Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

da 'ya'ya ba, Bata cancanci Hakan Daga gare ka ba" iska ya hura a bakin Sa Sannan yayi ajiyar zuciya yace "nasani Ina Ganin Kamar Idan Na Fad'a Mata zata guje Ni, Na tab'a Jin hirar su da Azeemah ,Kalfana take cewa ita gsky baxa ta Iya auren Mai Mata ba" "for goodness sake kai kana da Mata ne ai kun rabu, Mal in Zaka Fad'a Mata ka Fad'a Mata tun yanxu Kar lokaci ya Kure Maka" "Zan Sanar da ita Amma ba yanxu ba" "Toh sai yaushe me kake Jira"? "Lokacin da ya dace" "ka sake tunani, waima tukunna yaushe ka had'u da ita"? "Wata d'aya" "lallai shine ka zake akanta haka"? "Eh ba dole ba, tunda Ina kaunar ta, kasan fa wlh tun ranar da Na ganta Na kamu da sonta love at first glance Malam" Yana Maganar Yana murmushi Sannan yace " Ina ganinta Naji Na kamu da sonta, su uku ne a gun Amma Ni ita Na Gani, Bata fiye Magana da Wanda Bata sani ba hkn Shi yasa Nace Bari Na gwada sa'ata don Na tabbata ba Kowa zata saurara ba" "Duk da hkn Dai tell her , ya wannan ledar fa"? Yana nuna wata makeken Leda Wanda tsarabar Kalfana ce aciki, yace "mtswww kai Dai Bari tsarabar Kalfana ce,ka ma tuna Min Asiya Zan bawa" "ah me yayi zafi"? "Komai ma AI ya wuce ta knn" Adamz yace "shkn Zan tafi Naga dare yayi" Maan ya Masa rakiya Har inda yayi packing sai Adamz yace "yaushe Zaka kaini gun Kalfana din " "banza ba Rana, kai da ita Sai a hoto,Hoton ma Zan Duba Wanda baiyi haske ba" Adamz sai dariya "Kayi ta fama da kishinka nayi Gida" ya shega motar Sa ya bar gidan.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Yana Shiga ya tarar Da ummi a parlour Har Zai wuce tace "Suleimanu zo Zauna" ya Samu wuri ya Zauna Akan irin koshin Mai d'aukan mutum 1, ya tattara dukkanin hankalin Sa gareta, sanan tace "ya maganar yarinya da Kamin jiya,a Ina take Kuma Yar wace Ce"? "Ummi Duk wannan Ni kad'ai Zan amsa"? "Kai Kaci Gidan Ku Zaka Fad'a Min ne Koko"? "Yar Major general Mujaheed Mustapha ne" "a a Masha Allah, Gidan tarbiya, kai ko a Ina ka had'u da ita, naji Wai a Abuja suke ko"? "Eh tana makarantar Jami'a anan" "Masha Allah nayi murna, Allah ya tabbatar da alhairi" ya amsa da "Amin" a dai dai lokacin Haneefah ta fito Daga d'akin ta, da sauri ta Nufi wurin Abbanta tace "laaaah Abba yaushe ka dawo"? Ya rungumota "jiya Na dawo" "Abba Ina tsaraba Na"? "Haneefah knn tsarabar ki Na nan,Tashi muje d'aki Na baki,Ina Haneef"? "Yayi bacci" "okay muje sai Na baki ki aje mishi nashi" yayi wa Umma sai da safe ya Nufi D'akinsa.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
*Next Day*

