Join Our WhatsApp Group

RAYUWAR NEEHAL Complete Hausa Novel Document by RAYUWAR NEEHAL


RAYUWAR NEEHAL

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14144RAYUWAR NEEHAL

Reading Time: 1 Hours

Added On: 14, May 2024

Author: Meerat Umar ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09165855674

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 82.33 kb

File Type: txt

Views: 214+

Download: 35+

Last download: 42 minutes ago

Description/Story: 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL馃尮馃尮

STORY WRITTEN

BY MEERAT UMAR
Episode 1锔忊儯馃尮
Duk kan yabo da godiya sun taba ta ga Allah su ba hana hu wata Ala Allah kaii dadin tsira abi sa shugaban mu Annabi muhammad (s a w)

Kamar yadda na fara littafi nan lpy ina rokan Allah yasa nagama lpy馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎

Dare ya tsala babu abin da kake ji sai karar tsin tsaye da a gwagi a dan karamin kauyen ga haske nepa da ya haske ko ina 馃挕馃挕 iska sai kadawa take gwanin ban sha awa

Washe gari

Ke nihal kita shi ki debo min ruwa jairar yarinya wato saboda uban ki ya daure miki gindi shine kike wula kanci da kika ga dama ko?? Wadda a ka kira da nihal tai zumbur ta tashi tana mutsi tsika ido harara larai ta wurga mata shegiya mai kama da mayu uwarki ta haifa mana masifa ta gudu


Tashi tayi tafita don debo ruwan tana tafe tana tinani rayuwar ta jiya ma fa bata kwanta ba sai kusan karfe 1:00 shin wace kalar rayuwa ce wannan???

A haka har taje bakin rafi bayan ta debo ruwa ta dawo wanke wanke tayi da shara lokacin baba larai ta gama zuba mata fura da nono a kwarya wadda zata fita tallah!!babu ko tausayi haka ta dora mata kwaryar a ka wadda sun fi karfin kanta!!

Tafiya take tana kuka har ta isa bakin kasuwa in da sabo ya kamata a ce ta saba haka kullum take tafiya bata karya ba wata rana ma idan ta dawo sai baba larai ta ki bata abin cin rana tace ya kare 馃槶馃 sai idan taje gidan su jummai take samu ko kuma idan sun shanya kanzo ta karbo taci babu ko mai bare magi to abin da ba a dafa ba ma ina za.ayi tinani mai ko magi?

Ya Allah ka ha damu da matan uba na gari Ameen 馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎

Ishan ka tashi??mom please ki bari zan ta shi bana jin dadi ne shiyasa na shiga uku ma yasa maka my son ma yasa baka fadamin ba bari na kira dector yazo ya duba ka!!! ganin hakalin mahaifiyar sa ya ta shi yasa ya ce came down my mom ba fa wanni abu bane ba kawai kaiina ne yake min ciwo kar ki damu I na sha magani kinji my first love 鉂わ笍

Eh duk da haka dai gwara a duba ka nasan ka ba son shan magani kake ba Allah na sha mom da gske nake miki ki yarda dani please okay naji tashi muje kayi breakfast 馃 Tom mom bari na watsa ruwa sai na fito Zan fi jin dadi kinji MOMYN okay my son a fito lpy!!

Fita tayi ya bita da kallo duk sanda ba shi da lpy ko da dan karamin ciwo ne hakalin mahaifiyar sa tashi yake!! Ko dan shi ka dai Allah ya ba su??

Bayan ya watsa ruwa ya fito dan yin breakfast 馃 da MOMYN sa 鉂わ笍鉂わ笍馃グ
鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍
[3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL 馃尮馃尮
Story written
By Meerat Umar 鉂わ笍馃馃尮
Episode 2锔忊儯馃グ

My son kasan dady ka ya kusa dawo wa tom ya kamata mufara shirin dawo wa sa ko murmushi yayi kawai duk san da dad zai dawo haka MOMYN sa take sasu fara shirin dawowa sa yau fa idan ba zai bata a lissafi ba sauran 2week dad ya dawo amma mom take cewa ya kamata su fara shiri hmm??kayi shiru son baka ce komai ba tom mom ma zance yau fa saura 2week dad din ya dawo ki bari mana ko ana saura kwana uku ya dawo ai sai mu fara shirin ko!!! kaji ja irin yaro daddy kafa nace zai dawo ba wanni ba
Au so kake sai ya kusa dawowa sannan mu fara shirin tarbasa to baka isa ba wllh ka gama ga list nan kaje ka suyo abu buwan da zamu bukata!!!! Allah ya huci zuciyar momcy bari na gama sai na je ko idan kuma ynz kike so sai na tafi

A rufamin asiri ya za ayi na bari ka tafi ba tare da ka gama breakfast ba
To ai naga mom ni ynz ma tun kan daddy ya dawo ki dai na sona!! Yayi mgnr yana turo baki kamar wanni baby 馃懚 馃嵓


