Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

ME KAMAR SARKI BOOK 2 Complete Hausa Novel Document by ME KAMAR SARKI BOOK 2


ME KAMAR SARKI BOOK 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 199258



ME KAMAR SARKI BOOK 2

Reading Time: 16 Hours

Added On: 18, Oct 2024

Author: Yusrah Musa Abubakar ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ANNURI WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : 234 816 098 3083

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 1.05 mb

File Type: txt

Views: 548+

Download: 1550+

Last download: 21 hours ago

Description/Story: ๏ปฟDING๐Ÿ“ฒ{Mon~Feb12/2024~9:08AM} YรšSRร€H MรšSรƒ รƒBรšBฤ€Kร…R ๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐ŸŒน๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿฅ€๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž

๐Ÿ‘‘ME KAMAR SARKI๐Ÿ‘‘


WHATSAPP: 234 816 098 3083
[email protected]

(*()*) (*()*) (*()*) (*()*)
A*W*A
ร€ร‘ร‘ร™RรŒ WRรŒTร‰R'S รƒSSร•ร‡รŒร…Tรร”ร‘ ๐Ÿ’ซ.

DEDICATED TO๐Ÿ‘‡
๐Ÿ‘‰๐ŸŒนMR HAUSA EBOOKS๐Ÿ“š
๐Ÿ“”๐Ÿ“•๐Ÿ“—๐Ÿ“˜๐Ÿ“™๐Ÿ“–๐Ÿ““๐Ÿ“’๐Ÿ“๐Ÿ“—๐Ÿ“™๐Ÿ“˜๐Ÿ“•
CEO FAUNDER OF TASKAR NOVELS ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ.
May Allah bless u, may Allah protect u nd ur household from all calamities๐Ÿคฒ may Allah open the door of success 4u may Allah accept ur du'as Amin.


In the name of Allah the most benefits and the most merciful ALLAH (SWT) THE MOST HIGH DOES NOT SLEEP ALLAH THE MOST HIGH IS PURE HE ACCEPTS ONLY WHAT IS PURE, whoever you ask, ask Allah whoever you need assistance, seek Allah's assistance WE LOVE OUR NABEEY (ANNABI S A W) NO SUCCESS WITHOUT HIM HE'S THE LIGHT OF EVERY DARKNESS HE'VE NO LIMIT PEACE BE UPON HIM AMIN๐Ÿ‘.


๐Ÿ’ซANNURI WRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ’ซ
Haske ๐ŸŒƒ leka gidan kowa birni da kauye koda makiya ba kallon ka ramin kura sai 'ya'yanta.

I'm here to make u happy๐Ÿ’ƒ educated and๐Ÿค— domin nifa i have no girman kai if you are fushi dani to wallahi you are just 'batawa kan k lokaci๐Ÿ™ˆ.

Fallow my WhatsApp channel DUNIYAR NISHA'DI HAUSA NOVELS WhatsApp.com

Please fallow the DUNIYAR NISHA'DI HAUSA NOVELS. on my WhatsApp channel https://whatsApp.com/channel/0029VacB0We0wajwN160HO2y
๐Ÿ‘†Kuyi join wannan Link din domin shiga Duniyar nishad'i ku d'ebi nishad'i yadda ya kamata ๐Ÿ˜˜๐Ÿคฉ๐Ÿคฃ.


{*{}*}KING___SKEEBOY๐Ÿ‘‘๐ŸŽง๐ŸŽต{*{}*}
๐Ÿ—ฃ๏ธWannan page din naka ne dan uwa rabin jiki๐Ÿ’“ ha'ki'ka kai na dabam ne๐Ÿ™… ina fata ๐Ÿ“ฟ๐ŸคฒAllah ya dafa maka๐Ÿ™ ya kareka daga sharrin miyagun ma'kiyanka,๐Ÿ™ ina fatan alkairin Allah yakai maka๐Ÿ‘ duk inda kake a fadin duniya๐ŸŒ may Allah protect u and ur household from all calamities ๐Ÿคฒ๐Ÿ‘๐Ÿ™๐Ÿ™.
YUSUF------KING___SKEEBOY๐Ÿ‘‘๐ŸŽง
SHATAN RAPPER REAGAN RB RAP DA KUMA HAUSA HIP HOP YAYAN ZAINAB KALAR CAMERA ๐Ÿ“ธ๐Ÿ“ธDA__NA'IM๐Ÿฅ๐ŸŽป๐ŸŽต๐ŸŽผ๐ŸŽบ๐ŸŽน๐ŸŽ™๏ธ๐ŸŽถ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ˜˜ Gabadaya hip hop kaine gatanta๐Ÿ™… d'an aike kaine manzonta๐Ÿ˜ Skee_boy tababu kake shata๐Ÿ˜€ malaminta๐Ÿ˜Š oganta๐Ÿ˜ mai gidanta๐Ÿคฉ limaminta๐Ÿ˜Ž super Star๐ŸŒŸ may................๐Ÿค๐Ÿคฌ๐Ÿคญ๐Ÿคซ๐Ÿ˜œ.


๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธRanar kuce masoya maza kada kuyi sanya muyi rausaya 'yan uwa mu taho da baya baya๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ mune muke shagali๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜‚ ranar mu tayi haske.
Zarah Musa d'an Adam
Naja'at Musa abubakar
Maman Khaleel
Hajara Abla's Glam
Rabi'at bichi
Chep~melody
Batullah Abdullah
Fatima Musa abubakar
Samirah Ahmad
Aishat Yakubu.
Da sauran wadanda ban fad'a ba kuma ba domin mantuwa ba dukka ina gaida ku tare da fatan alkairi gare ku a duk inda kuke Allah ya zama garkuwar ku Amin.


Dedicated to
MY MOTHER {๐Ÿ˜˜mama๐Ÿ˜˜๐Ÿ’•}.i love u with all my body and ๐Ÿ’“ heart bani da wanda ya fiki mama na ina tsakanin son ki Allah ya 'kara ja min kwanan ki mama na Allah ya tsare min ke Amin.

๐Ÿšจ๐Ÿค” Think before you do ๐Ÿคจ
Always be watchful don't take risk don't try to get lost try to protect your life ๐ŸŒŒ always.

Yusrah Musa abubakar maman Fatima ilham (little Zaran aunty).
YMA JIGAWA DUTSE ๐Ÿž๏ธ
Da anyi kiran Jigawa har wani tunkaho nakeyi ana maganar Jigawa har wani canza salo nakeyi Jigawa jihar muce abun faharin mu ce an sanmu akan zaman lafiya ba'a sanmu da rigima ba ๐Ÿ’ž.

๐Ÿž๏ธMai alfaharin jiha tace ko ina nake inda zan zarce a cikin Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ muke da gada mun taka kan dutse birnin daraja daya batse ga haske ๐ŸŒƒ ga adon dutse ๐Ÿž๏ธ๐Ÿ”๏ธ.


๐Ÿ’žAR-RAHMAN๐Ÿ’ž
The exceedingly compassionate

๐Ÿ’žAR-RAHIM๐Ÿ’ž
The exceedingly merciful.

1~Allah humma salli wa sallim ala sayyadina Muhammadin sayyidil mursalina๐Ÿ“ฟ.


โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธ
๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธSANARWA
โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธโ›”โš ๏ธ
LITTAFINA NA KUD'I NE PLS IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA DOMIN HAKKI NANE GUMI NANE MALLAKA TANE BASIRA TACE LOKACINA NA 'BATA NA TSAYA TSAYIN DAKA NAYI NAZARI NA RUBUTA SHI DAN HAKA NACE A BIYA NI HAKKINA KAFIN A KARANTA.
๐Ÿค™YAN UWA KADA KU RAINA HAKKIN WANI DOMIN A GURIN ALLAH (SWT) ABU NE MAI GIRMA๐Ÿ’ฏ๐Ÿ™… SAI A KIYAYE IDAN KA SHIRYA KARANTA HALAK? DUBU 'DAYA NE๐Ÿ‘‡

#1000
Account no: 2410673902
Yusrah Musa
Zenith bank๐Ÿฆ

IDAN KATI NE ZAKU TURA MTN
A TUNTU'BE NI TA WHATSAPP NUMBER NA๐Ÿ‘‡.
๐Ÿ“ฑ+234 816 098 3083.


#ASTONISHED
#EMPIRE
#LOVESTICK
#INSIDER
#EMBELLISH.

๐ŸŒ„ MARVEL DREAM๐ŸŒ„
Episode 01 nd 02
Lokaci ne na damuna yanayin gari kullum da hadiri ga koren ciyawa daya mamaye ko'ina iya ganin ka amfani yayi matukar kyau a wannan yankin wanda ya kasance 'karamin 'kauye ne Wanda ya batse da mutane iri daban daban duk inda kasa kallon ka mutane ne burjik a gona suna ayyuka.

Wani farin mutum dake ta faman yanke gero da wata filleliyar wukar sa ne lokaci zuwa lokaci yakan kalli hanya da kuma sauran yara guda uku 'yan mata dake taya shi aikin tare geron ganin abinda yake son gani shiru yasa ya mike tsaye tare da rike bayan shi alamar ciwo yake masa sharce zufan fuskarsa yai yana kallon 'yan matan yace.

"Wai ni kam Aishatu ina kuka baro Mamana ne har yanzu me take a gida bata zo ba gashi munci 'karfin aiki ko yau ma zazzabin ne"?.

