Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Binafa sak'o

" ALHAMDULILLAH!!! ALHAMDULILLAH!!! ALHAMDULILLAH ,u're now officially my wife Mrs faruk assudani..."

A b'angaren Binafa kuwa ,tasha ado matakin farko ,sanye take cikin shadda d'oruwa dayaji aiki da bak'in zare da ratsin golden ,se takalminta da pose had'i da mayafin ta suma kalan golden ,fuskarta dauke da fara'a duk inda ta gitta se San barka ake mata da addu'an zaman lpia... Biki yayi baki anci ansha masha Allahu taro ya watse lpia


Misalin k'arfe 9 na dare aka zo d'aukan amarya ,motoci ne tun daga k'ofar gidan su Binafa har kan layi ,wasu ma basu samu shigowa ba sedai suka parker akan titi...


Binafa ne durk'ushe a gaban umman ta da wasu daga cikin 'yan uwan umma suna mata nasiha da addu'an zaman lpia. Kuka sosai Binafa keyi na rabuwa da ummanta ,taci ado cikin wata hadaddiyar super Holland me ratsen fari dinkin Riga da sket Wanda ya amshi jikinta ,Wanda yaba takalminta da mayafin da take lullube dashi zama farare... Ganin lokaci na tafiya yasa anty Hindu ta kamo hannunta takaita mota ,ta zaygaya ta shiga ,zeey smatsher ta shiga gaba... Nan take aka cika motocin daukan amaryar aka fara tafiya, ba'a taka burki ko inaba se gwagwalada gidan Umar faruk....


Sedai muyi musu fatar zaman lpia...





Comments
& share




Taku har kullum

*SIDIYA* โœ
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–

*BINAFA*

๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)โœ*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATIONยฎ* ๐Ÿ“š
(On ward 2gether)



*Assalamu alaikum Sidiya Na miqa sakon gaisuwa da godiyar ta ga 'yan uwa ,masoya da abokan azziki masu bibiyar littafin ta. masu kira Na da masu turo sako Dan jin meya faru aka jini shiru harma da masu yo aike ,to dikkan Ku nagode sosai Allah yabar zumunci ,banida bakin dazan gode muku sedai ince Allah yabar qauna... Na dawo zamu Dora daga inda aka tsaya. Akafta* ...๐Ÿค“๐Ÿ’–๐Ÿ’–




*PAGE6โƒฃ3โƒฃโžก6โƒฃ4โƒฃ*



To hausawa dai suka ce tafaru da k'are wai anyiwa me Dami d'aya sata.

Binafa Na tsakiyar makeken gadon ta ,Wanda ke shimfid'e da wani lallausan bargo me laushi yadda kasan jikin mage , ba abinda kake ji se k'arar AC da sautin karatun alqur'ani dake fitowa daga makeken tibin bangon dake manne a d'akin...
D'an yaye mayafin fuskar ta tayi ta fara bin dakin da kallo a ranta take yaba kyawon d'akin ta kuma jinjinawa Umar kan namijin kokarin da yayi ,Dan ba k'aramin dukiya ya kashe mata ba. Daga gefen hagu kuma ilajiment din hoton umar ne cikin manyan kaya,,,Haka kawai ta tsinci kanta da shauki dason kasancewa da mamallakin hoton. Ta Dade a zaune har Bacci ya fara kwashe ta se can taji yo sautin Umar da tawagarsa anyo masa rakiya ,addu'o'i suka masa sosai sannan suka bashi ledar da suka so masa da ita ,suka juya ,yaso ya musu rakiya amma babban abokin shi Usman ya hana shi akan lallai yaje amaryarsa Na jiran shi.


