Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

natsu kina cikin Aminci. Ware idanun ta tayi taga kab y'an uwan ta suna wurin harda Amrah da su Aunty Sadiya dasu Nimrah kowa fuskar shi da kwallar tausayin ta,
Gasu Abba, cikin fushi Abba babba yace " ke meya faru? , Momy tafara sababi " ai ni dai kuje ku daukarwa yarinya fansa wallahi ko inje da kaina. Kuma ni nasan dama baza a taba barmin yarinya ta hutaba, kai Allah ya isa tsakanina dake Aisha. Ta cewa Ummi dake gefe, "nasan kece kika san kutun guilar da kikayi hakan ta faru domin Y'ar ki bata samu irin nata ba. Cikin kuka tareda girgiza kai farida ta kalli Abba Mustafa tace "don Allah Abba kace Momy ta fita anan domin ita ce sanadin koma meya faru dani Abba ita tasani nafito daga gidana bayan nafara samun kan mijina domin tabani maganin mallaka, nace mata banaso saida ta matsa nazo, shine ina hanya wani ya tareni shine Fahad ya ganni. " kowa kallon Momy yakeyi domin takasa magana don batasan hakan ne sanadi ba, gashi agaban makiya Y'ar cikin ta ta yarfe ta, dole tayi abin nan da ake cewa tabarmar kunya wai da hauka ake nade ta, " amma dai ni Saratu nayi haihuwar asara, yanzu saboda ina nema miki kwanciyar hankali shine zaki min bankada agaban makiya na?.

"Saratu", Abba Mustafa ya buga mata tsawa " kije na sakeki saki daya, na gaji nayi hakuri amma yau kin wuce gona da iri, nagaji, yanzu bayan tarwatsa min gida kinje kin watsa min na ya' kuma kinzo kina neman lankayawa baiwar Allah Aisha meta tsare miki? Sannan waye makiyin ki a cikin zuri'ata? Mahaifiya ta ko y'an uwana?. Kizo ki wuce kibarmin gida yanzu kafin inyi miki irin bugun da akayiwa ya'ta. Tunda fadan yazama na manya tuni su Nimrah sunyi waje Aunty Sadiya ma tashiga tai tayinta, Nimrah kuka kawai takeyi, duk Abinda Momy keyi ita kejin kunya, ga Amrah baiwar Allah datasa a gaba.

Lokacin da Abba yayi saki Hajjo na zaune shiru saboda bakin ciki, saida taga yaran sun watse ta kalli Abba Mustafa tace" ka yi saurin furta saki Mustafa, Amma kai kayi magana don ba hurumi na bane wannan. Tace da Abba babba. " Hmmm Saratu yanzu kin kyauta kenan? Ko kinji dadin Abinda ya faru yanzu. "Yaya sakina Mustafa yayi kuna Kallo, hajjo kina ji kisa baki mana. Tafada cikin susucewa domin duk wata karya da takamarta gidan mijin tane don haka tayi zuru baki ya mutu sai gata harda rokon su Mami da Ummi su saka baki Mustafa ya janye. Hajjo ta kallesu ta tsuke baki tace " Zainabu Aisha, nasan na isa daku ku tafi gidajen ku kubar shi ya tabuka wani abu tura takai bango.
"Toh Hajjo, sukayi gaba abinsu, ran Abba Mustafa yayi matukar baci akan Abinda tayi don haka ya mike tareda kallon Yayan shi yace " ka gafarce ni Yaya nayi Abu batareda najira hukuncin kaba don Allah ku rabani da wannan annobar, ni nasan nayiwa ya'ya na zaben tumun dare, don haka ta barmin gida tunda ba irin zauren tsohon ta mai faskare bane. Zubewa tayi tana kururuwa " Wayyo Hajjo an shiga anfita an rabani da mijina, Wayyo yaya kasa baki Mustafa ya hakura. Tashi Abba Isma'il yayi ya fita domin bazai iya bawa D'an uwan shi hakuri ya zauna da wannan bakar kadarar ba.

