Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka bakaci komi ba, "to yace sannan yabi bayanta suka fita tare,


Zama Dijah tayi Abakin gadonta tana tunani, Nafisa ta gani ta bud'e flakcs d'in Abinci bayan tagama, sannan tabbas a lokacin takaranci tsoro a fuskanta, Murmushi tayi lokacin da ta tuno wayan dataji Nafisan tanayi jiya acikin gerden, ta tashi tashirya ta fito Nafisa tana zaune afalo bak'in ciki yagama rufeta, taso daga yau aikinta ya fara cii?


Tana ganin Dijah ta taso tasha gabanta dan yanda takejin b'acin rai bazata bari Dijah tafita hakaba itama sai nata ran ya b'aci
"ke 'yar k'auye butulu anjawoki inuwa kina shirin turasu rana ko? To kisani ni Nafisa wlh sai naga k'arshenki agidannan, Kabir Mijina ne ni d'aya kuma zan mallakeshi ni kad'ai.


Dijah tayi dariya tana kallonta tace "inzakiyi Magana kidingace lnsha Allah, badai dai bane Mutum yace zaiyi kaza kai tsaye ba tare da yasa Allah acikiba, ki kiyaye, kodayake nasan Rad'and'in rashin cinma burinkine yake damunki shiyasaki irin wa innan maganganu barkatai, so Mu munce Allah ne Azancenmu shiyasa bazaku tab'a Nasaraba akanmuba da yardan Allah, dama kinsaduda kinsa Allah aranki, inkina da rabo kisamu kikasance da nagarcaccen Mijina koda baki mallakeshi ke kadaiba inkin maida lamarinkima ubangiji kyasami sauransa, daga haka ta rab'a gefenta zata wuce Wani irin wawura Nafisa takaimata danji take kaman zuciyanta zai fashe da kalaman da tagayamata, da lya K'arfinta Dijah ta angajeta sannan ta shak'eta da hanu d'aya ajikin Gini ta nunata da Hanu d'ayan "Nafisa inason kikama girmanki, Ni Dijah dakike gani ba kanwan lasa bace, ina d'agamiki k'afane saboda wasu dalilai, karkibari ki k'uroni bazaki sha da dad'iba kidaina gangancin d'aga Hanu kina tab'ani bazaki iya daniba nafi k'arfin tunaninki.


Tabaya taji anrik'ota anjanyeta ajikin Nafisan ko bata kalleshiba k'amshin tirarensa yasanar da ita shine, cike da Mamaki yake kallon Nafisa da idonta yayi jazur dan shak'an da aka mata, gawani adabbaben kunya da yakamata dan wannan ba k'aramin abun kunya bane tasan ak'alla tayi k'anwan da Dijah sau 2 ko 3, Ganin kallon da yake matane yasa tayi kukan kura zata kamo Dijah da sauri yasha gabanta ta tureshi ta wuce, kafin yayi wani yunk'uri ta iso gaban Dijah ta shafeta da Mari tayi baya, cikin zafin nama da b'acin rai Dijah tayo kanta, Kabir ya rik'eta, cikin fad'a yana kallonta "ke wai wata iriyar yarinyace da baki jin Magana?

Wani irin kuka Dijah tasake tana kokuwan K'wacewa "Kasakeni wlh bazan yardaba sai na rama dan kaga ita 'yar'uwankane niba 'yar'uwarkaba, to wlh sai na rama,

"Kasaketa tazo Kabir wlh sai na kasheta 'yar iskan yarinya mara kunya ance miki ni sa'ar kice? Ko kinga nayi kama da zubin k'auyawa? Dijah ta dage lya k'arfinta zata k'wace daga rik'on da KB ya mata,

ganin hakane ya d'aga ta cak ya kaita d'akinta, ya maida k'ofan ya rufe wani irin kukan takaici tasake tana rungume ajikinsa, ta d'ago ta kalleshi "Kasakeni inje inrama mari na da tayi, wlh bazan yafe mataba sai na rama,

"Khadijah banason tashin Hankali arayuwa ta kiyi hak'uri inbazakiyi hak'uriba pls ki rama akaina magana ya wuce, ya fad'a yana d'ora Hanunta akan Fuskansa.