Da wuri ta shirya ta Shiga school sai karfe 6 ta dawo a gajiye, tana Shiga Momy ta Mata Sannu da dawo was Sannan ta Ce "ga abinci nan Na aje Miki" tace "wow Momy wlh dama yunwa nk Ji sosai Amma sai nayi wanka tukunna" ta d'auka food flask din ta Shiga d'akin ta" Momy sai murmushi take Azeemah ta kasa gane ko murmushin me take yi ,tace "Momy yadai"? Sai ta jaaa Azeemah d'aki sai Fara Magana kasa kasa "d'azu naje wurin Wani malàmi ya taimaka Min da maganin da xamu hanata ibada, da Zama tantiriyar Yar iska, kai Har da Shaye Shaye" Zeemah ta buga wani uban tsalle tana Fadin shysa Nk sonki Momyna" suka dariya Har da shewa Mujeedat Na shiga ta bud'e flask din tuwon sakwara ne da ogu soup, da Kamar zata Fara ci sai ta tuna sunyi practical Kuma Bata wanke hannunta ba , sai ta Tashi ta Manta Bata Bude ba, tana Shiga toilet wanka tayi, fitowar ta knn aka d'auke wuta d'akin duhu, sai tace "innalillahi ya Allah ka raba mu da duhun kabari" sai ta Fara lalube ko zafa dauko wayar ta ko lantern, tayi nasarar dauko Wayan ta Bata Sani ba ta ture abincin da kafanta Duk ya zube a kasa, Ranta ya 'baci sosai, ga Koshi ga kwana yunwa, indomie Kawai ta girki sannan ta Zauna taci.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
*Bayan kwana 2*
Kalfana,zeemah,afra, da Afnan da Momy Suna zaune Afra nayi wa Kalfana kitso,
Momy ana Jira a ga chanji Amma shiru, sai tace wa Kalfana, "ranaar kinci abincin nan kuwa banji Kinyi comment Akai ba, ki Bai Miki Dad'i bane"? "Yayi Dad'i sosai Momy saura kiris na zo Nace ki Kara Min sai nayi tunannin ya kare" "Aiko da kinxo in Na sake Yi Zan aje Miki" "Toh Momy Nagode" Momy aranta cewa take "shegiya munafuka aikin Mal Na aiki Amma Dake ke mayyace babu abinda ya miki, gobe xan Koma"
Momy tace "Azeemah gobe insha Allah Zan Yi tafiya" tace "Toh Momy Allah ya kai mu"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
A Daren Kalfana tayi wanki , tun karfe 8 ta Fara Har sai wurin karfe 10 ta Gama, Bayan ta Gama ta Shiga tayi wanka Sannan ta Kwanta, Duk abinda take Yi Momy da Azeemah Na kallonta Jira suke ta shiga, tana Shiga suka fito suka Fara Duba Kayan d'aya Bayan d'aya idon Momy ya sauka Akan wata Bakar hijabinta , tana yawan Sa Hijab din, Momy tace "Azeemah zo ga wannan d'auko" Bayan ta dauko Suga Shiga d'aki tayi dialling numb malamin ta, tace "Malam an Samu Amma ta wanke Shi" "a'a Kar ki damu aikin zaiyu a haka" tace "Toh sai Nazo" ya katse wayar, Azeemah farinciki Kamar baza ta mutu ba.