Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter 0️⃣1️⃣
     MrsUsman400
Free book 🤩
For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
https://www.wattpad.com/981993411?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=share_published

#Destination
From lagos to Yola...
Gudu suke a cikin jirgin kasa, wanda yake tafiya cikin sauri, fuskarta lullube da wani yadi me hade da fari da baki, sai motsa gashin Idanu ta take cikin jin dadi, sannan ta mai da glass ɗinta, duk da bata wuce shekara goma sha biyu ba, amma haka ba zai hanaka fahimtar tsantsar kyan da Allah yayi mata, tab'ata kanwarta tayi tare da cewa.
"Adda, zan sha madara."
Kallon iyayen su tayi sannan tayi magana cikin shagwaɓa tare da faɗin.
"Mom! Ni fa idan muka isa kawai gidan su Nunu  zan sauka ba gidan kaka ba. Ina zuwa rinka damuna da A'isha kaza Aisha kaza."
          Kallonta matar daya gefen tayi cikin murmushi tace mata, "Ya sunanki?"
"A'ishah!"
Ta faɗa a sanyayye, kamar yadda muryanta yaƙe,
Murmushi matar tayi sannan tace mata.
"Toh baki nuna mana fuskarki ba, hanya ba zamu yi na gida dake ba, Hidaya, Raziya. Umar.  Alhaji Ina Maher yaƙe? Kuzo nan."
Lokaci guda suka haɗu, tare da cewa.
"Ummin Maher lafiya?"
Dafa shi tayi sannan ta nunawa Mutumin Aisha da take zaune, tana kallon su. Sannan ta kalli Iyayen Aisha, tace musu.
"Yar su na gani ina so! Tunda zasu sauka a Gombe ne mu kuma A Yola, shine nace ko zamu hada iri da ita shi Sunan shi Muh'd ita Aisha kuma kunga hadin zai yi ai?"
   Dariya suka yi sannan suka ce.
"Toh wallahi sai kin buɗe mana fuskarki mun gani,"
Cike da mamaki ta d'aga mayafin kyakyawan fuskar ta ya bayyana,
Masha Allah. Gaskiya tayi mana.
Sai Lokacin Mahaifiyar Aisha tayi magana tare da cewa.
"Toh indai haka ne toh ba sai ayi magana ba,"cikin Dariya ta kai karshen Maganar ta.
Shima baban Aisha din yace.
"Kun shirya kenan? Toh ni zan amshi auren kenan."
Jin haka yasa Yar yarinyar ta mike da gudu tabar gurin su.
"'laaa! Kunga ta gudu."

     Garin gudu ta bangaji wani mutum, tsayawa tayi tare da kallon shi badan kome ba, sai yadda ya rike mata arms ɗinta, kallon shi tayi cikin idanu ta buge hannun shi, tare da fallasa zata gudu ya dawo da ita, gaban shi, ya kai hannu zai d'aga mayafinta, yana kallon cikin idanun ta, sai ji suka yi kamar jirgin zai sauka kan digar shi kuma ya cigaba da tafiyar... Ya kuma dage sai ya d'aga mayafinta. Tana buge hannun shi. Ya kuma fusata zai bude mayafinta abokan shi suna musu dariya, ta kuma buge hannun shi, cikin dan banzan tsiwa tace mishi.
"Dalla kyale ni, an ce maka kowa irinka me mara kirki, ka nace sai kaga face dina, who are you?"
Yadda tayi maganar cikin rashin kunya da Rashin mutunci ya sake fusata shi.
"Waye Babanki?"
Cikin ɓacin rai ta d'ago kanta idanun ta na cikowa da kwalla tace.
"Babanka ne!" Ta bashi amsa kai tsaye.
      "Laaa! Man kai ne ta gayawa magana yarinyar da bata fi sa'ar Sister ka ba, lallai ka ci ubanta!"

       Bude eyes din shi yayi akanta, ya kai hannun shi ya dafe inda take, sannan ya sunkuyar da kanshi, dai dai fuskarta kamar zai sumbaci ta, ta saka hannunta da karfi ta ture shi tare da barin wajen da gudu, tsaki yayi yana faɗin.
"Fawwas kai banza ne, sai ta rena ni"
     "Idan ka buɗe fuskarka ba, ko ka manta akwai hirami a fuskarka."

