Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya koma. Tausayi ta bashi bai san me zai ce mata ba, musamman da take sauke ajiyar zuciya.
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/f4z7yiSHPcb
MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter3️⃣0️⃣
     MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

       Ajiyar zuciya yake saukewa akai akai, (dan banza mugu😏😾😒) irin ya gama aikin da ya dace, kallon yadda take sauke ajiyer zuciya itama tare da kuka, fuskarta har wani ja yayi. Dan haka ya nufi ban daki, ya haɗa mata ruwan zafi yayi,yazo ya dauke ta, a hankali ya sakata a cikin ruwan zafi, kamar wacce zata farka ta kuma rufe idanun ta tana sauke numfashi a hankali, ya cigaba da gasata har sai da yaga tana jin dadin ruwan, sannan ya fitar da ita waje, ya kira likitan hotel din, tazo ta duba ta. Dake ya gaya musu mace yake bukata, tana zuwa ta gama abinda zata yi mata alluran kashe zafi, sannan ta bashi maganin zazzaɓi da na kashe zafin ciwo.

         --- bayan tafiyar likitan ya shiga yayi wanka yana jin wani nishadi na shigar yau ya zama cikakken namiji.

      Haka yayi wanka ya fito, yana shigowa dakin lokacin Sahoor nayi, dakyar ya tashi Noorh ya mika mata cup din tea, yana kallon yadda take yatsina fuska, ya haɗa mata da magani tashanye tass, dake barcin bai sake ta ba, haka ta kuma komawa barcin ta, tana jin ciwon jikinta sosai.

    Bata kuma farkawa ba, sai karfe bakwai na safe, cikin ciwon jiki da zazzaɓi me zafi, a hankali ta mike zata zauna taji kamar jikinta ya ɗan kumbura, cikin tashin hankali ta nufi ban daki, sai yanzun ta fahimci, yadda jikinta ya lalalce, wani irin kuka ne ya kwace mata, tare da rawan jiki, bude kofar ban dakin yana tsaye daure da towel, ya ganta ta banko ban daki.

       Wani irin kuka take, tana kallon shi. Ganin yadda fuskar shi babu alamar yayi mata wani abu, ya sata juyawa. Cikin ban tausayi, sai da tayi danasanin mara iyaka, koda ya fito waskewa yayi abin sha ya gama shiryawa zai fita, ya kalle ta.
"Yau babu sallah ne?"
Mikewa tayi a hankali tana tafiya, ji yayi kamar ya rungume ta, amma yayi fuska, tana shiga ban daki ya buga kofar.
"Jiya naga kamar kina mafarkin ana sex dake ko? Toh kiyi wanka tunda hukuncin wanka ya hau kanki."

Ya juya yayi tafiyar shi, shi bai yi haka dan ya tozarta ta ba, yayi haka ne domin ya dauke zargin shi a ranta, haka yayi tafiyar shi.
    Wanka tayi sosai, tana yi tana kuka zunzurutun bata da madafa,tana gamawa ta fito tayi Sallah, anan ta kuma bingirewa sai barci, haka ta wuni a kwance babu wani jin dadi a tare da ita.

   Amma kuma tunda ya fita, yake kira wayar hotel din tana barci, karshe sai da yasa aka zo aka dubata aka tabbatar mishi lafiyarta klau.

       Duk lokacin da ta tashi, sai ta shiga ruwa tayi wanka ko zata ji dadin jikinta, kafin asha ruwa jikinta ya ɗan dawo mata, wani shagon yan Turkiya yaje ya musu bayani aka hada mata wani farfesun kaza, ya kawo mata.

Ana shan ruwa ya bata tasha, dakyar bakinta babu dad'i babu wani sabida bakin ta.

