Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 5️⃣4️⃣↔️5️⃣7️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Bangaren su Kalfana Suna Isa gida a Dai Dai lokacin ana Kiran sallar Isha, Maan yace Mata xai Shiga masallaci " Sabi da hk kema kiyi sallar Kan mu tafi ko"? Ta Amsa da to, ta Samu Afra da Afnan Rai a b'ace sai kananun surutai suke an tafi an bar su ba abinci, Kalfana sai ta Shiga Sanar musu da cewar "Zeemah ce ba lfy yanxu hka tana asibi yanxun ma wanka Naxo ne nayi wanka Na Mata girki" sukayi ta Mata godiya Duk suna sane da abubuwan da ake yi wa Kalfana Amma baxa su iiya Hana Momy ba.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Kalfana Na Shiga da'ki wanka ta Yi Sannan ta d'auro alwala, bangaren Maan da tun daxu suka idar da sallah Yana zaune Zaman jiranta Amma Shiru kake Ji,nan ya hau Kiran wayar ta Amma Bata d'agawa ya Kira kusan sau 3 sai ya hakura, Bayan ta idar da sallan ne ta Yi addu'o'i da ta Saba Na neman tsari da Kuma rokowa Azeemah lfy da shiriya, mikewa tayi ta Nufi inda akwatunan ta suke ta hau neman kayan da zata Sa, hannun ta janyo Wani bakin Pakistan dress yayi Mai bala'in kyau, Wandon Kuwa bujeje ne Daga Sama Har kasa , rigan am Masa ado da shiny white stones, ta Yi rolling da gyalle Wanda Bai Kara Iya rufe mazaunin ta ba, ta feshe jikinta da tirare, ta dauki jaka Mai Girma tasa sallaya, da hijab dinta Sannan ta dauki gongomin Madara da Bornvita,da sugar da Duk Wani Abun da tasan zasu bakace Shi,tana fita Dakin Zeemah ta nufa ta dauko Mata Kaya Kala 2 d'aya atamfa d'aya Kuma kayan Kanti, kwasam wayanta ya Fara ringing Tana dubawa taga Hubbyn ta ne, safe kai tayi ita Har ta Manta da ana jiranta a waje, cikin sauri ta fita tana sanarwa da Afra da Afnan da su zo su rufe Kofa Kar su Bude wa Kowa su achan zasu kwana.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Raai a b'ace Maan yace "Babyna Abun Kuma Wani sabon wulakanci ne ko"? A Dai Dai lokacin da take kokarin gyara Zama, "ki Duba fa karfe 8 Har da rabi yanxu" "Am so Sorry Hubby wlh wanka nayi jikana Duk ba kwari shysa Kuma naso nayi wa Zeemah girki ne Amma ba time, kudi Kawai Na d'auka mu Biya ta makey ko aroma mu Saya Mata take away" kai Kawai ya d'aga Mata alamun ya Ji, Suna tafiya Suna Hira Amma Maan Kamar an sashi dole ta lura da Hakan Amma sabida miskilanci irin Na Kalfana ta Nunaa Kamar Bata San Mata Yana Yi ba, Bayan sun Isa Makey tare suka Shiga sukayi ordering Na chips and kidney source da fried chicken da fried sanana suka had'a da kayan lemu, zata Biya kud'in ya Dakatar da ita, ta Masa godiya ya nuna ransa ya b'aci da Hakan Akan me don ya Mata Abu zata gode Masa "Kar ki sake Min godiya babu wanann a tsakanina da ke" "Insha Allah yallabai baza a sake ba". Suna fita sukayi hanyar asibiti.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Kare Mata Kallo yayi a Dai Dai lokacin da zata fita yace "Jiman hajiya Ina Zaki Je a haka" Kallon Sa take cikin rashin fahimta "Kamar ya ban gane ba" zazzaro idanuwan Sa Yayi yace "Ina Zaki Je da wanann kayan jikin ki baki Ga inda ya nuna halittar ki Duka a waje ba"? A zuciyar ta tace Ikon Allah yaushe Kuma Pakistan ya Fara nuna jiki a waje"? "Ina tmbyr ki kinyi Shiru" "Hubby Pakistan dress fa Baya nuna jiki, Kuma bakayi Magana ba sai da Muka iso"? "Eh yanxu Na Ga damar Magana, tun d'azu Dr Naga sai Wani iirin Kallo yake Miki" dariya ta Shiga Yi Har da tafi sanan tace "Awwww Mal Na Gano cewa zakayi Kishi kake Kar yaga kwalliya