Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

tayi tasan zata daga mata hankali sosai, cikin dauriya ta gaidata, tace " ya jikin mijin naki Zainab?. D'an shiru tayi domin amsar itace ba sauki a bakinta amma a matsayin ta ta musulma daukar kaddara itace cikar imani. "Da sauki Mami tafada tana share hawaye, idanun ta sunyi mugun kumbura sai Ajiyar zuciya takeyi kai da kai,. "Kiyi hakuri Allah zai bashi lafiya kinji. "Toh Mami. "Su Abban ku na hanya muma zamu shigo zuwa gobe kinji. " toh Mami don Allah kizo. "Zanzo karki damu Insha Allahu, su Farha sun biyo su Abban ku ma. Ta D'an ji dadi domin ko banza ganin su zaisa hankalin ta ya D'an kwanta. Bayan kashe wayar ta kalli dakin nashi, tashi tayi tafara gyara ko ina, domin itace matar shi that's her responsibility kula da duk wanda zasu zo itace Matar shi dole ta kula da komai kamar yana nan.
A locker din gadon shi taga kudi dayawa ta ciro bandir daya ta Ajiye, saida ta gama da dakin ta koma store ta duba akwai buhun shinkafa biyu ga su taliya komai dai akwai ta bude firij duk wasu kayan sun daskare a ciki saboda ba a amfani dasu, ta cire marasa kyau ta zuba dust bin, Hajjo ta shigo " me kikeyi haka? Kinga kibi a hankali karki janyo mana wata damuwar. "Ina so indafa Abinci ne ance su Abba dasu Farha na hanya. " toh akwai komai ko sai ansiyo. Ta daga bujen ta mai lalita tana lalubo kudi. "Aa kibarshi akwai kudi nagani a dakin shi kuma kayan miya kadai muke bukata da drinks. "Toh waye zai siyo? " zan tanbayi Yaya kb.
Wayar shi da kb ya miko mata guda daya ta bude domin tasan code din shi ta Kira shi " yaya kb don Allah munason yaron da zai siyo mana kayan miya. " ok ina zuwa.
Kayan miya ya kawo musu niki niki harda namomi hajjo nata samai Albarka yayi murmushi " saboda Uwargidana nakawo ai Hajjo ina Auran nan dake fa har yanzu. " Hmmm tsegumi kace dai bulaliyar ka na zuwa saboda ita kayi. Yayi dariya ya fita.
Hajjo ta tayata suka dora Abinci, daga baya yakawo musu cartons na ruwa da drinks, duk saurin ta tanaso in su Abba sun iso su tasa daru takuma zuwa ganin mijin ta....... 🖊

