Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 1️⃣9️⃣↔️2️⃣0️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Kusan awa d'aya Kenan babu Azeemah da Hassan ba lbrin su
"Hmm Ni zata rainawa wayo Wai zasu gaida mahaifiyar Sa, inda gske meyasa Bata Bata ce muje tare ba, iskancin banxa Kawai,mtswww" nan sai ta tuna yanayin da ta Shiga jiya a lokacin da Maan ta 'dago Kanta sai yanxu tk Jin Ranta Na 'baci "Wai meyasa ma Na kasa hanashi, Ai wannan iskancine ba soyayya ba mtwss Yan iska Kawai"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Bayan awa d'aya Har da minti arba'in sai Ga shigowar su Azeemah Kallo data Zaki Mata Kisan ba Haka ta fita, Mujeedat ta sai kallon ta Kawai take Duk ta Wani yankwane alamun gajiya a Tattare da ita hatta Jaan bakin da tasa babu ita, tana mamakin yanda suke iskanci ba kunya ba tsoro Allah, Hassan yace "sry Malama mun barki ke kadai"
" bakomai, Azeemah zamu Iya tafiya "? Kan ta ansa sai Wani ya shigo Dogo ne Baki mummuna dashi Yana shigowa ya Mika wa Hassan hannu suka gaisa yace "Abokina ka ganta ko black beauty , Gata doguwa kasan ance dogayen Mata ni'imar su daban take" Yana maganar Suna kallon Mujeedat da Duk ta kasa fahimtar me take Azeemah ta masto kusa da ita ta rad'a Mata a kunne "cewa yy Yana sonki he will spend anything just to get u" Mujeedat kallon Azeemah take kallon rashin fahimta Kan tace Wani Abu Har ya zo ya Zauna a gefen ta Yana kokarin Riko hannun ta ta Mike a zabure tace " Kai Baka da hankaline ko kana Shaye Shaye ne"? Sai wayar ta ya Fara ringing da Har baza ta d'aga ba sai ta sinci kanta tana bukatar Jin muryarsa tana picking " Babyna ya kike da fatan kina lfy" Mujeedat Shiru tayi tun da ya Fara maganar Taji Duk bacin ran da take Ciki ya gushe " Ina lfy,kai fa"? "Nima Haka,kina gida knn Naji wurin silent" "a a Na fita" " Ina kikaje"? "Azeemah Na Yi Wa rikiya shagon tela" " Babyna shine baza ki Kiran Na muku rakiyar ba"? " A a in Kuma aiki kk fa" " aikin ki ya Fi Wanda Nk Yi muhimmanci, yanxu kwatanta Min inda kuke" a a bar Shi Kawai ba sai ka wahalaar da Kan ka ba" " Kar ki sake Min hka , akanki Zan Iya fad'a da ko waye Har ke kanki, in takaita Miki wlh ko da dadyne ya tab'a Min ke sai ya Gani a fuska" tace "Toh Na DaIna" ta Masa kwatanta ce ta katse wayar
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Azeemah ur lifestyle and my is totally different don't ever even in ur drms to think dat Mujeedat is like u kin gane ko, tarbiyar ki daban tawa daban so kiyi rayuwarki yanda kike so, Dan y me a jinki wannan" tana nuna Hassan Sama da kasa " me ajikin Dan Allah kiga Kamar iska zata dauke Shi, kin zo kina wofantar da kanki a gunsa, sanan kiga wannnan kazamin da Duk Hammatar sa wari yk kike kokarin ki had'a Ni dashi Ni Na Yar Jami'a iska bace Kinga tafiya ta" daukar jakar tayi ta fita Rai a bace Azeemah ta bi bayanta " Kalfana!!, Kalfana!!, Kalfana, plz wait listen to me," Mujeedat tafiyar ta Kawai bta saurare ta ba bare ta juyo Har ta Isa bakin titi tana kokarin tare a Dai daita sai Taji Wani kamshin tirare sai ta tsaya chaaak " wannan tiraren Maan ne tana waigawa taga yana tsaye Yana kallon ta
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suna had'a Ido ta sakar Mai murmushi Shima hkn yayi, ya karaso in da take yace "Babyna saurin me kike, Azeemah Na mki Magana Baki Ji bane" " eh banji bane" a Dai Dai lokacin Azeemah ta karaso inda suke ta gaida Maan ya amsa fuska a sake " ya gida, ya su Momy"? "Suna lfy lau" Maan ya lura ran gimbiyar tasa a bace yace " Babyna" ta d'ago kai idanuwa sun yi jaaaa yace " subhannallah Kuka kike yi,"? Yana tmbyr ta alamun tashin hankali Tace "a'a" " kamarya a'a ga alamu nan" Yana pointing idon ta, " Azeemah tell me wat happened"?
