Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

tare da cewa "Muje kitchen ko? ki haɗa wa yaya haroon abincinsa,'
itama murmushin tasakar mata tare da cewa "toh, amma babban yaya fa? inaso naje na idasa saving ɗinshi abinci,
"Shikenan kije wurin babban yayan namu, ni bari naje kitchen na shirya masa abincin nakai masa,"
Wani daɗi ne ya rufe rishi dama batason zuwa wurin wancan baƙuwar fuskar da ta gani yau a gidan,
"nagode junaid," ta faɗi cikin sanyin murya,
Junaid yace "Never mind ina yinki sosai," wuce wa su kayi ita takama hanyar upstairs shi kuma ya miƙi hanyar zuwa kitchen suna tafiya suna waiwayon juna,
Time ɗin da ta shiga part ɗin babban yayanmu samun shi, samu tayi babu shi a falon nasa alamar ya kammala cin abincin nasa kenan,
tunanin kwashe kayan abincin tayi amma sam tagaza samun natsuwa burinta atlease tasan wane hali yake ciki don ta lura da yadda ya fusata akan wancen baƙuwar fuskar da taji sun kira da haroon, hakan yasa ma taji bai kwanta mata a ranta ba,
tana cikin wannan tunanin tajiyo muryarsa yana faɗin "who's there,"
Cikin sauri tace "Tukur ne mai aiki,"
"Ok brings my phone, i left it there on seater," yana acikin bedroom ɗinsa yake magana,
Murmushi sehrish tasaki cike da rawar kai tasanya hannu a saman 3 seater ɗin, ta dauki wayar tashi bin ta kawai take da kallo waya sai kacw wadda aka ƙera da zallar diamond saboda tsantsar kyau, juya bayan wayar tayi tana kallon sunan dake a jiki karantawa tayi a fili (SGR)
Jinjina kai tayi tare da cewa full meaning ɗinsa na nufin SURGEON GENERAL RAFAYET, kamar yadda aunty azmee na faɗa,
da sallama sehrish ta shiga room ɗin nasa ae tana ɗagowa wa'iya zubillah cikin sauri ta sunnar da kanta jiki na kerma, tsaye yake daga shi sai shorts ajikinsa babu riga wannan surar tashi mai rikitarwa ta bayyana muraran, sehrish taga abunda yafi ƙarfinta dole ta kawar da ido,
Da alama daga toilet ya fito don ga danshin ruwa nan ajikinsa, sai faman lumshe blue eyes ɗinsa yake alamar bacci yake ji sosae,
Ƙarasawa tayi zuciyarta na bubbugawa kamar zata fito waje saboda tsoransa,
Miƙa masa tayi hannunta nata faman kerma tamkar wayar zata faɗi, har time ɗin fa sgr baisan ya idonsa akan na sehrish ba, itama kuma saboda shegen tsoransa har yau bata bari idonta ya shiga cikin nashi ba, duk da bata da burin daya wuce ta haɗa ido da shi~~~
A ƙoƙarin ya sanya hannunsa ya kar6i wayar hannunsa ya gogi nata, wayyo zo gaka yadda sehrish ƙanƙame idonta ruff ta cije lips ɗinta saboda shock ɗin da taji,
Tamkar tayi hugging ɗin sgr harka take ji saboda wani irin ƙamshi dake fesowa daga jikinsa,
muryarsa ce ta shige ta da cewa "thanks," bayan ya karbi wayar ya furta hakan batare da ya sa idonsa ba akanta,
Tsaye tayi tana kallonsa har ya wuce izuwa saman shimfiɗeɗen round bed ɗinsa mai ɗauke da wata irin haɗaɗɗiyar mattress irin wadda kai tsaye mutun na hawa zata lomatse dashi ga wasu irin lumtsa lumbutsan matasssan kai a jere dayawa, idan muka zo kan Blanket ɗinsa kuwa wayyo just speechless wani irin lallausan bargone nama rasa yadda zan kwatantashi, jibgege ne mai gashi gashi ajikinsa irin wanda mutun na shiga cikinsa ko baiyi niyar yin bacci ba nan take zaiji sa,
Sehrish fa bata bar room ɗin nasa ba kai kace tare zasu kwana ne,
Shikansa mamaki yake na ganin alamar cewa har yanzu fa house boy ɗinnan bai bar masa part ɗinsa ba, kawai zubawa sarautar Allah ido yayi yaga iya ƙarshen abun,
A natse a hankali ya kwanta tare da miƙer da dogayen kafafunsa harya so ya wuce gadon ma don Allah yayi sa da tsayi ga kuma ƙira abunsa duk shi kaɗai,
Zira ziran yatsun hannunsa yasanya tare da janyo blanket ɗinsa ya rufe har iya ƙirjinsa, sannan ya ɗan lumshe idonsa yana sauke ajiyar zuciya,
sam tagaza janye idonta akanshi komai nasa burgeta yakeyi yana yin komai a natse ba hayaniya,
Har bacci ya ɗauke sa sehrish bata fita ba leƙen beautiful face ɗinsa take,
