Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kabiru yana ta zuwa baki tashi ba, yace wai kar atashe ki bakyau tashin mai ciki, likitocin zamani, Allah na tuba lokacin munada kuruciya asubar fari muntashi munyi daji har ciki yai wata tara, mukuma haifi ya'ya lafiyayyu. Sallamar kb yasa bata tsaya sauraren Hajjo ba tayi gaba ko ta kan Abinci batabi ba. Shikuwa gogan yana can yayi dam saboda fushi, daga hour daya ta kwashe hour hudu. Gashi sun warware bandage din jikin shi yanaso ta goge mai ya hana kowacce nurse ta ta bashi. Da sunzo zaice " my wife will do that tank's. Ciwukan duk sun kama jikin su har sun bashi tea yau yasha, dayaji motsin kofa zai kalla, ranshi ya baci sosai.
Sai hudu da rabi ta shigo da sallama, yayi wata wawuyar Ajiyar zuciya ji yayi fushin shi ya tafi yana cin karo da fuskar shi, kb ya shigo cikin zaulaya" gata nan nakawo maka saika sake min mara inyi fitsari mai mata. "Go tank God. "Oh Allah, ba laifinka bane akwai gobe. Sallama yayi musu ya tafi, ta tura kofar tareda kallon shi yanda jikin shi ya baci duk da busashen jini ga kirjin nan nashi mai rikita y'an mata a bayyane domin bandage ya rufeshi dagashi sai tree quarter na kaki, D'an daure fuska tayi " hope ba wacce ta shigo ta ganka a haka? Gyara kwanciya yayi kadan yad'an yi murmushi domin yagano ta. " sosai ma suna ta shigowa Kallo na har hira munyi. Harara ta maka mai harda tsaki ta cire hijabin Jikin ta ta linke ta Ajiye akan drower ta matso tareda daukar robar Spirit da Auduga fuskar ta tamke saboda kishi, ta fara goge mai kirjin, ajiyar zuciya ya sauke tareda runtse idanun shi saboda wani irin sanyi yakeji ga laushin hannun ta na Shafo mai fata, lokacin da ta isa kan breast dinshi saida ya leka fuskar ta tareda kashe mata ido, " softly madam karki Kira ruwa fa. Tafara gano shi don haka cikin gayya tafara lailaya Audugar akan nipy dinshi ya fara fesar da iska ta baki idanun shi na rufewa, murya a shake yace " help me I want to sit down. Batayi wani tunani ba ta daga karfen gadon tareda gyara mai filo, da haannu daya ya fisgota zuwa kirjin shi, saida ta saida ta tsorata domin bata yi tunanin zaiyi hakaba, "Yaya ciwon ka " i don't feel it anymore. Kokarin tura hannun shi yakeyi a wuyan ta, "kin tayarda aiki dole kiyi wani abu malama. rokon shi takeyi ya daina Amma yaki saida yaji motsin kofar ya saketa duk ya ya mutsa mata lissafi, ta koma gefe ta zauna tana dai dai ta kanta, nurse ce ta shigo dauke da kwalin magun guna, tana zuko ruwan Allura tana kallon jikin shi tareda zuba Surutu, wanda ya batawa Amrah rai, don haka tasowa tayi tareda zama gefen shi domin tasan yes yanada mata, " do your work Aunty. Tafada cikin jin zafin y'an da taki yin Sauri, shikuwa da gangan yake kara kanta da hira saboda Amrah. Tana fita tabi bayan ta ta datse kofar ta dawo taci gaba da aikin ta, ko kallon fuskar shi takiyi.
" haba madam duk kishin Nazir ne haka?relax ai ni kin siyeni baki daya da zanbi wasu da tuni nabi I am only yours. Cikin jin haushi tace " wallahi toh karka kuma yiwa wata magana inba haka ba zamu koma gida muci gaba da jinyar acan. Dariya yasa ta karfin hali harda D'an buga hannu a gado, " madam in zaki iya goge min jiki bazaki iya yimun Allura ba. " zan koya. Tafada cikin dakewa. "Ajikin mijinki zaki koyi Allura?? " wow zan kuwa yarda bari da safe zance subaki kiyimin.

