Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abun da kikasa agaba,maimakon maida hawayenki rauni mafi munin da zai iya zama silar durkushewarki,yi ƙoƙarin mai da sa karfi mafi haske da zai daga darajarki a rayuwa,fatan alkairi." Cewar Zahra

Rungumeta Aleesha ta yi tana, "Na gode sosai Mah In sha Allah ba zan bata rayuwata ba,kuma ba zan baki kunya ba, zanyi fatan watarana na kasance cikin wa inda zakiyi Alfahari da su da ikon Allah."

Zahra ta yi Murmurshi, "Da na ji dadin hakan matukar gaske kuwa, Allah ya sada mu da alkairi,i have to go, ki kula da kanki alright?"

Aleesha ta girgiza kai.

"Owk byeebyee kafin na dawo I wish in ganki cikin nishadi kamar kowa."

"In sha Allah mah." Aleesha ta fada tana Murmushi.


Fuska fal damuwa da dimuwa Zahra ta bar cikin kauyen nan a zuciyarta take fadin , "Wannan wacce irin rayuwace? Ka bata rayuwar yara ? Daga irin hakan wasu yaran suke fara bin maza, wasu kuma su koma bangaren less, taya za muyi farinciki bayan ba mu so mu ga kanmu ciki ba? Taya zamu zauna lafiya bayan ba ma yiwa wasu fatan zaman lafiya, ban san ko ina da mafitar hakan ba,amman nayi alkawari in sha Allah ba zan taba bari hakan ya ci gaba da faruwa ba ta kowanni hali ko yanayi I'll figure it out."


Hanya ta kama ko restaurant din Madam Zuby ba ta bi ba ta wuce gida.
Tana zuwa kuwa ta dauki wayarta.

Da Farouk suka shiga hira ya fahimci ranta ba dadi,yana tambayarta ta fara laburta mai duk abun da ke faruwa.

Farouk ya ce, "A ganina wannan ba wani abu bane da ya kamata ki daga hankalin ki,akwai wata kungiya da naga kwanakinnan ana tallata ta a media kungiyace ta karfafa gwiwaan yara mata da suka samu wani nakaso arayuwa,ana karfafa masu gwiwa ana tada su,sannan ana koya masu sana'o'in dogoro da kai,tsarinkan su ya birgeni Sosai domin ko yanayin abubuwansu ya isa ya kawar da duk wata 'ya baragurbin tunanin da ke ranta they are so friendly,kuma suna da reshe a kowacce kasa, sannan suna zuwa ko ina su horar,me zai hana ki sa mesu ku tatattauna kawai suje can kauyen."


Zahra ta numfasa , "Tabbas wannan mafita ce,amman da ji kasan za aci kudi sosai And ni ban da wannan karfin kudin, infact ma ban da hanyar samun kudin biyansu at once."

Murmurshi Farouk ya yi, "ka da ki karaya mana, they are doing it for the good of people ,bana jin zaiyi tsadan da zaki kasa handling kiyi magana da su tare da sawa aranki komai xaiyi daidai in sha Allah."

Zahra ta ce, "Owk let me try ."

Link din yadda zata yi magana da su ya tura mata kai tsaye kafin
ya yi sauri shi ma ya shiga link ya yi magana da shugabar kungiyar kan cewa Zahra zata masu magana Kada su cajeta kudin da ake biya kawai in tayi bayani su ce mata suma zasu tallafa out of 💯 ta biya 10% ,shi zai biya kudin komai.

Zahra na magana kuwa suna mata bayani tayi mamaki tare da jin dadi.

Cikin sauri ta zo tana ba Farouk labari tare da jinjinawa kungiyar.

Murmurshi ya yi azahiri a wayar kuma ya rubuta mata, "na ji dadin hakan congratulations,indai za kiyi abu don Allah ina tabbatar miki da cewa ba za ki taba jin kunya ba."


★★Noor na tashi a barci ya ce, "Dad tashi ka tashi."

Khaleel ya farka yana ya mutsa ido, "meya ya faru boo?"

Noor ya ce, "Na yi mafarkin Mom."

Khalil ya ce, "And then?"

"She said tana missing dinmu,and she pray that Allah ya bani wata momyn, she want us to be happy more than they were we are now."

Khaleel ya yi Murmurshi, "Eheen muma munyi kewarta sosai, Allah sa tana Aljanna, yanzu ka zo mu koma barci ko?"

"Noo Dad,ni yanzu ka fada mun ta ina zan samu wata mom din? I need mom oh oh ."Noor ya fada cikin shagwaba.

