Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

YAKIN DUNIYAH LITTAFI PART 1A
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels


SHEKARU aru aru da suda suka shude anyi wata yar karamaR kasa mai suna Askandariya wani kyakkyawan birnine wanda akawatashi damanya manyan gine gine dogaye masu bansha awa da ban mamaki domin duk cikan gidajen birnin iri dayane tsari kasuwanninsu dayane guraran sana o insu iridaya kai hatta kayayyakin sawansu iri dayane kai hatta asiffa inka gansu mazansu damatansu suna kamada juna bakidaya mutanen dasuke rayuwa abirnin Askandariya basuwuce dubu gomaba suna karkashi mulkin wani adalin sarkine mai suna Sarki Musnad lallai al umman birni askandariya suna rayuwane irinta uwadaya ubadaya wadanda kansu yahadu sam bazaka tabajin rikici ko tashin hankali akasarba Abinda yasa mutanen birnin Askandarya komai nasu yazo daya Asalin kasar wani gwarzon tarihine yakafata mai suna Ma aruf asalinsa mutumin kasar Farisane kuma shiyakasance dana na sarkinFarisa Mai suna Abul umma domin yakasance yanada yaya sama da daribiyu matan aure sama da hamsin toshi Ma aruf yana daga cikin manyan yayan sarki Abul umma kuma shine sarkin yakin farisa Sadauki Ma aruf yaziyarci yakoki dari tara da sittin babu wanda bayyi nasaraba wannan daliline yasa Ma aru yazama tauraro mai haske akasar farisa mata da maza basu da abin yabo face Ma aruf wannan daliline yasa wasu manya daga cikin yayanSarki abul umma sutsani Ma aruf kuma sudaura damaran ganin bayansa sunsha dana mushi tarko amma sai yatsallake ananan sai sarki abul umma yafadi yamutu nanfa akafara rigima akasar wanda tahaifar da mummuna zubda jini domin jamar gari dadama sun rantse babu wanda zai mulkesu face Sadauki ma aruf inda dayawa da yan uwansa masamman mata suna goyan bayansa amma mafi yawancin yan uwansa maza basa taredashi kuma sunyi rantsuwa koda jama arbinnin farisa zata kare tobazasu taba yarda Ma aruf yamulki kasar Farisaba koda Ma aruf yalura lallai inhar yanacikin kasar farisa tokuwa yaki akasan bazaitaba karewaba kuma amatsayinsa na sarkin yakin farisa baidace yaisanadiyar salwantan rayukan jama arsuba saboda haka yashirya shirin hijara daomin yainisa dakasar domin samun zaman lafiya saboda haka yashirya tafiya inda yaya mata daga danginsa casa in da mazaje hamsin da abokan arxiki maza da mata mutum dubu biyu sukai rantsuwa duk inda Ma aruf yashiga lallai koda wutane zaifada suna taredashi saboda haka Ma aruf yabarkasan farisa da magoya baya sama da dubu biyu inda yai yammacin duniya yaketa tsakiyar duniya sai da yaba duniyar mutane tazara yatun kari wajan yajuju wama juju tabbas yasha gwagwarmaya yayi yake yake yahadu da masifu kalakala kafin ya isa inda yai nufinzuwa sannan yayada zango kuma yagina wannan birni yasamai suna askandariya sannan ashir ya tsare tsare nasarauta da dakuma tsare tsarem aura tayya sabo da haka sai yakasance bakidayansu masoyan junane babu wani mai gaba da wani mutakar kuma asami wani gagararre mainufin kawo fitana akasar dazaran anyi anyi yaki saituwa to hukuncin kisane akansa kuma ahaka suke rayuwa har yanzu da sarki Musnad ke mulki yakasance yanada yaya bakwai MA ARUF MAZRUK MARWAN MASBIR NAZMIR ALFULA MA ARIFA SAI YAR AUTANSU MASDUKA wayanna yara bakwai sune dakaru birniN askandari domin sungado jarumta na asali daga kakansu Ma aruf sannan sunada tsananin hatsa bibanci tayadda suna fasa rundunata aljanu duk girmata sam basu san me