Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai zaro Ido take Suna Parking Zeemah ta fita ta Bude wa Kalfana kofar sai ta riko hannun ta , Taji jikinta da zafi tace "Kalfana jikin ki da zafi Haryanxu zazzabin ne"?
Kalfana tace "Zeemah Ina ne nan"
"Wlh nima ban sani ba" Kalfana tayi murmushi tace "toh" sai suka Shiga Wani d'aki, da'ki d'aya ne da bathroom aciki katifane Kawai a d'akin sai kayan Kallo da Dan karamin fridge, Duk suka Zauna suka sa Matan a tsakiya, Bashir ne ya dauki ledan ya Bude Faisal Kuma ya dauko plate da alama d'akin Faisal ne, Zeemah, Bashir,da Faisal suka Fara ci Kalfana kallon su Kawai take Zeemah da Bashir Na Manne da juna yana sa Mata a baki, Faisal ya dauko Zai sa wa Kalfana a baki ta ture yayi murmushi yace "plz dear kici" tace
"A koshe nk" "just one bite sai ta dauki d'aya tayi Kamar tasa a bakinta hankalin su Baya kanta ta Maida ta aje, bayan sun gama ci Bashir ya Fara romancing Zeemah sai Nishi take Sama Sama , Kalfana ta Tashi Za ta fita Faisal ya riko ta "Ina Zaki"? Yana Mata Wani irin Kallo Yana lashe baki tace "fita zanyi, kin kunna fanka Kuma Ina Mura" yace "Bari Na lashe" tana Ganin ya juya Mata Baya tayi saurin Jaan handle din kofar Ashe sun rufe tace "na shiga uku"a zuciyar ta sai ta dawo ta Zauna a kasa dab da bakin Kofa Kamar wata marainiya Kanta a ass kamshin tiraren sa ne yasa tayi saurin d'ago kanta taga ya miko Mata Ruwa a cup da wasu kwaya "Kisha maganin Mura ne" tace "a a nasha a gida Idan Na sake Sha zaiyi over dose" yayi yayi da ita Amma Taki, dole ya hakura,
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Sai taga Bashir da Zeemah sun fita tace "Ina Zaki "? "Ina zuwa Magana zamuyi" suka fice Zeemah murmushin mugunta take,
Kalfana Duk Taji ta tsani Kanta Faisal ya Maida kofar ya rufe Tashi tayi ta Saya shi Kuma kokarin nufota yake tace "Faisal me haka"? "Magana zamuyi" "ai kunne ke ji " tana Jaa da Baya a hankali Shi Kuma sai binta yake Har ta kai jikin Bango Kanta ankara Har ya nufota
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mu ha'du a next page

Plz comments and share 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻




💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```


*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*✍️✍️


🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 3️⃣1️⃣↔️3️⃣4️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Yace "Magana zamuyi" "ai kunne ke ji ko? Tana Jaa da Baya a hankali Har ta kai kusuwar d'akin Kan ta Ankara Har ya iso ta
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Rike ta yayi gam Sannan ya jawo ta sai faman shissina ta yake yana lashe baki, ita Kuma sai faman ture Shi take Shi ko Gara ingiza Shi ta ya kai hannu Zan tab'a nonowan ta tayi sauri d'auke Shi da Mara Ji nayi taasss bai san Sanda ya sake ta ba don yaji zafi sosai , yace "ke Ni kika Mara"? Wlh sai kin Raina Kan ki Yau don wlh Bazan barki ba" nan ta Fara basa hkri "Dan Allah Kayi hkri Kar ka cutar Dani" "me abun cutarwa anan sex fa Kawai xanyi dake