Khaleel ya ce, "then you should pray, ka manta in mutum na son abu addu'a yake Allah ya ba shi?"

Noor ya ce, "Yess i Remember."

Karasa maganar ya yi,yana sauka akan gadon.

Khaleel ya ce, "ina za ka ƙarfe 2:am na dare fa."

Noor ya ce, "I will pray, alwala zan yi,inyi sallah, Allah ya bani mom mai sona,kai ma ta soka tana mana abinci."

Bai jira khaleel ya bada amsa ba,ya nufi toilet ya dauro alwala.

Dadduma ya shimfida ya fara sallah abunsa hankali kwance.

Khaleel na jin barci amman ya gagara wani irin sanyi yake ji aransa q azahiri ya furta "Alhamdulillah."

Shi ma alwalar ya dauro ya fara sallar.

A kan daddumar dukansu barci ya kwashe su.


Urs Xayyeesherthou
*FREYA*


*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-18

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Sai da aka kira sallah kafin Khaleel ya farka ya tada Noor ma, suka yi sallah tare.

Suna idarwa Qur'ani suka dauko suka yi karatu , khaleel ya kara ma Noor kafin gari ya fara wayewa suka yi wanka bayan khaleel ya hada masu kayan break.

Noor ya kai Skul kawai ya dawo domin bazai je office ba, zai zauna su karasa tsarin yadda Compaynin 5stars zai Kasance.

Hakan yasa yana kaisa ya dawo.

Ya dau waya kenan zai fara aiki sai ga sallama.
Yana juyowa yaga Theraa, murmurshi ya yi fuska fal mamaki ya ce, "You?"

Karasowa ta yi garesa tana, "Eheen me, ka manta ni ba,ka manta da rayuwata, kana tunanin zan iya daina sonka ne arayuwa?"

Murmurshi ya kara yi ,yana nuna mata wajen zama, "Have a seat First."

"Thank you." Ta fada kafin ta zauna.
Khaleel ya ce, "ban taba tunani ko zaton zan kara ganinki ba arayuwa,tun da muka bar Skul kika koma Malaysia ko na kiraki bana samunki, kowacce hanya nabi don samunki amman ba hali And ko nace zan je ban da address ɗinki."

Theraa ta gyara zama tana, "Ehen amman ai gashi har ka yi aure,har ma da 'Da Xavier ya ban labarin komai And Ina barin Skul na samu matsala na rasa dukkanin bayanaina kwanakin baya Xavier sunje aiki gun aikinmu na hadu da shi, oll dis years am just pray that watarana in ganka, na kasa kula kowa na kasa ba kowa dama,ina rayuwa ne kawai da soyayyarka, ban damu da cewa ada kana da mata ba, ina sonka Khaleel Remember our promise."

Ta karasa Maganar tana durkusawa tare da rike masa hannu.

Khaleel ya ce, "Kin fi kowa sanin ni na fara sonki kafin ki so ne, taya ma zanyi tunanin guje miki bayan kin dawo a lokacin da na fi buƙatar ki? I love you Theraa,i love you with all my heart."

"Really?" Ta fada.

Girgiza mata kai ya yi.

Tashi tayi tana share hawayen da ke fuskarta ta ce, "Thank You so much, zan kwana anan yau gobe zan koma in sha Allah , ina yarona?"

Khalil ya ce, "Alright, Noor na skul sai lokaci ya yi zan je in daukosa."

"Ok let me cook's something for him." Theraa ta fada tana duba inda kitchen yake.

Da hannu khaleel ya nuna mata, yana bada hankalinsa kan waya.

Group din da Zahra ta masu creating ya shiga tare da jawabi.

"Hi Guys, duk da cewa mun gama komai amman kafin fara asalin aiki zan kara mana refreshing dangane da abun da 5STARS EXPENSIVE COMPANY ya kusan, da farko da domin kanmu na biyu kuma domin al'umma, za mu yi aiki ba don muna tunanin abiyamu ko muna tunanin dawowar komai ba, zamu yi taimako daidai gwargwado and ka'idarmu shine duk wanda muka taimaka shi ma ya zam masa wajibi ya taimaki wani,mu tada al'umma kuma mu inganta masu rayuwa,zamuna cire masu kananun karfi duk shekara mu inganta su su tsaya da kafafunsu har suma su tallafi wasu,haka kuma ka da ku manta da cewa dukkanmu nan we are one Family, damuwar kowa ya shafi kowa, akwai bukatar kasancewarmu tare hakan yasa Allah ya hada mu,don haka duk karshen wata uku kafin shekara za muna zama,mu duba wani irin ci gaba muka samu? Wacce irin faduwa aka yi? Duk inda Matsalar take mu nemeta sannan mu gyarata, zan ba da isasshen kudin da zamu sanya a kasuwanci ,sannanmu muyi wa kamfaninmu international register kamar yadda muke from different countries , Niger, Malaysia, Indonesia, Uk, Australia but we will work as one team kamar muna tare kuma ina da tabbacin komai zai tafi daidai In sha Allah."