     Dariya suka saka, ya koma mazaunin shi yana wasa da wata yar takarda shedar shiga jirgin, wanda aka rubuta Yola.
......
"Toh Sadakin wannan zinariyar dai ya fi karfin kudi sai dai mu biya da zinari irinta."
    Dan haka gashi wannan zai dauki kudi masu yawa, na bada sadakin." Amsa Maman Aisha tayi tare da kallon ana dariya aka cika sharudan auren babu b'ata lokaci aka daura auren, a gurin a ranar goma ga watan Maris, ala dubu biyu da tara. A cikin jirgin kasa da zai kai mutane zuwa Yola da abuja.
          Bayan sun gama, kenan Maman Aisha ta mikawa Mahaifyar Mahir, kayanta suka ci-gaba da hira, jin wasu alamomin da jirgin yake zai sauka akan hanyar shi ya mugun daga musu hankalin.
Take masu yara suka fara niman Yaran su, Aisha iyayen ta suka mike niman ta, kafin su isa inda take jirgin tayi wani irin kara tare da fadawa hanyar da ba nata ba, kafin kace me sun hadu da wani jirgin da ya dibo kaya zuwa Lagos, dake jirgin dasu A'ishah suke ciki.akwai mai  taragon farko, suna haduwa da juna suka wani bada sauti dammmm. Kafin kace me. Jirgin ya kama da wuta, sosai a take, yayita bin jikin jirgin gashi babu halin tsira, domin kana fita ma faduwa zakayi a wani abu dan wasu sun gwada haka, amma babu ci, domin suna fita jirgin mutum yana faduwa zaka ga bai shura ba, gashi a hatsarin ya faru ne a garin Barikin Ladi, na garin jos. Sabida jirgin zai bi ta garin bununu na bauchi state, sannan zai sauke fasinjar Gombe, har dasu Aisha a cikin masu sauka gombe...

          ★★★
2019....

Kar'ar Alarm ce ta tashe mu daga nannauyar barcin da muke, na danna kan Alarm din, cikin jin mugun gajiya na kalli Tasleem, mik'ewa nayi.. tare da ɗaukar towel ɗina, na kalli agogon da yayi kukan sannan nufi ban dakin mu.

     Yau zamu fara aiki da ina aka tura mu service, kasancewar Daddy ya hana a turamu ko ina bautar ƙasa, wai muyi a Yola, hankalin shi zai fi kwanciya idan yana ganin tagwayen shi a tare da shi.
     Kallon ta nayi tana murmushi, kamar yadda ta saba, d'aka mata duka nayi sai da ta tashi zaune tare da zuba min ido, kafin ta tura baƙi.
    Baka ce mai kyau da ita, sai dai doguwa ce Irin mutanen nan da ake kira Muciya da zani, murmushi nayi sannan nace mata."asuba tayi har na dibo ruwan wanka na, saura ke. Mun gama training daga yau sai inda zamu yi Attachment kina nan kina mafarkin kanzon kurege da kika saba.

      Wani irin blush ta bada, tare da lumshe idanunta, dafe goshina nayi tare da wuce ta, tana mafarkin da ta saba.

     Idan da sabo yaci ace na saba da halin Tasleem, na wuce na dauki brush tare da nufar ban daki naje na sille wanka, sannan na fito, ganinta har zuwa lokacin tana zaune. Tana mafarkin da ta saba.
  
Cikin nutsuwa na fita, na shiga shafa mai, ban cika son makeup ba, dan ina da kyau dai-dai gwargwado, Ni fara ce sol kasancewar Mahaifiyata da yar kasan Algeria ce. Mahaifina dan Akko na garin gombe,

  Sannan idan ka kalle ni ina da kiba dai dai misali, sannan ban da Tasleem bana magana da kowa, sabida ban cika son hayaniyar mutane ba, haka Yasaka ake min kallon ina da girman kai.
        Ina da matukar hakuri, bana daukar reni ko wulakancin.

