Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[5/29, 9:18 AM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *YEL*🦅

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ba ko wata, sannan labarina yana dauke da yaruka uku ne zuwa huɗu:*Hausa, French, Turanci, Malay*, Haka Kuma ka/ki faɗi alkairi ko ka/ki yi shiru! Yadda ki/ka ga labarin haka tsarinsa yake kuma babu canji,Salon na Mussamman ne sannu a hankali komai zai bayyana🦅_

_R.I.J.F. Little Baba *(Suhaan)*😭_

*PAGE-1*
Bismillahir-Rahmanir-Rahim

NIGER REPUBLIC
NIAMEY

Bobiel
Commissariat Bobiel
(Police station)

Zaune take ko ajikinta duk da kasancewar ce-ce kucen ake yi a harabar station din.

Tamkar ba ita aka kawo ba, domin inda aka kawo ba,domin inda sabo ta saba,hakan ba sabon al'amari bane a gareta.

Wani Kofir ne ya ƙaraso gareta da fadin, " ke Wai ba mai zuwa belinki ne?"

Cikin isa ta kare masa kallo kafin ta ce, "Je ne sais pas (ban sani ba).


A fusace ya dago yana kokarin kai mata mari.
Ya ci gaba da magana,"Pourquoi tu te mêle dans les affaires des marié ? Même s'il va la tué quel ton problème. Tu les as vus ensemble non?

(in ban da jaraba ina ke ina shiga harkar mata da miji? Ko kasheta zai yi menene matsalar ki? Ba tare kika gan su ba?.")

Zeeyter ta ce, "La femme n'est pas une exclave (mace ba baiwa ba ce) bai dameni ba da cewa suna son juna ko aa ba zan bari a idanuna aci jarafin 'Ya mace ba."


"Na ji Yanzu ki kawo kudin beli tunkan inyi ƙasa-ƙasa da ke,kuma daga yau kar in kuma gani ko ji an kawo ki station dinnan."



Jika (dubu ɗaya) ta miƙa masa sai da ta fice can kan ta juyo ta masa gwalo kafin ta ci gaba da tafiya.

Tafiya take tana tsintar ledoji da robobi ko ajikinta har ta isa matsuguninta.

Zuwan ta ke da wuya yara suka fara taruwa kowan ne ɗauke da buhun ledoji da gorina.


Zama tai tana karɓa ɗaya bayan ɗaya tana basu naira ashirin, Hamsin, Ɗari kowani yaro na fita cikin farinciki, mutane da yawa na mamaki abubuwan da suka kasance shara ana nisanta ita kuma su take kusanta har tana iya biyan kudi ga duk yaran da suka ɗibo mata.

Sai da ta gama tattarawa tas ta sa cikin babban buhu ta kulle.


Fita tayi ta siya pure water da biredi sai da ta zauna ta cinye tas kafin ta kulle karamin ɗakin.

Shigewa can ciki tai inda yara yan uwanta marasa asali suke.
Gaɓadayan gaisheta suke suna maraba da Antynsu ya yin da ta gaida Mai lura da su ta nemi waje ta zauna.

Ba a jima ba kuwa sai ga malamar da ta dauko domin koya masu karatu tazo.
Zama tayi aka fara masu karatu duk da kasancewarta babba cikinsu kuma wadda ta dauko malamar hakan bai hanata zama ayi masu karatu tare ba.


★★★
Zainab kenan wacce ake kira da (Zeeyter) haifaffiyar garin Niger kuma marainiya tana da Shekara goma sha tara cif, tana rayuwa ne a gefen gidan marayu da ke cikin Bobiel, fitanniyar matashiyace taƙin ƙarawa duk wani waje indai ana rikici to zaka tsinceta gun ba tantama,bata taɓa cikakken kwana biyu ba a kaita police station ba, bata yi karatun bako ba amman tana da kwarewa sosai kan computer da duk wani abu da ya shafi wutar lantarki, Zeeyter matashiyace mai dogoro da kanta ko ina zata shiga indai zata samu kudi ba tare da shakka ko tsoro ba, ana bata aikin hacking sannan tana sarrafa Ledoji da gorina wajen yin man fetur tare da ma aikatanta wa inda suke karkashin ta su uku, su kanyi aiki cikin dare, siyarwa ga duk wani mabuƙaci, anguwar su masu kananan karfi sun fi yawa amman sam basa da matsala man fetur da hutar lantarki hakan ya ƙara daga unguwar da taimakon Zeeyter..