Koda su Abba suka nemi waliyan Fahad suka gano su Abban shi basa kasa don haka sukabar komai harsu dawo,
Su Amrah abun ya damesu, a zuciyar ta tace wani hanin ga Allah baiwa ne, da yanzu itace zata Auri miji iron Fahad? Godiya tayi ga ubangiji da irin baiwar shi a gareta domin tasamu miji na kerewa sa'a Mijinta Nazir Namijin duniya burin kowace ya' mace. Kullum Kara sonshi takeyi duk wani dabai bayi daya danne soyayyar shi tuni ya saki zuciyar ta, wata irin sabuwar soyayyar shi takeji a zuciyar ta, kullum kalaman shi take tunawa tayi bacci, sannan ta rungume breziyar da yafada mata yana matukar kaunar tasa tazama abokiyar hirar ta, su Nimrah sunyita tanbayar ta me takeyi da wannan breziyar kullum a gado ba amsa. Yanzu dakin shi na gida kusan kullum tana can ta gyara ta kwanta ta huta, kayan shi kuwa suna shan kulawa dai dai da takalmin shi kullum sai ta gogesu ta jera a inda suke. Duk tsiyar su Nimrah bata damunta.

FARIDA cikin kwana biyu ta wartsake ta na samun kulawar hajjo sosai domin can take, Momy na nan taki tafiya Abba babba yace ya barta zasu san abinyi, tuni ya dauke kafarshi baya shiga gidan gaba daya, ya maida Rayuwar shi falon waje. Saboda baya kaunar ganin fuskar ta.
Ya tara yaran shi ya musu fada karsu biyo halayen uwarsu, hajjo ma ta Kara nata,
Sadiya tayi mugun shiga tai tayinta ganin halin da Y'ar Uwar ta tashi ga.
Nimrah dama bata hanyar su, duk sun gujewa Momyn wanda ta dage asiri ne su Ummi suke mata don haka kullum cikin fita take neman bokaye, tana fada musu kishiyoyin tsakar gida sun tasota gaba sun kashe mata Aure. Suna fada mata ai bama haka sukaso ba hauka suka so tayi kuma mijinta ya mata saki uku.
Don haka Allah ya mana tsari da sharrin bokaye y'an kashe Aure da hana zaman lafiya.

A cike suke suna nishadi harda FARIDA data fara sakewa a cikin su, Amrah ta mike tareda cewa zataje tayi aikin lada sukasa mata shewa harda su Aunty Sadiya da suka sake suna hirada kannin su yanzu. "Banga laifin kiba kanwata jeki kulada Aljannar ki. Farida ta fada cikin nuna damuwa a fuskar ta " haka Allah ke jarabtar bawa don haka itadai tata jarabawar ta daban ce, wai zuciyar ta na fada mata wai tana kewar Fahad bayan duk wani abu daya faru na wulakanci a tsakanin su, sharewa takeyi kawai.
Kamshi Amrah taci karo dashi a kofar dakin nashi wanda dagaji fresh ne bawai wanda ke cikin dakin ba, abun ya bata mamaki, muryar shi ta jiyo kamar a mafarki bayan ta sanya kafarta a cikin falon, wanda take futowa cikin uwar dakin shi, tsayawa tayi domin ta tabbatar shi dinne ko kunnuwan ta ke yaudarar ta kamar kullum......? 🖊

"Nima zanso insani ko shi dinne domin inga wace wainar zasu soya?

"Afuwan masoya NAZ da Amrah kuyi hakuri da talaka ba generator ba solar don haka manage mukeyi da wutar lantarkin mu wato nepa don haka Allah ya sa mu dace basai nace komai ba kuje Ghana.



*Matar Soja*

🌻🌻🌻🌻🌻


Page 3⃣0⃣




....... Rikeda waya ya fito kuryar dakin nashi, yana dannawa, turus tayi tana binshi da ido, duk tsawon sanin da tayi mai bai taba yimata kyau ba irin yau, ganin shi tayi kamar sabon mutum a gaban ta, shima tsayawa yayi tareda kallon ta na D'an seconds ya basar ya nufi hanyar komawa ciki. Wani irin damuwa taji har cikin zuciyar ta, da gaske fushi yakeyi da ita kenan? Yana nufin saida zuciyar ta ta kamu da sonta shine zai juya mata baya? Shi kuwa da gangan yayi hakan don yaga reaction dinta, amma yafita matsuwa ya kasance tareda ita, yana son rungumar babyn shi Yaji lafiyar shi. Jan numfashi tayi tareda bin bayan shi domin har ya shige cikin dakin. Dole ta sauke kanta yanzu ta lallabo kayan ta bazata taba jin kunya ko kuma tsayawa jan aji ba, y'an da ya bita bai gajiya ba itama yanzu zatabi jarumin mijinta har yadawo da bata kulawa y'an da yasaba.