            "Tasleem, bamu da lokaci yau zamu fara aiki da, inda aka tura mu. Kuma kina zaune."
    Tashi tayi a kafitar sannan tace min.
"Noor! Ina son duniyata! Ta zama babba, ina son auren babba mutum me daraja, wanda duk inda na shiga ana ce min Matar wane"
         "Idan kinyi hakuri! KOME DA LOKACIN SA, zaki yi nasara. Kuma ki nemi zab'in Allah, dan ni nafi sha'awan nayi rayuwa ta low class, ban son daukakan duniya, bayi da amfani."

     Murmushi tayi sannan ta shiga wanka. Tasleem da Parent din tq, suna da mugun son kai. Duk abinda zan samu na rayuwa na Tasleem ne. Sannan duk abinda zata samu na tane.  Zai yi wuya ta nasan ta samu domin b'oyewa ake kar na sani, tun tasowar mu suke nuna mana ita ya kamata ta ta sami nasara ba ni ba. Shi yasa sai na koma a rayuwata bana son nasara ko dan na kasance marainiya ce bani da uwa bani da uba.
     My First choice na karatu, Medicine ne. Itama shi ta cika, abin mamaki koda mukayi jamb ta fadi sai ni na samu,  ita kuma bata samu ba, dole aka canza mata course, har dani. Ita aka bata accaunter ni kuma aka bani Mass communication. Ban damu ba, dan na fahimci su kar nayi gaba na barta a baya ne, sai na amshi sakamakon nayi godiya.
      Ni da ita mun taso kome namu iri daya ne, amma a ta bangaren Cigaba na rayuwa nata daban ne, Mommy da Daddy sun koya mata buri, kuma haka ya faru ne sabida kasancewar ni nafita kyau, na fita halittar jiki me kyau, dayawa suna zab'ena a barta, dukda itama ba laifi tana da nata kyan but ta taso da kazamin buri da kishina.

        A gaban mutane zata wofantar da ni, dan kar na samu yabo a gurin mutane, shi yasa ban damu da kwalliya ba, domin idan zamu fita, tare ita zata gama b'ata lokaci. Ni kuma za a azazalamin na fito. Idan na fito suka ga nafita kyau su tsiro min da damuwa har sai nayi zuciya nace ta tafi kawai.

       Na hakura, abin yana mugun min ciwo, sannan sun basu kyautatta min ba, su kuma basu barni na koma gurin dangin Mahaifiyata ba.

               Koda muka shiga makaranta ma, haka take wulakantani, amma idan tana son koyan wani abu na karatu, haka zata saka ni a gaba da magiya, haka zan koya mata tana tashi zata nuna min itace ta iya ni ce me koyan. Dan haka na daina koya mata. Ina da mugun zuciya shi yasa suke d'aga min kafa.

            Dan kokari nafita mai da hankali na akan karatu, ita kuma tayi kwalliya ta sha gaye, kowa ya san itace wata. Shi yasa ban damu da ita ba, har yau ita ke bina. Koda muka shiga aji na biyu a jami'a, sai Mommy ta hanani yawo da gyale, suka sani ina yawo da hijab, sabida wai kar ana gani na, aki kula yar su. Ni ina kyan da yake dakushe na yar su, na hakuri idan ta sami miji sai na cigaba da yawo ba hijab da niffab. Haka ya sani hakura da saka gyale, duk kwalliyar da zanyi da hijab ne. Amma a haka ban tsira ba, idan nayi saurayi sunyi ta kunshe shi kenan, har sai na rabu dashi. Ita kuma ta fara soyayya dashi.