Zan jiyar dake dad'in da baki tab'a jiba, Zan tabbatar Miki cewar nafi sauran samarinki" "wlh Allah Ni ba Haka nake ba, Dan Allah Kar ka zamo sanadiyar Rasa mutuncina" yayi Wani iriyar dariya yace "Ni Zaki Raina wa hankali, nasan Zeemah sosai fiye da yadda kika San ta,kawar ki Ce Kuma kice Min u r a Virgin" Kalfana sai hawaye wiwiwiwi tun da take a rayuwarta Bata tab'a da nasanin had'uwa da Wani ba sai Zeemah Ji take a yanxu in aka Bata wuka sai tayi gunduwa gunduwa da ita, cikin muryar Kuka tace Wallahi Ni ban San Hk take ba sai Yau Ni ba Yar iska bace ba" yace "in jikina Duk kunne ne bazan gaskata maganar ki ba" Yana nufo ta tayi murmushi a zuciyar ta tace "Hmm ya Allah ka kubutar Dani, Allah yasa plan Dina yayi aiki" karasowa yy ya rungumota Sannan ya ture ta ta fad'a Kan katifar sai ta sa Wani Kara Har sai da ya tsorota ya tab'a ta yaji bata motsi yace "Kalfana plz wake up" shiru yayi saurin fita ya Nufi part din da su Zeemah suke ya Fara kwankwasa kofar Amma shiru sai Nishin su da yake Taji ransa yayi mutukar back wato ma Jin dad'in su Kawai suke Ni Kuma sun had'a Ni da Mai aljanu ya kara buga kofar da karfin gske , Bashir yace "am coming" Zai Tashi Zeemah ta Hana Shi sabida ita a yanxu ta Fara jin dad'in ta, Faisal Na tsaye Ganin sun Raina Masa wayo ya juya ya Koma d'akin sa, yana shiga d'akin yaga wayam , yayi saurin leka ban d'aki wayam ya fito yasa rike kugunsa yace "wato guduwa kika Yi"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Kalfana Na fita tayi sa'a ta Samu Dai Dai Ga Wani Mai achab'a ta Tara ta Hau ya kai ta Gida tana Shiga ta Samu su Momy Na nan a parlour Bata bi ta kansu ba shige d'akin tana Kara Mika godiyar ta Ga Allah Dama ta bar wayanta a a chaji tana dubawa taga missed calls Na Daddy 2, Alhj Maan 1, Anas 3,da Kuma Ya Maan 6, ta Duba taga Sha d'aya saura tace it's late Bai Kamata Na Kira Daddy ba, Anas Kuma me ya faru sai taga msg Dinsa Akan yazo ya Duba ta da jiki Kuma Bata d'aga call dinba Amma Insha Allah Zai dawo, sai tayi dialling numb Ya Maan , ya katse sai ya kirata "Babyna kina lfy kuwa nayi ta kiranki baki d'aga ba" "Am sorry bacci nayi shysa" "okay to ya jikin naki" "da sauki Alhmdlh" nan suka Fara Hira sun Dade Suna Hira sanann suka katse wayar a tare , dialling numb Anas tayi Shima ya katse ya kirata suka gaisa sunyi Hira sosai kusan mint 30 tace Masa bacci take Ji ya katse Har yanxu Dai kirjinta bugawa tak Gani take Kamar Zai biyo bayanta ta Tashi tayi ajiyar zuciya tace "Alhamdulillah , Zeemah wlh wlh sai Kinga abinda Zan Miki Dani kike zancen" ta cire hijab ta Shiga toilet tayi wanka sanan ta tayi alwala tayi shafa'i da wuturi ta Dade tana rokon Allah dya Kare ta da kairyar sa bayan ta Gama ta tashi ta cire Hijab din ta tasa sleeping dress Riga ne da gajeren Wando Tasha magani sannan ta Kwanta ta d'auki wayarta tayi dialling numb Alhj Maan, ta Kira Har sau 2 Bai d'aga ba tace Kila bacci yy a lokacin karfe 12 ya wuce,tayi addu'an bacci ta gyara kwanciyar ta nan da nan tayi bacci abunka da maganin mura.........