Jumai mayasa kullum sai kin bata mana lokaci ne kin san fa halin baba larai idan taga ban dawo da wuri ba duka na za tayi suna tafiya jumai na mata masifa dan ma zata hana su su tsaya suga zuwan yan birni bata ce da ita komai ba dan tasan ita ko karfe nawa zata kaii mama ta ba zata da keta ba ita kam tasan baba larai zatai mana mugun duka ne gashi babata ba yanan bare ya kwace ta馃槶

Tana shiga gida baba larai ta rufe ta da masifa shagiya ma kama da mayu gidan uban wa kika tsaya yar iska ko da yake gado kika yi na diban Albarka ai dole ansha a nono inji masu karin magana suka ce gado ba karya ba uwa tayi rai rafe danta yayi tafiya ita dai neehal bata ce komai ba dan ta saba da zagi kala kala zoki bani kudina ki wuce shagiya!!! Mika mata kudin tayi ta wuce dakinta wanda ba komai a cikin sa sai tabarma kara da yar jakar kayan ta a gefe

Dakin duk yayi kura ga yana ta ko ina amma a haka take kwanciya saboda bata samu lokacin da zata gyara kullum daga aikin gida sai tallah

Babu arabi bare boko duk da tana son zuwa amma tasan baza abarta

WACECE NEEHAL
Neehal yarinya ce wadda ba za tafi shekara goma sha biyu a duniya ba farace sol ga gashi sai dai tsabar a zaba da ta boye mata kyawun ta?tun tana shekara 2 ta taso a hannu baba larai baba larai matace wadda ko kadan babu imani a tare da ita

Itace mace ta farko da mahaifin neehal ya aura sun dauki tsayi shekaru Allah bai basu haihuwa ba mahaifin neehal mutum ne mai son yaya baba larai tayi iya ko karin ta dan gani ta haihu Amma Allah bai bata ba tabi boka ye tabi mlm amma bata samu ba
Mahaifin neehal ma tafiyi ne yana zuwa garin kano mutum ne mai rufin asiri Allah yasa masa Albarka a nema sa

Wata rana ziya ra ta kaii shi garin katsina anan Allah ya hada shi da mahaifiyar neehal mai suna Zainab sunyi soyayya sosai

Mlm Ismail bai fadawa mata sa larai zai yi aure ba sai gani tayi rana daya anshigo da wata gidan mijin ta amatsayi kishiyar ta larai tayi iya baki koka rinta dan ganin ta fitar da Zainab daga gidan ta amma haka ta gagara!!!鈥� wata Zainab uku tasami ciki hakalin larai ya tashi sosai dan bokan ta yace Zainab baza ta taba haihuwa ba????

Bayan wasu watani Allah ya sauki Zainab lpy ta haifi yarta mace a ranar Mlm Ismail har kuka yayi don murna馃槶馃槶 wannan abu ba karamin haushi yaba wa larai ba ta kudiri a niyar sai ta wula kanta Zainab a gaban jama.a kuma sai ta wa halar da yar da ta Haifa

Tofa wanni mugun abu sai kishiyoyi da matan uba 馃


Bayan shekara biyu

Yana yi gari na sanyi ne hakan yasa kowa yana cikin gida jansa wasu ma har sun kwanta Zainab ce kwance runguma da yarta yar shekara biyu a duniya suna baccin su cikin kwan ciyar hakali

Ihuuu taji kamar a cikin bacci tashi tayi tana add.a abakin ta dan wannan ihu ta na jinsa ne a kusa??? Kasa karasa addu.r tayi don ganin abin da ke faru shin ma farki take ko idan ta biyu katon na miji a dakinta kuma a kan gadan ta innalilahi wa inna ilayi rajikun take ta nana tawa??

Mlm kagani da ma na fada maka idan baka nan wannan shegiyar maza take kawo mana cikin gida!!!鈥� Mlm Ismail dake tsaye kamar mutum mutumi yama rasa ma zaiyi Allah yaisa Zainab kin cuceni ashe dama haka kike ban yafe miki ba nayi dana sanin hada Zuri.a dake Zainab!! Kuma kije na sakeki jijiga kaiii take tana kuka gaba daya ma ta kasa mgn shin maya ke shirin faruwa da itane yaushe wannan mutumin yashigo da kinta ya Allah ka kawo min mafita ka fiddani daga cikin matsala

Sai a tasi a tatara gayar tsiya abarmin gida dan wllh mlm ni kadai ce matar sa a duniya ke har a Aljannah ma!! Oh ni su baba larai a hakan kike son shiga Aljannah

Muhadu a next episode馃尮馃尮 ina gdy da comment din ku ma soya na comment din ku shi zai kara mini kwarin gwiwa ngd

Taku har kullum mai kaunar ku


Meerat umar 鉂わ笍馃尮馃
[3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL馃尮馃尮

STORY WRITTEN

By Meerat umar 鉂わ笍馃Episode 3锔忊儯馃グ


Tashi tayi runguma da yarta dake bacci !!鈥濃€漚.a zonan ina zaki je da ita au so kike ki tafi da ita itama ki koya mata halin naki to wllh a hir din ki ba ki isa ba dole ne ki bar yarinya a gidan uban ta dan ta samu tarbiya baba larai ta fada cikin masifa!!! Tana ji tana gani a ka raba ta da yarta ??!!馃槶tana tafiya mutane suna nuna ta eh ka ganta ita ce jiya da dadare ta kawo kato gidan mijinta saboda taga mijin nasu ma tafiyi ne Allah yasa ya dawo da suba nan ya kamata tir da halinki wllh kinyi a sara muna ganin ki kmar mutuni yar kirki ashe ba haka kike ba