Yana tsaye a cikin dakin yana jiran yaga me zatayi, kawai yaji sallamar ta tareda rungume shi ta baya ta rike shi tam. Wani irin juyawa yaji cikin shi yayi, saboda shaukin Abinda tayi mai, murya na rawa tace "Yaya sannu da zuwa, ya aiki. Tsabar rudun data sashi ya kasa amsawa ita kuwa duk tunanin ta fushi yakeyi da ita, don haka tace " please Yaya kadaina fushi dani, karka juyamin baya lokacin da nasan muhim mancin ka a rayuwata, ina kewar ka ina son inbika duk inda zakaje bazan bijire maka ba please forgive your little sister. Numfashi yaja mai karfi yayi hamdala a cikin zuciyar shi, domin yasan komai ya warware, Ajiyar zuciya ya sauke tareda runtse idanun shi, mahakurci mawadaci. Saida yaja current son ranshi ya juyo tareda hade rai like old him. Bambare hannun ta yayi ya kalleta harda daga gira daya, " what is that? Wane irin raini ne wannan zaki biyoni har cikin daki ki kama ki kwakume ni, get out, go and stay with the people you want and leave me alone. Kwal kwal tayi da ido, ya canja ya koma mata Yaya NAZ din data sani a baya, ya matsa baya tareda saka hannu daya cikin pocket din Aljihun blue jeans din jikin shi, kallon shi takeyi from head to toe tasan ita kam mai sa'a ce, da gudu ta kuma komawa cikin kirjin shi tareda saka mai kukan shagwaba. " nidai kayi hakuri Yaya don Allah.saurin riketa yayi tareda cewa " ke kibi a hankali karki jima baby na kina irin wannan gudun, koda yake dama so kike ki kashe min yaro, if anything happen to my baby bazan yarda ba. Kara volume din kukan ta tayi, takara shigewa jikin shi, tana gogan fuskar ta a kirjin shi wanda botur din already a bude yake, wani irin tsalle hanjin cikin shi keyi, shikadai yasan inda ta turashi yanzu, don haka murya a shake yace " hey stop it, meye haka? Idan wani abu kikeso Kifada inbaki ki wuce kiban wuri. Hannu tasa tana turashi gefen gadon, shikuwa dama a mugun takure yake don haka baida wani sauran karfi a Jikin shi don haka tasamu sauki hankada shi gefen gadon, zama yayi dabar yana binta da ido domin bakin shi ya mutu murus. Kan kafarshi ta haye, tarasa ina ta koyo wannan karfin halin, itadai a zuciyar ta tasani so take kota wane hali ta kwato soyayyar nan da yake mata, sagale wuyan shi tayi da hannun shi daya dayan kuwa ta dora kan rigar tafara balle boturan da sukayi Saura, saida ta cire tas ta zame rigar tareda zubawa kyakkyawan kirjin shi ido dake kwance da wasu kana nan gargasa.
"Hey wannan ai wayau ne, yazaki kare min Kallo bayan ke kina cikin hijabin ki da kuma kaya. Murmushi tayi tareda kashe mai ido ta zare hijabin wanda T-shirt ce fara a jikin ta bako bra sai dogon pencil skirt rigar ta kamata saboda cikarda kirjinta ya Kara saboda cikin Jikin ta.
Hannu ta daga tareda zare rigar ta cillar, zare idanun shi yayi dake wani lumshewa saboda motar sha'awar da ta tada mai,
Kallon da yake wa dukiyar fulanin ba zan iya fassara shiba, D'an girgiza Jikin ta tayi domin tasan shidin masoyan sune, don haka tuni ta susuta D'an gidan Mami baki daya ya koma gaula a gaban ta, ganin yadago hannu yasa tayi saurin rungumo kanshi a tsakiyar kirjin nata, gurnanin dole yafara saki tareda jujjuya kai ya dora lips dinshi a fatar tsakiyar kirjin ta, salo na musamman yafara bata wanda ba shiri tasaki gaba daya domin shidin yasan hanyar rikitar da ita, saida ya birkitata son ranshi itama ta juyashi son ranta kafin in kashe musu wuta infito, ganin sunfara yakI da y'an ta'addan birnin gwari a kan gadon shi dake Sokoto, kafin ayo harbi a sameni gwara inyi gaba. Part din Mami nadawo nayi tagumi ingani ko Amrah zata dawo.

