Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


tabe bakinsa yayi alamar i don't care, ci gaba da gogewa yayi ana haka sai ya ga gashin girar ta da aka liƙa masa shima ya zame gefe guda, tashin hankali a fili ya ce meke faruwa ne wai
Hannunsa ya sa ya ciro gashin girar duka guda biyun nan take asalin jagirarta mai kyau ga tsari ta bayyana,
Natsuwa yayi ya ƙurawa face ɗinta ido sai yaga fuskar ta koma ta mace sak ! Kansa ya gama ɗaure wa sanya gashin girar dana bakin yayi cikin handkchief ɗinsa ya naɗe su ciki ya ajiye gefen bedside drawer ɗinta,
Ya jima yana kallon wannan kyakkyawar fuskar har lokacin bai kawo wa ransa cewa maca ba ce ba sai da yasa hannu ya tumbuƙe hular dake kanta, nan take gashin kanta ya tarwatse ya warwaro har saman shoulder ɗinta mai kyau ga laushin gaske,
Nan fa junaid yayi zuru yana ganin wannan ikon Allah ( wonders shall neva ends)
ganin ta soma motsi zata farka, yasa shi yin wuff ya dira daga saman bed ɗin ya boye abayan curtins ɗin dakin,
buɗe idonta tayi waɗanda suka cika tab da kwalla, sunyi jawur sun ƙanƙance, wani irin raɗaɗi taji a marar ta, gashi sam ba ƙwarin jiki atattare da ita, wata irin kasala ce ta dabaibaye ta a galabaice ta miƙe tana zubar da hawaye, yunƙurawa tayi tare ɗan matsawa gefe nan taga jini malale a saman bedsheets ɗinta ya baci sosai ,
Wani irin mugun bugu xuciyarta tayi mata saboda ita sam batasan jinin menene ba, saboda bata ta6a yinsa ba wannan ne karo na farko a wannan shekarun nata 17years,
lokaci guda ta fashe da matsanancin kuka ganin jini 6aro 6aro na fitowa daga jikinta, cikin kuka take faɗin "innalallahi wa'inna ilaihirraji'un shikenan na mutu wayyo Allah wannan wane irin ciwo ne naji haka, nasan mutuwa zanyi
tashi tayi a firgice tasa hannu ta cire zanin gadon ta nannaɗe sa ta ajiye sa anan,
gaba ɗaya ta fita hayyacinta ta zabure kamar wata mahaukaciya tama rasa me zatayi , cikin toilet tashi ge tana kukan baƙin ciki ,
A jiyar zuciya junaid yasaki, har yanzu ya gaza gasgata abunda idonsa ke ganin masa, shin wanene wannan tukur mai aikin mu ko kowa ? kamar mace nake gani fa, oh my God mafarki nake ko gaske, kodai idanuna ne ke nuba min hakan taya tukur mai aikinmu zai kasance mace !! Ya jefa kansa wannan tambayar
Hannu yasa tare da murxa eyes ɗinsa don yayi comfirming abinda ke faruwa cewa gaskiya ne its not a dream,
yana nan tsaye la6e a bayan labulen yana jiran fitowarta, saboda ya gane wa kansa zahiran abunda ke faruwa ,
Sehrish kuwa tamkar ranta zai fita, saboda tsoran jinin da ta gani ga kuma ƙyanƙyami daya kamata,
cire wandon jikinta tayi sannan ta cire rigar ma, hannu tasa ta balle abunda take matse ƙirjinta dashi tayi wurgi dashi,
ta firgita da ganin yadda jinin yake gangarowa a tsakankanin cinyoyinta kai kace fanfo aka buɗe,
Cikin tsananin tsoro ta ƙarasa gaban fanfo tashiga dambe da jinin nan ita ala dole sai ta dakatar dashi daga fitowa 😟
Tana wanke wa yana sake kwaranyo wa kamar ana ingiza shi,
ganin yaƙi tsayawa yasa ta dakata, ta zuƙunna a wurin tana kuka tayi mai isarta, sannan ta yanke shawarar ta koma cikin bedroom ɗin ta samu wani abu ta cusa, sam ta manta cewa pant ɗinta ɗaya ne kuma ya bace shima, koda me zata sa ?