*Jumu'at kareem my fan's Allah yasadamu da falalar dake cikin wannan rana*

*Matar Soja*

NAMIJIN DUNIYA

🌻🌻🌻🌻🌻

Page3⃣6⃣

............. Karfe biyu su Abba suka iso saida sukaje Asibiti suka ganshi sannan suka dawo barracks da kb, su Nimrah sunsha kuka ganin Yaya NAZ, musamman Farha, shiyasa Abba yace a wuce gida kar su tara musu jama'a, shi kanshi Abba dauriya yakeyi, Abun ya sosa musu zuciya sosai, ganin babban D'an shi kwance baisan suna kanshi ba, likita suka tanbaya ko yaushe zai farfado? Yace " Soon Allura sukeyi mai saboda basa son yayi saurin motsa kanshi domin basu san irin buguwar da kan yayi ba. Suntarar da Amrah ta shirya musu Abinci kala kala, nasu Abba daban ta zuba tareda bawa su Farha tace su kai gidan kb, shiyayi musu jagora suka shirya musu abincin, yana son kebewa da Nimrah suyi magana ba dama saboda su Abba, don haka saida suka dawo ya biyosu nan gidan NAZ, Hajjo na zaune itada Sadiya da Amrah domin FARIDA sun hanata zuwa saboda nacin Fahad ga kuma igiyar Auren shi dake kanta dole su kiyaye karsu kwashi zunubi.
Zama yayi suna hirada Hajjo akan ciwon Nazir, yana Kara yi masu bayani, bai tada zancen suba domin ba lokacin da ya kamata Ayi maganar bane, saboda Aminin shi. Saida ya fita tasamu sakewa ta fito cikin y'an uwan ta, Abinci sukaci Sannan Amrah taje tagaida su Abba, zama tayi kawai agaban Abba tasa mai kuka Abban ta da Abba Mustafa "suka fara lallashin ta " meye haka Zainab? Ai muma zaki kara tayar mana da hankali, kiyi hakuri, jikin nashi ba matsala da Y'ar dar Allah. Abba saida sukayi shiru yace " Zainab akwai matsala ne?. Share hawaye tayi tace " eh Abba ina so inkoma ingan shi. "Hmm ai Badamuwa sai kuje keda kabiru Anjima, domin kinga Asibitin nasu nada dokoki basa barin masu jinya. " eh ni kawai zan kuma ganin shi ne. "Toh kai kaji kabiru sai kuje Anjima inba damuwa. " babu sai dai Idan tace zatayi kuka zasu hanata kuma shiga again. Tashi tayi ta tafi cikeda farin ciki, shiri tafarayi tun wuri Hajjo tace " banga laifinki ba miji ai ba wasa ba da ace tunfarko haka kikeyi da abu yayi Armashi. Aunty Sadiya tace "Amrah zan shirya nima muje. " toh Aunty ki shirya. Simple dressing tayi wanda kuma tafi kauna doguwar Riga tasaka baka har kasa tana walwali tasaka D'an guntun hijab tareda yafa pashmina fari kana ganin ta kasan tanada ciki domin duk ta bude ta kasa ga haske datayi bayan D'an rama da tayi a fuskar ta kadan,
Damun kb tayi da Kira har ya fito yana zuwa yafara yimata tsiya, " Mrs Nazir irin wannan kosawa, ina jiran lokacin visiting ne sai muje. Ya duba agogon shi " we can go sai mu jira tunda kin matsu. Ya waiga ya rage murya saboda Aunty Sadiya yace " please were is she?. "Tana ciki ta kwanta wai tagaji. "Hmm please can you bring her out?. " yaya kb ka kirata mana. Tafada cikeda kosawa, "oh yes. Ya ciro wayar tareda danna mata Kira tana dauka yace "please kifito yanzu ina jira. Ya kashe wayar, fitowa tayi ba bata lokaci tasame su, gaban motar kawai ya bude mata, ba musu ta shiga su kuma suka shiga baya, Amrah murmushi kawai tayi, she is missing her husband duk wata kulawar namiji tasamu soyayyar shi itace take kwadayin sake samu a halin yanzu taga ya mike yana mata kalaman soyayya shine burinta. Tafiya sukeyi hankalin ta na gareshi. Suna isa bakin emergency room din sukaga nurses na kaida kawo da gudun su suna shiga, can suka hango likita na zuwa shima a guje Alamar akwai damuwa, don haka da Sauri kb ya parker yace "ina zuwa kujirani anan. Wani irin juyi taji cikin ta nayi kafin taji amai na taso mata na ba gaira ba dalili. Saida kb ya nuna musu ID dinshi suka barshi ya shiga domin yana aiki under medical ne.
Saida suka dauki dogon lokaci kafin su fito Nimrah tayi Saurin tarar shi " meke faruwa ne wai a ciki hope is not yaya?. "Hmmm shine amma yanzu komai yayi normal za afito dashi zuwa wani daki, ya farkane yana jijjiga wanda ba'aso sunkuma yimai Allura Insha Allahu muna sa ran zai farka lafiya kalau. Ajiyar zuciya ta sauke itama Amrah dake tsaye tana sauraren shi tace " Allah yasa. Suna tsaye aka turoshi a gadon, suka bi baya da Sauri kallon shi takeyi tana hawaye, wai NAZ dinta ne a haka. Saida suka shigar dashi suka gyara mai wuri tareda saita komai suka fita, kb yace su shigo, itace kan gaba, taja kujera ta zauna gab dashi tareda zubawa fuskar shi ido wasu hawaye ne kebin kuncin ta wani na korar wani, hannun shi mai fadi ta kalla dake Ajiye ta gefen ta duk busashen jini a tafin hannun ta kalli kb " Yaya zan iya goge mai wannan jinin?. Murmushi yayi ya mike tareda cire mata Auduga da spirit yace slowly karki bata musu aiki and do quick kafin su shigo. Cikin Sauri ta karba ta zuba tareda riko hannun tafara gogewa a hankali, D'an motsawa yayi kamar yasan ita ke wurin, ta goge tas tareda fuskar shi ta inda ke bayyane, shigowa wata nurse tayi ta kalleta tareda cewa "wel done Mrs Nazir that's very good. Murmushi tayi kadan.
Kallon kb tayi " Yaya baici Abinci ba sai yaushe? " karki damu drip din da suke saka mai ya isa for now. Sai sun duba aikin kafin subashi abinci. Gyada kai tayi haka takai dare a wurin taki yarda ta tafi da wuri harsu Abba sukazo suka ganshi suka wuce ita tace ba inda zataje. Hakura sukayi suka barta domin baya emergency, tana kula da duk wani fitar numfashin shi,
Duk da akwai extra gado tana nan zaune gefen shi daga baya ta dora kanta a dai dai fuskar shi tareda rike hannun shi tun tana kallon shi har bacci yafara daukar ta, jin motsin shi ya farkar da ita ya damke hannun ta tamau kamar zai karya tayi saurin tashi zaune ganin yanda yake juyi, duk da zafin rikon da yayi mata bai hanata saurin fadawa kirjin shi ta rukunkume shiba gudun karya fado tana " yaya please ina tareda kai ka natsu karka ji ciwo don Allah I need you, and your baby need you, ka tashi ka bude idanun ka ko hankali na zai kwanta. A hankali taji ya daina juyin ya natsu tareda D'an sassauta mata rikon cikin rada da dauriya bakin shi ya bude yace " Amriiii". Saurin dagowa tayi tareda farin ciki fuskar ta kamar gonar Auduga " na'am yaya na. Idanun shi ya bude a hankali yana kallon ta, tana hango irin kadawar da sukayi wanda tsabar ciwon da yakeji a cikin kanshi ya janyo rinewar su. Shafo fuskar shi tayi hawayen farin ciki na zuba tace " Alhamdulillah, Yaya ina ke maka ciwo yanzu??. Girgiza kai yayi cikin dauriya ya nuna mata kanshi. " inkira likita ya dubama???