Sai da ta kwashe hour biyu a wurin shi ta dawo, lokacin Mami tasan ya iso don haka bata nemeta ba, koda ta shigo kanta a kasa Mami ta share tace " kije kici abinci kina zama da yunwa gaki da ciki. "Toh Mami. Ta wuce da sauri cikin dakin nata, shigewa tayi bathroom da sauri ta tube kayan data mayar domin bata tsaya yin wanka ba, tana wanka tana tunanin shi, fuskar ta dauke da wani irin Annuri, batagaji dashi ba, impact yanzu takeso takara kasancewa tare dashi.
Saida ta fito ta nufi inda akwatunan ta suke a jere tundaga na Abba har nashi, nashin ta bude a karon farko ta bude su tafara Kallo, tasan ya kashi naira sosai murmushi tayi tareda ciro wata doguwar Riga pith mai kyau tayi matukar burgeta ta shafe jikinta da turaruka kala kala sannan ta saka iners kafin ta zura rigar,
Ta zauna a jikinta sosai kamar angwada shape dinta yafito, domin rigar nada igiya ta ciki, saida ta kalli kanta da kyau a mirror, ta ciro kayan make up din Farha tafara shafa powder kafin ta zizara eye liner da maskara ta saka jan baki pith wanda ya kusan sadewa da pink lips dinta,
Tayi matukar haduwa, D'an kwalin ta nada kamar balarabiya,
Shigowa Farha tayi tareda zuba mata ido cikeda mamaki tace " wai yau muna ganin sabon abu, yanzu kece da make up? Yaya ya kwana a buzu kenan irin wannan haduwa?. "Mtswww sa idawa masu bacci da ido daya. "Oho kodai ana ruwa muna kirgawa sai munfada. Nimrah ma ta shigo tayi nata duk ta sharesu, falon Mami ta nufa ta zauna rike da wayar ta tana danna wa, Mami ta shigo batace komai ba amma taji dadi har cikin zuciyar ta y'an da Amrah keyi akan D'an nata yanzu. Kamshin sane yafara yi masa iso kafin yayi Sallama, ta lumshe idanun ta kamar mai cin wani abu saboda Kamshin shi data shaka, tana matukar kaunar wannan turaren nashi. Akan fuskar ta idanun shi suka sauka don haka baiga Mami ba tuni ya shagala da kallon ta, ya matukar yabawa da wannan adon, saida Mami tace " unguwa zakuje ne?. Dawo da hankalin shi yayi tareda jin kunya kadan yace " Um um nine zanfita abokina ke neman Aure zamuje zance. Wani irin daure fuska tayi tareda dago kai ta zuba mai ido tana so su hada yaga meke cikin kwayar idanun ta. Tsantsar ki shine ya bayyana, shikuwa yaki yadda ya kuma kallon ta har yagama magana ya mike tareda cewa Mami sai yadawo.
Saida yakai kofa ta mike tareda bin bayan shi batareda ta damu da Mami ba.
Yana saka kafar shi waje ta biyo bayan shi.
Parking lot ya nufa tana binshi, yana feeling dinta a bayan shi ya share yana dariya a zuciyar shi. Yana bude motar ya shiga itama ta bude ta zauna bakinta a D'ane. Juyowa yayi tareda kallon ta, " what is that? Bakiji Abinda nafada bane?
"Ni ba inda zakaje ban yarda ba. Kai waye ya raka ka tadi lokacin ka? Ni ba inda zakaje. "Waye zai rakani tadi bayan ba'a sona ni ko tadi ban taba yiba, fita zan wuce please. Gyara zaman ta tayi tareda cewa " ai dai motar mijina ne ba inda zanje. Bai san lokacin da wani irin murmushi ya subuce mai bakey
"Ok. Ya tada motar shi ya fita, tana hakimce.

Hanyar dataga yabi tasan gidan shi zaije, bata damu ba, har ya faka ya fito itama tafito tana kallon ko ina yanzu ne take karewa gidan Kallo, gidan ya hadu iya haduwa mai gadi yazo ya gaida su ya koma wurin zaman shi bayan yabashi key kai tsaye take bin bayan shi batareda wata damuwa ba duk inda ya cire kafa zata saka tata a falon ya zauna itama ta zauna gab dashi tareda riko hannun shi cikin nata ya zuba mata ido cikeda ayar tanbaya,? "Why are you doing this? Kina so ki hanani kasuwa bayan ke bakya sona? Allow me to go, ina son zuwa zance karkija tafasa....... 🖊