A wannan daren da kyar ta kwaci kanta a hannun shi ta koma can gadon ta kwanta domin duk ya rikice mata bata taba sanin yanada fitina irin haka ba saida jinya ta same shi, daga bashi shayi ya shanye ta tas ya ya mutsa mata lissafi, ba haka yaso ba, kuma tayi sa'a ba abashi umarnin tashi ba da sai ya cimmata, don haka a wahalce ya kwana, da safe likita na zuwa yace "yaushe zaifara mikewa? Hakuri yabashi " kayi hakuri sai munyi x ray na whole body dinka kafin mubaka damar motsa jikin ka, for now you have to be very careful, "madam no romance no sex saboda muga lafiyar kasusuwan shi kar asamu matsala.
"What? No doctor this is too much, ya zaku bada irin wannan Umarni please tell me you are jocking do you know how long bana tareda iyali na, look am not a stone.
"Hhh captain Nazir am sorry is for your on good. Ana cikin wannan cakwakiyar su hajjo suka shigo, dauke da basket itada Nimrah, saboda gudun kar Nimrah taji sakin layin yayan tajata waje, likita ya kalli hajjo yace "tank god you are here kaka, don Allah kusa ido domin naga Amarya na kusa wannan jinyar yakama ta namiji zai zauna domin bama so ya riko motsa jikin shi. Ya mata bayani tas Nazir na kunburi domin baisan waye yake fadawa ba, ai kuwa yana fita tace " ai kafi burodi tashi kamalu zai zo yayi jinyar ka, yarinya ko abincin kirki bata iyaci gaka Ayu ka nanuke kace ta zauna dakai toh kafata kafarta yau ka jira gobe kamalu yazo, "Hajjo nine Ayun? " eh nafada kana fama da jinya kana jaraba, kai niya jikin ka rabani da rashin kunya. " ba sauki kuma inkin tafi mun da mata bazan mike ba. "Toh don Allah kasa subaka daki har Abada kayita zama, kuma kanasa tsiya zaka dawo kaga munyi sakkwato.
Shiru yayi domin yasan zata aika, haka kuwa yanaji yana gani ta bisu, ta tafi gida, wuni yayi kamar ana karamai ciwo a jikin shi domin ganin ta na hanashi jin radadin zafin jikin shi, idan tana kusa yake jinshi a NAMIJIN DUNIYA yanzu datayi nisa ji yake kamar sabon ciwo aka karamai.... 🖊


"Ku tayani Addu'a y'an uwa file dina har yanzu da k'ura yana shan kakkaba 🤒shiyasa kukajini shiru tun jiya Allah ya karemu da lafiya.


*Matar Soja*


NAMIJIN DUNIYA


🌻🌻🌻🌻🌻

*Ya Allah ga kasasehn mu guda biyu Niger 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬 ka kare mana su Allah karkabawa makiya ikon tarwatsa kyakkyawar Alakar dake tsakanin mu Allah ka rusa duk wani shiri daba na Alkhairi ba, Allah Kayi mana zabi mafi Alkhairi*
Page 3⃣8⃣



.............Kamar y'an da Hajjo tace, kamal ne yazo ya zauna dashi ita kuwa batada aiki sai bacci, tasan fushi yakeyi da ita don haka itama ta share shi domin zalamar da yake nuna mata a Asibiti tsoro yake bata har tsoron haduwar su takeyi idan yadawo don haka ta baje ta bararrake, daga ita sai mutanen ta da tsohuwa me mita, tunda tabar Asibitin bata koma ba har kwana Uku, su Ummi sunzo sunyi kwana daya a gurguje suka koma itada Aunty Zuwaira Mami taki zuwa duk da taso ganin Abinta haka ta hakura tayi kara. Ummi ma ta daure ne saboda Nazir tazo da ace kusa ne bazata kwana ba, harda cewa tayi basuda makota ne kusa su kwana? Hajjo ta fara fada " yoh Nazirun na gidane da zaki gaza kwana anan? Kuyi kwanciyar ku daga mu sai halin mu.
Kwana sukayi hira da Hajjo tana tanbayar ko ina labarin Saratu? Ummi batace komai ba domin batason aji wani zance a bakin ta, Aunty Zuwaira ma dayake ta iya kanta tace " ai lafiya kalau tana nan. "Ince ko bata hanaki zaman lafiya?. Ummi ta canja zancen da maganar FARIDA, " Hajjo baki tanbayi ya'ta ba?, "wace Y'ar ciki? " me ciki da megidan ta, har mun hakura Hajjo domin itama ta sakko, kullum yana nan kan hanya. Aunty Zuwaira tace " ai yaron yayi kokari duk wulakancin da take mai baisa ya yi fushi ba. " ya zaiyi fushi tana ramawa? Ai hakan shine sanin y'ancin kai. Haka dai hirar tasu ta kare washe gari suka koma Asibiti suka ganshi aka juya dasu.


