Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganin Hajjo ta mike itama ta mike, yayi saurin rike kafarta tareda mayarda ita kan kujerar yace "seat down. Fuskar shi a daure yace "look kinsani banson raini ko? Toh ki kiyaye karki ga na aureki yabaki damar raina ni,Hajjo tace kije dakin mu kina so kibita, oya muje kafin inyi Abinda bazaki so ba. Mikewa tayi tana tafiya tana magana " ni nace maka ka sakeni bana son Auren ko dole ne an takura mutum an matsa mai. Binta yayi kamar bayajin ta saida ta shiga dakin nashi, ya rufa mata baya, wani irin fisgota yayi ya mannata da jikin kofar da ya tura idanun ta a tsaye cikin nashi yana hango tsantsar rashin tsoron shi da kuma tsanar da take fada karara, fuskar ta tayi mugun sauyawa, yayi kalar tausayi sosai domin duk wani kuzarin shi daya keji ya kau, rasa abinyu yayi, kawai ya hade bakin su tareda bata kiss kamar yana kokuwar kwato numfashin shi. Iya kokarin ta na ganin ta kwaci kanta abun ya gagara saida yagaji dan kanshi ya saketa tareda zamewa kasa shida ita, da saurin ta taja baya tareda fashe mai da kuka kamar ya yanka ta, "Allah ya isa wallahi, ai wannan shiga rayuwata kawai akayi. Wani irin fisgowa yayi mata duk da yanajin kiran sallar da ake kwalawa dole ya koya mata hankali. Cirata yayi tareda dannawa kofar key da hannu daya yace " muje kiyi Allah ya isar da kyau. Ihu take kwalawa ina direta yayi agadon ya yage kayan dake Jikin ta " daga yau ko kalmar kiyayyar bazaki kuma kallo na Kifada min ba, bare kuma Allah ya isa. Tanaji tana gani ya danne ta ya hanata motsi tareda rike bakinta gam da nashi, bakaramin juyata yayi ba tunda yaji tayi lakwas yasa ki bakinta domin yana bukatar ya D'an tada kabbarar harama, domin ayau y'an da yaji ta sauran kadan yasamu tabin kwakwal wa, Wanda yake fada mata magana zai hukunta ta yanzu ta koma hukunta shi.
Lallashi yakeyi tareda fada mata kalamai masu shegen dadin saurare, da ace ba akarkatar da zuciyar ta ba da yau kobata son shi sai taji wani Abu a cikin zuciyar ta.
Yakasa hakura da irin ruwan Arzikin da yake D'andalowa, saida ya kwashe hour Guda yana aikata sunnah a zahiri kafin ya samu yaji wata irin salama. Rungumo ta yayi kam kam jin irin kukan datake rerawa yafara magana dai dai kunnen ta cikin tarai raya da lallashi. " for give your husband Zainab, na riga na raini rayuwata da soyayyar ki, I can't stay away from you no matter what you are part of me, me kikeso inyi miki ki soni? Please love me, koda kadan ne kibawa zuciya ta fili indan laba please?? , girgiza kai tayi cikin shshsheka, "nidai ka mayarda ni Sokoto. "Idan na mayarda ke zaki soni zaki bani kulawa? Please zainab give me chance to show you how much I can do for you.
"Ka mayarda ni bana son zama anan. "Ok to zaki zauna da Hajjo a gidan ki? " aa nidai gidan mu bazan yi zaman Aure ba banaso. "Why? Kinsan falalar dake cikin Rayuwar Aure kuwa? Just once ki bari muyi rayuwa as husband and wife komai zaiyi dai dai I promise. "Aa nidai ban Y'ar da ba bayan kana yimin mugunta ko yanzu duk jikina ya na ciwo nidai zankoma wurin Ummi bana son zama dakai. Wani irin suka yaji kamar mashi a kirjin shi, " she really means what she is saying. Tashi yayi kawai ta kawar da kanta domin ba komai a jikin shi.ga bindigar Ak din a D'ane bata kwanta ba. Kinkimar ta yayi suka shiga bathroom dinshi bata tsaya turjiya ba domin tayi mugun gajiya duk ya gama kashe mata jiki da bakin ma gaba daya. Wanka ya masu yana lallabata kamar kwai, saida ya dauro Alwala yace itama tayi. Ya fito da ita da kanshi, ya bude jakar kayanta ya ciro mata kaya yace tasa, sallaya ya saka masu ya bata hijabin ta yace suyi sallah. Saida sukayi magrib kafin isha'i domin lokacin ta yayi. Ya dade yana Addu'a a kan dadduma tareda dafa kanta ya tofa mata, yasan yakama ta hakan ya faru tun daren farkon su kafin komai ya wakana sai dai yanayin y'an da Al amarin yafaru bai bashi damar gudanar da sunnar ba.