           Haka suka yi bude baki babu dad'i, bayan sallar tarawee ya zauna yana aiki ya ga yadda take kokarin mik'ewa zata koma dakin su.
         "Aeesha Omar!" A sanyayye ta juya tana kallon shi. Cikin renin hankali, ya ce mata.
"Baki da lafiya ne?"
Kukan da take dannewa ne, ya kwace mata, ta zauna tayi kuka sosai, sannan take gaya mishi abinda yake damunta, ya tausaya mata amma sai ya gaya mata cewa.
    "Mafarki ne, kuma kiyi ta addu'a,, zaki daina."
Gyada kai tayi, sannan tayi mishi sai da safe, duk sai yaji ta bashi tausayi, dan haka ya kyale ta...

   Kwana biyu a tsakanin ya dauke ta suka tafi Umrah bayan ta tabbatar su Ummi sun koma gida, nan ma ya dauke kanshi akan ta, na tsawon sati zuwa kwana goma, sannan yayi kokarin janta a jiki yadda har ta sake dashi, suna hira, su fita ibada tare,. Suci abinci tare,.kome tare wanka ma taso nokewa ya nuna mata shi haka yake son shirya rayuwar shi ko ta rabu dashi ai dole zata yi da mijinta na gaskiya tunda su auren su fake marriage ne. Dan haka ta biye mishi amma tana kulawa dan bata yarda ya tab'a wani gurin a jikinta.

     A hankali yake kuma koya mata soyayyar shi, gashi ya saya mata waya, idan basa kusa yayi ta kiranta kenan tana kiran shi, sako kuwa kala kala.

             .... Ana gobe sallah, ne ya nime ta, firr taki. Tace ai babu wannan batun a auren su, ya kuma yarda da haka,.yana fita ya kawo mata coffee, tana sha dake ansha ruwa, aikuwa dakayr tayi sallah magarib da isha bata ma san me tace ba, tana sallama ta dungura a gurin.

     Yau kam mafarkin ya kuma dawo mata, dan Mahir bai mata ta wasa ba, sosai ya fanshe kwanakin shi da bai yi ba, duk sai da ya sauke mata jakar jarabarshi.
            Washi gari da ta farka da asuba tayi wanka da na tsarki, sannan ta fito, ta same shi ya shirya Cikin farin jallabiya. Yayi mugun kyau,a gurguje ta shirya itama cikin Black gown, itama ba karamin kyau tayi ba,

      Ta cika sosai, dama tana da kiba,sai gashi ta kuma cikawa tayi dam da ita, asalin amarcin ya amshe ta, Boons ɗinta da bom-bom ɗinta ya yi wani irin fita, ita kanta jinta take kamar tana samun sauyi a rayuwarta, da suka tafi idi, suka dawo nan ya dauke ta suka tafi har riyadh anan suka kwana, washi gari suka dawo Makka suka tattara kayan su, Mahir ya kwashi yar mutane, yayi ta daukarta yan yawo da ita, gashi karfi da yaji ya saye zuciyarta, amma zunzurutun taurin kai da kafiya taki ta nuna mishi tana son shi, amma kullum bai hana ta, tayi mafarkin ana gurgureta ba, tun tana jin tsoro da ciwon jiki har ta saba.

        •••
Lagos.
Yau kwanan su Ummi biyu da dawowa, suna kallon tafsir din Malam Hamza Bin Mohammed, wanda ake haskwa a sunnah tv, dukkan su hankalins su ya raja'a akan tambayar Malam da akayi akan aure, inda me tambaya yake cewa.
"Malam shin da gaske ba a ɗauke aure da wasa, mune da wata me sayar da Awara, muke zuwa gurinta, anan dai aka shiga wasa, nan abokin mu yace yana. Sonta ya shirya aurenta, amma fir taki, tace mishi ai ita ba yar tsana bace, dake da wasa muke yi, nan ya mika mata kudin aikan da baban shi yayi mishi take muka shiga kawo sigar aure, har dai muka shafa fatiha, daga baya muka fashe da dariya, Bayan mun gama sai wani abokin mu yake cewa auren ya dauru fa. Wai da gaske hake ne?"

  Shiru malam yayi sannan ya gyara zama ya fara bayani akan aure da sigar shi tare da sharuddan shi, anan yake bada labarin abinda ya faru, shekaru goma sha biyu, sake bowl din hannunta tayi, sakamakon yadda yayi bayanin kuka ta fashe da shi. Tace,
"Wallahi ban san haka ce zata faru ba, da wasa muka daura auren ashe mun aikata kuskure."