"Yanda ka ganta Nima Hk Na ganta" Kalfana ta juya ta Harare ta Maan yy dariya sosai " kaai Babyna kai Babyna irin wannan harara hk ba Dani kike ba Amma Na tsorata" Bata ce dasu komai ba ya Karbi Jakan hannun ta ya ce " mu tafi ko"?
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suka bi bayan Sa ya Bude mata ta Zauna Kamar kullum , yayi yayi da ita ta fada masa mek damunta Taki sai Daga Baya tace Kanta ne yk ciwo, ya tab'a Kanta yaji yy zafi alamun zazzabi yace "Babyna jikin ki Har yy zafi sannu ko, Bari muje asibiti" Mujeedat Ranta ya baci "Wai shin mazan ne Duka hk , ki Kuma wa'anda Allah yk had'a ta dasu ne Yan iska, in ba iskancin ba Baka Aure Ni ba ka Rika taba jikina,zanyi maganin ka ne" sai tace a'a akwai magani a gida, ba sai munje asibitin ba" ya ce "okay me Zaki ci kin san baki da lfy" "bani da appetite ka Barshi Kawai" Azeemah Dama yunwa tk ji , tunda Hassan ya kaita Dakin abokin sa yake ta jagwalgwalata, ya Dade Yana sex da it's shysa Basu dawo da wuri Dake wannan Bashi bane farau, " Mtsww gskyr Mujeedat Tane mutum gashi a fige Duk jiki ba nama, ai sai shegen jarabar tsiya, da ba Dan magiyar ta nk ta Yi Masa ba Da Har yanxu Yana kai, Anya mutumin nan Bai da kanjamo?, Allah Dai ya rufa Min asiri", tana zancen zuci sai tace "Kalfana are you sure u won't eat anything"?, Rabonki da abinci fa tun breakfast" Bata tanka Mata ba " Kalfana Magana fa nk" "Nace Miki Na Koshi Na Koshi Na Koshi ko kin DaIna Jin Hausa ne, ko Kuma ke kurmace"? Tana maganar da tsawa Anan ne Alhj Maan ya gane fushin da take da Azeemah ne, "Na Dade da sanin cewa Azeemah dariya Kawai takeyi wa Kalfana Amma ba Har zuciyar ta ba, Har ita ita Momyn ba sonta suke ba, Mujeedat kuma ta kasa ganewa"a zuciyar sa yk maganar nan
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Ya sauke Dogon numfashi Sannan yace " Azeemah me kikayi wa Mata ta alamu sun nuna kece sanadiyar bacin ran nan" Yana driving yk maganar nan Azeemah tace " wlh ban Mata komai ba" yace "Hmm okay" bb Wanda ya sake cewa komai Basu Dade ba suka Isa kofar gidan su Kalfana yy Parking, Mujeedat ta dauki Jakarta tace "Mun gode sai anjima" yace " Babyna Naga ranki a bace Na dawo anjima"? Tace "eh" tana sauri Kamar zata fire Sama ta Shiga cikin gida Azeemah ita ma ta rufa Mata Baya Shi kuwa sallon su yk Har suka shige Sannan ya tada mota ya Koma kasuwa.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mujeedat kasa sallama tayi ta Shiga kai tsaye sai kofar Dakin ta ta zaro key a jaka ta Bude zata Shiga sai ta Ji muryar , Afnan da Afra, Afnan tace " Kalfana Har kun dawo Ina Azeemah ta......" Sai suka ji sallamar ta Mujeedat Na Ganin shigowar ta sai ta shige Dakin ta Afra tace " wat hppnd Naga Kamar ran Kalfana a bace" ta Harare ta sannna ta Jaa Dogon tsaki " sai kije ki tmby ta" ta shige dakinta ta bar su Anan, Afra ta Jaa hannun Afnan sai suka Shiga Dakin Mujeedat suka tarar tana sallar la'asar sai da ta idar ta Yi azkar sai ta juyo tana kallon su tayi murmushi su ma suka Maida Mata, Afra tace " wat hppnd u looked sad"?