Addu'a ya karanto musu mai yawa. Saida ya kammala ya kalleta yace "Zainab. Idanun ta gajiyayyu ta dago tareda kallon shi batareda ta amsa ba. "Am sorry for everything, Idan laifi nayi miki kikejin kin tsane ni please forgive your brother. Ya matso tareda riko yatsun ta masu kyau.
Batasan meyasa ba takejin wani D'an sanyi kadan, saidai bata amsa shiba kawai karbe hannun ta tayi tace " zanje Hajjo. "Me zakiyi mata? " zankwanta da ita. " no please ki kwanta anan. "Nidai banaso tunda kanayi min mugunta. "Kece kikeja, ba haka nakeso ba, amma kiyi zaman ki bazan kuma ba. "Yunwa nakeji. Tafada kai tsaye. Wani irin sanyi yaji a zuciyar shi ya mike da Sauri. " ok me zakici? " komai ma. "Ok ina zuwa give me two minutes. Kamar wani mijin tace haka ya fita. Hajjo nata zabga gyangadi wai ita tana kallon Arewa 24, bayan Arewar ke kallon ta, murmushi yayi tareda bubbuga ta, ta bude idanun ta tareda mikewa " D'an nan nagaji zanje in kwanta. Tayi gaba abinta, kitchen din ya shiga ya bude microwave ya saka sauran kifin da ya siyo dazu, warming dinshi yayi kafin ya kunna kettle ya dakko cup Guda biyu ya zuba ovaltine da madara a daya, tea ya hada mata mai kauri sannan ya fiddo da kifin ya saka akan tray ya dauka hade da girar swan ya koma dakin nashi fuskar shi kamar anyi mai Albishir da gidan Aljannah. Tana ganin shi ta gyara zaman ta domin gaskiya wata irin yunwar da bata tabajin irinta ba takeji. Yana Ajiyewa tafara bawa bakinta tana korawa da tea shikuma yana rikeda nashi cup din ruwan Lipton yana kallon ta, domin bai taba ganin taci abinci haka Ba, kodon sex din da sukayi ne oho. Cinye kifin tayi tas ta kora tea dinta ta mike ta je ta wanke hannun ta da bakinta ta tadawo kan dadduma tayi kwanciyar ta, baice mata komai ba har bacci ya dauke ta saida ya shanye ruwan tea din ya mike tareda dauke ta ya mayar kan gadon. Saida ya yi nafila kamar yadda ya mayarda ita farillah a rayuwar shi kullum kafin ya kwanta sai yayi raka'a biyu. Addu'a yayi sosai akan rayuwar Auren su kafin ya hayo gadon ya janyo musu blanket domin sanyin da akeyi a garin. Addu'a ya tofa mata shima ya tofa ya juyo da ita tana kallon shi ya zuba mata ido kamar ya cinye ta, Ajiyar zuciya ya sauke yafi goma a jere, yau shine tareda matar shi a gado daya? Jin abun yake kamar a mafarki. Saboda farin ciki baisan lokacin da bacci ya dauke shiba sai muce Asuba tagari.
*************
Fauzy
Masifa take shekawa kamar tanayi da Y'ar ta, "wa billahillazi idan baki mayar min da kudina ba sai kingane shay I ruwa ne, kuma gobe zanje har gaban Naz infada mai kece munafukar da bakyason zaman su lafiya a gidan su, kuma kina kallo zan shigo gidanku a matsayin suruka in addabe ki tsohuwar banza. "Toh tsinanniya, kedai uwarki tayi asarar jininta da nakudar ta, wallahi inkin fasa Allah ya tsinewa zuri'ar magajiya ba karuwai ba, ni zaki kawowa bariki, idan bakije kinsamu Naziru da daddaren nan ba Allah ya tsine miki Albarka shegiya haihuwar kwararo. "Zakisan kin taba karuwar bariki Karamar Y'ar iska, tunda kinzama tsohuwar banza tas zan tsige miki furfura kuma wallahi bayan na wulakanta ki sainazo sakkwato har gidan Y'ar ki na biki bankada mu zuba shege ka fasa........ 🖊


