Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mugana daku baki daya musan matsayar maganar, mudai mun taushi D'an mu ya hakura ya karbi Auren nan don haka kusa mana ranar da zamuzo mu dauki Amarya.
Ajiyar zuciya sukayi Abba babba yace "Alhamdulillah muna godewa Allah akan duk jarabawoyin shi agare mu Wanda rayuwa ta gaji haka yau fari gobe baki, kuma mu musulmi ne nagari kuma mu ya'ya ne masu bin maganar manya, da farko kinbin umarnin mahaifiyar mu ya janyo mana matsala amma yanzu zamu kirata taji komai gudun kar muyi badai dai ba, don haka kabiru kaje kayiwa Hajjo magana. "Toh yaya. Ya mike yaje har part dinta yafada mata, kamar tana jira ta mike tana tafe tana mita, har suka shigo cikin falon yana bata hakuri. "Tinkis Tinkis ta shigo da sallamar ta, cikin matukar girma mawa dukan su suka sauka kasa, ta zauna dakyar kafin tafara magana, " sannun ku da zuwa ya akayi ina shi shahad din? Yabaku takarda ko kunzo da ita? Saurin daga kai Abba kabir yayi saboda yariga yafada mata meya kawosu Amma Hajjo zata kwaba. Dukan su shiru sukayi sai dattijon ne yafara magana " toh tsohuwa mu ba haka mukeso yafaru ba domin muna kwadayin hada zuri'a dake domin nasan halin dattijo malam margayi Allah ya gafarta mai, ya koyar damu tun muna yara anan cikin Sokoto shine Malami na nafarko Wanda har abada bazan manta dashi ba, domin duk abinda muka zama dole mutuna dashi, don haka muna rokon ki da kibamu dama ta karshe mu dai dai ta wannan Al amari. Tunda taji ankira masoyinta taji jikinta yayi sanyi, ta gyara zaman ta tace " to madallah daku, amma shi sharhad din ina yake? Kuma ya Amince zai rikemin jika ba musgunawa ba wulakanci ko? Don wallahi bazan yarda da wulakanta jini Naba, ba ruwana daku keda gari zanje har gidan in shaudeshi da tasbaha ta don haka kuturo shi in jamai kunne kafin ayi maganar tarewa.
Duk su Abba basuso hukuncin Hajjo ba sun so tasa baki a raba kawai a zauna lafiya kar wata fitinar ta taso bayan tarewa tunda yaron yafada ba ita yakeso ba ya taso da kafarshi har nan ya fada musu. Dole yayi shiru saida suka tafi ya rage daga su sai Hajjo yace " ki gafarce Hajjo, gaskiya nidai ina ganin a ha kura kawai yarinyar ta samu mai sonta saboda karmu kai Y'ar mu ta wulakanta. Shiru tayi tareda nazari kadan "kabiru " nasan me nakeyi duk da kune iyayen ta, amma shi Aure ba'a saurin kashe shi hakuri akeyi, kaga karmuyi wa ubangiji shishshigi mubarmai ikon shi shiyasan dai dai, Allah dai ya shirya tsakanin su. Abba babba yace "Hajjo hakane amma mu duba wannan Al amarin da kyau ko ya kagani Mustafa??. " aa Yaya wannan maganar takuce kaida kabiru tunda Y'ar kuce.
Kamar walkiya haka Momy ta kuma afko musu " wallahi banson bakin ciki kuma tunda andaura saita tare ko me zakuyi kuyi, kai kuma Abban Sadiya kanaji wai kai masu y'an uwa suna ma bakin ciki baka gani wallahi toh ni sai nai magana tunda har sunzo sai ta tare.
"Toh mahaukaciyar kasuwa, ai ni hajara nasaba da ganin rashin da'ar ki don haka kije da tsiyar ki bamuda lokacin ki yanzu harkar Arziki muke bata tsiya ba.
"Saratu fita anan ko yau indatse igiyoyin Auren da suka baki damar fadawa uwata magana da sauran y'an uwana. "Mustafa "akul Idan ni na haife ka Toh ban Amince ba ka barta da halinta taci arzikin haihuwa, ke kuma barnan yanzu kafin in shaude ki. Ta fita tana gunguni, ya' dai tagama shiga inda ba'aso ni kuma zama daram shiga sojan bada'kkare.
Kallon D'an uwan su sukayi cikin tausaya wa, suka fara bashi baki, daga nan suka tsaida ranar da yadace asa biki da tarewar Amaren.

