Join Our WhatsApp Group

MIJIN YARINYA Complete Hausa Novel Document by MIJIN YARINYA


MIJIN YARINYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 31714



MIJIN YARINYA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 06, Oct 2023

Author: Fatima Zahra (Maman Khalid) ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ELEGANT ONLINE WRITERs

Author Phone : +234 706 120 4735

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 168.02 kb

File Type: txt

Views: 2279+

Download: 855+

Last download: 1 day ago

Description/Story: Copy by AISHA FULANI GAL


[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: 👧🏻 *MIJIN YARINYA*👧🏻

Story and written

By Fatima Zahra (Maman Khalid)





Page 1



"Fatu! Fatu!! Fatu!!!" Inna dake zaune saman ta barma ne take kwalawa Fatu kira.
fitowa tayi daga ɗakin ta ƙarasa gaban ta tace "gani Inna". Kallonta Inna tayi daga sama har kasa tace "haba Fatu yanzu ina zakije ki kayi wanan shegen adon nan naki irin na Aljanu?"
Turo baki gaba tayi tace "kin san fa yau ake Aure gidan mai gari kuma chan zani, nasan yanzu su Saude ma suna jirana kinsan fa mune k'irjin biki, Ni kuma Inna ki daina haɗa ni da Aljanu, duk garin nan banfi kowa iya kwalliya ba"
Sakin baki Inna tayi tana kallonta kafin tace "to kuwa ba in da zaki, ina ke ina zuwa gidan biki bikin ma na gidan mai gari in ba shashanci ba, yarinya dake"
ai kan ta barmar Fatu ta kwanta ta fara birgima da kuke kuke tana cewa "wlh sai naje Inna duk abinda za kiyi, kina son kar naci shinkafar gidan bikin ne ?" su Saude suyi ta min dariya Allah wlh nidai ki barni na tafi" ta fad'a tare da kara birgimar tana kuka kamar wanda aka duka, Inna tace "kaji min ja irar yarinya da iskanci nan kamar taɓa cin shinkafar ba ne?" Yarinya sai shegen gantalewar tsiya ba abinda kika iya sai yawo shiga nan fita nan duk mutanan garin nan ba wanda bai kawo min karan kina..,"
Kukan da takeyi ne ya tsaya cak cike da masifa tace "wani dan kutumar uban ne ya kawo kara na?" Wlh koshi wayen sai yaci gidan su kuwa a garin nan"
kallonta tayi tace "ki fara cin gidan mu kafin kici nasu fita ne dai ba zaki ba, Fashewa ta karayi da kuka tana cewa "don girman Allah ki barni na tafi karsu cinye abincin nan su hana ni idan banci ba wlh zazzabi zai iya kamani, har mafarkin shinkafar nayi, wai gani inata zubawa baƙi" faɗa tare da birgima kan ta barmar, ganin da tayi Fatu zata tara mata jama'a ne ya sata cewa "toh naji tashi ki tafi saura kuma kije ki ɗebo min fad'a ki dawo".
tashi tayi tana washe haƙura tace "na gode sosai Inna insha Allah ba wanda zanyi faɗa dashi, kuma idan nayi Aure nai ciki wallahi ke zan bawa ɗan halak malak"
ta faɗa tare da sa wani takalminta yar ruba ruba blue color ta ruga a guje tabar gidan.
Girgiza kai Inna tayi tace "Allah ya shiryeki Fatu"...

Tana fita direct gidan mai gari ta nufa, duk hanyar da tabi sai tayi tsokana, ko kuma idan taga tsohu tace masa ga kare nan, Allah sarki sai kaga mutum ya ɗaga sanda ya fara gudu, dry take ta wanka har ƙasa tana faɗin "Kaga wata ƙafa wai ina ruwan ƙwalle, Allah yay min tsari da auran ƴan garin nan"
tana shiga ta hango su Saude zazzaune kamar masu jiran sadaka, ƙara sawa tayi gaban su tace "yana ganku haka?" ko har yanzu ba'a Abinda kuka samo ne?"
Saude data zabga uban tagumi ne tace"ina kuwa ai inda kika ganmun nan tun ɗazo muke zaune an hana mu shiga cikin gidan"..