Mujeedat tace " am not sad am just having a terrible headache, but Alhamdulillah am feeling much better now" ta Mike Yana kokarin cire hijab din sa ke jikinta sai suka "aiya wish u alpha Jet recovery" "thank you dearies, Ina Momy ne"? Afra tace "Taje kasuwa" Mujeedat tace "okay nan ta Kwanta a katifar ta rufe idon ta Amma ba bacci take ba
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Afra tace "Bari mu barki ki Huta" 'daga musu kai Kawai tayi suka fice ta Dade tana mamakin Azeemah "Ashe dama karuwar gida ce, ko da yk zato zunubi ne ko da ya kasance gsky ce" tana kwance Har bacci y dauke ta kiraye kirayen sallar da ake ne ya Sa ta farka ta Shiga toilet tayi wanka tayi alwala, wata Bakar abaya tasa Wanda aka Mata ado da stones Sannan ta zira hijab tayi sallah Bata Tashi Daga Kan sallayar ba ta dauki qur'anin tana karatu Har sai da aka Kira Isha ta Tashi tayi sallah sanan ta Koma ta Kwanta Yau ta rasa me ke Mata Dadi sai jiyo karar shigowar Kira ta Tashi don ta Duba Dake tasa wayar a caji sai taga Alhj Maan ne sai Taji Kamar tana Jin haushin sa amma da zaran ta Ga call Dinsa ta sinci kanta acikin farin Ciki tana picking Kanta tace komai yace "Gani Na zo" tace "okay" ta dauko tirare ta fesa sannan ta shafa Mai bb abun da ta shafa a fuskarta ta dauki karamar gyalle Na rigar da tasa sai tayi rolling tsa takalmi tayi kyau Sosai tana fita ta Shiga parlour da sallama su Momy da 'yan'yanta suka amsa ta Shiga ta Zauna ta gaida momy, Momy tace "ya jikin naki " "da sauki" "dazu babanki ya Kira Ni Wai layinki a kashe" " eh nasa a chajin me,Bari Na kirasa", nan ta Kira mahaifinta suka gaisa da Momyn ta da Kante sukayi Mata sai da safe Sannan suka Mata fatan Allah ya Kara sauki, Taji dadin Wayan da sukayi sai Taji Duk bb bacin ran , sai Mike tace " Momy Bari Na dawo ana sallama Dani a kofar gida" tace " a dawo lfy, mutuniyar ki tana wake itama" tace "okay" tana fita taga yana tsaye ya jingina jikin motar sa yy nad'e hannun sa kansa a kasa a hankali ta karaso inda yk taga ya canxa Moto a zuciyar ta "hmm Ni ba burgeni zakyi ba" ta Masa sallama suka gaisa ya ce ta Shiga nan ta ga motar Tanko saurayin Azeemah Wanda tk Ganin Kamar Shi Zai Aure ta sai tace " Dan Allah Bari Naxo" ta Je don su gaisa da Shi don sun Saba Sosai tana karasowa kusa da Motar taga alamun bb Kowa a gaban motar ta tasa Kanta a jikin window sai Taji Wani irin sauti Kamar Nishi tace "ha'a me hk" haska cikin motar da wayar ta sai taga Azeemah ba Ringa Shi Kuma Tanko sai faman Shan Na dangin fulanin ta yk, tayi sauri kashe wayar sun shagala Sosai Basu San tazo ba tayi saurin barin wurin Maan da tun dazu yk Kallon ta Kuma Dama yaga lokacin da su Azeemah suka koma bayan motar , sai Fara kokonto Anya Mujeedat Matar auren sa ce kuwa "Hausawa sunce abokin 'barawo 'barawo ne Amma batayi kama da Yan iska ba, ko da yake Yar Jami'a ce Kuma dakyar ake samun Virgins, hmmmm dole Na canxa taku" yana killer smile
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
tana Isa gunsa ta Bude ta Shiga ta Zauna ta defe Kanta, ya Shiga ya Zauna " Babyna ya Dai ciwon Kan ne"?