Zeeyter bata ɗauko namiji a komai ba bare har ta tsaya soyayya da shi, duk da gabadaya samarin area ba wanda ya taɓa nuna mata SOYAYYA kullum cikin kushe suke da halittarta, kasancewarta mai jiki,hakan baya damunta sam amman aduk sanda taji ra ayi ko sha'awar ɗa namiji kai tsaye ta kan nufi wajen wani matashi ya biya mata bukarta ta biyashi sannan ta bawa bujenta iska.

In za ayi maganar kyakkyawa ba za asata sahu ba kamar yadda bata sahun munana.
Tana da jiki wanda ke iya ɓoye ƙarancin shekarunta ga diri daidai gwargwado duk da cewa ƙibarta ba bari take kowa ya fahimci hakan ba.

Duk rigimar ta hakan baisa zuciyarta ta zam mummuna ba, kyakkyawar zuciya gareta mai dauke da niyar taimakon al'umma hakan yasa mutane da dama ke cutarta hassada kuma ba adadi, su kan ɓoye kyahun halinta a kullum su bayyana mummuna domin durƙusar da ita.
Mussamman yan mata sa aninta kullum neman makafar cutar da ita suke.


Haka kuma ta dauki nauyin karamin gidan abinci da ke ba muƙata abincin dare a kullum.

Wannan kenan kadan daga cikin rayuwar Zeeyter.


ZEEYTER OIL AND GAS (BOBIEL)

Dare ne kamar kullum matasa mazan da ke taya Zeeyter aikin mai sun hallar a farfajiyar karamar ma'aikatarsu sanya da kayan aiki.

"Bonsoir Madame (barka da dare Madam),"

Dukan su ukun suka furta.

"bonsoir (barka) ka fin mu fara aiki akwai wani mai problème (matsala) ." Cewar Zeeyter

Adamou ya ce, "ba komai ni kam Madame."


Halilou ma ya ce ba komai.

Soufiyan ne ya yi shiru.
Zeeyter na lura da hakan ta ce, "Soufiyan me ke faruwa?"

Kansa a ƙasa ya ce, "Madame uwar gida ce ba lafiya ina so abani damar kaita asibiti."

"Subhannallah ai da ba ka zo ba da ka kirani ko awaya ne za ka iya tafiya Allah ya ƙara sauki gobe zan zo."

Abun da yake faruwa ke nan a kullum tana da kyakkyawar alaƙa tsakanin ta da ma'aikatanta sukan sanar mata da damuwoyinsu kullum in tanada damar magancewa nan take takan aiwatar kafin su shiga aiki.


Nan suka hadu su uku wajen yin aikin da suka saba sai da suka kammala komai tas kafin kowa ya koma gidansa,inda gobe daga safe zuwa yamma suke zama domin saidawa.


★★★★★★


Washegari


Da sassafe ta fito cikin shigar kanun ksyanta kwatsam ta hango wata igiyar wuta na rinto alamun ta ɓaci.

Ji take kamar tsumunta ya tashi cikin sauri ta ƙarasa tare da sa hanunta tana kokarin gyara wutar, da mamaki ko janta baiyi ba ko ince ko gezau batai ba.

Wasu yan mata da ke gefe suna laɓe ɗayar cikin su ce ta ce, "Harira Tu vois (kin gani ) ko? Na ce miki wannan sheɗaniyar ba abun da mutum zai yi ya ci nasara akanta."

Tsaki Laure tai tana, "Yoo in tasan wata ai bata san wata ba,muje mu mata ihu taxo za ta sace wayar lantarki."

Suna zuwa kuwa suka fara yi ma Zeeyter ihu , "ɓarauniya ta zo cire igiyar lantarki daman ita take sace mana."

Wani irin tsalle Zeeyter tayo tare da damƙo Laure tana jibga tun suna ihu har sai da suka yi shiru dole ta masu lilis daga Laure har Harira dakyar aka samu damar kwatarsu hakan ma saida samarin unguwar suka zo.

Gabadaya ta faffasa masa jiki,baki goshi duk sun kumbura sai jini.

Laure na samun damar kuɓucewa cikin kuka ta fara fadin, "Wallahi Mayyace daman tun ba yau ba take son cinye mu."

"Allah ya saka mana wallahi Mayya kawai."cewar Harira tana taɓa jinin da ke zuba akanta.

Zeeyter kuwa ko ajikinta ta kama hanyar tafiya.