"tunda ka tsaneni ita kana sonta ai dole ka fad'i haka to bazan rama akankaba akanta zan rama kuma inka hanani ramawa yanzu to kajamata dan zan rama a inda sai yafi muku ciwo kai da ita wlh ai kai kasan Halina,

Shiru yayi yana tunani tabbas zata rina dan bata mantuwa bata yafiya, zata iya sak'a musu gadan zare watak'ila ma tace zata rama aranan baikonsu dan Khadijah bata da dad'i, afusace yace "ke wai in anbarki da Nafisa zaki sha da itane?


Da k'arfi ta fincike Hanunta tayi k'ofan cikin zafin nama ya kamota, inaa wannan karon ta birkice dan haka ya jawota ya manneta a k'irjinsa ya zauna yan hura iska a fuskanta,

"Haba Dijah 'yar gidan Baffah wayace miki inason Nafisa? Aurenta kawai nakesonyi saboda yanzu ina matik'ar buk'atan mace akusa dani, yanda bani sonki itanma ba sontan nakeyiba, Ni tashin hankali ne kawai banaso kiyi hak'uri kinji Beutiful Baby Girl yanda kike da kyau yakamata ace Halinki ma yana da kyau, ki zamo mai hak'uri da yafiya pls ki ajiye wancan sunan naki kinga girma kikeyi anason in mutum yana girma ya ringayin Hankali, kinji ya fad'a kaman mai shirin yin bacci,

ta yunk'uro da niyan magana, taji bakinsa cikin nata, a hankali yake tsotsan Bakinta, yana lumshe ido, daga farko taso ta k'wace sai dai daga baya ita kanta bata san inda kanta yayiba, dan taji tsotsan yasha bambam dana wancan karon, ganin ta lula ne yasa yazame bakinsa yana kallon fuskanta, yana dauk'e ajiyan hert ahankali, jin shiru yasa ta bud'e idonta, wayyo wani addababben kunyane yasa ta fashe da kuka ta zame ajikinsa ta kwanta ak'asa, tana rera kuka ya matso ya d'agota ki tashi ki shirya in ajiyeki a school, abunda yadawo dani kenan dama nasamu kuna hayaniya, ta tureshi tana shirin komawa ta kwanta tace "bazanjeba,
"Mami ce ta sani ba yin kainaba dan intanine karma kije bai dameniba ya fad'a yana k'ara d'agota ta sake tureshi "Karabu dani nace maka bazanjeba,
"ok barin miki abunda kk son ya jawota ya zuge zip d'in Riganta yayi wurgi dashi gefe ya juyo da ita ya kalli k'irjinta idonsa suna sauk'a akan breast d'inta yayi saurin kifata yana mai da ajiyan zuciya, ta tashi da sauri ta kare k'irjinta da hannayenta tana kallonsa, "wlh banyafe makaba kuma sai na fad'a ma Mami, tashi yayi yana binta tana ja da baya tana kuka har ta dangana da k'ofan toilet ba k'aramin tsoron ganin yanayin da ya koma tayiba ta durk'usa awajen tana kuka tahad'a hannayenta biyu tana rok'onsa "Don Girman Allah Likita kayi Hak'uri wlh bazan sakeba dan Allah ka rufamin Asiri ka barni, Dan Allah, ya tsuguna ya jawota ya manneta da Jikisa, jikinta sai b'ari yakeyi, dan tsoro.


Ya sako bakinsa acikin kunnenta dama haka kike da tsoro? Tana sheshhek'a tace "Allah bazan sakeba Likita,
"Bazaki sake meba? Zaki fad'a ma Mami?
Da sauri tace "a'ah!
"So inkin fad'a fa me zan miki?
"Duka!!
Yayi Murmushi No ba duka Zan mikiba Khadijah a jikinki ba wajen Duka, meyema kikace mata na miki Ranan? Ya fad'a yana shafo Braest d'inta, da dukan Hannayensa.


"Dan Allah kayi hak'uri nace bazan fad'a ba,

"Ok to tashi kije kiyi wanka kizo mutafi, kinga nima kinsani dole sai nayi wanka,

Da sauri ta yunk'ura zata tashi yaKuma jawota jikinsa yana jagula Braest d'inta yana Nishi,

Jin sautin Kukanta ya yawaitane yasaita kansa auankali yazameta ajikinsa.

