Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma gidan abincin muje muyi kane-kane Allah sa bakinta ya rufu kamar yadda kafar ta kame,ai wallahi kadan ta fara gani,in abun ya citura sai mun kaita har lahira ma kowa ya huta." Tafawa sukai suna ƙara leƙawa tare da kunshe baki.

"Kin ga mu je harkar gabanmu aikin gama ya gama yanzu kam." Cewar hurera tana jan hannun Harira.

Tafiya suke suna waƙa da ka gansu ka san sun ƙula ƙulalliya

Anyi anyi kafar Zeeyter ta motsa amman ina har ta fara ficewa a hayyacinta.

Madame Ayshe ba abun da take ban da adduoi daga karshe ma sai da aka kira babban malamin da ke anguwar.

Tun yana karatun zalla har ya dawo wanke mata kafar da ruwan magani....

Rufe idanun da zata yi ta fara hango..........

08103080717
Urs Xayyeesherthou
[5/29, 9:21 AM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *YEL*🦅

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ba ko wata, sannan labarina yana dauke da yaruka uku ne zuwa huɗu:*Hausa, French, Turanci, Malay*, Haka Kuma ka/ki faɗi alkairi ko ka/ki yi shiru! Yadda ki/ka ga labarin haka tsarinsa yake kuma babu canji,Salon na Mussamman ne sannu a hankali komai zai bayyana🦅_

_R.I.J.F. Little Baba *(Suhaan)*😭_

*PAGE-4*
Bismillahir-Rahmanir-Rahim

_*YEL ya zama free daga farko har karshe in sha Allah🥰duk wata masoyiyar littafin nan taiwa baiwar Allahn da ta siya duka fatan alkairi,sannan ku bi sannu domin fahimtar saƙonni don bana ce saƙo ba da nake son isarwa😘son so fissabillah🦅*_


Kan kace miye Zeeyter ta sake shi tim a ƙasa.

Jini ya fara zuba ta kai da baki.

Nan take Polisawa suka baibaye wajen aka kamata shi kuma aka tafi da shi asibiti domin yi masa taimakon gaggawa.

Ta bada bayanin komai tare da bayyana yadda yake son keta mata haddi cikin jama'a amman ina dake babban mutum ne ba wanda ya yarda da hakan a karshe ma maida lamarin sukai kan cewa ita ce take nemansa cikin mutane ganin cewa ya yaƙi amincewa ne yasata neman hanyar illata shi.


Mamaki fal a idanun Zeeyter ta dubi sifeton tana fadin, "Me zan nema agun wannan? Ban ga abun so a tattare da shi ba,in inada bukata da kudina nake wannan ba wai zuwa bin mazan kantiti ba Allah ya kyauta ya tsare ni."

"Ke fa daman ba isasshiyen hankalin gare ki ba, Impoli (mara kunya)yau ko zan baki mamaki a sel za ki kwana,tunda ada kina tunƙahon ana baki damar beli ne."


Tsaki tai ta tashi, ta sa hannu a jaka , ta ce, "Idot. (Wawa)dubu ɗaya ta ciro ta hurga masa ta fice aguje.

Da gudu suka bita amman ina ta tsare,gudu take tamkar fanka ta samu wutar lantarki.

Haka har ta isa gida, abun mamaki tasa kafarta ke nan da niyar shiga gidan ta maƙale,ko motsi bata iya yi bare ta iya takawa.

★★★
Zaune yake akan tanƙashesshen gadonsa yana danna computer, saƙone suka fara shigowa rututu na kamfanonin da ke neman tallafi.

Har ya gama tattarawa wani ya shigo.
Zeeyter Oil And Gas, tsayawa ya yi domin ya duba.
Ganin bayanan sai da ya ƙara gyara Gilashin da ke fuskar shi,
"Haɗa man Petrol? Kuma anan Niger? Sannan da robobi? Wonder shall never end, akwai masu fasaha sosai a duniyar nan,lallai ina da bukatar kasancewar wannan Companin karkashin nawa ko dan inganta Petrol din da za ana sanyawa motocin da zamu fitar."

