Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cewa

"Karka damu ,base kaji a inda naji zakayi aure ba da kuma inda na samu number-nka ,amma inaso kasani cewa Bawani Abu yasa na kira kaba na kira ne in maka albishirin idan kaga an d'aura maka wannan Auren to se idan dai na mutu ,kasa a ranka ba wata mace dake dakai inba niba. Wannan Auren kuma kamar na tarwatsa shine"... Wata dariya ta sake fashewa dashi me k'ara Wanda seda Umar ya kautar da wayan daga kunnen shi kafin ta yanke kiran....






Comments
&share




Taku har kullum

*SIDIYA* โœ
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–

*BINAFA*

๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)โœ*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATIONยฎ* ๐Ÿ“š
(On ward 2gether)



*PAGE5โƒฃ3โƒฃโžก5โƒฃ4โƒฃ*




"Hello!!!hello!!!" Umar ya dinga maimaitawa Hankali a tashe. Ba kad'an ba ya firgita Dan yasan halin latifa farin sani ba abunda bazata iya aikatawa ba. Latifa hatsabibiya ce ta k'arshe ,akan son Umar faruk ba abunda bazata iya aikatawa ba ,sedai wani abunda ta kasa ganewa shine kwata-kwata bata gaban Umar faruk ,ita kuma tayi alqawarin kota halin qaqa seta mallaki umar, wannan kiran data yi masa shine kira na ukku tun bayan rabuwar su, kuma duk lokacin da Umar zeyi aure kamar ana sanar da ita ,yakan samu kiranta duk lokacin da bikin shi ya k'arato, ta masa mumman albishir da cewa Auren sa baze kai ko inaba ,sedai wannan karon abun ya soma bama Umar faruk tsoro ,tunda ta masa furucin bazata bari ayi wannan Auren ba.
Binafa itace mata ta ukku da Umar faruk ze aura๐Ÿ˜ณ... Duk da sauran zab'in mahaifiyar sane ,be tab'a jin yana son mace ba se akan BINAFA. Auren sa na farko watan su d'aya da sati biyu suka rabu da matar ,Auren sa na biyu kuma shine ma har suka Dan jima watan su ukku shi d'in ma lokacin da akayi latifa bata kasar ne tana dawowa kuma labari ya canza...ko ba'a fad'a masa ba shakka babu yasan akwai sa hannun latifa a cikin mutuwar aurenrakin daya keyi, sedai ya kasa d'aukan wani k'wak'wk'waran mataki akai ,wani abunda yafi damun shi da d'aga masa hankali be wuce yadda duk lokacin daya yi aure ya tunkari matar saba se yaji ya kasa komai ,kusan ma zan iya cewa wannan shine maqasudin mutuwar aurenrakin sa...


"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un" shine abunda Umar faruk ya dinga maimaitawa can k'asan ranshi ,tashi yayi ya fara kewaye d'akin ,gaba d'aya ya rasa meke masa dad'i, k'wak'walwan shi ta toshe ya rasa wani irin mataki ze d'auka, wani gefen zuciyar shi kuma na fargaban yadda ze sanar da Binafa wannan al-amari me rikitarwa...


Wayan shi ya d'auko yaga kusan 2 saura na rana ,zare ido ya shiga yi ,kwata kwata ya sha'afa da zeje suyi magana da anty Hindu, wani guntun tsaki yaja tare da cewa

"Mtsss duk wannan er marasa tunanin ta rikita mun lissafi!! (Cewa da latifa) " Wani tsukin ya sake yi yana me fad'in "jahila kawai... Kai tsaye bayi ya shiga ya sakarwa kanshi ruwa ,be wani b'ata lokaci ba ya shirya cikin wani bulan yadi me haske dinkin half jumper Wanda ya amshi jikin shi, Karin hular sa ya daidaita sannan ya suri makullin mota ya fece... Be taka burki ko inaba se kofar gidan su Binafa ,a waya ya kira anty Hindu ya sheda mata ya iso ,lokacin suna zaune ita da Binafa suna tsare-tsaren bikin. Ganin anty Hindu ta tashi ta zura hijabi yasa binafa ta bita da kallon ina zuwa kuma?