ta, Ni Kuma nayi ne don Na Burge ka" tana maganar tana zuge zip din jakar da ta dauko, Sa Hannu tayi ta dauko hijab dinta, Shi Kuwa kallon Ikon Allah yake, kunce rolling din Kanta tayi gashim kanta sai Sheki yake yasha Mai Duk da ta San Ribon ta d'aure sai da Sauran gashin suka kwanto a kafad'ar ta , Kan ta sa hijab din ya riko hannun ta Yana kallon gashin Kanta , "Babyna me wannan akanki Kamar gashin doki"? Murmushi tayi tace "Eh shine Na cire ne? "Eh gsky bana so" "Toh Hubby tayani cirewa " hasken wayar Sa ya kunna ya cire Ribon din kanta tssssssuuuu gashin ya sauka a Har Bayan ta, hannu yasa a tsakiyar gashinta anan ne ya tabbatar da cewar gashin ta ne.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Kalfana da tunda Maan yasa hannun sa akanta ta Shiga Wani yanayi, Har lumshe Ido take, Maan ya lura da Hakan a zuciyar sa yace "Tabbass tana daya daga cikin d'aya Daga cikin Matan da sha'awar su take Kan su , a hankali ya Fara shafa Kanta yanayin ta Kara chanzawa yake, Maan tuni Har yaji Kamar ya Abun nan😎 kun gane ai ba sai Na fada ba fans lol.
A hankali ya matso kusa da ita ya had'a bakin su ya Fara Aiko Mata da Salo Kala Kala Kalfana kasa Hana Shi tayi, Sabi da Duk ya kashe Mata jiki sun dauki tsawon lokaci a hka Yana Mata French Kiss Kalfana kasa jurewa tayi itama ta Shiga Mayar Masa da martani ya rike Ce sosai sabi da irin tsotsar harshen sa da take sunfi mint 30 a haka, Maan ne yayi kokarin cewa "Babyna Abincin zaiyi sanyi" bakin ta acikin nashi a hankali ta janye bakin ta kunya ne ya Kamata kamar ta nutse kasa, murmushi yayi Sannan ya kama Mata gashin da Ribon din Sannan yasa Mata hijab yace "Tashi muje", jiki ba kwari ta fita Duk ta kasa sake jikin ta, maan ya Ce "Babyna wanchan Kar fasa Min goshi Akai plz Yau Kar a fasa Min baki" cikin muryar shagwab'a murmushi tayi Sannan ya riko hannun ta "plz Kar kiyi Min mumunan zato Na kasa controlling din kai Na ne, Babyna Bazan boye Miki ba Ni mutum ne Mai tsananin sha'awa Ina bukatar mace a kusa Dani yanxu 2yrs knn da Na rabu da mat.......... Tsinkayo murya Dr Abdulaziz sukayi yace "Haba Love birds kun Shanya mu" Yana maganar cikin zolaya a hankali Kalfana ta cire hannun ta daga nashi, Maan karb'an kayan hannun ta yayi Sannan suka shige Duk a tare Dr da Maan hirar su suke Kalfana Na bin su a baya, Dr ne ya tsaya yace "Hajiya Plz Ina neman taimako" Kalfana bayanta take Kallo, ta waiga Bata Ga Kowa ba, ta nuna Kanta "Ni"? Yace "Eh zakiyi mamakin Jin Hakan" Maan ransa in yayi Dubu to ya b'aci Amma yayi Shiru ne kawai don Kar a Samu matsala, "Yama Sunan ki"? Kalfana kallon Maan take ta gefe saura kadan dariya ta subuce Mata "Suna Na Kalfana" "Hajiya Kalfana Na kamu da son kawarki acikin Yan awanni" kallon Maan tayi Shima kallon ta yake mamakin maganar sa suke ya nuna Karara a fuskar su, Dr murmushi yayi Sannan yace "Mamaki kuke ko"? Nima mamaki nake wlhh Ina kaunar ta Kuma da Aure" wayar Kalfana ne ya Fara ringing ganin Momy ce yasa ta Ce "important call bara Na d'aga" tafiya tayi ta bar su,Suma bin Bayan ta sukayi , Bayan sun gaisa da Momy tana Mata godiya sosai, saita nemi ta Hada da Azeemah, Zeemah da Momy sun Dade Suna waya da yaren su Na nufawa A Dai Dai lokacin Dr da Maan suka shigo, Zeemah Magana take raai a b'ace Har da hawaye Daga bisani ta kashe wayar ta mikawa Kalfana, Kalfana ganin su Maan ne yasa bata tmbye ta dalilin kukan nata ba.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Dr gobe Za a sallame mu ko?