Haiydar ya ce, "Yess hakan ya yi sosai nima zan bada yadda ya kamata komai ya tafi daidai kamar yadda ka dauki 70% out of 100 na zan dauki 15%."
Farouk ma ya ce" Eheen nima abarmun 15% din I think ba sai an tsaya rabawa ba, Deejerh and Zahra should work for the process."

Daga nan suka gama shirya komai, khaleel na ganin lokacin dauko Noor Skul ya yi ya masu sallama, zarah ma ta ce zata dauko Anitha da Anushka.

Khaleel na fadawa Theraa zai je dauko Noor ya fita.

Har Noor ya fito bakin get kuwa yana jiran Khaleel an dauki Anjali yanata mata gwalo da byebye.

Khalil na zuwa ya ce, "Afternoon Dad,"

Rike masa hannu ya yi yana, "Afternoon boo ,Oya mu je."

Suna zuwa gida kamar yadda Noor ya saba da gudu ya fito a motar zai shiga gida, abakin kofa ya ci karo da Theraa ta bude masa hannu tana Murmushi.

Nan take ya haɗa rai ya tsaya tak.
Theraa ta ce, "Noor bara ka karaso ba? Am waiting oh oh."

Khaleel ya karaso yana, "ba za ka ƙarasa ba? She's ur Aunty."

Girgiza kai Noor ya yi, "Nooo I don't like her." Ya fada yana wucewa ta gefe.

Nan take yanayin Theraa ya sauya ta tsaya tana kallon khaleel wanda ke mamakin meyasa Noor ya yi hakan domin ba dabi'arsa ba ce sam ya ce bai son mutum.

Daurewa yyi yana murmurshi ya karaso ya ce, "Kar ki damu da shi,kin san yaro in bai saba da mutum ba daman sai a hankali kiyi hakuri ko?"

Murmurshi kawai ta yi ta ce, "Okay."

Noor kuwa dakinsa kawai ya nufa ya kwanta akan gado.

Bin bayansa khaleel ya yi, yana shiga ya gansa ya kwanta yana kallon sama.

Zama agefe khaleel ya yi ya ce, "Noor?"

Noor ya dago ya zauna yana, "Yes Dad."

"Abun da kayi yanzu dabi'ce mai kyau? Ka taba ganin an fito an cewa mutum ba asonsa? Is she your mate? Kana so raina ya baci ko? Ko na taba koya ma hakan daidai ne?"Khaleel ya fada fuskarsa ba walwala.

Sunkuyar kai noor ya yi ya ce, "Aa am so Sorry Dad ,ba zan kara ba, kawai i feel like bana sonta ni ma ban san dalili ba,but i promise ba zan kara ba, Sorry,kar ranka ya baci ka ji."

Khalil ya ce, "watakila don yau ka fara ganinta ne kuma baka saba da ita ba, yasa ka ji cewa ba ka sonta, Amman na fada ma ba a fadawa mutum ba ason shi,kuma Antynka ce,so u have to respect her and also love her ka ji ko?"

Noor ya ce, "In sha Allah Dad."

Khaleel ya yi Murmurshi, "Oyyaa muje ka bata hakuri sannan ka ce mata kana sonta ka ji."

Rike masa hannu ya yi suka fita tare.

Suna zuwa ya durkusa gaban Theraa tare da daura hannu ya kama kunnensa ya ce, "Am so sorry Anty, ba zan kara ba,and i love you."

Ya fada hakan amman sam fuskarsa ba walwala.

Ita ko Theraa rungumesa tayi tana kissing dinsa, "Love You too my son."

Tana sakesa ya faki idonta dana khaleel ya goge inda tai mai kiss din.

Abincin da ta girka ta sa mai yana fara ci ya ji sam abincin bai mai ba,hakan yasa ya ce ya koshi zai je daki ya kwanta.

Yana shiga ya dauko Tablet dinsa ya kira Anushka.

Suna zaune da zarah Anuska ta dauka tana, "Hi Noor, Good Evening."