********************
shiri ya kan kama an kwashe kusan sati guda ana faman narka mata gyara irin na sakkwatawan Asali tsumi har yana tsiyaya ga gyaran fata, ba abari taje ko ina, dilka ce hadaddiya daga sapna barno idan ka kalleta kasan ita din Amarya ce tayi shar ta cika ta murje, duk inda ta zauna kamshi ke tashi domin ya huda jikinta saboda turarukan nata na musamman ne Ummi tasaki kudi aka kawo mata harda FARIDA, duk ta fita hayyacin ta saboda tsoron wannan Auren nata, Momy dai na bata karfin guiwa akan karta damu indai tanada rai zasu shawo kanshi.

Y'an matan ne su uku suna cin wani hadin dabino da Zuma da aka bata takeci mai shegen dadi, Mami ta shigo. "Lala LA, wayace kuci naku ne? Karbi ko ranki ya baci badon su nasaya ba, karba tayi "Mami ya cika zaki yana kama baki. " kici zai wanke miki ciki kinji yanada amfani sosai kinji ya'ta, Yanzu ma ga y'an shilar ki sunyi lugub ki cinye duka karki basu ko romon. Baki Suka tura " Haba Mami yazamu ta kallon ta tana cin dadi ita kadai mufa? Kujira naku lokacin. Ta juya tafita suna kallon y'an da kamshi ke tashi yana turiri, Nimrah tace "Wallahi sai kin sammana ko infadawa Mami bakya daukar wayar Yaya. Harar ta tayi "ai sai ki cinye mayya anki adauka. Wayar Farha tayi kara ta dauka ganin number shice, Nimrah na kan surutu, "Yaya zai kwashi romon arziki wallahi irin wannan hadi Amrah zakiji...... Dif farha ta toshe mata baki tareda nuna mata wayar. Tuni ta toshe baki saboda tsoro. Cewa kawai yayi bata wayar kufita a dakin. Ajiye mata tayi da Sauri tace " Nimrah muje waje. Saida ta balli naman ta fice, ita kuwa kallon wayar ta tsaya yi sai dataga yakira sau uku kafin ta dauka. Cikin fada yafara " look banason rainin wayau ya zanrika kiranki kina juyani kamar waina, zan shigo gobe inkoya miki hankali inga karyar guduna da kikeyi, koda yake ba laifinki bane laifina ne, da kindawo Sokoto a yage bazan Kira waya kiki dauka ba, don haka kijira zuwana zamu cire raini kinji. Kuka tasa mai kamar wadda aka duka, tuni ya hadiye kukan tareda cewa " meye haka kuma daga magana? Look Kidaina wanani ina garuwa kamar maraya mara gata ki kunna wayar ki yanzu Anjima zamuyi waya if not zan shigo gobe kuma wainnan abubuwan da basuda kunya sai nasa sun risina min. Sautin kukan ta kara tareda cewa "don Allah Yaya karkazo wallahi banaso. Ajiyar zuciya ya sauke yace " nine bakyaso ko zuwana? Cikin shshsheka tace "zuwan ka don Allah karkazo. "Hhh Amri, ni kuma ba abinda nakeso yanzu a duniya irin inganni gani gaki, aikine ya rikeni da bazan yi nisa da inda kikeba, baki bazai iya furta miki how much I miss you ba, and I want to be with you always baby, anytime zaki iya gani na gaskiya nagaji nayi kokari one week kuma kina matata, no no no I must come, nasiya miki gidan da zamu tare incire miki wannan yanar dake sakaki jin kunya ta.
"Wallahi yaya ba wata ya'na kawai ni banaso kazo ne. "Ba ya'na a ina? "A fuska na ni dai karka zo Ina jin kunya. "Hhhh you see yanar ce tasa kikejin kunya idan nacire miki shikenan. "Toh kafada min incire ta dakaina basai kazo ba. "Hhh oh my god Zainab you are so innocent, don't worry nine kawai zan iya cire miki ita kibari inzo da kaina kinji. Shiru tayi tareda taba fuskar ta domin jin inda yanar take "are you there? Ta dawo daga tunanin da tatafi, "Yaya bakomai a fuskana wallahi nataba. Dariya yakeyi kamar ya tuntsira saboda nishadi'. "Best moment of his life............ 🖊😎

Mu hadu gobe muji mai zai faru masoya abun tunkaho.


