Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

xuwa anjima kadan mana" Mujeedat tace "a a tafiya zamuyi sai yace "zamu Mai daku" Mujeedat tace "yww godiya muke"yace "ai kudi zaku biya mu Kai Ku" Azeemah tace "Nawa xamu biya" sai Sulieman yace "50k"nan Zainab ta Fara dariya, Mujeedat tace "okay Wato so suke su rama abin da aka musu" Azeemah tace "ba matsala kun Samu" sai Suleiman yayi pointing din mujeedat yace "ita ce master din su, Duk abinda tace sukeyi"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Ni Kuma"? yace "yes Baka ga daxu Tana gefe ba Amma itace take fadan yanda xa a Yi" mujeedat tace "Ni wlh ba Ruwana" sai yy Murmushi Duk ya tsare ta Da ido a zuciyar ta tace "nifa mutumin nan ya takura Ni da idon Sa kwalakwala Kamar an soya gyad'a", sai tace "plz kuyi hkri Ku Maida mu xan makara 6 Ake rufe karamar gate, Ni Kuma tanan nk Shiga Kuma saura kadan" yace "okay mu tafi ko"?nan duk suka Shiga motar Uwar azarbabi ce ta Fara Shiga Zainab knn sannan sarauniyar Rawar Kai Azeemah ,sannan mujeedat ta Shiga Ashe motar Sulaiman ce Wata Bakar Mercedes-Benz Shi yk jaaan motar Mai 1k Kuma a gefensa su ukun Kuma Suna baya zainab da Azeemah hirar su Kawai suke ita kuwa mujeedat kallon tym take ta Yi Sulieman da abokin sa Suma hirar su suke Da fulatanci, sai Azeemah tace "oh Yau Za a sayar damu" Sulaiman yace "eh Har mun Gama cinikin Ku Ai
",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Sai yace "abokina kaga Wannan ta seti na 50k , ta tsakiya 50k sannan ta karshe Kuma 100k, nan Naga mujeedat tace "yeee 💃 Amma plz Ku Kai wa Momy Na sauran Canji" sai sukayi dariya nan sukayi ta hirar su Azeemah Kuma wayata take tayi da swthrt dinta lol, Ji suka Yi motar ta tsaya anyi packing a Wani babban gida Gani nayi sun zazzaro Ido sai Mai 1k ya fita sai yace musu "to amare sai anjiman Ku" suka amsa sai yy tafiyar Sa, Sulaiman ne yace" yanxu ke ki dawo gaba" Yana nuna mujeedat tace "oh ni Yar Su jikan mutum 4" a zuciyar ta sai ta fita don Gani take ana Bata bata lokaci ta Shiga gidan gaba ta Zauna gashi ya kuna AC Kuma Mura take gyallen ta ta dauka ta rufe hancin ta dashi yace "ya Dai" tace "Mura" yace "aiya sannu ko "Bata amsa ba sabida tana Tari, Suna Isa kofar gida suka ce Mun gode mujeedat ta bude kofa zata fita sai yace Mata "a a plz Zauna Ina da Magana dake"........
♾️♾️♾️♾️
♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mujeedat tace "Ni" tana nuna kanta, sai yace "eh" sai ta Koma ta zauna , Azeemah kuwa Tana zaune so tk ta Ji mezai ce Mata, zainab ce ta jawo ta suka Shiga cikin gida, ya fara dacewa "plx ya Sunan ki"? sai tace "Kalfana Amma asalin Suna Na mujeeda yace", "Masha Allah Kalfana Amma ban taba Jin Sunan ba" sai tayi Murmushi sai yace "Suna Na Sulaiman amma ana Kira na da Maan", nan ta Daga kanta ta kalle Shi tace "Maan Kuma,a zuciyar ta taya xa a Yi Har Nick name din Sa daya da LOML din ta"? sai yace "give me ur numb plx " tace "numb Na Kuma"? yace "eh dan Allah sabida Kar Na manta Na tafi ban Karbi numb ki ba" Kamar Kar ta bashi sai tace "to" ta Fara hero masa bayan ta gama numb sai taga yyi saving da My Kalfana, sai taji Wayan ta Na ringing Tana dubawa sai yace Mata "numb Na Kenan" sai tace "ok" Yana jira tayi saving ita kuwa ta cigaba da chat din ta gashi karfe 6 ya wuce tace "Kawai yaxo ya dami mutum da surutu ya hanani xuwa makaranta" a Ranta Har tace mtswww yace "lfy da tsaki" tace "sry ban San nayi ba" yace "okay"