      Kallonta Hajiya tayi sannan tace.
"Ya kamata kan a nimo yarinyar tunda yace Tabbas yarinyar tana raye. Zan so naga wannan yarinyar matukar tana raye,"

   Sannan malamin ya cigaba da cewa.
"Lokacin da naso nayi musu magana mummunar hatsarin da bazan mata da shi ba, ya faru, amma Tabbas iyaye yarinyar sun rasu, amma ita yarinyar ina da yakinin tana raye, haka shima mijin wanda nake da yakinin sunan shi Mahir Hamoud Boualem, don Allah idan suna sauraro suyi kokarin niman yarinyan domin kar a kuma aikata kuskure, domin anyi aure a rashin sani kar a kuma aikata wani, amma aure ya dauri shi, sannan shi al'amarin.aure ba a wasa dashi domin al'amari ne na Ubangiji ne, ko ya aka yi yana sane da al'amarin."

Yayi nasiha akan aure da muhimmancin shi, bayan ya gama, a fujajjan Ummi ta kira Mahir ta ce maza ya dawo a satin nan.

Bai san me ya faru ba, amma ya shirya dawowa din ko babu kome.

      Haka Suka kuma shirya zuwa Gombe aka tabbatar musu, su dawo Bauchi, ganin sun zo Bauchi aka sanya su, dawowa Jos, dole suka dawo Lagos, domin an kusan yi sallah..tafiyar zai fi kyau da Mahir ɗin.

    Lokacin da Baban Nazzir yaji labarin zuciyar shi tayi zafi, dan haka yace matukar aka samo Aesha sai ya kashe ta, da hannun shi..domin Zoolfa hauka ta fara tuburan, ganin zata rasa Soul mate ɗinta, haka ya d'aga hankalin kowa. Har da Nazzir.

      •••
Duk inda yasan zai kai ta, tayi farin ciki ya kaita, ya kuma nuna mata yadda yake sonta, amma Noorh taki ta nuna mishi tana son shi,, gashi ya jarabtu da ita, dan ko da kwana uku tana Period kamar zai yi hauka, haka yayi ta daurewa, har ta gama.

      Yau yana lura da ita zata fara sallah, dan haka babu wani abu ya dauko maganin ya dura mata, a cikin abun sha, kamar ta sani taki sha har barci ya dauke ta, ya zata magani ne, kawai mutumin yazo ya fara aikin lada, ta bude idanunta. Aikuwa tace bata san zancen ba. Aikuwa ya saka karfi yayi abinda yaga zai iya, dake ranshi ya b'aci musamman da take gaya mishi magana marasa kyau da dad'i.
"Ai dama na zargi haka a raina, ashe abinda kake min kenan, mugu sai ka kashe ni tunda ka sami abinda ya rage sai kawai ka kashe ni ka wuta, Azzalumin mutum.wanda bai san karfin amana ba."

  Magana marasa dad'i, haka ta gaya mishi,koda ya sauka akanta sai yake ganin kamar dan ta gaya mishi magana ya kyaleta, nan zuciya ta ciyo shi,.da ya koma gadon sai da yayi mata abinda baya tunanin zai iya, koda macen layi balle na auren shi. Zunzurutun bakinta.

     .kuma har ya gama bakin ta bai mutu ba, dan dole ya kyaleta bayan ya gama, ya fara shirya musu dawowa gida, anan ma bai d'aga mata ba, sai da ya kuma biya. Bukatar shi, sosai ya sakota a Gaba da fitina itama bakin ta ba kamin kafarta ba. Bata hakuri haka yana yawan tinzira shi.