"Evening Anushka, Evening Anitha."

Noor ya fada.

zarah na jin yanayin muryarsa ba yadda ta saba ji ba,ta motsa kusa da su tana, "Hello Noor Evening how are you doing?"

"Evening Mom I'm Fine." Ya fada.

Zahra ta ce, "Mene ne ya faru? Fuskarka ta nuna baka jin dadi is there something wrong?"

Noor ya ce, "Mom ,Dad ya yi fushi dani yau,na ba shi hakuri but i still be upset kuma...

Sai kuma ya kasa karasawa.

Zahra ta ce, "Alright komai ya wuce ai kasan duk wanda zai yi laifi kuma ya bada hakuri Shikenan ya wuce kuma Allah na son haka,na san yanzu Dad ya daina fushi da kai,So just Smile."

Murmurshi ya yi kamar yadda ta bukata.

Ta ce, "Gud boy, byebye kuyi Wasan ku ina da aiki a garden."

Zarah na ta shi Anitha ta ce, "Noor do you no what?"

"Nop." Ya fada.

"Mom munyi shuka a garden din sabon gidanmu harda su flowers, And abun mamakin ko? Kowanne na fitowa da kyau, Mom ta koya mana wani abu, Bawon banana (ayaba) muke yayyankawa in mun cinye mu zuba a ruwa in ya jiƙu sai muje muna zubawa a shukokin just like magic abu suta fitowa da kyau Sosai."

Anushka ta ce, "Yes kuma Mom ma ta ce ana iya goga Bawon banana din Afuska yana gyarawa ya cire wasu datti da kananun gashi."

Noor ya ce, "Wooo daman shukokinmu sunata mutuwa na rasa dalili i will use the process,Thank You So Much,anuna mun videon garden you know I really like vegetables."


Daukan wayan Anuska tayi Anitha na binta a baya suka je garden din suna nunawa Noor.

Anitha ta ce, 'You see Cabbage, pepper, tomatoes, carrots,they are meny oh Oh ."

Noor ya ce, "Awn i just love dis small garden."

Anushka ta ce, "Umm ni fa yau kai da Anitha kun dameni ina so in ma addu'ar da na ji Mom na yi har na iya bata sani ba mu koma cikin gida."

Ta karfe wayar gun Anitha ta shiga.

Tana zama ta ce, "Eheen Bismillahir-Rahmanir-Rahim *Allahu Litifun bi ibadihi yarzuqu man yasha'u wa.....* Ta kakare agun.

Noor ya yi dariya .
"Nasan addu'ar nima Dad dina yana yi kuma ya koya mun adduar samun budine wajen Ubangiji bari ki ji, *Allahu Litifun bi ibadihi yarzuqu man yasha'u wa huwa I'-Qawiyyu 1'-azizi*."

Anushka ta ce, "Yes ita ce."

Hirarsu suka dunga yi suna wasa da dariya.

Tun Noor na gudun Theraa har sai da ya fara sakewa da ita,suka saba saboda yadda take son yara, tana nuna masa so Sosai tamkar yadda take yi wa mahaifinsa,hatta barci ba ya yi sai acinyarta,ta goyasa ta mai wasa sun shaku sosai ita da za ta yi kwana daya akan Noor sai da tayi sati ranar da zata tafi kuwa ya dunga kuka da kyar Khaleel ya rarrashe shi kan cewa xai kaisa gunta shi ma in anyi hutun skul.

★★Zarah nata sauri zata tafi night School Study Center Suna da taron daukan sabin dalibai da aka yi, kasancewar dare ya yi har lokacin ya kure a yadda akasa za a fara taron, fitowarta kenan sai ga Brrst.Danish yazo.

Suna gaisawa ta ce, "ai da ka fadamun zan shiga skul ne yanzu kuma."

Danish ya ce, "Oh oh no problem zan wuce ne daman kawai na ce bari inzo in ga gida kafin in wuce,yanzu sai kizo in rage miki hanya in ba damuwa."

Zarah ta ce, "Ok to na gode."

Suna zuwa daidai da zuwan Mr Imam.
Da sauri ya fito amota yana mamaki da takaicin ganin Zarah da Danish.

Tana ta murmurshi tare da yi masa godiya.
Mr Imam ya kasa hakuri karasowa inda suke ya yi yana, "Madam kin san ke nake jira ko? Kuma an riga an fara taron nan tun dazu?."

Ya karasa maganar yana yi wa Danish wani kallo shi ma ya mai.

Zahra ta ce, "Ok, Byee Danish Thank You So Much za mu yi magana awaya."