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Yace plx "Kiyi saving numb Na tace "to" sai tayi saving Da My Hubby ❤️🥰, gogan naku Na kallon ta Har cikin zuciyar Sa yaji dadin Sunan ita kuwa aranta Tana Shiga cikin gida zata ma Sa numb a blacklist, sai yace Mata "a Wani makaranta"? kike sai tace Masa 'GSU" a takaice sai yace "Wani course, Kuma Aji Nawa"? Allah Allah yk tace Masa Tana 300lv ko Kuma final year sai tace "medicine 100lv"sai yaji ba Dadi sai yace Mata "manyan Mata Ni tun da Na Gama secondary school Naki makaranta Na Fara business Ni Dan kasuwa ne", sai tace "Masha Allah" sai yace "mujeedat Har Ga Allah Bazan Boye Miki ba Ina kaunar ki Har cikin xuciya ta Kuma auren ki nake son Yi plx ki bani damu Na turo iyaye Na",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
mujeedat ta zaro Ido😳 "aure Daga haduwar mu"? sai yace "eh wlh dagask nk fa a zuciyar ta" tace lallai wannan Dan yaudara ne Ji yanda ya zake, a Ranta sai yace "hmm nasan Zaki ce Ni mayaudari ne ko"? Sai ta girgiza Kan ta tace "a a ana haka ai Amma Ni gsky kaga yanxu Na Fara makaranta ba xaiyu Na kai musu maganar aure ba" yace meyasa a razane sai tace "dadyna ba xai amince ba",

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Sai yace amma....... Sai suka Ji muryar Azeemah Tana cewa "plx kixo muci abin ci" mujeedat tace " I'm coming plx "sai yace "Ni Dai plx ki Karbi soyayya ta, Ji nk Kamar Bazan iya rayuwa in babu ke ba" tace "hmmm"yace irin baki yarda din nan ba ki"? Tace "a'a",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"kin San Wani Abun mamaki" tace "a a" yace "Dawo wata Daga Bauchi knn ban Fi min 30 da shigowa ba, sai mu ka shigo unguwar Ku dakyaar Usman ya Shawo kaina Mika zo Ashe Dai xan hadu da *Matar Aure Na ce*,
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Da kuwa nayi asara babba sai tayi" Murmushi yace "amaryar kawar Ku ce"?sai tace "eh" sai yace "Matar da kuke ce Mata Momy mahaifiyar kice" tace "a a mahaifiyar Azeemah ce" sai yace "Amma Azeemah ta girme ki ko"? tace "a a me ka Gani"?sai yace "Naga ta manyan Tane"tace "nifa Kawai gida daya muke da ita nothing much" yace "gud, kina so kice Min nan ba gidan Ku bane"? sai tace "eh" yace " Na dauka a hostel kike fa" tace " to kaa aje anan nk, rashin hostel din yasa aka Sama Min nan din"yace "Offk knn"? Ta kad'a kai alamun eh,yace "yayi ,so kidan Bani lbrin ki man" tace "yanxu"? ya ce "eh" tace "I'm sorry yunwa nk Ji wlh"nan sai Taji Azeemah nace wa "Kalfana su Mustapha sun cinye abincin mu" Kamar xatayi kuka mujeedat tace "Kash gsky sunyi Dani yanxu sai Mun sake girki" sai yace "y not muje restaurant" Kan mujeedat ta amsa Azeemah tace "eh wlh Daka taimaka mana"mujeedat tace "a a Kar ka damu noodles xamu dafa baxai Bata lokaci ba" yace "I insist" Azeemah tace "hk take Yar kauye Kawai"sai yyi dariya mujeedat ta Harare ta sai tace "to yanxu Dai an Kira Sallah Bai Kamata mu tafi batare da munyi Sallah ba"sai Azeemah "tace to makokoron Liman" nan ma ya sake dariya yace "ya Sunan ki"?sai tace "Azeemah" yace "to malama Azeemah meyasa kika Raina Min Kalfana Dita ne Kam"sai tace "ita dince sai a hankali" mujeedat tace "Gara Ku sai ta fita zanyi Sallah"Shima ya fice ya Yi masallaci mujeedat ta Na Shiga ta fada ban Daki tayi alwala ta Fara Sallah Azeemah ita ma tayi alwalar ta Sun idar da sallan kusan a tare sai Ga shigowar Momy mujeedat tace "sannu da Dawo wa" Momy tace "sai Kuka tafi abin Ku" Mujeedat tayi dariya Momy tace "zainab fa"? Azeemah tace "ta tafi gida" Momy tace "yww Dai Kar ayi Mata fada a gida" nan sai wayar mujeedat ta Fara ringing tace "oh Nikam Na hadu da anaci Sulaiman ne yk Kira Na, Na dauka ya tafi" Tana picking yace "Na fito da fatan kin idar da sallah lfy "? tace "eh alhamdulilah" tace "Gani nan xuwa"sai ta katse Wayan