Bayan ya dawo seda ya wuce sashen shi yadan rage kayan jikin shi yayi wanka tare da dauro alwallah feshe jikin shi yayi da turaruka masu kamshin dadi sannan ya fito ya kashe wutan ko ina ya nufa sashen binafa. Tun a parlour yaji wani k'amshi Na ratsa kwakwalwar shi ,a haka ya karasa dakin da binafa ke kwance, tura kofar yayi se kuma ya tsaya cak ,lumshe ido ya shigayi yana wani sauke wani ajiyan zuciya ,ganin binafa Na shirin tashi yasa ya karaso da sauri ya rik'e ta maida ta zaune yayi tare da yaye mayafin fuskar ta...

"Fatabarakallahu ahsanul khalik'in ",,, ya furta a sanyaye lokacin da yayi tozali da kyaky-kyawan fuskar binafa, kafe ta yayi da ido ko k'yaftawa bayayi se Aikin kallonta yake yana kara godewa Allah daya bashi wannan zankad'aziyya 'Yar sumulmula Matar ajannah.


Ganin irin mayataccen kallon da yake Binta dashi yasa ta fashe masa da kuka tare da fad'awa jikin shi...

Zutttt,,,, Wani irin shock ya ratsa Umar tun daga cikin kai har tafin kafa ,suma ne kawai beyi ba lokacin daya ji albarkatun kirjin binafa a kan faffad'an kirjin shi. Kanta ya shiga shafawa yana lallashin ta ita ko se kara narke masa take a jiki kamar mage. Dak'yar ya samu ya rabata da jikin shi. A tare suka Shiga toilet suka dauro alwallah ,Umar ya shimfida musu sallaya yaja su sallah raka'a biyu ,tare da yi musu addu'o'in zaman lpia da zuri'a Dayyaba...

Binafa se lumshe ido take saboda tsabar gajiya ga Bacci tana ji ,ledar kazar daya shigo musu da ita ya matso da ita ya bude ,amma binafa taki ci ,ba yadda beyi ba ,se zuba mai shagwaba take wai ita Bacci take take ji ,dakyar ya samu ta Dan ci kadan shim a baki ya dinga yagawa yana bata ,fresh milk ya bata shima tadan kurba ba lefi.

Kayan Bacci ya d'auko mata yace ta tashi tasa amma ta marairaice wai ita Bacci take ji ,data ga ya matsa mata me se cewa tayi yasa mata da kanshi ,wani irin kamawe yayi ya kasa ko motsi Dan besan ta inda ze fara ba ,binafa da gangan ta masa Dan dama tasan za'ayi haka, juya kwanciyan ta tayi tana dariyan mugunta ciki ciki.
Umar yafi awa ko motsi beyi ba ,lokacin binafa har Bacci ya fara daukan ta ,rage wutan dakin yayi ya karasa har inda take kwance ,can cikin Bacci taji ana zare mata kaya a hankali ,kara lumshe ido tayi ta sakar masa jikinta yadda zeji dadin cire komai cikin sauki. Se zuba wani irin arnen kamshi take kamar ba gobe...


Zip din rigarta ta zuge ya sabule rigar a lokaci daya ya kwance igiyan bra din ta ,mutuwar zaune Umar yayi lokacin dayayi arba da tulin dukiyar fulanin binafa kamar ita taba kanta ,nan danan jikin shi ya fara kerma ji yake kamar ya kai hannu amma ina baze iyaba. Binafa najin shi duk abunda yake ,dakyar yayi karfin halin karasa zare mata sket din jikinta. Ido ya zuba mata yana kare mata kallo ,se godia yake karawa Allah a ranshi daya bashi binafa a matsayin Matar shi ta sunnah.

To Umar fa nason kai hannu jikin binafa amma kamar an rike shi. Saboda shi wani irin tafkin mutum ne da besan yadda ake sarrafa mace ba.
Binafa tunani ta dinga yi ta yadda zata mallaka masa kanta cikin sauki ba tare da ya gano taba ,can tayi wani dogon mika tare da mirginawa ,kiris ya rage ta fadi da sauri Umar yayi kanta ya tare da nan ta fado jikin shi. Wayyo Allah ya furta lokacin da yaji lallausan jikin binafa a nashi aifa nan salon wasan ya canza Dan iya tashin hankali hankalin shi ya tashi, hannayenta tasa ta zagayo dasu ta wuyan shi ta kara matse shi yayo daf da ita suna shakar numfashin juna.