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Bangaren su Zeemah da Bashir sai da sukayi Mai isar su suka Shiga toilet suka Yi wanka a tare suka fito Sannan suka Nufi part dinda Faisal da Kalfana suke sun Samu Yana kwance Daga Shi sai boxer's, Yana ta juyi da alamu mararsa ke Masa ciwo, Bashir ya ce "abokina yadai ya Na ganka Hk" hararansa yayi sai ya Maida kallon sa Ga zeemah yace " ke Kuma kika had'i Ni da Yar Kauye ko? Tana kallon sa alamun Bata fahimce Shi ba nan ya kwashe yanda sukayi ya fad'a mata, Ranta yy mugun b'acin a tunaninta zuwa yanxu ta Zama irin ta Amma ya b'ata Mata Shiri, tace "meyasa bk Bata maganin ba"? "Na Bata kin Sha tayi,yanxu Dai as u can see" Yana nuna Mata bananarsa da Tashi chaak, baza Ku Barni a hka ba, tayi murmushi Dama Bashir Bai gamsar da ita yanda take so ba sai ta Hau cire kayan jikin ta, Bashir yace guys bacci nk Ji bara Na Baku wuri ya fice , Faisal ya ta ya rufe kofar Sannan ya cire boxer's dashi kadai ya rage a jikin sa ya nufo ta Yana lashe baki, tare suka cire WA Zeemah Kaya ya Fara romancing din ta kwana sukayi Suna Abu d'aya
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Washe gari Kalfana da wuri a shirya tana da lectures karfe 7, ta Samu tayi breakfast da chiips ta rufe kofan d'akinta sanann ta Shiga d'akin Momy ta gaishe ta, Momy tayi mamakin Ganin Kalfana tace Mata "Daga Ina Haka" Kalfana tace "dga da'ki Na" "Azeemah fa"? "Jiya Dai Na barato a kofar Gida" taga tmbyoyin Yana nema yayi yawa ta Tashi ta Ce Mata ta makara ta fice da Ga Gidan, Bayan ta Gama lectures ne , Mahir, zee, da Kalfana suka Zauna Suna ta Sharar hirar su, Bayan sun bashi hkri Akan abinda Momy ta Masa " yace no ba komai Amma Bazan sake zuwa Gidan nan ba" Kalfana tace "haba Mahir Baka hkr ba knn"? Yace "Na hakura Matar Bata da kunya wlh, Wai ke dole sai kin Zauna a tsinennen gidan nan ne"? Zee tace "Mahir plx help me ask her" "hba Zeee kin San komai fa, rashin hostel ne Amma so Zan bar Gidan soon, kimin adalci mana" zee tace "ya Kamata ki Bari as soon as possible" nan suka cigaba da hirar su, Suna cikin hirar su sai Adnan yazo zee da Kalfana sun tsani ganin sa ya musu sallama ya Zauna , Shi a lallai Yana son Kalfana, Yana Zama Kalfana ta Tashi tace sai "anjiman Ku" ta rike hannun zee suka bar wurin.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Science complex suka Shiga konwacce ta Nufi ajin da zata Yi lectures, tun 3 suka Shiga Amma 5 suka fito Kalfana da salma Na tafiya a tare sai suka Nufi ajin da zee take Suna Isa suka tarar Bata Gama hkn yasa suka tsaya jiranta a Kan bene , science complex floor 4 ne su Kuma suna tsaye Basu Ankara ba suka Ji an ture Kalfana