matsawa tayi a hankali dab da bed ɗin nasa sannan ta ɗan jinkirta ta shiga yi masa addu'a daga tsayen da take, addu'o'i sosae sehrish tayi wa Sgr batare da sanin shi ba don yayi nisa a cikin baccin nasa,
Bayan ta kammala ta juya ta fice tana mai jin sanyi aranta har cikin ranta Sgr ya kwanta mata sosai,
Cike da wannan shauƙin sehrish ta wuce nata room ɗin ta haye saman gadonta fuskar nan da murmushi, abu biyu take tunawa haɗuwarsu ta yau da junaid sai kuma Babban yayanmu, duk in ta rufe idonta shi kawai take gani sai juyi take cikin bargo cikin nishaɗi,
(Allah sarki na tausayawa sehrish sosae domin ta faɗa tarkon so, son ma wanda ba son maso wani ba wannan son ya zarce hakan domin ta faɗa tarkon son wanda sam bai ra'ayin mace arayuwarshi bai da burin yin aure har abada)
________________________________________________hafsat Bature
A hankali motocinsa suka shiga cikin gidan yana zaune a back seat a hakimce ana driving ɗinsa,
Bayan sunyi parking ɗin motocin cikin sauri major ɗin nan ya fito ya buɗe masa mota,
Fitowa marshal Omar yayi yana sauke ajiyar zuciya bakomai idonsa ke marmarin gani ba face wannan Zararriyar yarinyar da ta faɗa masa a chest ɗinsa da ita ya yini a zuciyar shi,
Ba shi kaɗae bane tare da Babban likita suka dawo gidan, saboda dama nan ne makwancinsa,
Bayan sun shiga cikin main palor ɗin agajiye babban likita ya wuce side ɗinsa, yayin da Marshal Omar ya samu wuri saman 2 seater,
Shigowa major ɗin nan yayi hannunsa ɗauke da laptop ɗinsa ya miƙa masa,
Kar6a Omar yayi tare da furta "thanks," sannan major ɗin ya sara masa kafin ya fice,
Tsit bakowa sai shikadae a falon, aza laptop ɗin yyi saman table ɗin dake a gabansa sannan ya zaro wayarsa daga trouser pocket ɗinsa,
Zubawa wayar ido yayi yana tunanin wa zai kira ma domin a kira msa yaran yana son ganinsu kafin ya kwanta, bai son kiran goggon katsina don yasan halinta da rigima, gashi bai da numbar saude
Zama.yayi shiru yana tunanin mafita, kamar daga sama sai ga jahad ta fito cikin sanɗa ashe batayi bacci ba komai ya fito da ita Oho,
"Ke zo nan,"
Daram !! Taji gabanta ya faɗi rass jin muryar mutumin nan tsaya wa tayi a hankali tana kallonsa,
Kafin ta tunkaresa zuciyarta na ɗar ɗar ta samu wuri ƙasa tazauna tare da lankwashe ƙafa ta gashe shi "Ina wuni,"
Bai amsa mata wannan ba sai ce mata yayi "where's your sister"?
Jahad tace "Bacci take yi,"
"Je ki tasarmun ita, ina son ganinta,"
Mamaki ne ya kama jahad alamu sun nuna cewa marshal Omar fa yana iya banbance su tunda gashi ya nemi ta kira masa yar uwarta wato wadda ta faɗa masa ajikinsa,
Kallo guda yayiwa jahad ya gane cewa ba ita bace wadda ta faɗa masa a ƙirjinsa ba, kaji masu aiki da kwakwalwa,
farat ɗaya ya karanci wani abu a tsakaninsu daga ɗazu a asibiti zuwa yanzu,
tashi jahad tayi cikin sauri ta shiga ɗakin kamar yadda tabar hosana haka ta same ta kwance a tsakiyar gadon ta lumbutse abunta, baki wangame sai sharar bacci take.tana hura hanci kamar SA,
ɗan bubbugata Jahad tayi tare da cewa "Hosana !! Hosana ki tashi,"
Tsoki taja tare da juya mata baya "Leave me alone,"
a ƙule jahad tace "wai baxaki tashi ba,"
"Eh baxan tashi ba, in kinji haushi ki ɗauke ni mana,"
murmushi jahad tayi tare da cewa " to shikenan bari naje na ce masa kince baki zuwa,"
jin abunda jahad tace yasa ta yin wani irin juyi ta ƴunƙura cike da zumuɗi tace "Wa,?
ƴar dariya Jahad tayi tare da cewa"mutuminki mai ƙarfi," 💪
Wani irin farin ciki ne ya bayyana a fuskar hosana, tasowa tayi daga saman gadon tana gaggyara rigar jikinta, hannu tasa ta ɗauki mayafinta dake anan saman gadon ta yafa,
Sannan suka fito atare ita da jahad ɗin, ƙarasawa su kayi gabansa riƙe da hannun junansu,
ɗagowa Omar yayi ya kallesu atare ya sauke idonsa kan Hosana wadda ke ta faman zabga mishi murmushi kamar gonar auduga,
"Have a seat," ya umarce su
Zama su kayi saman 2 seater ɗin dake facing ɗinshi,
"What's Ur names,'? Ya tambaya yana ci gaba da danna laptop ɗinsa,