Bakin shi yakai setin nata yana tunanin ta inda ze fara be Ankara ba se jin yayi binafa ta cafko bakin shi nan ta fara mishi wani zafaffen kiss ,kiris ya rage Umar ya zauce ,ba bata lokaci ya shiga maida mata da martani ,dukda yana jin kunyan ta amma haka ya zage suka kwashe soyayya.
Binafa jin da tayi Umar baya da wuyar tafiya a irin wannan sha'anin yasa ta kara dagewa se tura mata karjin shi take ,amma Umar wani bahagon mutum ne ko kadan besan yadda zeyi dasu ba ,ita kuma dama da biyu take masa haka tunda ta Riga tasan bayada lafiyar aure,,, haka ta shiga shafa shi tana murza shi ,ta lalubo can ta mulmulo can ya cije can ,nan fa gurnanin dadi ya gwauraye dakin ba itaba bashi ba se nishi suke fiddawa me sautin ha' karama, a hankali ta dinga masa tafiyan tsutsa har kusan marar shi, umar hadda dan ihun shi na dadi ,jin yanaso ya cika mata kunne yasa ta tura masa na fulanin ta daya a baki nan fa ya cafke yana wani irin tsotso kamar mayunwacin zaki, haka ya shiga murzata ba girma ba azziki... A haka har seda suka raba dare kafin suka samu natsuwa , gefe ko wannen su ya koma suna maida numfashi. Alwallah sukayi sannan suka kwanta ,Umar se sambatu yake yana sawa binafa albarka ,ita ko tace tukunna ma dai tun ba'a kai ga kashe arnan ba....


Washe gari ta Riga shi farkawa dakyar ta samu ta raba jikinta dakan gadon seda tayi wanka tayo alwallah, ta hada masa ruwan wankan shima sannan tazo ta tashe shi, hannu ya mika mata alamun ta dago shi dakyar ta janyo shi ya tashi kamar ze fado jikinta idon shi a lumshe ,tarjewa ya shiga yi waishi baze tashi ba ,baccin be Ashe shiba kamar wani Yaro ,hannu bibbiyu tasa ta tura shi toilet yana shiga ta janyo ,fuskatta dauke da dariya ,sallaya ta shimfida ta zura hijabi tana jiran fitowan shi ,koda ya fito gudu gudu ya fara shirin zuwan masallaci ,da mamaki ta kalle shi tace


"Ina zuwa *ULFAT* ?" Yace

"Masallaci mana noory",,,

" hmmm to ai an sallame ranka ya Dade!"

"Kai Dan Allah"?

" to kaduba agogo ka gani mana karfe shidda fa yanzu"

"Kash Allah! To wani irin Bacci mukayi haka?"

"Na amarci mana" ta bashi amsa tare da kashe masa ido daya


Murmushi yayi sannan ya shiga gaba ya tada sallah tana binshi a baya, suna idarwa ta tashi ta dauko qur'anai guda biyu ta bashi daya ta dau daya suka zauna suka fara rera karatun alqur'ani ,kusan minti talatin sunayi kafin sukayi addu'o'i suka koma Bacci, cikin shauki da kaunar junan su...



Hantsi Na gari ULFAT da NOORY๐Ÿ˜˜...