Ya mik'ar da ita, ita kuma sai sunkuyawa takeyi tana kare k'irjinta, ta fad'a toilet da sauri,

Da k'yar ya lalumi hanyan fita daf da zai bud'e k'ofan yaji ana bugawa, yana bud'ewa ya tarar da Nafisa tsaye awajen Idonta sun kumbura sunyi jazur tsaban Kuka, wuceta yayi da sauri tasha gabansa tana k'are masa kallo, "Kabir me kakeyi a d'akin tuntuni? Tun yaushe nake buga k'ofannan? Me kakeyi? Me kayi da ita? Ka Amsaminman.


Wuceta yayi yaci gaba da tafiya tana binshi tana kuka, tana surutai har yakai k'ofan pert d'insa, yatsaya ya kalleta, "lfy kuwa Nafisa? Meke damunki?

"Dole kace haka Kabir tunda kaci Amanata, dole kace min haka ka manta? alk'awarin da kamin? Ka manta kace min bakason yarinyannan?

To yanzu me kakaita d'aki kamata?

"Afusace yace ke Nafisa! Ki tattaro Hankalinki nan, da kike Binciken me na mata kin manta cewan Mata tace ita? Akwai igiyoyinn aurena akantafa, ko ina sonta ko bana sonta mata tace fa ba haramcin duk abunda kk zargin ya faru tsakanina da ita. Meye Amanan kin danaci? Banfa aurekinba tukun.



"Wlh sai na kasheta Kabir yau d'innan basai gobe ba ta juya aguje, cikin tsoro Kabir yasha gabanta yi Hak'uri My reall wife na fad'ane kawai dan na tsokaneki, wace ce Khadijah? Kin san ban tab'a miki k'aryaba Nafisa, kece kad'ai a zuciyata, zo mu tafi karki biye ma k'araman yarinyan da batasan abunda takeyiba, muda muke shirin kasancewa ma'aurata nanda 'yan kwanki? Inkin kasheta ai kin rugujemana burinmu kokin manta Mami lauya ce? Bazata tab'a barinmuba, da dad'in baki yajata falonsa, nan yabarta ya shige Bed room, jimawa kad'an ya fito cikin wasu kayan na daban,

"Barinje incika Umurnin Mami tasa inkai waccar Aban Makaranta wai yau Drivernta bayanan, yanzu zan dawo muk'arasa tsara yanda bikinnan zai kasance, daga haka ya fice,

Tab'e baki tayi a fili tace "kakusa ka bar bin Umurninta yaro.


Yana fita d'akin Dijah ya tura ya shiga lokacin tana zaune akan Mirrow daga ita sai towell da sauri ta mik'a hanunta ta jawo Hijabi tasaka,

Ya tako Har gabanta, ya zare Hijabin yana kallonta, "Oya tashi kisa kaya niba d'anki bane kinaji kuma da kike wani rufe jikinki waya gaya miki andamu da jikinkin? Koda kika ga inatab'aki, punishing naki nakeyi dan na lura sam baki da kunya, ita dai Sif ta nufa dan har aranta yau take jin tsoron sa,


Zama yayi abakin Gado yana k'are mata kallo yana lumshe ldonsa,

Wani riga da sket ta d'auko ta shiga bayan gida tasaka tafito, sun kamata cif jikinta, tasowa yayi ya bud'e sif d'in ya d'auko Riga da zani yawurga mata karb'i wa innan kisaka ki canza wannan tun ban b'ata miki raiba,

Tad'iba Zata shiga bayan gida yakamo hanunta yadawo ita nagaya miki Khadijah bawani abunda zan kalla ajikinki sauri nakeyi inada marasa lfy a Asibiti zanje indubasu kar kib'atamin lokaci kinaji? Yamannata da jikinsa Ya zuge mata zip d'in Rigan ya zame rigan ya ajiye agefe ya ware d'ayan yasa mata, ya kamo Zip d'in sket d'in ya zuge ya zare sket d'in, yazama sauran daga ita sai Bossa Bak'i da yad'ameta iyakacinsa Cinyoyinta, zuba mata ldo yayi bako k'iftawa, itako sai no k'ewa takeyi tana shirin yin kuka, tajawo zanin tana warewa ya zube akan gado yana kallon slim yana lumshe ldonsa,
( *kut Kb akwai rainin Hankali wlh* ) πŸ™ˆπŸ˜†