Duniyar tunani ya fada,amman babban abun da ya fi bashi mamaki ganin cewa mace ce shugabar companin kuma Bahaushiya

Janyo Wayarasa ya yi cikin sauri,
WhatsApp Discussion group din su ya shiga

"Hey Friends ,I need Ur Attention Please! (Barka dau Abokai!Ina buƙatar nutsuwarku) na ga abun mamaki yau."


Zahra ce ta fara magana, "Here we are (ga mu nan) ga dukkan alamu abun ya taɓaka da yawa ba mu, mu sha I done gyara my glasses." Ta ƙarasa maganar tana sa emojin dariya.


Farouq ne ya katse ta da fadin, "Aboki na zaƙu fa ba mu bayani."

"Kunnuwana har rawa suka fara oh oh." Haiydar ya turo da emojin kunne tare da dariya.

Deejerh ta ce, "Oh Haiydar na gaji da shirun fa."

Sai a lokacin Haiydar ya ƙara magana , "Oh calm down Friends, (ku kwantar da hankali abokai) yanzu za ku ga abun mamaki kowa ya tabbatar ya zauna da kyau " shi ma ya ƙara she maganar yana dariya.

Details din Zeeyter Oil And Gas ya tura masu duka kowa ya karanta.
Haiydar ne ya ƙara ce wa, "Gaskiya kam wannan abun mamakine da kuma farinciki, wannan shine silar hadin kanmu domin bayyanar da masu boyayyun baiwa tare da tallafa masu."

"Wooo."
Cewar Deejerh.

,"Ni na rasa ma abun fadi."Zahra ta fada tana bude baki.

Kaf ciki Farouq ne kawai baiyi magana ba kuma yana online.

Haiydar ya ce, "Farouq ya dai na ji shiru kowa na magana ban da kai,kuma kana buɗe sakonninmu?"


"Bai mun ba,ban ma yarda da companin ba,in ban da rainin wayo taya ma za ace wai ana hada Petrol da shara? Wannan shirme ne da rainin hankali." Cewar Farouq.


Zahra ta ce, "What! Me ka ke nufi?"

"Wannan ma ai iskanci ne, taya har za su iya turo mana jawaban bogi?"cewar Khaleel.

"Hmm."kawai Deejerh ta ce.


Ganin abun na son zama rikice gare su Farouq ya ce, "Kawai mu bar batun yanzu kowa ya je ya yi tunanin duk shawarar da aka yanke sai mu kara zama."

Kasancewar basa taɓa yanke hukunci ba tare da amincewar waninsu ba, ko da mutum ɗayane bai amince da abu ba to baya taɓa yuhuwa,wannan damar Farouq ya yi amfani da ita domin cimma manufarsa da take boyayya.


Da haka suka rabu Haiydar fal zuciyarsa da tunani yadda lamarin zai karƙe.


★★★
Bobiel

Wata irin kara Zeeyter ta sake wacce sai da ta karade kafatanin gidajen da ke yankin.

Hawaye ne ya fara zuba daga idanunta.

Cikin sauri Madame Ayshe ta tawo domin tallafa mata,amman ina ba alamun motsa ta kame awajen kyam.


Laure da Harira na gefe suna ƙyalƙyala dariya.

"Tu vios (kin gani) ai na fada miki indai muka je gun Malam Dule an gama magana ,ita da ƙara wata tafiya ko wani abun arziki sai dai ta ga ana yi." Harira ta faɗa tana kunshe baki.

Hurera ta ce, "ni babbar damuwata mu kwace gidan man cen da ma gidan abincin muje muyi kane-kane Allah sa bakinta ya rufu kamar yadda kafar ta kame,ai wallahi kadan ta fara gani,in abun ya citura sai mun kaita har lahira ma kowa ya huta." Tafawa sukai suna ƙara leƙawa tare da kunshe baki.

"Kin ga mu je harkar gabanmu aikin gama ya gama yanzu kam." Cewar hurera tana jan hannun Harira.

Tafiya suke suna waƙa da ka gansu ka san sun ƙula ƙulalliya

Anyi anyi kafar Zeeyter ta motsa amman ina har ta fara ficewa a hayyacinta.

Madame Ayshe ba abun da take ban da adduoi daga karshe ma sai da aka kira babban malamin da ke anguwar.