akenufi datsoroba tabbas kowani daya acikinsuzai iya yakar tawagar mutane tamum dobu dari batare da sunyi galaba akansaba duk duniya anyi itifaki cewa duk fadin duniya babu birnin da yakai birnin askandariya kyawawan yammata gashi subasa aurad da yayansu gakowa sai mutanen kasansu tabbas bokaye da aljanuda manyan sarakuna sunsha kawo farmaki don damummuna shirin yaki domi samun koda mace dayane nakasar amma basu taba samun daman daukaba kai sarakunan duniya damatsafa da aljanu sunyi kokarin susami daman koda daukan jariya tabirnin askandariya amma yayan sarki Musnad subakwai sunkasa suntsare sunhana duniya wannan dama tirkashi wannan al amari yana mutukar batama sarakunan duniya rai saboda haka sushirya wani gagarumin taro na manya mayan sarakunan duniya guda dari bakwai karkashin jagoranci sarki kissra Sarki HAMMAKA domin sunyi rantsuwa sai kowannensu yamalki mace daga cikin kyawawa yammatan birni askandariya koda ko za amaimaita yakin Duniyaaaaa TO ABOKAINA YAYAKUJI WANNAN LABARIN INHAR YAYI SAUBIYU ZANDINGA TOROSHI ASATI DOMIN KUSAN LABARAN DAYAWA NAKU ISMA,MA IL IBN ABDULLAHI PAMBEGUA YAKIN DUNIYAH PART 1B CicirondaN tarin manya manyaN sarakuna da mashahuran bokaye da gawurtattun jarumai naduniya samma damilyan gomane sutaru aKasar kisra domin sutattauna yadda zasui sumallaki yammatan birnin Askandariya saida adauki satibiyu gawurtattun sarakuna da hatsabiban mutane suna tuttudowa birninkisra tabbas bakin sarakunan da bokaye gami da hatsabiban mutane sun shamamakin abinnin kisra domin duk yawan tarin jamar datake keto wannan birni anasaukesune adaki daya wani makadedan falone wanda kaidakashiga kasan wannan gini badai mutumba saidai aljan kowani sarkida kujerarsa dakuma kujerun yanrakiyarsa haka bokaye haka jarumai gamida hatsabiban mutane tabbas abin yadaurema kowani bakoda yashigo birni kisra kai ganin kowani sarki dasunanshi dakuma sunayen yanrakiyarsa tabbas sarakuna sunsallamama Sarki Hammaka koda ashiga dakin taro sai guri yai tsit bakajin motsinkomai can sai aji tashi ganguna da bushe bushen algaita koda sarakuna da saura mahalarta taro sukai duba izuwa inda wannantambura ketashi sai sukai arbada da Sarki Hammaka shida yanrakiyarsa wasu tsala tsalan yammatane su arba in goma abayansa goma adamansa goma agabansa goma ahagunsa saimasu tambura nadokawa tirkashi yammatannan sundauki hankalin daukacin mahalarta taro domin dayawa daga cikin sarakuna sunjikamar sutashi tashi surungumi yammatannan amma yazama dolesuhakura don tsare mutumcinsu da kimarsu wani abin da yadada kayatar da damahalarta wannan taroshine irin shiganda Sarki hammakayayi tabbas yaci akirashi sarkin Duniya cikin gadara da takama gamida nuna isa ya isa kujarrar da akatanaza donshi yazauna sannan bakidaya yammatannan suzauna bayan kowa yanatsu sai sarki Hammaka yakara mikewa yafara magana cikin izza da takama yaku taron sarakuna da masha huran bonaye da jarumai da hatsabibai naduniya inamuku barka da zuwa birni kisra babukatan dogon bayani domin kowa yasan abinda yataramu shine munaso koda za amaimaita yakin duniya lallai awannan karon yazama dole kowani sarki kowani boka jarumi kohatsabibi sai yamallaki mace na birnin Askandariya wannan dole yanzu muna fagen shawarwari wani sarki yamike yace kamata yayi muhada babbar tawaga mutunkari askandariya zumbur wani hamshakin Boka mai suna Barkuza yamike yace tabbas zakumutu domin tunkarar askandariya gaba da gaba yananufi