Gefen nazari duk lokacin da zaiga bako daga gida yana sa ran ganin ta Amma har kwana Uku bata ba labarin ta, sai ya dauki waya da niyyar kiranta ya fasa, gashi jikin shi yayi kyau sunce ya D'an fara tashi saboda kasusuwan shi da jijiyoyin jikin shi suyi aikin su yana D'an zagayawa a dakin. Yau bayan shigowar likita, wanda yayi daidai da kwana Uku bayan barin Amrah Asibitin , duk ciwukan jikin shi sun kusa warkewa jikin shi yayi kyau Saura kadan, dama buguwar kaine damuwar su Amma cikin ikon Allah komai normal. Daya mike har wanka kamal ya taimaka mai yayi, yanajin kafarshi ba ajikin shi take ba saboda yayi kusan sati bai motsa taba, tree quarter din da yakejin dadin sakawa yasaka armless duka farare tas, wayar shi ya dauka ya daure fuska tareda kallon kamal cikin daurewa fuska yace " ina key din matar ka?. Kallon shi kamal yayi cikin tsoro yace " Yaya ina zakaje a haka?. " I said were is your key?. " ina kakeson zuwa inkai ka yaya kaga basu baka damar fita ba fa. Yafada cikin dakewa da dauriya domin Allah ya dorawa Yayan nasu kwarjini, Allah ne ya jefo kb suna haka ya ganshi tas, " aa Mrs man ya naganku tsaye? Komawa Nazir yayi kan gadon ya zauna tareda yimai banza domin yasan tunda wannan parrot din yazo he can't go out. " kamal yaya ne?. " yaya kb so yake ya fita da mota. " mo what? Naz are you out of your seance? " Look karkazo kana min ihu I am a patient here zansa ayimin waje dakai yanzu. " yeah exactly you are a patient, so stay right here on your bed till the doctor gave you permission to move ok?. "Kamal ina zuwa dole a Ajiye min soja koda guda biyu ne a kofar dakin nan saboda Wannan gayen karya gudu baka sani ba." Mtsww escorts zaka tara yafi, kana ganin innaso akwai mai hana ni fita ne?. " I can, saboda Abba zankira infada mai. Kamal waje yayi domin yaga zancen nasu ne manya. Kb na ganin ya fita yace " look I know were you are going. " yes ina ruwanka tunda kai bakasan dadin Aure ba, don bakin ciki kun hanata zuwa yanzu inaso inje ka dakko dogayen kafafun ka kataho.samun wuri yayi ya zauna yana dariya. " karka damu nakusa shiga daga ciki lokacin zan rama malam very soon.
" inna baka ko inban bayar ba?. " oh sorry brother in low kaina bisa wuya wallahi kaine ka hana da tuni ansa min rana please ka warware inganni a malum malum fara. Murmushi yayi domin kb baya barin abun dariya. Dole ya hakura sukayi D'an hira.