Tun yana karatun zalla har ya dawo wanke mata kafar da ruwan magani....

Rufe idanun da zata yi ta fara hango..........

08103080717
Urs Xayyeesherthou
[5/29, 9:22 AM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *YEL*🦅

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ba ko wata, sannan labarina yana dauke da yaruka uku ne zuwa huɗu:*Hausa, French, Turanci, Malay*, Haka Kuma ka/ki faɗi alkairi ko ka/ki yi shiru! Yadda ki/ka ga labarin haka tsarinsa yake kuma babu canji,Salon na Mussamman ne sannu a hankali komai zai bayyana🦅_

_R.I.J.F. Little Baba *(Suhaan)*😭_

*PAGE-5*
Bismillahir-Rahmanir-Rahim

_*Ka da ku mun korafi☹️har yanzu ba a fara asalin YEL ba wannan sharar fage muke*_


Wani irin tsuntsu addu'a take azuciya har tsuntsun ya iso inda take daf wajen kafarta ya shafa da fuka-fukinsa

Nan take ta furta, "Alhamdu Lillah."

Tana jan kafar kuwa ta motsa.

Madame Ayshe ta ce, "Ma sha Allah amman dai ba kya jin komai yanzu ko?."

Ban da nisha ba abun da Zeeyter keyi tana gumi, Murmurshi ta yi abayyane tare da fadin, "Allah ka maidawa mai sharri, sharrin sa."


Tare suka shige cikin gidan.

★★Madame Ayshe tamkar uwa take ga Zeeyter ba ma Zeeyter kadai ba uwa ce ga dukkanin wani maraya da ke rayuwa a cikin gidan marayu na bobiel, kasancewar ta shugaba kuma mu'assasar gidan.
Kuma ita ce ke kokarin karfafawa Zeeyter gwiwa a kullum ko da ta fara kokarin karaya.

Wannan kenan....

★★Haiydar na zaune a office yana aiki sai ga kiran Khaleel

Bayan sun gaisa Khaleel ya fara da, "Na ga jiya kun tattauna ina off sai da zahra ta kirani ta mun bayani,amman Meyasa kuka biyewa Farouq? Baka taɓa kawo bangare ka ce kana so a dauka ba da wannan karan ka nemi alfarma laifine? Ko ma mene ne zai faru bai dameni ba, ka turomun details din komai zan bincika inyi accepting."

Murmushi kawai Haiydar ya yi kafin ya ce, "Bana so mu rushe tafiyar shekaru da shekaru a kwana guda,so abarsa ya kawo dalilinsa cikakke inya karɓu kawai sai a hakura."

"Aa fa na gama magana da shi And na fahimtar da shi wasu abubuwan da nake ganin bai fahimta ba,sauran ya rage na shi, Deejerh ta fara shirye-shiryen zuwan mu Niger In sha Allah acikin satinnan."Khaleel ya faɗa yana gyara zama.


"Owk duk yadda ku ka ce zanyi farinciki da hakan,fatan alkairi."


"Alright fatan alkairi."Khaleel ya fada yana katse wayar.


★★

Tunda su Harira suka ji labarin cewa kafar Zeeyter tayi tafiya ba abun da ya sameta hankalinsu ya tashi matuka har sai da suka koma gun bokan wanda acewar shi ai abun ya lafa ne amman inya tashi dawowa bata isa ta iya koda motsa hannunta bane bare kuma kafar,hakan ne yasa hankalin su har ya fara kwanciya.


Dare ya yi sosai Zeeyter ce kadai a Zeeyter Oil And Gas duk ma'aikata sun tashi kamar yadda aka saba ita ce ke zama sai 2am take tashi.

Horn aka mata da sauri ta bude tare da duban waye.
Masu siyan Petrol din ne cikin fara'a ta ce, "Barka dai yallaɓai."

"Barkanmu dai Madame."



"Na nawa kake so?"

"Jaka biyar (dubu biyar)."

Karban kudin tai tare da sawa cikin jakarta ta shige ciki domin sallamarsa,amman abun mamaki ganin ta bar jakar awajen yasa shi zuwa ya dauke kudin har ma dana sauran kudin jakar,jin motsinta yasa shi saurin komawa gefe.

