Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

na karfin hali domin karfafa masu, aranta tausayin yaran nata take ji har cikin ranta matuka.

An fara speech yan bangaren su Anitha ne suka fara kowa zai je ya dau pepper ya duba abun da aka rubuta sai ya yi jawabi akai.

*HOPE*
tana fada sai ta kalli Zahra Murmushin da Zahra tai mata ne ya bata karfin gwiwa.
Ta ce, "
What Does Hope mean?

A feeling of expectation and desire for a certain thing to happen.

So life can throw you some curves, and it's not just the things that you see coming,but sometimes its that you didn't see coming
The hits you out of nowhere the set you back,in such away that it seems like you can't get over it,and you've reached your limit.

And you bandwidth is full.
You already said I can't take another thing, And then out of nowhere, here come something you didn't see coming,and you're in it,and in your homes, somewhere in your heart these words are echoing;
I gonna make it
When you get into a tight spot,and everything goes against you until it seems that you can hold on for a minute longer, never give up then.
As long as you're alive there is hope
You're still alive.
You're are here
Its never too late,and its never too dark,and we can always turn around.
Am telling right now don't giveup
Never giveup tsammani abun da ba kai tsammani a kullum ba domin cimma nasara, wata nasarar na zuwa ne kawai bayan an sha wuya an jure kuma ba a fidda tsammani ba sanya arai komai mai canjuwa ne a kodayaushe."

Ban da tafi ba abun da ke tashi awajen taron nan.

Su Anushka ne karshe tana duba nata takardar ta ga *"IMPORTANT OF FATHER."*
A sanyaye ta furta tana kallon Zahra hawaye na zuba.

Kamar daga sama suka fara jiyo muryan Khaleel yana, "The importance of a father can be seen physically, emotionally, mentally, spiritually, and relationally in a family even if you are not related by blood." ya ƙarasa maganar yana ƙarasawa gareta.

Dago idon da Zahra zata yi ko sai ga Haiydar da Farouk agefenta sun zauna da Noor.

Wani irin karfin gwiwa Anuskha ta ji yayin da Khaleel ke share mata hawaye ta ce, "

A father is neither an anchor to hold us back nor a sail to take us there,but a guiding light who's love show us the way,you are the most important in my life, thanks for everything dad, you mean a lot to me, ina sonka Dad,ina sonka sosai."

Tana karasa maganar ta rungumesa, zahra ma ta hauro da su Haiydar duka suka rungumi juna.
Tafa masu aka shiga yi.

Adams da ke laɓe agefe tsananin zafi da ya ji ne yasa shi kasa hakuri yana kallo 'yarsa na kiran wani Da Dad.

Kurari ya fara da hayaniya yana, "ba zai yiwu ba, hakan ba zai taba yiwu ba,ni nan ubansu ba wani ba,ba zan......
*FREYA*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-29

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Ba zan yarda ba,kuma ba zan taba lamunta."

Gaɓadaya hankulan mutanen ya dawo kanshi Zahra na hada ido da shi gabanta ya fadi a zuciyarta ta ce, "Innallillahi wa inna illar raji un Allah kai mana katangar karfe tsakanin na gari da mugu." Ajiyar zuciya tai kafin ta samu nutsuwar Fuskantar shi.

Cike da mamaki Anitha da Anushka suke kallonsu ganin abun da yake furtawa.
Farouk ne yai karaf yana masa tare da kai masa mari,
Ganin gun taron ya fara hargitsewa Principal dinne ya fito ya dakatar da su tare da fadin su shiga office adaidaita.

Suna shiga Principal ya ce, "da gaske shi din mijinki ne?"

Daga kai Zahra ta yi tare da fadin, "Eh shi ne ada duk da cewa har yanzu da aurensa akaina Amman bana da buƙatar kasancewa da shi atakaice ma bana son ganinsa ko da na second ɗaya ne."

Kokarin daga hannu Adams ya yi zai mareta dukansu sukayi kansa ita ko rike hannunsa ta yi cikin izza tana fadin, "babban kuskuren da zaka tafka arayuwarka yanzu shi ne ka sanya hannunka kan fuskata, ada ka daura ka tsiya yanzu kam ba za ka taba tsira ba domin raunina ba zam nakasata ba,hasalima shi ne karfina da nasarata zan zauna da kaine kawai inda yarda da amincewa ta wanda kuwa ba za ka taba samun hakan ba ko da lokacin da nake numfashin karshe ne." Ta karasa maganar tana sake masa hannu.

Mamaki ya gama bayyana a fuskarshi tunani yake shin wannan Zahran da ya sani ne ko kuwa wata ce?

