Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

basa ma jin wata hausar kirki. To mu kuma nan kaga 'ya'yan mu hausar ce kawai. Wata rana su anty Hindu sunzo ,lokacin Khausar Na karama ,kuma kaga sa'o'ine da Yar habi ta farko, suna wasa se yarinyar habi taba Khausar haushi se tace "I'll beat u " se yarinyar habi tace "abinci?" Kawai seta dauko kwanon shinkafa tana bata ,ita kuma Khausar se turewa take..."


Dariya Umar ya kwashe dashi ,yana fadin
"Wato ita duk a tunanin ta Khausar abinci tace?"


"Eh wai a nata haukan ba"...


Dariya dikkan su suka sa, Umar yace
" kai abun dariya baya karewa. Bari kiga inzo in wuce ,Dan idan Na biye ki Allah se mu kwana anan"...


Dariya binafa tasa ,ta zagaya tasa masa jakar shi a bayan mota sannan ta dawo daidai motan zata masa abunda ta saba ,wato abunda bature ke kira "goodbye kiss"...

Kumatun shi ya bata tare da lumshe ido a tunanin shi Na kumatu zata masa. Kawai se jin bakin ta yayi akan nashi ,tana tsotsawa a hankali cikin salo da k'warewa kamar me shan minti. Kusan mintin su 5 a HK kafin ta zare bakinta tasa shi mota ta rufe...daidai window ta tsaya ya saukar da gilashin motar tad'an kwanto kadan tace

" Allah ya tsare mun kai miji Na ,Allah ya kare ka da kariyar shi ,abunda kaje nema Na alkhairi Allah ya baka, Allah kuma ya hore maka Kawo mana halal. Kaji tsoron Allah aduk inda ka tsinci kanka. A dawo lpia"


Murmushi Umar kweyi Wanda ke kara masa kyau da haiba, har cikin ranshi yake jin dadin addu'o'in Matar tashi

"Ameen madam " shine abunda Umar ya iya furtawa. Dakyar yayi karfin halin tada motar shi yabar wajen.

Yana fita ,ta turo masa text din Allah ya tsare hanya

Misalin karfe 2 Na rana kuma ta tura masa text kamar HK


_"Amincin Allah ,falala,wadata,farin ciki da kwanciyan hankali da lafiya me dorewa ya tabbata ga ma'aboci Neman halal. Hasken rayuwa na nufin farin cikin zuciya, farin cikin zuciya kuma bai wuce cikar buri ba. Kasancewar ina gida kana gun aiki ,bashi ya nuna zuciya ta bata tare dakai ba, a koda yaushe kana raina yayana. D'an d'anon abinci bai kashe yunwar rashin ganin ka ,tsananin kewarka ne yasa sanyin ruwa mai dad'i baze kashe k'ishirwan rashin ganin kaba. Kazama cikin aminci a duk inda kake ma'aboci so da begen fiyayyen halitta S.A.W. Ina maka Fatan Alkhairi. Barka da yini miji na fatar ka wuni lpia_ ???"



Umar Na zaune cikin office din shi ,yana jin shigowar sak'o seda yasa a ranshi Matar shice ,Dan ba'a taba awa biyu me kyau ba ba tare da ta tura masa sak'o ba
Wayar shi ya janyo ya fara karanta text din.

"Wai ni Allah Matar Umar ,zaki banni zaman office dinnan kuwa?"


Kasa daurewa yayi nan take ya tashi ya fara tarkata komatsen shi Na shirin zuwa gida...