Wani ashar Fatu ta ƙunduma tace "wani dan i'skan ne ko yar i'skar ce ta hana ku shiga?" Ma'u tace "wannan GID'ADON ne mana shi akace masa kar ya barmu mushiga" riƙe ƙugu tayi tace "ko ana ha maza ha mata sai mun shiga gidan nan munci shinkafar nan, wannan ma ai baƙin ciki ne" Saude da Ma'u sukace "wlh yanzu me zamuyi, Dije tace "nidai ba ruwa na bana ciki" hararan ta Fatu tayi tace "idan mun shiga kuma ba zakici ba,Muna fuka da ido irin na Uwarki" hucewa cikin gidan tayi tana shiga kuwa GID'ADO dake riƙe da wata shigiyar bulala fuska a murtuke yace "ina zaki?" Itama hada fuska tayi tace "ciki mana zan shiga" yace "ba inda zaki bar nan ko sai nayi kasa-kasa dake" ya faɗa yana tunka ranta, saurin jada baya tayi domin ba ƙaramin tsorun bulala take ba, "zaki fita ko sai na watsa miki guda a jikinki?" Ganin da gaske zai iyayi ne ya sata juyawa ta fito ta samu su Saude na jiranta, suna ganin ta sukace "mu shigane?" Tace "a'a ku jirani ina zuwa yau sai na koyawa masa hankali wlh" ta faɗa tare da ficewa daga gidan, ba'a ɗau wani lokaci sosai ba sai gata ta dawo hannun ta dauke da wani baƙar leda ta wuce cikin gidan, tana shiga taga GID'ADO na zaune yana cin abinci hankali kwance, a ranta tace "kaji min da rainin hankali kai kana nan kana kwasar abinci mai dad'i kace mu kar mushiga, kalli yanda miyar nan tayi jawor dashi kai daga gani sai ya yi dadi wlh"
A hankali ta ƙarasa bayan shi ta bud'e ledar ta hura iskar bakinta kan ledar a hankali wani abu ya shiga mishi cikin rigar sa, da sanɗa ta ɓoya tana kallonsa, ya dauki abinci zai kai baki kenan yaji wani abu kamar ƙaiƙayi a bayan sa amma sai ya basar ya kai lumar bakin shi yana lumshe ido, Fatu dake kallonsa tace "yanzu zaka san baka da wayo yaro. Sai gashi GID'ADO fa ya fara soshe² da shafe² yana cewa "wayyo Allah ku taimaka min na shiga uku me yake faruwa ne ?" Fita tayi daga inda ta ɓoya tana dariya domin har ya cire rigar sa yana tsalle, daman daga shi sai wata ƙaramar bantai ne ajikinsa, ƙara matso kwalla tayi ta fashe da dariya, dariya sosai take yi ganin abunsa yana ta rawa cikin wandon, da k'yar ya iya cewa "don Allah ki taimaka min wlh bansan abunda ya tsame niba" dariya ta sake kwashe wa dashi tace "kar ka damu nina saka wannan rawan tunda ka hana mu shiga ciki, kiran su Saude tayi suka shiga suma suka fara dariyar sanda sukayi mai isar su kafin suka wuce cikin gidan. Ba susha wahalar samo abincin ba suka zauna suka fara cin abincin inda Fatu tace " Dije bazata ci ba, haƙuri da magiya ta fara bata amma tayi banza da ita sanda ta haɗa mata da kuka kafin ta barta ta fara ci".....


Kwance yake saman makeken bad dinsa daga shi Sai ƙaramin boxes ajikin sa, kansa na kallon sama amma idanunsa a lumshe suke, kyakkyawan guy's ne ƙarshe, hannayensa saman maran sa yana shafawa a hankali, wayarsa ta fara ringing,yana ɗan sauke numfashin wahala ya ɗauki wayar ganin sunan Dad ɗinsa, bayan yayi answering daga can ɓangaren Dad yace.
"Babana ka shirya zaka ƙauye wajan Inna" da mmki ya juya idanunsa yana ƙara maimaita sunan ƙauye a ransa,tab rabonsa da wani ƙauye ai tun yana zanin goyo yana jin, bakinsa ya shiga juyawa da ƙyar yace "Ok Dad" yana faɗin haka ya kashe kiran tare da mirginawa gefe.
buɗe ƙofar bed ɗin akayi wata haɗaɗɗiyar yarinya ce ta shigo tana wani karai raya har ta karasoo bakin bed din ta zauna, tana ƙare masa kallo daga sama har ƙasa, shi kuma yana jinta amma bai bude idonsa ba, hannuta tasa ta fara shafa maran shi cikin wani salon mai wuyar fassarawa, a hankali ya bude sexy eyes dinsan akanta yana mata kallon up and down, sanye take da riga da wando inya guiwa rigar kuma saman a ɗan buɗe yake, ba laifi tayi kyau, kashe mishi ido daya tayi, lumshe gajiyayyun idanunsa yay, faɗawa jikinsa tayi domin tasan sa mugun miskilanci ne dashi, hannunta tasa ta fara shafa masa kwantacciyar suman dake ƙirjinsa, wani abune ya fara ji yana ziyar tarsa, a hankali ya mirgino da ita ta dawo saman shi had'e bakinsu yay ya fara kissing dinta cike da ƙwarewa, itama kankameshi tayi, a zafafe yake romance dinta, zare yaor ƙaramar figigiyar rigar ta yay ya....!