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Mujeedat tace "Momy Azeemah fa Bata Ji gashi Wai zamuje restaurant Ni Kuma Bana so" Momy tace "Baku San mutumin nan ba Nima ban San Shi ba" mujeedat tace "ahto Bari naje Na fada Masa baxa muje ba" Momy tace "a a kuje abin Ku, Ku kawo Min Nawa" Mujeedat tace " wannan wace irin uwace xa a fita da Yar ta Amma ko a jikin ta Allah Shi kyauta" a zuciyar ta ta Na fita ta Samu Yana zaune a cikin motar sa tayi
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
sallama yace "Bismillah ki Shiga mana" sai ta Shiga ta zauna yace "xamu fitan ne" tace "eh,Bari Azeemah ta fito",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
mujeedat Dama tun da tayi Sallah doguwar hijabin ta ne har kasa dashi ta fito ita kuwa Azeemah ta sake Wani Sabon kwalliya ta yafa gyalle ta fito ta Shiga sit din Baya suka zauna nan suka nufi Aroma Wani gidan Cin abincine Suna Isa yayi packing kan mujeedat ta fita Har ya zago ya Bude Mata kofa yace "kin San ke sarauniya ce Bana so ki wahala" Murmushi Kawai tayi sai yace "Azeemah hkri xakiyi fa" nan ne ya karewa Mujeedat kallo yaga hijabin Na Sharar kasa sai yace "Azeemah Dan Allah ki duba bamu dace da qawar ki ba"? ta ce "hmm perfect match" yace "yww Yar Gari, sai mukayi kama da Sabon Ango amaryar sa, ke Kuma Yar rakiya" sai tace "kuttt" yace "afuwan" Yana dariya tace "hmm Cin fuska knn ko"? yace "sry"....

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Mujeedat Dai Bata ce musu komai ba Har suka Shiga cikin restaurant din suka nemi wuri suka zauna nan waiter yaxo ya tmby me zasu ci yace Maan yace "ka Bani fried rice da chicken" sai yace "Ku fa"? mujeedat tace "fried rice din muma zamuci"waiter din yace "shkn nan" sai Maan yace "ka hda da ruwa da smoove" mujeedat tace "ka kawo Min malt" Azeemah Kuma tace "Fanta" , Azeemah ce da Maan suke Hira Sama Sama ita kuwa game take ta bugawa abin ta Har aka kawo abincin suka Fara ci mujeedat kunya take Ji gashi Tana Jin yunwa Kuma Ga mutumin nan Yana ta kallon ta, Azeemah kuwa ko a jikin ta sai ci take Azeemah ta cikin spoon Wai zata Sawa mujeedat a baki sai ta Harare ta tace "Sabon salo Bana son iyayi"sai tace "shkn to tun da baxa ki ci ba "sai ta kai abincin bakin Maan Shi kuwa ya karba mujeedat tazaro Ido Tana kallon Ikon Allah😳 .........
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mu hadu a next page