Comments
&share




Taku har kullum

*SIDIYA* ✍
💖💖💖💖💖💖💖💖💖

*BINAFA*

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION®* 📚
(On ward 2gether)



*PAGE6⃣9⃣➡7⃣0⃣*





Haka zaman Umar faruk da binafa yaci gaba cikin so qaunar junan su. Farin ciki se dada yalwa yake a zamantakewar su ,sosai suka kulawa da junan su.
A bangaren binafa kuwa bata taba damuwa da rashin kusantarta da mijinta beyi ba, saboda tasan lalura ne ,dama ita ba gwana bace wajen sex Dan inda rayuwar tace ,da duk irin shaqiyancin data yi a baya bata kame ba ,dukda cewar ita ba manufarta ba kenan. Ba lefi kuma tana taimaka wa Umar wajen shan magani ,shiyasa bata taba kasa a guiwa ba wajen farantawa me gidan nata ta hanyar wasanni masu motsa sha'awa. Sosai kuma Umar ya saki jikin shi yake bata hadin kai, kullum suna makale da juna suna shakar numfashin junan su ,Wanda wannan kusan ya zama musu jiki ,indai yana gida to suna tare ,so dayawa ma ko yana wajen ki tunanin binafa da soyayyar ta hana shi sukuni yake ,wani lokacin kasa zama yake seya dawo ya samu natsuwa da matar tashi sannan yake samun kwanciyan hankali...


A yanzu binafa sun gama magana akan Umar ze fara zuwa wajen mlm musa karban magani ,kuma bata wani sha wahala dashi ba ya aminci badan kuma wai danta matsu ba ,kawai ita damuwar ta ya samu lpia ,Dan kuwa shi harya fita kaguwa yaga anfara harka. Zuwa 3 zeyi wajen mlm musa Wanda ko wani zuwa ze dau kamar sati daya acan yana shan magani ,Wanda mlm musa ya tabbatar musu daga zuwan nan Na ukku insha Allahu Rabbi za'a dace. Wannan ne yasa suka kara kwantar da hankalin su...

Ana gobe Umar ze tafi Kano yadau Hutu a wajen aiki. Misalin karfe 9 binafa Na zaune agaban mirrow daure da towel iya cinya ,Dan simple make-up tayi ,tayi jugum tayi nisa a tunanin tilon mijinta kuma farin cikin rayuwar ta. Tunanin lafiyar shi da tafiyar daze yi gobe take ,hadidi fargaban abunda ze wakana idan Umar ya samu lpiar cucumber... Ni kam nace Ashe duk barikin ki zuga ne ,tunda tun ba'a je ko inaba kin fara tsoron cucumber... Lol😝...


Bata Ankara ba taji an rumgume ta ta baya , ad'an tsorace ta dawo cikin hankalin ta ,mijinta ta hango ta mirror ,murmushi ta sakar mishi me dauke da ma'anoni daban daban ,shima murmushin yake mata ,tare da kissing dinta.

"Sannu da zuwa ULFAT"

Rumgume ta yayi tsam kamar wani ze kwace mishi ita ,lumshe ido kawai yayi yana shinshina wuyan ta.

Tace
"ULFAT yaushe ka dawo?"

Wani guntun murmushi ya sakar mata ,tare da cewa

"Tun lokacin da matata ta antaya kogin tunani Na"

Juyowa tayi suna fuskantar juna ,ta marairaice ,cikin shagwaba da salon ta me sumar da mutuwa ta kira sunan shi

"ULFAT!"

Magana zatayi se kuma tayi shiru ,kara matsota yayi ya hade fuskokin su ,har tsinin hancin su Na gugar juna ,yace

"Na'am Matar faruk. Dan Allah tunanin me kikeyi? Kinsan banason ingani a cikin damuwa ,farin cikin ki shine nawa"

Cikin jin dadin kalaman shi tace
"Kana jin abunda nake ji kuwa?"

Ido ya tsura mata yana karanto tsantsar kaunar sa da tausayin sa hadida fargaba a kwayar idonta. Ya gamsu da soyayyar daya gani ,haka ma tausayi sedai fargaban ne besan kona menene ba. A sanyaya yace

"Me kike fargaba ne haka noory? Na fuskanci cikin kwanakin nan ma kamar kin shiga tsoro Na ,Dan saboda ina lura dake irin kallon dakike bina dashi kamar Na tuhuma.