yaki da yarannan na Sarki Musnad guda bakwai kuma tabbas kowani daya daga cikinsu sunansa mutuwane kuma tsorone mai bantsoro tabbas da tunkaran yarannan gunda muhaka rami mubirne kanmmu wani Sarki maijidakanshi da jida jarumta maisuna Lammamu yamike gami da kwarara ihu ransa abace yafara magane haba mazafa muke bamata tayaya za arika tsoratamu da wasu kananan jarumai guda bakwai suba shaidanuba suba aljanuba lallai zamu tunkari askandariya kum bai karisa maganansa ba wani garjen basamuden sadauki wanda rabin fuskasa akone take bashi dahannun dama anyanketa tundaga kafada idanonsa daya tatsiyaye kwata kwata bashi dakyan gani kaida ganinsa kaga iblishi yamike yai tsawa gami da shekewa dadariya sannan yadaure fuska yadubi sarki Lammama yacekasani lallai wayannan yara shaidanunne acikin mutane kuma aljanune asiffar mutane tabbas hadarinsu yafi nabakar gobara sharrinsu yafi na shaidanun sannan yaceni sunana Sarkin yaki Makau ma ana Dirkan Farisa wohoho asai gurin taro yaitajinjin hayaniya yakaure bakomai ya haddasa wanan hayaniyaba bace sanin masifa da bala in Sarkin yaki makau domin dodon mazane kuma gorzon tarihin duniyane dababu kamarsa to amma annemeshi sama kokasa anrasa sama da shekaru goma harduniya tarubutashi akundin tarihin dunya na matattun jarumai na duniya kawai yau saigashi yau yabaiyana awannan taro dawata mummunan suffa da inbanda yafada babu mai iya ganeshi tabbas ana bukatan ajitabakinsa bayan danhayaniya da kacenace sai gurin taro yaitsit tamkar mutuwa taratsa kowana sauraro Sarkin yaki Makau sarki yaki makau yai gyran murya yace yaku jama ar wannan taro kusani nabacene adalilin kafewa danacewa gami da dagewa nacewa saina malki yamace kuda daya tak daga birnin askandariya tabbas nakusa mutuwa daburina kuma hakan tafarune bisa karo da arangama da mukayi da yar autansu MASDUKA BAkidaya dakintaron amikegami da zazzaro idananu saboda mamaki maganan Sarkin yaki makau namiji uban MAZAJE kAI NIMA NASHA MAMAKI JARUMI KAMARSA ACE YAR AUTANE TASAUYAMARKAMMANI AISAI BAYAN KWANA BIYU NASHAFCE YAKIN DUNIYA PART -1 **C*** Sarkin yaki Makau yacI gaba dacew kusaNI tun inayaro danshekara goma aketafiya dani yaki tabbas na halarci yakoki sama dari uku lokacin inayaro kuma nataka rawar gani awasu yakoki dadama wanda gani masifa da bala in danakeyi yasa sarki Farisa yanadani Sarkin yakin kasan tabbas lokacin da nahaukaragar Sarkin yakin birnin Farisa awannan lokacin sarki yanada wasu burika guda arba in wanda baibani sarautan sarkin yakiba saida nadau alkawarin cewa sai nacika mai burinsa tabbas nabaduniya mamaki yaddan nazamasadaukin maza nazama gagarabadau tayadda sunana yai in akira sai hantar maza takada bankara rikita duniyaba da hallittun duniya saida nacikama Sarkin Farisa burikansa guda talatin da tara awannan lokacin dandan wani karamin yaki dabai wuce na dakaru miliyan ukuba tonikadai nake tunkaransu kuma inyi nasara lokacinda nai nasaran samun daukaka aduniya sai watarana mukebe nida Sarkin Farisa bayan musamu wuri mun zauna ga ababen shanan agabanmu Sai Sarki Ramadu yadubeni yace yakai zakin maza kasani kayi alkawari cewa zaka cikamin burina kuma tabbas kuma kayi iyakokarinka domin acikin alkawuranka saura dayane tak Sarki Ramadu yakalleni gamida kiran sunana yacemin kokasan raguwar cikon burina na arba in daidai nace sai kafada ranka yadade sarki Ramadu yamike yai tafiya taku bakwai sannan yajuyo yaxo daf dani yace yakai sarki