Cike da zumuɗi hosana tace "Ni sunana Hosana ita kuma sunan ta Jahad,"
Jinjina kai Omar yayi kafin ya kuma cewa "Wacece mai ta6in hankali acikin ku,"? Ya tambaya tamkar bai gane ta ba,
Cikin sauri hosana tace "Ni ce,'
Murmushi kawai jahad ke yi shiriritar hosana nabata headache,
"Au kece kenan,? Ya tambaya yana ɗan kallonta,
Hosana tace "Eh nice bani da hankali but not always ynx ina cikin hankali na,
ɗan ta6e lips ɗinsa yayi kafin ya kuma cewa "Ina iyayen ku suke,"?
Shiru sukayi saboda sun rasa amsar da zasu bashi sai can hosana tace "Bamu da kowa, bamu son kowa ba, mu kawai muke rayuwarmu....'
tunkan taƙarasa ya dakatar da ita tayi shiru , ci gaba da danna laptop ɗin dake gabansa yayi kusan 15 mins bai sake cewa komai ba sai dai ya ɗan ɗago da idonsa ya kalle su ya mayar,
"A matsayin me zaku ɗauke "?
ya tambaya yana kallonsu har haɗa baki sukeyi wurin cewa "Yayanmu,'
Jinjina kansa yayi tare da cewa "Good, as frm now na zama yayanku, a shirye nake dana ɗauki dukkan wata ɗawainiya taku daga yanzu kun dawo ƙarƙashin kulawa ta, komai kke so just feel free ku sanar mun ko wani abu na damunku haka, sa'annan ku shirya tafiya gobe domin ba'a nan zaku zauna ba, zan mayar daku kaduna state gidan ƴaƴana, zaku samu kulawa sosae acan,
Har haɗa baki suke yi wurin yi masa godiya,
"No bana son wannan, bana son ana min gdy, zaku iya tafiya gobe ku tashi da shirin tafiya,
Miƙewa su kayi atare har sun ɗanyi nisa sai kuma suka juyo suna kallon shi atare suka haɗa baki wurin cewa "Sai Allah ya kaimu yaya Omar,"
Ba ƙaramin daɗin sunan yaji ba, jinjina musu kai kawai yayi sannan suka shige, shima tashi yayi ya wuce can cikin part ɗin big doctor domin dama acan suke kwana in sun zo,"
"Hosana ya kika ji muryar mutumin nan na ɗazu wanda goggon nan ta bamu mu gaisa dashi a matsayin mahaifin mu?
Jahad ce tayi wa hosana wannan tambayar ayayin da suke kwance su biyu saman gadon suna fuskantar junansu,
"A time ɗin naji shine tamkar mahaifina Jahad banso ya kashe mun waya ba kuma yace zai kira da anjima amma bai kira ba,"
Ajiyar zuciya jahad tasaki kafin tace "Nima haka Hosana, tun da naji voice ɗinshi naji zuciyata ta karye, shiyasanya na miƙa miki wayar sbd kukan da yazo mun,"
Hosana tace "dama ace shine mahaifinmu ko?
jahad tace "how that can be possible, we already ave our own father hosana, so stop expecting that pls,"
Shiru hosana tayi suka zuba ma juna ido na wani lokaci kafin Jahad tace "Allah Sarki Sehrish nayi kewarta sosae kullum tunani ya rayuwarta take, yaushe zamu sake sanyata a idonmu duk in na tuna hakan sai naji tsananin ƙunci da baƙin ciki araina, sehrish tasha wahala akan mu, tayi mana irin sadaukarwar da uwa ke yiwa ƴa'ƴanta, duk da kasancewar ko a wurin haihuwarmu Oumma ta faɗamin cewa sai da muka fara zuwa duniya da minti 30 sannan sehrish ta fito Allah sarki mai kyakkyawar zuciya insha Allah rayuwarki zatayi kyau Sehrish no matter what the situation is I wll neva stop praying 4 u,
ta daka da maganar a yayin da hawaye ke zubo mata daga eyes ɗinta izuwa saman pillow ɗin da take kwance,
Jikin hosana ne yayi mugun sanyi itama murya akarye tace "duk nice Sila jahad da ace ban jefa wayar nan ba, da yanzu muna nan muna waya da ita har ma yaya Omar yakaimu wurinta........'
Kuka ne yaci ƙarfinta har ta kasa ƙarasa maganar da take yi,
"Oumma ta faɗa min cewa mu ba ƴan uku bane ta haifa, amma Abba ya kwashe sauran ya siyar dasu saboda shegen son kuɗinsa, narasa wani irin uba ne shi ya azabtar da rayuwar mahaifiyarmu da kuma rayuwarmu Allah ya isa bazamu ta6a yafe mishi ba har abada..........
cikin kuka take magana itama hosanar kukan take yi domin komai ya faru arayuwarsu in suka tuna sai zuciyarsu ta karaya, mummunan Labari mara daɗin Ji
Matsawa su kayi jikin juna suka rungume junansu suna ta faman shesshekar kuka Allah sarki kowa da irin tasa kaddarar, 😥
___________________________________________Hafsat Bature Moh'd