Bata rufe baki ba nurse mai duty ta shigo tagan shi ido biyu,ta koma ta Kira likita, wani captain yazo tareda cewa "very good Mrs Nazir your magic works on your husband course this is miracle. Hamdala tayi ganin har yana amsawa likita, complain din ciwon kai yayi mai yace sai a hankali kan zai ragu. Saida suka gama dubashi suka fita, yarage daga ita sai kyawawan idanun shi da suka rine, wainda duk motsin ta yana kallon ta kamar ya cinye ta shikadai yasan y'an da yakeji a zuciyar shi akanta............. 🖊

*Matar Soja*

[7/29, 8:57 PM] SAFIYYA: NAMIJIN DUNIYA

Page 3⃣7⃣

............ Duk wani motsi nata idanun shi nakai, ganin irin kallon da yake mata yasa duk taji tsigar jikin ta na tashi, don haka ta koma gefe tana kallon shi dasu Nimrah da Aunty Sadiya da kb, sai tsiya yake mai baice komai ba, wanda ba haka takeso ba, wannan husky voice dinshi takeson ji, koda sau daya ne a yanzu. Shikuwa ya share su, ya tamke fuska, all he wants is her alone, saida kb yace musu " ku tashi muje ko Amrah don naga ke kamar ganin masoyi bazai bari ki tafi ba. "Eh carry them go and leave my wife here with me. Yabashi amsa cikin kwantar da murya kamar bashi ke yinta ba, " oh ashe zaka iya magana tunda zancen ya shafi matar ka? "Sadiya kuje gida saida safe nagode ko. Murmushi Nimra tayi tareda kallon Amrah ta kashe mata ido daya, ta matso kusa tareda rage murya tace " Saura ku tayarda ciwo saboda naga irin kallon da yaya ke miki, kema kina aika mai. D'an duka ta kai mata a gefen kafada tace " kuje dai.
Bayan tafiyar su dakin daga ita sai shi. Tana inda take bata motsa ba. Cikin kwantar da murya yace " because I can't get up that's why you are doing ya'nga for me right? "Come here. Ya D'an mazaya kadan yana nuna mata gefen gadon da yake, Tasowa tayi kanta a kasa harta matso ta zauna a gefen shi . ya sauke Ajiyar zuciya tareda lumshe jajayen idanun shi. "This is bad very bad, gaki a kusa dani amma bazan iya tabaki ba.
Juyowa tayi tareda kallon cikin idon shi, saida yace "Ashh. Ta zaburo tareda rike shi tace " meya faru ina ke maka ciwo? Wani D'an tsadadden murmushi yayi na ciwo yace " your eyes affect my heart, karki kuma yimin irin wannan kallon Ina cikin wannan halin kar inbata musu aiki. D'an dukan wasa takai mai tareda Ajiyar zuciya " wallahi kaban tsoro na dauka ciwo kakeji a jikin ka. "Hmm gwara ciwon dake jikin akan ina kallon ki I can't even hug you and kiss you. Kallon bandages din jikin shi tayi "yaushe zasu cire maka wannan? " I don't know, may be sai yayi sati sunga yanayin Jikin. D'an shafa kirjin ta tayi da hannun ta " yanzu duka nan akwai ciwo? Runtse idanun shi yayi kafin yace " yes before, amma yanzu this touch make it heal. Ta lura da fitina ya farka gashi bayada lafiya don haka tuni ta janye ta koma kujera, duk nacin shi taki dawowa harda D'an fushin shi. Kb ta roka yakawo mata hijab da dadduma domin yin sallah, don haka a kai ta kusan raba dare yana kallon ta, tayi Addu'a sosai tareda neman Allah ya bashi lafiya, sai misalin karfe ukun dare ta haye dayan gadon dake kallon shi ta kwanta, taso kashe hasken yace bai yarda ba, don haka dole ta kwanta bacci ya dauketa mai dadin da ta kwana biyu batayi ba, shi kuwa yasamu TV sai Kallo, he can wait yasamu lafiya domin ya shafa babyn shi ya kuma gana dashi, gashi takara kyau da cika sai hadiye yawu yakeyi, impact kallon ta yakeyi kamar bai taba kusantar taba sai dai cikin shine shedar faruwar hakan.