    Wani lokacin kuma ita ke kore min su, nayi samaruka  dayawa amma ana kore min su, sabida ita bata samu ba, ni da na samu kuma an kore su. Bawai farin jini na fita ba, kawai ita tana duba Wanda ya kasan best Man in earth, ko nace world wanda yake da good career, rich man wanda ya maida hawa Bugatti kamar hawa mashin. Wanda zai yi mata kyautar Mansion a cikin Unguwar maitama na Abuja ko a lekki. Ko banana island ko a  Tobago island U.S. Mutumin da ya shirya wa rayuwar shi Luxury life, yadda zasu shiga su fita. Yana da gidaje a kasashen Turai da wasu yanki na Afrika, wannan shine mafarkin Tasleem Elhussain Jimeta....
Hey guys Am back da wani story! Don Allah idan ba zaka karanta ba, karka damu kanka Please And Please idan baki yi karki zage ni, don Allah bana son tashin hankali, kamar yadda wasu suka min A KOME DA LOKACIN SA. Sannan zaku yi hakuri zan rinka posting din duk bayan Four days insha Allah.
Idan kuma kika yi voting da comments insha Allah zan mai dashi After few two days...
#Vote
#Comments
#Share🤩😍😘
https://my.w.tt/DBOvuwPDAbb

MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter 0️⃣2️⃣
    MrsUsmaa400
Free book
For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANIH RAHEEM

~#meet hot guy~

Juyawa tayi ta kalle ni, cikin wani irin kallo, kafin tace min.
"Ki tsaya anan, naje cikin idan kuma kika biyo ni, zan fahimci  you Are ready to destroye my happiness!"
   Sake baki nayi ina kallon Tasleem. Kafin na tsinci kaina da jin wani irin yanayi..."ok shiga"
"Better!"

Sunkuyar da kaina nayi tare da jin wani irin kwalla zai zubo min. Sautin tsakinta naji a hankali ta tsaya a bakin kofar ta gyara zaman rigar ta, tare da  gyara ko ina sannan ta shiga.
A hankali ta sake bakinta, tana kallon cikin office din. Tare da kallon halittar da yake zaune akan wani kujera, yana aiki da laptop. 
"Excuse me sir!"

"Koma ki kira wacce kika hana shigowa!" Jin wani irin Muryar da yayi magana, yasanya ta diriricewa, he look Handsome guy,.kasa motsi tayi tana mishi sani irin kallo, har wani Luv bird take gani tare da wing dinsu suna zaga kanshi.
"Cewa nayi ki kira ta."
Ya daka mata tsawa, da sauri ta juya tare da fita tana faɗin.
"Ok..ok... ok!"

Ta fito da sauri, ina tsaye sai ji nayi Tasleem ta wanke ni da mari sai da gurin ya dauka.
"You are bad luck, me yasa mike covering Destiny dina, wannan kika sake wani abu ya shiga tsakanin ku, sai na kashe kaina sannan na rubuta letter akan kace kika yi sanadin mutuwa ta. Please Noor, karki rabani dashi we deserve each other please."

        Rike hannun ta nayi tare da jin wani irin kuka, yazo min nace mata.
"Har yanzun abokin rayuwata bai iso gare ni ba, daga lokacin da yazo gare ni, babu wanda ya isa dakatar dani, don haka babu abinda ya dame ni, but shine kuka mare ni."

Cikin tashin hankali, ta shiga tab'a fuskana, tana shirin kuka..
"Am sorry, ba zan kuma dukar ki ba."

      Fada tana sauke kwallar ta, a hankali na goge fuskana, sannan muka shiga cikin office din kamar bai ga abinda ya faru ba, kallon mu yaƙe, kai na a sunkuye dan ban damu naga waye ba.

"Have sit"
Zan ja kujeran tayi maza ta buge hannuna, ta zauna, dayar kujeran kuma ta juyar dashi ta daura jakarta akai.

"I said have sit!"
Wani irin harara tayi min, sannan ta dauke jakar ta, ta barni na zauna. Tunda muka zauna mun kai kusan awa daya da rabi, kafin ya d'ago kan shi. Tunda muka zauna Tasleem ta zuba tagumi, tare da zuba mishi ido.

         D'ago kai yayi tare da daka mata tsawa.
"Bana son kallo, da ugly face dinki nan."

Wani irin kunya ce ta kamata,.ta kuma shiga nutsuwar ta. Sannan ta kalle ni, ganin yadda nake kallon kasa yasata take min kafa. Sai da nace.
"Auchww!"