        Tun a can ya kira Wali, ya ce masa yazo Lagos.
Toh me zai faru...[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/BTeyLocsRcb
MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter 3️⃣1️⃣
     MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

Wannan Pagen na kune masoyan Mah- Noorh 😍🤩🙏🏼

Waya yafita yayi ya jima sosai yana magana ta waya, sannan ya dawo dakin yana kallon lokacin da ta shiga ban daki ta fito, ta shirya cikin riga da skirt na English wear,

     Sai mayafin da tayi nad'e kanta dashi, a hankali ta koma gefe tana wasa da Wayar hannunta, tana jin muryan shi yana waya da wani, cikin faɗa-faɗa. Tare da bada umarnin ayi duk abinda ya dace.

Tab'e baki tayi sannan a ranta tana cewa.
*Zaka san ka wulakantani, dan sai na rama wallahi sai ka rabu dani*
Ta faɗa tare da kwafa,.tana jinjina qarfin rashin mutuncin da yayi mata, har yanzu kasan ta. Kamar an watsa barkono.

       Tsaki tayi tare da dauke kanta lokacin da ya shigo dakin, yana kallon ta. Ganin yadda take cika tana batsewa ya sashi, shima dauke kan shi ya dauki kayan da zai saka ya shiga shiryawa abin shi yana gamawa, ya dauki jakar su bai mata magana ba.

"Burinka ya cika, ai dole na zama shara mara amfani, thanks God. Da mutuncina aka same ni da ba haka ba." A fusace ya juya yana kankance Idanun shi. Siririn tsaki taja, ran shi ya b'aci sosai. Bai ce mata kome ba ya Wuce.
"Haka dai za a wuce gaba xugudun-zugudun, mutum mara tsoron Allah."
Kyale ta yayi sanan yayi tafiyar shi, tana Cigaba da gaya mishi magana, murmushin mugunta yayi sannan ya juya yana kallonta, yace mata.
"Wani budurcin da na samu fanko ne! Ko baki bawa maza sun kwakule ba? Da zaki kama min ihu kamar na samu abu a jikin yar shekara sha biyar! Toh listn to me,.yarinyar da zan aura yar shekara sha tara ce, virgin ce sosai. Kin san me? Boons ɗinta suna tsaye, tamtsan tamtsar, kuma hmm Ni zan fara ride ɗinta, nake da wasu mazan suka fincike sauran tantanin ba."

   Kura mishi ido tayi, hawaye na zuba daga idanun ta. Wani irin rawa jikinta yake, shi kan shi ya fadi haka ne dan ta kyale shi bai tab'a sanin cewa haka zai iya sanadin birkicewa lafiyarta ba, domin wani kuka tasaka me hade da dariya, tana kallon shi hawaye na zuba, can kuma ta kama dariya, sosai har suka bar garin Bulgeria, dariya take. Kasa hakuri yayi suna isa Dubai ya kaita ka fara duba lafiyar ta, da tirjiya da kome aka kaita ofishin din likitan, lokacin da likitocin suka rufa akanta nan suka gano damuwa ce tayi mata yawa, har take yawan tab'a gurin aikin da aka mata, dole suka mata allurai da karin ruwa, sannan suka ce mishi, ya barta zata huta na tsawon awa sab'anin da huɗu, lafiyar kwalkwalrta ya dawo.

       Ba haka yaso ba,  amma babu yadda ya iya dole ya zauna kodan lafiyar matar shi, tunda shi ya fara, kuma ya ga Illar furuci, tunda gashi da daga ramakon gayya, gashi nan ya jangwalo damuwa, da bakin shi.

       Haka suka share kwanaki ƙalilan, ana jinyarta, sannan ta sami sauki suka fara zaga manyan mall, bata mishi magana dan wani irin fushi take dashi,  a masaukin su ma,lallabata yake dan haka bai takura mata ba, dan ya lura yadda take saurin tinzira, dan haka ya kyaleta tare da rarrashina, abinci ne kawai bata wasa dashi, amma duk abinda zai bata toh ko kallo bai ishe ta ba.