Shiru yayi kamar me tunani

Be jira tayi magana ba yace cikin sigar tsokana

" oooohhho to Nagano tashar ki yarinya. To wllh gara ma tun wuri idan zaki dena tsoron wannan abar ki dena" ya Ciro cucumber,n shi dake kwance cikin wando layi lamo yana shafata yana karawa. A karo Na da binafa ta tsinci kanta dajin kunyar shi ainun ,hannu bibbiyu tasa ta rufe idon ta ,cikin shagwaba da narkewa kamar zatayi kuka tace

"Haba ULFAT mene haka ,wato Na fuskanci yanzu baka jin kunyata ko"

Dariyar rainin hnkl Umar keyi yana cewa
"Ke ainaga kunya ta kuke ,bayan duk kin gama zarar dani kin lalata ni ,shine zaki wani ce inji kunyar ki ,to naki din"


Kamar zatayi kuka tace
"Kai ULFAT sharrin da zaka mun kenan?"

Ido daya ya kashe mata tare da cewa
"To ai gaskiyar kenan Matar Umar"


Dukan wasa ta shiga kaimai a kirji ,yana tarewa ,nan suka fara zagaye d'akin tana binshi ya baude mata , tana fadin
"To indai nina bata ka na dena daga yau ka shiryu" a haka har ya samu ya kamata kan gado suka fada ,Umar Na saman ta hannun shi cikin nata yana murzawa yace

"Ai baki isaba kuwa madam, seda aka gama bata ni sannan za'ace ana so inshiryu? To abun dakamar wuya gurguwa da Auren nisa inji hausawa" yadda yayi maganar yaso sata dariya ,amma ina hakan be samu ba sakamakon hade bakin su da yayi ya fara tsotsa cikin jarumta da kwarewa.
Towel din jikin ta ya kwance ya cillar a kasa ,take albarkatun nonuwanta suka bayyana ,ga binafa badai girman nono ba Dan har kusan sunfi karfin ta wannan nema yasa bata wani cika sa bra ba ,gasu a tsaye k'yam kamar zasuyi magana se d'an banzan laushi.

A take ya shiga sarrafa Na fulanin ta ,baki yakai ya fara tsotsa kamar mayunwacin zaki ,daga shi har binafa sun gama fita a hayyacin su se numfashin dadi kawai suke fiddawa me sautin ashshhhhhh,,,, a yanayin da hannun shi daya ke kasanta yana wasa da belin ta ,yana kuma jin yadda take fitar da ruwan dadi.

Umar ya saba shan boobs din binafa ,amma duk lokacin da ze Dora bikin shi akan nononta ji take kamar ranar ya fara tsotsonta.
Gantsarewa ta shiga yi tana bok'arewa hadida kara turo masa kirjin ta se wani k'amkameshi take. Ba kadan ba yanzu Umar ya karantu da karatun binafa ya kuma kware ba lefi a iya sarrafa mace ,sedai wani shi ya kama kafar uwar gayya. Dan binafa karshe ce kuma gwana ta fannin wasanni da rikita namiji ,komai miskilanci daji ji dakai irin naka idan ka yadda ka shiga hannun ta seka yi ihun dadi...


Washhhh Allah Na ,,,,,ashhhhhhh,,, da dadi karka dena mijina ,,,, haka binafa keta sambatu. Cikin salo binafa ta mirginar da Umar ta haye saman ruwan cikin shi ,a hankali ta raba shi da kayan dake jikin shi ,cikin natsuwa ta fara murzashi tana lasar ko wani sashe Na jikin shi ,hannun ta tana murza kan nonon shi daya kuma akan cucumber dinshi tana shafata yayinda bakin ta ke cikin nashi tana wasa da harshen shi. Dakyar Umar ke fitarda numfashi se gurnanin dadi yake fitar wa da sauri sauri se sambatu yake yana surutai Na sakin layi Wanda shi kanshi besan meya ke cewa ba.