Zuciyar sa ne ya buga Raaaaasssss kasa Magana yayi , Maan yace "Abokina yadai "? "Na.... Na.....ammmmm , ba komai ba komai, Kalfana ai qawarta ki Bata Gama samun sauki ba, godiya ga Allah Madara da Man jaaa da Tashi ya taimaka sosai, Amma wa ya fada Miki wanann basirar" "Momyna" takaice don ta lura Duk Sanda suke Magana da Dr, Maan Bata Rai yake sosai Tashi tayi ta d'aga Zeemah Daga kwanciyar da take, "Zeemah Tashi muje kiyi brush ki Samu kici abinci".
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Basu Dade a ban dakin ba suka fito, Suna fita ta Maida Zeemah ta Zauna Akan Gadon, plate ta dauko ta juye Mata abincin ita ma tasa nata Tashi tayi ta wanko spoons, ta mikawa Zeemah nata, Dr Dake Dama yunwa yake Ji ya karb'a Maan Kuwa takaici ne ya ishe Shi yace "a koshe nake" wayar sa ya zaro Daga aljihun sa,ya turawa Kalfana Sako, Taji karar shigowar sakon Amma Bata Duba ba, ganin Bata da Niya ne yace Mata "Mrs Maan duba wayarki" dauko wayar tayi taga sakon Kamar haka " _karki kuskura kici abincin nan a gaban Wani gardi"_ saurin d'ago Kanta tayi tana mamakin sakon da ta Gani, girar sa
ya d'aga Mata alamun da gaske yake aje plate din tayi ta rufe, rai a b'ace , wanan Wani irin Kishi ne haka ga Wani irin bala'in yunwar da addabe ta.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Duk su hud'un suke Hira Amma Kalfana Bata cika amsawa Dr ba tunda ran Hubbyn naata baya so, Maan dad'in Hakan yaji sosai, tuna abinda ya faru d'azu a Mota tayi Ji tayi Kamar numfashin ta Zai d'auke Wani bangaren Dadi take Ji sai Kuma Taji Ranta ya b'aci, "d'azu kome Zai fad'a Min oho, Amma dole Na tmby don maganar Na da muhimmanci ganin yanda ya nutsu" Maan ne ya katse Mata tunani "Dr ka Dade anan ba duty ne"? "Tun d'azu Na Tashi Kawai Dai Na tsaya ne ganin zaku barta ita kad'ai" "alright mun gode, Babyna bacci kike Ji ko"? Da Zara "A'a" ganin ya zuba Mata Na mujiya ne tace "Eh" Harda Hamman Karya, "Dr Ina ganin ya Kamata mu barsu haka ko"? "Eh yakamata" Amma ba don Yana so ba, fita sukayi a tare, Bayan wasu mintuna kalfana tacewa Zeemah tana zuwa ta Tashi ta fita.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suna fita Dr kai tsaye ya Nufi motar sa sukayi sallama ya fita Daga asibitin Maan Kuwa waya yake a jikin motar sa Har Kalfana ta fito bai Sani ba Taji Yana cewa "Adams wlh kasa fada Mata nayi cewar Na tab'a......., Karar shigowar Kiran wayar Kalfana ne yasa yy saurin jiyowa, saurin katse wayar yayi, picking call dinta tayi Zee ce, ta Shiga Sanar Mata,"an kwantar