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah*( *Milhaat)*

Plz kuyi comment da sharing🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏

🏻💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*
🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE*1️⃣1️⃣↔️1️⃣2️⃣

@⁨Momyn Afnan⁩
@⁨Ummun Nana⁩
@⁨Habibtyyy⁩

Wannan page din naku ne nagode da Shawarwari da karfin gwiwar da kuke Bani Allah ya bar kauna😘

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Nan suka Yi hanyar federal low-cost , nan Naga sunyi packing a Wani katafaren gida sukayi horn Mai Gadi yaxo ya bude gate din Suna shiga cikin gidan suka nufi part din uwargidan Alhaji Mubarak , ba yabo ba fallasa an karbe su hannu biyu Fallon ta ya hadu Sosai black and red colour ne kala kushins da kotins din ta sannan an kawata Dakin day kayan allatu dga nan sai suka wuce da ita part din ta tun Daga kofan parlour din Naji Wani kamshi Na Tashi part din amarya ya hadu sosai don kuwa Har yafi Na uwargidan Amma kallon kushins da kotins dinta milk and brown colour ne bed room din ta Kuma black and white me Shima ya hadu sosai shigar su ke da wuya aka biyo su da abin Kala Kala da soft drinks, ana cikin hkn ne sai wayan Mujeedat ya Fara ringing tana dubawa Na Ga taana murmushi nace Nima Bara Nima Na leka sai Naga LOML😍 ma'ana Love of my life, ta Na picking Naji tace "Assalamu Alaika Mijina", ya amsa "Wa alaikissalam My Kalfana" Kalfana Nick name din Mujeedat ne Tana Jin Dadi Idan ya Kira ta Da my Kalfana, Zainab ce tace "Yaya Maan ne" sai Mujeedat tace "shine", sai tace "lallai Yaya Maan din nan sai yayi ta Kiran ki Amma Ni yaushe Rabon Sa da Kirana" , Sulieman yayi dariya sai yace "Zainab ce ko" Kalfana tace "Eh" itace yace Bata Wayan Mujeedat tace "to gashi Yar shisshigi" tace "hlo Yaya Maan "yace Sisto Yane ya kike" tace "lfy ya maid (Maiduguri)" knn Yana University of Maiduguri Yana Karantar Law Yana 300lv sai yace "lfy Lau ya mutanen gida "tace "lfy Lau, "Yayan Maan ka manta Dani" sai yace "haba Zainab Na Isa kin San yanayin karatun nan fa tun da kema kina yi "sai ta ce "eh Amma ka iya Kiran Kalfana ko"? sai Mujeedat ta kwace wayar Tana Fadin "Bani wayata tun da ba da kudinki aka Hada aka Saya Min ba" , sai yace "Babyna ya Kamar Ina Jin hayaniya ne, Ina Kuka je hka"?"biki" yace "Biki Kuma ",da izinin wa kika fita"? cikin zolaya "Yi hkri ranka ya Dade" Tana dariya sai yace "ba xa ki Fada Min ba"? tace "sai anjima" ta katse Wayan, tana murmushi Sosai take jin son sa a Ranta Azeemah ce ta katse Mata tunanin da ta shiga tace "Love Birds", Zainab tace "eh sun bi sun dami mutane", " ranku Na tsatsa ne "Azeemah tace "a a Akan me Kalfana Matar Maan "Mujeedat ta amsa da " Fada ki Kara Fada" sai tace "plz Ku Tashi mu tafi 6 saura fa,Zan Shiga school akwai assignment din da ban Yi ba", sai Momy tace "eh Ku Tashi Ku tafi, anjima kadan zamu dawo" Mujeedat ce ta Fara fita sannan suka bi Bayan ta Suna Fadin Amarya sai Mun zo Cin girkin amarya Aisha Murmushi Kawai tayi.….
