Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dace kuma ya ganar da dukkanin iyaye su fahimci sauki nauyin da ke kansu kan yaya na da matukar muhimmanci."

Gabadaya zancen ya tsara iyayen da ke cikin ajin har ma da yaran ban da godiya ba abun da suke yi masa.

Bayan sun gama komai ana shirin tashi ya ce, "To ga talla ban san ko da mai ra'ayi ba Culinary school da ke west London sun bude admissions din su ga duk masu ra'ayi za ana karatu online, Culinary school dai makaranta ce ta girke-girke wacce ake horar da Mutane suyi degree kan girki kowanni iri na fadin duniya, za ku yi karatunku cikin nutsuwa a wayar da ke hannunku sannan in kun kammala za su aika ku internship sannan za abaku certificate dinku na kammalawa wanda za ku iya aiki ako ina kuma za ku iya bude naku bangaren aikin aduk inda kuka so domin kun riga kun zam kwararrun masu girki."

Zahra na ji ta ce za ta yi tana so ta yi rigista.

Aiko ana tashi taje gun Imam Abdullah

Wayarta ya karba ya shiga website din culinary school ya cika mata komai yana Tsokanar ta tana dariya.


★★★suna komawa gida Khaleel ya shiga kitchen sai masu girki, domin Noor ba wani iys cin takeaway yake ba.

Ji yayi gidan shiru babu motsin Noor
Ya kwalla masa kira amman shiru,kusan sau uku yaji bai amsa ba hakan yasa ya fito ya fara dubasa

Kamar wasa Sai zagaya gidan yake amman babu Noor babu dalilinsa .
"Noor ka fito, Kana wasa da Dady ko? Ka san bana son irin wannan wasan ka fito,oyaaa ka fito in baka chocolate dinka ka ji, ga shi nan,Norr."

Ba motsinsa bare sautin muryarsa.


Gabadaya hankalin khaleel ya tashi tun yana iya dubasa har ya kasa ya durkusa bakin get kawai ban da hawaye ba abun da ke zuba a idununsa.



*GARAƁASA,GARAƁASA,Ina kuke masoyana masoya littafaina,wa inda suke son karanta littafaina na kudi basu samu dama ba,ga dama nan ga duk wacce ta shirya na sati guda acikin kashi ɗari na cire kashi hamsin za ki samu dukka littafaina na kudi guda huɗu a naira 500kacal*

1.JAMEEL 200
2.MATAR POLICE 200
3.AMEENATOU YAR KAKA 300
4.ASHE HAKA SO YAKE 300

In an haɗa duka 1000 ne , to na cire 500.

*Ku hanzarta ku biya kada ayi ba ku*

500 Only
Pay Via
1453215759
Access bank
Aisha Abdullahi Sani

Sai ku mun magana ta WhatsApp da Evidence of Payment
08103080717

💃💃💃 *ina son masoyana aduk inda suke*

Urs Xayyeesherthou
[9/3, 5:56 PM] My Number: *FREYA*


*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-14

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★

Jin hannu ya yi a fuskarsa ana share masa hawaye.

"Dad ka daina kuka,ka daina kuka,ke nan inna mutu kuka za ka yi? Ni ka daina bana so hawayen ka yana zuba, ina sonka Dad."

Cikin Sauri Khaleel ya bude ido ya ga Noor a gabansa.
Rugumesa ya yi,yana sauke numfashi.

"Boo ina ka je? Ka san bana so ka yi nisa dani ina ka tafi?"


Noor ya ce, "Lokacin da muke shigowa na ga wata tsohowa abakin get tana zaune,yunwa take ji,shi ne na dauko biscuit da cake dina na skul na kai mata, Dad ina kaine ka ce in naga mutane na son abu kuma basa da shi in basu? Shi ne na je na kai mata, kullum kana ce mun,
One of the most lesson in life,that you should know,is to remember that, to have an attitude of gratitude of humanity, understand where gifts comes from,is not mine its given to me by the grace of God use what i have,use what you have to help others, i used what i have and i help her right?
kuma ta ce Allah ya mun albarka kamar yadda kake fada,na ji dadi sosai."

Kissing dinsa Khaleel ya yi ya ce, "Good boy ina son hakan, nima naji dadi da ta sanya ma albarka yaron kirki, amman ka da ka kara fita ba tare da ka fada mun ba ka ji, Mussamman dare kasan ba kyau yara suna fita waje ko?"

"Yess Dad I'm Sorry ba zan kara ba By the grace of God, amman kullum zanna kai mata cake da biscuit ko? ."