Cikin karfin hali ya furta," kina da aurena akanki kuma ba zan taba sakinki ba daga ke yar yarana a yau sai dai mu tafi tare." Ya karasa maganar yana kokarin sa hannunsa a jikinta

Khaleel ne ya yi Saurin sakin masa wata hargitsatstsiyar tsawa yana, "kar ka kuskura nace kar ka kuskura yanzu ne kasan daraja da batun cewa matarka ce kuma yara naka ne?"

Principal ya ce, "Ya isa ku yi hakuri ina ganin wannan mafita ɗaya ce kawai a mika wannan case din zuwa kotu daga nan na tabbata kotu za ta yiwa kowa adalci yadda ya dace kuma ya kamata."

"Koma ina za aje dai ba zan saketa ba kuma 'Ya'ya mallakina ne dole abar mun su." Adams ya fada.

Sai a lokacin Haiydar ya yi magana, "duk abun da kake takama da shi zaizo a bayanmu ne don haka kada ka ji komai muna daidai da zamaninka."

Agaban Adams suka fita ba yadda ya iya ,suna fita kuwa ba inda suka nufa sai kotu Zahra ta shigar da kara kan cewa tana so a raba aurenta da Adams kuma ya bar mata yaranta ta ci gaba da raino.

Dukansu tare suka koma gida domin su khaleel sun ce ba za su koma ba har sai sun tabbatar da an karbama Zahra 'Yancinta.

Suna komawa Anuskha ta ce,"Mom."

"Yes." Zahra ta amsa.

"Dagaske wannan mutumin shi ne Dadynmu?"

Zahra ta girgiza kai alamar eh.

Anitha ma ta matso tana, "Mom to Meyasa bai zauna da mu ba anan?"

"Mom baya sonmu ne? Baya zuwa ya yi wasa da mu kamar yadda Dad yake mana." Anuskha ta fada tana nuna Khaleel.

Ganin tambayar nasu ya fara yawa kuma yanayin zahra na kokarin canjawa yasa Khaleel saurin cewa,"yana sonku mana da baya nan yanzu ya dawo maza ku tafi ku nunawa Noor gidanku ko?"

Noor ya tashi yana, "Yes Dad ina so anuna mun garden daman."

Tashi suka yi suka fita tare dukansu.

Khaleel ya ce, "Wani abun dole sai ana kawarwa nasan kina da kwarin gwiwa kuma bana fatan ki bari ta sace, bamu da damar boye masu cewa mahaifinsu ne amman tabbas muna da damar boye masu mummunan halinsa duk da cewa watarana dole za su sani amnan zai fi kyau da girman su kuma da tunani mai zurfi akan su,uba,uba ne ,kamar yadda ba a taba canjawa tuwo suna haka shi ma uba yanzu ba abun da ke gabanmu illa tsara duk yadda wannan abun zai tafi daidai kuma a tsari, akwai brss kamar Wanda Xavier ya taba hadaki tare da shi kwanaki ko."

Zahra ta ce, "Yes Brss Danish."

Farouk ya ce, "Alright yanzu ki kira mana shi mu yi magana kin ga bama da isasshen lokaci Shiyasa muka nemi alfarma a Court a fara case dinnan da wuri ayi abun da ya dace."

Da Okay ta amsa sannan ta kira Brss Danish.

Zuwa dare kuwa sai ga shi yazo gidan

Sun yi magana sosai tare da tsara yadda komai zai kasance har dare ya fara tsalawa Khaleel ya tafi barci sai Farouk da Haiydar ne suka tsaya har aka kammala komai kafin Danish ya tafi.

An kai wa Adams takaddar sammaci kuma shi ma ya tanadi lawyer da komai

An shiga kotu arana ta farko Zahra ta bayyanar da komai ba tare da shakka ko tsoron Adams ba, tare da fadin ba zata iya bar masa Yaranta bane saboda bai san zafin su ba kuma maidasu kasuwanci zai yi ya bata masu rayuwa kamar yadda ya so bata mata ta ta,tana bada bayanai ba abun da ke zuba a idanunta ban da hawaye gaba-daya jikin yan kotun ya yi sanyi matuka domin labarin ya matukar taba masu zuciya.

Adams kuwa sam bijirewa ya yi tare da fadin cewa ita ke kai kanta ga maza ba shi ba wanda har ya yi sanadiyar gudunta kuma a karshe ma gun maza ya tarar da ita wanda ya kara tabbatar mai da cewa yawon iskancinta ta tafi.