*Matar Soja*

🌻🌻🌻🌻



1⃣5⃣


............ Yanzu yadaina bata tsoro sai dai mamaki, ya dade yana fada mata kalaman da sam batasan ina suka dosa ba, saida ya gaji yace mata sai Anjima zai kuma Kira ta Ajiye wayar a kusa karyaji a kashe idan kuma ta kashe zata ganshi yau.
Shiru tayi tanata tunanin kalaman shi, saida su Nimrah suka dawo suna yimata tsiya tafara tanbayar su "don Allah akwai wani abu a fuskata? "Kamar ya? Nimrah ta tanbaye ta, Farha kuwa tayi bathroom domin ta watsa ruwa kafin ta kwanta. "Yaya yace wai akwai ya'na a fuska ta zaizo ya ciremin, don Allah a ina fuskata zatayi wata yana? Wai ita kesani jin kunya. "Innalillahi Amrah kedai anyi mumu wallahi. Tafada harda tuntsirawa. Yanzu ace ya'na ki kasa ganewa? gaskiya yaya NAZ D'an air ne wallahi wai zai cire miki, Kut ai wallahi kin shiga uku Idan kika shiga hannun shi. Sai da Nimrah tafara magana ta gano ina ya dosa don haka bata kuma magana ba, Nimrah tasamu abin yi sai tsiya take mata, " ke ko D'an karatun nan ma na Hausa bakya yi da kinsan me duniya ke ciki, wallahi kifara karatun littafan Soyayya kisan y'anda ake love karki wahalar da bawan Allah, wani irin kallo mamaki take mata kafin ta juya mata baya ta kyale ta.

Kuka Sadiya ke ta zubawa Momy, " nidai bakya sona Momy kina kallo harda kanwar bayana Amrah ta samu tayi Aure zata tare ni kuma ina nan zaune kin kyale ni. "Yoh ubanki zanyi miki eyeh ko so kike infita inyi shela mijin ya fito? Kin zo kin tasani gaba kina kuka kamar wadda aka aikowa manzon mutuwa, ko wani bakin jinin kikeso inkara akan Wanda nakeda shi? Yanzu inayin motsi a tofeni da yawun goro, tun farko na nuna muku Naziru kuka yi biris kuna ruwan ido yanzu ai gashi ita ta Siye abinta ta Aure.
"Momy kidaina ganin laifin mu akan ya NAZ kina kallo shiya fito yace yana sonta ba cusamai akayi ba. " tafi can wawuya inji uban wa? Toh Nina fada miki kije ki bin cika Aisha diyar malamai ce duk wani sihiri tasan hanyar shi don haka ni nasan ba abanza bane, don haka tashi bani wuri.
Mikewa tayi ta wuce tana share fuskar ta, domin Allah ya gani tana son Auren, burinta itama ta ganta a dakin ta gashi ba wani tun Tafiyar Abdul dinta. Saida Sadiya tabar falon ta daga wayarta tareda kiran kawar ta, "yaya ne an dace? Domin bana son Y'ar nan tayi farin cikin Auren nan, so nake zumuncin nasu ya tarwatse su watse sanadin mugun hadin da sukayi don a kuntata min. Haka dai tagama shirin ta, ni kuma nayi gaba domin nafison harkar farin ciki bata tsiya ba.