"Junaid menene haka wai"? Abbansu ne ke yi masa magana da bacci a idonsa, junaid dake saman chair ɗin dake gaban mirror sai faman zabga murmushi yake ya juyo ya kalli abban nasu dake kwance saman gadonsu yace "Abba u will not understand it, Abba kasan yadda so ke shiga ? Yayi tambayar yana kallon Abban nasu,
Cike da takaici yace "Junaid taso kazo ka kwanta kayi bacci tunkan raina ya 6aci,'
"Hmmmm dad kenan ka ta6a ganin inda Romeo yayi bacci ayayin da yake tunanin Juliet ɗinsa,"
shiru Abban yayi yana kallon ikon Allah lamarin junaid ya fara bashi tsoro, shi burin shi ya taso su kwanta amma junaid ya ƙiya, gashi in baiyi bacci da wuri ba daker ake tashin shi bacci wurin sallar asuba,
Hannu Abban yasa ya daki katifar gadon da ƙarfi yace" Zaka taso ko bazaka taso ba"
Fari junaid yayi wa Abban nasu da ido, irin farin da mata keyi na ido yace" Daddy kaima kayi tunanin mommy mana, Nima nayi tunanin juliet ɗita,



*BossLady* 💋 in kinaso ki saka mun kawai kimun share na novel ɗina 🪩🪩🪩 sannan In zakuyimun comment pls ba thanks nakeso naji mutun yace mun ba, kawai kimun comment da abunda ya burgeki ko wanda ya baki haushi, komai dae 👏🤝*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*

