Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daba, listen, kin dauka soyayyar wasa nakewa Amrah da har Abu kadan zaisa in sake ta? Wallahi bazanyi wa ubangiji na shshishigi ba kuma ban san ikon Allah ba amma ko kotu bata isa ta kashe Aure nada Zainab ba, ina sonta fiyeda iskar numfashin da nake shaka, ita din cikon farin ciki nace, in kuna ganin karamin shirmen ku zai raba mu you are mistaken, kb let her go but kafada mata wallahi rantsuwar karshe a kanta idan ta kuma yarda ko hanya muka hada zan wulakanta ki, I will burn your face with acid y'an da bazaki kuma maruwa ba, now get out. Ta mike a guje tafita, tareda yiwa kanta Alkawarin ko D'an gwal ne shi tabar shi daga yau domin zai sabauta ta akan banza. Wayar ta na Kara ta kalla taga number Momy taja tsaki tareda dauka " kije ki gyara gidanki ko ki tattara yanaki yanaki ki shirya barin gidan nan domin nafadawa NAZ komai domin bazan yarda ya kili banza ba. "Me kika fada mai? Tafada tana dafe kirji " komai I mean komai everything don haka karki kuma kirana. Ta katse kiran kit tareda jan tsaki tana cewa " bakar k'adara.

Bayan fitar ta tagumi yayi kamar bazai iya cewa komai ba, Dafashi kb yayi " take it easy my friend bakomai. "What is happening? Me muka yimata da take son ta kashe mana Aure, do you know Amri ta bani hadin kai sosai but ranar Aure ta birkice min, if you remember you ask me several times akan meke faruwa? I don't have answer to your questions but...... Kalmar ta kasa fitowa saboda takaici.
"Am sorry to say Gaskiya she is evil, kuma tasa na tsani Y'ar ta danaso in aura seriously I want to marry Nimrah, I even talk to Hajjo about it amma saboda halayen ta I can't marry her blood. Daga kai yayi tareda dafashi " no don't do that because Nimrah Mami ta raineta dukan su itada Amri da farha they grow up together,batada matsala, " ok Hmm. Yafada tareda fara bashi hakuri da kuma bashi shawarar y'an da zai bullowa lamarin.

****************
Sokoto

FARIDA kuka take shekawa kamar an aiko mata da mutuwar Momy, duk labarin da takeji idan anyi Aure nata yasha bam bam, tundaga Auren ta har zuwa daren da yazamo mata na farko, ya gama bata wahala sannan ya tashi yace taje ta gyara kanta bayason raki, ba wani romance ba lallabawa duk da yaji ita din budurwa ce haka ya yageta kamar buhu yayi gaba, tasaba jin yanda kawayen su ke basu labarin first night dinsu amma nata sai bakin ciki, dakyar taja jiki taje bandaki ta gasa kanta tanayi tana kuka, tareda dana sani yafi cikin masaki. Wayace ta biyewa Momy meyasa Momy tazamo musu haka, itadai Nimrah ta huta a rayuwar ta domin tasan ta gama kubuta Saura Sadiya, itadai ai tata ta kare domin yau sunan ta cikakkiyar bazawara idan tafita gidan nan don haka dole tayi hakuri ko canji zaizo gaba. Da zazzabi ta wuni bataga wulgawar ko kadangare ba, sai kusan la'asr Momy ta ji shiru tace mai aiki dubo mata ita. Ta tarar da ita tana rawar sanyi. Komawa tayi tafadawa Momy. Da sauri ta zo, cikin tausayawa tafara tanbayar ta tareda yimata fada, " why zaki zauna da ciwo ai saiki Kira, gaskiya zaki zauna da mai taimaka miki kodan haka.
Nan take ta Kira likitan su tazo, ta dubata Momy ta fita tabasu wuri ta tanbaye ta meke mata ciwo? Tafada mata kasanta ke mata zafi da kuma zazzabi. Nan tagano komai tace zata dubata ta gyara. Cikeda kunya ta dubata sannan tace ta rika shiga ruwan dumi da D'an gishiri karki damu ba komai bane hakan. Ta rubuta mata magun guna ta fita tareda mikawa momy. " likita meke damun tane? " bakomai Hajiya kawai ta tsallake siradin matane kuma kinsan mazan nan akwai garaje amma dai ba komai ba sai anyi stitches ba kawai ku bata wainnan drugs din she will be ok. Saida ta tafi momy tabawa mai aiki tareda kudi tace taje pharmacy ta hado mata magun gunan. Kiran Fahad tayi a waya tafara zazzaga mai fada, " kana ina? Toh kadawo, watoh kayi barna ka tafi ka kyale Y'ar mutane, ba haka na raineka ba Fahad wannan sai kace bakada tausayi?
Hakuri yabawa momy yace yayi nisa baya kusa. Ta kashe wayarta tareda komawa wurin FARIDA, wunin ranar ita takula da ita har ta D'an girgije. Fahad dai bai dawo ba sai dare sosai kuma bai bari sun hadu da momy ba.