Ya tambaya yana zama cikin gajiya sosai kallo d'aya zakai masa kasan cewa talauci ya gama samun gurin zama a jikin sa d'agowa wacce ya kira da Aisha tai itama ta jike shakaf da gumi cikin alamun gajiya da yunwa tace "wallahi baba ban sani ba har muka taho nidai ban ganta ba amma bana ce ba ko Asma'u ta ganta kai Asma'u ta girgiza tana cewa "a'a nima bamu hadu ba".

Kai baba ya jinjina yana cewa "to ikon Allah, Allah yasa dai lafiya mama na bata zo ba na damu akan zazzabin nan nata mara jin magani gashi duk d'an kudin hannu na ya 'kare, baka dashi a d'aka baka dashi a waje masu kudi sunai ma kallon ka 'ki tashi ne ka nema kai jama'a Allah rufa mana asiri dai" ya fad'a cikin damuwa sosai tare da mikewa yana daukar wukar ya koma bakin aikin sa da kallo 'ya'yan nasa suka bishi cikin tausayawa domin sun san waye uban su matukar yana dashi baya hana iyalinsa yana wadata su da komai amma babu tai masa katutu.

Tafe wata zu'ke'kiyar kyakkyawar zazzafar budurwa 'yar kimanin shekara ashirin da biyu take dauke da fanteka a kanta bata kallon kowa bata kallon komai sai hanyar da take bi wacce ciyawa tai kwance lif akai daga bayanta taji ana 'kwala mata kira da karfi "AMATULLAH ke AMATU ki tsaya".

Dakatawa tai batare data juya ba har wacce ke kiran ta karaso tana d'an haki tace "haba Amatu kamar wacce kika fara kurmancewa ina ta kiran ki sai yanzu kika jini" fuskarta dauke da wani kyakkyawan siritaccen murmushi tadan juya manyan fararen idanuwanta kafin da murya mai dad'in sauraro tace "haba Fatima kinsan na jiki bazan 'kyale kiba" sauke ajiyar zuciya Fatima tai tana cewa "amma na tambaye ki wani abu"? Ta fad'a tana mamakin yadda taga yau fuskar Amatu da murmushi mai kyan kwatance tacigaba "wannan murmushin ya nuna akwai wani abu daya faranta miki ranki idan na canka daidai"?. 'yar dariya Amatu tai tana cewa "kinga sauri nake zanje gurin su baba ki bari idan na dawo zan fad'a miki" kai Fatima ta d'aga tana cewa "ai dama na taho ne dan na raka ki" "to shikenan muje.

Wucewa sukai Fatima da mamaki ya gama cika ta da annurin da take gani a fuskar 'kawar ta ta yasa ta kasa hakuri tace "Amatu nifa na kasa fahimta dan Allah ki fad'a min miyasaki farin ciki haka"?.

Sauke ajiyar zuciya Amatu tai tana cewa "kinsan abinda ya bani mamaki? wani irin mafarki nai wanda na kasa fassara shi to me ma zan kirashi? Ki fad'a min Fatima na kasa yarda da komai na dauka da wasa ne amma al'amarin yafi gaban tunani na kullum da kalar mafarkin da zanyi kuma dai duka daya ne ki bani shawara ina neman mai bani agaji a tare dani".

"To aini Amatu ban fahimce kiba magana kike min a hagunce kinga ki samu nutsuwa daga baya sai kimin bayyani kamar naga ki d'an shiga wani yanayi"? "Eh yanayi na shiga Fati kinsan daren jiya nayi mafarki......... Katse ta Fatima tai harda zaro ido tace "mafarki Allah yasa ba mummuna bane" sun kusa gonar Amatu tace "ke kam 'kawata bakya cin moriyar zance ai bance komai ba tukuna" dariya Fatima tai "eh kuma fa haka ne bari nai shiru kawai ina jinki".

"A'a mun riga da mun karaso ki bari saimun tashi zan fad'a miki" Fatima zatai magana sukaji muryar baba na cewa "mama na a ina kika tsaya ne kin barni a fargaba nayi tunanin ma ko zazzabin ne bai sake kiba" kallon fuskar sa tai sau d'aya ta kawar dakai gefe jin hawaye na shirin zubo mata da'kyar muryata na d'an rawar kuka tace "eh baba nasamu sauki ga abinci umma tace a kawo muku" "to mama na Allah ya miki albarka ke Aishatu kuzo maza ga abinci kubar aikin nan" tasowa sukai suna zuwa inda suke 'karkashin bishiyar mangoron dake cikin gonar suka zauna Amatu na gefe tana kallon su tana kuma goge hawayen dake zuba mata na tausayawa mahaifin ta da 'yan uwanta bata
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ME KAMAR SARKI BOOK 2

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album