*🔥the father Soldiers🔥*

*mallakin*

*🌹Hafsat Bature Moh'd🌹*

*Episode 85-86-87*


◻ "To rasa kunya 6eran tanka zaka fara mun tsokanar taka ko,"?
◻ junaid yace "ae gaskiya na faɗa Abba, kallon ka kawai nake yi kai ta shan ƙamshi kamar baka son momynmu alhalin ko rannan kana bacci cikin mafarki naji kana cewa bana ji bana gani ni makaho ne agame da sonki Momyn junaid in bake ba sai rijiya in na rasa ki zan rungumi transformer akanki zan iya tunkararrrr
◻ bai idasa ba saboda jin saukar pillow din da abban nasu ya wurgo mashi, tabbas junaid ya bawa abban nasu dariya sosai
◻ "Kai ko? Yaushe akai hakan junaid Ƙaraya kke mun," ya faɗi yana kara janyo Wani pillow ya wurga masa, hannu junaid yasanya ya ca6e pillow ɗin da Abban nasu ya wurgo masa a ƙinjinsa ya rungumesa yana faɗin "thank u Abbana dole na gode maka domin gashi da hannunka ka miƙo mun juliet ɗita," ya faɗi hakan yana shafa filon dake ƙirjinsa yayin da yake kallon fuskarshi cikin madubin gabansa,
◻ Jin shiru Abban nasu bai sake cewa komai ba, yasanya junaid juyowa da kallonsa, samun sa yayi zaune tsakiyar gadon kansa na kallon ƙasa Allamar da damuwa a fuskarshi,
◻ tasowa junaid yayi jiki asanyayye ya haye saman gadon in da abban nasu yake yace "Abbana meya faru naga kashiga wani yanayi na damuwa,"?
◻ ɗagowa Abban yayi ya kallesa cikin sanyin murya yace "Junaid momynku ! kasan bana 6oye maka komai kaine abokin sirrina, babu wanda ke fahimtar zuciyata kamar kai," ya dakata da maganar yana dan jinjina kai,
◻ "Dad pls tell me may be i ave the solution of it,"
◻ "Junaid mom ɗinku ta azabtar dani da soyayyarta, junaid ita tace tana so na tun kafin na fara sonta, amma kalli ynx ta kama hanya da aure na akanta ta koma australlia da zama, junaid ya zanyi?
◻ gyara zama junaid yayi suna fuskantar juna kamar zaiyi maganar arziki sai cewa "Abba dole sai ita? Ga zankaɗa zankaɗan mata nan ƴan goma shatakwas ƴan shila kyawawan gaske masu neman sugar daddy irinka wlh abba har rububinka zasu yi ka share ta kawai ka auri wata," in serious matter junaid yake magana,
◻ Takaici ya hana abban magana a tunaninsa junaid zai bashi shawara akan yadda zasuyi mom ɗinsu ta dawo wurinsu da zama, amma sai ga akasin hakan, in banda sangartaccen irin junaid waye zaiso ayiwa uwarsa kishiya"
◻ "Abba u didnt say anything, shawarata batayi bane,?.
◻ "Eh junaid batayi ba, ashe baka da hankali in rasa wa zanyiwa kishiya sae momynku, bakasan halinta bane, duk da bamu tare da ita amma tayimun gargaɗin cewa muddin na ƙara aure sai ta dasa Bomb acikin gidan kowa ma ya rasa,"
◻ Fashewa da dariya junaid yayi, abban nasu yaci gaba da cewa "kuma in banda abunka wani magidanci ne mai ƴa'ƴa irinsu Sgr da Marshal Omar zai kara aure, auren ma ƴar shekara sha takwas ae wlh a ranar da ta sa ƙafarta acikin gidan nan aranar zasu balla ta gutsi gutsi
◻ Dariya kawai junaid yake kwasa wato ta ko'ina ba sauƙi, ita mommy tace zata dasa bomb su kuma su Babban yaya in an kawo ta gidan 6arar gyaɗa zasu yi mata,.
◻ "Enough junaid dariyar ta isa haka, zan baka lokaci daga yau zuwa gobe kayi tunanin shawarar da zaka bani akan yadda zamu shawo kan momynku ta dawo nan da zama,"
◻ "Kana nufin muyi mata wayau abba,"?
