KAM IN BANGA RUWAN COMMENTS BA DA MATSALA YSN DOMIN AKAN FEJINNAN SAI DA KAINA YA FARA CIWO,KO AYI COMMENT'S KO INKI TYPING🚶🏼‍♀️*


[9/14, 6:38 PM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *FREYA*


*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-21

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Ta ce, "DONE na tura amun fatan Alkairi."

"Eheen Good Ma sha Allah All the Best Fatan alkairi na yana tare da ke a kullum a ko ina ai."


"Thank you so much."


Tashi tayi ta jera masu komai a daining.
Ganin lokacin zuwa dauko su Anushka a Skul ya yi,yasata fita ta dauko, dake Madam Zuby ta bar mata suhana tana lura da restaurant.

Suna dawowa sallah su Anushka da Anitha suka yi,kafin Anitha ta ce, "Mom am so hungry." Ta fada kamar za ta yi kuka.

Anushka ma ta ce, "me too Mom zan je restaurant Anty Suhana ta ban food."

Zahra ta ce, "umm Oya dukanku kuje daining kuga surprise."

Suna zuwa Anushka ce ta fara budew tana , "Awwn Potatoes salad." Nan take fuskarta ta canja sai dariya tana washe baki.

Anitha ma tana duba dayan ta ce, "Mom chicken breast, potatoes salad and Strawberry juice Wooo."

Zama tayi tana kokarin diɓa.

Zahra ta zuba masu duka.
Suna cikin ci Anitha ta ce, "Thank You So Much Mom Allah miki albarka yadda muma kike ce mana ko?"

Murmurshi tayi tana girgiza kai, "Yes Amin."

Anushka ma ta juyo ta ce, "Thank You So Much Mom Allah kara miki iya girki da kudi mai albarka Allah yasa kita farinciki,Kuma Allah sa ki samo mana Dad mu ma ko?"

Jikin Zarah ya yi sanyi da maganar Anushka, cikin yanayin tausayi take kallonsu yadda suke kwadaituwa da son ganin ance wannan mahaifinsu ne, ba musu yaran suna cike da kewar mahaifi Mussamman da suka shiga makarantar kowa ya kan bada labarin iyayensa maza da mata,amman su in anzo fannin uba sai dai suyi shiru.

Anitha ce ta katsewa zarah tunani da fadin, "Mom ance kafin mu canja aji speech and prize giving day dinmu kowa sai mom and Dad dinsu sunzo ,mu kam na san ke kadai za ki ko?"


Hawayen da ke kokarin zuba a idanunta tai saurin sharewa kar su gane tare da fadin, "Bana son wannan surutan naku so maza ku ci food ku gama malamin islamiyanku ya zo And kun san Noor zai kiraku zuwa anjima ku yi sauri ko."

Ta fada tare da ficewa afalon.

Dakinta, ta shiga ta kwanta ban da hawaye ba abun da ke zubo mata, Anitha ce ta shigo dauke da kayan lesson jikinta.
Da sauri Zahra ta goge fuska.
Anitha ta ce, "Mom mene ne? Kamar kinyi kuka? Mom kiyi hakuri koma wane ne ya dakeki Ki fada mun zan rama miki ki daina kuka kinji, innaje zan fadawa Malam ya miki addu'a, kiyi murmurshi kinji."

Murmurshi Zahra ta yi ta ce, "Nothing Oh My Aniy aje ayi karatu, byeebyee ina sonku kinji."

"Alright byeebyee Mom love you too."

Jiyo Muryar Anushka tayi tana, "Anitha ki zo mu tafi lokaci na tafiya, byeebyee Mom."

Malamin da zahra ta dauko yana masu Lesson ne yazo nan take ya fara masu karatu.

Zahra kuwa restaurant ta tafi suka ci gaba da aiki ita da Suhana.

Kullum da dare sai Mr Imam yazo gun Zahra sunyi hira ya tafi.

Kwana uku da tura challenge din Zahra,zaune take ta idar da sallar asuba kenan ta ga sako ta email dinta kan cewa tana cikin mutane 20 din da aka zaba cikin mutane 30 na cook challenge za su ci gaba da karawa na biyu online washegari.

Hamdala tayi tana godewa Allah cikin farin ciki ta sanar da 5Stars sunata murna tare da fatan alkairi mussaman Farouk.