yaki makau lallai ina bukatar kaje birnin askandariya kasamomin daya daga cikin yammatan kasaraikoda naji wannan buri na Sarkina sai nazabura namike naitafiya taku bakwai sannan najuyo gami da kwarara ihu wanda saida hankalin duk wani mahaluki dake kasar Farisa yatashi nacema Sarki Ramadu shin ashe kana bukatar mutuwa tace ashe kiyayyane tsakaninnida tabbas bazan iya wannan aikiba sai kawai nacire kambun sarauta namikamai yakarba sannan najuya zanfita kawai sai naji yafashe dadariya sa annan yakira sunana yace yakai makashin maza yanzu maizakacema duniya idan tasami labarin ka aje mukaminka na sarkin yaki saboda kakasacikamin buri koda naji wannan tambaya sai na shiga rudani domin tabbas duniya zataimin dariya kuma sai nanemi gurin zama narasakoda Sarki Ramadu yaga cewa zancensa yakamani sai yai murmushi yace kasani lallai dawulakanci gwara shahada tabbas daka gudu gwara kafadi dan koka fadi tabbas sai kafi yaro suna kuma kasani guduwarka nanufin karushe tarihin jarumtarka aduniya lallai bazaka shiga cikin kundin tarihin jaruman duniyaba adalilin aje sarautanka amma kasani koda kamutu abirnin askanda riya to dolene arubuta tarihinka akundin tarihin jarumai naduniya kodajin haka sai na kara kwarara ihu namikama Sarki hannuna take yamikomin kambun sarautan sarkin yaki namayar akaina sarki ramadu yakamani yarungume yana cewalallai zakai nasara tabbas sai kazama Sahararre aduniya Tundaga wannan rana nashiga bakaina horo namu samman saida nakwana bakwai ina dandanama kaina azaba sannan saida nakwana bakwai adakin tsafina ina halwa koda ranan tafiya tazo sainai shirin yaki kai inkanni saikarantse aljanine naijuguf nai timjim sai Sarki Ramadu yashigo yadafani yace yakai sarkin yaki Makau lallai kasani nikadaine nasanda tafiyarka kuma naima alkawari cewlaillai babuwanda zanfadama har saikadawo inko baka dawoba to har abada babu wanda xai san inda kashiga kodajin haka saina durkusa agaban saikina shikuma yadafa kaina alaman yasamin albarka bat sainabace TO ABOKAINA NIDA BANI DA LAYAR BATA A INA ZANGA SARKIN YAKI MAKAU YAKINDUNIYA PART 1D Sarkin yaki Makau yaci gabadacewa lokacin dana bace ban baiyana ako inaba sai awani kungurmin daji wanda itatuwa da duwatsu sukai maIdanga bakidaya dajin bashida kyangani yadanyi shiru nadan wani lokaci sannan yacigaba da magana yaku taran sarakuna da jarumai gamida hatsabiban mutane kusani atafiyata zuwa Birnin askandariya nafuskanci masifu guda bakwai wanda bakidayansu dakyar nake tserema mutuwa tabbas nakusa mutuwa amma tsananini nisan kwana dakuma cikar sa a sai intsira MASIFA TAFARKO lokacin danacigaba datafiyata awannan daji maitsanani bantsoro inacikin tafiya sai na riski wata hanya tarabe gida uku nanfa lissafina yadame ina tunanin wacce hanya zanbi kawai sainabi dama inacikin tafiya sai narika jin dararraku msrsa kangado takenashiga taitayina sai najuyo dabaya nabi hanyar da taihagu banyi nisa atafiyaba sai naji ankwarara ihu mara dadinji namma saina juyanabi tatsakiya kawai sai naji antakarkare anrankagada guda kai rainayabaci duk da banso infara yaki awannan dajiba Sai nima natakarkare nakwarara guda wohoho ai sai naga wasu kyawawa yammatan aljanu sunbaiya zasukai kimanin su arba in bakidayansu suna sanye dabakaken kaya sai guda daya mai sanye da jajayan kaya nanfa nazubamusu ido cikin takama da nuna isasukariso guna babban cikinsu tace kai samari inazu shi bakasan Sarauniyar aljanu Kubbra taharamtama