               Yau sati su uku, da zuwa dubai. Dan haka ya nemi hakkin shi tayi tsalle ta dire, tare da rike k'ugun ta.
"Kaje gurin yar sha tara, ta baka ba dai ni ba"
"Noorh hakkina ne fa?" Ya faɗa mata a tausashe.
"Hmm! Hakki fa?"
Ta faɗa tare da dafe kirjin ta,tana zare mishi idanu.
""Eh hakkina ne,domin ni dai da zuciya daya na aure ki, kuma matukar kika hanani hakkina Allah zanyi amfani da karfina, na amsa."
"Ai ka saba. Ka bugar dani balle karfinka dan haka go head." Ranshi ya b'aci ainun, sai ya kyaleta. Ya wuce ban daki. Ya barta tana ta masifa da kananun magana, fitowa yayi. Tare da wurgi da towel ɗin shi, ya rikota.
Hmmm, iya gurzanta sai da yayi bakinta da baya mutuwa kuwa, kamo harshen yayi, cikin salon ladabtarwa ya hanata motsi, Mahir bai kyaleta ba, sai da ya ga tana kuka wiwi,  sannan ya sake mata bakinta, cikin wahala tace mishi.
"Ya Mahir, cikina zuwa mara na kamar abu zai zubo don Allah. Ka barni haka."

        Sake Zungure ta yayi iya son ranshi, sannan ya d'aga ta, ba tare da yaji kukanta ba yayi mata wanka, sosai sannan ya fito da ita ya kwantar da ita, shima yaje yayi nashi, ya fito.

     Yana fitowa ya sameta, kwance. Kafaffunta zube a kasa jikinta na saman gadon, ta janyo duvet ta lullube kanta dashi. Yana jin tana sauke ajiyar zuciya. Sannan ya juya ya gama abinda zai yi ya shirya tare da komawa falo ya zauna suna waya da Ummi, inda yake tuhumar shi me yasa bai dawo ba.

    Hakuri ya b'ata, ya gaya mata abubuwan da suka rike shi, dakyar ya shawo kanta.
         •••
A can kuwa Ummi Baban Nazzir,ya sakota a gaba da munafurci sosai tare da gaya mata Mahir, yana tare da karuwa ce, bai fito ya gaya mata Noorh ce ba, amma duk wani abinda yasan zai dagula mata lissafi sai da ya gaya mata.

     Shi yasa ta d'aga hankalin ta, ya dawo domin bata son zargi ya darsu a ranta, yin haka tankar ta bawa yaron daman ya aikata laifi ne, dan haka ta uzura mishi lallai ya dawo....

    Da yamma Nazzir da Mahaifin shi, sun tafi babban masalacin juma'a, dan tun da aka yi sallah bai samu fita ba, kawai suna cikin tafiya..wata mota tasha kan su, kuma basu fita da securitys ba, dan haka suna shan kansu.  Bayan kamar minti goma. Aka bude musu wuta, dake motar bata jin bullet bata jin  kome, dan haka sai suka rude, kamar zasu zauce.

        Haka suka gama harbin su, sannan suka sace musu tayar motar da wani abu.
Tare da musu kashedi, haka yayi mugun tsorata munafukai, suna barin gurin yan sanda na zuwa, cikin firgici suka fitar dasu.

             Koda suka dawo, gida hankalin su ya tashi, dan haka da kumfar baki Nazzir yake cewa.
"Dole a nimo min yan iskan da suka yi min wannan rashin Imanin." Haka yayi ta ihu da surutu, babu wanda ya hana shi baban shi yana ganin jarumta ne, ba zai dakatar da d'an shi.daukar musu fansa ba.

         --- After few days, Zoolfa ta fita ita da Deemah, aka sace ta a mall, haukar da suka yi kamar zasu badda ransu, nimanta ake duk inda take babu  ita babu Labarin ta, sai ana gobe Mahir zai dawo aka zo aka wurga ta a kofar Mansion din su, babu abinda aka mata, babu kuma wani bayani, dan haka suka dauke ta zuwa Clinic. Aka fara bata kulawa.