Kamar yadda ta tafi da fara'a haka ta dawo cikin fara'a ta sallame shi kafin ta rufe get din ta koma ciki.

Sai da tazo lissafi ta ga ba kudi babu alamun su,maimakon kuka Murmushi ne ya bayyana afuskarta, maimakon zagi addu'a tai aranta, "Allah na gode ma, Allah ka bani wanda ya fi su, Allah kar ka sa mun hassada bare kyashi ga duk wani mahaluki na fadin duniya." Daga karshe ma tashi tai tayi sallah kafin ta shige gida ta kwanta.

Ko barci Zeeyter take ba za ka taɓa ganin fuskarta ba Murmurshi ba daga farkon kwanciyar ta har wayewar gari,in ko salon fuskarta ya canja to ankaita maƙura.

Washegari
★misalin karfe 12:00pm


Zaune take tasa wani Iron gaba tana gyarawa, Halliru ya shigo cikin fara a yake magana, "Madame Je le promets? (Albashirinki)."

"Goro meya samu ne haka?."cewar Zeeyter tana goge zufar da ke fito mata.


"Yanzu-yanzu na samu saƙo awayata 5stars Expensive company na bukatar mu domin tantancewa nan da mako guda."

Da sauri ta tashi tsaye tana fadin, "Dieu merci (Alhamdu Lillah) yanzu sai afara shirye-shiryen yadda zaman zai kasance." Karasa maganar tai tana duban agogon hannunta
"Ina ga lokacin zuwan Malama ya yi bara inje muyi karatu da dare karasa maganar."


Ana cikin karatu ta dauki wayarta tare da kiran wata number da ke sama.

A ɗaya ɓangaren cikin sauri ya amsa yana, "Madame akwai bukata ke nan."

"Eh." Kawai ta furta

Sannan ta karbi uzuri wajen Malamar, tana fita ba inda ta faɗa sai toilet sai da ta wanke jikinta fes kafin ta fito sanye da wani ƙaramin towel.

Tana fitowa yana ƙarasowa, Murmurshi yake yana suɗe baki tamkar wanda ya ga nama,ko bari ya ƙaraso batai ba tai saurin ƙarasawa tana kissing dinsa.......

08103080717
Urs Xayyeesherthou
[5/29, 9:22 AM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *YEL*🦅

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ba ko wata, sannan labarina yana dauke da yaruka uku ne zuwa huɗu:*Hausa, French, Turanci, Malay*, Haka Kuma ka/ki faɗi alkairi ko ka/ki yi shiru! Yadda ki/ka ga labarin haka tsarinsa yake kuma babu canji,Salon na Mussamman ne sannu a hankali komai zai bayyana🦅_

_R.I.J.F. Little Baba *(Suhaan)*😭_

*PAGE-7*
Bismillahir-Rahmanir-Rahim

*_Just For yhu Shahararrun Novel Group And Xayyeesherthou Fans Club son so fissabillah_😘*



Tsareta ya yi da idanunshi yana mata wani munnan kallo
da karfi ta fisge hanayenta tana masa kallon wulakanci ta ce "Ba shi ka ke bina ne malam da za ka rike min hannu?" Farouk ya yi mata wani kayataccen murmushi me fassararori ya ce "Sannunki Gimbiya?" Kallon sama da kasa ta masa duk da kasancewarsa kyakyawan gaske sam bai mata ba ta tabe baki ta ce "Da ganinka baka da ishasshen seti, kana nan da baki kamar famfo ina ma garga'di ko da wasa ka da ka kuskura ka sake gwada taba jikina ba tare da izini na ba, idan ba haka ba wallahi ran ka zai yi mumunan baci."
tayi tsaki ta juya dan shigewa shagon sa ke rike mata hannu ya yi "Dakata mana Gimbiyata ki saurareni magana nake so muyi dake Please."
A fusace ta juyo ta ce "Tu es fou quoi? tu comprends pas tout ce que je te dit." ( Kana hauka ne ko me? baka gane duk abin da na fada maka bane?)