Khaleel ya ce, "Why Not, za kana kai mata, tare ma za muna zuwa, yanzu mu je ka ci food ko."

Daukansa ya yi suka nufi cikin gidan.

Noor yana, "Can't Love You Less Dad."

"Love you too boo."

Suna shiga Khaleel ya zaunar da Noor kan daining ya zuba masu abincin,kafin su fara ci a tare suka ce, "Bismillahir-Rahmanir-Rahim."

Tukun suka fara ci.

Suna kammalawa suka ce, "Alhamdulillah."

Bayan sun gama sai da suka wuta kafin Khaleel ya dauki Noor suka je, suka canja kayan barci.

★★★lawyern da khaleel ya Turo ya zo gun Zahra kuma ta masa bayanin komai, har Husnah ma ta fada masa dukkanin abun da ke faruwa.

Lamari ya kankama domin kuwa za a fara case din a kotu.

Gaɓadaya Zahra ta faɗa duniyar tunani ko ya yau abun zai kasance ko suyi nasara ko kuma ayi nasara akansu.

Addu'a take ta yi aranta, ta fito zasu tafi kenan sai ga Mrs Imam Abdullah ya zo wajen abincinsu.

Bayani ta masa za su tafi kotu ne, ya Ce, "alright daman gunki na zo zan iya kaiku in ba matsala."

Zahra ta girgiza kai alamar ehr

Bude mata gaban motan ya yi ta zauna .
Husna kuma ta shiga baya suka tafi.

Suna zuwa bayan kotu ta bada damar kowanni bangare su gabatar da kansu
Lawyoyi suka fara aikinsu.

Gaɓadaya Mr Alhassan da lawyernsa sun mai da zancen kan cewa ana son bata masa suna ne, wanda suna haɗa ido da husna yake mata barazanar kisa indai ta tona masa asiri, ta gama tsorata sam ta kasa amsa tambayoyin da ya dace.

A haka aka tashi a kotun domin ba wani kwakwaran hujja da za a kama Mr Alhassan, tunda har kotu ta umarci da aje gidansa da company ayi abincike kuma ba asa mu komai ba, an basu kwana goma kafin su dawo wanda aranar in basu kawo hujja ba daga husna har zahra xa a kamasu da laifin yin kazafi domin bata masa suna.

Ganin yadda yanayin Zahra tayi Gaɓadaya jikinta ya muta yasa Imam ya ce, "Zahra adukkan lamarun duniya akwai faduwa kuma akwai nasara,kamar yadda wata nasarar ta ke da inganci haka ma faduwar,babban abun shi ne ka da ki fidda tsammani,ki sa aranki cewa Nasara ko faduwa dukkaninsu ba za su saki faduwa a kasa ba sai da karfin gwiwa ga dukkan lamuran da kika sa agaba, Don't Loss Yor Hope,ba a taɓa cin Nasara har sai an sha wuya,Hope is a such a marvelous thing,it bends,it twists,it sometimes hides,but rarely does it break, it sustains us when nothing else can,it gives us reason to to continue and courage to move ahead,when we tell ourselves we'd rather given in, So kisa aranki cewa komai rintsi, tsanani,dadi da akasinsa komai zai tafi daidai"

Murmurshi ta yi azahiri domin kalamansa ba karamin karfafa mata gwiwa suka yi ba a ta ce, "Thank You So Much."


Sai da suka koma gida kafin Husnah take sanar da Zahra kashedin kisan da Mr Alhassan ya mata wanda har yasa ta kasa magana, nan take Zahra ta kira lawyern ta sanar da shi kuma, sannan suka tattauna kan yadda za ayi su nemo inda ya kai sauran yaran ya boye.


★★bincike suka shiga yi ta kowanni bangare domin nemo mafita kafin kwanakin da aka basu ya dauke.

Zahra na chatting da khaleel suna tattauna Khaleel ya ce, "Yau ina son jin labarin rayuwarki , ba kowanne aboki ya cancanci sannin ainhin labaranmu ba,ban sani ba ko ni na cancanci sani."

Murmurshi Zahra ta yi ta ce, "Why not? Zan fada ma rayuwata har ma da wacce nake ciki yanzu, domin har yanzu ina cikin Fuskantar kalubalen rayuwa amman kuma ina da labarin ba dawa ko da nayi kuka awani bangaren wani bangaren zan yi murmushi."