Bakajin komai a dakin se sautin numfashin su ,zamewa binafa tayi kasa ,ta wangale kafar kafafun Umar ta shiga tsakiya ,sucking dinshi ta fara cikin kwarewa. Umar kuwa kamar ze shek'e Dan dadi.

Zan mutu noory ,karki dena ,ki cini dakyau ,wayyo kisha sosai ,wayyo dadi,,,ashshhhhh ,shiiiiiii,,, shine kadai abunda Umar ke fada. A haka seda suka raba dare suna abu daya. A tare sukayi wanka sukayi sallan nafila sannan suka koma Bacci a makale da juna...


Washe gari misalin karfe 8 Na safe Umar yama binafa sallama ya kama hanyar shi Na zuwa Kano


Umar yaji dadin yadda mlm musa ya tarbe shi ,satin shi daya yana shan magani ,cikin sati dayan har kuzarin shi da mazantanshi ya fara dawo wa...







Comments
&share




Taku har kullum

*SIDIYA* ✍
💖💖💖💖💖💖💖💖💖

*BINAFA*

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION®* 📚
(On ward 2gether)



*PAGE7⃣1⃣➡7⃣2⃣*




Ranar daze dawo daga Kano. Sosai binafa keta shirye-shiryen tarbon mijinta ,abinci ta masa masu dadin gaske ,Wanda tun lokacin data fara girkin unguwar gaba daya ta karade da kamshin girkin. Wata me ciki ma makociyar ta kasa hkr tayi seda ta zagayo taga me ake dafawa hakane daya addabi hancin su.

Misalin karfe 5 Na yamma Umar ya shigo ,lokacin binafa ta gama aikinta tas ta gyara ko ina se kamshi yake ,taci ado cikin top blue da wandon jeans ,se zuba kamshi take kamar ba gobe. Tana parlour zaune taji sallaman Mijin ta ,Aida gudu ta kwasa taje ta d'ane shi ,saura kiris suyi kasa badan sun jingina da kofa ba.
Dariya abun ya bama Umar ganin koda yaushe binafa bata girma ,danshi kallon yarinya yake mata. Dan light kiss ya mata a baki sannan ya mika mata jakar shi ,ta karba tana masa ya hanya.


Daki suka wuce yana Binta a baya ,jakar hannunta ta aje a mazauninta ta juya zata fita se jin tayi an rumgume ta tsam. Zaro ido tashiga yi jin irin matsar da Umar yayi mata ,tace

"Eh lallai lafiya ta fara samuwa ,wannan irin kuzari haka"

Dariya yadan yi yana shafa k'eyar shi ,kanshi ya dora saman kafadan ta ,yana juyi da ita a tsakar dakin. Cikin muryar daba meji daga shi se ita yace

"Gaskiya alhamdulillahi noory ,wllh nagode ma Allah kuma ina kara gode mishi daya bani ke a matsayin mata ,noory ke din ta daban ce ,ke fitila ce ,kuma alkhairi ,samun irin ki dace ne kuma se an tona. Dan koda kudin ka seda rabon ka ,kinga nidai Allah ya jeho mun kuma Na dafe."

Murmushi ta sakar mishi tana wani lumshe ido tare da kara shige wa jikin shi tana mutsust-tsuka shi. Ba kadan ba take jin dadin yabonda take samu a wajen shi. Cikin zolaya tace

"Kaji kuwa yadda ka damke ni kamar zaka balla ni?"

Ido daya ya kanne mata yana fadin
"Hmm yarinya tukunna madai ,wani abun ma se ranar"

Dukan wasa takai masa ,tana dariya tace

"To Allah ya shirya mun kai"

Shima dariyar yake yana fadin
"Kai ! Aiko zan shiryu ba yanzu ba sena angwance da Amarya ta tukunna. Se anjiyar dani dadin dako wani namiji ke kwasa agun Matar sa. Sena antaya koramar madarar dadin auratayya ".