*Matar Soja*
🌻🌻🌻🌻🌻


# *happy eid my fan's, Allah ya mai maita mana, muna rokom Allah ya karbi tuba da ibadun mu Amen*#

Page 3⃣1⃣


......... Burgima tafarayi a jikin shi kamar Y'ar bori saboda kishi, "aa ni wallahi bazaka jeba, meye zatayi maka wanda bazanyi makaba, I said sorry yaya bazan kuma yin Abinda bakaso ba nace maka ina sonka Ina son cikin ka, kayi hakuri kaji. Duk ta tumur mushe shi, ta susuta mai tunani y'an da yakasa jurewa salon ta tuni ya shigar da ita cikin jikin shi ya hade fuskar su tareda kallon cikin kwayar idanun ta, " when aka fara son Nazir? Ba kunya ta sumbaci kumatun shi tace " tun banzo duniya ba, na tashi nagan ni a tareda shi, a kullum idan na ganshi inajin wani irin yanayi wanda sai yanzu nagano fassarar shi, ina sonka Yaya na, you are my sunshine. Tayi saurin saka bakin ta a nashi domin ta lura yasaki Layin, a nan falon sukaci uwar sabada, saida komai ya natsa yace " ina gudu kina bina so kike inkasa komawa bakin aiki ne? I don't know what you are doing Amri dafin soyayyar ki kike karamin, zaki wahalar dani, zanyi ta tunanin ki, coz this is the best moment of my life, being with you showering me your precious love I can't forget this moment. Shigewa ta karayi a jikin shi kamar zata manne fatar su, "ni ce mai sa'a domin nasamu miji mai sona mai kula dani, kuma Yaya na mai bani tsoro a da'. "Hh yanzu ke nake tsoro. Dago fuskar shi yi tana kallon kazar kazar din eye lashes dinshi dake lumshe kamar mai jin bacci, " me nayi zakaji tsoro na?. " guduna share ni hanani...yakai hannun shi wurin masoyan ya rike. "All yours my sunshine bazan kuma hanaka komai ba, ni zanbika kaduna bazan iya nisa da kaiba. Wani irin tsadadden murmushi yayi, " wow haka nakeda tsada ashe Amri? Kice infara yanga ko zan samu kasuwa. Dukan kirjin shi tayi da karfi har saida yace "ouch me nayi miki?. " kasan me kayi, wallahi duk mai tsautsayin da tabimin miji sai na fasa mata ido ko kallon ka banaso wata tayi, and wannan karuwar me binka idan ta kuma zanyi maganin ta. Dariya yakeyi domin yaga y'an da taci serious, "haba madam irin wannan kishi haka? Tashi tayi tareda janyo gyalen rigarta ta fara kokarin daurawa rikeshi yayi yace " get up let me see you. D'an tsayawa tayi sannan ta watsa mai gyalen ta mike tana wani irin murmushin mugunta, juyawa tayi takara juyawa sannan tayi gaba tareda Juyowa tamai gwalo ta nufi hanyar dakin baccin da ya mata aika aika da gudu, ganin irin kallon da yake mata kamar wanda yasha sholi,
Tashi yayi dakyar kamar zai fadi yana tafe yana hada hanya. Tana shiga boyewa tayi bayan kofar, don haka yana shigowa ya tsaya tareda yin murmushi ya kalli ko ina a tsakiyar dakin ya juya ya cafko hannun ta domin yanajin fitar numfashin ta a bayan shi. " Hhh Yaya sorry. " for turning me on again? Girgiza kai tayi, "wasa nakeyi fa, sakar min hannu inje inyi wanka. Matsawa yayi Jikin ta ya manneta a kofar ya rufe, tanajin irin karon da yake mata da kahon shi, " wanka why? Hannu yasa ya shafo marar ta " let me beg my princess Dady zai kuma ganawa da ita.
Kallon shi kawai takeyi domin da gangan tayi don bata gajiya dashi. Don haka dibarta yayi sukayi gadon su, ni kuma nayi falo domin Aunty Aisha ta dade da yimin fadan ganin kwaf gudun kar in rasa ido.