Nan zahra ta dauko labarinta ta bashi gaba-daya, in masu karatu basu manta ba a farkon feji tarihin rayuwar Zahra ne, to wannan shi ne tarihin da ta bawa khaleel.

Numfasawa ya yi kafin ya ce, "ta wani bangaren tamkar kalubalen mu na rayuwa ɗaya amman kuma da bambanci."

Anan shi ma ya kwace dukkanin tarihinsa da ke fejin farko ya sanar da ita.

Anan Zahra ta fara fahimtar cewa ashe ba mata kadai ke fuskantar kalubale ba harda maza.

Kamar yadda mata ke shan wahala wajen wasu mazajen.
Haka wasu mazajen ke shan wahala wajen matansu.

Zahra ta ce, "na kara jin tsoron duniyar nan tamkar ba zan iya ci gaba da rayuwa a haka ba."

Murmurshi khaleel ya ce, "It's easy to be happy when everything is fine
when you have a place to sleep
When you have a place to eat
your bills are paid
there are people to talk to
places to go
Of course nothing can go wrong
everyone can be happy
when everything is alright
But the true test of the self
When everything goes south
You can't see to understand why
You fall on your knees and you play the victim
Why me?
And why is this happening to me?
You say life is unfair.
But it has been
And it always will be.
So if we learn that,the real Question is when do you stop?
When do you stop feeling Sorry for yourself,And when do you rise?
What can you do, with what you have?
Do that,
Do that,
Do that which makes you more then a person in a bad situation, rise above the pain, use the pain as fuel, and drive into the dark night, for only After driving, can you stop to heal, we might have lost,we might have tired,we might have have failed,
But No matter
Do that which tranforms you,Do that which ignites ta fire in you, Do that which will light up the dark,for there's hope,and whers there's hope, there's Life."

Zahra na ganin wannan rubutun na sa sai ta ji gaba-daya ta samu kwarin gwiwa fiye da baya,irin kwarin gwiwar da bata taɓa samu ba.

Ta ce, "Wooo tabbas kai din na musamman ne,kuma samun aboki irinka alkairi, am so glad yo have you as my friend, Thank You So Much."

Khaleel ya ce, "Never mind,You Need to help so that mu kai ga inda muke son kai wa, ki samo ko da mutum dayane a irin mutane masu yanayinmu and i will fight for the others let makes the company work, we will work and we will help in sha Allah."

Zahra ta ce, 'In sha Allah kuwa."

Aranta sosai take jin farinciki mara misaltuwa wanda ita kanta bata san adadinsa ba.

Suna cikin magana kawai ta hango wani posting na.

Umar Farouk

"Ba zan bari ba, in dai zan yi numfashi to zan yi amfani da baiwata wajen taimakon talakawa mussaman daga ɓangarorin shugabbani marasa imani, masu facaka da dokiyoyinmu wajen inganta rayuwarsu da ta yaranau kawai tare da wofantar da rayuwar talakawa

Ba zai yiwu ba
Ba zai yiwu ba
Kuma ba zan bari ba
Ba zan taba bari ba.
Rayuwata domin al'umma ce kuma zan komai domin al'umma."

Duba profile dinsa tayi ta ga ya rubuta, "If You Love me Just talk to me, i will love you too, Kyakkyawan saurayi kamata sai an tona ake samu,amman ni ina free ina son duk mai sona." A karshe yasa emojin dariya.

Sai da Zahra tayi dariya aranta ta cr daga gani wannan dan comedy ne.

Screenshot page dinsa da posting din Zahra tayi ta turawa Khaleel.

Yana gani ya ce, "Wooo wannan wane ne? Ya hada ɓangarori biyu da yake cikin lissafina zan yi magana da shi yanzu kuwa."

Duba agogon wayarta Zahra ta yi ta ce, "Ok to kuyi magana lokacin tashin Anushka a skul ya yi zan je daukota byeebyee."

Suka rabu.

Zahra na zuwa skul din su Anushka head teachernsu ta ce tana son ganinta.

"Yarinyar nan sam bata da walwala kamar sauran yara,tana da tsoro, rashin magana da kuma rashin son shig a mutane, wanda kuma indai ta ci gaba a haka gaba za a iya samun matsala,kin fi kowa sanin ta da dalilin janyo hakan so You have to work for it, da gani tana da basira amman tsoro na hanata abubuwa da dama a Shawarce ki dunga mata abubuwan da za su sanya ta sakewa kamar sauran yara."


Duniyar tunani Zahra ta fada domin ita ma kanta wannan lamarin Anushka na damunnta aranta ta kudira da ikon Allah yau za ta nemo mafita.