Ta d'aga kai yace "sannu kinsha maganin kuwa"? " Eh nasha Naji sauki"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Allah ya Kara sauki" "Amin ngd"
Nan suka Fara Hira Har ta Manta da Duk wata Damuwa sun Dade Suna Hira don sunfi awa d'aya Chan sai taga Yana kokarin matso kusa da ita ya rike hannun ta , tayi sauri ta zare, ya Kuma rike hannun ta Yana kokarin ya rungume tayi sauri ta ture Shi tana zub da hawaye Mai zafi ta fice Daga motar ya bi bayanta " Babyna plz am sorry, ya Na kokarin riko hanun ta ta wanke Shi da Mari taaaas ta ce Kar ka kuskura Kar ka sake ta Nuna Shi da Yar yatsa yaji zafin Marin Sosai Amma burinsa ta hkra Dai Kawai Kan ya hankara ta Bude kofar gidan ya karaso da sauri Zai sa kaai Jin Wani Kara nayi Gaaaaau, goshin sa ta buge da kofar irin Kofa Na karfe ne yaji zafin Sosai ya rike wuri yaga ko ya fitar Jini ya Ga babu Amma ya kumbura tiiiim, sai ya Koma ya Shiga Mota ya bar unguwar.....
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mu hadu a page Na gaba

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah Yakubu* *(Milhaat*)

https://chat.whatsapp.com/KRSQBsr9JJw6Qe8AzUT9lP

Plz comments and share 🙏🏻🙏🏻 🙏🏻

💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*✍️✍️

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 1️⃣9️⃣↔️2️⃣0️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Kusan awa d'aya Kenan babu Azeemah da Hassan ba lbrin su
"Hmm Ni zata rainawa wayo Wai zasu gaida mahaifiyar Sa, inda gske meyasa Bata Bata ce muje tare ba, iskancin banxa Kawai,mtswww" nan sai ta tuna yanayin da ta Shiga jiya a lokacin da Maan ta 'dago Kanta sai yanxu tk Jin Ranta Na 'baci "Wai meyasa ma Na kasa hanashi, Ai wannan iskancine ba soyayya ba mtwss Yan iska Kawai"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Bayan awa d'aya Har da minti arba'in sai Ga shigowar su Azeemah Kallo data Zaki Mata Kisan ba Haka ta fita, Mujeedat ta sai kallon ta Kawai take Duk ta Wani yankwane alamun gajiya a Tattare da ita hatta Jaan bakin da tasa babu ita, tana mamakin yanda suke iskanci ba kunya ba tsoro Allah, Hassan yace "sry Malama mun barki ke kadai"
" bakomai, Azeemah zamu Iya tafiya "? Kan ta ansa sai Wani ya shigo Dogo ne Baki mummuna dashi Yana shigowa ya Mika wa Hassan hannu suka gaisa yace "Abokina ka ganta ko black beauty , Gata doguwa kasan ance dogayen Mata ni'imar su daban take" Yana maganar Suna kallon Mujeedat da Duk ta kasa fahimtar me take Azeemah ta masto kusa da ita ta rad'a Mata a kunne "cewa yy Yana sonki he will spend anything just to get u" Mujeedat kallon Azeemah take kallon rashin fahimta