Misalin karfe goma na dare suna hira a falo taji kiran wayar shi,tayi matukar mamakin shi, don haka ta mike ta shiga dakin ta, kan gadon shi ta kwanta bayan tayi picking, Allah ya gani tayi matukar kewar Abunta idan ta tuna da romantic moments dinsu a Asibiti. Shiru tayi a wayar, shima yayi shiru suna sauraren numfashin juna sanin halin shi idan yaso miskilanci yasa ta kasa hakuri tace " Yaya na ya jikin ka?. "Hmmm I don't know. " kuma dama nasan kin mayarda ni yayan shiyasa kika fita hanya ta, you leave me all by myself. Murmushi tayi domin jin kalar rigimar daya bullo da ita, " sorry Sweetheart, kaga ba laifina bane Hajjo ta hana ni zuwa wajen ka. " Hmm Hajjo kike Aure? Ni nake ikon ki you are mine so waye zai min iko? "Yaya ka Amsa, kaji sauki? " nope banga ma magana ba, me zai hana kizo gobe? " Yaya Hajjo. " oh na gane guduna kikeyi right? Ko anan I see how you are running away from me. "Haba Mijin Zainab, nice fa Amrin ka wadda ka zubawa dafin soyayyar ka tun bansan meye soyayyar ba, idan zan gujeka zanguji rayuwa ta kenan zan iya cire ruhina ingudu in bar shi, kasan abune bamai yuwuwa ba araba gangar jiki da Ruhin ta, kara nakeyi kar aga zakewata da yawa.wani irin narkewa yaji zuciyar shi nakarayi a soyayyar ta, Kalaman ta sunyi tasiri sosai a zuciyar shi, ba Abinda yake yi sai Ajiyar zuciya, "Amrih". "Uhm my soul. "A ina kika koyi kalamai masu mantar da fushin zuciya? Do you know Amri fushi nakeyi dake amma yanzu cikin minti kadan zuciya ta tayi fes, wow am lucky man. " Hmmm yaya na nice mai sa'a samun miji kamar ka sai mace mai sa'a. "Oh naji mu daina musu , tell me who told you my accident?. " actually, nobody, kawai I feel unease like irin na movies wallahi something like magic, kamar ana controlling natsuwa ta, ashe have of me na cikin hatsari, ranar da su kaji a gida kowa boye min yakeyi kuma har mukazo ba wanda ya bude baki yafada min naji a jikina. " no body tell you, even Hajjo?. " yes Hajjo tafi kowa boyo ma kuma fuskar ta tafi ta kowa nuna tashin hankali. " Hhh I love that old woman, kawai ta cika fada da shishshigi dayawa, don yanzu badon itaba da yanzu hirar nan akan gado mukeyi impact cikin blanket daya. Yaja wata Y'ar mika da nishi wanda tasan dalilin tace " yaya karka damu very soon zamu kasance mukadai dagani sai kai a gidan mu kaga nobody will disturb us. " Hmmm Allah ya nuna min Amma the time is delaying, like komai ya tsaya lokaci yana tafiyar hawainiya dare na min tsawo, kinsan cewa abubuwa uku nayi jiransu a rayuwa ta wainda nake ganin kamar bazasu zoba, nafarko training dina na air force, domin na matsu in kammala indawo inga yanda kika zama a cikin wainnan shekarun service din da nayi, ranar da na shigo Sokoto Allah ya taimakeni nafarayin karo dake kina fitowa daga part din Hajjo sanye da wani material pink color da gyalen ki a kafada. D'an shiru tayi tana tunawa " yes natuna har kamun tsawa me nakeyi a waje ina bin mutane da manyan idanuna. " yeah because of kamal baby, I know he is my brother amma kuma naga yana son shige miki fiye da Ammar, gashi kunfi shiri. "Hhhh yaya kishi tun da can? " of course dole inyi kishin Abinda nakewa tattali, and gashi naga kinfara hada manyan kaya by that time, hankali na yatashi don haka tuni na rutsa Hajjo da rigima nafada mata nifa Aurenki zanyi before infara ma aikin, tace ina shekarunki basu wuce sha biyar ba kawai Albarkoki ne Allah yabaki na jiki, "Hmm na yarda saboda nine sshaida yanzu, " tell me about my baby yana kicking da kyau are you feeling her. " your baby is fine Saura biyu baka karasa fadamin ba." Zanfada miki na biyun na uku sai mun hadu. " na biyu lokacin Aure na, wato shima kamar inyi hauka saboda kin saurin da yakeyi, yanzu dai ki kwanta 12 o'clock my baby need to rest. " I love you Mijina. "I love you matata good night. Ya datse call din. Yanaji kamar ya ganshi a gidan. Ita kuwa saida tayi nafila tareda godewa Allah ga dukkannin niimomin shi, bacci tayi mai cikeda farin ciki, har saida Hajjo ta tashe, koda tayi sallah ta fito harsu Farha sunfara girki. Shiga tayi tana musu tsiya, " wow Auren gida yayi a rayuwa,da ace ba Yaya nake aure ba bazan taba ganin ku har kuyimin aiki haka ba. " malama stop dreaming, muna ma kanmu aiki dai tunda bama kyacin abincin sai kwalama. Nimrah tafada, firij ta bude tana basu Amsa " yes ko yanzu bari inga ko akwai kifi inci. " Yaya kb ya kawo gasashe jiya ai. Farha ta fada. Fito dashi tayi tareda kunna micro ta saka shi ciki. Saida suka dama kunun Gyada ta cika cup ta dauki kifin ta koma falo wurin da hajjo ke jin labarai a gari yawaye, "da yunwa kika tashi yau kuma? " eh jiya banci Abinci sosai ba. " Hajjo wai har yanzu baza a rika kaiwa yaya Abinci ba? " ai ana kaiwa idan sun dafa. "Meyasa baku fadamin ba? " aa keda mijinki ai kunfi kusa. A nan suka hadu sukaci suka sha hira, da rana ita ta zake ta girka special dishes tace zataje ganin mijinta ko Hajjo na maita yau, bata fadawa kowa kudurin taba wanka tayi ta shirya cikin shigar hausawa, wato riga da zani single brown cote devoir har yanzu baka ganin cikin sai budewa datayi.har tsiya suka fara yimata ganin ta fito cikin adon harda jan baki, Nimrah tace " aa irin wannan wanka kamar Yaya yadawo?. Kyaleta kawai tayi ta riga ta gama shirya fitar ta. Wayar kamal ta Kira tafada mai yazo ya dauke ta,ba musu yace yana zuwa, tace please karya fadawa yaya yace ai gwara inzo in dakko ki kafin ya gudu yabar jinyar, kuma insamu saukin tsaki da fada.......... 🖊