A haukace ta fito cikin sauri junaid ya rufe idonsa tare da jan labulen ya rufe face ɗinsa, bai jin daɗin tsayawa ba saboda yaga abunda yake haramin agare sa sam babu kaya ajikinta,
Jikinsa ne yasoma kerma nan take yadinga jin zuciyarshi na tashi ynx ya tabbatarwa kansa cewa tukur mai aikinsu zankaɗeɗiyar budurwa ce ba namiji ba, shigar maza kawai take yi saboda wani dalili nata,
buɗe wardrobe ɗin tayi saboda rashin natsuwa duk ta watso da kayan dake ci tashi ga laluben ɗan kyallen da zata sa, wani mayafi ta ɗauko sai da ta riƙe sa gam a hannunta sannan ta tuna cewa bata da pant ɗin da zatasa,
zuƙunne wa ƙasa tayi ta shiga rera wani sabon kukan, gwanin ban tausayi jin har yanzu wannan blood ɗin yana mata flooding a under ɗinta yasa ta koma cikin toilet tana kuka,
Shiga tayi taja kofar ta rufe ...
Ganin ta shige yasa junaid saurin fita daga ɗakin, tafiya yake amma tunanin yadda zai taimaka mata yake yi saboda ya gane cewa akwai abubuwan da take buƙata, amma tayaya? bayaso ta gane cewa ya ganta a matsayin mace, baisan wani hali zata shiga ba,
Maganar abbansu ya tuna a inda ya ke cewa
_aduk lokacin da kuka ga wani na buƙatar taimako, to kutaimaka masa indai kuna da halin yin hakan, a sanadiyar hakan kuma Allah zai agaza muku a lokacin da kuka shiga wani hali na rayuwa,"
Cikin sauri ya hanzarta nufar bedroom ɗinsa , key ɗin motarsa ya dauko tare da kuɗi , sannan cikin gaggawa ya kama hanya ya fita daga main palour ɗin ,
Babu kowa tsit kake ji amma ko'ina akwai haske kamar rana, saboda an ƙawata gidan gaba ɗaya da wasu irin electric bulbs,
Moto park ɗinsu ya nufa buɗe inda tarin motocinsu ke nan, motarsa yayi ya shiga nan take yayi mata key yaja ta,
Sam junaid ya manta cewa security guards ɗin gidan soldiers ne kuma bana wasa ba, kuma ba'a basu iznin subar wani ya fita a wannan lokacin ba kosu fawan dake satar hanya su fita night club su suka san ta boyayyiyar hanyar da suke fita,
Santal ya miƙi titin da zai sada ka da babban gate ɗin gidan, yana isa wasu gabza gabzan sojoji guda 4 suka tunkare sa kamar zakuna,
a dolensa ya dakata da tuƙin ya tsaida motar, jikinsa sai rawa yake yi ba don komai ba sai don uzirin dake gare sa, zuge glass ɗin motar yayi yana kallonsu a yatsine, .
"Where are you going in this darkness night,"? ɗaya daga cikinsu ya tambaya yana kallonsa, banza yayi baice musu komai ba don yasan koya ce ɗin ba barinsa zasu yi ya fita, rigima ce zata tashi ƙarshe suce zasu sanar da Abbansu a tada hargitsin duniya,
jin yayi shiru yasa ɗaya daga cikinsu daka masa tsawa tare da cewa "maza ja mota ka koma gida ƙaramin yaro dakai sai taurin kai,'
Ɗaya daga cikinsu ne ya kwatsa ma wanda yayi masa tsawa magana" stop shouting at him ! he's a young lallashinsa ya kamata kayi ya koma "
xukunno wa yayi cikin lallami ya ce masa "pls go back ba'a bamu izni mubar wanin ku ya fita ba daga gida a wannan time ɗin,'
girgiza kai junaid yayi tare da cewa "am sorry to say i won't go back just allow me to go, duk rigimar da za'ayi sai dai ayi amma ba inda zani i will stay here till u give me the permission to go,'
Ya ƙarasa maganar tare da jingina kansa jikin kujerar motar yana kallonsu fuska adaure"
*_Hafsat Bature_*
~(Boss Lady)~