◻ ɗan zaro ido abban yayi tare da cewa "kai ! wannan matar mai ɗan banzan wayau kamar dila tab ae banta6a ganin dakakkiyar mata ba irin momynku ae wannan ba wanda ya isa ya yayi mata wayau,
◻ Dariya su kayi gaba ɗayansu sun jima suna fira kafin su kwanta tare Abban yayi musu addu'a yabi ya shafe su duka,
◻ _____________________________________________
◻ ƙaramar yarinya ce wadda bazata gaza shekara 12 ba ke tafama gudun saman titi sai faman kuka takeyi tana ambaton sunan "Oumma !! Oumma !!! ba tare da ta lura ba wata ƙatuwar motar ƙirar range rover tayi awon gaba da ita, nan take kanta ya fashe jini ya soma kwaranyo wa ta ko'ina
◻ A firgice sehrish ta farka daga mummunan mafarkin da take yi murya na rawa ta furta "Innalallahi wa'ina ilaihirraji'un," ta faɗi tana cusa hannunta cikin sumar kanta idonta sunyi jawur hawaye na bulbulowa daga cikinsu, tabbas ta tsorata da mafarkin da tayi,
◻ Jiki a mace ta tashi ta wuce toilet saboda lokacin sallama yayi, sai da ta watsa ruwa sannan ta ɗaura alwala ta fito tana ta faman sauke ajiyar zuciya,
◻ Wardrobe ta buɗe ta dauko hijab ɗinta ta shimfiɗa sallaya ta kabbara sallah, bayan ta kammala ta zauna saman sallayar ta ɗaga hannayenta tana addu'o'i,
◻ Bayan ta kammala komawa tayi ta kwanta saman bed batare da ta cire hijab ɗin ba, haƙiƙa mafarkin ɗazu da tayi ya tuna mata wani abu mummuna daya ta6a faruwa makamancinsa,
◻ Ta jima hawaye na gangarowa daga eyes ɗinta kafin wani baccin ya sake ɗauke ta, ba ita ta farka ba har sae wurin ƙarfe tara, jiki na rawa ta shirya kamar kullum ta wuce kitchen,
◻ tsayawa tayi tana zazzare ido ganin har azmee ta kammala breakfast ɗin, wanda zata je ta jera a dining kawai take shiryawa,
◻ "Ina kwana aunty azmee," tayi maganar tana ƴa kame kame, murmushi azmee tayi tare da cewa "Lafiya lou reesh, fatan kin tashi lpy,"
◻ "Aunty azmee ai mun afwa ban fito da wuri ba,"
◻ "Bakomai sehrish nifa da so samu ne ki koma kawai room ɗinki na kawo miki breakfast ɗinki ki ci acan ba sai kinyi wani aiki ba,"
◻ murmushi sehrish tayi tare da cewa "hakan bazaiyiyu ba auntyna, nima bana so nabar miki aiki dayawa ke kaɗai,
◻ Sehrish tayi maganar tare da ƙarasawa ciki domin ta taya azmee shirya abincin da zasu jera,
◻ Kamar daga sama ya faɗo kitchen ɗin daga shi sai shorts ajikinsa ba riga,
◻ gaba ɗayansu sai da gabansu ya faɗi ganinsa kwatsam haka ba sallama,
◻ daker azmee ta iya cewa "wata sabon gani haroon yaushe ka dawo ne ? Amma dae saukar dare kayi ko,"? Ta tambaya tana kallon shi
◻ idasa shiga yayi yana sakin murmushi yace "Eh jiya da daddare na iso, nayi mamaki da banganki ba auntyna gaskiya i really missed u, nayi kewar delicious ɗinnan naki,
◻ da ƴar dariya a fuska azmee tace" ae yanzu tunda ka dawo sai ka dasa daga inda ka tsaya, halan yanzu ma yunwace ta koro ka,?
◻ "Eh auntyna fruits nake so da coffee haka ko tea, pls a shirya mun sannan abawa wannan mai aikin yakawo mun," yayi magana yana kallon sehrish wadda tunda ya shigo gabanta ke faɗuwa tarasa dalilin hakan,
◻ "Shikenan yanzu zan bashi ya kawo maka,"
◻ Murmushi ya saki tare da juyawa ya fuce daga kitchen ɗin,
◻ "Wanene wannan aunty azmee"? Sehrish ta tambaya domin neman ƙarin bayani akansa,