Hijabi ta d'uka wanda yayi machin da kayan tasa ta d'uki jakanta aranta sai zagi da tsinuwa take masa, ta tsaya agefe tana hararansa, tace "Nagama! Yana daga kwance yadinga yarfe hannayensa kaman wanda yayi wani aikin yagaji, sannan ya mik'e ya tako yana kallon fuskanta ya zaro Hankachef a Aljihunsa yadafe Kanta ya share jambakin da ta shafa, ya goge Giran da tayi, "Yanakejin K'amshin turare ajikinki? Aina kika shafa? Turo baki tayi cike da takaici tace "a Hijabina,

Ya zare Hijabin ya ajiye yad'aukomata wani bak'i yasa mata, "Nahanaki sa turare izaki fita ko dayale bani na hanaba Allah ne ya hana,

"Haka kawai kawani takuramin saikace kai ka haifeni, 😏 ta fad'a k'sa k'asa, tana turo baki,

Ya jawota baya "Me kikace?

"A cewafa nayi saidai insami 3rd period nayi latti da yawa,
"Ok to muyi sauri,
Yana gaba tanabinshi abaya sai Harara take zabgamasa kaman ldonta ya fad'o k'asa, ko acikin Mota yana kallon irin Hararan da take masa ta Mirrow, da murgud'e murgud'en Baki da yayi kaman zai kalleta sai ta maida ldonta Titi, ahaka suka isa tun baigama perking ba ta bud'e ta fita, ya lek'o da kansa ya kalleta

"k'arfe nawa zaku tashi?

Ta Murgud'a baki "Nima ban saniba,

"To da yaushe zanzo d'aukanki kenan?

"Oho maka zan dawo da k'afana ai dama bakai ke kawoniba,

D'an Murmushi yayi ya gyad'a kai yana ribas "Mai Hali baya fasawa Khadijah zaki shiga hanuna,



Mami tana zaune a Ofice zuciyanta cike da sak'e sak'e akan abunda ya faru yau,


Ba ita ta tasoba, sai wajen 6:00 lokacin Magriba ya gabato, pert d'inta ta wuce kai tsaye tayi wanka ta d'uro Alola ta fito ta zuge labulen windown ta tana tura glass zata jawo Net ta Hango Nafisa a k'ofan pert d'in Kabir tana barbad'a wani abu a illahirin wajen, cikin kad'uwa da mamaki Mami ta ware idonta tana kallo, a tsorace take barbad'awa tana waige2 tana gamawa ta k'ulle sauran ta tusa amaranta, ta kad'e Hanunta tayo hanyan cikin gidan dasauri tana kalle2.


Zama Mami tayi Abakin Gado ta dafe kanta tana karanto *Innalillahi* tana Maimaitawa har tad'an samu Nitsuwa.


*Tofa gareku masu karatu ina sauran ta bakinku*

*wancan Karon Tahanasu cin Abinci to wannan karonfa yazata kasance?*

*Maganine dai anrigaa abarbad'a*

Sannan me kuka fahimta tsakanin Kb da Nafisa da Dijah? πŸ€”

*Ummu Fatimah* 😘
[7/13, 6:44 PM] Ummu Fatyma: πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*DIJAH* *QAYA*

πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*BY ASMA'U GALADIMA*
πŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏ

πŸ¦‹ πŸ¦‹
πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹


*UMMU FATIMA CE*πŸ‡³πŸ‡¬



🌈 *KAINUWA WRITTES ASSOCIATION*.......πŸ–Š


4⃣3⃣


A b'angaren Dr Kabir tun bayan da ya sauk'e Dijah Ya tafi Asibiti, kai tsaye Office ya shiga bayan ya d'an duba Sabbin marasa lfy ya shiga word ya duba wa inda suke gado kafin yasake dawowa Office,


Misalin 5:00 ya fito daga Asibitin ya nufi shcool d'insu Dijah yayi perking ya fito hannayensa zube cikin Aljihunsa yake bin cikin school d'in da kallo, da alama basu tashiba dan mafi yawansu suna aji, d'ad'd'aikune suke kaiwa da kawowa a wajen, "Assalam Barka da yamma yaji anfad'a daga bayansa,


Gaba d'aya ya juyo da kallonsa gareta, bata jira cewansaba tace "Kazo d'aukan Khadijah ne ko? Da kai ya amsamata,

"wlh gashi bamu tashiba, cewar Jamila k'awar Dijah

"Ok sai yaushe zaku tashi?