da Zeemah a asibiti" "Kutccc Kalfana yanzu kwana zakiyi a asibiti Akan wannan Yar iskan" Kanta ansa Maan ya Karbi wayar yace "Zainab gane Min hanya , wlh in nine sai Dai ta mutu" Kalfana mamaki suke, a hkn ma Bata fad'a musu abubuwan da ta Mata ba, katse Wayan sukayi a tare , ya Mika Mata ta, "Hubby d'azu kana so ka fad'a Min wata Magana Dr ya katse ka" "eh hkane Zan fad'a Miki Amma sai gaba" "gaba Kuma"? "Eh gaba" "okay, ya Kamata ka Koma dare yayi" "okay Korana ma kike ko"? "No Naga dare yayi ne" jawo ta kusa yayi ya rungumeta Na tsawon minti 5 sanann ya sumbace ta goshi "Take care" ya Shiga ya Jaa motar sa.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Team Maan Anya Kuna Ganin lokaci Bai Fara kurewa Maan ba ya Kamata ya fada Mata cewar ya tab'a Aure Harda Mata 2,😎

Ya kuke ganin hadin Dr Abdulaziz Zai Kasance?


Mu had'u a next page

*Daga Alkalamin Fadeelah Yakubu* ( *Milhaat* )
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

Plz comments and share👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```


*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*✍️✍️


🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 5️⃣7️⃣↔️6️⃣5️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️


```Mom Arpat wannan Page din naki ne da dukkanin Fans Na MATAR AURE NAH Group, Love you All Fisabilillah```
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Cikin asibitin ta Koma ta tarar da Zeemah Na ta sharbar Kuka, a hankali ta karasa inda take ta riko hannun ta Sannan tace "Zeemah u have cried enough, everything will be okay, now tell me Wani mataki Zaki d'auka Akan Bashir attempting Na kashe ki yayi?" Cikin sheshshekar Kuka Zeemah tace "Kalfana kin San Akan ki ne Bashir yake son rabani da rayuwata?" "Ban gane akaina ba?" "Bayan naje Gidan sa Muna cikin Hira, ya dauko maganar ki, hmmm Wai yarinyar nan Kalfana wife material ce, Nace Masa kamarya?" Murmushi yayi ya Kara so inda Nake romancing Dina ya Fara Yi daganan muka Shiga aikata sabon Allah, Bayan munyi wanka shine yace Na bashi numb ki Na Hana, shkn ya Fara zagi Na da sunaye mara Dadi, yace Min karuwa Sannan yace Min Yar iska, wazai auri karuwa?" Fashewa da kuka tayi Mai sauti Sannan ta cigaba da cewa "Kalfana wlh wlh Bashir shine sanadiyar lalacewa ta, Shi ya nuna Min dad'in Na miji, Har ya kai ga Har Abokanan sa Suna sex Dani, ban tab'a nadama ko da Na sani irin Wanda nake Ciki a yanxu ba, Kalfana nagode
Kin Ceci rayuwata, babu Abun da Zan Saka Miki ke da Maan, Allah ya barku tare".