" ina zuwa Binafa Umar ne ke kirana zamuyi magana, ko kinada sak'o ne?" cewar Anty Hindu

"A'a Adawo lpia "shine amsar da Binafa ta bata tana murmushi... Cikin ranta kuwa tace " kaji anty dason shiga tsakanin mata da miji ,yo idan inada sak'o ma nida mijina bazani dakaina ba har se na masa aike?"... Kamar anty Hindu taji meta fad'i tace

" Binafa magana kike?"

Dan Susa k'yeya tayi sannan Tace
"Ni? Aah"...

Anty Hindu bata k'ara bi ta kanta ba, ta fice taje ta samu Umar faruk zaune a motan shi yana jiran ta , dan nisa da gidan su tagan shi yayi parking yana jiranta be fito ba har ta karaso , kamar yadda ya gaya mata baya so aganshi dan maganar sirri zasuyi.
Bud'e motan tayi tashiga ta zauna ,nan suka shiga gaisawa, bayan sun gaisa ya mata ya hidima tace alhmdllh sannan yace mata

" anty kamar dai yadda ba gayamk maganar sirri zamuyi ,bana so wani yaji wannan idan ya wuce tsakanin nida ke da umma ,Binafa ma da akwai yadda zatayi bazata jiba"...

Anty Hindu data matsu taji ko menene ,ta gyada masa kai alamar gamsuwar da maganar shi sannan tace "insha Allah"...


Yaci gaba da cewa

" anty dama ba wani Abu bane ,akan maganar jere ne"..

Itadai anty Hindu gyara zama tayi tana sauraren sa ,yace

"Anty bansani ba kona muku katsalanda ,amma bana buk'atar Ku wahalar da kanku ko Ku siya wani Abu da za'a kaiwa Binafa ,duk wani abunda ake buk'ata na Riga na siya harma ankai gidana dake gwagwalada ,to idan kuna so zaku iya zuwa Ku duba ,seku nuna yadda kuke so asaka kayan ,wannan shine'...

Da mamaki anty Hindu ke kallon Umar ,har cikin ranta taji dad'in abunda yayi ,tama rasa wani irin godia zata masa ,tace

" anya ayi haka?"

Yace
"Bakomai wllh anty ,ai yiwa Kaine, kudai je din seku gani ,abunda beyi ba seku sanar dani"..


Godia anty Hindu ta masa sosai ,sannan ta fita ta koma gida da farin cikin ta. Umma ta kira wani d'akin daban ta fara sanar mata abun alkhairin daya zo musu ,kafin ta sanarwa Binafa ,umma kam hadda d'an guntun hawayen ta na farin ciki ,sosai abun ya musu dad'i ,dukda cewa bawai sun rasa kud'in da zasuyi hidimar bikin bane dashi ,illa dai abunda baka sa raiba dad'i ne dashi.
Binafa ma kasa cewa komai tayi ,se jinjina al-amarin take Dan ko kad'an Umar be tab'a maganar da itaba. Ranar haka suka kwana suna ta jinjina al-amarin.


Washe gari ya aiko musu da mota biyu, anty Hindu da wasu daga cikin 'yan uwan umma da 'yan uwan abban su binafa aka rantaya aka je zuwa jere ,tunda aka dau hanyar gidan kowa se mamaki yake irin yadda ake keta manyan gidaje na alfarma a unguwar ,daidai wani babban gate ruwan k'asa direbobin sukayi horn aka bud'e musu suka danna hancin motocin cikin farfajiyar gidan ,daidai matsugunin motoci suka parker.