★★★★

5Stars EXPENSIVE COMPANY

Zoom Meeting suke a System

Farouk daga Malaysia
Haiydar daga Niger REPUBLIC
Khaleel Daga Uk
Deejerh daga Australia
Zahra daga Indonesia


"Hello Friends (Barkanmu Abokai)" cewar Haiydar.

Dukan su suka yi murmushi tare da faɗin Barkan mu dai.

Deejerh ce ta yi gyaran murya tare da gyara zama tana, " As we no (kamar yadda muka sani) Lokaci ya yi da zamu nemi ƙananun Company domin tallafa masu, gareki zahra wannan bangaren ki ne domin fidda tsare-tsare na komai yadda ya dace kuma aka saba."


"En hakane mu kan harbi tsuntsu biyu da dutse ɗaya first mun samu ladan tallafi and second companynmu na ƙara samun ɗaukaka mai daraja,ina tunanin wannan karan ya kamata mu ba kasashen waje dama sosai hakan ma ba ƙaramar nasara ba ce." Cewar Farouq.


"Nayi tunanin hakan domin ba za ka san akwai yan baiwa sassa daban daban ba sai binciken hakan ya tashi zaka sha mamaki." Zahra ta fada tana gyara Gilashin idonta.


Haiydar ya ce, "Owk Friends komai ya yi daidai ina fatan komai na tafiya daidai."


"Yes By d Grace Of God." Dukan su suka fada a tare.

Haiydar ya kara da, "Madam zahra ina abinci na? Nayi missing Food dinnan naki fa i wish (ina fata) wata Shekarar mu ƙara dawowa Indonesia ko dan inci daddan Food."


Dariya suka yi duka.

Deejerh na fadin, "Haiydar ƙwaɗayi."

Da haka sukai sallama kamar yadda suka saba cikin farinciki da tsokanar juna.


★★★★


*Zai iya kasancewa na kudi nan gaba, Amman indai kuna sharhi yadda ya dace zan iya bari free*

~*A ci gaba ko a tsaya?, comments din ku amsarku.*~

08103080717

*Urs Xayyeesherthou*
[5/29, 9:18 AM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *YEL*🦅

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ba ko wata, sannan labarina yana dauke da yaruka uku ne zuwa huɗu:*Hausa, French, Turanci, Malay*, Haka Kuma ka/ki faɗi alkairi ko ka/ki yi shiru! Yadda ki/ka ga labarin haka tsarinsa yake kuma babu canji,Salon na Mussamman ne sannu a hankali komai zai bayyana🦅_

_R.I.J.F. Little Baba *(Suhaan)*😭_

*PAGE-2/3*
Bismillahir-Rahmanir-Rahim

★★★★★

Su waye 5Stars Expensive company?

cikin abokai biyar din nan da yadda aka yi suka kasance duk da kasancewar suna rayuwa a ƙasashe mabambamta.



1-Aliyu Haiydar ma zaunin garin NIGER REPUBLIC Matashin saurayi mai shekara ashirin da biyar 25years ɗaya daga cikin shugabbanin bangaren Jahar Niger da ke ƙera motocin hawa, matashin saurayi da mata ke rububi don dukiya ba don kyau ba, domin in dan kyau ne baza su taɓa binsa ba baya sahun masu kyau sam.

Tun yana ƙarami kishiyar Uwarsa ta koresu shi da mahaifiyarsa, suka koma gun yayarta har Allah ya ɗauki ran Mahaifiyartasa daga nan rayuwa ta ƙara sauyawa yana da shekara bakwai yana dako da bin duk wata hanya da zai samu kudi, kasancewar Yayar mamansa ma bata da karfi.

A haka rayuwa ta ci gaba bai san hutu ko farinciki ba har saida ya girma ya tsaya da kafafunsa.

Duk wanda yaga Haiydar ba zai taɓa masa kallon mai arziki ba, domin sam baya taɓa shiga ta azo agani in yaso ma zai tafi office da silifas ko ajikinsa in ba an fada ba , ba wanda zai gane shi wane ne.

Wasu ɗabi'u biyu da ya taso da su , sune bin matan banza da shaye-shaye, Mussamman aduk lokacin da ya tuna rayuwarsa a baya, hakan yasa yake da kudirin taimakon duk wani mahaluki aduniya indai yana da halin taimaka masa ba makawa zai aiwatar
★★★

Wane ne Faroaq?
Umar Farooq mazaunin Malaysia masanin kimiyar naura yana da shekara talatin da biyar cif yanzu sannan baya da aure haka kuma bai da mahaifi, kasancewar ciki aka yiwa Mahaifiyarsa har ta samu cikinsa daga shi sai ita suke rayuwa.