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Zeemah ba Bashir kad'ai ba Duk Na Mijin da kika bashi Kan ki zaiyi amfani da ke ne wurin kashe wutar gaban sa, da zarar ya Samu nitsastsiya Zai rabu da ke ya Manta da Wata halitta Mai kama Dake, but is not late Zeemah Allah ya baki second chance ne don ki tuba, ki Rika yawan istigfari, Sannan Kar ki damu da wasu Samari a yanxu don Duk cikin samarin ki ba but Wanda yake son ki da Aure jikin ki Kawai suke so, Bashir ya tab'a bina Har makaranta Wai Shi Aure Na zaiyi Nace Masa da hankali Na da tunani Na bazan auri maxinaci ba, haka ma Alhj Tanko Shima zancen su d'aya da Bashir, Naji Dadi da kika yi nadama, Allah ya shirye mu gaba ki d'aya" Zeemah ta Amsa da "Amin".
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Kalfana kin ga Dr Abdulaziz ya makale Min ko Ni wlh bai Min ba" dariya Kalfana tayi Sannan tace "Zeemah me aibun sa, Dr Abdulaziz kyakkyawa ne, Fari Dogo ga structure din jikin sa Mai kyau" "Kayya Kalfana Ni yanxu tsoron Maza nake" "Ai gara kiji tsoron nasu Kinga Wani Abun Zaki daina, Amma Ni Zan baki Shawara in Dai Dr Abdulaziz ya Ce Yana sonki Kuma da Aure ki amince" "Toh Kalfana Amma wa Zai auri fasika?" "Lallai Zeemah kin Cika wawiya Dama waya Ce Miki Zaki fada Masa" "zaginda nake Miki cewar ke wawiya Ce shine Yau kika Ce Bari ki Rama ko"? Cikin muryar zolaya "Hmmm Zeemah ai wauta ne in Dai kikayi Hakan" hirar su suka cigaba da Yi, chaan sai ga call din Alhj Maan.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Hirar su suke cikin soyayya da kaunar juna, sunyi bankwana Hade da fada Mata da safe Zai kawo musu breakfast tayi Masa godiya ya katse wayar bacci sukayi, Basu Tashi ba har sai da masu Shara suka shigo don gyara d'akin, kalfana ban d'aki ta fad'a tayi alwala Sannan ta fito tayi sallah Azeemah Hakan tayi, Kan ta fito Kalfana ta had'a Mata tea, karfe 7 sai ga shigowar Maan da ledoji a hannun sa, Kalfana da sauri ta Karbi kayan hannun sa tana Mai murmushi, Bayan sun gaisa ta hau kwance ledojin food flask ta Gani cikinta Kuma kosai ne da kunun gyada, "Hubby a Ina ka samo wannan?" Murmushi yayi yace "Ni na girka" "xance knn" "Eh Dama ita Nake Miki ai" "lallai Zeemah bari nasa Miki Ni bana Cin girkin Maza" gyara Zama yayi Yana kallon ta "Kalfana wato ke kin maidani kakan ki ko?" Dariya tayi tare da Mika wa Zeemah kosai a plate da kunun a Kofi, "My Prince da girman kujeran ka, ka Maida Ni Jikar ka ai dole Na d'auke ka a matsayin kaka" dariya yayi yace "Babyna Allah ya shirya Min ke" ita ma dariyar tayi ta Amsa da "Amin". Wani plate din ta dauko tasa kosai Sannan ta dauki cup tasa kunun, ta Mika wa Maan dinta, d'aga kafad'ar sa yayi yace "A'a Ni Dai baxanci ba" dariya ya bawa Kalfana "Hubby me haka Kamar Wani yaro Dan shekara 2?" "Hmmm ki d'auke Ni a haka Na yadda" "Tohm kasan Dama kai autan maxa ne dole Na shagwab'a ka, Amma yanxu plz ka karb'a" mikewa yayi ya dauko plastic chair ya aje a gaban sa ya Ce "Zauna ke Zaki ciyar dani Har sai Na Koshi" "shkn abinda kake bukata?" "Eh shkn" Zama tayi tana sa mishi a kosai a baki tana Hada mishi da kunun, Shima ya Shiga bata a baki Suna ci Suna Hira tare da Jin wata shakuwa Mai karfi Na Shiga jikin su.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Zeemah kallon su take "Ina ma ace Nice Na Samu masoyi irin Maan Yana da Wasa da dariya Ashe Yana da Wasa Har haka ko Kuma Dai wa masoyiyar tasa Kawaii yake Yi, Hmmmm Koma Dai Mene ne Ina musu fatan alhairi" maganar nan a zuciyar ta take yi,