Ranar dai anan suka kwana bayan ya Kira Mami yafada mata, sai da dare ya fita ya mata shopping da kayan ciye ciye, dama tun rana sai dai oder yake musu suna kuryar daki. Ya tabbata ba Abinda yafi soyayya dadi y'an da take tarai rayar shi kawai ya isa ya hanashi fita, gashi zai koma next day, tunda yafada mata take mai rigima yana lallashin ta, harda hawayen ta ita sai ta bishi. "Baby baby, please ki daina karki kashe min jiki mana am still here tafiyar ba yanzu bane saida safe. " nidai muje tare. " Hmmm kinsan nafi son haka ai, but ba zama zanyi ba munada operation a birnin gwari, ki zauna abunki anan idan mun kammala nida kaina zanzo in dauke ku kinsan ina son kasance wa tareda ke, nida na saceki batareda anyi mana Aure ba, yanzu da nakeda iko da kayana ai dole ce zatasa inbarki anan, bazakiji dadin zama a can ba, wait till Auren Nimra da kb zaki samu Y'ar uwa a kusa. Wani irin tsalle tayi tareda rungume shi cikin farin ciki " Yaya da gaske Aure zasuyi? " yes baki sani ba? " no munafuka tayi shiru tana kwashe soyayyar ta a boye tabarni a duhu. " ok tsakanin kune wannan.
"Yaya. Kallon ta yayi da killer eyes dinshi yace " no your sunshine, I love it.
"Hhh my sunshine, kasan me? " nop sai kinfada min. " I love you. Ya gyara kafada cikin yanga yace " yeah I deserve it, cos am handsome. " I believe you, kai kyakkyawa ne, ina son mijina ina Alfahari dashi, proudly Mrs Nazir. Rungume ta yayi tareda cewa " oh don't kill me baby with your word's. "Idan nakashe ka ai nima zankashe kaina domin babu Nazir babu Zainab. Wani irin Kallo yake mata fuskar shi cikeda Annuri, " wow sounds sweet, call my name again. Fari tayi sannan tace " sunshine. "Ke mai wayau ko? Sai kin kuma fada ya janyota tareda sanya hannun shi wata jaha, " say it oh. "Wait zanfada, NAZ. "Not that one. Ya dora lips dinshi a saman kirjin ta, " say it. Muryar shi a shake, salon da ya mata yasa takira sunan ba arziki, don haka yaci gaba da Abinda yafara.

Washe gari sai karfe goma yafita yace ta jirashi yana zuwa, bacci takeyi dama don haka yana fita sai gidan su Fahad domin su Abba sunfada mai komai da yafaru.
Yana zuwa mai gadi na tanbayar shi, Fahad din na fitowa daga cikin gidan rikeda key zaije tarbo iyayen shi airport.
Ganin NAZ ya matukar firgita duk da yafi tsoron karon su da daddy. Saboda D'an duniya ne har ya matso kusa dashi bai nuna yagane waye ba, domin saboda shi yarasa Amrah da bai Aure ta ba da duk Abinda zaifaru sai ya Aure ta. Saida ya gotashi yasha gaban shi cikin daurewar fuska, " hope am not invisible? Or you are blind da zaka wuce batareda ka tsaya munyi magana ba, bayan kasan I came here because of you. Kallon wulakanci yayi mai kafin yace " so what, meye matsalar ka dani? " kai kasan matsalar dake tsakanin mu dakai, first tank God nasan Abinda ake Kira doka if not baka isa ka tsaya da kafafun ka guda biyu a gaba naba, secondly, why will you beat a woman? That means kai sokon namiji ne da har zaka gwada kwanjin ka dana mace, inaso kafada min Abinda kanwata tayi maka? "Ba Abinda tayi na I sane shiyasa na dake ta kuma ko gobe idan tadawo min gida sai nayi mata wani inga wanda zai rama mata. Yafada cikeda gatsali kamar baiyi nadama nan kuwa zuciyar ka fal take da daya sanin dukan da yayi mata domin yasan ko Momy bazata barshi ba, bare kuma ya matukar damuwa da zaman kadaici gidan ya mai wani iri ji yake kamar wani abu yarasa mai muhimmanci, wawan dukan daya amsa ne yadawo dashi saiti, domin duka daya ya hadamai jini da majina, dafe hanci yayi tareda kallon NAZ zaiyi magana ya Kuma kaimai wani a baki. Saida yaji hakoran shi na girgidi. Saida mai gadin ya taso a guje yana cewa lafiya malam kake dukan shi? " hope ka tanbaye shi lokacin da yake dukan kanwa ta a nan gidan if no kaima ka matso zaka karbi rabon ka. Bai

Please Login or Register in order to submit comment