★★★
Ibrahim Khaleel mai rayuwa a Uk Masani a fannin zane-zane na gidaje da Company, haka kuma mai shekaru Talatin aduniya, tunda Allah ya yiwa matar shi rasuwa bai ƙara aure ba.


★★★
Fateemah Zahra matashiya mai kimanin shekara talatin da biyu bata da aure, mazauniyar Indonesia sannan ta kware a fannin girke-girke a kanyi order abincin ta kasashe daban-daban.


★★★
Khadeeja Deejerh Mai Rayuwa a Australia, matashiyar budurwa mai shekaru Ashirin da Hudu kwararriya a harkar ƙera kayan sawa daga na maza har mata.


kadan kenan daga cikin Tarihin 5stars EXPENSIVE COMPANY
Ya yin da haduwar su ta kasance a group chat na Facebook shekarun baya da suka shuɗe, daga lokacin suka haɗa karfi da karfi domin bunƙasa kasuwancinsu kamar yadda ya kasance suke da mabambamta kasashe haka suke da mabambamta ayyuka hakan yasa sukai sha'awar haɗewa waje ɗaya domin buɗe babban kamfanin da zai kasance yana jagorantansu a Kowacce ƙasa.

Su kan yi taron gani da ido duk ƙarshen shekara bayan sun fitar da sanarwar neman kananun Companies domin tallafa masu inda suke haɗuwa su fahimci hanyar da zasu tallafa.

Wannan kenan ku bini a sannu labarin yazo da salo na musamman .

★★★Ci gaban Labarin

Fitowar Zeeyter ke da Wuya ta tarar ana dambe tamkar an zabureta ta cire hijabi tare da faɗawa.

A rashin sa'a kuwa akayi mata duka li-lis har baki na jini mai sauran yan wajen zasu yi ban da dariya.

Gulma suka fara a hankali
"Maganinta ke nan ai ba ita shiga abun da ba ruwanta ba."

"Hhhhh Allah ya ƙara Mutum kullum sai shisshigi da gulma."


Ko kulasu ba tayi ba share jinin bakinta kawai tai kafin ta ci gaba da tafiya abunta su ko dariya suka ci gaba da yi suna kallonta.

Komawa tayi Masana'antar su
Kowa ya hallara kamar kullum masu siyan mai na zuwa masu siyan gas da kerosine na zuwa.

Gaisheta suka fara yi ta amsa kafin ta nemi waje ta zauna wani Dikodan Tv ta dauko tana kunncewa tare da haɗa wayoyi, gabadaya ba daga wajen ba har cikin ma a hargitse yake amman sai da ta gyara shi tsaf,tana jonawa kuwa ya kawo wuta.


Halliru ne ya zo gareta tare da fadin, "Madame ina da magana in ba matsala."

Zeeyter ta ce, "Je t'écoute (ina sauraren ka)."

Halliru ya ci gaba da magana tare da nuna mata awayarsa, "Companine mai haɗaka da kasashen getare amman akwai reshensa a kasar nan tamu, suna neman kananun kamfani domin tallafa masu in ma sun samu abun da suke so sukan iya jonewa da kamfanin domin daga shi,shine na ce ko zamu tura da bayanai muma?"

"Eh me zai hana? Allah ya bamu nasara ka san dai ni ba iya karatun nan nayi ba yanzu nake kan koyo don haka kuyi duk abun da ya dace." Cewar Zeeyter

"Merci Madame, (Na gode Madam)"
Halliru ya fada yana kokarin tashi.

Zama ya yi tare da fara cike Form din da 5Five Stars Expensive company suka aje online.




Company Name:Zeeyter Oil And Gas (bobiel)
Products: Petrol
Adress:Niemey (Bobiel)
"Polymerization"
(Hanyoyin da ake bi wajen hada man fetur)

1-First Step: Leda,Roba(gorina).
2-Second:Solar Fenal and battery


Suka haɗu waje ɗaya solar fenal zai bada wutar da zai narkar da komai a heating jamber.

Da zaran an kammala komai za ayi amfani da fuel domin fidda abubuwa guda uku

1-Gas: ana amfani da shi wajen girki
2-Petrol:ana amfani da shi a mota
3-Kerosine: shima ana amfani da shi wajen yin girki a rishow.