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Da sassafe Momy ta shirya ta Fara Kiran sunan Mujeedat tace "Toh Na tafi, sai bayan 2weeks Zan dawo" "Toh Momy Allah ya kai mu,Nima fita zanyi kun Samu Yar rakiya, Nana mu Zauna mana karki bi Momy" Nana tace "A'a" ita Ce Yar autan su Azeemah , Duk sukayi dariya Bayan su Momy sun Shiga a Dai daita Kalfana ta Shiga makaranta.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Karfe 12 suka Samu hutun awa 2 sai ta Ce wa sauran kawayen nata zata tafi Gida sai lokacin Shiga Aji yayi Zata dawo, suka ce Suma zasu bita , su hud'u sai ita da Azeemah suka Nufi Gidan su Kalfana Suna Shiga Gidan shiru Duk yaran Gidan Suna makaranta, Bayan sun Shiga ta Bude musu Kofa ta umurce su dasu Shiga Bayan sun Shiga tace "wlh zafi NK Ji Bari Na watsa Ruwa", Bayan ta fito Pakistan dress taga yayi squeeze sai tace Bari ta d'auko dutsin guga Kan ta Shiga parlour Taji Wani irin sautin tace a Ranta "Ikon Allah, Yau Kuma Waye yake kallon irin wannan film din"? Tana Sa Kanta Naga tayi saurin fita, tace "innalillahi lallai Zeemah" sai Naga Kalfana tayi murmushi ta Koma d'akin ta, ta d'auko wayar ta sai ta shiga cikin inda Ake video, ta Fara videoing din su tana dubawa taga Kamal ne, tace "good" sun shagala sosai sai gurnani suke Bata Daina video ba Har sai da ta ga sun kawo, tayi saurin barin wurin.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Dariya Kalfana take sosai Har sai da zee tace "yaushe ya Fara Miki"? Kalfana tace "me knn"? "Hauka" Kalfana hararan zee tayi tace "yanxu ya Fara" "Toh Allah ya kawo sauki" tace Ameen" "Hmmm Zeemah in kin San wata baki San wata ba Zan Nuna Miki cewar Ni wawuyace"
Kalfana Fasa kayan tayi tace "Emmata ya Kamata muci abinci muyi sallah mu Koma ko"?
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
```Kuyi hakuri fans kwana 2 Bana Jin Dad'i an mana Rashi Kanin mahaifiyata Allah ya Masa cikawa mutuwar Sa ta kashe Min jiki sosai shys banyi typing ba, sannan rashin comments dinku ya kashe Min jiki sosai, marubuci babu abinda ya fi b'ata Masa raai ace yayi Rubutu Kuma ba a karanta ba, plz kurika mana comments tunda in kun Karan ta Yana faranta Muku raai plz Kamar yadda muke faranta muku kuyi kokarin Yi mana,
```
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Mu had'u a next page