Fadan da baruwanka dadin kallo, mu tari gaba masoya muji ya FARIDA take a gidan Fahad, sannan ya kuke ganin wannan Al amarin, domin ita Addu'a bata faduwa kasa banza, sannan komai nisan jifa kasa zai fado, Aikin Alkhairi ke karko sharri kuwa D'an aikene, muje zuwa.


*Matar Soja*

🌻🌻🌻🌻



Page2⃣4⃣



........... Momy taga tijara ganin idanun ta, har tafara dana sanin hada hanya da Fauziya, ganin bala'in bazai fishsheta ba tace "ke saurara mu kashe matsalar mu mara hakuri. "Bayan kin zageni zakice in saurare ki? Wallahi nagaji da gafara sa banga kahoba. "Kin gama? Toh kiji, gobe kije gidan Nazirun yana nan shida kakar shi harda Y'ar banzan matar shi ki sauara kiji Abinda zanfada miki inkin yi kuskure ya rage naki. Ta gama tsaro mata tas tace kin gama? Toh wannan tsarin naki bazai karbu ba domin ni nasan ba Abinda ya taba shiga tsakanin mu, yanzu inje ya mun rashin mutunci ko? Toh da sake. "In bazaki bi ba yarage naki ni iya nawa kenan sai da safe. Ta katse kiran tana Addu'a Allah ya shiga tsakanin ta da wannan Y'ar banzar yarinyar.

Bacci sukasha mai dadin gaske Wanda a wurin Nazir ya dade baiyi irin shiba, yana kwakume da abarsa saida aka Kira assalatu. Ya bude idanun shi akan kyakkyawar fuskar ta, " good morning sleeping beauty. Yafada ciki ciki karta farka domin baccin ya mugun yimata kyau. Sauka yayi a hankali bayan ya shafa fuskar ta zuwa lips dinta da kuma wuyanta dake bude. Alwala yayi yayi nafila like always kafin lokacin farillah yayi. Hajjo ma tuni ta tashi tana lazimi akan dadduma har zuwa lokacin sallar Asuba. Bai tada itaba ya fita domin ya dora musu wani abu. Ruwan zafi yafara sakawa a kettle kafin ya kwaso Irish potatoes ya fere, ya ciro kwai a firij yafasa abinka da namiji albasa kawai ya yanka yafara suya. Daga gani kasan yasaba da irin wannan aikin. Toasting bread yayi musu ya kwaso komai ya kawo falon. Ya koma dakin shi, yasamu bata kan gadon, ta turo kofar bathroom tana daure da towel dinshi guntu da yake daurawa, domin tana son yin wanka kafin tayi sallah. Kallonta yakeyi tundaga kasa har sama, wani irin harbawa yaji jijiyar shi nayi saboda adoration, komai nata burge shi yakeyi, bai motsa ba yana kallon ta harta daura hijabin ta tareda skin towel din ta dauki Zanin sallar ta ta daura. Wani irin dirty thought ya shiga zuciyar shi yana imagining how he wish ta tsaya batareda ta covering komai ba. Sai dai baima isa ya matsa kusa da itaba idan yanaso ya zauna lafiya. Saida ya jira ta idar ya matsa ya zauna agaban ta tareda zabga tagumi. Ta shafa Addu'a sannan ta kalle shi cikin basar wa tace "ina kwana. tare saurin mikewa. Shima ya tashi ya tsaya yana son su hada idanu. "I don't know why kullum karamin soyayyar ki ake yi zuciya, and you, meyasa kike pretending kamar Bali ganni ba? Bayan tunda kika fito wanka nake kallon ki and idanu na kawai ya isa ya sanarda ke am here. D'an matsawa tayi sannan tace "zanje inga Hajjo. "Hmmm ok muje mugaida ta, but close this thing first