Sai da ya tabbatar Zarah ta tafi kafin shima ya bar wajen.

Cikin sauri yaje ya sha gabanta kafin ta shiga cikin class yana, "ya isa! Duk wannan abubuwan sun isa haka,kin fi kowa sanin ina sonki amman kike kula wasu,kin jima da fahimta na sani amman kike kaucewa maganar,bana so in ganki da wani domin ba zan jurewa hakan ba, daga yau ka da in kara ganinki da shi a makarantar nan in ba haka ba kuma zamu samu matsala."

Murmurshi zahra ta yi a bayyane tana, "Shi din ya furta ma cewa sona yake? Ko ni nace ina son shi? Kowa na rayuwa da tsarinsa ne ba wanda ya isa ya shiga tsarin wani."

Karasa maganar ta yi tana wucewa ciki ta bar shi Tsaye.

★★washegari.
Weekend ne kuma ranar zarah zata fara aiki a karamin restaurant dinta da ta bude.

Tun safe take aiki da su Anushka.
Gaɓadaya su Madam Zuby, sun zo.

Sawa tayi aka yi mata sauka sannan kuma ta ce abincin ranar free ne ga kowa ma ya zo ya ci.

Haka kuwa aka yi, Gaɓadaya duk wanda ya ci abincin nan da Snacks sai ya yaba.

Video call suke su khaleel na ganin komai suma suna tayata murna.

Haiydar ya ce, "ni kam babbar damuwata abincin nan ba zan jure kallon mutane na cin abinci ni bana ci ba fa."

Dariya suka yi Deejerh na, "eheen food Master ba."

Farouk ya hango suhana ya ce, "Woo Madam ya za a ayi mun hanyar yarinyar nan ne? Zan iya gyarata fa kalata."

Dariya suka yi dukansu khaleel na, "kowa da damuwarsa ni barci na ke ji um."

Tamkar suna wajen haka aka yi taron tun farkonsa har watsewarsa,kowa na farinciki.

Mussamman shigar da suka yi dukanninsu rigace deejerh tai designing da sunan zarah da tambarin 5stars har Noor da su Anushka sai da suka sa.
*FREYA*


*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-19/20

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

★★Khaleel ya dauko Noor ke nan daga skul sai ga kiran Theraa

Amsawa ya yi, yana, "Madam."

"Yes Naji kawai ina son jin muryarka da Noor Mussamman ma shi oh oh nayi kewarsa sosai."

Murmurshi Khaleel ya yi kawai ya ce, "Alright kawai ki ce kina son jin muryan Ɗanki, Oya Noor Antynka magana."

Karba Noor ya yi yana, "Assalamualaikum Anty Goodafternon."

"Afternoon Noor yaka ke ya skul?"

"Alhamdu Lillah Anty , yaushe za ki dawo? I really Miss You."

"Miss You too Noor,Soon In sha Allah zanzo ko dan in ganka ka ji."

Noor ya ce, "Thank You So Much."

Kiss ta mai ta wayar yana dariya kafin ya mikawa Khaleel.

★★Zahra kuwa karshen wata ya yi, zata je kauyen su Husnah ta duba yadda tsarin masu lura da su yake,da kuma su kansu rayuwar yaran.

Mr Imam ne ya dauketa suka tafi.

Suna zuwa ƙauyen da gudu Husnah da Aleesha suka tawo gareta suna rungumeta.

Kallon Aleesha tai da mamaki domin ta wartsake da kuzaharinta illa wari dake fita ajikinta.

Zahra bata nuna mata hakan ba murmurshi kawai tayi Mussamman yadda taga suna ta aiki, wa inda ake koyawa girki nayi,masu kwalliya nayi, masu dinki da masu koyan yadda ake su sabulu duk sunyi Busy.

Bi tayi tana ta kallonsu tana matukar jin dadi aranta,fannin masu girki taje ta tayasu, lokacin tashin su karfe 4 daidai suka hadu duka waje daya suna gaisawa da Zahra,bayan sun gama gaisawa ta tashi tana yi masu jawabi.

"Ba zan iya misalta farincikin da na tsinci kaina aciki ba ganinku da nai haka yau, bakina ya yi kadan wajen furtawa sai dai fuskata tai kokarin bayyanawa,ba zan gaza ba,kullum shawarata a gareku shine ku ci gaba da jajircewa,ku manta da baya ku kalli gaba, You Know what i truly believe?
That every single person has to go through something,that absolutely destroys them, so they

Please Login or Register in order to submit comment