Ganin hankalin mutanen kasuwar ya fara dawowa kansu yasa Farouk sakar mata hannu tare da cewa "Tabbas na haukace a kan ki kuma zan iya jure ko wane irin wulakanci daga gareki domin kina cikin irin matan da nake so a duniya."

Cike da mamaki Zeeyter ta ce "Dube ka dan Allah ni ko a kyauta a ka ban kai ai sai dai na zubar a shara, idan kana ganin kana da kyau ne to ni kyau ba zai burgeni ba, dan haka sai ka kara gaba can inda ka fito."
Farouk ya yi murmushi kawai ita kuma ta shige shagon tayi siyayyarta sai da ta gama sannan ta fito.
Farouk na tsaye har ta kamalla ta fice bin bayanta ya yi har suka yi nisa daga kasuwar juyawar da za ta yi ta gan shi yana binta tsayawa ta yi ta ce "Pourquoi tu me suis ?" ( Me yasa ka ke bina?)


Farouk ya shafa gashin kan shi ya ce "Parceque je t'aime et je peux tout faire pour t'avoir." ( Soboda ina sonki kuma zan iya yin komai dan na sameki."

Zeeyter ta gyara tsayuwarta ta ce "Idan ka ga ka sameni ni to sai idan ba a hayacina nake ba."
Farouk ya matsa kusa da ita ya yi kasa da muryar tare da kai hannunsa yana kokarin taba mata baya.
ta rike da sauri.
ya nuna da yatsa yana "Wannan surar taki tawa ce ko kin ki ko kin so mu zuba mu gani."


Tsabar takaici sakar masa hannu tayi kawai tai tafiyarta shi ma ya kama gabansa ban da kule-kule ba abun da yake azuciya.

Yana komawa masaukinsu ya zube akan lafiyayyun kujerun da aka kawata falon dasu Deejarth ce ta ce "Farouk daga ina haka daga zuwanka ba hutu sai ka shiga gari."
Haiydar ya yi hanzarinta ya ce "Ai kin san sa baya son zama guri daya kullun shi ne nan shi ne can,kamar mai sabuwar basir."

Zahra ta ce "Ni fa bana ganin laifin shi nima dazun da ya fita dan ina a gajiye ne da ba abin da zai hanani bin bayanshi."
Dukanin su suka yi Dariya.
Farouk ya ce "Rabu dasu Zahra ai zama guri daya bashi da anfani ga Da namiji to yau fitar da nayi ba karamin kamu nayi ba." Ya karasa maganar yana gyara zama.

Haiydar ya ce "Haba dai bamu labari mu sha." Duk suka gyara zamansu Khaleel ma da yake daining yana cin abinci ya ajiye ya taso da sauri ya ce "Bari nima na matso kusa ayi dani."....


************** Ran Zeeyter a bace ta isa kamfani duk kayan da ta siyo ta ba ma'aikatanta ta shige offishinta ranta a bace ya ke da abin da Farouk ya aikata mata,duk da cewa wani Ɗa namiji bai taba nuna mata soyayya ba Amman wadda ya nuna mata maimakon ta ji dadi sai tarin takaici da ya cika mata zuciya.

Tashi ta yi tare da cewa "Allah ya hadani da kai wata rana sai ka sha mamaki zan nuna ma ni ba Kanwar lasa ba ce ."
Fita tayi daga offishin
ta shiga gidan marayu sai da ta tabbatar komai na tafiya daidai kafin ta shige gida، wanka tayi ta shirya cikin wata yagallaliyar doguwar riga da taji jiki iyaka gwiwa ta fito tsakar gidan kennan sai ga Harira da lemo a hannunta ta ce "Zeeyter ga lemo da na hada dazun kowa yasha shi ne na ajiye miki rabonki."
Zeeyter ta karba tare da sakin Murmurshi ta ce "To na gode Harira Allah ya bar zumunci."

Da "Ameen." Ta amsa tare da sakin wani munafukin Murmurshi kafin ta fice.



★★
Faruk ya basu labarin haduwarshi da Zeeyter duk sun zuba ido suna sauraren shi, Deejarth ta ce "To da ka barta ta tafi ba tare da ka samu adireshinta ba ko number wayarta ya za ka yi kenan?"