Ganin abu ya dau zafi kuma babu mafita yasa kotu daga zaman zuwa gaba kafin kowa ya zo da kwakkwarar hujja.

Har gida su Farouk suka je suka dauko Uncle din Zahra domin ya bada sheda.

A zama na gaba kuwa ya tabbatar masu da cewa duk labarin da Zahra ta bayar dai-dai ne hasalima tafiyarta cewa ya yi ta mutu ne saboda rashin gaskiya.

A karshe ya amince zai saketa amman da sharadin ta ba shi yaransa.
Fur Zahra taki yarda da hakan su khaleel ma suka goya mata baya.

Take aka bada takardar saki ya sanya hannu ita ma ta sanya sannan a ƙarshe kotu ta yanke hukunci kan cewa Yara nasa ne Amman Zahra ce zatana kula da su tunda dai shi ba wata mata yake da ba wacce zata lura da so amman aduk lokacin da ya so ganinsu yana da Right zuwa ya je ya duba yaransa yadda suke da ma lafiyar su.

Ba yadda ya iya haka kotu ta tashi.

Suna fita zasu shiga mota sai ga Mr Imam ya zo.
Ya ce, "congratulations Madam na yi farinciki sosai wallahi da kasancewar hakan tamkar don ni aka yi zan zo gida mu karasa magana anjima in sha Allah."

Murmurshi Zahra tai kawai ta ce, "Okay Thank You So Much."

Kawar da kai Khaleel ya yi, FAROUK na lura da shi ya kalli Zahra yana, "Friend wannan din shi ne wanda kike ban labari ko?"

Zahra ta ce, "Yes shi ne yana da kirki sosai."

"Umm Alright mu dai zamu sha Shagali shi ne namu kawai."

Khalil bai san sanda ya saki wani tsaki ba.

Suna haɗa ido ya kakulo wani Murmushi ya yi.

Bayan sun koma gida kuwa ba inda Haiydar ya nufa sai restaurant sai da ya ci ya koshi kafin ya shiga cikin gidan.

Zahra kuwa fara shirya masu karamin Shagali ta yi na murnar fara shekar 'Yancin da ta jima tana da bukata.

Suna zaune anata hira da dariya ana ciye-ciye sun kira deejerh ta video call sunata tsokanarta tana jin haushi tare da fadin kamar ta tawo yanzu ita ma

Mr Imam ne ya shigo, Khaleel na ganin shigowar sa ya tashi yana kakalo Murmushin dole tare da fadin barci yake ji, barci zai yi,alhalin kuma ba hakan bane.

Yana zuwa kuwa alwala ya yi ya fara nafila.
*FREYA*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-30

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba, Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Farouk ya leƙo dakin ya gansa da mamaki kuwa baiyi barcin ba sallah kawai yake.
Murmurshi ya yi ya koma palourn ya zauna abunsa.

Sun sha hira da Mr Imam sosai kafin ya tafi.

Washegari da safe kuwa da wuri Zahra ta hada masu kayan karyawa saboda Haiydar da kuma su.

Suna cikin karyawa Khaleel zai ma Zahra magana kawai ya ce, "FREEYA.... ganin duka sun jiyo suna kallonsa ya yi saurin datse maganar da ke bakinsa.

Sai da duka suka yi shiru na yan mintuna kafin kafin Haiydar ya katse shirun da faɗin, "Friend duka yau zamu koma fa tunda dai komai ya kammala kada aiki ya tarun mana da yawa ."

Nan take yanayin Zahra ya canja ta ce, "ina ma ace zan ta rayuwa cikinku a kullum ina ganinku ina jin dadi, ina farinciki? Sam bana son rabuwa da ku ko da na second dayane Allah ne kadai ya san farincikin da na tsinci kaina kasancewar ku agidan nan na yan kwanaki."

Cikin zolaya Farouk ya ce, "To ko dai duka mu dawo nan ne mu zauna kina lura da mu."

Dariya suka yi harda zahran.

Khalil ya ce, "ga Noor nan dai an bar miki shi hutu in taronmu na gaba yazo daidai da komawa Skul dinsu sai ki tawo da shi kawai, sai dai anyi hakuri an kara mi ki zafi."

"Zafi kuma? Noor kamar Anitha da Anushka yake aguna babu bambamci ai na ji dadin barinsa da za ka yi matukar gaske."

Sun gama karyawa sai da suka huta sosai suka yi hira kafin kowa ya dau hanya cikinsu, Noor hadda yiwa Khaleel byeebyee yana murna.