Kwanakin natafiya bisa kudurar ubangiji daman tuni su Abba su tsayarda sati guda ya isa Amaren su tare don haka sunata matsowa, ba Abinda aka shirya bayan walima ta mata wadda Mami ce ta shirya ta domin godiya ga ubangiji. Ana Saura kwana uku gidan yafara cika da D'an gi na kusa dana nesa y'an uwan su Abba da kuma y'an uwan Ummi dana Mami,
Su Amrah sun koma part din Hajjo sun tare saboda gwaggo ce kawai a wurin, ta tsumu har tana gudu, wani lokaci idan aka batama zubar wa take Idan ta faki ido. Kawo yanzu tasaba da kalaman yaya NAZ manya tun tane kashe wayar ta yanzu sauraren shi takeyi, kullum fada mata yakeyi ta shirya kafin yazo. Tana jinshi ne kawai domin tasan bazama ta Y'ar daba.
Suna kuryar dakin Hajjo sunyi kaca kaca tanata masifa dasu akan suzo su wuce subar mata gida tagaji, sukuwa ko sauraren ta basayi, wayar Amrah tayi kara, dauka tayi domin tasan waye, cikin wata irin kasalalliyar murya yace " kije ki gyara min dakina akwai datti inada bakin da zasu shigo Sokoto yau nan zasu sauka please. Ba musu tace "Toh. Bai wani tsaya surutu ba ya kashe tafara mamakin rashin surutun da yasaba yimata yau kamar mara lafiya. Tashi tayi ba musu ta zura Abaya akan kana nan kayan da ke jikinta singlet da dogon wando ne ya dame ta kayan, tashin kamshi takeyi a duk inda ta ratsa. Su Farha Sukace "ehhhh kiran miji ba sanya yi maza kafin ki kwashi zunubi.
"Mtsw kunada matsala wallahi, cewa yayi ingyara mishi dakin shi bakin shi na zuwa. Tayi gaba suna sheka dariya domin sun san da zuwan shi tundazu warner su yayi yace karsu fada mata impact sune ma sukamai gyara. Hankali kwance ta shige dakin nashi, sai dai ta tarar da shi fes a gyare ko ina na kamshi, da Alama Ummi tasan da bakin shiyasa tasa aka gyara, tace an hutar dani ma. Ta juya da nufin fita taji wani kyakkyawan runguma, mai dauke da kamshin da baya boyuwa agareta, tuni kirjinta ya buga saboda tsorata, shikuwa tuni yasamo katifa ya lafe yana sauke kyawawan numfashi. "Surprise. Yace tareda juyota. Wani irin kallon burgewa tareda daukar hankali yake mata, " wow wow, gaskiya ankware ni da yawa, irin wannan haduwa? Wani irin dauka yayi mata tareda nufar kujera ya Ajiye ta,yaja baya kadan " please remove this shirt. Yafada kai tsaye hankali kwance Alamar ba wasa he is serious. Tayi narai narai da fuskar wayar, " Yaya please kabari don Allah kaji. " Uhm yafada tareda matsowa kusa da ita yasa hannu ya janye D'an karamin hijabin, kamshin da take fitarwa ba karamin kidima shi yakeyi ba, Bai taba sanin kamshi na tada hankali ba sai yau. Mikewa tayi zata gudu yadawo da ita kan kafar shi, "ina zakije? Kifa tsaya bawani abu zanyi miki ba I just want to touch breast ne. Wani D'an karamin ihu tasa tareda girgiza kai Alamar roko, "don Allah kabari intafi banaso Allah. Tsayawa yayi da idanun shi dake cikeda jaraba basa ko buduwa da kyau iya rikicewa yayi abinka da dama yana hannu. "Bakyason abinda zai faranta min ko Zainab? Am sick that's why I came, inada matsala nakai geji, please allow me to play small just play ok.