Sai da ya kammala bayanan tas kafin ya tura.

★★★
Niemey
*****Plateau

*Note:Pleatau ba ta Nigeria ba ta jahar Niger da ke cikin Niemey*

Kamar yadda ya saba a kullum da asuba yake fita motsa jiki,yau ma ba a sauyawa zanin suna ba,domin yana dawowa daga masallaci ya sha ruwan sanyi wanda yake ƙa'idarsa ka fin ya sa kayan sports dinsa.

Yana cikin gudu kicibs ya ji an bigesa.

Afusace ya waigo kallonsa ta tsaya yi sama da ƙasa kafin ta sake tsaki.

Shima tsakin ya sake.

A tare sukai yunkurin ci gaba da gudu nan sukai karo a goshi.

Cikin ɓacin rai ya yi tsaki tare da fadin , "YEL." ba tare da ya an kare ba.

Ya ci gaba da fadin, "Tu vois pas? (Ba kya gani ne)

"Je vois avec tes yeux." (Da idonka nake gani ai) Zeeyter ta fada tana jan wandonta sama.

Wani mashahurin tsaki ya kara sake mata ya tafi, ji tai kawai "YEL." ya fito daga bakinta ba tare da ankare ba, tafiya take ta ma manta da zamaninsa amman sai maimaita kalmar take "YEL."




Kara ji tai kamar ana taɓa mata jiki.

Juyowan da zata yi taji karaf wani Matashi ya rungumeta yana kokarin shige mata jiki, cikin karfin hali ta daka masa wani kakkauran mari wanda sai da ya dawo da shi hayyacinsa

A tunaninta Haiydar ne sai ta ga wani kuma daban, karamin wando ne kawai a jikinsa wanda marabarsa da pant ƙalilan ne.

Riƙe fuskar ya yi da mamaki yana kallonta, can kuma ya ƙara damƙo mata kirji kokarin daga shi sama ta fara yi........

Nan take mutane aka fara cika awajen.

*Yawan comments yawan typing,kamar dai ba zai bada citta ba ko?😫😫*

08103080717

Urs Xayyeesherthou🥀
[5/29, 9:19 AM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *YEL*🦅

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ba ko wata, sannan labarina yana dauke da yaruka uku ne zuwa huɗu:*Hausa, French, Turanci, Malay*, Haka Kuma ka/ki faɗi alkairi ko ka/ki yi shiru! Yadda ki/ka ga labarin haka tsarinsa yake kuma babu canji,Salon na Mussamman ne sannu a hankali komai zai bayyana🦅_

_R.I.J.F. Little Baba *(Suhaan)*😭_

*PAGE-4*
Bismillahir-Rahmanir-Rahim

_*YEL ya zama free daga farko har karshe in sha Allah🥰duk wata masoyiyar littafin nan taiwa baiwar Allahn da ta siya duka fatan alkairi,sannan ku bi sannu domin fahimtar saƙonni don bana ce saƙo ba da nake son isarwa😘son so fissabillah🦅*_


Kan kace miye Zeeyter ta sake shi tim a ƙasa.

Jini ya fara zuba ta kai da baki.

Nan take Polisawa suka baibaye wajen aka kamata shi kuma aka tafi da shi asibiti domin yi masa taimakon gaggawa.

Ta bada bayanin komai tare da bayyana yadda yake son keta mata haddi cikin jama'a amman ina dake babban mutum ne ba wanda ya yarda da hakan a karshe ma maida lamarin sukai kan cewa ita ce take nemansa cikin mutane ganin cewa ya yaƙi amincewa ne yasata neman hanyar illata shi.


Mamaki fal a idanun Zeeyter ta dubi sifeton tana fadin, "Me zan nema agun wannan? Ban ga abun so a tattare da shi ba,in inada bukata da kudina nake wannan ba wai zuwa bin mazan kantiti ba Allah ya kyauta ya tsare ni."

"Ke fa daman ba isasshiyen hankalin gare ki ba, Impoli (mara kunya)yau ko zan baki mamaki a sel za ki kwana,tunda ada kina tunƙahon ana baki damar beli ne."


Tsaki tai ta tashi, ta sa hannu a jaka , ta ce, "Idot. (Wawa)dubu ɗaya ta ciro ta hurga masa ta fice aguje.

Da gudu suka bita amman ina ta tsare,gudu take tamkar fanka ta samu wutar lantarki.