★★★bayan sun tafi da kwana biyu sai ga Mr Imam ya kara zuwa gun Zahra tana restaurant amman da yaxo suka koma cikin gida

Su Noor na ganin sa Anushka ta ce, "Ni bana son wannan fa,kuma Mom ta ce wai shi zai zama dadynmu."

"Eh mana kuma ga shi da katon ciki ni bana so ma yana kulani,ba ruwana da shi." Cewat Anitha

Noor ya ce, "Nima bana so yana zuwa gidannan ma fa,yata damun Mom da Surutu mu kuma taki kulamu,ku kawo kunnenku ku ji me zamu masa ai mun iya wayo."

Noor na fada masu abu kunne suka yi dariya hadda tafawa kafin suka tashi suka je palourn.

Suna shiga suka ga zahra na duba wasu takardu Mr Imam kuma ya tashi yana kokarin kunna Tv.

A hankali Anitha taje ta bayan kujerar ta zuro hannunta gaba ta jera wasu kananun allurai.

Tana sawa suka ja gefe suna kunshe baki a laɓe .

Ya gama kunnawa yazo zai zauna yana, "Sweetheart wai ba wani abun taɓa..... Bai karasa maganar ba sai ihu ya tashi cikin sauri yana karkade duwawu.

Mai su Noor za su yi ban da Dariya.

Da sauri Zahra ta karaso tana, "Mene ne ya faru? Wai mene ne ne?"

Kasa magana Mr Imam ya yi kokarin cire alluran da ke wandonsa ya fara yi.

Zahra na gani kamar za ta yi dariya ta kunshe.

Taimaka masa tayi ya ciresu duka aiko ana gama cirewa ya kama hanya ko sallama babu yana huci.

Zahra ta hango su Noor suna dariya bata rai tayi ta kira su, nildown ta fara sa su kafin ta ce, " kune kuka sa masa allurai a kujera ko?"

Tuni Anushka ta fara kuka jiki na rawa ta ce, "Noor da Aniy ne."

Ganin ta bata rai ba alamun wasa yasa su duka suka girgiza kai alamar eh.

Zahra ta ce, "Meyasa kuka yi hakan?"

Anitha ta ce, "Mom we don't love him at all in fact ma mu bama so yana zuwa gidannan."

Zahra ta ce, "eheen don bakwa son shi kawai sai ku cutar da shi? And ba a cewa ba ason mutum, kuma daga yau kar ku kara sawa mutum abun da zai cutar da shi,yanzu da ya shige masa cikin jiki fa? Kuna ganin baku nakasa shi ba? Bana son wannan ba dabi'un yaran kwarai bane kumin alkawari ba za ku kara ba."

Hada baki suka yi suka ce ba za su kara ba sannan suka bata hakuri.

Rungumesu ta yi duka tana fadin, "Alright Ina sonku dukan ku yaran kirki, Allah ya maku albarka."

Hada baki suka yi suka ce, "Amin Ya Allah Thank You Mom."

"Mom kema Allah miki albarka ya baki kudi mai yawa da duk abun da kike so."

Dariya zahra tai ta ce, "Amin nima na gode my Aniy, lokacin magrib ya yi maza azo ayi sallah."

Ta shi suka yi dukan su suka yi alwala harda zahran Noor ya ja su sallah.

Bayan sun idar ta koma restaurant, wani mutum da ya zo cin abinci ta lura kamar yana cikin damuwa zuws ta yi table din da yake ta ce, "zan iya zama?"

Kai ya gyada mata kawai alamar "eh."

Zahra ta zauna ta ce, "ka yi hakuri Allah sa ban takura ma ba, yanayinka ne na ga kanata zufa kamar da wani abun da ke damunka in ba damuwa zan iya sani watakila in iya taimaka ma."

Ya ce, "Basir ne ya addabeni ya addabi rayuwata wallahi nayi maganin asibitin har na gaji babu ci gaba."

"Subhannallah sannu Allah kawo sauki, barin ma bayanin wani magani ka gwada in sha Allah xa adace,ka samu citta,tafarnuwa da gishiri ka hada su waje daya ka daka suyi gari, kullum kana shan cokali daya da zuma da safe,in sha Allah za adace."

Godiya ya mata Sosai kafin ya karasa cin abincin ya tafi.
*FREYA*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-31

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumm zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Tun daga ranar Mr Imam bai kara zuwa gidan Zahra ba sai dai ya kirata awaya ko kuma in yasan ta fita anguwa ya bita inda taje su gaisa.

Su Noor kuwa kullum cikin rigima suke amman da lokacin sallah ya yi komin wasan da suke zasu daina su je sallah ko da Zahra bata ce su yi ba.

Ganin

Please Login or Register in order to submit comment