Kaduna

Tunda ya fita Hajjo ke sababi har kunnen Amrah ya gaji, tace gobe gobe zamu fara shiri inga wanda ya isa ya hanamu tafiya. Ita nata dariya tace " aikece kika kawo mu dama kece kuma zaki maida mu. "Ba inda zakije sha shasha ai gaskiya ya hwadi ace mace ki nuna baki damu da mijinki ba, toh gashi nan kadangaru na binshi kuma inbaki gyara ba kinaji kina gani su kwace miki shi saboda sakarci. Tura mata baki kawai tayi domin bazata iya musu da hajjo ba, abun ba riba. Sai karfe uku yadawo lokacin Hajjo ta azalzale ta ta musu tuwon semo da miyar kubewa da kifi da kuma sauran naman kaza, batasha wahalar neman komai ba domin ya Ajiye komai na bukata, sunci sunyi nak itadai saida ta fashe kwai kusan bakwai tamai hadi ta zauna taci ta koshi don haka ko kallon tuwon batayi ba, yayi matukar farin ciki lokacin da yadawo yasamu Hajjo na cin tuwon, basu kulashi ba shima ya shige ya watsa ruwa yadawo falon, bai shirya cewa komai ba domin yanada plan don haka kallon Amrah yayi fuskar shi a daure yace " give me food. "Yi tayi kamar bataji ba saida Hajjo tace " ko kurmace ke? Tashi tayi badon taso ba ta zubo mai a plate ta kawo akan tray. Ya sauka kasa ya kwashi tuwon shi yana jin nishadi, dole ya nunawa Momy bata isa ba. zai nuna mata soyayyar da yakewa Amrah bata wasa bace, ba asiri ko wani tuggu da zai shiga tsakanin su......... 🖊



"Hmm ga ruwan sama ga rashin wuta don haka maneji kawai nakeyi da rashin jaji domin banason ina tsallake don haka kuyi hakuri da duk Abinda ya samu, Allah yasa mu dace , mu kuma gama lafiya.