Suna tafiya gida bayan Anushka ya ci abinci tunani Zahra ta fara shin ta ina zata bollowa lamarin,nan take dabara tazo mata.
Murmurshi ta yi ganin cewa ta gama aikinta lectures ma na Culinary school sun gama tun dazu yasa ta dauko Anitha ta zaunar da ita ta kira Anushka ma ta ce, "komai na fada kuna yi, kun ji,are you with me?"

Anushka ta girgiza kai

Zahra ta fara
"What if it's too hard?
I'm gonna push Through!
What if it's too rough?
I'm gonna push through!
What if it's too tough?
I'm gonna push through!
What if you're just too young?
That's Not True!
What if you re not good enough?
That's not true!
Why? Because..
I can do anything that i put my mind to!
I believe in you...
Chin up!
Believe in yourself..
Head high!
Tell me Why.
We push through anything we put our minds to."

Abun mamaki Anushka ta dage tana yi harda dariya tana tsalle da rawa.
Abun da bata taba yi ba arayuwata.

Ci gaba da masu ZAHRA tayi tana mamaki.
[9/3, 5:56 PM] My Number: *FREYA*


*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, Saƙo ne kawai na ke son ya isa inda ya dace_

PAGE-15

_*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*_

_Allahumma munzilal kitabi sari'al hisabi,ihzamil Ahzaba,Allahumma zumhum wazalzilhum🙏🏼_

TALLAH

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!... sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

★★

_Buy your Mtn Data At Affordable Price_
MTN
500mb = 200
1GB = 300
2GB = 550
3GB = 850
4GB = 1150
5GB = 1450

Cal. Whatsapp 07046767662
Chat on Facebook 👇Maryam-Ashner Isma'l Usman
★★
Washegari da Anushka ta je skul sai da gaba-daya malaman suka yi mamakinta, ta zo a sake ga walwala fal ta bayyana a fuskarta.

A karshe ma tara yan ajin tayi lokacin break tana koya masu I CAN DO ANYTHING THAT I PUT MY MIND TO.

Su kansu dariya suke ta yi suna tsalle, maganar na ratsa su kuma suna jin dadin furtawa.
★★

Khaleel kuwa har sun tattauna da Farouk Sosai kuma sun fahimci juna, ya basa dama 💯


Zahra na zaune aba yi masu lectures a Culinary school, Suhana ta zo sai sosa kanta take tana sambatu.

"Wannan amosarin ya ishe ni wallahi ina ga aske kannan zan yi in huta kawai na gaji ni kam,in ta susa kamar wata tsohuwar mahaukaciya."

Zahra na jin ta.
Ta dauko almakashi za ta fara aske kan ta ce , "Aa ki bari."

Ganin an gama lectures din yasa ta ajiye wayar ta taso tana.
"Ba sai kin aske kanki ba, ki samu cocumber kiyi gretin dinsa sannan ki zuba kwai akai da gishiri dan daidai ki hada su waje daya ki kwaba,in kin kwaba sai ki raba gashinki gida biyu ko hudu ma yadda kikasan zai ji ta ko ina, ki goga, sai ya yi kusan minti talatin ki wanke, ki yawaita yin hakan ko na sati biyune in sha Allah ke da amosari sai dai hange, har laushin kai da kyali zai kara miki, in ma ba amosarin za ki iya amfani da zallan kwai kina kwaba shi sai kisa abu kamar robar tirare mai hanyar fita sai ki dunga fesawa akanki zai gyara maki gashi sosai."

Suhana ta ce, "Wooo sister, Thank you so much da yanzu nayi asaran gashi na, duk abun da kika fada mun nayi ina ganin aikin shi, Allah ya saka miki da Alkairi na gode sosai."

Murmurshi kawai Zahra ta yi, ta ce, "Amin na gode."

Komawa tayi Instagram ta duba Khaleel da Farouk ko suna On.

Aiko ta na hawa ta ci karo da Farouk.
"Hey Bro."

"Hello my gurl." Da haka ya amsa mata

Dariya Zahra ta yi ta ce, "am not ur girl oh oh."

"Kar dai ki bari acikinki ki mutu da sona,kawai ki fada kiji dadi."

Dariya Zahra ta kara yi.
"Za dai mu gani."
Shi ma ya yi dariya

Kafin suka fara gaisawa, suna kara tattaunawa kan yadda Khaleel ya masu bayani duka.

Khaleel na hawa on kuwa ya sanar da Zahra kan cewa ya hada Xavier da lawyern Husnah domin fadada bincikensu yadda ya dace.