Girgiza kai tayi tana rokon shi, rike baki yayi kadan kafin ya riko hannun ta ya dora akan marar shi, y'anda yake cusa hannun taji tsoro sosai idanun ta a waje. Batasan lokacin da ya shammace ta ya cire rigar ba, ya zubawa kyakkyawan kirjin ta ido kafin yakai hannun shi kan hannun rigar da nufin saukewa, rikewa tayi da sauri hawayen ta na diga saboda tsoro.
Marai raicewa yayi " why please zainab karfa ki wahalar dani kinji marata? Haka nake hakuri all this time. Kokarin gangarawa yakeyi da hannun ta inda hankalin ta bazai dauka ba, jin tayi tuntube da wani irin katon dutse mai D'an banzan karfi yasata kara sawa taji menene?. Domin bata taba jin irin abun a hannun taba, yanda ya zube a Jikin ta tareda sakin wani irin wahallen numfashi yasa tayi saurin saki. Wata irin Runguma yayi mata kamar yayi kuka saboda shikadai yasan mai yaji, hannun ta kamar na jaririya wani irin softness yaji har cikin kwakwal war kanshi, murya na shakewa yace " Zainab please in rokeki? Janyewa take kokarin yi Jikin ta ko Ina na rawa, " please be wise ki saki jikin ki I need you very badly ki cire wannan kunyar kibani kulawa as your brother not your husband.
Kada kai tayi kamar sokuwa, "kina sona as your brother? Daga kai tayi. "Tank you my sister, now idan na rokeki zakiyi please don't say no.
Daukar ta yayi kamar wata jaririya ya rungume ta a kirjin shi ya nufi cikin bedroom dinshi da Sauri, zaunar da ita yayi ya fara rage kayan Jikin shi manya da yazo dasu masu tsada da kyau. Saida ya rage dagashi sai boxer, tace " yaya don Allah karkayi min komai Ina jin tsoro. Wani irin murmushi yayi kafin ya matso ya zauna tareda cirata saman kafarshi tanajin y'anda bindigar ke harbin ta, tayi matukar tsorata dauriya kawai takeyi, ya mugun bata tausayi, duk yazama kamar ba Yayan nan mai ji da kanshi ba.
Wata irin kara tasa jin wani irin shock hade da dumi mai tafiya da kwakwal wa ya ziyarci kwakwal war kanta. Zubewa tayi akan gadon war was , bakaramin zuka yakewa mutanen nan ba abinka da basa banba. Wani irin kuka takeyi da batasan kalar shiba, zafine dadi ne ko kuma shagwaba ce, yayi matukar cakudata cikin minti kadan yafita da ita cikin garin Sokoto, shikuwa gogan ai ya wuce kaduna, sunaye yake bata kala kala, don inba bata nayi ba harda nawa dana Hussy yakirata dasu, ganin wasan yafara komawa club na janye y'an sawaye na nayo waje, sai dai ina sako kafata Hajjo na sawo tata tundaga falon tafara salati tana cewa " kaga iya shege ina kake? Fito min da ita mara kunya kafin ranka yabaci, don rashin kunya ace ka shigo ko gaisuwa bamu samuba ka kwamushe yarinya ka rike toh fiton da ita. Dawo wa nayi domin inkalla dramer. Lekawa nayi domin in kalla ko yana sauraren ta Amma ina yazama kurma kuma da Alama dogon zango yakeso ya dauka wasan nashi. Jin kormaton hajjo yasa tayi saurin janyewa tareda janyo bedsheets ta rufe Jikin ta tana jujjuya kai saboda azabar datakeji a kirjinta saboda matsa da socking da suka samu a yau. Saurin kifewa yayi yana mugun nishi, sai a lokacin yaji muryar Hajjo, daga kanshi yayi cikin jin haushin ta yaja tsaki kafin ya bude muryar shi da kyar yace " me kikazo gani neke? Cikin hasala tace "kabiru nazo gani. "Abba baya nan sai dai ki kawo ruwan zafi kiyi gashi dama abinda yakawo ki kenan. "Innalillahi wa inna ilaihirraji'una, amma yaron nan anyi tak'adari, ni hajara yau naga rayuwa saurin daga kai tayi takasa motsawa ba don wani abu yafaru ba sai don tsananin kunyar da ta rufeta shikenan ta shiga uku da Hajjo, kamar ta nutse kotayi layar zana haka taji, janyota yayi jikin shi tareda mayarda hannayen shi akan kirjinta " kyale wannan tsohuwar please let continue. Fisgewa tayi ta dire kasa da gudu, saidai ba damar ta fita domin Abayar ta na falon Harma da hijabinta. Jin fitar hajjo yasa tafito tayi saurin zura kayanta ta fece, shikuwa ai yakasa motsi, dama yasamu babba Hajjo ta kwace mai don haka zata gani ganin idonta. Kallon kanshi yakeyi, kafin yayi murmushi yace "we are very close , sorry next time.
Bata iya komawa dakin Hajjo ba part din Mami ta tafi, cikin dakin su ta shige duk da mutanen da tagani ta wuce bathroom, saida ta kwabe ta kalli mirror tareda kallon Jikin ta, duk sunyi jawur saboda murza da tsotso gaskiya Yaya NAZ maye ne bazan kuma Y'ar daba yana neman ya ciren kirji saboda jaraba kamar Wanda yasamu nonon Mami?. Koda tayi wanka bata koma ba zamanta tayi cikin dakin ganin ba kowa

A cikin gida kuwa Momy kamar tayi hauka lokacin da aka fada mata tazo taga kayan Amrah, kaya duka set biyar biyu na Abba Mustafa uku na uban gayyar, ai tuni taji zuciyar ta na kokarin fita, don haka takasa zama takasa tsaye fita tayi gudun kartayi abun da zai janyo mata idanun mutane, jitake kamar ta kurma ihu, musamman irin gudar da ake saki ana zancen ya' tayi goshi don haka ta fita cikin zafin rai hade da mummunan kuduri azuciyar ta, dole ta rusa wannan shiri kotana yawo tsirara........ 🖊



Nikuwa nace Allah yabata sa'a ai Rayuwa ce kayi mai kyau yaka kare bare kayi mummuna?.