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suna fita suka tarar Duk motoccin sun tafi Mujeedat tace "tirkashi gashi bamu fito da kudi ba" Zainab tace "ai kuwa Dama abokana ango sun iya irin Wannan wulakanci", Suna tsaye sun Rasa mafita ,nan Sulieman ya hango su Suna zaune a garden din gidan dashi da wannnan daya Mika musu 1k 😂, suka Taso don suji me suke bukata nan ne Mujeedat tace "tafiya zamu Yi" Suleiman yace "so soon hk Ku Bari xuwa anjima kadan mana" Mujeedat tace "a a tafiya zamuyi sai yace "zamu Mai daku" Mujeedat tace "yww godiya muke"yace "ai kudi zaku biya mu Kai Ku" Azeemah tace "Nawa xamu biya" sai Sulieman yace "50k"nan Zainab ta Fara dariya, Mujeedat tace "okay Wato so suke su rama abin da aka musu" Azeemah tace "ba matsala kun Samu" sai Suleiman yayi pointing din mujeedat yace "ita ce master din su, Duk abinda tace sukeyi"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Ni Kuma"? yace "yes Baka ga daxu Tana gefe ba Amma itace take fadan yanda xa a Yi" mujeedat tace "Ni wlh ba Ruwana" sai yy Murmushi Duk ya tsare ta Da ido a zuciyar ta tace "nifa mutumin nan ya takura Ni da idon Sa kwalakwala Kamar an soya gyad'a", sai tace "plz kuyi hkri Ku Maida mu xan makara 6 Ake rufe karamar gate, Ni Kuma tanan nk Shiga Kuma saura kadan" yace "okay mu tafi ko"?nan duk suka Shiga motar Uwar azarbabi ce ta Fara Shiga Zainab knn sannan sarauniyar Rawar Kai Azeemah ,sannan mujeedat ta Shiga Ashe motar Sulaiman ce Wata Bakar Mercedes-Benz Shi yk jaaan motar Mai 1k Kuma a gefensa su ukun Kuma Suna baya zainab da Azeemah hirar su Kawai suke ita kuwa mujeedat kallon tym take ta Yi Sulieman da abokin sa Suma hirar su suke Da fulatanci, sai Azeemah tace "oh Yau Za a sayar damu" Sulaiman yace "eh Har mun Gama cinikin Ku Ai
",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Sai yace "abokina kaga Wannan ta seti na 50k , ta tsakiya 50k sannan ta karshe Kuma 100k, nan Naga mujeedat tace "yeee 💃 Amma plz Ku Kai wa Momy Na sauran Canji" sai sukayi dariya nan sukayi ta hirar su Azeemah Kuma wayata take tayi da swthrt dinta lol, Ji suka Yi motar ta tsaya anyi packing a Wani babban gida Gani nayi sun zazzaro Ido sai Mai 1k ya fita sai yace musu "to amare sai anjiman Ku" suka amsa sai yy tafiyar Sa, Sulaiman ne yace" yanxu ke ki dawo gaba" Yana nuna mujeedat tace "oh ni Yar Su jikan mutum 4" a zuciyar ta sai ta fita don Gani take ana Bata bata lokaci ta Shiga gidan gaba ta Zauna gashi ya kuna AC Kuma Mura take gyallen ta ta dauka ta rufe hancin ta dashi yace "ya Dai" tace "Mura" yace "aiya sannu ko "Bata amsa ba sabida tana Tari, Suna Isa kofar gida suka ce Mun gode mujeedat ta bude kofa zata fita sai yace Mata "a a plz Zauna Ina da Magana dake"........
♾️♾️♾️♾️
♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mujeedat tace "Ni" tana nuna kanta, sai yace "eh" sai ta Koma ta zauna , Azeemah kuwa Tana zaune so tk ta Ji mezai ce Mata, zainab ce ta jawo ta suka Shiga cikin gida, ya fara dacewa "plx ya Sunan ki"? sai tace "Kalfana Amma asalin Suna Na mujeeda yace", "Masha Allah Kalfana Amma ban taba Jin Sunan ba" sai tayi Murmushi sai yace "Suna Na Sulaiman amma ana Kira na da Maan", nan ta Daga kanta ta kalle Shi tace "Maan Kuma,a zuciyar ta taya xa a Yi Har Nick name din Sa daya da LOML din ta"? sai yace "give me ur numb plx " tace "numb Na Kuma"? yace "eh dan Allah sabida Kar Na manta Na tafi ban Karbi numb ki ba" Kamar Kar ta bashi sai tace "to" ta Fara hero masa bayan ta gama numb sai taga yyi saving da My Kalfana, sai taji Wayan ta Na ringing Tana dubawa sai yace Mata "numb Na Kenan" sai tace "ok" Yana jira tayi saving ita kuwa ta cigaba da chat din ta gashi karfe 6 ya wuce tace "Kawai yaxo ya dami mutum da surutu ya hanani xuwa makaranta" a Ranta Har tace mtswww yace "lfy da tsaki" tace "sry ban San nayi ba" yace "okay"