Page 33-34

Kallon juna suka shiga yi, ganin cewa ya toge yasa ɗaya da cikinsu sake yi masa magana cikin lallami " tell me why do u want to go out ? if u need something i can go and buy it for you ,"
Jin hakan yasa junaid jin sauƙi aransa, hannu yasa ya zaro kuɗi kusan dubu goma ya miƙa masa sannan ya cije ya daure ya ce "pads nake so na mata kwali guda sannan panties dozen ɗaya bansan size ɗin ba amma karya wuce na ƴar 17 years "
tsananin mamaki ne ya kamasu jin yace pad da panties, amma basu ce komai ba saboda baya a tsarin aikinsu fira ko tambaye tambaye da ɗan masu gida,
"Sojan yace shikenan, ka koma ciki nan da 15 minutes sakonka zai iso,
Amsa yayi da cewa "thank you i will be waiting,"
Sannan yaja motar a hankali yayi baya da ita ya karya kwana ya koma ciki,
A bangaren sehrish kuwa tagama galabaita, ta jigata sosai tarasa uwar ubanta , sai faman zarya take tsakanin toilet da bedroom , daga taji ya zubo sai taje ta wanke ta dawo ciki yana ƙara zubowa sai ta koma da gudu tana kuka 😖

Junaid sai faman zagaye zagaye yake yi acikin babban falon yana jiran dawowar sojan da ya aika, sai faman zullumi yake yi gudun kada yarinyar ta halakar da kanta da damuwa saboda ya lura ta tsorata sosai,
Knocking yaji da sauri ya ƙarasa bakin kofan shiga falon , sojan ne ya dawo hannunsa ɗauke da kwalin pads tare dozen na pant kamar yadda ya umarta , hannu junaid yasa ya karba yana zabga masa godiya,
Sergiant ɗin yace "ga sauran chanjin " ko dubu biyar bai kashe ba a siyayyar junaid yace " bana buƙata"
Yana faɗin hakan ya kama hanyar da ɗakin sehrish yake,
murmushi sojan yayi tare da cewa a cikin zuciyarsa "lallaine yaro! iyayenka sun tara ma kana daga zaune kana shan iskar A.C,'
yana faɗan hakan ya juya ya fi ce,
Cikin sanɗa yake tafiya time ɗin da ya isa kofan ɗakin tsawa yayi jikin door ɗin yana sauraren kukanta tana cewa " Ya Allah kadauki raina na huta, narasa me zanyi bansan menene ke faruwa da ni ba, jini ko ina ya ilahi
lumshe idonsa yayi tare da buɗe su lokaci guda, hannunsa na rungume da kwalin pads ɗin ga panties ɗin dake cikin leda asaman kwalin ya haɗa ya rungume a ƙirjinsa,
"Junaid ynx taya za'ae ka kai mata wannan ? Shin zata ji daɗi kuwa idan ta gane cewa ka gane cewa ita maca ce ba namiji ba? mezai faru idan tagane cewa ka ganta acikin wannan yanayin zata ji daɗi kuwa !?
Natsuwa yayi yana sauraran abunda zuciyarsa ke sanar dashi , rufe idonsa yayi tare da cizon red lips ɗinsa yana mai jin takaici gaza shiga yakai mata taimakon gaggawa, ga kukanta da yake ji ba ƙaramin hurting ɗinsa yake yi ba, tausayinta yake ji saboda bata da kowa anan da zai taimaka mata in bashi ba dayasan halin da yake ciki, Allah sarki daɗin uwa kenan da ƴan uwa da ace tana da ɗaya daga cikinsu a kusa da ita da abun yazo mata da sauƙi,