Da murmushi dauke a fuskar ta tace
" Allah ko?"

Kai ya daga mata alamar shakka babu .

Ba yadda batayi dashi ba akan yaje yayi wanka ,yaci abinci ,amma yace shi ba yanzu ba seya huta.

Kissing dinta ya farayi cikin salon shi me narkar mata da zuciya. Lallai Oga ka warke ta fadi cikin ranta ,ba shiri ta fara maida masa da martani

Karar wayan shi ce ta dawo dasu duniyar soyayyar da suka lula. Kamar baze dau wayan ba ,seda aka kira kusan so 3 sannan ya tsare bakin shi daga Na binafa ,fuskar nan tashi a daure kamar takashi ,wani guntun tsaki yaja sannan ya mike ya dauko wayar. Ganin usman ne ke kira yasa yadan saki fuskar shi. Dagawa yayi suka gaisa ,Usman ke tambayar shi

"Ya kana gari kuwa gani a kofar gidan?"

"Eh ina gari ban dade ma da shigowa gidan ba"

"OK to gani a waje idan tabarka ka fito"

Dariya Umar yayi yace
"Yace kaidai dansa ido ne wllh, to idan kuma ta hanani fitowa fa?"

Cikin sigar zolaya Usman yace

"Toba se inshigo in fito dakai ba"

Umar ya kalli binafa dake zaune gefen gado yace
"To kinji ko madam ,wai Usman yana waje yana jirana"

Marairaicewa tayi cikin sigar shagwaba tace
"Haba yaya Usman ,yanzu Dan Allah kamin adalci kenan ,daga dawowar mijina ka kira mun shi waje ,ko hutawa bazaka bari yayi ba?,,, to gaskiya ma ba inda zashi, gara ma tun wuri ka fece ehee".

Hands-free Umar ya maida wayar

Usman dake jiyo binafa a waya dariya taba shi yace
" a taimaka min dan allah madam a banni mudan gana ,muyi hiran yaushe rabo"

Dariya Umar ke musu
"Ina zuwa" ya fada tare da yanke wayar. Kukan shagwaba binafa take ta masa tana narkewa ,wai daga dawowar sa ze fita ko abinci beci ba. Lallashin ta Umar yayi tayi dakyar ya samu kanta. Binafa ko hadda Dan guntun hawayen ta Na kissa ,tana fadin " ni gaskiya yaya Usman be kyauta mun ,ka gaya masa ya kiyayi shiga gona ta"

Yadda take magana baki a tsuke ya bama Umar dariya ,sumbatar Dan karamin bakin nata yayi sannan yace mata ta bashi mintuna kadan ze dawo baze Dade ba. Fita yayi yaje ya shigo da usman ,a parlour suka baje suna shan hira ,usman se tsokanar Umar yake yi ,wai yayi kiba har wani tumbi ya aje. Umar kuwa yace ba dole ba Amarya ta iya kiwo, dadi ne da hutun amarci... Tafawa suka suka sa dariya.

Hijabi binafa ta sako har kasa ,sannan ta fito babban parlour,n inda su Umar suke ,cikin sakin fuska suka gaisa da usman se kwankwami take masa wai ya hana ta tayi soyayya da mijinta , shi kuwa se hkr yake bata. Bata wani zauna ba ta koma ciki ,Dan inda Sabo ta saba ,saboda sanin kishin mijinta da tayi, shiyasa duk lokacin da Umar zeyi baki komai shakuwar su binafa bata zama ,wani lokacin ma bata fitowa...


Wasa wasa usman Na gidan Umar har akayi isha ,a tare sukaci abinci, usman se santi yake. Yana sake zolayar Umar

"Abokina wannan girki haka ,ai dole ka manta damu"

Dariya Umar yayi yace
"Shegen gari ,wannan ma kadan ne"

Usman yace
"Allah abokina?"