Ni ko Nace Zeemah waya fada Miki Borno Gabas take, ga yanda ake love ba irin naki ba Na Yan Tasha.😉

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Bayan sun Gama Cin abincin ne Maan yace "Babyna karfe 8 saura baza ki Shiga schl ba?" "Hubby da wa Zan azeemar, kaga Dr Bai shigo ba bare Musa ran sallama" "Babyna waya fad'a Miki Yana da niyar sallamar ku?" "Meyasa kace haka?" "Bakomai Na fad'a ne Kawai" mikewa yayi yace "Bari Na Shiga kasuwa Kinga Har Na makara" yayi wa Zeemah fatan Allah ya bata lfy ya fita, Kalfana bin Bayan sa tayi, Zeemah a Ranta tace "Wow gsky Maan ya had'u wlh ji yanda Kaftan din nan ya Masa kyau" kaftan yasa Mai kalar albasa yasha aiki Mai tsadan gaske, Sannan yasa farin Takalmi da farin hula yayi masifar kyau. Bayan ta Masa rakiya sai ta dawo cikin Dakin da Zeemah take, tace "Zeemah zanje gida Na dawo, me kike bukata Kan Na tafi?" "Wanka rabo Na da wanka tun jiya" "okay akwai Ruwan zafi a flask din da Hubby ya kawo Tashi muje kiyi wankan" Bayan ta had'a Mata Ruwan wankan ne Zeemah ta Shiga ba ta dad'e ba ta fito da zani a daure a kirjin ta Kalfana Ce ta Mika Mata Mai sai ta Zauna ta Fara shafa Mai din, shafa Mai din da take Yi a kafan ta ta d'aga zanin I zuwa cinyar ta hkan ya faru ne a dai dai shigowar Dr Abdulaziz da Sallama a bakin sa ganin Halin da Zeemah take Ciki yasa yayi saurin komawa da Baya, kirjin sa Na Dukan uku uku, Kalfana da Zeemah da farko sun tsorata ganin yanda ta fita ne yada sukayi dariya Harda tafi.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Da sauri ya Koma cikin office Dinsa, Zama yayi ya lumshe idanun sa sai ya hango Zeemah Na shafa Mai sai ya tuno yadda ya ga shape din kirjina Har sai da ya yi hadiyar yawu, ya Dade a hka , Kalfana Ce tsaye a kansa Wanda bai San Sanda ta shigo ba, sai da ta buga tebur din gaban sa a zabure ya Bude idon sa, Kalfana tace "Dr kana lfy Kuwa Ina ta sallama bakaji ba" "Sorry Dan Allah Zauna mana" "a'a Naga shigowar ka ne d'azu shysa Na bi bayan ka sallamar mu zakayi ko?" Cikin sauri ya Amsa Mata da cewar " Eh........a'a sai gobe" "bangane eh a'a ba"? "Am sorry sai gobe nake Nufi, ya jikin nata?" "Da sauki Alhamdulillah" "Hope tana Shan magani Akan kari?" "Eh sosai ma" "Alright muje Na dubata, akwai drip din da Zan sa Mata" a tare suka Shiga D'akin Bayan ya Gama Duk abinda Zai Mata, Kalfana tace "Zeemah bari naje Na dawo ko?" Kai Kawai ta d'aga Mata , tayi ficewar ta, Dr Kuma allurar bacci ya Mata, Har Kalfana ta dawo Zeemah Na bacci.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Bangaren Momy Kuma shirye shiryen dawo wa take, ita ta kosa ta dawo taga ta hallaka Kalfana kiranta tayi Bayan sun gaisa ta nemi ta had'a ta da Azeemah Kalfana ta Sanar da ita cewar Azeemah bacci take,Momy godiya ta Shiga Yi Wa Kalfana tare da sa Mata albarka, amma a zuciyar ta tsine Mata takeyi.