"Nanda awa d'aya da Rabi ya jinjina kai,

"pls inba matsala yimin magana da ita,

"to tafad'a tana juyawa ya ciro hanunsa yana duba Agogo,

Tun daga Nesa Dijah take ta zabga masa harara har ta isoshi, abayanshi ta tsaya tana cigaba da hararansa aranta tace "bazanmaka maganaba inkagama ka juyo kaganni,

K'amshin turaren da yaji ta bayansane ya sashi ya juya,

Hard'e take da Hannayenta a k'arji sai tura baki takeyi.

Wani irin mugun kallo yabita dashi sakamakon ganin Hijabin daya hanata sawa ajikinta, "wato a jakanta kenan tasa Bayan yasauk'eta ta canza? Ya tambaya aranshi,

Afusace ya juya ya shiga Mota, ya mik'o Hanunsa ya turo murfin motan ya kalleta "Malama ki shigo mutafi kingane inada abunyi,

"Bamu tashiba dan haka ba inda zanje kayi tafiyanka in mun tashi zan dawo dama ai ba kai kake maidani gidaba,

Cikin zafin Rai Yafito daga motan 😠 yazo gabanta ya nuna mata seat "Shige, ba musu ta shiga da tsoro ya kirb'a murfin motan kaman zai b'alla, ya zaga ya shiga ya figi motan, tun shiganta ta kifa kanta akan cinyoyinta tana kuka, tafiyansa kawai yake ba tare da yabi ta kantaba,

Sund'anyi dogon tafiya taji ya tsaya, ya bud'e Motan yasako k'afafunsa ta waje ya juyamata baya, "Ke tashi ki fito ya fad'a gami da kunna Wak'an *Ya Habiby Anta Ayni* na larabci wanda mishary yayi

D'agowa tayi ta bud'e murfin motan ta fito trus tayi tana kallon katafaren Gidan daya kawota, *"Wayyo Allahna!!* nashigesu ta fad'a atsorace tana k'arema gidan kallo ba motsin kowa sai kukan tsuntsaye danginsu d'awisu da saurnsu, "Ba Magana nake mikiba, ya fad'a cikin dakewa, zagowa tayi tazo gabansa ta tsuguna abun tausayi, ya lura tana da mugun tsoro indai zasu kasance su biyu to zaiga tsantsan ladabi da nitsuwa agunta,

Murya na b'ari tace "Likita Dan Allah Kamaidani Gida kaji?

Hararanta yayi yace "da wannan Hijabin kika fito? Da sauri ta girgiza kanta,
"To a'ina kika sameshi?

"Ajakana nazo dashi
"ok dana hanaki fita dashi saboda turarenda kika saka.masa shiyasa kika fito dashi? Wato ban isa hanaki abuba ko?

"Dan Allah kayi hak'uri wlh hazan sakeba namaka Alk'awari duk abunda ka hanani bazanyiba,
"Dagaske kike fad'a?
"Eh wlh dagaske nakeyi,
"ok tashi ki cire Hijabin kizo nan kusa dani kiji, a tsorace ta 😳 tana hawaye "Dan Allah kayi Hak'uri! Ta fad'a tana hawaye

"ok bazaki abunda naceba ko? Mu zauna kinga nan gidanane ba bak'ona bane, zamu iya kwana ahaka ni dake,

Wani irin kuka ta rushe dashi, Dai2 lokacin taji Kukan Kuliya abayanta, asaba'in da tara ta daka tsalle ta haye kan cinyansa, tana hango kuliyan ya nufosu ta kutsa ta tsakaninsa ta shige cikin Motan, can gidan baya ta shige ta zauna, tana 😳

Murmushi Kb yayi dai lokacin kuliyan ta kwanta ajikin k'afansa ya sunkuyo yana shafa ta "Gud my pretty gwanda da Allah yakawoki naji dad'in ganiki by this time around, kinmin dai dai, ya juyo ya kalli Dijah data takure can baya tana tslli2 tsilli da ldo .

Ya kuma murmusawa ya maida dubansa kan kuliyan yana shafata, Dijah ta sake rushewa da kuka ganin duhun magriba ya fara anma ko ajikinsa tsab ta lura da shi zai iya aikata abunda yacen wato su kwana a wajen,

"Pls baby kimin shiru bafa satoki nayiba, kar ki taramin mutane koda yake ba wani d'an Adam anan sai dabbobi kala2 ko zamuje ki gansu? Ya fad'a yana kashe mata ido dan so yake yak'ara tsoratata,

"to lnba satoni kayiba me kayi? Haka kawai ka kawoni irinwannan gidan? Dan Allah kaji tsoron Allah ka maidani, tafad'a araunane.