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Yace plx "Kiyi saving numb Na tace "to" sai tayi saving Da My Hubby ❤️🥰, gogan naku Na kallon ta Har cikin zuciyar Sa yaji dadin Sunan ita kuwa aranta Tana Shiga cikin gida zata ma Sa numb a blacklist, sai yace Mata "a Wani makaranta"? kike sai tace Masa 'GSU" a takaice sai yace "Wani course, Kuma Aji Nawa"? Allah Allah yk tace Masa Tana 300lv ko Kuma final year sai tace "medicine 100lv"sai yaji ba Dadi sai yace Mata "manyan Mata Ni tun da Na Gama secondary school Naki makaranta Na Fara business Ni Dan kasuwa ne", sai tace "Masha Allah" sai yace "mujeedat Har Ga Allah Bazan Boye Miki ba Ina kaunar ki Har cikin xuciya ta Kuma auren ki nake son Yi plx ki bani damu Na turo iyaye Na",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
mujeedat ta zaro Ido😳 "aure Daga haduwar mu"? sai yace "eh wlh dagask nk fa a zuciyar ta" tace lallai wannan Dan yaudara ne Ji yanda ya zake, a Ranta sai yace "hmm nasan Zaki ce Ni mayaudari ne ko"? Sai ta girgiza Kan ta tace "a a ana haka ai Amma Ni gsky kaga yanxu Na Fara makaranta ba xaiyu Na kai musu maganar aure ba" yace meyasa a razane sai tace "dadyna ba xai amince ba",