◻ Azmee tace "Wannan haroon kenan, ki saki jiki dashi bai da wata matsala a iya sani na, shima ɗayane daga cikin matasan gidan nan,"
◻ ɗan ta6e baki sehrish tayi tare da jinjina kai tace " Allah yasa bai da wata matsala," aranta kuma tace "sam ni baiyi mun kama da sauran ba, hasalima duk sun fishi kyau da natsuwa,"
◻ Ba da son ranta ba azmee ta shirya mata fruit a tray da cup na coffee takai masa,
◻ sai da tabi kwatancen da azmee tayi mata sannan ta gano room ɗinsa a nan down yake kusa dana kanal yusif,"
◻ a bude tasamu kopan sallama ta kwala masa daga ciki taji ance "Come in,"
◻ Shiga ciki tayi gabanta na faɗuwa rass rass, daga kwance yake saman haɗaɗɗen gadonsa ya taso zaune yana ƙare mata kallo,
◻ Cike da girmamawa sehrish tace "Gm sir,"
◻ bai amsa mata ba har ta ajiye masa fruits ɗin asaman table ɗin dake a front ɗinsa,
◻ Cikin sauri tajuya zata fita muryarsa ta katse ta"na sallame ka ne,"? Jiki a mace ta dawo ta tsaya daga tsaye tare da sunnar dakai tana kallon yatsun hanunta da take wasa dasu,
◻ Jin shiru yasa ta ɗan dago ta kallesa samun shi tayi yana bin jikinta da wani irin matsiyacin kallo tundaga kan yatsun ƙafarta har izuwa ƙirjinta,
◻ Hankalinta ba ƙaramin tashi yayi ba, ita burinta ya sallame ta tawuce taje wurin dining don ta taya aunty azmee ga kuma son sanya Babban yaya da take yi a idonta,
◻ Ganin ya tsayar da idonsa a gaban wandon jikinta yasanya tsigar jikinta tashi,
◻ da buɗar bakinsa sai cewa yayi "ina Ak47 ɗinka take, don ni banga alamarta ba anan,"?
◻ Cike da rashin farintar me yake nufi sehrish tace "bangane me kke nufi ba,"
◻ Wani shu'umin murnushi haroon ya saki tare da kai hannu cikin tray ɗin da takawo masa ya ɗauko damin Banana ya cire guda tare da sa hannu yana 6are bawon ayabar yace "Ina nufin wannan," yayi nuni da ayabar dake hannunsa,.
◻ Jigum sehrish tayi sam tagaza fahimtar me haroon ke nufi, ganin bata da niyar bashi amsa yasa shi cewa "ina nufin abu na maza wannan," yayi maganar yana ruƙo abunsa dake cikin shorts ɗin jikinsa,.
◻ Zaro ido sehrish tayi gabanta na faɗuwa zuciyarta tayi mugun tashi ganin abunda yake nuna mata sai lokacin ta gane me yake nufi ma,
◻ Shiru tayi idonta na kallon ƙasa gabanta na faɗuwa
◻ "A cire mun wando inaso nagani na shaida,"
◻ Ya faɗi ayayin da yake kai ayabar hannunsaa cikin bakinsa yana gatsa yana ci,
◻ Ji tayi gaba ɗaya komai ya tsaya mata tsak, tabbas ta tsorata da haroon sosae tun da take aiki a gidan bawanda ya ta6a lura da hakan farat ɗaya sai shi,
◻ "Baza a cire ba,!? ya tambaya a fusace
◻ Cikin en ena sehrish tace "kayi hkr dan Allah ! amma baxan iya yin abunda kke so ba......," kafin ta idasa maganar tuni yasanya hanunshi yaja zariyar wandonta
DOWNLOAD
DOWNLOAD

6 Comments On ABBAN SOJOJI
avatar
ibrahim-5-3

7 months ago

Reply

Ina son abban sojoji complete

avatar
ibrahim-5-3

7 months ago

Reply

Ina son abban sojoji complete

avatar
muhammad-4-3-8

6 months ago

Reply

I want it

avatar
hauwa-said

6 months ago

Reply

Please Ina so

avatar
hauwa-said

6 months ago

Reply

Please Ina so

avatar
husaini

2 months ago

Reply

I love this novel

Please Login or Register in order to submit comment