Umar yace
"Sa wasa"... Cikin raha har suka kammala cin abincin su ,parlour suka dawo suka kunna TV suna kallon ball har kusan 9 ba alamar usman ze tafi, gashi hakurin binafa ya fara karewa. Wanka ta shiga ta tsala ,ta shirya cikin wata arniyar doguwar riga me masifar daukan hankali ,feshe jikinta tayi da turaruka masu kamshin dadi ,sannan ta yafa wani farin gwale ta nufi parlour,n...


Da sallama ta shigo tana wani karairaya tana karawa ,a haka harta isa daidai inda Umar ke zaune ta zauna akan cinyar shi ,kiss ta masa ,sannan ta dubi usman dahar ya mike tsaye ya fara tattara komatsen shi, tace

" gaskiya hkr Na ya kare yaya usman ka bani mijina inason jin dumin shi a kusa dani"

Usman daya ke zura wayar shi a aljihu ,yace
"Wato dai korana akeyi kenan ko?

Tace
" eh yau dai kam mun Kore ka"

Daga usman har Umar dariya suka sa. Dakyar Umar yalallabata yaje ya raka usman. Koda ya dawo be same ta a parlour ba hakan yasa kai tsaye ya wuce bedroom dinshi. A rigingine ya same ta kan gado ,idanuwan ta a lumshe kamar me bacci amma a zahiri ba bacci take ba. Tana jin shigowaf shi tayi banza dashi ,murmushi yayi yasan yau usman ya kira masa aiki. Rage kayan jikin shi yayi ya daura towel sannan ya shiga toilet ,ya samu ta hada mai ruwan Wanka be San lokacin da murmushi ya kubuce masa ba.
Wanka yayi ,ya fito cikin natsuwa ya shirya kanshi cikin kayan Bacci ,sannan ya fesa turaruka masu tsada da kamshin gaskiya. Kan gadon ya fada tare da mirgino ta ,saman shi, kokarin sauka ta farayi ,ya kara matse ta. Hakuri ya shiga bata lokaci daya kuma ya fara mata cakulkuli ,aifa nan ta fara dariya hadda tuntsurawa. Ba bata lokaci ta fara nuna masa irin yadda tayi kewar shi ,a take ya shiga maida mata martani ,wasanni suke masu gamsarwa da ziyartar ko wani sashe Na jikin su.


Washe gari da safe binafa ta raka Umar har bakin mota ,ya tafi office ita kuma ta koma cikin gida. Harta zaune sejin tayi ana danna bell ,tashi tayi ta bude, Umar ta gani ,ta tambaye shi lpia ya dawo? Dariya yayi Yace mata wannan mashiriricin Usman ne dinne ya kirani wai intaho masa da hular sa da karamar wayar sa office daya manta jiya wajen santin girkin Amarya".


Dariya binafa tasa ,tana tafawa tace
"Kai Allah ya shirya yaya usman ,badai duk santin ne haka ba?"

Umar yace
"Santi ne mana. Gashi kin gani, bari indu mishi"

Kan kujera yagansu ,kai ya girgiza ya kwasa ya fice...



Lokaci se kara tafiya yake Wanda Umar harya kara komawa Kano karban magani a karo Na biyu. Yanzu kam ya fara jin shi a matsayin cikakken namiji ,Dan kuwa ko cucumber,n shi ta sheda haka ,lokaci bayan lokaci seta harba masa bal,,,bal,,, amma daurewa kawai yake ,saboda mlm ya gayamasa dama duk yadda yake ji baze kusanci Matar shiba seya kammala shan magani.


Dawowar shi Na biyu kuwa Daren ranar binafa ido ya raina fata ,Dan ba karamin murza tasha ba a hannun Umar abunka da baka saba ba. Tsabar tsotsonta da yayi ji take kamar kan nononta ze gutsure. Umar ba karamin darzar binafa yayi ba ,hadda kukan ta ,dan kuwa kadan ya rage ya shiga raga inbanda tunowa da yayi be gama karban magani ba yasa kawai ya sarara mata.
Duk lokacin da ya gogawa binafa jijiyar shi seta firgita karma data ga ta kumbura ta cika ta batse se sheqi take ,minti kadan seta harba ,har wani tsalle abar keyi kamar zata yanke ta fado kasa.