K'afafunsa yasako cikin motan sannan ya rufe ya kalleta "Dawo gaba dan kinsan niba drivernki bane ko? Da sauri ta tsallako ta dawo, yaja motan suka fito sai yanzu taga masu gadi abakin gate suka bud'e masa ya fita a wani super maket yatsaya ya sayi abun da yake da buk'ata sannan yafito yatsaya a Masallaci ya gabatar da sallahn magrib suka nufo Gida,

A lokacin Mami tana zaune akan sallahya tunda ta idar da sallah ta da'uki Qur'ani tana karantawa intayi izu ta tsaya tayi Addu'a tayi tawassali Allah ya kare mata d'an nata daga sharrin masu binshi da sharri,

Ahaka taji shigowan motan Kabir, ahankali ta rufe Qur'anin ta gyara rufan Hijabinta, ta fito a falo ta tarar da Nafisa ta yaye labulen window cike da farin ciki tana kallon motan har wani rawa ta taka lokacin dataga ya bud'e Motan, Tanajin motsin Mami tayi saurin b'uya abayan labule, wuceta tayi kaman bata gantaba, ta fita dai dai lokacin Dijah tafito daga motan ta nufo cikin gida shikuma ya tsaya d'aukan shopin d'insa sannan ya nufi pert d'insa,
*"Kabir!* *Kabir!!*
K'iran Mami ya shiga kunnensa, yadawo da kallonsa gareta yanayin yanda yaganta yasashi saurin nufota ahanya suka had'u yana Murmushi gami da shafa kansa yace
"i'am sory my sweet Mami, na tsaya a super market ne, Hanunsa ta kamo suka dawo jikin Motan Dijah tace "Sannu Mami
"yauwa kawai tace atak'aice, asanyaye Dijah ta wuce aranta tana tunanin Mami tana fushi da ita bisa zarginta da takeyi akan tasa musu wani abu a Abinci, hawayene taji ya ciko idonta ahaka ta shige ciki.

"Kabir kanitsu kaji abunda zan gaya maka kayi Addu'a kafin kafita?

"Eh nayi Mami sannan nayi na dawowa,

"Gud akwai matsala Kabir a hanyanka ta shiga pert d'inka dan haka ga buta can d'auka kayi Alola sai kazo ka karanta 'kula'uzannan guda uku sau uku uku ka karanta ayatul kursiyyu da A'uzu bi kalimatillahi da Bismillahillazi la ya durru sai ka wuce insah Allah ba abunda zai sameka,

Cike da mamaki ya kalleta "Mami wai waye ne haka mai niman ganin bayana? Kuma me namasa?

"Kadaiyi abunda nace kawai,

"Mhmm Mami haka zasu ganni su barni Ni ba asirin da zai kamani,

Mami ta masa kallon Gaskiya har yanzu kai yarone, tace "Kabir sihiri gaskiyane kuma yana tasiri ga wanda aka masa makarinsa kenan Addu'a da wa innan k'ul'a'uzai da aka sauk'ar dasu lokacin da akayi sihiri ma Manzona Allah (s.a.w) inhar ka lazimcesu to sihiri bazaiyi tasiri ajikinba dan dama dalilin sauk'ar dasu kenan,

Wucewa yayi ya d'auro Alola ya dawo tare suka karanto Addu'o'in sannan yayi Bisimillah yana gaba tana biye dashi har cikin pert d'in yana shiga ya zube akan kujera gami da dafe kansa, yana jujjuyawa.

Da sauri Mami ta lek'a fuskansa "Kabir are u ok!?

Murmushi yayi yana kallonta "i'am ok Mami na, ba abunda zai sameni ta sauk'e ajiyan zuciya.

*"Alhamdulillah* Allah ya k'ara karemu da kariyansa, ka kula sosai Kabir sannan kakiyaye cin abun hanun kowa har sai kaji daga gareni Ibeen Khadijah da Nafisa,

"Mami Nafisa kuma? Mezaisa ta cutar dani? Itama Khadijahn dukda bangama yarda da itaba inaga kaman bazata samana wani abu muciba, inaga kaman gaskiyan Nafisane curry ne acikin Abincinnan.