Da kallo anty Hindu ta dinga bin gidan da kallo, gida ne na alfarma daya sha ado da flawowi masu sanyin kamshi da sanya nishadi, haka su anty Hindu suka shiga zazzage gidan ,ta baya suka fara ,Wanda kusan wajen shan iska ne Dan hadda tafkin wanka dan madaidaici wato (swimming pool), ga wasu kujeru daga gefe dake farfajiyar wata rumfa. Ta bayan akwai k'ofar da zata bulla dakai ciki. K'ofofin gidan ma kawai abun kallo ne ,sunji ado har sun gaji ,se wani walkiya suke.
Ciki suka k'arasa ,da kitchen suka fara arba ,Wanda yaji lokoki kalan ganye ,kaya suka gani duk a cikin kwalaye ,da alama wannan shirin Umar ne yayi ne Dan a batarwa mutane hankali, murmushi anty Hindu tayi cikin ranta take raya jarumta irin na Umar faruk...


Bud'e kayan suka shiga yi ,kaya ne masu kyau da tsada ,komai na kitchen din ruwan ganye ne kalar kantocin, nan take suka shiga gyaren kitchen d'in ,basu wani sha wahala ba saboda ba kaya bane masu yawa amma komai yayi tsari ,cikin k'ank'anin lokaci suka had'a kitchen din se santin kitchen din suke ,sannan suka koma ciki ,koda suka shiga a babban parlourn suka taradda wasu maza se Aikin jera kayan suke. Cikin k'ank'anin lokaci suka had'a komai masu kafa labule na kafawa masu setin kayan kallo da AC nayi masu had'a dinning table da kujeru nayi, su dai su anty Hindu se aikin nuna muhallin daya dace asa kowani abu suke...

A bangaren dakunan kuma daki hudu kowanne da bayi a cikinsa ,Haka suka had'a kayan komai na parlourn ruwan toka ne ,d'akuna kuma d'aya ja ,d'aya blue d'aya fari d'aya kuma ruwan ganye kalan kitchen d'in... Gida ya had'u matakin farko ,kowa se San barka yake da addu'an Allah yasa wajen zamanta ne .
misalin k'arfe Hudu Umar yayo musu aiken kayan lashe-lashe da ciye-ciye, nan fa dad'i ya k'ara rufe su ,se suburbud'a masa addu'a da ruwan albarka suke, bayan sun gama anty Hindu tabi gidan tas tayi video Dan ta kaiwa umma taga daula da sa'ar da 'yarta ta ta taka, basu suka bar gidan ba se ana kusan magriba...


Suna isa gida , nan fa gida ya kacame da surutu duk inda ga gitta se zancen gidan Amarya Binafa ake, umma ma da anty Hindu ta nuna mata kasa magana tayi Dan kusan abun ya soma bata tsoro ,se cewa take wannan dukiya haka se kace kamar Umar besan ciwon kud'i ba!!! Ba yadda anty Hindu batayi da Binafa ba akan tazo ta gani ,amma kirmashishi taki wai ita ala dole kunya take ji, nan kuwa cikin ranta cewa take " ni me zanyi da hoto nida gidana , gidan da sena gaji da kallon sa ,aizanje ingan shi zahiril aini ma karku wani damu kanku...


A bangaren Umar faruk kuwa Daren ranar kasa bacci yayi ,Dan ya rasa gane a wani matsuguni ze bama halinda ake ciki ,farin ciki yake ciki na kasancewar sa ango ,ko kuma bakin ciki idan ya tuno da kalaman latifa, haka ya kwanta da tunanin irin matakin daze d'auka akan lamarin latifa , dak'yar yasamu bacci ya d'auke sa...


Washe gari ya rage saura kwana 5 biki ,Wanda a ranar aka sa Binafa a lalle... Kasancewar Umar bame son bid'a bane ya kuma yi dace da itama Binafa bata ra'ayin hakan, hakan yasa basu shirya komai ba bayan walima.


Ranar laraba aka gudanar da walima na mata zallah Wanda ya Tara jama'a ,,Amarya da mukarabanta sun wanku ,duk inda Binafa ta gida se daukan ido take ,ba bata lokaci malama Zuwairiyya ta fara wa'azi me ratsa ciki .
Batayi kasa a guiwa ba wajen kawo musu wasa ababe na gyaran jiki ,da kuma yadda za'a mallaki miji cikin sauki kina dakin ki base kinji ko inaba ,Wanda wannan hadin shi ake kira da ba boka ba malam...


Malama ta fara da cewa...