Jin alamar ta shiga cikin toilet yasa shi yin saurin kutsa kai a hankali ya shiga, ya ajiye mata kwalin pads ɗin a saman gadonta abunda bai sani ba sehrish bata da masaniya akan wannan abun daya ajiye mata,
Jin alamar tana ƙoƙarin fitowa yasa shi yin wuff ya fice, a kofar ɗakin ya tsaya yana sauke ajiyar zuciya natsuwa yayi yana sauraran ta taciki,
Sai faman wiping tears take yi, tayi jaga jaga tafita out of sense ɗinsa, har wata ƴar rama tayi ga azabar menstruation ga tashin hankalin blood din dake bleeding a in between legs ɗinta,
dakyar tasamu ta ɗaura wannan mayafin fari mai sharara ajikinta, tsayawa tayi agaban mirror tana lalube lalaube ita kanta batasan me take nema ba kawai burinta tasamu abunda zata cusa a vagina ɗinta ko tasamu yadaina zuba tana cikin laluben nan ,
Karaf idonta ya hango mata kwalin nan da junaid ya ajiye mata a saman bed, ta cikin madubi ta hangosu,
A firgice ta juya tana kallonsu, cikin tsananin tsoro take takawa a hankali tana tunkararsa har ta isa gabansu,
Tsayawa tayi cak tana kallonsu , ledar sama tabi da kallo dayake ta kana iya hangen set na panties ɗin da ke ciki, tabbas tagane cewa pant ne amma tarasa gane wannan madai-daicin kwalin na menene 😥
Karanta jikinsa tayi tare da furta "Dry love" sunan pads ɗin da tagani ajikinsa kwalin kenan,
tunani take wanene ya ajiye mata wannan? anya ba al'janu bane ba? waiwaye ta shiga yi tana kallon gefe da gefenta taga ba kowa sai ita,
Kamar wata sullu6uyo haka ta koma, hannu takai cikin tsoro ta ɗauki ledar panties ɗin ta zaro su tana kallo,
Ba ƙaramin kyau su kayi mata ba, amma bata jin zata iya anfani dasu saboda batasan waya ajiye mata ba,
Ajiyesu tayi sannan takai hannu tasha fa saman kwalin pads ɗin kafin ta janye hannun cikin wani irin yanayi furta " Ya allah ka tsare ni daga sharrin aljanu, ni dama nasan wannan blood ɗin da nake gani bana lafiya bane, ashe sune suka shafe ni,"
Nan tashiga jera wani kukan, duk a kunnan junaid ganin cewa zasu kwana ido a buɗe ga dare yayi sosai kusan ƙarfe 1:00 ynx ,
Cikin kuka ya sake jiyo ta tana cewa "Dan Allah koma wane aljani ne yake hukunta ni akan ƙaryar da nayi na shigar mace a matsayin namiji don Allah ayi haƙuri a haife mun wlh nima ba da son raina nayi ba.." kuka ne yaci ƙarfinta
Jin cewa yarinyar tayi amanna da cewa aljanune suka kawo mata kayan nan kuma sune suke horar da ita yasa junaid gyara muryarsa cikin wata irin amsa kuwa yace "Ke ! Yarinya ! mune nan ke hukunta ki bisa zunubin da kika aikata ! ," .
Zaro ido sehrish tayi jin wannan muryar mai ban tsoro tabbas wannan muryar aljanin ce ta faɗa a ranta, nan take zufa ta soma sintiri a fuskarta dukkan ilahirin jikinta kuma ya soma makekketa, ta ƙanƙame jikinta a tsorace tace "dan Allah kuyi hakuri bazan ƙara ba i promised u kuskure ne ku yafe mun wayyo Allah na nashiga ukuna,"
murmushi junaid ya saki dama yayi tunanin hakan yadda take a firgice tsaf muryarsa zata koma mata ta aljanu,
don haka ya ƙara gyara muryarsa ya ɗaga ta sosai ya ce "Munjiiiiiii ! Zamu iya yafe miki amma bisa wasu sharruɗɗa in kuma kika kuskure zamu raba sassan jikinki mu kaisu bayan duniya hhhhhhhhh,"
ya ƙare da wata irin dariya mai razanarwa, nan take fitsari ya kubce mata ta tsorata matuka kuma ta ƙara tabbatarwa kanta da cewa aljanun ne ke maganar saboda ita dai bata ga kowa ba acikin ɗakin,
cikin kuka tace "Na amince komai kuke so zanyi," .
lumshe ido junaid yayi shi kaɗai yasan yadda yake jin daɗin wannan yanayin,
Hannu yasa tare da gyara makoshinsa yace "Sharuɗi na farko ! Zaki runtse idanunki kada ki buɗe har sai munce ki buɗe in ba haka ba hhhhhhhhhhhhhhh zamu tsoma ki jikin rijiya gaba dubu,"