and wear clothes. Yafada yana wani irin murmushi tareda nuna mata kirjinta dake bayyane cikin hijab he can see the nipple's clearly. Fuskar ta a daure tayi gaba tareda ciro wata doguwar riga irin bubun nan mai gyale ta zura batareda ta tsaya saka komai ba saboda yana kallon ta. Murmushi yayi kawai yabi bayanta domin tayi gaba. Cikin wani irin yauki take tafiya Wanda jinta yakeyi har cikin tsokar zuciyar shi, soyayyar ta daga Allah ne ba boka ba malam jinshi yake kamar gaula saboda sonda yake mata bayajin akwai Abin da zai kuma batamai rai saboda ita.
Ya shirya binta sau da kafa har zuwa lokacinda zata soshi. Da Sallama ta shiga tareda zuwa kusa da ita ta zauna ta jingina da kafadar ta "ina kwana Hajjo. "Aa Y'ar kaduna angama borin anyi lukus dakin miji kamar ba ke kecewa ni bazanje ba bana sonshi, Y'ar karar minahika.
Tura baki tayi tareda fara shura kafa tana cewa " ni ai kece kike matsawa rayuwata ko shi yayan yasan bana son zuwa kusa da shi kuma ki tanbaye shi gashi nan. "Haka ne hajjo kinsan fa bata son zuwa meyasa kikeson janyo mana rigima ne. Yafada yana wani irin murmushi tareda kyafta mata ido, y'an da takeyi Kawai sakashi nishadi yakeyi. Saida suka gaisa yace " ku fito mu karya breakfast is ready Hajjo. "Kai haba tunda safiyar nan? " kinsan zanje office toh dole nake kari da wuri, Idan baku tashi ba zanje in karya Idan kuntashi yi sai kuyi daga baya.
Mikewa Amrah tayi tafita tana cewa hajjo " nidai inajin yunwa inke bakyaji.
"Ikon Allah ke kuma yaushe kika zama acici. Yace "gaskiya kam ko jiya saida taci ta kwanta. "Iko Allah sai kallo bari muje toh. Koda suka fita harta cika plate da D'an kalin da kwai sannan ta shafawa bread din bama tafara ci. Kallon ta hajjo tayi zatayi magana ya riko hannun ta tareda rokon tayi shiru haka. Zama sukayi shi ya hadawa hajjo kafin ya zubawa kanshi. Kallon ta yakeyi yana shan nashi ganin yanda tayi serious tana cin Abincin ta wanda sam ba dabi'arta bace. Saida tafara koshi tace " Hajjo kwai ba wani yaji sai albasa gandama gandama. Harara ta watsa mata "eh ba shakka, kina zaune ya girka kin cinye kinzo kina kushe wa bayan cikin ki ya dauka, kai kuma ka zauna kana girka mata abinci ta mayar dakai mijin tace. "Aa Hajjo ni ai mijin kan tace ne domin ba ita tace inyi ba, nifa kibarni inyi rainon a buna ni naga zan iya. "Toh bazan yarda ba bazata shanyeka ka kazamo kamar wani sauna ba, ko a al ada mace ke dafa abinci ba namiji ba, yanzu idan kaje aiki waye zata jira yamata na rana?. "Zanyi mata take away idan bazata itaba, please Hajjo karki saka bakin ki ni naga zan iya. "Aiko dai kasamu aikin yi sai ku karata shiriritar ku kaida ita.
Tashi tayi ta nufi dakin da hajjo ta kwana ta haye gadon domin mugun bacci takeji.
Shiryawa yayi cikin uniform ya fito tareda sallamar Hajjo yace zai tafi office idan akwai Abinda takeso su kirashi ya kawo musu. Tayi mai Addu'a sosai ya tafi, harga Allah ya so ya ganta sai dai bayason rigimar ta data koya daga sama.