*Daga Alkalamin Fadeelah Yakubu (Milhaat)* ✍🏻

Plz share and comment🙏🏻🙏🏻🙏🏻
💜💜💜💜💜💜💜💜
*Matar Aure Nah*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*✍️✍️

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR* *RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 3️⃣9️⃣↔️4️⃣1️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Karfe 1 da rabi suka bar Gidan, a lokacin Kamal da Zeemah sun fito knn, Rabin Nonon Zeemah a waje, fateema Ce ta tab'a hafat tana nuna Mata zeeidq Ido, Kalfana tace "Zeemah ya hka gyara rigarki mana" tayi sauri ta gyara suka gaida Kamal ya amsa kusan a tare suka fita, firdausi tace "Qawata haka Yar Gidan nan naku take wannan Wani irin iskanci ne don mahaifiyata ta Bata nan ta gaiyaci saurayi" Fateema tace bar Yar iska shysa Duk nonuwan ta suka zube suka cicciko an dame su" zee, Maryam da Kalfana dariya Kawai suke Suna Hira Har suka Isa inda zasu Yi lecture.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Bangaren Momy Kuma, Kogi State taje ta Na Isa Bata Wani Zauna ba ta Nufi Gidan baba lawo, ta Mika Masa hijab din Kalfana, yayi wata iriyar dariya ita Kanta Saida ta tsorata, Sannan yace " Aiki zaiyi kyau kinxo a Dai Dai, Bata da tsarki ma'ana tana cikin Haila" Momy tayi murmushi tace "Alhamdulillahi" yayi saurin d'ago kansa Sannan yace "ke don ubanki kin San da Allah kika zonan" a tsawace "tuna nake baba, tuba nake" "Kar ki Kara Yi mana Haka" "Toh Toh Na Daina" wasu magunguna ya zuba Akai masu shegen wari, Sannan ya Mika Mata yace "ki kai Mata tasa a jikinta tana Sawa aiki ya Gama" "Toh baba Dama Ina da wata bukatar" yace fad'i Ina sauraron ki"
"Akwai Wani saurayin ta shararren d'an kasuwa ne Ina so a karkato da hankalin sa Ga Azeemah, Kuma ayi auren cikin gaggawa" yayi murmushi yace "Ai bazaiyuba Sabi da akwai rabo a tsakanin Mujeedat da Alhj dole Dai an haifi 'ya'yan nan" Ranta mugun baci yy Sannan tace "baba bu wata hanya" "akwai Amma fa saidai Idan su 2 Zai aura" "Ba matsala Na amince Burina Kawai dama ya Aure ta ne" "Toh anyi an Gama" ya Mika mata Wani kwalba da alama tirare ne da Wani kwall yace "ta shafa a jikinta in yazo Yana Shaka Zai haukace Akan ta, Sannan ta Sa kwallin nan babu wacce Zai Gani sai ita" ya kyalkyale da dariya, Momy sai godiya take, ta aje Masa bandir Na dubu 1 ta Tashi ta tafi.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Alhj Maan da Kalfana soyayya tayi karfi Har ta Sanar da Momyn ta, Har numb Alhj Maan take dashi yana yawan kiranta ya gaisheta, Ya Maan Kuma ya kasa gane Kan Kalfana Hkn ya Karya mishi zuciya sosai, Kuma Bata Ce Masa Bata son Sa ba Nuna Masa Kawai karatu ne ya takura ta Amma yasan da akwai Wani Abu a kasa.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Maan yayi kewar Kalfana sosai sabida Yau kwanaki 2 knn Bai xo ya ganta ba sabida yayi bak'i Abokanan kasuwacin sane shysa Yana sallar Isha ya Kirata don ya Sanar da ita Yana xuwa Kuma zata raka Shi unguwa ta Masa fatan Allah ya kawo Shi lafiya.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Kalfana jiran kiris take tayi maganin Zeemah, shysa take sake Mata fuska Kamar komai ya wuce Amma fa Na Ciki Na Ciki, zaune suke Suna Hira wannan bada lbri Waccan ta Bada nata Suna ta dariya, kwasam sai ga call din Alhj Maan ta Tashi zata fita Zeemah tace Alhj Maan ko"? "Eh shine" a takaice sai ta fita.