la66anta har rawa suke yi wurin faɗin "Na amince na amince zann ..zann nama rufe yanzu haka wlh banzan buɗe ba don Allah kada ku sani acikin rijiyar nan banso zan bi umarninku," ta ƙarasa maganar tare da runtse idanunta cikin tsananin tsoro,
"Kin rufe !!! taji aljanin ya ambata cikin sauri tace "eh na rufe, .
dariya cike fal a bakinsa dakyar yake gumtse ta, a hankali ya tura kofan ɗakin yasa kai ya shiga,
Bin ta da kallo yayi bil'hakki ta damtse idonta garam, kawar da kansa yayi daga kallonta saboda hakan na isa yasa shi cikin yanayi saboda mayafin da ta ɗaura shara shara yake,
Cikin sanɗa ya ƙarasa gaban kwalin pads ɗin yasa hannu ya buɗe sa, zaro dami ɗaya yayi ya ajiye saman gadon, 6an6are sa yayi cikin gaggawa wa ya curo guda ɗaya, sannan ya ɗauko pant guda ɗaya ya shimfiɗa a saman katifar gadon, ya buɗe sa sannan ya ɗauko pads ɗin ya cire ledar jikinsa mai gam, ya manna a tsakiyar pant ɗin ya sanya mata shi da kyau sannan ya ajiye, ɗagowa yayi ya sake kallon fuskarta ba ƙaramin tausayi ta bashi ba ganin yadda eye lid ɗinta ta kumbura, hancinta yayi jawur saboda yasha matsa ga lips ɗinta sun kumbura sosai,
Sai da yasanya mata pads ɗin ajikin panties kusan guda biyar, duk ya jera mata su, sannan ya lallla6a ya fice ya tsaya jikin kofar, yana sauke ajiyar zuciya kafin yayi gyaran murya ya ce "muna baki umarni da ki buɗe idonki yanzu,"
A hankali ta buɗe idonta basu sauka akan ko'ina ba sai kan abunda ya haɗa mata, binsu tayi da kallo gasu nan ajere gwanin kyau, muryar aljanun ce ta sake katse ta " Sharaɗi na biyu kina sauraron mu da kyau ,"?.
Cikin natsuwa tace Eh ina sauraronku,
Murmushi jubaud yayi tare da ɗaga muryarsa da ƙarfi yaci gaba da cewa " muna baki umarni da ki ɗauki ɗaya daga cikin panties ɗin nan ki sanya shi in kika kuskure zamu ɗauki gangarar jikinki mu kaita ƙasa ta bakwai,"
Jiki na rawa tasanya hannu ta ɗauki pant ɗaya ta zura a jikinta, nan take taji wani sanyi a ranta, cike da biyayya tace "Aljani na sanya,"
gaza jure dariyar dake cinsa yayi don haka ya kwashe da dariya cikin wani irin salo kamar Aljanun ne ke dariya yace "Hhhhhhhhhh yarinya kinyi kyan kai, don haka ! daga ynx in kina so ki tsira daga faɗawa daga tarkon bakin aljani dole ki rinƙa sanya wannan abun da muka aje maki in ba haka ba zaki fuskanci matsala .....hhhhhhhh,'
Cikin sauri tace " zan....zanyi komai kuka ce,"
sannan ya ce"Sharaɗi na ƙarshe ! Hhhhhhh yanzu ki hau saman gado ki kwanta da safe zamu kawo miki saƙo hhhhhhh,"
Cikin gaggawa ta haye saman gadon, har ta kai hannu zata ɗauki bedsheet ɗinta ta tuna cewa ya 6ace don haka dole ta hakura, ta ƙudundune kanta, tayi lamo tana jiran bacci yazo ya ɗauke ta,
Ajiyar zuciya junaid ya saki don shima ya gaji ga bacci dake damunsa shida ya saba bacci da wuri,
Jin shirunta ko shesshekar nan ta kuka ta daina yi hakan ya tabbatar masa cewa she's sleeping , don haka ya lallaba ya tura ƙofar ya zuwa hannu jikin bangon ya kashe mata hasken ɗakin sannan ya tafi,
Tabbas taji ƙarar kashe mata ƙwan ɗaki da akayi amma bata kawo komai aranta ba, don haka tace acikin zuciyarta "daga gani waɗannan aljanun masu imani ne basu cutar dani ba, sun taimake ni, Ya Allah na gode maka
Da wannan tunanin bacci yayi awon gaba da ita,
A bangaren junaid kuwa hmmm ina sam bacci ya ƙauracewa idonsa daga ya runtse ido fuskar Yarinyar yake gani, sam ya gaza sukuni sai fama juyi yake yana rungume fillow a ƙirjinsa ya gaza mantawa da wannan beautiful face ɗin mai cike da annuri ga sanyin kyau launin fatarta ba ƙaramin burgesa tayi ba ya jima baiga mace me qualities irin na yarinyar ba,
(to dama ai macen novel ce 😂)