Comments
&share




Taku har kullum

*SIDIYA* โœ
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–

*BINAFA*

๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)โœ*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATIONยฎ* ๐Ÿ“š
(On ward 2gether)



*PAGE5โƒฃ5โƒฃโžก5โƒฃ6โƒฃ*



Malama ta fara da :

*LADAN DA MACE TAKE SAMU A GIDAN MIJINTA BAYAN TAYI AURE*

(ALLAH YACE wala takhunu kallazina Qaddaf gazzlahaa.

1.Idan kikayi aure daga lokacin da kikayi sallah Allah zai baki lada dubu 1000.

2.idan kika kalli fuskar mijinki kikayi farin ciki Allah zai baki ladan zikiri goma 10.

3.idan kika shafi fuskar mijinki Allah Zai baki lada biyar 5.

4.idan mijinki ya rungume ki Allah zai baki lada goma.

5.idan mijinki yayi miki kiss sumbata Allah zai baki lada ashirin.

6.idan mijinki ya kwanta dake sau daya tak Allah zai baki yafi duniya da abin da yake cikinta.

7.idan kikayi wankan janaba Allah zai gafarta miki zunubanki da wanda kikayi da wanda zakiyi a gaba.

8.idan kika sami ciki kullum za'a rubuta miki ladan azumi da daddare shi kuma mijinki ladan sallah tahajjud da jihadi fisabilillah.

9.idan kika fara nakuda duk numfashi daya Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bawa guda daya.

10.idan kina haihuwa ALLAH zai gafarta miki kamar yau kika zo duniya.

11.idan kika fara bawa danki nono duk tsotsa daya da yayi Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bawa har ki yaye shi.

12.idan kika yaye danku Allah zaice da mala'iki ku shaida na gafartawa wannan mata da mijinta.

13. kwana daya da kikayi a gidan mijinki Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bayi dubu .

14.idan kika fara share dakinki Allah zai baki lada goma, daraja doma, a gafarta miki har sau goma.

15.idan kina yin sharar dakinki kina ambaton Allah, to Allah zai baki ladan yawan tsintsiyar hannunki.

16.idan kika yiwa mijinki abinci me dadi to duk girki daya Allah zai baki ladan hajji da umara kyauta.

17.idan kika bawa mijinki ruwa cikin ladabi Allah zai baki ladan azumin shekara daya.

YAA ALLAH KA BAWA MATA IKON YIN BIYAYYA GA MAZAJEN SU DOMIN SAMUN WANNAN GARABASA A GIDAN MIJI AMIN.

Ana so a matsayin ki ta mace ta gari ki kasance da wa'yannan qualities d'in kamar haka:

MAI JURIYA DA HAKURI: Ki kasance mai juriya da kuma hakuri a dukkanin al'amuran ki, domin nasara yana tare da hakuri, shi kuma hakuri sai ka jure, kada ki zama fitinanniyar mace mai neman ayi tashin hankali dake. Mai hana mijinki samun nutsuwa a cikin gidansa.

MAI ALKUNYA: Ki zamo mai kawaici da alkunya a cikin al'amurranki na rayuwa, domin ita rayuwa ta kan jefa mutum cikin abubuwa daban-daban. To kada ki zama fitsararriya, ki zama shaddar kasuwa, ko ballagaza mara kamun kai a unguwa.


MAI YAWAN TUBA: A duk lokacin da kika sabawa Allah (S.W.T), kika samu kanki cikin nadamar laifin da kika yiwa Ubangijin ki, to ki yawaita tuba gare shi har Allah ya yafe miki. Domin istigifari ruwa ne wanda yake wanke zuciya, ya kuma gusar da kazantar zunubi.

MAI BIYAYYA GA MIJI: Ki kasance mai biyayya a wajen mijinki, abinda yace kiyi masa kiyi, wanda yace ki bari to ki barshi. Indai har umurnin ko hanin bai shiga hurumin addinin ki ba.


MAI BIN SUNNAR ANNABIN MU MUHAMMAD (SAW): Ki kasance wadda kike koyi da abinda Manzon Allah (S.A.W) yazo dashi. Allah Madaukakin Sarki yace:" Abinda Manzo (SAW) yazo muku dashi, ku rike shi da kyau, abinda ya hane ku, ku hanu daga aikata shi". Don haka kada ki zama 'yar bidi'a.

