Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ka ga sai da naji abubuwa da dama wanda banji su ba a baya ina matuƙar son kasar nan."

Khaleel zai yi magana kenan
Mifyaz ya ce, "kar ki damu Madam ai anan din zamu zauna ko?"

Tsaki Khaleel ya yi ba tare da ya ankare ba yana kawar da kai tare da fasa yin maganar da zai yi.
*FREYA*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-39

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Har suka koma gida Khaleel bai kara fadin wata magana ba, a ƙarshe ma WaYarsa ya dauko yana dannawa kawai.

Ganin Mifyaz ya zauna yana fadin sai Zahra ta dafa abinci ya ci kafin ya tafi, Khaleel ya kasa jurewa sallama ya masu duka ya tafi ɗaki ba don ya so ba ya yi sallah sannan ya kwanta.

Tun daga ranar kullum sai Mifyaz ya je gidan duk inda zasu yana tare da Zahra komai za a yi yana nanike da ita.

Khaleel kuwa kullum cikin takaici da zafin zuciya yake, Gaɓadaya ya sauya baya wani sakewa sosai a cikin.

Ranar Farouk , Zahra da Mifyaz suka shirya cewa za ta Engagement da mifyaz.

Karfe taran dare dukkaninsu sunci ado kawai ya yi ado har Khaleel dinma wanda Zeeyter ta sanya shi ba tare da sanin abun da za ayi ba.

Sun zauna dukkaninsu sai ga Zahra da Mifyaz sun shigo,ba karamin kyau ta yi ba domin deejerh ce ta tsara komai na kayan da zasu sa da kuma decorations din gidan.

Gaban Khaleel ne ya yi mummunar faduwa ganin Zahra da shigar Engagement ga kuma Mifyaz a gefe.

Farouk ne ya tashi ya karasa inda suke yana, "Barkanku da zuwa, anmun karfin hali nikam dai kuma na lura guntuwar nan tafi aminta da kai fiye dani ya zanyi? Dole inyi hakuri tunda daman taimaka mata zan yi, ina maka farinciki da samun FREEYA a matsayin mata,ka dace a duniya , Allah ya tabbatar da hakan a lahira,ganin cewa ta aminta da kai,kuma kaima ka aminta da ita yasa muka yanke shawara yi maku baiko ba tare da bata lokaci ba."

Zeeyter ce ta tawo da box mai dauke da Engagement ring ta mikawa Zahra.

Shi ma Farouk ya mikawa Mifyaz.

Duka kowa ya ajiye a gefensa.

Miƙo hannu Zahra ta yi Mifyaz na shirin sanya mata zoben kafin ita ma tasa masa.

Cikin zafin rai Khaleel ya zabura, fiske zoben ya yi a hannun Mifyaz Tare da jan hannun Zahra ya durkusa gabanta, "ba zan iya jurewa,na kasa jurewa,taraiyyarki da wani, auren ki da wani kasancewar ki da wani,kullum cikin cutar da zuciyata nake dalilinki,na kasa gasgata cewa shin zan iya yin rayuwar farinciki babu ke kusa dani,na so daurewa in kawar da komai amman a kullum soyayyarki kara kusanta take da zuciyata,Do you know how much you mean to me? For me, nothing at all stands a chance in front of your happiness. You may meet many people who love you because you are just so adorable, but no one will love you the way I do. If you give me one chance to love you, I will make you realize that I could be the best decision you could ever make, you are Noble Women, Also a Strong woman Real Freeya bana da bakin iya misalta ya jajircewarki take, tabbas ke din ta mussaman ce wacce rauninta ya zam karfinta,kukanta ya zam dariyarta har ma ga al'umma,tun farkon haduwarmu a Instagram zuciyata ta fara sabar mun da soyayyar ki,Don Allah kar ki ce bakya sona Zahra,kar ki gujeni,ina sonki tamkar yarda nake son rayuwata,ina da burin kasancewa da ke kamar yadda nake da bukatar numfashi domin rayuwa,in ana mutuwa akan so,tabbas na mutu a soyayyar ki nikam, ki aminta dani,ki bani dama,Please."

Farouk ne ya yi tafi tare da fadin, "Game Over, Alhamdu Lillah hakan nake fatan gani kuma nake son ji, minjuma muna jiran wannan ranar duk da cewa kai da ita baku san dalilinmu na yin hakan ba, mussaman ita mun sata aminta da Mifyaz ne kawai dole ba tare da sanin dalili ba, Zahra a karo na farko xan nemi alfarma wajen Guntuwar mace,Don Allah ki aminta da Khaleel a yanzu kuyi Engagement kuma ba za ku bar garin nan ba har sai mun daura maku aure da ikon Allah."

Zeeyter ta dafata tana, "Please Friend ki mana wannan alfarmar ka da ki ce a'a."