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Sai yace amma....... Sai suka Ji muryar Azeemah Tana cewa "plx kixo muci abin ci" mujeedat tace " I'm coming plx "sai yace "Ni Dai plx ki Karbi soyayya ta, Ji nk Kamar Bazan iya rayuwa in babu ke ba" tace "hmmm"yace irin baki yarda din nan ba ki"? Tace "a'a",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"kin San Wani Abun mamaki" tace "a a" yace "Dawo wata Daga Bauchi knn ban Fi min 30 da shigowa ba, sai mu ka shigo unguwar Ku dakyaar Usman ya Shawo kaina Mika zo Ashe Dai xan hadu da *Matar Aure Na ce*,
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Da kuwa nayi asara babba sai tayi" Murmushi yace "amaryar kawar Ku ce"?sai tace "eh" sai yace "Matar da kuke ce Mata Momy mahaifiyar kice" tace "a a mahaifiyar Azeemah ce" sai yace "Amma Azeemah ta girme ki ko"? tace "a a me ka Gani"?sai yace "Naga ta manyan Tane"tace "nifa Kawai gida daya muke da ita nothing much" yace "gud, kina so kice Min nan ba gidan Ku bane"? sai tace "eh" yace " Na dauka a hostel kike fa" tace " to kaa aje anan nk, rashin hostel din yasa aka Sama Min nan din"yace "Offk knn"? Ta kad'a kai alamun eh,yace "yayi ,so kidan Bani lbrin ki man" tace "yanxu"? ya ce "eh" tace "I'm sorry yunwa nk Ji wlh"nan sai Taji Azeemah nace wa "Kalfana su Mustapha sun cinye abincin mu" Kamar xatayi kuka mujeedat tace "Kash gsky sunyi Dani yanxu sai Mun sake girki" sai yace "y not muje restaurant" Kan mujeedat ta amsa Azeemah tace "eh wlh Daka taimaka mana"mujeedat tace "a a Kar ka damu noodles xamu dafa baxai Bata lokaci ba" yace "I insist" Azeemah tace "hk take Yar kauye Kawai"sai yyi dariya mujeedat ta Harare ta sai tace "to yanxu Dai an Kira Sallah Bai Kamata mu tafi batare da munyi Sallah ba"sai Azeemah "tace to makokoron Liman" nan ma ya sake dariya yace "ya Sunan ki"?sai tace "Azeemah" yace "to malama Azeemah meyasa kika Raina Min Kalfana Dita ne Kam"sai tace "ita dince sai a hankali" mujeedat tace "Gara Ku sai ta fita zanyi Sallah"Shima ya fice ya Yi masallaci mujeedat ta Na Shiga ta fada ban Daki tayi alwala ta Fara Sallah Azeemah ita ma tayi alwalar ta Sun idar da sallan kusan a tare sai Ga shigowar Momy mujeedat tace "sannu da Dawo wa" Momy tace "sai Kuka tafi abin Ku" Mujeedat tayi dariya Momy tace "zainab fa"? Azeemah tace "ta tafi gida" Momy tace "yww Dai Kar ayi Mata fada a gida" nan sai wayar mujeedat ta Fara ringing tace "oh Nikam Na hadu da anaci Sulaiman ne yk Kira Na, Na dauka ya tafi" Tana picking yace "Na fito da fatan kin idar da sallah lfy "? tace "eh alhamdulilah" tace "Gani nan xuwa"sai ta katse Wayan

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Mujeedat tace "Momy Azeemah fa Bata Ji gashi Wai zamuje restaurant Ni Kuma Bana so" Momy tace "Baku San mutumin nan ba Nima ban San Shi ba" mujeedat tace "ahto Bari naje Na fada Masa baxa muje ba" Momy tace "a a kuje abin Ku, Ku kawo Min Nawa" Mujeedat tace " wannan wace irin uwace xa a fita da Yar ta Amma ko a jikin ta Allah Shi kyauta" a zuciyar ta ta Na fita ta Samu Yana zaune a cikin motar sa tayi
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
sallama yace "Bismillah ki Shiga mana" sai ta Shiga ta zauna yace "xamu fitan ne" tace "eh,Bari Azeemah ta fito",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
mujeedat Dama tun da tayi Sallah doguwar hijabin ta ne har kasa dashi ta fito ita kuwa Azeemah ta sake Wani Sabon kwalliya ta yafa gyalle ta fito ta Shiga sit din Baya suka zauna nan suka nufi Aroma Wani gidan Cin abincine Suna Isa yayi packing kan mujeedat ta fita Har ya zago ya Bude Mata kofa yace "kin San ke sarauniya ce Bana so ki wahala" Murmushi Kawai tayi sai yace "Azeemah hkri xakiyi fa" nan ne ya karewa Mujeedat kallo yaga hijabin Na Sharar kasa sai yace "Azeemah Dan Allah ki duba bamu dace da qawar ki ba"? ta ce "hmm perfect match" yace "yww Yar Gari, sai mukayi kama da Sabon Ango amaryar sa, ke Kuma Yar rakiya" sai tace "kuttt" yace "afuwan" Yana dariya tace "hmm Cin fuska knn ko"? yace "sry"....

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Mujeedat Dai Bata ce musu komai ba Har suka Shiga cikin restaurant din suka nemi wuri suka zauna nan waiter yaxo ya tmby me zasu ci yace Maan yace "ka Bani fried rice da chicken" sai yace "Ku

Please Login or Register in order to submit comment