Kan tace Wani Abu Har ya zo ya Zauna a gefen ta Yana kokarin Riko hannun ta ta Mike a zabure tace " Kai Baka da hankaline ko kana Shaye Shaye ne"? Sai wayar ta ya Fara ringing da Har baza ta d'aga ba sai ta sinci kanta tana bukatar Jin muryarsa tana picking " Babyna ya kike da fatan kina lfy" Mujeedat Shiru tayi tun da ya Fara maganar Taji Duk bacin ran da take Ciki ya gushe " Ina lfy,kai fa"? "Nima Haka,kina gida knn Naji wurin silent" "a a Na fita" " Ina kikaje"? "Azeemah Na Yi Wa rikiya shagon tela" " Babyna shine baza ki Kiran Na muku rakiyar ba"? " A a in Kuma aiki kk fa" " aikin ki ya Fi Wanda Nk Yi muhimmanci, yanxu kwatanta Min inda kuke" a a bar Shi Kawai ba sai ka wahalaar da Kan ka ba" " Kar ki sake Min hka , akanki Zan Iya fad'a da ko waye Har ke kanki, in takaita Miki wlh ko da dadyne ya tab'a Min ke sai ya Gani a fuska" tace "Toh Na DaIna" ta Masa kwatanta ce ta katse wayar
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Azeemah ur lifestyle and my is totally different don't ever even in ur drms to think dat Mujeedat is like u kin gane ko, tarbiyar ki daban tawa daban so kiyi rayuwarki yanda kike so, Dan y me a jinki wannan" tana nuna Hassan Sama da kasa " me ajikin Dan Allah kiga Kamar iska zata dauke Shi, kin zo kina wofantar da kanki a gunsa, sanan kiga wannnan kazamin da Duk Hammatar sa wari yk kike kokarin ki had'a Ni dashi Ni Na Yar Jami'a iska bace Kinga tafiya ta" daukar jakar tayi ta fita Rai a bace Azeemah ta bi bayanta " Kalfana!!, Kalfana!!, Kalfana, plz wait listen to me," Mujeedat tafiyar ta Kawai bta saurare ta ba bare ta juyo Har ta Isa bakin titi tana kokarin tare a Dai daita sai Taji Wani kamshin tirare sai ta tsaya chaaak " wannan tiraren Maan ne tana waigawa taga yana tsaye Yana kallon ta
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suna had'a Ido ta sakar Mai murmushi Shima hkn yayi, ya karaso in da take yace "Babyna saurin me kike, Azeemah Na mki Magana Baki Ji bane" " eh banji bane" a Dai Dai lokacin Azeemah ta karaso inda suke ta gaida Maan ya amsa fuska a sake " ya gida, ya su Momy"? "Suna lfy lau" Maan ya lura ran gimbiyar tasa a bace yace " Babyna" ta d'ago kai idanuwa sun yi jaaaa yace " subhannallah Kuka kike yi,"? Yana tmbyr ta alamun tashin hankali Tace "a'a" " kamarya a'a ga alamu nan" Yana pointing idon ta, " Azeemah tell me wat happened"?
"Yanda ka ganta Nima Hk Na ganta" Kalfana ta juya ta Harare ta Maan yy dariya sosai " kaai Babyna kai Babyna irin wannan harara hk ba Dani kike ba Amma Na tsorata" Bata ce dasu komai ba ya Karbi Jakan hannun ta ya ce " mu tafi ko"?