Asubar fari kowannensu ya farka domin shirin tafiya gabatar da sallar asba banda wasu daga cikinsu,
Kamar junaid wanda bai samu bacci ba Daren jiy, ya ƙudundune cikin lallausan blanket ɗinsa kamar wani jinjiri ga fillow ya yi hugging ɗinsa tightly a chest ɗinsa,
Fawan ne ya shiga bubbuga kopan ɗakin nasa ƙwan! Ƙwan !! shiru ba alamar zai zo ya buɗe, ƙara knocking yayi bai taso ya buɗe kofan ba,
Tsayawa bakin kofan yayi yana kiransa "Junaid ! Junaiiiid !!! Wake up bro its time to pray oh shirt ! am tired pls open the door," ya ƙasa maganar cike da ƙagara,
jabeer, irfan ,khaleed da kanal yusif suna ata down stairs suna jiran su, saboda atare suke tafiya sai sun harhaɗu duka sannan,
tsoki yusif ya saki tare da cewa "ni fa bana son wasting time, nauyin baccin nan nasu junaid da twins abun yayi yawa don haka daga ynx ƙarfe 9 kowa zai rinƙa bacci wannan umarni na ne,'
Amsa wa sukayi da "toh insha Allah zamu kiyaye hakan,
Khaleed ya ce "bari naje na tada su twins , yana faɗan hakan ya kama hanyar ɗakinsu, time ɗin daya isa ya tsaya a bakin kofan yana knocking da ƙarfin gaske,
Suna cikin manne da juna kamar chew gum, sautin bugun ƙopan da khaleed ke yi musu ne yasa jahan farka wa, fuska a kumbure alamar anyi disturbing ɗinsa cikin ƙuƙuni yace" who is that pls,"
Khaleed dake waje ya ce "ubanka ne in hakan bai ishe ka ba ka fito ka gane wa Idonka stupid,'
turo baki yayi kamar yana gabansa, hannu yasa yasha fa sumar Ayaan tare da kai bakinsa saitin kunnan sa ya ce "wake up honey its time to pray !
Shiru bai motsa ba zubawa fuskansa ido jahan yayi yarasa dalilin dayasa a duk time ɗin daya kalli ayaan sai yaji ya koma mesa mace sak, kodan yana da kyau sosai ne oho,
hannu yasa tare da jan dogon hancinsa cikin zolaya ya ce"ko dai kafarka ko kuma in sa ma cool water a face ɗinka,"
Murmushi ayaan ya saki dama yana jinsa shiru kawai yayi, cikin muryar shagwa6a ya ce" i know u can do that cos u love me so much u dont wanna hurts me,"
murmushi jahan yayi "now its ok ga yaya khaleed can yana buga ƙopa, time ɗin sallah yayi ka tashi muje toilet mu tsarkake jjikinsu saboda jiya mun 6ata shi da sperm,'
ƙasa ƙasa su ke magana saboda sun son khaleed na tsaye a kofan door ɗin yana jiransu,
"Ni bazan iya tashi ba sweetheart kasala nake ji, jiya duk ka kashe mun jikina... Cikin shagwa6a ayaan ya faɗi hakan,
Ba ƙaramin yanayi yasa jahan ba ganin yadda ya ke magana cikin kwarkwasa,
Sauka daga gadon jahan yayi ya zuƙunna at d egde of the bed ɗin ya juya masa bayansa ya ce " ina fatan hakan yayi maka,'