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Da taimakon Allah da taimakon Salma ta riko ta juyawan da zasuyi suka ga Adnan ne, Kalfana Gani take Kamar ta mutu tana ajiyar zuciya don ta tsorata sosai, tace "Adnan baa....ka.... Da hankali , Ashe kai mahaukacine ban sani ba"? Yace " ke Ni kike cewa mahaukaci"? "An Fad'a Maka bloody Fool" nan ta Fara zagin sa ta inda take Shiga banan take fita ba Salma Duk ta tsorata sai faman Hana Kalfana take Amma inaaa Bata Ji ba Dake Duk su 2 nikab ne a fuskar su nan da nan aka taru yace " Ni ki Yi Wa hka"? Wlh wlh sai kin San kin Min hka, sai Kinga abinda Zan Miki" "Baka Isa Kamin komai ba Wawa Kawai " fuuu ya bar wurin zee Na fitowa ta tmbyi me ke faruwa Salma ta fad'a Mata sai ta dafe kafad'ar Kalfana "habibty Yi hkri Za muyi maganin sa" suka bar wurin. Ko wacce tayi Gida a lokacin 6 ta wuce
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Kalfana Na Isa Gida ta Samu Zeemah ta dawo, suka gaisa da Momy ta shige dakinta, Zeemah ta bi bayanta tace "Kalfana shine jiya kika tafi kika Barni"? Kallonta Kawai tayi sai ta kau da kai ta Kuma cewa " am sorry ya fad'a Min abinda ya Miki gsky banji Dadi ba, kiyi hkri" Kalfana ta Ce "Kar ki damu nasan is not ur fault" a zuciyar ta Kuma cewa take " wlh sai nayi maganin ki sai Na Miki
Tabon da baza ki tab'a Manta da Mujeedat Mujaheed ba"
Zeemah ita ma aranta cewa take " wlh yarinyar nan wawiya Ce Yar 21 yrs Amma Ni Ina 20 Na fita wayo"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Zee Na komawa Gida ta Kira Abdul tace "Masa abokin ka Adnan ya so ya kashe Min Kalfana" yayi salati "me ya Mata" nan ta Sanar dashi Duk abubuwan da yk Mata Har akwai Wani lokaci Wai suje hotel, Sabi da hk gobe zasu kai karansa a security office, ya Shiga bata hkri, tace "it's too late to cry when d head is being cut off, akwai Wani abun da Baku Dani a game da mu ba, Kalfana Dani Duk mahaifan mu soldiers ne kuma manya, yace sai ta gani, yanxu Hk Kalfana ta fad'awa dady cewar akwai Wanda yace Zai watsa Mata acid, Kuma next week Zai shigo Garin nan sabida Shi" hkri yk ta Bata yace ta bawa Kalfana hkri sai ta kashe wayar, zee Na kashe wayar dariya ta Fara Yi Sanan tayi dialling numb aminyarta , nan ta fad'a Mata yanda sukayi Zeemah da Kalfana sunyi dariya sosai Dake wayar Na handsfree.
Abdul mamaki yk Kuma ya tsorata "Ashe yaran soldiers ne Amma Basu nunawa Kamar Suna da mulki" yayi saurin Kiran abokin sa ya Sanar dashi Adnan ya tsorata sosai "general Mujaheed Zai shigo Gombe Duk Sabi da Shi, ya ce dole Na Bata hkri" Abdul ya ce Daka taimaka wa kanka soldiers kasan yanda suke son family din su kuwa" Adnan yace Na sani Yana Fifita jikin sa da Rigar sa sai zufa yk ta had'awa tun Daga ranar in ya ga doguwar yarinya Mai nikab buya yk Gani yake Kamar Kalfana ce.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

*After 4 days*