Kuyi hakuri da wannan pls ,ban gama warware ba daga gajiyan biki. ๐Ÿ˜Š๐Ÿ‘Œ





Comments
&share




Taku har kullum

*SIDIYA* โœ
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–

*BINAFA*

๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)โœ*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATIONยฎ* ๐Ÿ“š
(On ward 2gether)



*INA MAMAN SADEEP?? TO MAZA GARZAYO MU KWASHI SHOKI ,KE A'AH MA TUNBULO ZAMUYI ,SABODA SHAFIN YAU KACOKAM NA MALLAKA MIKI SHI. KODA YAUSHE KECE KAN GABA AKAN YIMIN SHARHI AMMA BAN TABA JIN DADIN SHARHIN KI IRIN NA JIYA BA ,KINA SANYA NI NISHADI SOSAI NAGODE DA BIBIYAR LITTAFI NA DA KIKE ,ALLAH YA KARA MIKI ZAMAN LPIA DAME GIDAN KI ALLAH KUMA YA RAYA MIKI ZURI'ARKI. I LOBIYU LODI LODI...* โค๐Ÿค“




*PAGE6โƒฃ5โƒฃโžก6โƒฃ6โƒฃ*



Wuraren karfe 9 Na safe Umar ya farka ,gyarama binafa kwanciyan ta yayi zebar gadon harze mike yaji binafa ta mamayo shi be Ankara ba se jin yayi ya fada kanta , muts-tsikeshi ta shiga ,ta fara wasa da gemun shi tana tura hannu cikin singilatin shi tana wasa da gashin dake kwance akan faffadan kirjin shi ,idonta a rufe tazo setin kunnen shi tana masa magana kamar me rad'a

"Ina zuwa ULFAT?"

Umar da jikin shi ya gama mutuwa dakyar ya bude baki yace
"Bako ina noory, da dai naso ind'an f.. " be karasa ba ta hade bakin su waje daya ta fara tsotsa cikin salo da k'warewa. Seda ta gama kashe masa jiki sannan ta zare bakin ta daga nashi,,,
Cacumo shi tayi ta kara shigewa jikin shi se kace wata mage ,cikin muryan bacci take masa magana wanda ke kara narkar da zuciyar ummari tace

"ULFAT muyi Bacci ba yanzu ba ,koma menene kayi anjima amma dai yanzu ka huta kaji?"

Kai kawai ya iya daga Mata kamar wani Yaro ,kara rumgumo ta yayi nan suka koma duniyar makarkai wato Bacci


Basu suka farka ba se wuraren karfe 11 Na safe ,Umar ne ya fara farkawa yana salati tare da wani dogon miqa ,zare jikin shi yayi daga na binata ya janyo wayar shi yaga har kusan 11 mamaki ne shimfide a fuskan shi danshi tunda yake a rayuwa be taba kaiwa war haka yana Bacci ba musamman ma baccin safe. Tashi yayi ya fice dakin shi ,wanka yayi ya shirya cikin wani hadadden yadi bula me duhu dinkin half jumper Wanda ya kara fito da manyan kyawun shi. Turaruka ya fesa masu dadi da tsadan gaske ,sannan ya gyara gashin shi da gemo Wanda kusan shike kara fito da kamalar sa, hula ya Dora 'Yar Dubai sannan ya dauki makullin mota ya fito da niyan siyo musu abunda zasu karya ,tsaya yayi cak ganin yadda binafa taci hado matakin farko ,tana ta aikin jera abinci akan dinning ,Riga da Wando tasa daidai guiwa me se gashin ta data tufke Wanda yake Binta a baya ,kamshin turaren jikin ta dana girki ya hade waje daya ya bada wani masarufin kamshi me wuyar bayyanawa...


Umar Na tsaye yana Aikin Binta da ido har ta gama jรฉra kulolin ,karasowa tayi har inda yake tsaye rumgume shi tayi tare da sumbatar shi a kumatu. Rada ta masa a kunne

"Kayi kyau ULFAT"

"Aikin fini noory "... Cizon wasa da sakar masa a kunne tana dariya yace

" wash allah na ,amarya zata tsinka kunnen angon ta "

Cikin dariya tace
"Karkaji komai bakomai Dan shawalwali nah love",,,

dariya suka kwashe dashi dikkan su sannan ta
Riko hannun shi tayi har kan dinning taja masa kujera ya zauna itama taja na kusa dashi ta zauna sannan ta gaishe cikin sakin fuska shima ya amsata cikin fara'a. A plate daya ta zuba musu abincin ,soyayyen doya ne se chips se sauce din anta da kwai ,ga ruwan zafi a flask daya ji kayan kamshi... Wani kamshin dadi ne ya daki hancin Umar lokacin dayayi tozali da delicious din da aka girka masa... Seda ta gama zuba musu sannan ta hada tea me kauri a cupi daya tace masa