Ya ce "Ai kar ki damu ina ji a jikina zamu sake haduwa nan ba da jimawa ba,ita din ta Mussamman ce ga wanda ya fahimta kadai just na yarda ne da abun da idanun suka gani ."

Khaleel ya ce "Yanzu duk akan wannan ne ka samu cikin zumudi haka ." Yaja tsaki ya tashi ya bar gurin.

"Oh Oh see Love." Cewar Zahra

Deejerh da Haiydar kuwa ban da dariya ba abun da suke.


Da yamma misalin karfe 3:40 duk sunyi wanka sun shirya sai da suka yi sallah kafin suka nufi hanyar office sai da Haiydar ya nuna masu ko ina tare da cikakken bayani,ba karamin jinjina masa sukai ba domin komai ya tsaru.

daga nan Khaleel ya ce yana jin yunwa su sanya amasu order, zahra ta ce, "Oh ina nan za ayi ordern abinci? Just give me some minutes pls."

Haiydar ya ce, "Yawwa Madam kamar kin san na matso in ci food dinki."

Dake akwai bangaren girki guda a kamfanin hakan ya ba zahra damar zuwa tare da girka masu jallof din taliya cikin sauri.


Suna cikin cin abincin Wayar Farouk ce tayi kara ya duba ya ga Mahaifiyar shi ce ke kiranshi excuse ya basu ya fita amsa wayar yana tsaka da amsa wayar ya hango Zeeyter za ta tsakala titi kaco-kam hankalin shi ya mayar a kan ta ko maganar da Mahaifiyar shi ta ke masa ta cikin wayar baya ji tana zuwa kusa da shi ta wuce sam bata kula da shi ba da sauri yabi bayanta, "Gimbiyata, Gimbiyata tsaya mana." Zeeyter na ji sunan da aka kirata da shi ta gano shi dan a nace a zafafe ta juyo ta ce "Pour qui tu te prends, je t'ai dit de ne plus le suivre non, se parceque je t'ai laissé la fois passé que tu as eu la force de me suivre encore ? " ( wa ka ke daukar kan ka? Ba nace kada ka sake bina bane? Saboda na barka wancan lokacin shi ne ka samu kwarin gwiwar sa ke biyo ni?") Farouk ya ce "Je suis désolée ma princesse, se ton amour qui m'a rendu aveugle." ( Kiyi hakuri Gimbiyata soyayyar ki ce ta makantar dani.)

Zeeyter ta ce "Tu sais quoi, dans ce monde y'a pas un être humain que je déteste comme toi." ( Ka san me cikin duniyar nan ba wani da na tsana kamarka.)

Faruk ya ce "Dit pas sa Princesse, san toi je pourrais pas vivre." ( Kada ki ce haka Gimbiyata, idan ba ke ba zan iya rayuwa ba." Zeeyter ta karasa kusa dashi ta ce "Kai ka san ko ni wacece tukuna ma wai?" Farouk ya ce "Aa Gimbiyata sai kin fada."
"To kada ka yi tunanin 'yar wani ce ni a nan kasar sai dai tsayuwar da nayi da kaina nafi karfin ko wane dan iska ya nemi raina min hankali." Farouk ya ce "Kin san me nafi so a tattare dake Gimbiyata wannan jarumtar taki ce ta ke kara zafafa soyayyarki a zuciyata, da zaki yarda dani zaki fi kowa jin dadina idan har ki ka bani hadin kai dari bisa dari zan iya baki duk wata dukiya dana mallaka aduniya." Zeeyter ta kara matsawa kusa dashi har suna jiyo numfashin juna ta kai hanunta jikin shi ta ce "me ka ke dashi ne da ka ke jin kai namiji ne ni ba na jina har ka tsaya kana babatu akai, ba dai wannan ba har yanzu da sauranka ka je na baka shekara biyar ka kara girma watakila in ka dawo na iya sauraren ka idiot"

Mutuwar tsaye Farouk ya yi a gurin da ya ke sam bai yi tunanin rashin kunyarta ya kai nan ba sakin sa tayi ta bar shi sankare a gurin.......