Da sauri ya d'ago kanshi, yana kallon yadda nake yatsina fuska, tare da cire takalmin kafana,  sai lokacin da tuna yau da asuba nayi tuntube da kofar kitchen, na kuma ji ciwo domin farcen ya fita.

      Kura min ido yayi cikin nutsuwa, yana kallon yadda nake jan zafin ina hura iskar bakina, mik'ewa yayi ya bude wani wardrob ya dauko a kwatin first ya iso gaba na, sannan ya bude akwatin, da sauri Tasleem ta iso tare da kai hannunta kan nashi tana faɗin.
"Sir bari na duba mata."

    Wani banzan kazamin kallo ya mata, a sanyayye ta janye hannunta daga jikin shi. Ta koma gefe, zai riko kafana na yi maza na hana shi.
"Beb zaki duba min. Wallahi da zafi zai min."

   Kallon fuskana yayi tare da sake wani karamin murmushi, ya dangwali iden ya manna min, wani tsalle nayi tare da fadawa kan shi,  mai dani saman table din Office din yayi ina ihu, tare da rufe kafar.

"Wayyo Allah na, beb zoki rike min kafana Beb kice bana son wayyo Allah na, da zafi." Rike almakashin yayi ya juya gare ta, ya bita da wani irin kallo, domin ya hango kiyayyar da take min.

               "Karb'a"
Ya faɗa mata a tsawa ce, jikinta na rawa ta amshi kayan ta fara min dressing din, ina rike hannun ta.
"Dalla Malama, ki ajiye wannan yarinta, ki nutsu na duba miki bani da lokaci."
  Sai da ta gama wanke min, sannan ta mike nuna mata yadda zata rufe ciwon yayi, sannan ya koma da kayan aikin dakin, kafin ya fito min da wani takalmi me shegen kyau. Na mata ya bani tare da cewa.
"Ki tafi staff, yanzun zata zo muku da bayanan ma'aikatan, sannan kice a nuna miki Office din Badar, zai baki magani."

     Gyada mishi kai nayi na fita ina dingisawa, ina bada baya ya fincikota tare da hada ta da bango. Kallon shi tayi a hankali kuka ya kwace mata. Kanta a sunkuye,
"Ki boye wannan kazamin tsanar da kishin yar uwarki, domin gaba zai miki amfani, kuma zai amfane ni, karki yarda na kuma ganin kin mata mugun abu, idan na fahimci haka, zan yi miki abinda zaki ji tsanar kanki, kowa da kika gani a duniyar nan yana da wanda ya tsana, b'oyewa yake dan kar haka ya zame mishi damuwa.

      Akwai guraren da bana son ana shiga yana under control dina ne, dole ku kiyayye. Karku kuskura naji labarin wanin ku Ya shiga zan iya aikata kome idan wani abu ya fito daga baya, dan haka ki nutsu dan naga kanki yana ruwa da hayaki."

    "Insha Allah sir,"

"Name!" Ya tambaye ta.
"Tasleem Elhussain Jimeta,"
"And ita!"
"A'isha Omar Jimeta, Noor"

Murmushi yayi sannan yace.
"Ok light!"
Nuna mata hanya yayi, ya cigaba da tsayuwa a inda yake, yana murmushi, gabaki daya yarinyar ta tafi da nutsuwar shi, yana mu'amala da mata.

      Amma Noor, tazo ta sanya shi cikin wani irin yanayi na musamman, yana kallon yadda tayi tsalle badan ya mike ba, tuni da sun zube. sake murmushi yayi tare da hango fuskarta. shafa fuskar shi yayi tare da sake tuno dumin da yaji a jikin ta, sai da ta saka zilaziyar shi haniniya. Tabbas itace macen da yake nima, itace macen da yake Burin b'oyewa as wife din shi.

      .sake wani murmushi yayi tare da shafa wandon shi, wanda yaji yana fidda erect, wandon ta cika sosai, waya yayi tare da kiran wata budurwan shi.

     Tana shigowa, ya kalle ta, sannan yace mata.
"Koma ki rufe kofar."
Da sauri ta koma, ta rufe. Tana zuwa ya kalleta tare da juyar da ita. Sannan ya kai hannun kan zip din wandon shi yace.
"Ni ba zanyi fuck dinki ba, kawai zo nake na zubda ruwan da yake cikin tankina ne."