*Matar Soja*
NAMIJIN DUNIYA


🌻🌻🌻🌻🌻



Page 3⃣9⃣




............. Yayi matukar gajiya da Zaman wuri daya gashi kullum kara lafiya yake ko ince yasamu lafiya, duk zuciyar shi na gida wurin Abar kaunar shi, Sallamar ta kasa kasa tasa ya dago kanshi da Sauri batareda ya iya amsawa ba, domin tayi mugun bashi surprise. Kamal yayo gaba ya Ajiye basket yace " Yaya ga Aunty nan ni zanje gidan sai in zata tafi in dawo. " ok bye. Kamal ya tafi yana lallai ma yayan nan, wai bye. Kallon ta yakeyi kamar wani soko, ita kuwa cikin y'anga take takunta har zuwa gefen shi tace " Sannu Yaya na, ya karfin jikin. "Hmmm na warke duka yanzu. D'an murmushi tayi, " kai yaya har yanzu da Saura tunda basu sallame ka ba. Dirowa yayi kasa cikin D'an hanzari duk da kafar shi nayi mai ciwo ya nufi kofar ya datse ya dawo da Sauri, tana nade hijabin ta kawai taji ya manne da bayanta tareda kwakume kirjinta kamar wani wanda ya zare yana fitar da numfashi cikin Sauri Sauri. "Tank you. Kawai ya iya fada kafin ya dora hannun shi kan marar ta, daidai harbawar cikin irin dil dinnan, " oh my god I feel my baby today. Ya juyo da ita tareda zaunar da ita gefen gadon ya daga rigar jikinta, " baby why this kind of shirt please? Kinga wannan shape din zai matse mata numfashi. Yafada yana jan rigar ta sama taki ko motsi domin ta kamata daf, ganin bazata matsa ba ya sanya hannun shi a bayan ta ya cire zip din ta dafe kirjin ta da Sauri tareda zaro ido " Yaya meye haka?. " don't question me, you are my property. Hannu yasa ya janye rigar tareda zama ya zuba mata ido ganin ta sanye da wata black bra less ta dago komai tareda yiwa kyakkyawar fatar ta kyau yasa yaja numfashi kuma rungume ta yayi, yaja numfashi tareda hade fuskar su ya rike lips dinta da yatsan shi biyu, " why kika sa wannan zaki fito? Kuma kina tareda kamal. Don't do that again, nikadai nake son ganin ki dashi. Lips dinshi ya dora a hankali yafara lashewa ganin bazai fita ba ya fara bata wani irin salon tsotsa tuni ya sukurkuta mata kwanya tareda kwance duk wasu electric wire dake lungu da sakon jikin ta. Hannunta ta dora kan kirjin shi jin harbawar da yakeyi da Sauri Sauri, haka yasa yayi saurin hade tazarar dake tsakanin su ya kwantar da ita batareda ya raba bakin su ba. Hannun shi daya kuwa ya samu masauki mai kyau sai sannu da zuwa yake zabga musu har saida suka kara kumbura, a hankali ya cire bakin yafara yowa kasa ya maye bakin shi a gurbin Hannun. Wannan gadon ko Asibiti naje bazan kwanta akai ba saboda tsiyatakun NAZ daya shinfida akai, jin yana kokarin kwance Zanin jikin ta yasa tayi jarumta ta rike mai hannu tana girgiza kai. " why please? Yafada kamar yayi kuka, " Yaya anan? " yes why not? Am honey baby kiyi hakuri kinji kiyi hakuri. Yafada kamar yayi kuka, har saida ya bata tausayi, " yaya is not right kaga wannan gadon Asibiti ne. "So what please karki hanani kinji. Yaja hannun ta tareda matse shi yana kara sakewa, " ok I will not but make me release kafin cikina yafara ciwo.