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suka bi bayan Sa ya Bude mata ta Zauna Kamar kullum , yayi yayi da ita ta fada masa mek damunta Taki sai Daga Baya tace Kanta ne yk ciwo, ya tab'a Kanta yaji yy zafi alamun zazzabi yace "Babyna jikin ki Har yy zafi sannu ko, Bari muje asibiti" Mujeedat Ranta ya baci "Wai shin mazan ne Duka hk , ki Kuma wa'anda Allah yk had'a ta dasu ne Yan iska, in ba iskancin ba Baka Aure Ni ba ka Rika taba jikina,zanyi maganin ka ne" sai tace a'a akwai magani a gida, ba sai munje asibitin ba" ya ce "okay me Zaki ci kin san baki da lfy" "bani da appetite ka Barshi Kawai" Azeemah Dama yunwa tk ji , tunda Hassan ya kaita Dakin abokin sa yake ta jagwalgwalata, ya Dade Yana sex da it's shysa Basu dawo da wuri Dake wannan Bashi bane farau, " Mtsww gskyr Mujeedat Tane mutum gashi a fige Duk jiki ba nama, ai sai shegen jarabar tsiya, da ba Dan magiyar ta nk ta Yi Masa ba Da Har yanxu Yana kai, Anya mutumin nan Bai da kanjamo?, Allah Dai ya rufa Min asiri", tana zancen zuci sai tace "Kalfana are you sure u won't eat anything"?, Rabonki da abinci fa tun breakfast" Bata tanka Mata ba " Kalfana Magana fa nk" "Nace Miki Na Koshi Na Koshi Na Koshi ko kin DaIna Jin Hausa ne, ko Kuma ke kurmace"? Tana maganar da tsawa Anan ne Alhj Maan ya gane fushin da take da Azeemah ne, "Na Dade da sanin cewa Azeemah dariya Kawai takeyi wa Kalfana Amma ba Har zuciyar ta ba, Har ita ita Momyn ba sonta suke ba, Mujeedat kuma ta kasa ganewa"a zuciyar sa yk maganar nan
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Ya sauke Dogon numfashi Sannan yace " Azeemah me kikayi wa Mata ta alamu sun nuna kece sanadiyar bacin ran nan" Yana driving yk maganar nan Azeemah tace " wlh ban Mata komai ba" yace "Hmm okay" bb Wanda ya sake cewa komai Basu Dade ba suka Isa kofar gidan su Kalfana yy Parking, Mujeedat ta dauki Jakarta tace "Mun gode sai anjima" yace " Babyna Naga ranki a bace Na dawo anjima"? Tace "eh" tana sauri Kamar zata fire Sama ta Shiga cikin gida Azeemah ita ma ta rufa Mata Baya Shi kuwa sallon su yk Har suka shige Sannan ya tada mota ya Koma kasuwa.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mujeedat kasa sallama tayi ta Shiga kai tsaye sai kofar Dakin ta ta zaro key a jaka ta Bude zata Shiga sai ta Ji muryar , Afnan da Afra, Afnan tace " Kalfana Har kun dawo Ina Azeemah ta......" Sai suka ji sallamar ta Mujeedat Na Ganin shigowar ta sai ta shige Dakin ta Afra tace " wat hppnd Naga Kamar ran Kalfana a bace" ta Harare ta sannna ta Jaa Dogon tsaki " sai kije ki tmby ta" ta shige dakinta ta bar su Anan, Afra ta Jaa hannun Afnan sai suka Shiga Dakin Mujeedat suka tarar tana sallar la'asar sai da ta idar ta Yi azkar sai ta juyo tana kallon su tayi murmushi su ma suka Maida Mata, Afra tace " wat hppnd u looked sad"?