Hakan yasa ta kara yin live video na wani girkin ta tura.

Cikin ikon Allah ta kara zama cikin mutane goman da aka zaba za su kara karawa na uku.

Addu'a Zahra take,tana sa su Anushka da Anitha na tayata.

Har aka yi karawa na ukun ta shiga sahun mutane biyar din. Da zasuyi fatawar karshe.

Organizers din da suka sanya challenge din kuwa tun kafin ranar suka shiga bincike kan rayuwar zahra da sauran mutane hudun nan kamar yadda a tsarinsu yake,akan yi bincike domin tabbatar da amsoshin da mutum zai basu, hakan yasa har gun madam Zuby suka je wanda tai masu bayanin komai har labarin su Husnah da ta dau nauyin taimaka masu sai da suka je kauyen suka gani.

Manufarsu na sanya challenge din shine domin farfado da kananun masu girke-girke marasa karfi da kuma sanadin nurkushewar abubuwa da dama na rayuwa a yanzu.

Karawar karshe zasu je can ne an tanadan masu komai acen za suyi girkin gaban alkalai dukkaninsu.


Shiryawa Zahra tayi tsaf tare da sanya rigar girkin da deejerh ta mata Mr Imam ne yazo kaita Anitha da Anushka suka ce, "All the Best Mom."

"Thank you." Ta furta kafin ta shige motar.

Bayan zahra ta shiga ta ga
Kowanni table an ajiye ma kowa abubuwan girki.

Zahra na zuwa nata ta ga Mushroom, heavy cream, cheese.

Ba abunda yazo ranta sai Mushroom Alfredo.
Hakan yasa ta fara kokarin fara girkinta.
Taliyar ta fara zubawa a tafasasshen ruwa.
Ta dauko tafarnuwa ta yanka kanana kanana sannan ta kunna gas ta daura tukuya akai ,tasa butter kafin ta zuba tafarnuwan, tana juyawa, ta zuba heavy cream, da parmasen tasa Mushroom, ta sa gishiri da kayan yaji yan daidai ta juya shi da kyau, sannan ta dauko taliyar da ta tsame ta juye aciki tukun ta kwashe shi s plate, ta kara dan yaji da Parsley,chili, da parmasen.

Ta kammala Mushroom Alfredo dinta kan lokaci.

Ita ce ta karshe sai da aka duba na sauran duka kafin Alkalan suka dawo gareta.

Su uku ne Alkalan hakan yasa biyu suka zauna agefe daya kuma ya tsaya gabanta tare da fara yi mata tambayoyi bayan ta fara girkin.

"Me kike yi na rayuwa?cewar Alkalin.

Zahra ta ce, "Ehto ina girki sannan kuma a yanzu ina kokarin tallafi ga 'ya'ya matan da akai kokarin durkusar da su karkashin wata karamar kungiyata."

"Good kin taba fuskantar wani ƙalubale ne da har kika ji aranki kina da bukatar tallafi ga rayuwar 'Ya'ya mata?"

"Ehto hakane domin na taso arayuwa mai kamanceceniya da irin tasu duk da cewa tawa ma tafi tasu tsanani, amman yanzu Alhamdu Lillah wannan kalubalen shi ne silar daguwata arayuwa."


"Okey,amman meyasa kika zabi da kiyi Potatoes salad da chicken breast a wannan challenge din karo na farko?"


"Shawarar yarana ne hakan domin shi ne abincin da suka fi so, alokacin da naga challenge din ana gobe za ayi ne saura yan awanni so na rude na rasa me zanyi sune suka kawo shawarar hakan kuma nayi."


"Ma sha Allah." Ya furta tare da sauran Alkalan da ke gefen domin zancen ya tabasu yadda ta kasance mahaifiya mai bin. Shawarar Yaranta da kuma girmama ra'ayinsu.


.

Dayan ya ce, "yanzu in akace ba ki ci ba kin samu faduwa ya za ki ji aranki?"

Murmurshi Zahra tayi kafin ta ce, "duk abun da na sani shine komai ana iya nasara kuma ana iya faduwa inna fadi zanji babu dadi araina amman babban darasin shine in duba inda nake da kuskure in gyara domin gaba, domin wata faduwar ita ce nasara,ko ince ita ce mubudin Nasara."