Ganin irin yanayin da yake ciki ko iya bude idanun shi bayayi da kyau tsabar fitina yasa ta ja numfashi tareda tuna littafai data saba karantawa, don haka Cikin hikima ta kalle ta domin tareda kashe mai ido " karfa kayimin ihu a Asibiti malam. " ai idan baki cire min wannan ruwan ba zanfara tun yanzu. Saurin dora bakinta tayi a kan kirjin shi ta D'an tsotsa saida yayi D'an zillo tareda kare danna kanta yaja wani fitinannen numfashi, cigaba tayi jin abun yasamu karbuwa tafara yin kasa har zuwa cibiyar shi, saida ta kai kan wurin ta kasa karasawa main house , " cigaba please baby don't stop. Hannu yasa ya zuge zip din dake tree quarter din tareda janyeshi zuwa guiwa tareda janyye mata boxer ya kalleta idanun shi kamar wuta " up to you, let me feel the love baby. Muguwar kunya ta rufeta ganin irin wannan injimin a bayyane, shikuwa burinshi kawai yaji yau yasamu Abinda yake mafarki he don't care a ina ne amma yana matukar son hakan ya kasance he can give anything to her in har tayi mai hakan a yau. Sanin inda suke yasa tayi saurin sanya hannun ta ta rike, wanda saida ya daure da ya kurma ihu. Lokacin da yaji soft lips dinta kuwa gurnanin da yayi Saida tayi saurin cire baki ta dauka tajimai ne. " nooo don't stop baby please kici gaba karki sa in mutu, zanbaki kome kikeso karki tsaya kinji my wife. Tuni ta samu kwarin guiwa tafara bashi head, don haka saida ya dafe bakinshi gudun kar ya yi sakin layi a Asibiti tsabar wutar data bashi baiyi lasting ba ya fara kokarin yin released, komawa tayi ta hade bakin su wuri daya don ta lura kamar zai zauce hakan kuwa ya taimaka, Cikin hikima lokaci kadan yaji kamar ta rage mai wani mugun nauyi a kasan marar shi, saida ya dauki minti biyar yana maida numfashi kafin ya rungume ta a kirjin shi ya manna mata fake a goshi, "tank you sweetie. Gyara kwanciya tayi tana kara jiinjina wa kanta domin batasan zata iyayin haka ba saida ta gwada don haka ta shirya a zuciyar ta ko tana period zata rika jaraba dabarori tana bashi gamsuwa. "Garemu mata mu dauki darasi, basai kin koya a littafi ba ki gwada taki dabara ke kikasan me mijinki yafi bukata a wajen kwanciyar Aure kiyi mishi karki tsaya tanbayar toh ni ya zanyi? Ba lallai dabarar wata tayi ma naki mijin ba kowa a akwai weak point dinshi don haka mu gyara.
Da izinin Ubangiji zamu bude group da zamu bawa juna shawara munada manyan mata masu experience daban daban, munada manyan marubuta masu fasaha zasu bamu gudun muwa kuma munada malamai na Addini domin warware muna Abinda ya shige Mana duhu, sai dai karshen wannan littafin zamu fara wannan program Insha Allahu.

Kallon ta yayi Cikin daga gira yace " one zero ko? Don nasan ke bakiyi release ba so dole ki..... Girgiza kai tayi tareda D'an dukan kirjin shi "kaiko bakajin kunya. "Kunyar waye zanji? Kunyar ki? Koda baki san ni ba zan iya tsayawa ki kalleni tas domin nasan at last komai nawa naki ne. "Yanzu bagashi kin tsotseni tas tas ba. Tashi yayi tareda kallon Cikin idonta, "I can't forget this moment, kin kusa sani in zauce I feel like shouting I swear.

Please Login or Register in order to submit comment