Mujeedat tace " am not sad am just having a terrible headache, but Alhamdulillah am feeling much better now" ta Mike Yana kokarin cire hijab din sa ke jikinta sai suka "aiya wish u alpha Jet recovery" "thank you dearies, Ina Momy ne"? Afra tace "Taje kasuwa" Mujeedat tace "okay nan ta Kwanta a katifar ta rufe idon ta Amma ba bacci take ba
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Afra tace "Bari mu barki ki Huta" 'daga musu kai Kawai tayi suka fice ta Dade tana mamakin Azeemah "Ashe dama karuwar gida ce, ko da yk zato zunubi ne ko da ya kasance gsky ce" tana kwance Har bacci y dauke ta kiraye kirayen sallar da ake ne ya Sa ta farka ta Shiga toilet tayi wanka tayi alwala, wata Bakar abaya tasa Wanda aka Mata ado da stones Sannan ta zira hijab tayi sallah Bata Tashi Daga Kan sallayar ba ta dauki qur'anin tana karatu Har sai da aka Kira Isha ta Tashi tayi sallah sanan ta Koma ta Kwanta Yau ta rasa me ke Mata Dadi sai jiyo karar shigowar Kira ta Tashi don ta Duba Dake tasa wayar a caji sai taga Alhj Maan ne sai Taji Kamar tana Jin haushin sa amma da zaran ta Ga call Dinsa ta sinci kanta acikin farin Ciki tana picking Kanta tace komai yace "Gani Na zo" tace "okay" ta dauko tirare ta fesa sannan ta shafa Mai bb abun da ta shafa a fuskarta ta dauki karamar gyalle Na rigar da tasa sai tayi rolling tsa takalmi tayi kyau Sosai tana fita ta Shiga parlour da sallama su Momy da 'yan'yanta suka amsa ta Shiga ta Zauna ta gaida momy, Momy tace "ya jikin naki " "da sauki" "dazu babanki ya Kira Ni Wai layinki a kashe" " eh nasa a chajin me,Bari Na kirasa", nan ta Kira mahaifinta suka gaisa da Momyn ta da Kante sukayi Mata sai da safe Sannan suka Mata fatan Allah ya Kara sauki, Taji dadin Wayan da sukayi sai Taji Duk bb bacin ran , sai Mike tace " Momy Bari Na dawo ana sallama Dani a kofar gida" tace " a dawo lfy, mutuniyar ki tana wake itama" tace "okay" tana fita taga yana tsaye ya jingina jikin motar sa yy nad'e hannun sa kansa a kasa a hankali ta karaso inda yk taga ya canxa Moto a zuciyar ta "hmm Ni ba burgeni zakyi ba" ta Masa sallama suka gaisa ya ce ta Shiga nan ta ga motar Tanko saurayin Azeemah Wanda tk Ganin Kamar Shi Zai Aure ta sai tace " Dan Allah Bari Naxo" ta Je don su gaisa da Shi don sun Saba Sosai tana karasowa kusa da Motar taga alamun bb Kowa a gaban motar ta tasa Kanta a jikin window sai Taji Wani irin sauti Kamar Nishi tace "ha'a me hk" haska cikin motar da wayar ta sai taga Azeemah ba Ringa Shi Kuma Tanko sai faman Shan Na dangin fulanin ta yk, tayi sauri kashe wayar sun shagala Sosai Basu San tazo ba tayi saurin barin wurin Maan da tun dazu yk Kallon ta Kuma Dama yaga lokacin da su Azeemah suka koma bayan motar , sai Fara kokonto Anya Mujeedat Matar auren sa ce kuwa "Hausawa sunce abokin 'barawo 'barawo ne Amma batayi kama da Yan iska ba, ko da yake Yar Jami'a ce Kuma dakyar ake samun Virgins, hmmmm dole Na canxa taku" yana killer smile
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
tana Isa gunsa ta Bude ta Shiga ta Zauna ta defe Kanta, ya Shiga ya Zauna " Babyna ya Dai ciwon Kan ne"?
Ta d'aga kai yace "sannu kinsha maganin kuwa"? " Eh

Please Login or Register in order to submit comment