"Hakan ba karamin kara mana zumunci da aminta zai yi ba,ki tallafa mu kara inganta rayuwarmu."Deejerh ta fada.

Cike da zolaya Haiydar ya ce, "ki taimakawa wannan babban gauron ya fita a sahun su Friend ko zai san ya girma."

Noor da su Anitha ne suka tawo da gudu.
Noor ya rugume Zahra yana, "Please Mom,Ina so in ganki tare da Dad."

Anitha da Anushka ma tare suka ce, "Please Mom,muna son Dad Sosai."

Murmurshi Zahra ta yi ta na gizgiza kai , alamun ta amince domin ba yadda za ta yi irin yadda suka hade mata kai.

Nan take aka bawa Khaleel zoben suka yi Engagement,ban da washe baki ba abun da yake yi tsabar farinciki.

Sai a lokacin Mifyaz ya ce, "Rings are exchanged on the engagement day
Do you know the meaning of ring
It means you are screwed in life
As there is no start or end in the ring
Its the same way a fling
You just can't get out of this mess
You can't leave no and go
Just want to inform you
Know you should well know
That your life will change for sure
Congrats for your engagement
And all the fun galore"

Mika masa hannu Khaleel ya yi,yana, "Thank You So Much Abokin takara."

Dariya dukansu suka yi.

Ranar anyi Shagali sosai, Zeeyter ta sha rawa son ranta da su Noor.

Tun a daren suka fara shirye-shiryen yadda biki zai gudana.

Da ka gansu duka zaka fahimci cewa suna cikin farinciki matukar gaske.
*FREYA*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-40

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba, Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Washegarin
Duk su Farouk sun fice a gidan sun tafi siyayyan biki, harda su Noor sai Zahra da khaleel a gida.

Wanda Zeeyter ce ta tsara hakan su masu wayo su fito domin su samu sararin ganawa,kuma su tattauna kan abubuwan da suka dace.

A kitchen take tana ta kokarin gyarawa, Khaleel ya shigo da sallamarsa, "Assalamualaikum."

"Waalaika salam." Zahra ta amsa tana sakin Murmurshi.

"In shigo?."

"Ehhen wa ya hanaka." Ta fada.

Dariya khaleel ya yi yana shiga ya ce, "Na san halinku ne ai na mata yanzu abu kiris ake jira muyi ace ba muyi daidai ba,so Gwanda in fara kiyayewa tun yanzu ai ko Madam?"

"Gaskiya kam don ni in ka yi kuskure ba sani ba sabo sai na rama."

Dariya ya yi kafin ya ce, "Ina so mu yi Magana daman sai kuma Allah yasa suka fita suka barmu,in da hali in tayaki mu karasa gyaran kitchen Dinnan muje palour mu tattauna."

"Alright ba matsala tom."

Tare suka yi aikin suka gama kafin suka koma palourn.

Khaleel ya ce, "ka fin komai dai ya zam dole in godewa Ubangijina Kuma kema in gode miki,ace jiya baki aminta dani ba,ban san yanayin da zan shiga ba, amman da ke Allah ma ji rokon bawansa ne sai komai ya zo mun cikin sauki,kin san jiya kasa barci na yi duk sona da shi? Na kasa runtsa idona ko kadan a karshe Nafila kawai na dinga yi ina ci gaba da yiwa Ubangiji godiya sai dai Farouk ya farka ya ganni ya mun dariya ya koma,ni kadai nasan yanayin da nake ciki,babu shakka Farouk na mussaman ne,shine musabbabin komai,ban san me zam ce ba amman dai ina kara fada shi din na musamman ne kamar yadda kike ta mussaman."

Zahra ta ce, "Duk da cewa abun ya zo munne tamkar a mafarki amman sai nake jina da ban nama rasa ina zan sa kaina wai da Gaske duk abun nan yake faruwa dani? Za ka zam uba na haƙika ga yarana,in zam uwa ta haƙiƙa ga yaronka? Alhamdu Lillah ita ce kawai kalmar,Kullum Labari na kara dadi,burukan alkairi na kara tabbata,haske na danne duhu sanadin aminta da kaddara ba tare da bijirewa Ubangiji ba, Alhamdu Lillah yau gobe har karshen numfashi da ikon Allah."

"Hakane kam,bama da ishasshen lokaci yadda suka tsara abun nan,yanzu ya kamata muyi setting arrangement shin nina zan dawo Indonesia ko kuwa ke ce zaki dawo Uk?."Khaleel ya fada.