Dan Allah dan Annabi share fisabilillahi 🤲🏼

Maman Khalid✍️
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: *👧🏻MIJIN YARINYA👧🏻*

       Story and written

By Fatima Zahra (Maman Khalid)


*ELEGANT ONLINE WRITINS'S*

Page 2



____Ya kama na shanunta yana matsesu a hankali bakinsa yasa saman su yana tsosar nipples ɗinta, sosai suka haukata zunansu da romance, sun daɗe a haka kafin ya mirgina ta ta koma gifen sa ya mike ya shige bathroom ya barta kwance tana numfashi wahala for the first time taji haushinsa wanda bata taɓa jin irin sa ba.
A duk sanda suke tare sai dai ya rage zafin da ita ya miƙe ya barta cikin wani hali, ,cikin jin haushinsa ta tashi ta ɗauki rigarta ta mayar tana ayya nawa aranta idan tana raye sai ta lashe zumar sa.
bai fi 20 minutes ba ya fito daure da towel a waist ɗinsa sai wani towel ɗin a hannusa yana goge gashin kansa dashi, gaban dressing mirror ya wuce, zama yay ya ɗauki Body lotion wanda baya kama jiki sosai ya shafa ajikinsa, turarensa me sanyin ƙamshi ya ɗauka ya fara shafawa a jikinshi sanda ya gama shiryawa tsaf ya tashi ya wuce wrdp ɗinsa ya wuce ya buɗe zaro wani white T-shirt da navy blue jeans masu kyau ya sanya a jikinsa , tare da ɗauko white combat shoe yasanya a ƙafarsa sosai Yayi kyau sai ƙamshi yake zubawa.
tunda ya fito daga toilet din take binshi da ido tana ƙarewa murɗaɗɗiyar surai jikinsa kallo.
ɗaukar wayoyinsa da key car ɗinsa yay yana ƙoƙarin fita daga bedroom ɗin yaji ance
"fita zakayi ne?"
Juyawa yay ya kalleta ta domin shi yama manta akwai wata halitta a ɗakin, Miƙewa tayi tana cewa "haba baby yanzu abunda kake min ya dace kenan? Kasan yanda nke sonka amma sai kana sharewa kamar wanda bai san komai ba please ka amince da soyayya ta my dear"
ta faɗa tare da shafo ƙwantaccen sajen dake kwance kan fuskarsa tana jifar sa da wani irin kallo. janye hannayenta daga furkar sa yay cikin cool voice ɗinsa yace
"bana ce karki kara kawo min mgn nar nan ba? Na faɗa miki ni ba soyayya bane a gaba don haka idan ba wani mgn zaki ba sauri nake"
bata ce komai ba ,hakan ya sashi ficewa daga bedroom din, direct parking space ya huce ya ɗauki motar sa ya bar gidan..

Ɗaukar wayar ta dake ringing tayi, ganin sweet Iman ne ya sata sakin murmushi tana answering daga chan ɓangaren Iman yace
"where are you my dear? kinsan fa ke nake jira tun ɗazo na kasa samun sukoni" murmushi tayi tace
"On mah way dear" tana faɗar haka ta kashe wayar ta fice daga dakin"..