Na gabanta ne ya ci gaba da magana , "In aka baki 3hundred Rupiah me za ki fara yin tunanin yi da shi?"

Zahra ta ce, "gida biyu zan raba, ɗaya insa a kungiyata domin bawa yan uwana mata jari da suke koyan sana'o'i na biyu kuma zan kara fadada restaurant dina."


Murmurshi ya yi dukanninsu suka tashi suka shiga wani daki, tattaunawa suka yi,suka yi Shawarar fidda position din sannan suka fito.

Sunan Zahra aka fara kira da Murmurshi ya iso gareta yana dauko wata takarda ya mika mata tare da fadin "Congratulations you are the third position and here is 5hundred Rupiah fatan Alkairi."


Tsabar murna da farinciki kasa rufe baki Zahra tayi sai murna.

"Thank you, Thank You so much."

Nusy na kwance a cinyar Adams kamar an zabureta ta tashi.

Adams ya ce, "Nusy Are out of your Sense? Miye haka?"

Nuna masa wayar ta tayi tana, "Ka gane wannan?"

Tsayawa ya yi can kuma ya ce, "Kamar Zahra."

Nusy ta gyara zama, "Ehen ita ce fa, ta ci food challenge third position sai bazawa ake ana yaba mata ka ga ikon Allah daman tana raye? Ji yadda ta yi kyau fa oh my God."

Adams ya kama baki can kuma ya yi tsaki, "lallai a kuyar daure ta samu sake, tana raye,tana rayuwa cikin jin dadi har ta samu matsayin bazuwa aduniya bani wayar mu ga."

Adams ya kara duba bayanai na batun kungiya ga kuma restaurant.

Wani irin tsakin takaici ya kuma yi yana, "kamar yadda ta bani mamaki tabbas nima zan bata mamaki ba zan taba barints haka, Mussamman tun da na tabbaatar yarana na duniya ai wani ci gaba ne yazo mun ita kuwa humm." Karasa maganar ya yi yana wata irin dariyar mugunta.



Mr Imam ne ya fara kiranta awaya tukun kafin ta fito ta same shi yana, "congratulations Baby."

"Thank you Dear."

Yana katsewa sai ga kira FAROUK ya hada masu kira duka 5stars.

"Hello Congratulations our celebrity yar guntuwa azo araba kudin nan." FAROUK ya fada.

Dariya zahra ta yi.
Khalil ya ce, "Congratulations madam Allah kara dimbin nasarori."

"Congrats Friend mushroom Alfredo for show innazo Indonesia sai anmun nima na dandana."Haiydar ya fada.

Deejerh ta ce, "Eheen food Master in baka yi magana ba wa zai yi, congratulations Sis Allah kara daukaka."


Cikin dariya Zahra ta ce, "Thank You So Much oll, friend dole in ma ai, wancen dogon ne sai dai hange."

Haka suka ta wasa da dariya har suka katse kiran, Mr Imam ya kaita gida.

Tana zuwa gida da gudu su Anushka suka rugumeta suna congratulations Mom.
Mika mata wani gifts suka yi.

Tana zama ta bude ta ga rigar girki.

Rugumesu tayi tana yi masu kiss.

Anushka ta ce, "From three of us me,Noor And Anitha."

Dauko tablet dinsu tayi Noor yana, "Congratulations Mom."

Zahra ta ce, "thank you Son,Love You."

Kallon rigar Zahra ta yi tana, "amman tayi kyau sosai ina sonta."

Anitha ta ce, "Mom Noor ne ya koya mana,muka saka da kanmu ."

Tsabar farinciki Zahra ta rasa inda zata sa ranta ban fa Hamdala ga Ubangiji ba abun da take.



*IN GA RUWAN COMMENTS😫😫😫*
[9/18, 8:09 PM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *FREYA*


*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-22

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Washegari kuwa kai Tsaye ƙauyensu Husnah ta fara nufa.

Gabadayansu sai da ta basu jari kan abun da kowannensu ke koya na sana'a.

Albarka kuwa ta shata cikin kauyen daga iyayen har yaran daga sa Albarka sai fatan alkairi da godiya.

Ita kuwa aranta ji take tamkar ta sauke wani babban nauyine da ya rataye akanta.


Bayan ta dawo kuma ta ci gaba da shirye-shiryen yadda zata fadada restaurant dinta aka dau

Please Login or Register in order to submit comment