Numfasawa Zahra ta yi kafin ta ce, "Innace ka dawo Indonesia na bi son raina da yawa And ka ma san ba me yiwuwa bane tunda tushen 5stars na Uk,so a tunanina dole ni zan bika maganar restaurant kuma a ci gaba da kulamun da shi A hannun Suhana sai duk karshen wata ina zuwa cen,in mun samu hutu kuma duka da kai da yaran sai mu je can mu dan huta yadda komai zai tafi mana daidai."

Bude baki Khaleel ya yi, yana kallon Zahra, "Ikon Allah kin warware abun da nake yiwa kallon babbar matsala a lokaci guda, maddalla da Freeya jajirtacciya mai dauke da zuciyar sadaukar wa,ina sonki ba zan iya yi miki so kadan ba."

Kallonsa ta yi ta ce, "Really?"

Ya girgiza kai, "Eheen."

"To Amman what about Theraa?"

Khaleel ya ce, "Ta yi aure, ita na fara sanarwa da cewa ina sonki kuma dake nake son rayuwa,ta karfafa gwiwa tare da fadin ba za ta tursasani kan kasancewa da ita ba,a ƙarshe ranar kawai sai ganin hoton aurenta nai ta turomun."

Zahra ta ce , "Alhamdu Lillah." Tana sakin dogon numfashi.

"Kishi ko?" Khaleel ya fada sigar zolaya.

Kafin tai magana sai ga sallamar su FAROUK sun dawo.

Zeeyter ta ce, "Excuse mu shigo ne ko mu koma?"

Dariya Zahra ta yi,"ku shigo mana."

Siyayya suka yi birjiki na dukkanin abubuwan da suke bukata aka fara decoration din gidan.
Farouk ya buga kati ya tatturawa mutane.

Shagalin biki ya kankama anje Uk an dauko Maman Khaleel suna tare da Maman Farouk,Ammien Haiydar ma ta zo.
Ta ko ina Shagali ya kankama Xavier ya zo,Zoe ma Zeeyter da Farouk sun gayyaceta ta zo.

Cikin kwanaki biyu an hada kwarya kwayan Shagali kai kace wanda aka shekara ana shiryawa,hatta kayan da kowa zai sa in halarci bikin 5stars ne suka tsara mai dauke da tambarinsu,na maza,mata,yara da manya.

Ana gobe bikin ranar sa lalle suka hada party da daddare.

Sai da kowa suka je suka yi bitar rawa a ɓoye ba tare da kowa ya gani ba.

Haiydar ne Mc saboda ya ce shi ba zai yi rawa ba kuma an hada dancing compatition.

Khaleel da Zahra
Zeeyter da Farouk
Xavier da Deejerh

Zoe kuma tana taya Haiydar tsara abubuwan.

Noor , Anitha da Anuskha ne suka fara bude fagen rawar gwanin sha'awa yadda Zeeyter ta koyar dasu .

Kafin suma suka fara.

Ammien Haiydar da maman Khaleel ne alkalai.
Maman Farouk kuma Mai duba lokaci.

Duk acikin rawan na su Zeeyter da Farouk ya fi Tsari da kyau mussaman yadda Zeeyter ke yi tamkar ba da jikinta ba, su suka cinye Farouk na ta tsonar su Zahra sun fi guntuwa da angonta iya rawa.

Anci an koshi,anyi hutana an tashi a party lafiya washe gari aka tashi da shirin daurin Aure.

Farouk ne ya zama waliyin Zahra, Haiydar kuma na Khaleel an daura aure komai ya tabbata sannan suka ci gaba da shagalin murnar biki.
*FREYA*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-41

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Bayan kammala biki dukkaninsu sun watse kowa ya nufi kasarsa.

Khaleel da Zahra kuwa sai da suka fara biyawa ta Indonesia ta yi sallama da Madam da su Suhaana tare da danka mata amanar gida da restaurant kwanan su biyu kafin suka wuce Uk.

Suna isa Uk Khaleel sai rawar kai da ɗaukin cewa zai angoce yake.

An gyara masu gidan da cikin dakinsu amman da kansa ya kara shiga ya gyara dakin.

Zahra na lure da shi ta yi kaman bata gani ba.

Su Noor da Anitha kuwa an bazama cikin gida ko ina zagaye suke kawai suna Murna.

Dare ya yi sun ci abinci bayan sallar isha Khaleel ya ce, "Oya Noor, Anitha And Anuskha ku je ku kwanta kar ku manta gobe zamuje in maku registration a Skul din su Noor so kar ku ƙi tashi da wuri, byebye a je a kwanta kuma ayi addu'a."

Noor ya ce, "Umm umm Dad ni bana jin barci kuma a dakin Mom ina so na kwana."

"Yes Dad nima bana ji tare da ku za mu kwanta." Anuskha ta fada.

Anitha kuwa zuwa tayi ta ɗane bayan Khaleel din tana, "Dad mu kwana tare duka ka ji."

Khaleel ya zaro ido.