duk wani dan adam bin wannan hayaba lallai abu mafi sauki shine kakoma baya tabbas inkai haka katsira daga azabarmu raina yabaci nadakamusu tsawa nace kai jinsin junnu lallai yakamata kusan wanene agabanku nine Sarkin yakin birnifarisa Makau kodajin batuna sai yammata aljanunnan sufashe dadariya lokaci guda sukadaure fuska babbar tadubi karamar cikinsu tace Mabaruka mazaki dandanama yaronnan kudarsa tasheko aguje afusace natareta nan mukacame dayaki take masifa tsakanini da mabaruka yaki mai tsanani tabbas nadade ina yaki da aljanu da mutane amma ban tabahaduwa da mayaki maitsananin karfin dantse kamar Mabarukaba tatasani damiyagun hare hare tarikitani tarudani tabbas takusa halakani domin saida taimin yanka uku tsanani zugi da azaban radadi na yankar da mabaruka taimin saida naja baya naitagataga zanfadi sai nai hanzari nasa takobi nakafeta akasa sannan nadogara akanta Maruka tadubeni tai murmushi tace kai sarkin yaki harka gajine tun yaki baije ko inaba wayyo ai wannan kalami na mabaruka sai naji tamkar tawatsamin wutane raina yabaci kamarni Sarki yaki makau mai dakama maza kashi wai yau wata macece kekodani nadaddage nakwarma ihu nadaga takobina sama nagirgizata sama nakarci kasa nafalfala aguje natunkari aljana Mabaruka itama tasheko aguje muka hadu mukai kwaram mucude awuridaya bayan munrabu saikawai aljanunnan suga yar uwansu tabaje akasa Mutacciya wohoho aikoda haka tafaru sai sufusata sukayo kaina afusace nanfa mukacame da azabebben yaki tabbbas aljanunnan namusammanne domin duk hatsabibancina da jarumtata nidake fasa tawaga tajaruma sama da milyan biyu yaugashi yammatan aljanu suna kokari hallakani suntasani dasaradasuka damiyagun hare hare hare tuni suka hadamin jini damajina sunadaf da hallakani sai akaiwani tsawa mai furgitarwa gamida rugugi cik suka dakata Sai gawani kyakkyawan saurayi yabayyana yana bisa toran giwa shida wata kyakkyawan budurwa tsanananin kyan budurwan saida takarama dajin haske kai duk dasara da suka danasha awurin aljanunnan danai ido biyu da buduwannan saida naji namance dakomai jinake tamkar inrugadagudu inrungumeta Sarkin yaki Makau yadubi tarin sarakuna dajarumai yace Shin kokunsan wanene wannan saurayin dakuma budurwan bakidaya akai shiru yai murmushi yace zanfada muko bayan nagama shanshayi TONIMA MADAM TAGAMA ABINCI TACE INJE INCI KARYAHUCE YAKINDUNIYA PART 1E Bayan sarkin yaki Makau yakammala Shan shayinsa sai yai gyaran murya sannan yaci gabada labari lokacin da kyawawan mutunannan sukaraso dabdamu sai naga aljanunnan suja baya kuma sun bace bat saurayin yadiro dagakangiwan inda yakama budurwar yasauko da ita sukaruso gurina saida sukaremin kallo tsaf sannan matashin yacemin kai daga inakake kuma ina zaka sai nai musu karya nace sunana farkam kumani mafaucine saurayin yai dariya yace yakai wannan mafarauci nisunana Nazmir dayadagaci yayan sarkin birnin askandariya wannan kuma budurwatace muna danyawon shakatawane tokasani katsayaa iya farautarka amma idan kawuce iyakarka tabbas zakahalaka domin mafauta suna shigowa wannan daji daniyar farautan yammatammu yai dari yazazzaromin idanu yace duk lokacin dawani yai nasaran sace budurwa daya daga cikin yammata askandariya to sai mutanen duniya sunyi nadama domin tabbas sai mun girgixa duniya kawai sai yadauki budurwan yadora akan giwar shikuma yadaka tsalle yahaye giwar sukai tafiyarsu tirkashi aisai nanemi wuri nazauna nafada cikin tunani bakomai