" bismillah" spoon daya takai bakin sa yana taunawa yana lumshe ido kamar me shan Zuma. Yace

"Wow,,, excellent " ya kashe mata hannu๐Ÿ‘Œ

Murmushi tayi ta sumbashe ce shi sannan tace
"Thank u "


A haka suka ciyar da junan su cikin so da qauna har suka kammala. Daze fita ma rakiya ta masa har bakin mota ta bude masa kofan motan tana masa addu'an adawo lpia ,haka ya fice suna dagawa juna hannu...


Yana fita ta masa text cewa ya siyo lemon tsami gudu 113 ya aiko mata dashi. To dama yasan me zatayi dashi tunda ta masa bayani tun ba yau ba ,hakan yasa yana fita ya fara siyan lemon tsamin ya aika mata dashi.



*NOTE: NASAN WASU ZASU CE ME BINAFA ZATAYI DA LEMON TSAMI HAR GUDA DARI DA GOMA SHA UKKU. TO KEMON TSAMI DAI HANYA CE MAFI SAUKI NA WARWARE SIHIRI KO SAMMU* .

*YADDA AKE AMFANI DA LEMON TSAMI WAJEN MAGANCE ASIRI KO SIHIRI* .

Asiri (Sihiri)
Baki
Kambun baka
Kulli
Turbuda
Ko wanda Aka turawa aljanu (Iskoki)
Hau ko Hawa'I

Ko kuma duk wani abu da yadanganci hakan.

Zaa nemi Lemon tsami guda dari da sha uku (113) sai a yankashi gida biyu sai a samu kwano kokuma kwarya a zubashi a ciki gabadaya.

Sai a kawo ruwa mai yawan gaske azuba a ciki, sai kuma a karanta wandannan ayoyi a tofa a ciki:( idan so samu ne anfison ruwan sama sedai idan basu samu ba se a samu tsaftataccen ruwa daban)


Falaki dari da goma sha Uku (113).

Nasi dari da goma sha uku (113).

Amma kusani cewa ba'a matse lemon zamin da aka zuba a cikin wannan kwano ko kwarya a hakansa zaa barshi.

YADDA ZAAYI AMFANI DASHI
Lokacin da zaka kwanta saika debi ruwan daka zuba wannan lemon tsamin a wani abu mai kyau sai kaje kayi wanka a wuri mai kyau kokuma kashafe jikinka dashi baki daya....





Ciki ta koma ta k'ara gyara ko ina sannan ta koma daki ta sake sabon wanka ,yanzu kam atamfa ta saka dinkin Riga da sket dan light make up tayi ta kashe dauri sannan ta feshe jikin ta da turaruka masu fitinannen kamshi. Parlour ta dawo ta zauna ta kunna TV tana kallo ,misalin karfe 2 Hajiyan Umar ta aiko musu da abinci. Wunin ranar baki keta kai koma a gidan binafa. Se wuraren magrib ta samu kanta.


Umar be dawo ba seda yayi sallan isha ,tana jin tsayuwar motar shi da gudu da fita taje ta fada jikin shi se kukan shagwaba take masa wai ya tafi ya barta ita kadai shi kuwa se Aikin lallashi yake ,yana bata hkr. A makale da juna suka shigo ,sashen shi suka wuce ,ta taimaka masa ya cire kayan jikin shi sannan ta hada masa ruwan wanka daban ruwan lemon tsami daban yaje yayi kafin ya fito ta dauko masa shirt da 3quater ta fesa musu turare sannan ta zauna tana jiran fitowan shi ,ita ta shirya shi da kanta sannan suka fito kai tsaye dinning suka nufa ta ciyar dashi sannan suka koma parlour ,canza tasha umar yayi saga MAX zuwa Bollywood, saboda yana masifar son indiyan film, ganin haka yasa binafa ta canza tasha ,disko ta kunna ta fara cashewa tana bin wakar sak tayi kama da masu wakar musamman yadda take sanye da Riga me hannu vest se wani Dan iskan minni sket me kamar pant Wanda idan ta tsugunna ba abunda Umar baya hangowa...