Wannan Kenan


Maan da Bayan sallar Isha ya zo suka Sha Hira dashi da Kalfanar sa Dr zuwa yanxu Azeemah ta Fara sake jiki dashi ba karamin Jin dad'in Hakan yake yi ba.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

*Washe Gari*

Karfe 7 ya kawo musu abinci Bayan sun Gama cine wayar Maan ta Fara ringing Yana picking ya Ce Masa "ka shigo Room 6" ya katse wayar , Wani Fari dogon Gaye Na Gani yasa kananun Kaya da suka Yi Masa kyau Takalmi yasa Wanda ya dace da shigar sa, Bayan ya Samu wuri ya Zauna ne maan yace "Babyna wannan shine Adams Amini Na" gaishe Shi tayi cikin Girma mawa,ya ansa ba yabo ba fallasa, Azeemah ita ma ta Shiga gaida Shi ya Amsa, a zuciyar sa yace Gata kyakkyawa surur jikinta irin Matar da nake so, Amma ta Bata Kanta, Allah ya kyauta" nan sukayi ta hira shigowar Zee be yasa suka Maida kallon su Kan Kofa dake Kalfana ta fad'a Mata d'akin da aka kwantar da Zeemah shysa bata Sha wahalar gane wurin ba, wuri ta Samu ta Zauna sanan ta gaida su, ta gaida Zeemah da jiki, Maan yace "Bari Na Kira Dr Don yace Yau Za a sallame ta" bugu 2 ya d'auka yace "Yanxu Na shigo cikin asibitin Gani nan zuwa" Adamz ya shagala da kallon Zee da ke ta zuba surutu Zeemah, Kalfana da zee Hira suke sosai suna dariya, Maan danne danne yajeiq wayar sa da Alama, game yake bugawa, Ba a dau lokaci ba sai ga shigowar Dr da shigar sa irin Na likitoci yayi kyau sosai, Zeemah tace aranta "Ashe Dai gskyr Kalfana Yana da kyau" Bayan sunyi sallama ne ya rubuta wasu magunguna sai ya umurci nurse din da suka shigo tare da taje ta kawo magungunan, Maan yace "Kud'in fa?" "Kar ka damu Na Biya Mata Shima wuri ya Samu ya Zauna ayi hiran dashi, Kalfana da zee suka Shiga tattara kayayyakin su. Bayan sungama sai ga shigowar nurse din da magungunan ta mikawa Kalfana..
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Dukkan su Tashi sukayi da niyar fita Maan ne ya Karbi kayan da ke hannun Kalfana, Adams ya Karbi Na hannun zee, Dr yace "Oh Na gano Ku", durkusawa yayi yace Zeemah Darling taho Na Goya ki" dariya Duk suka Yi.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Ga motar Maan, Adamz da Kuma Na Dr, Dake yace Shima dashi Za a Maida Zeemah gida, Maan yace "nidai Babyna tana tare Dani" Booth Na motar ya sa kayan, Bude Sannan ya Bude Mata ta Shiga ta zauna, Adam yace da zee "Please My Queen Allow me to be ur servant" hannun sa a had'e alamar roko.👏🏻 Murmushi tayi Shima Bude Mata ta Shiga ta Zauna, Dr da Zeemah hkn Suma sukayi, hanyar Havilla ice cream Naga sukayi.

Ni ko Nace to to to, wato ainifin wato ainifin Za aje Shan ice cream knn.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
*Mu had'u a Next page*
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Fans Kuna ganin hadin zaiyi Kuwa

Maan da Kalfana
Adams da Zee
Zeemah da Dr Abdulaziz
In Zeemah amince da soyayyar Dr Kuna ganin Momy zata yarda?????
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
*Daga Alkalamin Fadeelah Yakubu Milhaat* ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

Plz Ina bukatan sharhi comments, plz share 👏🏻👏🏻👏🏻

💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```


*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*✍️✍️


🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR

Please Login or Register in order to submit comment