08103080717
Urs Xayyeesherthou
[5/29, 9:22 AM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: https://chat.whatsapp.com/IOxN9ALPOpl1AEG9KLdNkt

*YEL*🦅

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ba ko wata, sannan labarina yana dauke da yaruka uku ne zuwa huɗu:*Hausa, French, Turanci, Malay*, Haka Kuma ka/ki faɗi alkairi ko ka/ki yi shiru! Yadda ki/ka ga labarin haka tsarinsa yake kuma babu canji,Salon na Mussamman ne sannu a hankali komai zai bayyana🦅_

_R.I.J.F. Little Baba *(Suhaan)*😭_

*PAGE-6*
Bismillahir-Rahmanir-Rahim


_My Group Xayyeesherthou Fans Club can't love you less😘My Walida,Miss bind@wood,Mrs Sadeeq,Zainab Adam,Real Ayushat,Aisha Musa,feena Yusuf,Mai Kyauce da ma sauran duka comments din ku na sani nishadi over🥰😘😘_



Sakin Murmushi ya yi a bayyane yana fadin,"Riba biyu ga kudi ga dadi."

Ko tashi ba tayi Domin tuni Zeeyter ta fice a hayyacinta,bata bari sai ya motsa da kanta ta fara biyawa kanta bukata kafin daga karshe ya tayata.


Sai da ta tabbatar buƙatarta ta kau kafin ta tashi cikin sauri tai toilet wani wankan ta kara yi kafin ta sanya wani gajeran wandonta blue da karamar rigafara,tare da mayafi blue tai rolling,basilin kawai ta shafa har bakin nata.


Jagarta ta dubo sinkin wani kudi ta wurga masa tana fadin, "In ka gama ka rufe mun gidan."

Silifasa ta zura kawai ta fice cikin sauri.

Ba inda ta nufa sai kasuwa tayi siyayyan kayan abinci, Shinkafa, Indomie,taliya,mangyada,manja da su magi.

Can cikin Bobiel inda talakawan suka fi yawa ta shige.

Da zuwanta kuwa yara suka fara ihu nan da aka cika ana layi,fara raba masu kayan abincinnan tayi,suna kuka tare da yi mata addu'a, ban da Murmushi ba abun da ke fuskarta harta gama raba masu, sai da ta tsaya suka yi wasa Sosai da kanun yaran kafin ta kama hanyar dawowa gida kasancewar dare ya yi, titi ta nufa domin neman abun hawa ta tsayar da nafef ke nan wani tsoho ya taɓata yana kuka.

"Madame Don Allah ki taimaka mun,wallahi ba ma da abincin da za mu ci yau,rabon gidana da aɗaura sanwa tun cikin azumi."
Ya karasa maganar yana fashewa da kuka.

Kallonsa tai kafin ta dubi cikin jakarta saura kudin da zata hau nafe ne kawai.

"Na gode Yallaɓai Don Allah tafi kawai." Ta fadawa mai nafef din.

Tana juyowa ta miƙawa Tsohon sauran kudin hannunta ta kama hanya duk da cewa dare ya yi ga duhu kuma ba mutune sosai amman haka take tafiya daga ita sai jakarta da karamar wayarta.



Wani matashi da ke bibiyarta ne tun farko ba tare da ta sani ba ya sha gabanta awani lungu da ba kowa, kokarin kwace jakar ta yake duk atunaninsa kudade ne da babbar waya a ciki.

Nan take ta shaƙo shi tare da buga masa kai a bango sai da ya yi jini ta ci gaba da tafiyarta.

Buhun da ke jakarta ta ciro ganin ta fara karo da gurina tare da ledoji ta fara zubasu ciki kafin ta isa gida har ta cika buhun.

★★★kwance yake a kan gado tare da wata tsaleliyar budurwa kwance akan kirjinsa tana shafa masa jiki a hankali,cikin sanyayyar murya ta ce, "Dear! ,You Know I love why cant you marry me please." Ta karasa maganar tana kai masa kiss a baki.

"Umm You Love me? Ni bana tunanin ma zan iya aure arayuwata ina da kudi ,ina samun duk wata bukata da me aure ke so, And watakila aure ya durkushe ne akan wasu lamuran da dama wanda bana so,araina ma akwai babban

Please Login or Register in order to submit comment