MAI KWADAYIN ALJANNAH: Ki zamo mai kwadayin rahamar Allah, ki nemi tsari a wurin Allah don ya nisantar dake daga azabarsa. Lallai Allah mai rahama ne, kuma mai jin kai.


MAI RIKE SIRRIN MIJINTA: Ya kasance duk runtsi duk wahalar da zaki shiga ki rike sirrin mijinki, ki dogara ga Allah, ki zama duk yadda wani yabi 'kididdigi domin yasan sirrin gidanki kada ki yarda ya san wannan sirrin. Akwai hatsari ga matan da suke yada sirrin mijin su, masu baza abinda hatta ke faruwa a shinfidarsu.



_MAGANIN BAQAQEN ALJANU KYAUTA_

Idan kinsan kina fama da matsalar baqaqen aljanu ki daure ki nemi dr bodmas ko kuma kiyi amfani da wadannan

Jama'a ko kun san cewa RUWAN SAMA yana maganin shaidanun Aljanu?
.
Musamman Shaidanun dake sanya yawan waswasi da bacin rai da muggan mafarkai, da Aljanun bandaki (Khadimul Hammam) da masu zama a juji (bola).



Ya ke 'Yar uwa mai fama da wannan larura!!! Ku samo ruwan sama (RAIN WATER) zalla cikin bucket ku karanta Wadannan surorin acikinsa kamar haka :

- FATIHA 7.
- BAQARA.
- Suratul Anfal 1.
- Ra'ad 1.
- Yaseen 1.
- Qamar.
- Mulk.
- Ikhlas.
- Falaq.
- Nas.
.
Kuci gaba da shan ruwan nan, kua kuna wanka dashi awaje mai tsafta (Banda toilet ko wani wajen Qazanta).
.
Ku yawaita sadaqah adaidai sanda kuke amfani da wannan fa'idar. Domin sadaqah maganin bala'i ce. Shi kuwa shafar aljanu bala'i ne. Ku yawaita nafilar cikin dare

Domin haka shi zesa ki gujewa dukkan wani shedanun aljanu

โ€‹
*SIRRIN RIKE MIJI*


Matse gabanki ciki da waje yadda mijinki zeji ki kamar budurwa ki matse gabanki yadda ko yatsanki sai yayi da gaske ya shiga

Kusani cewa pant yana da amfani sosai a rayuwar ku mata

BinciKe ya nuna cewa sa Pant yana daya daga cikin abubuwan daKe Kare gaban mace Ko ince inda yafi Ko ina daraja a jiKin mace

1-Yana hana Kura shiga gabanKi wanda Ke haifar da warin gaba.

2-Yana hana busheWar gaba wanda Ke haifar da KaiKayin gaba.

3-Yana Kare mutuncin mace yayin da hadari ya sameta Ko Kuma
al'adar ba zata ya sameta.

4-Ga mace mai yawan farin ruwa a gabanta(discharge) sa Pant yana rage yawan futowanshi.
ldan da hali zaiyi Kyau ya zama mace tana da Panties da yawa Kamar 12 Saboda idan nata ya jiKe sai ta dinga canzawa, idan Kuma babu hali Ko Kina ganin Wahalar haKan to sai Ki sami Karamin towel Ki aje a toilet dinKi duK sanda KiKa yi tsarKi sai Ki goge/tsane gabanKi da towel din Kafin Ki miKe tsaye Kinga batun jiKewar Pant zai ragu. HaKa Kuma anaso Mata su riKa amfani ne da farin Pant a ko yaushe Saboda yana Saurin taimaKa ma mace ta gane halin da gabanta ke ciKi e.g colour discharge dinta ko unexPected menses zata zama alerted da wuri har ta dau mataKi. Don Allah a Kula Ke da rabuwa da Pant Sai dai loKacin bacci. Ku koya wa yayanku yin haKan
Domin ku mata ababe ne masu daraja kuma abin sha'awa amma ga wacce ta damu Kuma taKe Kulawa da Kanta