A Yau ne Alhj Maan Zai dawo, farin Ciki yk sosai Yau zaiga masoyiyar sa, Kalfana murna take sosai gashi ranar ya fad'a ranar Sunday ne, no tension, Zeemah shirya wata mugunta take kokarinyi Kalfana kuwa Duk kallon gudun Ruwan ta take, karfe 4 da rabi Na yamma Alhj Maan ya sauka a cikin Garin Gombe, Kalfana tunda tayi sallar Isha ta shirya tsaf cikin black abaya an Masa kwalliya da stones masu kyallani Golding colour powder Kawai ta shafa tayi kyau sosai ta Zauna Zaman jiran Hubbyn ta, Bangaren Alhj Maan Yana sallar Isha ya Nufi part din hajiyar sa sun Dade Suna Hira, sai tace masa "Yanxu kai Suleiman tun da ka rabu da Matar ka Sama da shkaru 3 ka kasa yin Aure, Haneefah da Haneef Yara ne kana Na ya Kamata ka nema musu wata uwar" kansa Kawai yasa a kasa Bai ce komaiba tace "Haba ya Kamata ka Manta da abinda ta Maka ba Duka aka taru aka zama d'aya ba" "hjiya Na hakura don yanxu Hk fira zanje" "Masha Allah wace Ce hka"? "In Na dawo Zan fad'a Miki" ya Tashi yace 'hajiya Ina makullin Mota ta"? "Au da ita Zaka fita, sani ya fita da ita"? "Yaron nan ya Raina Ni ga Motoci nan Sa tawa Zai d'auka"? "To ka d'auki corolla din mana" "a a Bari Na dauki Machine Kawai tafi dadima" ya d'auka sai ya fice, don ya kosa ya ga Kalfanar sa, Yana Isa ya kirata ba b'ata lokaci ta fito Ga mamakin ta ganshi Yau da machine Amma Bata Ce Masa komai Bayan sun gaisa yace Masha Allah da wannan kyakkyawar halittar nan suka Fara hirar yaushe Gamo Wani babban Leda Na Gani cike da Kaya a gaban machine Dinsa da alama tsaraba Ce ya kawo Mata.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suna cikin Hira ta Ji karar mota a ta Bayan ta jiyowar da zatayi Daga Motar Anas ce sai ta Ji jirjin ta Na Dukan uku uku ta dafe kirjinta Sanan ta jingina jikinta a jikin katangar Gidan, Alhj Maan sai kallon ta yk Duk ya Riga ya fahimce ta, yace Mata "Kalfana lfyn ki kuwa" Yana Maganar Yana kallon Motar da Har yanzu Bata karaso inda suke ba, tace "lfy Lau" yace kin tabbata"? Tace Masa "Eh" "tunda kika ga Motarnan kika Rasa nitsuwarki" "a'a ba Hk bane" "ki fad'a Min gsky bakin ki ne"?
Ta zaro Ido tana kallon sa yace " tmbyr ki NK Kinyi Shiru"?
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mu hadu a page Na gaba

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah Yakubu* *(Milhaat*)🖊️🖊️


Plz comments and share🙏🏻🙏🏻🙏🏻

💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```


*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*✍️✍️


🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 3️⃣5️⃣↔️3️⃣8️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Tmbyr ki nake Kinyi Shiru"?
Kalfana ta Rasa me zata ce, Kanta Kawai ta sauke, tana d'ago kanta sukayi Ido hud'u da Anas, tayi saurin kauda Kanta, Anas Ganin Haka Kawai ya Jaa Motar sa ya tafi , tana Ganin ya tafi tayi ajiyar zuciya, Kawai sai taga Motar ta tsaya , a zuciyar ta tace "wayyo me Kuma Zai zo Yi ,Dan Allah ka tafi" Alhj Maan yace "ko Na tafi ne"?