Hajjo dai tanada Abokin hira don haka idan akwai gidan badamasi batada matsala, tanata nishadin ta ita kadai,
Bayan fitar shi da kusan hour daya Fauziya ta dira a gidan kai tsaye ta turo falon tareda shigowa tana karairaya, daga ita sai wata doguwar rigar da ko kasa bata kaiba ga shi ta kamata dam duwaiwai na rawa kirji na girgiza saida ta kawo tsakiyar falon hajjo ta ganta, ta kalleta sama da kasa tafara cewa "batan kai kiyo Y'ar nan da kika shigo mana nan? Kodai batajin me nake cewa, tauna chewing gum tayi kas tace " ina jinki ai granny nayi Sallama bakiji ba. " yoh wai ke kinajin Hausa irin tamu a hakan tafada tana nuna kayan Jikin ta, "eh ai ni bahau shiya ce granny. "Sunana Hajara ba grami ba, kuma matar gidan na bacci, ina ganin makuwa kikayi ko? "Aa kaka ni ce wadda Nazir zai Aura mun dade tare sosai har Sokoto naje amma bamu hadu bane dake. "Toh kece tsagerar da kika bimin jika har gida? Yoh yanzu me kizo yi gidan nan bayan ya tureki yayi Aure? "Nazo ingaida ke kafin D'an baba yazo duniya domin inada cikin Nazir tsawon wata hudu. Kallon ta hajjo kayi ta rasa Abinda zatace ta zuba wa sarautar Allah ido kafin tace " toh ai ko bakici kasuwa ba domin babu shege a zuri'ata da izinin Allah bazan gani ba yanzu, kuma kitashi sahunki a likkafa kibarmin gidan jika ko in likidi wofi karki ganni a nade a nan da sauran gwabina. Zama tayi domin ta riga taji hudubar Momy tas. Fitowa Amrah tayi daga dakin domin tanajin hayaniyar Hajjo, ganin wadda ke zaune yasa ta kalli hajjo tace " meya faru ne Hajjo? " kizo kiji wannan abun al ajabin wai zamani mace kamar karya ko alade kina tafe kamar budaddar alawa kuda nabi kizo ki yabawa jikana sharri. Zama Amrah tayi batareda taso jin ba'asi ba, har tagama sababin ta Fauziyar na zaune, idanun ta akan Amrah, Jikin ta yayi sanyi domin idan wannan ce Matar Naz ai bazai taba sonta ba, domin she is fresh and young kuruciya karara ga fatar ta smooth da natural haske ba irin nataba jiki duk dabbare dabbare saboda bleaching, bata damu ba ko ajikinta ita Dama zai barta ta koma ya zauna da ita datafi kowa farin ciki. Hajjo tace " ke kiramin Naziru yanzu kice ina kiran shi ko kuma danna kibani inyi magana dashi.
Wani irin faduwa gabanta yayi domin tasan wanene NAZ, wayarta ta dakko tareda danna kiran ta mikawa Hajjo, ringing daya ya dauka cikeda doki domin a duniya ba Abinda yake muradi samada yaga tana kiran shi tana nuna damuwa akan shi,"hello. "Kazo yanzu ina jiranka kajini ko kafin in buge kayan banza ta kashe wayar tana Harar Fauziya da cikin ta ya duri ruwa. Amrah ta karbi wayarta tareda bude data tafara chart da su Nimrah kwana daya kawai tayi kewar su sosai.
Bai dauki lokaci ba ya iso domin basuda nisa da office, duk tunanin shi da Amrah takeyi don haka yadawo, sai dai ganin Fauziya yasa ya hade fuska kamar gobara cikin zafin zuciya yace " what are you doing here? Cikin tsawa. Saida Amrah ta Ajiye wayar hannun ta saboda tsorata, "get out my friend Uban me kikazo yimin cikin gida didn't I warn you? Mikewa tayi tafara in ina, hajjo ta kalleshi cikin fada " ai ba korarta zakayi ba zama zakuyi ku raini cikin datace tanada ni sai indauki jikata mubar muku gida. Cikin tsananin jin dadi Amrah tace " eh mu tafi hajjo mubar musu gidan yanzu. Wani irin bacin rai yaji ya taso mai saboda yanda ta nuna bai dameta ba ko kadan mata na kishin mazan su ita tana nunawa Fauziya baida wani value a idanun ta. Juyowa yayi kamar kububuwa ya kalleta " what ciki? Are you pregnant?? Ya tanbaya da kakkausar murya. Ta fara girgiza kai Alamar eh cikin tsoro. " ok yanzu zamuje Asibiti kiyi test first then zamujira idan kin haihu muyi DNA test domin in tabbatar da ni Nazir na baki ciki a mafarki, yes in your dream, because ke kinsan ba wani abu maka mancin hakan daya taba faruwa tsakanin mu, Idan ciki kikeda kije ki sanarda maishi kazami not me . Hanya takama zata fita yace "were are you going? Ai sai munje Asibiti. " kabarta ta tafi kafin inyi amai domin warin bunsuru takeyi. Hajjo tafada. Ai kuwa da gudu ta fita ya kalli hajjo yace " you see shine dalilin da nake ta rokonki zanyi Aure kika ki. "Eh gwara hakan ai domin zaman Zainab anan bazai yuwuba irin wannan karuwa mai kirar samudawa tazo ta doketa ba don haka gobe ko jibi zan juya da abata bazan barta anan ba kaje can ka karata da karuwar ka, inbaka bata fuska ba ta shigo maka gida?..... 🖊