   Durkusawa yayi tare da zuge zip din ta kuma kunce belt din, ta fidda Lenght din shi, ta zuba a bakinta ta, duk matan da ya nima a duniya, bai tab'a haduwa da mace lokaci guda, ta harbe shi kamar A'isha Omar Jimeta ba.

    Idan ya hadu da mace sai ya bata wahala, da soyayyar yaudara, zai ta mata kyauta. Zai ta dayan zuciyarta, daga karshe ita zata kawo kanta ya yi yadda yake so da ita, kuma babu boka babu malam zunzurutun, iya yaudara kawai.

Sai dai yau ya hadu da wacce bai isa ta kalle shi ba, ta ganshi kamar taga kashi, ko inda yake bata damu ta kalla ba, ganinta sanye cikin hijab two yard ya kuma kara mishi nisantarta da masha'a, yaji ya dauke ta ya ajiyeta a cikin gidan shi. Ita ce dai dai dashi.

    Sake zungura mata yayi tare da jin wai irin nutsuwa tana zuwa mishi, dadin abinda take mishi yana xiyarta kanshi, tunda daga toe din shi har head din shi. Haka kawai yake jin na zai iya kamanta abinda take mishi da Noor din shi ba, dan ta zama nashi. Ya san zai samu abubuwan da yake bukata daga gareta, bai san lokacin da ya dauka ba, amma lokaci guda yaji ya juye mata wani ruwan da har tana tari. Dauko tissue yayi ya goge joystick din shi, sannan ya juya mata baya tare da bude wani lock ya dauko kudi ya cilla mata.

"Sir, ya maganar auren."
Wani banzan kallo yayi mata tare da cewa.
"Nayi miki kama da wanda zai aure ki? Oya fita min a office."
Jikinta na rawa ta fita bayan ta gyara fuskarta.

    ......bayan fitar mu, na shiga staff Office, na gabatar da kaina, sannan na gaya musu sakon shi. Juyawa yayi Badar din yayi ya dauko min magani. Kallona yayi sannan yace min.
"Sunanki!"
"A'isha Omar Jimeta, zaka iya kirana da Noor!"
"Kina da kyau!"
"Nagode"
"Idan ba zaki damu ba, ko xan baki shawara."

"Babu damuwa!"
"Don Allah baki min kama da mutanen banza ba, don Allah ki kame kanki, hijab dinki ki bashi kariya yadda addinin mu ya ce, ki rike kimar ki na mace, please wannan shine shawarar da zan baki, karki yarda da kowa Idan ba CEO ba, dan shima mutum ne mai nagarta. Amma bai da kirki. A idanun wasu a idanun mu kuma mutum ne da duniyar shi bata dame shi ba."

Shigowar Tasleem ya sanya shi yin shiru, sannan ya dauko min ruwa da magani, zama tayi tana huci. Sannan ya ce mata.
"Kefa, Muciya da zani, meye sunanki!"
"Sister ce fa, Tasleem Elhussain Jimeta."

"Ai amma ba ciki daya ba, wannan abu da mamaki yake, koda yake naga ai kiran matan manyan gareta, ok muje na nuna muku abubuwan da yake wakana a cikin kamfanin."

Haka muka fito, muna  zaga ko ina, yana nuna mana tare da gaya na kome akan kamfanin. Wani hanya na hango, dan nufa yace min.
"Noor! Ba a shiga gurin, saboda wasu dalilai, MD ne yake kula da gurin bai gaya muku bane?"

"A'a bai gaya mana ba."
"Bai gaya muku ba?".
"Ya faɗa min, na manta ne"
"Muje"
Ya ce mana, yana kallon Tasleem cike da mamaki, yadda take cin magani, kai mu gurin da sauran ma'aikata suke yayi tare da gabatar damu, kallona wasu yan mata suka yi tare da izgilanci suka ce.
"Toh har dasu Mrs Imam ne? Barka da zuwa, kafin nan da

Please Login or Register in order to submit comment