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"A a ka tafi Ina Kuma"? A Dai Dai lokacin Motar Anas yayi reverse, sai tace wa Alhj Maan "plz Ina zuwa" sai ta Shiga cikin Gida da sauri , a dai dai lokacin Zeemah zata fita Ji nayi gaaaau sun buge goshin su Duk suka ce "wayyo" da karfi Suna tab'a goshin Zeemah tace "Kalfana lafiya,waya biyo ki"? Kalfana tace "Maan yazo Muna tsaye sai ga su Anas, plz kije ki same su," Zeemah sai dariya take tace "Ashe Dai ke matsoraciya ce" "ke dallah ba Duk sharri ki da Na zee bane, Kuka d'aura Ni Akan hanyar Ku Na Tara samari, by d way Ni Har Ga Allah Alhj Maan nk so, Duk Korin su zanyi" "ke ke ,Ya Maan Kuma fa ya zakiyi dashi"? "Zeemah shekarun mu d'aya fa dashi fisabilillahi Na auri age mate Dina"? "Haka ne but age is just a numb" "I know but gsky I can't" "Kalfana knn kina Ganin bazai d'auka kin yaudare Shi ba"? "Hkn Zai d'auka Ina kaunar sa Har cikin Raina but I can't marry him, ke Nifa Duk ba wannan ba ki zo mu fita plz Naga tare da saurayin ki Ammar suka zo" sai Ku fita Zeemah tazo inda Alhj Maan yk ta gaishe Shi ta wani kashe murya ya Amsa ba yabo ba fallasa sai ta nufi inda su Anas sukayi Parking din Motar su.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Ta Shiga ta Zauna , Bayan sun gaisa sai Anas yace "Kamar kawarki tayi bak'i ko"? "No Saurayina ne Wanda Zan aura, to mun d'an Samu misunderstanding ne shine take kokarin shirya mu Amma Bari Na Kira Muku ita" sai Ammar yace "Azeemah wato Ni yaudarata kike ko"? Murmushi Kawai tayi ta fita ta Nufi inda Kalfana da Maan suke tsaye tana Isa tace "Mr Maan Dan Allah ka Bani d'anin Kalfana" yace "Kar ki damu tafiya ma zanyi" Kalfana tace "Ina Zaka Je, Ni ban yarda ba" "hmmm Babyna knn Kar ki damu gobe Zan zo insha Allah" ya tada Machine d'insa ya tafi raai a bace Amma Bai nuna mata ba, Kalfana Duk Bata Ji dadin Hakan ba Amma babu yanda ta Iya, a tare suka Shiga motar su Anas Bayan sun gaisa ne Anas ya juyo ya fuskanci Kalfana yace "Swthrt waye wancan" already Dama Azeemah ta Sanar da ita cewar ta fad'a musu Saurayin Azeemah ne sai tace "saurayin Azeemah ne" yace "Hmm Sannu sarauniyar sulhu" Ammar yace "ai Na fad'a Maka Kabi komai a Sannu , Amma kai sarkin Kishi, Kalfana kinsan fa Har ya Jaa motar Wai Zai tafi nice fa Na Hana Shi ,shysa Mika juyo" kalfana murmushi tayi Amma a zuciyar ta cewa take ai da ka barshi mtssw" Sannan tace "Swthrt Kishi knn"? "Toh Swthrt ba dole ba mace Kamar ki ai dole nayi Kishi akanta" tace "haka ko"? Yace "kwaraai ma kuwa" Duk su hud'un sukayi ta Hira Basu bar unguwar ba sai 9 saura Kalfana Duk hankalin ta Na Kan Maan ta kosa Anas ya tafi don ta kirashi .
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Tana Shiga kai tsaye d'akinta ta Shiga, tana Shiga ta yi dialling numb Sa har sau 5 bai d'aga ba, tace "ko fushi yake ne" ta d'ann Jira Na Yan mintuna ko Zai Kira Amma shiru, nan fa hankali ta ya Tashi sai ta Yi dialling numb zee ta Sanar da ita zee sai dariya take Mata "Toh Kalfana AI normal ne Gara yasan cewa kina da masoya, Kar ki tada hankalin ki" "look zee Nifa so nk ki taimakamin ban Sanar Dake don ki Min dariya ba" "okay turo Min numb Sa" "Okay" Bayan Kalfana ta turawa zee numb Maan, zee ta dad'e Tana Kira Bai d'aga ba a tunannin Sa Kalfana ce, zee ta Tura Masa