Sai misalin karfe shida motsin nurses ya tada ta, sun shigo duba shi da doctor, " captain you wake my wife. Yafada yana kallon ta tana gyara zaman hijabin ta,
Sauka tayi tareda duba wayar ta taga lokacin ya tafi don haka ta wuce ta daura Alwala, saida suka gama uzurin su suka fita ta tayarda sallah, tana idar wa ta nade sallayar tareda Juyowa sukayi ido biyu, wanda tanaji a jikin ta tunda ta fito magewayin idanun shi na kanta, saida ta zauna gab dashi tace " ina kwana. "Hmmm, ba lafiya ba. Tayi saurin kallon fuskar ta "meya faru dakai?. " komai yafaru dani, ke bakya tausayi na inkwana daki guda da matana Amma sai ido, don't think ciwon ya shafi ko ina? No akwai inda kamar lafiya aka karamai a halin yanzu. Seriously bata gane ba don haka tace " ina ne? Hannun ta ya riko tareda dorawa tsakiyar kafafun shi harda runtse idanun shi yana mai dannawa da D'an karfi domin samun sa ida. Zaro ido tayi domin batayi tunanin nan yake magana ba, tafara kokarin cire hannun ta don har yanzu batayi sabon da zata iya hakan ba.
Rikewa yayi gam" nop please leave your hands right here. Waigawa tayi ko wani bai ganin su ta girgiza kai " yaya kar a shigo. " I don't care ko bani da matata bane?. Dakyar tasamu ta cire hannun ta taja baya, yabita da idanun shi masu cikeda wutar ciwo da fitina " kiyita gudu ai bazan dawwama anan ba you most pay.
Murmushi tayi tareda cewa " zan gudu inbarka Allah idan baka daina ba. " zanko tashi inbiki kitafi kigani.

Misalin karfe goma su Abba suka iso tareda dubashi harda hira yau tunda ya farka, Sukace su zasu juya iyayen shi mata na zuwa, Allah ya kara lafiya sai sun kuma zuwa. Dukan su suka wuce harda Aunty Sadiya aka bar Farha da Nimrah tareda Hajjo. Suma sunzo sungan shi harda D'an fadan shi da Hajjo na yaushe rabo, da zasu koma ta bisu domin tayi wanka ta canja, sai binta yake da ido kamar wani karamin yaron da Uwar shi zata tafi ta barshi. Kb ya kalla yace " please karku wuce one hour. Yace " toh kabini a hankali ko inki dawo da ita. " please karmuyi haka Aboki na kaji.
"Woo ni yau NAZ ni yake roko ina yanga. Yafada cikin shakiyanci, yabi shi da mugun Kallo har ya fita. Tana zuwa gida bacci tayi domin haka kawai taji ta gaji kamar wadda tayi wani aiki. "Bata farka ba sai kusan karfe hudu na yamma, da Sauri ta shiga wanka ta fara yin sallolin ta kafin ta murza mai da Y'ar powder, yau doguwar rigar atamfa tasa play ta zura katon hijabin ta tafito. Suna falon suna hirar su, Hajjo tace " toh hakima tunda kintaso ai saiki Kira

Please Login or Register in order to submit comment