yar dariya Ayaan yayi tare da janye bargon jikinsa ya sauko ya haye bayan jahan tare da ƙanƙame sa, a haka suka shiga cikin toilet ɗin
Shaf shaf suka sakarwa kansu shower suka ɗauro Alwala, suka fito cikin sauri kowa ya cire kimono robe ɗin dake jikinsa suka sanye jallabiya don tsabagen yaudara hada riƙe cazbaha a hannunsu kamar wasu larabawa haka suka fito hmmmm
Fawan kuwa har ya gaji da buga kofan junaid ƙarshe yasa ƙafarsa da ƙarfi ya harba kopan ta buɗe, sakin baki yayi ganin sa ya faɗo daga saman bed ɗin bargon lulluban yayi gefe ga fillow daya ƙanƙame a ƙirjinsa,
to fah fawan ya faɗa tare da ƙarasa wa inda yake baje , samun fuskarnan tasa yayi ɗauke da wani irin matashin murmushi dimples ɗinsa sunyi matuƙar lotsa wa kai kace ba bacci yake ba,
russinawa yayi tare da kai hannunsa ya cafki fillow dake ƙirjinsa yana ƙoƙarin ciresa, nan fa junaid ya damƙe fillow gam cikin magagin bacci yake faɗin "kyakkyawa ce ! ita ta musamman ce meyasa bazata bayyana min komai ba ,
Tsananin mamaki ne ya kama fawan , ganin zai bata masu lokaci yasa Shi sa ƙarfi wurin cire filon aikuwa junaid ya haɗa dashi duka ya rungumo a jikinsa ya ƙanƙame yana faɗin "naji daɗin kasance wa tare da ke a daren jiya zanso na sake ganin wannan kyakkyawar surar,'
Tsananin haushi ne yasa fawan ya gartsa masa cizo a kunnansa,
A firgice ya farka tare da sakin fawan da filon ya tashi zaune idonsa sunyi ja alamar bai samu enough sleep ba, cike da ƙululu yake kallon fawan "dama nasan kaine bakin mugu laifin me na maka ka cizar mun Kunne na saboda rashin tsoron Allah,'
Ya faɗa yana kallon fawan wanda ke zabga masa harara "dan Allah malam tashi kaje ka ɗauro Alwala kai kaɗai muke jira,'
rai abace junaid ya tashi yana faɗin "dole sai munje tare ne, kuyi gaba sai na biyo ku abaya,'

Ya idasa faɗan hakan yana turo kopan toilet ya shige yana ci gaba da ƙuƙuni,
Sun kammala harhaɗuwa don haka suka kama hanya domin zuwa gabatar da sallah.


Comment and share.*🔥ABBAN SOJOJI🔥*

_WRITER_ *HAFSAT BATURE*
~BOSS LADY~


page 35~36



SEHRISH ❤

baiwar Allah tana ƙudundune gwanin ban tausayi ta farka da wani irin matsanancin
DOWNLOAD
DOWNLOAD

6 Comments On ABBAN SOJOJI
avatar
ibrahim-5-3

7 months ago

Reply

Ina son abban sojoji complete

avatar
ibrahim-5-3

7 months ago

Reply

Ina son abban sojoji complete

avatar
muhammad-4-3-8

6 months ago

Reply

I want it

avatar
hauwa-said

6 months ago

Reply

Please Ina so

avatar
hauwa-said

6 months ago

Reply

Please Ina so

avatar
husaini

2 months ago

Reply

I love this novel

Please Login or Register in order to submit comment