Umar a matse yake ,se magiya yake mata ,ita kuma bawai ta hana shi bane ,sharadin maganin dayake kai ne yasa take so ya daure karya tarwatsa komai. Gashi da alama Umar baze iya jurewa ba...

Iya firgita binafa ta firgita ,karma dataga yadda idon Umar ya sauya kala ya kuma jajir kamar an watsa masa garwashi. Burin shi kawai ya jefa k'wallo a raga... Kasa hkr yayi Dan yadda yake ji idan be kusance taba mutuwa zeyi ,gadangadan yayo kanta kamar wani mahauci tsabar rudewa yasa binafa ta karfin tsiya ta kwasa tayi toilet makulli ta dannan ta rufe ,da karfin tsiya Umar ke dukan kofar toilet din kamar ze balla kofar.


Binafa kuwa kasa ta zauna ta dinga tarsar kuka ,kuka take kamar ranta ze fita tsabar tsoro da firgicin yanayin Umar. Jikinta har kakkarwa yake a take wani zazzabi ya rufe ta. Duk lokacin da Umar ya daki kofar se kayan cikinta ya kad'a k'uuuuuuuuuur,,,






Comments
&share




Taku har kullum

*SIDIYA* ✍
💖💖💖💖💖💖💖💖💖

*BINAFA*

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION®* 📚
(On ward 2gether)



*PAGE7⃣3⃣➡7⃣4⃣*





Kusan dai ranar daga binafa har Umar a zaune suka kwana ,Dan kuwa Umar hauka yayi iya hauka , saboda haka yake jinshi kamar wani zaki ,ga wani bakon al-amari dake ziyartarsa ,ji yake kamar bashi ba ,gaba daya ya sauya kala ,haka ya dinga watsar da komai na dakin ,ya hargitsa gado ,daga karshe ya dafe kanshi ya shiga tsala ihu kamar wani sabon tabuwa.

Binafa kuwa jin irin karar fashewar abu yasa ba shiri ta bude kofar toilet din a guje ta kwaso. A yashe ta samu mijinta ,cikin kankani lokaci ya sauya ya koma kamar wani zararre se kace ba umar dinda data sani ba, a tsorace tayo kanshi se faman jijjiga shi take ,tana kuka yana kuka ,nan ta shiga tofa masa addu'o'i ,a hankali harta samu ya fara dawowa haccin ci , kusan awanta biyu a kanshi tana masa addu'a tana shafa masa a fuska a haka wani wahalallen Bacci yayi awon gaba dashi. Gwara masa kwanciyar shi tayi ta lullube masa da bargo sannan ta rage karfin AC danta lura kamar yana makarkata, matsowa tayi daf dashi ta daga kanshi ta Dora akan cinyoyin ta tana shafa sumar kanshi ,tare da rero karatun alqur'ani cikin muryatta me sanyin dadi ,ba'afi minti 30 ba Sega gumi ta tartsowa uwar.

"Alhamdulillahi" ta furta a sanyaye sannan ta tashi ta dauko ruwan zam-zam a cup ,addu'o'i tayi sosai a ciki sannan ta bude bakin shi dakyar Dan kuwa hakoran sun harde seda tasa Dan yatsanta a tsakiya Dan kar ya taune harshen shi ,a hankali ta dinga tsiyaya masa ruwan tana matse hancinsa da dayan hannun ta Dan ruwan zam-zam din su samu wucewa. Bata ko lura da hannun ta dake jini ba tsabar taunar da yayi mata. Ba lefi ruwan ya shiga ,sannan ta zare masa kayan jikin shi ta shafe masa sauran zam-zam

Please Login or Register in order to submit comment