Mami tad'an murmusa "Ko kad'an Kabir Dijah bazata samana wani abuba, kodakaga na tuhumeta, sarai nasan me nakeyi yarinyane ita amma tana da basira sai ka lura zaka gane, na ankarar da itane dan ta lura kar tayi sakaci itama abun zai iya ritsawa da ita,

"Saboda me Mami? Itakuma meye nata aciki?
"saboda kana tare da ita Kabir ayanzu a idon duniya suna mata kallon matarkace ni da kai ne kawai mukasan matsayinta agidannan,

Rasssss yaji k'irjinsa ya buga "Mami dama tana da wani matsayine dayawuce wannan?

Wani kallo ta masa "kamanta cewa yanzu zaman tagama karatu takeyi? Zaro ido yayi yana kallonta zuciyansa sai harbawa takeyi da sauri,

Shiru tayi tana nazartansa "yadai Kabir d'ina,?

Da k'yar yasauk'e ajiyan zuciya ya lumshe idonsa "Mami gani nake kaman kinyi fushi danine yasa kike fad'in Haka.

"Haba Kabir nayi fushi da kai? Sam banyi fushi dakaiba, my son, burina a kullum shine ganin farin cikinka, farin ciki nake nimamaka Kabir, kai ba iya rik'e mata biyu zakayiba gashi ana shirin aurenka da "yar'uwanka bazan takurakaba Kabirun Dady tana gama school zan maidata ga iyayenta kaman yanda kabukata tun farko.

Shiru kawai yayi yana binta da kallo kaman yau yafara ganinta, ta shafi fuskansa tana murmushi tafita.


Har ta kusa fita sannan ta dawo da baya "Barin turo Khadijah ta dafa maka koda indomie ne dan tunda na dawo agajiye nake nakasa aikata komi banyi girkiba, daga haka ta fice,

Zaune tasami Nafisa a falo tana Kallo, rana na farko dataji bata son ganin Nafisa a idonta hakanan taji ta fice mata arai,


Itako Nafisa tana ganin ta ta mik'e tana murmushin Nasara "Welcome Mami, da d'an murmushi tace thank u Nafisa,

"Mnnmm Mami zan d'anje gida Gobe zan dawo, da safe.

"Allah yasa muna raye, ta tura k'ofan Dijah ta shiga akan sallahya tasameta yanda ta idar da sallahn kenan ta kifa kanta ajikin gado Hawaye na tsiyaya afuskanta, yanzu in Mami ta cigaba da fushi da ita ya zatayi? Ina zata sa kanta? Ita kad'ai ke sonta wanda aka kawota da sunansan wai yace ya tsaneta! Kallon 'yarshan lami yake mata, kallon mara gata wacca iyyenta basa sonta, Guduwa kawai zatayi tabar musu gidan ta fad'a aranta,

"Khadijah! Mami ta fad'a tana zama abakin gado da sauri tashare hawaye ta dubeta,

"What Khadijahn Mami kuka kuma? ina raye? Meyayi zafi Khadijah na?, ta fad'a tana kwantar da kanta acinyanta.


Cikin sheshek'a tace "Mami wlh bani bace kuma bansan wayasa acikiba kiyi Hak'uri kidaina Fushi da ni,

Cikin matsanancin tausayi take shafa kanta "Yi Hak'uri Khadijah na Banyi fushi dakeba kuma bazan tab'a fushi dakeba insha Allah, wani sak'o na isar miki Khadijah kiyi hatarra na yarda dake πŸ’― kowani bazaki iya cutarwa ba bare mu, kidaina tunanin zarginki nayi kinji?

Kai ta d'aga Mami ta mik'ar da ita tashare mata Hawaye,

"jeki ki dafa ma Kabir indomie a pert d'insa maza kizo akwai maganan dazamuyi dake,


Da sallamanta ta shiga ganin baya falo yasa kai tsaye ta shige kitchen ta kunnna Gas ta d'ora, bayan yagama wanka ya fito gajeren Wando yasa da singlet farare tas, yafito falo, jin motsi a kitchen ne yasashi shiga tana tsaye tana firan Dankali, Riga da wandone ajikinta farare na bacci dan tunda tayi wanka kawai tayi shirin bacci, batasan Mami zata sata fitaba, bak'in

1 Comments On DIJAH QAYA
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

Please Login or Register in order to submit comment