*Matar Soja*

🌻🌻🌻🌻


Page 1⃣6⃣


...........jin shiru bata dawo ba yasa su Nimrah neman ta, ko Mami batasan tana dakin nasu ba saida suka shigo suka ganta tana bacci wuya, da'da'mata duka Farha tayi, " kinga muguwar anzo nan an lafe mu bada Aure ba muna can muna aikatuwa.
Zabura tayi cikin magagin bacci tace "don Allah yaya kabarni. Suka zuba mata ido kamar su cinye ta kafin su kwashe da dariya, " jar uba Yaya yaja kaya dole ayi mafarkin shi, Farha gaskiya Yaya mugun D'an duniya ne, yanzu ba kunya yasan ya ta a lungu ya kwamushe kinga har ana wani Yaya kabari, oh su Amrah.
Tsaki taja tareda kallon agogon wayarta taga har shida tayi don haka ta zabura ta sauka, " kudai sa idawa ne wallahi kun cika sa ido ina ruwan ku ba mijina bane.
"Kai kai lallai yau mune kike fadawa wai mijinki bayan duk irin zagi da yaci da kushewa?. "Ai sai kuyi kanku akeji. Wanka ta kuma yi tafito daure da Alwala domin magrib ta gabato, Farha tace " ke gobe mai lalle zatazo ance Yaya yace bai Y'ar da kifita wani yin lalle ba. "Yafi tazo tayi min anan bana son fitar. tafada a zuciyar ta kuwa bata kaunar karon su dashi ne again domin karon ba dadi ko kadan.

Yayi ta kokarin kiran ta wayar akashe, gashi abokan shi sunzo sun hana shi sukuni sun cika mai daki, a kwance yake suna hira yana buga tsaki. Kb yace "wai kai don Allah meye kake ta tsukemu kamar tsaka? "Meya kawoku yau ku takuri rayuwa ta ne me zakiyi min bayan Kunsan inda mata I may need her anytime yanzu kunzo kun cika min daki da hayaniyar ku. "Oh shine matsalar ka? Toh wallahi baka isa ba y'anda ake yiwa kowa sai anyi maka, inace Auren Ahmed kaine kangaba wajen hana Amarya zuwa kace karta fito ta kyale shi kada Allah yasa ya hakura a kaita ya cika gajen hakuri, yau gaka har kana fada mana magana. "Barni dashi saboda shi nabaro matata nazo nan niba bachelor ba na shiga cikin su yanzu kazo kana mana wulakanci. "Kai kaga zaka iya barin matar taka kazo ka takuri rayuwar mutum, karkuji da wai, ba Wanda zanyiwa haka yanzu I can't leave my wife inzo cikin ku da sunan bachelors nights. Mikewa kb yayi "kanka akeji am coming friends. Yana fita bai dade ba ya shigo dauke da basket cikeda snacks gefe daya katuwar cooler ce dauke da pepper meat na sa da na kaji. "Kai waye kasa wannan aikin?. "Sai nasa ne? Ummi ce ta aiko as usual tunda kai yanzu kagama campaign ka gudu baka zuwa. Kallon shi yayi kawai bai iya cewa komai ba, he is feeling guilty yasan kun yace ta hanashi zuwa part din harda kiran shi tayi yakasa zuwa tun dawo da ita da yayi daga kd.
Tashi yayi ya fita,direct part dinta ya nufa.
Lokacin kuwa Amrah na zaune suna cin pepper meat din da ya hadu, da sallama ya shigo, idanun shi karab a cikin nata tayi saurin dukar da kanta saboda kunya, kunyar shi ta dada karuwa a zuciyar ta takasa hada ido dashi har ya zauna kusa da ita ya manta da inda yake tuni. Tunda idanun shi suka sauka a kanta lissafin shi ya kwance, "hayati na, how are you?. Yafada cikin wata irin murya mai cikeda so da kaunar ta, " kinga Allah yana sona bansan kina nan ba kawai zuciya ta ce ta ingizo ni. Kara matsawa yayi Jikin ta, saida ta daga kai ta kalli hanyar kitchen domin Ummi na ciki karta fito ta gansu. A hakan, sakalo hannun shi yayi a kuibinta tareda dora fuskar shi saman kafadarta, kamshin da takeyi yana mantar da dashi komai, tuni yagoge mai memory, " I can't forgive Hajjo for what she did today. "Yaya Ummi na kitchen fa zata fito. D'an tsayawa yayi kadan ya dago shanyayyun idanun shi ya kalleta " please muje waje. Mikewa tayi da sauri domin tana tsoron Ummi ta gansu a hakan, ita tafara yin gaba yabita, suna fita ya riko hannun ta ya nufi parking lot da ita, wayar shi ya daga yakira Kb yana dagawa yace "open

Please Login or Register in order to submit comment