_GA YADDA ZAKI HADA SABULU KO KI SIYA_

A kula dan allah

bagaruwa ( Zaki samu a wajen masu magani gargajiya ).
+zaitun soap ( Zaki samu a Islamic-medical-centre )
+farin miski ( miski samu Islamic center )
+hulba na ruwa (Islamic center )
_Amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki Duba idan Zaki saya Amma idan kin rasa zaflan Zaki iya sanyan zaitun soap._
in kin sayo sai ki dauki bagaruwa ki daka' tayi laushi ki zuba a roba. Sai ki yayyanka soap zaitun din kanana a kan garin bagaruwa ki nemo miski ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulba ki kwaba sosai yayi kauri ya damku. Sai ki zuba a roba mai kyau ki rufe.
In kin ga dama in kwaba wa zai baki wahala ki daka a turmi in kin gama wanka sai ki wanke gabanki dashi.
Idan kika kiyaye wadannan babu wani abinda zai Hana farjinki dandano ko ni'ima kuma babu ruwan ki da wani matsi idan zakiyi aure haka Zaki shiga gidanki kuma zakiga yadda Zaki gigita mijinki ba tareda kin saka komai a farjinki ba.


*SIRRIN RIKE MIJI*


Idan macce ta bude tana son ta matse ta tsuke gam idan macen da ta haifu xata gyara kanta da kuma yan'mataa da suka bude kafin ashiga daga ciki da yan'matan da suka hadu da qaddara ta rayuwa

Idan kin samu matsalar rayuwa ta samun budewar gaba farji ko kuma kina son ki ganki kin tsuke gam ki kasance kamar budurwa yar shekara 13 ki daure kiyi wannan hadin

1)Garin Zogale
2)Qwaro
3)Man Fa'ida
4)Man shanu...
5)Man xogale.....
Zakihadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikinsu in mataar aure ne wacce ta haifu ko kuma bata taba haifuwa ba zaki dibi kadan da yamma kiyi matsi dashi zuwa magarib xaki hade tsam tamkaar sabuwar budurwa saiki wnke wlh saikun bani labari.
Wanda akai rpe nata bisa kaddara yan'mataa kenan ko wadda ta bude


ke kuma kina saura 1week Aurenki zakiyi amfani dashi for 3dyas zaki hade koda yatsa baxai iya shigewa wajen ba....amma yan' mata Virgine wlh kar wacce ta kwada wannan sbda zaki shiga Uku dan zai xama maki matsala....be careful

Iyaye tun yara suna qanana basu lura da tsarkin mu maike rage qimaar mace ga mijinta duk kyanta

mace budurwa ko mataar Aure dole ta kiyaye wannan kuma in tanason ta xama mai qima dole saita kiyaye tsaftaar Hq....

1)ba abunda yake saurin hada mace da gyara mace Irin BAGARUWA zaki fatasa baga ruwa ki ajje duk tyme da xakiyi tsarki dashi safe da yamma saiki debi kadan ki xauna a ciki xaki xama xamw xara kullun qyam kike

Ganyen Magarya...mafi aksarin yan'mata sun dauka St bath na ganyen marya sai mataan Aure aa harda ku duk malaman kiwom lfy sunyi ittifakin ba wani viginr soap dayakai magarya tsaftace Hq...
Xaki tafasa shi saiki tace ki zuba Turaren Miski aciki....kina wanke Hq duk safe da yanmma ko kiyi st bath dashi...wannan yana daukaka mace wajen mijinta sbda xakina tashin qamshi kuma Oga xai jiki qyam dake..

4 Abubuwan da suke sanya Warin Hq qaiqayi fitaar farin ruwa...kumburin farji...

1)Mace koda yarinyace tsarki da ruwan sanyi yana sa wannan abu dana lissafa.....
2)Rashin canxa pantie ya wuni shima yana kawo wannan matsalaar mace wayayya tana Ajje panties doxes biyu wato 24 a rana tana canxawa sau
3...sbda duk tym da mace tai tsarki ruwa ko danshi yana sauqa akan pant naka kuma yana wannan matsalaar kuma mijinki zai washeki bakida qima..