"Iye? Ku je ku kwanta a dakinku dai gobe zan ma kowa kyauta amman indai baku kwanta ba,to ba abun da zan siya maku kuma ba zan fita da ku ba,ko gidan granny ba zan kai ku ba."

"Ni bana son zuwa ko ina fa Dad nan gidan ina son zama tare da Mom." Noor ya fada.

Khaleel ya rasa me ma zai ce.

Suna hada ido da Zahra tana kokarin tuntsirewa da dariya da sauri tasa hannunta ta rufe baki tana sunkuyar da kai tare da dariyar mugunta.

Tashi ya yi ya ce, "Alright duka ku zo muje mu kwanta."

Tare duka suka hadu a daki ɗaya Khaleel ya kasa barci addu'arsa ɗaya su Noor suyi barci.

Zahra kuwa ban da dariya ba abun da take.

Da kyar suka yi barci.
Yana gani sunyi ya ce, "Madam Help Please ki zo mu bar dakin nan." Yana fada kasa kasa kar su ji.

Zahra ta ce, "ba su yi nisa ba fa zasu tashi?"

Ganin zata bata mai lokaci daukanta ya yi kawai ya nufi dayan dakin tare da direta akan gado.

Romance suka fara gaba-daya sun fara ficewa a hayyacinsu.

Shigowar su Anuskha da gudu ne ya sa su saurin dawowa hayyacinsu.

Tsaki Khaleel ya sake cikin fushi ya ce, "Mene ne ya fito da ku? Wai baku san dare bane? Kuna so in maku duka ko?"

Anitha ta ce, "Sorry Dad Yunwa na ke ji na tashi ban ganku ba shine na tashi su Noor muke nemanku."

Tashi Zahra ta yi ta ce, "Alright mu je in baku abinci ku ci sai ku koma barci and duk wanda ya kara tashi ya fito sai na yi maganinsa."

Fita dasu ta yi ta nufi kitchen ta basu abincin ka fin ta dawo gun Khaleel ban da zufa ba abun da yake.

"Anya wa innan yaran zasu barni kuwa? Zan mai da su gidan granny ina ga don Allah ba zan jure ba."

Kulle kofar dakin ta yi ta karaso garesa tana, "ba sai an kai ga haka ba daga yanzu na san ba za su kuma ba,yau dinma kaine ka janyo kasan yara duk lokacin da suka ga annuna ba a bukatar su sunfi rigima."

Daga nan suka karasa guntun darensu tamkar ko wasu ma'aurata suka biya wa juna buƙata kamar yadda addinin musulunci ya tsara.

Farinciki mara misaltuwa Khaleel ya shiga ya ma rasa ina zai sa ransa don murna,hamdala yake da godiya ga Ubangiji ya na tunanin shin me zai yi domin farantawa Zahra kamar yadda ta faranta mai.

So da kaunarta ya kara shiga zuciyarsa tamkar aranar ya fara ganinta.

Washegari
Da sassafe su Noor suka tashi suka yi wanka suka hada kayan karyawa sannan suka yiwa Zahra da khaleel nocking, mamaki ne ya kama Khaleel ganin yadda su Noor suka kammala komai tun kafin su tashi.

Zahra kuwa ba ta yi mamaki ba domin ta san ta riga ta masu Training din da zasu iya mafiyin hakan.

Suma wankan suka yi tare sannan suka fito suka karya bayan sun karya Khaleel ya daukesu duka zai kai su skul.

Har ya fita ya dawo ya yi kissing din Zahra yana, "I love you."

Ta ce, "Love You too, byebye a dawo lafiya."

Skul din ya kaisu sai da aka gama masu komai kafin ya dawo.

Noor ya hadasu da Angali suka zama Friends duka.

Daga nan Khaleel office ya wuce yana zuwa bayan ya gama duba duk abun da ya dace ya kira Farouk yana fada masa cewa yana son surprising Zahra ya bude mata wani restaurant din anan Uk wanda za tana rolling da kanta.

Farouk ya ce, "Yes kuma fa ka yi tunani,kasan guntuwar matar nan taka ba karamin dadi za ta ji ba."

Dariya khaleel ya yi ya ce, "Ka ji da shi dai,ni yanzu shawara nake nema yadda abun zai Kasance."

"Eheen daman nata na Indonesia ma ai a gida ne ko? Why not ka sama mata wani waje dan daidai da zata bude makarantar koyar da girke-girken kawai? Tun na ga tana da kwarewa akan kowanni fanni na abinci, kuma zata fi jin dadin hakan,infact ma har daliban ya dace asa sai dai ta ga komai ready, zan tsara form din Online sai Gimbiyata (Zeeyter) da Deejerh su zaɓi wa inda suka

Please Login or Register in order to submit comment