*Matar Soja*



🌻🌻🌻🌻🌻


Page 2⃣6⃣


............ A wannan daren Amrah wurin Hajjo ta kwanta taki yarda taje ko kusa dashi, kallon ta kawai yakeyi domin yagano bakin zaren, kuma da izinin Ubangiji zaiyi maganin Abun, kwana yayi yana Addu'a tareda fatan Allah ya kare mai ita. Like y'an da ya saba haka yaci gaba dayi kullum idan ya tashi zai girka musu break fast ita Kuma da rana tayi musu da na dare, ganin ya fita hanyar ta yasa ta saki jiki har take kulada Al amuran gidan sun baje basuda aiki itada Hajjo sai dai suci suyi Kallo ko suyi hira, siyayya kuwa kullum cikin yi musu ya keyi, musamman ma ita tundaga kan sutura da kayan kyale kyale, har yana bata mamaki y'an da bayajin zafin kashe kudin, abu daya yake bata mamaki irin y'an da yake kaunar siya mata bra designers masu kyau Da tsada, tanaso tasan dalilin shi na kaunar su.
Wasa wasa sun share sati biyu a garin kaduna, Hajjo bata kuma zancen tafiya ba kosu Abba sun Kira zatace " mezan dawo inyi muku? Mami tace "Hajjo muna kewarki kidawo. " aa kubarni a nan sai na huta zan dawo. Dariya tayi tareda farin ciki tasan a cikin jikoki ba kamar Amrah da Nazir a wurin Hajjo, don tasan ba gidan wanda zataje ta iya zama ta dade batareda damuwa. Nazir na kallon yanda ta saki jiki take harkar ta like house wife, sai dai ta tattara nata ya nata ta koma dakin Hajjo, tayi tayi takoma wurin mijinta data fara sai ta sa mata kuka, ga batada aiki sai cin kwai da chips, yanzu haka tunda ta tashi take faman shiga kitchen tana soyawa, sai dai har yanzu bata samu gamsuwa ba, kawai irin wanda yake soya masu take sonci, tayi y'an da yakeyi yafi sau uku bataji ya mata dadi ba, don haka ta dawo falon ta tasa Hajjo tana zuba hawaye. " toh Allah ya kawo sauki nidai banga ta kuka ba, haka kawai zaki zo ki tasa ni gaba kina min kuka?. " Hajjo kwai nakeso wallahi ji nake kamar idan ban ciba zan mutu don Allah kice yaya ya soyamin irin wanda ya ke mana. Zuba mata ido Hajjo tayi tace " toh fa haka dai wannan Al amari, toh ai saiki kirashi mijin hajiyar yadawo ya soya miki, bayan duk barnar da kika yi bai gamsar dake ba sai yazo ya soya miki? Shigowa yayi tareda yin Sallama ya zubawa kyakkyawar fuskar ta ido kullum Kara yin fresh takeyi da Kuma cika, tayi bulbul da ita, hannun shi dauke da crate na kwai Guda kusan biyar saida ya wuce ya Ajiye yadawo inda suke. " meya faru take kuka Hajjo ? " ka tanbaye ta ai kunfi kusa. Taci gaba da kallon ta, ya kalli Amrah cikin wata irin kasala yace " what is happening? Bata cuci kanta ba tace " kwai zanci. Cikin wani irin salon shagwabar da batama san tanayi ba. "Gashi nan nakaro miki akwai wani a moto ma zan shigo dashi letter .shiru tayi bata Kuma magana ba. Tashi yayi ya wuce cikin dakin shi domin canjawa. Kallon hajjo tayi tareda rokon ta tafada mai ya soya mata yunwa takeji. "Kunfi kusa gaki gashi ki bishi Kifada mai. Mikewa tayi domin a matukar matse take ta nufi hanyar dakin tana cewa " ai ba dodo bane bare ya cinye ni zanje infada mai da kaina. Tana tura dakin yana zura boxer dinshi yakai guiwa jin motsin shigowa yasa ya tsaya bai karasa ba ya juyo tareda zuba mata ido kamar tsohon maye, ita kuwa hannu tasa tareda rufe idanun ta gam, domin tayi kyakkyawan tozali dashi. Ganin itace yasaki wandon tareda yin wani irin murmushi a bayyane, juya mai baya tayi tana girgiza kai Alamar taji kunya, takowa yayi cikin sand'a ya dafa bayan ta tareda jingina da Jikin ta, har tanajin wani irin tokari da yake mata, from no were ta juyo da karfi ta shige kirjin shi tareda kankame shi kamar zata ballashi, wanda hakan ya mugun zuwa mai a bazata, "Yaya don Allah ka soyamin kwai y'an da kakeyi. Bayajin ta domin yana cikin wani yanayi dama na kewar ta, dauriya yakeyi domin bin umarnin malamin da yaje wurin shi daga shi sai kb a unguwan shanu, yabashi tabbacin komai zai dawo normal domin yanda sukaso ba haka suka samu ba kuna tsaye da ibada kaida yarinyar da ba don haka ba da tuni wani zancen akeyi. Don haka yabashi shawarar ya daga mata kafa har zuwa lokacin da zata dawo hayyacin ta baki daya bayan yabashi Addu'o'i dayake yawan tofa mata a ruwa da yasan takesha, ga azkar da ya dage yanayi ba dare ba rana, Alhamdulillah ko yanda ta saki jiki a cikin gidan yasan ansamu ci gaba.