Rashkn kula dakai bayan gama al'ada period yana batama mace hq tare da niimaarta
Dole Budurwa ko mataar aure afer period ki nemi turaren Miski kibii dukkan inda jinin ya bata ki gogeshi sannan ki dangwala da auduga kisa a hq naki just for 4hours saiki cire ki shiga wanka...
bayan kin gama wanka daman ganyen magaryan da kika dafa yana ajje saiki zuba Miskin aciki ki shiga ki xauna ya ratsaki xaisa hq ya hade sbda budewar da yayi xaikuma na tashin qamshi ga qarin lfyn hq....sannan ki markada zogale danye ki tace ki xuba xuma kishaa hmm xakisha labari wajen oga.....Sannan ki nemi Fruit kiyi 3dys kina sha
dukkan abunda ya xuba xai dawo xaki xama nrmaal kuma xakk kasance daban expclly inkinada doluwaar kishiya da bata san gyaran kanta ba inko kishiyaarki tana haka to kekam kin kade a wajen Oga kinga kema ya dace ki kula da kanki


*SIRRIN RIKE MIJI*

Matsalolin da mata suke fuskanta a yayin da mazajen su suke kwanan aure dasu a wannan lokacin zasu kasance suna samun daukewar sha'awa da kuma rashin jin dadin saduwa a yayin kwanan aure

Abinda nake son kusani mafi yawancin mata ba su san dadin aure ba. โ€™Yan uwa, ko kin san dalilin da ya sa ba ki da shaโ€™awa kuma idan mijinki ya kusan ce ki ba kya jin dadi? Sai ki duba ki gani mai yiwuwa wadannan bayanai za su iya ba ku haske a kan matsalar da ke damunku, domin neman mafita.
Duk da ya ke an fi ganin cewa, mata sun fi maza yawan shaโ€™awa da son jimaโ€™i a yanayin halittarsu a kan maza, ba abin mamaki ba ne a sami akasin haka wani lokacin cewa, akwai mata da yawa wadanda ba su da shaโ€™awa ko kwadayin jimaโ€™I, saboda wasu dalilai na lafiya. Hakan na faruwa inda za ka sami mace na gudun kwanciyar aure ko ba ta damu da a yi kwanciyar ko kada a yi ba (duk daya ne a gurinta), saboda ko da an yi ma ba ta jin dadin jimaโ€™in sam ko kuma ba ta jin dandanonsa irin yanda ta ke tsammanin a ke ji, kamar yadda sauran mata โ€˜yan uwanta ke jin dadin rayuwar aure da mazajensu.
Tana yin kwanciyar aure ne kawai a matsayin wani aiki na biyan bukatar mijinta ba bukatarta ba, kuma ba don ta na jin dadi ba ko gamsuwa, sai dai kawai don bautar aure ko gudun fushin sabawa alโ€™ada ko addini ko kuma domin kare mijinta daga fadawa tarkon zina.
Hakika akwai mata da yawa da su ke cikin wannan yanayin rayuwar aure marar dadi, wadanda sun hakura da hakkinsu na jin dadin aure, inda wasu matan kuma ke kokarin neman mafita daga wannan matsala ta neman hakkinsu daga mazajensu ko neman magani ko ma kokarin fahimtar matsalar da ke hana su jin dadin da nufin neman warwarar matsalarsu. Wannan kalubale ne babba.
A nan za mu ari wasu bayanan lafiya, domin bada haske ko bayani a kan wasu daga cikin dalilan da su ka saka wasu mata ba su da shaโ€™awa ko ba sa jin dadin jimaโ€™i (salam su ke ji) ko ba sa jin dadi sosai ko kuma ma ba su taba jin dadin ba a rayuwar aurensu. Wasu dalilai na da alaka da macen, wasu kuma namijin ne.

: *SIRRIN RIKE MIJI*

A wannan zamanin mafi yawancin mata suke jahowa kansu budewar farjin yayin da

Please Login or Register in order to submit comment