yasanyani tunaniba face ganin inda miyatattun aljanunnan sufurgita daganin Nazmir wani iri hatsabibancin wadannan yara keda shi gashi kuma wai can nakeso inje nasato musu ya ya na girgiza kai nace karo damaza badadi ammafa zankara namike nabi hanyarda Nazmir yabi saida yai kwana biyu da uni uku yanatafiya inacikin tafiya sai nahangi birnin askandiriya dogowar katangace wanda aginata dafarain dutse bakida ankewaye birnin dawannan katanga naduba iyadubawata amma banga kofar shigaba bakidaya katangar anzagayeta babu alamarkofa saida nazagaye katanga saudari amma banga wata alamar kofan shiga birnin Askandariya ba nadauko jakata nafuto da kayan tsatsuba nashiga tsumburikai gamida tsafe tsafe inaneman kofa amma abin yagagara kai koda namatsa sai nanemi birnin askandariya narasa sama kokasa awannan ranan hardare yaraba banga birnin askandariyaba wani abin ta ajibi da ban al ajabi garina wayewa sai naga birnin yabaiyana nanfa mamaki yakamani saikawai nakoma tushen katuwar bishiya naxauna ina jimami abin kada wanda baiyi barciba kawai sai barci yakwasheni saida nakwana biyu inabarci lokacin da nafarka sai nai arba dawani kasurgumin budiddigin kato atsaye akaina nadubeshi sama dakasa naga yayi girmana sau bakwai kawai sai yasunkuceni yadora bisa kafadansa yadauki wata hanya yanausadaji indakasan yadauki dantsako haka yaketafiyarsa sam baisamma yadauki wani mutumba saida mukwana uku munatafiya batare da katon mutuminnan yatsayaba balle yacema zaizauna yahuta arana na hudune mu isa wasu manya manya duwatsu kawai saiga iyalan mutuminnan matansa da yayansa uku bakidayansu sunyi girman uban yajefardani agabansu yace uwar gida kuyi kalaci dawannan karamin halittan nizankoma daji infarouto koda giwane kawai sai yai tafiyarsa yabarni agaban iyalansa wani daga cikin yayan yazaro wata sharbebiyar wuka yanufoni daniyar yayanki rabonsa nanfa nashirya araina koni koshi hankalinshi kwance yadamki cinyata daniyyan yanketa aisai natattare karfina wuri guda najijjiga daya kafan nawa nakaftamar amakogwaro duk girmansa saida yaisama yafado sumamme wayyo lallai nataro balbalin bala ii domin tuni uwan da yaranta guda biyu suzare wasu shafta shaftan takubba sutunkaroni afusace suna ruri Kai faduwar gaba asaran namiji take nazare takobi natunkaresu afusace nanfa mukacame dayaki dukda kankantatasu saida nagallabesu nafutunesu nazamamusu alakakai nadunga shiga takarkashin kafafuwansu inatafkamusu sara bakidayansu saida nakaisukasa nama kai uwarsu lahira nadubi yaran dake kwance akasa kamar ankadabishiyar rimi nakece dadariya nadaga takobi zankaftama dayasara sainaji wani mahaukacin kururu wanda tsananin wannan karan saida iska tai jifadani gefe guda koda natashi sai nai arba da tashin hankali tirkashi namijin katonnanne yadawo dauke dawasu jibga jibga giwaye guda biyu bakiya yasabosu akafada bala iiii aitake nakama kyarma nafar tunanin makomata TOKONI DALABARI KAWAI NAKEJI SAI NAJI BAYANGIDA YAKAMANI NADAN ZAGA ABOKAINA YAKIN DUNIYAH PART 1F Lokaci!nda basamuden katonnan yaga irin barnanda nai,mishi bakidaya nahallaka mai iyalansa sai yakwarara ihu yawatsadda giwayan da yafarauto yasa hannu yayago ciyar giwannan yafalfalo aguje yanufoni afusace tsananai fusata wani bakin hawaye yake zubarwa da hawayen takaici tabbas nasadakar namutu nafudda rai darayuwa saura kiris yai min rufdugu kawai sainaga yataho luu babu alamam karfi ajikinsa tamkar bishiyar da asareta atushe dasauri