Can kuwa sai ga lawyern yazo har restaurant gun Zahra.

Ya kara mata bayanin cewa ana daf da samun nasara domin Xavier ya taimaka masu matuka yadda ya dace.

Zahra ta ce, "Ma sha Allah ba abun da zance da ku kam sai dai Allah saka da alkairi na gode sosai matuka."

Barista Danish ya ce, "Kar ki ji komai, kasancewa da ke ma ai wani babban lamari ne,da ace za ki bani dama dana kyautata miki fiye da tunanin zatonki,kin hadu ta kowanni ɓangare."

Murmurshi kawai Zahra ta yi kafin ta kara da, "Na gode sosai."

Tashi ya yi,ya tafi zuciyarsa fal na sake-saken yadda za ayi ya mallaki Zahra, "tun aranar farkon ganinta ta mun,kuma raina ya aminta da ita, ina matukar kaunarta.". Ya furta aransa ya yin da yake kokarin shiga mota.

Suna haɗa ido ta kara sake masa murmurshi tare da daga hannu alamun byeebyee.



Chat suka ci gaba da yi da Khaleel ya ce, "Ga Noor nan yau ya dameni sai na hadasa da Su Anushka sunyi video call, tunda na nuna masa hotonsu ya dage ai kawayensa ne."

Murmurshi Zahra ta yi ta ce, "Why not ka kira ko in kira mu hadasu mana?"

Khalil ya ce, "Ok to Amman bare in connecting ta Tablet dinsa don yanzu Noor ya fara magana ba sauki tamkar famfo."

Dariya Zahra ta yi ta ce, "ai Gwanda haka."

Nan Khaleel ya yi connecting, yana mikawa Noor.

Zahra kuma ta kira Anushka da Anitha suma.

"Hello Anushka, Hello Anitha how are all?" Noor ya fada.

"We are Fine, And You?"
Anuska ta fada tana washe baki, Anitha kuwa tsayawa kallon sa kawai ta yi.

Noor ya ce, "I'm fine Alhamdu Lillah,yaushe za ku zo Uk mu yi wasa tare?"

Kallon zahra Dukansu suka yi donin basu san amsar da za su bada ba.

Zahra ta ce, "Soon In sha Allah."

"Owk Mom in ma baku zo ba zan ce Dad ya kawo ni, ko ni inzo da kaina,ina da wayo zan iya zuwa ko ina har Dad nake ma wayo fa in shanye chocolate in hanasa."

Dariya Zahra ta yi , khaleel ya ce, "Allahumma Yahadikha Son."

Noor ya amsa da, "Ameen."
Anushka ta dauko cake zata sa abaki kenan Noor ya ce, "Stop."

Dukansu suka tsaya kallonsa, ya ci gaba da magana, "Say Bismillahir-Rahmanir-Rahim before eating Everything."

Anushka ta ce, "Bismillahir-Rahmanir-Rahim ." Tukun ta ci.

Dariya ya yi yana tafi ya ce, "Oyaa Anitha mu tafa mata good girl ce."

Tamkar ba ranar suka fara ganin juna ba, hira suka dunga sha, Zahra da khaleel kuwa sai dai su kalli juna suyi murmurshi.

Lokacin sallah nayi Noor ya ce, "Time For Prayer,byee bye Anitha,bye Anuska , don't forget to say Allahumma Antas-salam wa minkas-salam Tabarakhta Ya Zaljalalu Wal-Ikram after each pray And kuna ma Mom da dadynku addu'a nima ina yiwa mom da Dad dina,byeeebyeee, love you all see you letter."

"Thank you,thank you so much, byeebyee." Anuska ta fada
Anitha kuma ta ce, "byeebyee."



Tun daga Ranar Kullum sai Noor da su Anushka sunyi video call, suna kara samun shakuwa sosai kuma yana kara koya masu karatu,daga Anitha har Anushka bakinsu ya kara budewa sosai da magana da nishaɗi, duk da kasancewar su yara amman sam basa wasa da sallah, lokaci nayi ko Zahra bata nan Anuska za ta yi alwala ta yiwa Anitha ma suyi sallah, in suna waya da Noor kuwa Rabi ne hira rabi wasa ne,har khaleel ya turo masu da tablet irinta Noor yadda ba sai sun takurawa Zahra ba, wani lokacin ma har su gama wayarsu ba tare da iyayen sun sani ba.

Gwanin ban sha'awa

Please Login or Register in order to submit comment