**KAUYE***

Su Fatu suna gama cin abincin suka fito har lokacin GID'ADO na tsaye yana sushe² gashi yara har sun cika wajan suna kallon shi, a ransa yana Ayyana yadda zaici uwar Fatu Shegiyar yarinya data addabi kowa a garin, gata ƴar guntuwa sai rashin kirki.
ganin har fuskar shi ta sauya kala ne ya sa Fatu sheƙewa da dariya su Saude suma suna taya ta, zama tayi a gefin ɓarin sa tace "kai GID'ADO kana son kai kayin nan ya daina?"
Da sauri yace
"eh wlh faɗa min me zanyi" tace "duk abinda na faɗa maka zakayi?"
"Eh zanyi wlh ki faɗa" "tom rawa zakayi idan dai kayi rawa toh zai daina"
ai kafin kace wani abu GID'ADO ya fara tikar rawa ƙyalƙyalewa da dariya suka fara yi Fatu harda taya shi rawar , abokinsa Kamal ne ya shigo ya kamashi kasan cewar ƙanin shi ya faɗa mishi duk abinda ya faru su Ma'u na ganin haka suka gudu domin sunsan mgnar yanzu zai masu mugun duka. Amma Saude da Fatu ko alamar tsoro babu suna ta dariyar su, Kamal ne ya musu wani mugun kallo janye shi yay suka fita daga gidan.

Saude na dariya tace "gaskiya Fatu kin birgine wlh me kika zuba mai ne?" Cikin dariya Fatu tace "ƙaiƙayi na zuba masa baya ce shi ɗin ɗan shegiya bace"
dariya sukayi suka fita daga gidan me garin, suka kama haryar komawa gida, suna tafiya suna wasa , hango me gyaɗa Fatu tayi tace "dole naci gyaɗar nan, domin daka gani zatai masifar daɗi, ga wani kyan gani da tayi, Tubarkallah kada baki ya kamata" Saude tace "gaskiya ko nima haka"
suna ƙara sawa wajan me gyaɗar Fatu tasa hannu zata ɗibi gyaɗar kenan me gyaɗar ta janye tiran ta da sauri tana cewa
"ba zaki ɗiba ba sai kin kawo kuɗi" kallonta tayi tace "ai kowa ko zaki mutu sai naci gyaɗar nan, jibi yadda take kallo na gwanin sha'awa" tace "sai ki ɗiba mugani" kama tire ɗin mai gyaɗar sukayi nan fa kokowa ta ɓarke tsaka nin su, duka sukai mata suka ɗebi gyaɗar yanda suke so suka barta tana kuka, ɗaukar sauran gyaɗar tayi tana kuka ta koma gida..

Suna tafiya suna cin gyaɗar su, hango shagon Malam Laminu sukayi Saude tace "wlh kwana kinnan duka ƙwaɗayin biredi nake da madara amma kaka taki ta bani kudi na saya" "hmm wlh ko nima haka, gashi ko kaje wajan wanan matsiya cin ma bai baka, domin shegen wayon tsiyane dashi wlh"
dariyar mugunta tayi tace "yau dai ko zai mutu sai munsha madara da biredin nan, Saude tace "Allah ko?" Tace "sosai ma kuma yanzu dai mu zauna a nan mu cinye gyaɗar kafin mu karay sa shagwn" zama sukayi sukai a banyan shagwn suka fara cin gyaɗar su suna b'abb'aka dariya, Jin motsin mutane a bayan shagwn shine ya sashi leƙawa, ganin su Fatu ne ya sashi haɗa fuska yace
"me kuke min a bayan shago?" Basu ce masa komai ba, hakan ne ya fusata shi yace "kuta shi kuba ni waje ko naci uban ku nan wajan"
Miƙewa Fatu tayi tace "ba dai uban mu sai nai naka" ran Malam Laminu ne ya ɓaci domin shi mutun ne da bai iya haƙuri ba, ɗauko wani ƙaton bulala yayi ya ajiye a gefen shagon, ya zabga mata bulalan a bayan ta, wani uban ihu ta tsala domin ba ƙaramin ratsa ta bulalan yay ba, Saude na ganin haka ta run tuma na kare ta bar wajen bata tsaya ko ina ba sai gidan Inna, Inna dake alwala ne ta ga Saude ta faɗo mata cikin gida ko sallma babu kamar an jefuta daga sama, Inna tace "ya na ganki haka ko sallama babu ina Fatun take?"
"Inna! Inna!! Inna!!!" Saude dake nishi ta kasa mgn sai kiran sunan Inna take ne yasa Inna Miƙewa tana cewa "me ya faru ina ita Fatun take?"
"Wlh zai kashe ta Inna" "wa za'a kashe yar nan faɗa min?" Malam Laminu zai kashe Fatu sai dukan ta yake...


Read / Download MIJIN YARINYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album