Rawa take tana juyi cikin natsuwa da kwarewa, cikin salo da kissa ta karaso har inda yake ,hannu tasa ta janyo shi ,bayan ta ta shiga goga masa ta shafa shi acewa duk cikin rawa ne. Yi take tana juyi tana goga masa boobs dinta baya.
Umar se wani mazari yake yana kara narke mata ,a haka ta karasa jikin I-KIA budewa tayi ta dauko Zuma a kwalba ,sannan ta rage karar sautin. tunkud'a shi tayi kan dogon kushin ta shiga zare masa nicker dinshi da shirt ,wurgi tayi dasu itama ta tube.


Zumar ta shiga tsiyaya masa tun daga wuyan sa har kan Hajiya babba. Gefe ta aje kwalban zuman ,gashi irin zuman nanne Na Saudi me dank'on gaske. Harshe tasa ta fara lashe zuman cikin salo da kissa ,lasar shi take kamar ta samu lolliopop ,Umar se nishi yake kamar gantsarewa. Wata uwar kara ya saki lokacin dayaji harshen binafa akan cocumbern shi ,jinshi yayi kamar yana shillo a duniyar gajimare ,kamkame ta yayi yana kara tura mata ita a baki ita ko ta dage so tsotso take tana wasa da ita a bakinta... Take Umar ya fara sambatu


"Washhhhh Allah Na noory zaki kashe ni da dadi... Shshhhh ashhhhh. Ki kara ,karki bari ,inason ki matata ,bazan iya rayuwa baki ba. Ashhhhhhh"...


Ba ita ta sarara masa ba seda ta gamsar dashi ,yayi inzali ta hanyar lashe-lashe da yak'ushe-yak'ushe...


Se wuraren asuba suka koma daki...




Asuba ta gari *ULFAT* da *NOORY* ....






Comments
&share




Taku har kullum

*SIDIYA* โœ
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–

*BINAFA*

๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)โœ*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATIONยฎ* ๐Ÿ“š
(On ward 2gether)



*PAGE6โƒฃ7โƒฃโžก6โƒฃ8โƒฃ*




Satin binafa daya a gidan Umar, soyayya da tarairaya iri iri se Wanda ta manta. Ranar wata weekend suna zaune a garden ta bayan cikin gidan ,Dan mafi akasari idan suna jin shaukin soyayya can ne birnin soyayyar su. Kwance dake a kan cinyar shi ,tasa hannuwan ta biyu ta zagaye k'ugun shi dasu, shi kuma hannun shi daya Na cikin gashin ta yana yamutsawa daya kuma a cikin rigarta yana mata wasa dashi.

labarai take ta faman bashi Na dariya ,suna ta kwalkwalewa ba abunda ya musu zafi. Wanda wannan kusan d'abi'ace ta binafa harta fara sabawa Umar.