Haka har ta isa gida, abun mamaki tasa kafarta ke nan da niyar shiga gidan ta maƙale,ko motsi bata iya yi bare ta iya takawa.

★★★
Zaune yake akan tanƙashesshen gadonsa yana danna computer, saƙone suka fara shigowa rututu na kamfanonin da ke neman tallafi.

Har ya gama tattarawa wani ya shigo.
Zeeyter Oil And Gas, tsayawa ya yi domin ya duba.
Ganin bayanan sai da ya ƙara gyara Gilashin da ke fuskar shi,
"Haɗa man Petrol? Kuma anan Niger? Sannan da robobi? Wonder shall never end, akwai masu fasaha sosai a duniyar nan,lallai ina da bukatar kasancewar wannan Companin karkashin nawa ko dan inganta Petrol din da za ana sanyawa motocin da zamu fitar."

Duniyar tunani ya fada,amman babban abun da ya fi bashi mamaki ganin cewa mace ce shugabar companin kuma Bahaushiya

Janyo Wayarasa ya yi cikin sauri,
WhatsApp Discussion group din su ya shiga

"Hey Friends ,I need Ur Attention Please! (Barka dau Abokai!Ina buƙatar nutsuwarku) na ga abun mamaki yau."


Zahra ce ta fara magana, "Here we are (ga mu nan) ga dukkan alamu abun ya taɓaka da yawa ba mu, mu sha I done gyara my glasses." Ta ƙarasa maganar tana sa emojin dariya.


Farouq ne ya katse ta da fadin, "Aboki na zaƙu fa ba mu bayani."

"Kunnuwana har rawa suka fara oh oh." Haiydar ya turo da emojin kunne tare da dariya.

Deejerh ta ce, "Oh Haiydar na gaji da shirun fa."

Sai a lokacin Haiydar ya ƙara magana , "Oh calm down Friends, (ku kwantar da hankali abokai) yanzu za ku ga abun mamaki kowa ya tabbatar ya zauna da kyau " shi ma ya ƙara she maganar yana dariya.

Details din Zeeyter Oil And Gas ya tura masu duka kowa ya karanta cikin Mamaki Khaleel ya ce, "Gaskiya kam wannan abun mamakine da kuma farinciki, wannan shine silar hadin kanmu domin bayyanar da masu boyayyun baiwa tare da tallafa masu."

"Wooo."
Cewar Deejerh.

,"Ni na rasa ma abun fadi."Zahra ta fada tana bude baki.

Kaf ciki Farouq ne kawai baiyi magana ba kuma yana online.

Haiydar ya ce, "Farouq ya dai na ji shiru kowa na magana ban da kai,kuma kana buɗe sakonninmu?"


"Bai mun ba,ban ma yarda da companin ba,in ban da rainin wayo taya ma za ace wai ana hada Petrol da shara? Wannan shirme ne da rainin hankali." Cewar Farouq.


Zahra ta ce, "What! Me ka ke nufi?"

"Wannan ma ai iskanci ne, taya har za su iya turo mana jawaban bogi?"cewar Khaleel.

"Hmm."kawai Deejerh ta ce.


Ganin abun na son zama rikice gare su Farouq ya ce, "Kawai mu bar batun yanzu kowa ya je ya yi tunanin duk shawarar da aka yanke sai mu kara zama."

Kasancewar basa taɓa yanke hukunci ba tare da amincewar waninsu ba, ko da mutum ɗayane bai amince da abu ba to baya taɓa yuhuwa,wannan damar Farouq ya yi amfani da ita domin cimma manufarsa da take boyayya.


Da haka suka rabu Haiydar fal zuciyarsa da tunani yadda lamarin zai karƙe.


★★★
Bobiel

Wata irin kara Zeeyter ta sake wacce sai da ta karade kafatanin gidajen da ke yankin.

Hawaye ne ya fara zuba daga idanunta.

Cikin sauri Madame Ayshe ta tawo domin tallafa mata,amman ina ba alamun motsa ta kame awajen kyam.


Laure da Harira na gefe suna ƙyalƙyala dariya.

"Tu vios (kin gani) ai na fada miki indai muka je gun Malam Dule an gama magana ,ita da ƙara wata tafiya ko wani abun arziki sai dai ta ga ana yi." Harira ta faɗa tana kunshe baki.

Hurera ta ce, "ni babbar damuwata mu kwace gidan man cen da

Please Login or Register in order to submit comment