*Matar Soja*

🌻🌻🌻🌻🌻


Page 2⃣5⃣



................ Kallon fuskar Amrah yayi bakin ciki kamar yayi ihu yafara fada " yanzu Hajjo kina kallon ta ace wata ta shigo har cikin gidan mijinta tana kirarin ya mata ciki ta zuba ido ba abun da ya da meta sai tafiya, wane irin Aure ne wannan ai ko Auren kiyayya akayi mana kya nuna kina kishin igiyoyin Auren ki, and look at her Hajjo ko a jikin ta, itadai kawai ta nuna min nidin bakowa bane a wurin ta. "Ai kuma yanzu ya rage naka domin ba ruwana, ka zauna da wannan tsohuwar kilakin ba Zainabu ba. Cikin hasala yace " ok sai inga wanda ya isa ya mayarda ku Sokoto, wallahi dagake har ita ba inda zakuje sai nayi ra'ayi. "Eh ba shakka D'an jakar uba, ba laifinka bane kaji laifina ne ai dana dakko maka ita nakawo, toh zakasan dani kake zancen, wato kurku ku muka shigo? Toh madallah. Shidai yayi gaba batare da ya tsaya sauraren taba domin yasan ya taro Match, zuciyar shi na ga Fauziya domin dole ya koya mata darasi. Kb ya Kira Yafada mai Abinda ke faruwa, tuni zuciyar kb ta dauki zafi yace" don't worry duk inda take yau Sai na kawo maka ita kajirani a gidana. Cikin minti talatin kb ya taso keyarta tana tafe tana tauna chewing gum dinta na rikakkun y'an bariki, bai nuna mata komai ba kawai yace matane suje gidan shi yanada magana da ita, tana isa taga NAZ tuni cikin ta ya duri ruwa musamman ganin irin yanayin fuskar shi ba wasa. Ta toge bakin kofar ta kasa shiga tunkudata kb yayi tareda kwashe mata kafafu cikin takaici yafara zazzaga mata masifa, " ke Y'ar iska ko abokina zakiyi wa sharri gaban kakar mu, ke angaya miki mu bamu san darajar iyaye bane? Yau Sai kinci ubanki. Ya zare belt, tashi NAZ yayi yace " wait kb don't dirty your hands please, basai anyi haka ba, just so nake ka kaita wannan uncompleted building din ka rufemin daga nan zuwa lokacin da zata haihu, sannan ne zamuyi maganin iya shegen ta. " girgiza kai tayi cikin jin zafin kwashe tan da kb yayi, taji zancen kullewa kuma tasan tunda baya kaunar ta tsab zai rufe tan kuma ita bawai cikin ne da ita ba.
"Don Allah Naz kayi hakuri ba gaskiya bane kawai ina sonka ne kuma kai kaki ka bani dama shiyasa nace inada ciki. " oh kuma iskancin naki ya wuce kiyi agaba na har gaban matana da kakata, me hakan yake nufi? Kina so su dauke ni a mutumin banza ne? Ko Aure na kikeso ki kashe? " Nazir please I only ask for your love, soyayyar ka ce sanadi don Allah ka fahimce ni just give me a chance. Wani wawan Mari kb ya wanka mata " jaka dakikiya Y'ar iska, ubanme zaiyi da irin ki kullum kina yawon club club jaki da doki duk sun gama kwakule ki, sannan kizo kice kamilin mutum kikeso, you are very stupid Fauziya. "Kb wait kaje kayi Abinda nafada maka kawai zamuyi DNA inta haihu. "Am not pregnant, yazaku rufeni bayan Banida ciki impact bazan taba iya daukar cikiba saboda mahaifata tayi damage please ku kyale ni bazan kuma shiga gonar ka ba. "Yanzu suna na dakika bata fa? " I will go and clear your name I promise. "Me zaki fada mata? " zanfada mata gaskiya Momy Saratu ce tasa ni.
"What? ya tanbaya da Sauri, because he can't believe his ears. "Say it again. Ta girgiza kai domin kalmar ta kubce ne saboda tsoro ga kb rike da sharbeben belt.
Zabga mata tayi tareda cewa "talk cikin tsawa. " Allah Momy Saratu ce tace inyi hakan. Zama yayi tareda zuba mata ido kamar wanda ya bata hanya, " for how long kika fara shiga family na? When kika shiga har kika san Momy? Domin abun ya matukar bashi mamaki. "Bani na shigaba. Tafada mai y'an da duk suka fara sanin juna har zuwa yanzu da ma duk Abinda ya faru da Asirin da Momyn tayiwa Amrah. "Munso ta bijire ma iyayenku a raba Auren amma hakan bai faruba .
Make mata baki kb yayi saboda takaicin ta, " kenan kunga ikon Allah, saboda shidai ba Azzalumin bawa bane sai dai bawan ya zalunci kanshi, kunso ku kashe min Aure sai Allah bai Y'ar

Please Login or Register in order to submit comment