Umar ne keta faman dariya ainun ,seda yadan tsagaita sannan yace

"Kinsan Allah har kin tunomun da labarin da asadussunnah ya bada cikin Ramadan din bara daya wuce. Sunan labarin MAI BABBAN RABO,,,, Wai wani bawan Allah ne bayada lpia duk jikin shi daure yake da bandeji ,gaba daya ya sauya halitta ,duk rashin imanin ka idan kagan shi a wannan halin seka tausaya masa. Amma a mamakin asadussunnah duk Wanda ya shiga gaishe da wannan bawan Allah seya fito yana dariya hadda kyakyatawa, to abun seya fara bashi haushi ,yace wannan wani irin rashin imani ne mutum Na cikin wani hali a maimakon a tausaya masa ,se kuma dariya ya biyo ba. Kawai se asadussunnah yace bari ya shiga ya duba mutumin yaji kuma dalili. Ingaya mk asadussunnah yaje suka gaisa da mutumin ya tausaya masa matuqa sannan yake tambayar sa meke faruwa masu duba shi suna fitowa da dariya. Dariya Mara lafiyan yayi yace ,
" to ai mlm kokai kaji lbrn ciwona dole kayi dariya. Yace wato mlm Daren jiya Na kwanta se nayi mafarki cewa anyi tashin alkiyama ,har anyi hisabi ga motoci nan ankawo Na 'yan wuta danan Na 'yan aljannah daban ,to nifa ina cikin 'yan aljanna ,se akace inshiga mota to wajen mazarina da rawar jiki se kawai Na shige motar 'yan wuta. A'ah naga andau hanyan wuta bayan ni certificate dina Dan aljannah ne, se kawai Na tambayi driver nace " yadai naga anyi hanyan wuta dani bayan ni Dan aljannah ne? Se driver yace " to ai wannan motar ta pasinjojin wuta ce ,kuma batada burki ,idan ta ibo seta kai ,sedai ka dira ta window" to fa mlm inajin haka kawai senayi kokarin direwa ta window ,Ashe Ashe bata windown motan mafarki Na diro ba ,wai ina kwance Na tashi naje daidai windown daki Na gashi gidan bene Na bude Na haura Na diro, duk a tunani Na mafarki nake zan duro daga motar wuta inje aljannah. Shine fa koda Na tashi Na ganni a asibiti duk an nad'eni da bandaji"... ๐Ÿคฃ


Daga binafa har Umar dariya suke ba kakkautawa. Binafa haddasu dafe ciki ,tana fadin

"Wayyo Allah Na dariya ze kashe ni ULFAT, aifa wannan yaci sunan shi me babban rabo"


Dariya suka k'ara tuntsurewa dashi. Haka suka wuni ranar a wajen suna ta shan Zumar qauna ,se wuraren magrib Umar ya d'auke ta cas ,ya maida ta gida shi kuma ya wuce masallaci...


Bayan sati biyu Umar yakai binafa taje ta gaida hajiyar shi ,sosai ta yaba da natsuwar sirikar tata, alkhairi ta mata sosai ,har kusan bayan isha suna can sannan suka mata sallama suka kama hanyan gida. Seda suka tsaya sukayi take away sannan suka wuce gida...


Ranar wata Monday Umar ya koma aiki ,tunda asuba binafa ta tashi tanata masa shirye shirye ,karfe 8 ya gama shirin shi ,daidai binafa ta gama had'a masa komai ,hadda maganin shi. Rakiya tayo masa jakar ta Na sagale a kafad'arta Na dama suna tafe suna Dan zantawa har suka Kawo bakin motar shi. Se kukan shagwaba take mai wai ita kadai ze bari a gida ,shi kuma se lallashi yake ,Dan ko kadan baya gajiya da binafa jin yake kamar kar yaje Aikin ,harya bude mota se kuma ya rufe ,juyo da ita yayi suna kallon juna yace


"Noory bakya son inje Aikin ne?"

Kai ta daga masa alamar "A'Ah ,,,yace

" to idan kina mun wannan salon naki me gusar da hankali wllh kasa tab'uka wani abun azzikin nake. Matsota yayi daf har numfashin su Na cud'anya ,,,cikin muryatta me narkar da zuciya tace

"I'll actually miss u my number 1". โ€ฆ.


Cikin sigar zolaya yace

" Dan Allah ki dafamun number 1 dinnan yaji maggi"..

Bata San lokacin da ta kwashe da dariya ba ,tana cewa

" harka tunamin da Khausar 'Yar anty hindu da Yar habi ,kasan su can yaran su ,koda zasu tashi da turanci a bakin su sosai ,musamman yaran anty Hindu da

Please Login or Register in order to submit comment