Romancing dinta yakeyi ba kakkautawa abinka da maijin yunwa, ba wani tsaiko ta dage sai shige mai takeyi yana sarrafa ta haka kawai taji tana son kasance war tasu tama matsu taji ya isa birnin maji dadi. Y'an da ta rude haka ta rudashi don haka ya cirata bayan yayi fatali da duk wani shamaki dayake kawomai tsaiko. A wannan yammacin yazo mai da wani irin ni'ima da nishadi, yau yasan yayi Aure domin ba Abinda yafi bada nishadi a wajen saduwar miji da mata irin kowannen su yana muradi, lokacin ne za asamu Abinda akeso, soyayyar juna zata karu zasu kasance cikin farin ciki. Don haka koda komai ya lafa ta lafe a kirjin shi yana shafa sumar ta dake a kwance. Cikin wani irin sanyin gamsuwa yace " zankai ki saloon dama baki taba fitaba I will show you kd. Kara lafewa Tayi ajikin shi tana lumshe idanun ta, " yaya yunwa nakeji ka soyamin kwai. "Subuhanallahi meyasa baki fadamin ba tundazu? Why zaki zauna da yunwa? Let me go and fry it for you. Tashi yayi cikin Sauri ya zura jallabiya yafita. Binshi Tayi da Kallo ya bata tausayi sosai, wanda batasan dalilin ba, ita a yau Sai taji tafi kowace mace sa'a.
Baifi minti biyar ba ya dawo dauke da kwai cikeda plate, tashi tayi da sauri, tsakiyar gadon ta zauna batareda tadamu ta rufe Jikin ta ba saboda Tsabar rawarda Jikin ta keyi. Hannu tasa tafara gutsira takai bakinta har tana wani irin lumshe idanun ta, shikuma an kunna mai cinema sai Kallo yakeyi harda tagumi idanun shi na wani kankancewa. Tuni ya Kuma kunnuwa. Ita dai saida takusa cinyewa taji yafara taso mata. Da gudu ta diro kan gadon tayi bathroom, a washing basin ta tsaya tafara kelaya amai, biyota yayi da sauri yana tanbayar lafiya? Riketa yayi saida ta fitarda kwan tas ya tanbayeta ko ta gama? Tace " eh. Ya wanke mata baki tareda daukarta yayi cikin sink din wanka ya zaunar da ita ya kunna ruwa. Saida ya wanketa tas ya nadota a towel yadawo da ita kan gadon. Yanata faman yi mata sannu. Bacci tafarayi batareda ta tsaya saka kaya ba, shiya nemo mata wasu kaya kana na cikin wainda yake siya mata, ya zura mata, yanajin Jikin ta ya dauki zafi, ya fita falon ya samu ba Hajjo ya bita dakin ya zauna gefen gado yace , "Hajjo bansan me yake damun Amri ba yanzu ta gama cin kwai tafara amai Kuma yanzu zazzabi ya rufeta, ina ganin zanjira ta tashi muje Asibiti su dubamin ita. " toh yayi hakan gwara kuje sa fada muku koma meye da bakinsu yafi bawai ni inyi shaci fadi ba. " toh ko kinsan meyasa tayi Aman? " aa yazan sani?,kawai ka jira ta tashi kuje Asibitin. "Ai tareda ke zamuje hajjo. " aa me zanje inji Wanda bansani ba? Kudai sai kundawo kwajiyo dalilin farfashe kwayaye kamar hauka. Tashi yayi domin baya gane Al amarin hajjo sometimes.

Saida ta tashi misalin karfe shida yana zaune yana gadin ta, jikin nan kamar garwashin wuta, duk ya damu, haka ya lallaba ya zura mata jallabiya onion tareda zura mata hijabi ya dagata yace zasuje Asibiti ne. Tana langabe a kafadar shi suka fito falon hajjo tace " toh aiki yazo wurin masu yi, adawo lafiya. Banza yayi mata domin yarasa gane mata wani lokaci ta nuna tafi sonsu da kowa wani lokaci Kuma ko in kula, yanzu tana kallon Amri na jin jiki amma ta kyale su.
Mota ya sakata ya rufe shima ya shiga, jingina tayi da jikin shi saboda batajin karfin jikinta ya nufi air force hospital dinsu da ita. Kb ya Kira yace mai suna zuwa domin a wurin yake aiki shi.
Tuni ya nemo likita mace suna isowa ya shiga da ita, tanbayoyi tafara yimata shiyake bada amsa tareda kwakume ta a jikin shi. Tace " za ayi mata blood test da Kuma urine test yanzu. Nurse ta Kira suka diba jinin fitsarin kuwa aka bata wata roba tayi a ciki, da kanshi ya rakata cikin bathroom din, tanata cewa ya bari zata iya, amma yai mata banza saida ya tsaya tayi ya kawo musu ba wani kyama.
Tsiya kawai likitar ke mata "gaskiya kin samu Oga Nazir Amarya, kinga irin wannan tarai raya mata zasuyi kishi dake gaskiya. Murmushi tayi takara lafewa tareda jiran isowar result......... 🖊