Sako Kamar hka, "Assalam a Karo Na farko Na Kira layin ka Kamin wulakanci ko"? To Zainab Ce" Yana Gani yayi dariya Har Adamz yace "Mutumina ka sauko knn"? "Kaaai dallah kyale Ni kawarta Ce, ba mamaki ta Sanar da ita ne" Yana kiranta Bayan sun gaisa tace "haba bawan Allah so kk ka kashe Min qawa"? "Haba kisa Kuma, wane Ni, Kuma Kisan ma ace wacce nafi so Duk Duniya"? "Toh meyasa kaki d'aga call dinta"? "Ta Bata Min raaai ne shys Amma Zan Kira gobe Insha Allah" "a'a Haba ma gobe plz Kira ta yanxu, gobe Muna da test in Baka kirata ba na tabbatar baxa ta Iya karatu ba" "Amma zee Dan Allah ki fad'a Min gsky wane ne Shi"? "Abokin Saurayina ne, Khalyd Wanda Allah yayi was rasuwa, ba saurayin ta bane" yace "okay Zan kirata" sukayi sallama ya katse wayar
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Ita ko Kalfana, karatun ta take, a fad'in ta "in ya ga Dama Kar ya d'aga ko ajina" sai ta ji wayanta Na ringing Tana dubawa sai taga shine tana tayi sallama ya amsa sai yace "sai yanxu ya tafi knn"? "A'a tun d'azu ya tafi" yace "hmm Kalfana Anya kina sona Kamar yadda kike Kirari"? "Sosai ma fiye da hkn" "hmm Kalfana ki fad'a Min gsky Shi din waye ne a wurinki, Sannan Kar ki kuskura kimin Karya Na tsane ta, saurayin ki ne"? "Eh Saurayina ne" yayi shiru Na d'an wasu mint Sannan yace Naji Dadi da kika fad'a min gsky, Kalfana ina kaunar ki sosai ban San ke Wani irin so kike min ba, Dan Allah Wani irin soyayya kike Min"? "Irin Wanda kai kake Min" "Hmmm Mujeedat knn Nifa auren ki nake son Yi" "nima haka" "kina nufin nayi miki, hankalin ki ya kwanta Dani a matsayin mijin auren ki"? "Eh" "indai dagaske kike Ni Mai jiran ki ne Har ki Gama jami'a," "me Jami'a fa kacea shekarar farko fa nake" "eh Ina sane" "hmm Zaka Iya jirana"? "Eh sabida hka Ni Suleiman nayi alkawarin Bazan guje ki ba, Idan Na yaudare ki ko Na cutar da ke Allah ya Min hukunci Mafi munin hukunci" Kalfana da tunda ya fara Maganar take mamaki "kamar rantsuwa fa yk Yi" a zuciyar ta" , "kema ki fad'i hk" dariya Kawai ta Fara "kasan fa Hausa bai isheni ba yaushe xan jiro wannan" "ki Fad'a yanda Zaki Iya" "a a Ni fa Bazan Yi rantsuwa ba" "Sabi da kina gudun Daga Baya ki canxa ra'ayi" "a'a in kaga Na canxa to Kaine ka canxa Ni" "Toh shkn matar aurena Ina kaunar ki, Na kosa muyi Aure ki haifa Min 'ya'ya " "hmm Allah ko"? "Sosai ma Ummu Haneefah da Haneef" "Au Har kasa musu Suna knn"? Eh Insha Allah" "Toh yayi kyau, Yau ba Hira Zan Yi karatu bye" suka katse wayar a tare.
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Adamz Na zaune a d'akin Maan tunda suka Fara wayar Har suka Gama, Adamz yace "Abokina Ashe ka Fad'a Mata ka tab'a Aure"?
"Inaaaa ban Fad'a Mata ba" "kamarya Baka Fad'a Mata ba Naji ka ambaci sunan 'ya'yan ka"? "Eh Hira Ce Kawai" "Anya Maan Anya ko kana son auren yarinyar nan kuwa"? "Wlh Adams Ina kaunar ta sosai, Bazan Iya auren wata in ba ita ba Na Yaba da halinta, tana da tausayi, Uwa uba ilimin Boko da addini, ita kad'ai Ce zata Iya kulanmin da 'ya'ya Na Amma Idan Na tuna abun da Maryam tamin sai Naga Kamar ita din ma haka take" murya a Sanyaye "abokina Manta da maganar Maryam ka daina tuna Baya, Amma indai kana kaunar ta dagaske bai Kamata ace ka boye Mata cewar ka tab'a Aure Har

Please Login or Register in order to submit comment