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Tana Isa idan ya sake Mata murmushi yace "Wow My D Kinga yanda kikayi kyau kuwa, gsky wankan nan ya tafi Dani" fuskarta ta rufe tana dariya yace "Aww Wai ke Haryanxu baki Daina Jin kunya ta ba, Yau Naga Matar da take Jin kunyar mijinta" Yana yarfa hannu "Toh Wai ke a haka zamuyi rayuwar auren, nifa Ina son soyayya sosai in Gara ki Daina tun wuri" tace "Ina wuni"? "Hmmm dila sarkin wayo canxa zancen zakiyi ko"? "Toh a Gida Na wuni,da fatan kina lafiya"? "Lafiya kalau Alhamdulillah" "gsky Babyna Nayi missing wanann kyakkyawar fuskar ki Duba kiga fa wuri da duhu amma fuskar ki sheki take" tace "lalalalala Bana son zolaya fa" "Allah Babyna dagaske nake maybe Ni kadai nake ganin Hkn, ke din fa kin had'u Iya had'uwa" "Kamar yadda Kaima ka had'u" "Ina had'uwa anan"? Yana kallon jikin sa "Ni kadai Nake gainin Kaya Na" "Ohhhh My Darling Ina kaunar ki sosai" "Nima Ina kaunar ka" yace "kin shirya mu tafi"? "Ina zamu Je" "sayar Dake zanyi" tayi dariya "plz ka Fad'a Min" "Gidan mu" tace "Haba ma Gidan Ku" A razane yayi dariya sosai sanan yace "kwantar da hankalin ki Ummi zaki gaida mu dawo" "a a wlh Bazan Je ba" "hmmm Wasa nake Miki Ummi tayi tafiya, rabona da abinci tun safe, Ni gsky Bazan ci girkin yarinyar Chan ba" "hmm sannu yallabai" "Dan Allah mu tafi Kar Na fad'i Miki anan" dariya Kawai tayi sanan ya zaga ya Bude Mata tashiga Makey suka nufa, Wani babban restaurant ne a Gombe, suna Shiga sukayi ordering a aka kawo musu Duk abinda suke so, sunaci Suna hira, tace Masa "Hubbyna zanyi tafiya jibi" ajiye spoon din hannun Sa yayi ya tsaya kallonta Sannan yace " Ina zakije"? "Deba" "yin me" "ummata nake so naje Na Mata kwana 2", "Har kwana 2"? "Eh Zan tafi Friday da yamma sai Sunday Zan dawo" "Haba yayi yawa wlh, gsky nan yarda ba" murmushi tayi tace "Yi hkri ranka Dade Amma fa dole ne don Na Sanar da ita" Kan ya amsa wayar Sa ta Fara ringing ya Duba sai ya Maida wayar ya aje.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Baza Kayi picking ba" yace "Kiran baida Wani muhimmanci" "Hmmm Husnah Ce ko" mamaki ta bashi ya akayi tasan wacce take Kiran sa, don Shi a Iya sanin Sa ko da Wasa Bai tab'a Mata maganar wata ba bare ace har ta San Husnah, yace "husnah Kuma"? "Eh ita" tana maganar Amma Bata kallonsa abincinta Kawai take ci, " Sannan tace "babu ranar daza kazo ba a Kira ka da numbarnan ba Kuma Baka tab'a picking ba" "ya akayi kika Sani"? Kar ka Manta a kusa Dani kake aje wayar" yayi ajiyar zuciya yace " Mata Mata , yanxu Dan Allah Har kin gane" "eh mana ko don ban tab'a maka Magana Akai ba"? "Toh hajiyata ba abin da kike tunanni bane, kanwata Ce take jinyar Kakar mu, yanxu Kila akwai abinda suke bukatane" "oh Naga alama, sukuma kullum cikin bukata suke yayi" d'auko wayar yayi ya Kira Husnah yasa a handsfree Bayan sun gaisa take tmbyr ta ya Mai jiki tace da sauki "insha Allah Zan shigo gobe" tace "Allah ya kai mu" ya katse wayar.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Hankalin ki ya kwanta" "Dama Ce Maka nayi a tashe yake" yace "Hmmm Toh yanxu ba wannan ba gsky a bar maganar tafiyar nan" "bazaiyuba fa" "Fad'a Min me zanyi ki Fasa tafiyar"? "babunda zakayi, Ni so nake mu tafi tare" cikin muryar shagwab'a, "shine Kawai abin da kike so" "eh" "anyi angama sarauniya" karar shigowar Kira Taji a wayar ta ta Na dubawa taga Mahir ne nan suka Fara waya Har Alhj Maan ya gama cin abinci yaje ya Biya kudin Bata Gama wayar ransa ya b'aci sosai yace "Zaki Sha ice cream"? Kai ta d'aga Masa alaman eh Har yaje ya karbo Mata tana waya.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Yana xuwa inda ta Zauna ice cream din ya aje Mata ya fita.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mu had'u a page Na gaba

*Daga Alkalamin Fadeelah Yakubu (Milhaat)*✍🏻✍🏻✍🏻

Plz Comments and share🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

Ga Mai bukatar bin Labarin nan Danna wannan link din 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/KRSQBsr9JJw6Qe8AzUT9lP
💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*✍️✍️

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 4️⃣2️⃣↔️4️⃣5️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Yana aje Mata ice cream ya fita. Bata lura da fitan Sa ba Har sai da ya kai kofar restaurant din, da sauri ta Tashi tabi Bayan Sa tana fita taga Har ya Shiga motar Yana zaune, tana Isa ta Bude ta Shiga Bata gama gyara zamarta ba ya fisgi

Please Login or Register in order to submit comment