"Toh nima dai nabada nawa gwajin zuwa gobe zamuji sakamakon don haka Aunty Aisha ku shirya zuwa wankan jego kaduna Kunsan Oga fa is around harka ba kama hannun yaro don haka inkunji shiru na shige other room 😎



*Matar Soja*

🌻🌻🌻🌻🌻


Page 2⃣7⃣


........ Fuskar shi kawai zaka kalla ka hango fargabar shi a bayyane, gani yake kamar wani mummu nan ciwone ya kamata, saida nurse ta kawo result likita ta bude tareda washe fuskar ta tace " ranka ya dade congrats you are going to be a father. Kallon ta yayi kamar bai gano a binda take fada ba saida, takara da cewa " madam na daukeda ciki na kusan one month. "What? Yafada da Sauri tareda mikewa saboda rudun da ya shiga, "baby? am going to be a father? Ya Allah. Yafada tareda Juyowa ya rungume Amrah gam gam, itadai bata fahimta ba saida ta Kara kallon likita tace " ciki? Ni keda ciki? " yes madam congrats. Wani irin kuka ya kufce mata domin jitayi kamar an watsa mata ruwan guba, ciki ciki ita? Gaskiya bataso. Kukan ta ya sa ya tsaya da farin cikin shi ya dago fuskar ta tareda cewa " meya faru? " bana so nidai a cire kawai banaso in haihu.
Kallon ta yayi sakale domin kalmar ta sosa mai zuciya sai dai bai bata ranshi ba yace " ok bari muje gida we will talk about that.
Yayi wa likita godiya ya karbi list din drugs dinda zata rika sha ya riketa kamar kwai, ji yake kamar tana tafiya akan zuciyar shi. Kb ya tareshi bayan fitowar su, yace " hope everything is fine?. Wani irin murmushin farin ciki yayi tareda cewa " yeah kafara bani girma nakusa zama uba soon. Ai tuni kb yasa tsalle kamar nashi yace " oh my goodness, abokina congratulations, madam take care of our baby please. Ai Kara sa wani kuka Tayi, ya mai signal Alamar zasu hade ya rungume ta yana lallashin ta cikin rada,
Mota ya sakata suka tafi, saida ya wuce da ita wani wuri da ake saida kayan kwalama iri iri ya kwaso mata ganin yanda take ta kunburi yasan bazata dauka ba, suna dawowa ya biya da ita wani parking lot dake nan kusa dasu, ya tsaya tareda fitowa ya bude gefen da take yace " come out. Saida ya riko hannun ta ta tashi ta fito. Matsawa yayi da ita har gaban wata mota dake rufe da tempol yasa hannu ya bude. Kallon motar takeyi domin tabata sha'awa. Rungume ta yayi ta baya tareda dora hannun shi akan marar ta ya saka fuskar shi akan kafadar ta. "Is your car, na siya hade da kayan Auren ki, saboda situation bansamu nuna miki itaba and wannan kyautace ta Auren ki, you deserve two gift number one for our first night, second for giving me this. Yafada yana shafa cikin kamar yana shafa kwai. " I love you Zainab, ina son cikin nan ina son komai da ya D'an gance ki, bakisan y'an da nakeji ba a zuciya ta a halin yanzu, you gave me everything, love happiness and my first baby please take care of him and yourself, kudin farin cikin zuciya ta ne. "Muje gida yaya ina son cin kwai. Murmushi yayi kawai badon baiji zafin reaction dinta na Ko in kula ba, saboda yasan soon everything will be ok for him. Saida suka shiga motar ya riko hannun ta tareda matsa shi a hankali, " Amri". Yafada cikin kwantar da murya kamar wani bawa agaban sarki. Kallon shi tayi da kyawawan idanun ta domin yaune karo na farko da yakirata da wannan sunan a gaban ta, sannan sunan yayi mugun tasiri a cikin zuciyar ta, domin tasan ma'anar kalmar Amri da larabci, wanda bai sani ba yabi Aunty Aisha dahiru don jin Karin bayani.
Yaci gaba, " bansan me zanyi kiyi farin ciki ba? Me kikeso inyi miki domin inga farin cikin ki? Tell me please. "Banason komai kawai kamaida mu Sokoto bana son nan.
"Why? And bakya son motar da na siya miki ne? " eh nidai kawai zankoma gida.
"Hmmm, ai mace batada gidan da ya wuce na mijinta, and you are my wife, yakamata ki kasance tareda ni, ina maraicin kulawarki sosai. Yafada tareda kissing hannun ta, ta janye tareda juya fuskar ta window. Tsayawa yayi kofar gidan tun kafin ya kashe motar ta fita yabita da Kallo. Tana shiga falon ta hango hajjo tafashe mata da kuka ta fada jikin ta.
"Subuhanallahi meyayi miki daga fita abin azziki? Taci gaba da koro kukan ta har ya shigo, shi kanshi kukan yabashi tsoro da mamaki don haka cikin Sauri ya karasa rikeda ledar maganin ta da Kuma key din motar shi, Ajiyewa yayi yana tanbayar Hajjo " meya faru daga shigowar ta hajjo me kikayi mata?
" kai zan tanbaya don tare kuke, kunfita lami lafiya yarinya ta dawomin da kuka. Shiru yayi domin yarasa ta cewa, sai ita tabada amsa dataci ta koshi, " Hajjo kisa yamaida ni wajen Mami ni banason nan.
"Mtswww wai dai hauka, toh idan bakyason nan ina kikeso? " ni Sokoto gida nakeso. " eh ba shakka, ai dayake sokoton gidan tsohon mijinki ne dole kice zakije, toh kiji duk wata ya' mace tutiyar ta gidan mijinta, uwar me zakiyi a sokoto, suma wainda kike gani nan bada jimawa ba kowacce zata je gidan mijinta.
"Nidai banason cikin nan hajjo wallahi bazan haifeshi ba. " hhhh shirme ai tunda ya shiga ko sai kin haiho shi, kai ni dauketa kusa dani kar in maujeta don haushi. " matsawa yayi cikin lallashi yace " kyale Hajjo za ayi yanda kikeso kinji please stop crying karkiji wa kanki.
Hajjo tsuke baki Tayi saboda takaici, shidai sai lallaba kayarsa yakeyi ya soya mata kwan taci ta Kuma zuwa, ta amaye tasha ruwa yanata faman aiki.
Kwana tayi fitinar komawa Sokoto, Mami ta Kira da kukan ta tace ita tanason dawowa ya hanata tace tabashi waya, karba yayi yagama sauraren Mami yace " toh Mami Sai weekend zankawo su da kaina. Ya mayar mata wayar yana mamakin ta, Hajjo dai tayi kora ta hanata zuwa kusa da ita. Sannan zancen cikin harsu Abba sunji tareda fada musu haukar da takeyi, Abba karami dariya yayi domin gani yake duk kuruciya ce ke dawai niya da ita, Haka sukayi ta fama har zuwa weekend suka shirya komawa, tunda safe take farin ciki shiya hada mata wasu kayan yace zai bar Saura in tadawo, tace ita ya hada duka ba inda zata dawo. Dariya yayi kawai ya hada Wanda zai iya.