nakauce domin kar yadanneni haka yafadi rishim akasa tamkar wani giwa wata shahararriya kura yatashi yabulbuleni yarufeni nadaina ganin komai takar anjefani atandu sannu ahankali kurar tayaye nadubi shirgegen mutuminnan saida kasa tarufta nadubi gadan bayansa sainaga wasu murtika murtikan kibiyoyi sama da dari agadan bayansa naga kaina kawai sai na arbada wata tawaga tawasu murda murdan sadaukai kimanin dakaru dubu goma shugabansu wata basamudiyace mace tadubeni tace barkadai Sarkin yakin farisa Makau dan Makau nadubeta nace wacece ke tai murmushi tace nice Gimbiya Zabba u azababbiya yarsaki mazaruru mai mulkin kasar Maizar kuma nata ho wannan bakindajine domin inshiga Birnin Askandariya domin insamama dan una Yarima Tufal matar aure kasani yau shekaran mu uku kenan awannan daji kuma munyi yunkurin shiga Birnin askandarya sau arba in amma bamu taba samun shiga birninba munyi karo da Alfula sau talatin idan muke kafsa yaki da ita amma itakadai saida taimana asaran rayukan mazaje sama da dubu sittin itakadai ta tabbas tunkaran yan Sarkin birnin askandariya tamkar kafada rijayace gaba dubu to amma kasani lallai nayi shiri nashirya tsaf domin babban bokan Duniya Aljani Taukud ibn Maukud yatabbatar min dacewa awannan karan sai munyi galaba akan yayan saikin Askandariya koda ko subakwan zasu tunkaremu wayannan dakaru dakake gani abayani bamutane bane hatsabiban aljanune daga tsinannun muguntattun kuma miya tattu na aljanu tabbas basu sankomaiba sai kyeta sun tsani zaman lafiya sunkasane aljanu mashaya jinin dan adam dakuma aljanunma tabbas suna mutuwa ammakafin kashe daya yana nufi katunkari zaratan dakarun aljanu miliyanguda koda naji haka saina sami natsuwa nace yake gimbiya zabba u lallai inafarin cikin haduwa dake kuma ina rokon alfarma daki amince nabi tawagarki Gimbiya Zabbau tabushe dadariya tace kaida katanaji dabara da hikimar yaki lallai zaga hadu da jaruman Duniya dodanin sadaukai mashahuran mayaka hatsabiban hatsabibai take nashige tawagarta tadubeni tace akwai tawagar mutane dubu arba in daidai suna jraranmu ajikin katangar askadariya suna jiranmu mujera munufi birnin saida mushafe kanaki uku cur sannan mu isa katangar askandariya muhadu da jarumai dubu arba in daga rundunar mutane sannan dubu goma daga tawagar aljanu gani ga kuma gmbiya Zabba u maitake azababbebiya yar mazaruru kinbuyi maza take mufuskanci birnin askandariya haryanxu katangar ashafetake babu kofa babu alamar kofa gimbiya Zabba u azaba takurama katangar idosai tasabi wasu hargi tsatstsu kalmomi da murdaddun maganganu daga tafkin tsafi takewata yar karamar kofa mai kama da bakin rijiya tabude Zabba u tadaga murya tace yaku tawagar aljanu da mutane lallai bakidaya mui azama mushiga Birni askandariya tawannan kofa Dakika siittin garemu kofar zata kulle tabbas duk wanda yabari kofa takulle bai shigaba tabbas yahalaka tirkashi tsananin gudu inda kasan walkiya haka dakarun aljanu da mutane ka ruftawatawannan yar karamar kofa KAI KAI TONI TA INAZANBI BAKIDAYA ALJANU SUTARE KOFAN SAI SHIGEAWA SUKE ATSIYACE WAYYO ALLAH KARFA KOFA TARUFE BAN SHIGABA ayihaku gaskiya yau dan zazzabine yarufeni shiyasa postdaya kawai zakusamu naku ISMA,IL IBN ABDULLAHI PAMBEGUWA070 19035969
####YAKINDUNYA PART 1G****** Lokacinda mushige cikin birnin askandariya saI mutsinci kammu awani kafcecen fili wanda tsakanishi da cikin garin birnin

Please Login or Register in order to submit comment