To Allah dai yasa yar da ta haifa masa ma ba shegiya bace tin da kaga fa kusan shekara na wa da auren sa da larai ba su haihu ba amma ita tana zuwa ta haihu Allah sarki larai da ana ganin ta mallake mijin ta ta hana sa yin aure ya samu yaya ashe ita ce mutuni yar kirki Amma dai kin yi Asara Zainabuu kin bamu ma maki?? Haka dai suka ciga ba da mgn bata ce musu komai ba ta wuce


Yanzu ita ina zata kuma da wanne ido zata kalli iyayata idan taje gurin su tace musu ga abin da ake zargin ta kaii ba zai yu ba gwara ta tafi wanni gun tasan duk inda zata Allah yana tare da ita!!! ? Ya Allah ga yata nan nasan bata da wanni gata sai naka ya Allah ka kula da rayuwar ta haka taita add.oi tana kuka?? Tayi tafiya sosai kafin ta iso tasha hajiya Abuja zaki zoki hau nan saura mutu daya haka kawai ta tsin ciki kanta da son ta tafi Abuja duk da bata san kowa ba idan taje chan din??? Shin idan taje Abuja gurin wa zata kuma wa ta sani kamr dai yanda ta fada Allah na tare da ita domin Ako da yaushe Allah na tare da mai gaskiya 馃檹馃徎
Yaune ranar da daddy ishan zai dawo gaba daya gidan ya ciki da yan uwa da aboka arziki yan da kasan gidan biki?? Kaiii mlm ka tashi mu fita mana mom fa sai neman ka take??saboda daddy ya kira yace karfe biyu za su sauka kuma kaga ynz sha biyu tayi??!! Kaii nifa Allah in kaga na fita daga nan to tafiya nayi d鈥檃 ko dad a Airport kasan ni fa bana son harka taran matanan?? Sannu sarki rashi san jama.a wai kaii ma yasa baka son shiga cikin jama.a naga dai idan ka fita duk yan uwa ka ne babu bare ko?? Kaii ni, bace wa nayi kamin nasiha ba naji yan uwa nane kuma nace ba zani ba sai a kaiii yaya naga kaiii ai yan uwa kane so babu laifi idan kaiii kafita!! Tsaki yayi ya ja blanket ya rufe har fuskarsa dan bama ya son jin wata mgn in ba haka ba ya san Ahmad zai Ishe shi da wa.azin banza sa kamr yafi kowa sanin dai dai

Murmushi Ahmad yayi kawai ya tashi ya fita ,鈥濃€�!!!
Ahmad niko ina ka gano min wannan yaro tin d鈥檃zu nake neman sa sanin halin ishan ya san sarai ida ya fadawa momy inda yake zai mai tijara!! Am, mom nima fa neman sa nake tun d鈥檃zu ban gansa ba amma kije ki zauna sai na kara duba miki shidin?? Yauwa dan Albarka duba min shi kaga Alh, ya kusa sauka kuma yace baya son kowa ya zo ya dauke shi in ba my son ba. !!!! Tom bari na duba!!!鈥� Wuce wa yayi yana tinani wannan soyayya dake tsaka nin ishan da iyayan sa suna san sa sosai sai dai shi ishan wanni kalar mutum ne baka iya gane kansa ba wanda zai iya zama da shi sai mai hakuri ko shi da yake amini sa kullum cikin fada suke dan ma Allah yasa shi yana da hakuri kuma ya saba da halinsa
[3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: 馃尮馃尮NEEHAL馃尮馃尮

STORY WRITTEN 馃摎馃グ

BY MEERAT UMAR 鉂わ笍馃


Episode 4锔忊儯

Ya hayyu ya qayyum ya zuljalalu wal ikiram Ya Allah yanda na fara wannan littafi lpy Allah kasa nagama lpy ya Allah ka dafa mana ya ubangiji ka bawa dukan wanni bawa naka sa.a a cikin rayuwar sa da nema sa Ameen 馃檹馃徎馃檹馃徎馃グIshan sai da ya tabbatar dad din sa sun kusa sauka sannan ya fita dan d'a kosa"! ta kofar baya ya fita saboda baya son ma agan sa


dillaliya kina ganin haka ba matsala??babu wata matsala kinga kuma zaki na samu ku d'ad'e sosai da yarinya nan saboda hajiyar da take son a kawo mata yar aikin mai kudi ce !!!! kin ga larai idan bazaki ba da ita ba shikenan raziki na kiranki kina kauce wa!!! ke nifa dilaliy ba ki nayi ba kin sa fa na tsani yarinya nan 馃ズ ina gudun taje ta...


Read / Download RAYUWAR NEEHAL

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album