***********
Farin cikin Mami baya boyuwa Kuma tayi farin cikin dawowar ta domin ta kula da jikan nata da kanta, har siye siye takeyi tana Ajiyewa irin na masu ciki, ga dakin tasa angyara tsab ta kori su Farha tace su canja daki domin mai ciki batason damuwa karsu zo suna damun ta, ba karamin mamaki su Nimrah sukayi ba wai Amrah ciki cikin ma na Yaya NAZ, Allah mai yanda yaso. Suma sunata do kin zuwan nata. Ummi kuwa jiran ta takeyi Kawai, sai ta saita mata tunani shasha shar yarinya. MOMY kuwa da Nimrah tafada mata saida ta kusa sukewa saboda bakin ciki, yaza ayi Amrah tayi ciki bayan duk farrakun da suka yi musu, yaushe har sukayi ciki? Lallai akwai sabon lale domin bazata yarda ba, bayan shegiyar Fauziyar nan ta watsa mata shiri yanzu Kuma ga wata masifa wai ciki?. Haka tayita sintiri tana buge bugen waya wurin kawayen banza da bokayen su.

FARIDA

Tun daren farkon nan bata Kuma ganin koda idanun Fahad ba har saida suka kwashe sati biyu, wannan ma Allah ne yasa zasu hadu, kamar dodo haka ta ganshi don haka suna haduwa ta gudu kitchen, saida ya tsaya yabita da kallon mamaki, "what the hell?. Yabi bayanta, ya sameta tana dafe da kirji ya hade fuska tareda cewa " ke" Uban wa kike gudu?

Please Login or Register in order to submit comment