     Washi gari suna Asibiti dukkan su, Ya shigo da matar shi. Ya nufi cikin gidan shi da ita,dake Wali yazo. Shi ya dauko su daga airport, lokacin da ya ajiye su, anan Wali yake gaya Mishi cewa, ai ga abinda ya faru. Nan kuwa Mahir ya wuce Asibitin tare da Wali,, ya bar ta  a gidan. Saboda tunda suka zo ya  yake ganin  tayi laushi dan tayi ta amai a jirgin, sunyi waya da haroon yake gaya Mishi Noorh tana gida, ya nima mata abinda zata ci.

       A can kuma asibitin saba'ni suka yi domin, suna barin gidan su Ummi suna dawowa, yana isa asibitin ya sami Zoolfa tayi sani jagwab, haka suka gaisa tare da jajjantawa, a waje kuma Mahir yaƙe tambayar Wali yaushe yazo, anan yake gaya Mishi ai ya kai sati Uku, yau ma ya dauko Oga Mahir da Madam Aeesha Omar Jimeta ne, cike da mamaki yake kara tambayarshi Noorh dai da ya sani, yace Mishi.
"Eh bata da ma lafiya tana nan na barta a gidan,"

Tab'e baki yayi kamar abin bai dame shi ba, ya juya zuwa cikin asibitin ya samu Mahir na hira da Umma Sahir, sama sama suka gaisa sannan ya juya ya fice da kudirin yau sai ya d'anna abinda Mahir yaƙe kunshewa na Noorh.

        •••
Tana kwance, duk bata da kuzari a jikin ta,tunda tayi sallah take ganin jiri, dan haka ta koma ta kwanta, ta rasa inda yake mata ciwo a jikinta dan haka take kuka wiwi, kamar karamar yarinya.

      Banko kofar dakin da akayi yasa ta bude Idanunta, Nazzir jikinta ne ya shiga rawa, ta mike dakyar, yana zuwa ya shake mata wuya da hijab din jikinta, yana ƙoƙarin tab'a kirjinta, dama ya jima yana kaunar tab'a su, yau kuma yana ganin damar haka ce tazo mishi. Kare kirjinta tayi tare da kokarin kwace kanta, sake tamke wuyarta yayi sosai, tana Niman numfashin ta, da yake kokarin Barin gangan jikinta, cikin haka yakai bakin shi kan nata, yana faɗin.
"Munafuka wato ya boye ki! Tare da cewa kin mutu. Ai muma takun shi muka dauka."

Cikin wani dan banzan dariya tayi ta kokarin ture shi tana faɗin.
"Indai zai iya kwana cikin daji domin nima na, ya kare kimana. Me kake tunanin zai aikata da yake da tabbacin iko dani, kai ne baka san waye MAHIR ba, amma tabbas, tab'a ni da kai yi ba zaka kuma tab'a wata Y'a mace ba."

Ai kuwa ya shiga dukana, tare da kwallo dani,  burin shi ya kwanta dani karfi da yaji, Allah yayi alƙawarin kare duk wanda ya kare kimar aure, dan haka muna wannan yanayin ina kuka da ihu, Allah ya kawo min Haroon.

     Yana shigowa, yaji ihuna, shine ya hauro sama, dakyar ya kwace ni, a hannun shi. Garin jin haushi ya dauko wani kwalbar ya bugawa Haroon akan shi, dakyar ya samu ya fita, yana kiran Mahir. Ya gaya mishi abinda yake faruwa.

    Ganin Haroon ya fita, ya rike hijab din, yana faɗin.
"Bakin ce, mutuwar Badar suicide bane, Toh Bari na tabbatar miki murder ne, domin haka nayi mishi, da hannuna."

Yana zuwa gaban glass wall, ya tokari kirjina haka sai da na bugu sannan ya kuma tokarin glass din, amma babu abinda ya same shi, dan haka ya cigaba da zarge min wuyana, kamar mahaukaci haka ya daki kofar. Tare da wasu samudawan mutane masu bakakken kaya, ya juyar da kanshi. Cikin fusata ya juya tare da zare belt din jikin wani karjejen mutum, ya nufi Nazzir a fusace ya shiga mishi dukar kawo wuka.

      Dakyar na samu na dungura can gefe ina haki, tare da jin ciwon mutuwar Badar, Dakyar na samu na tashi tsaye, na isa kusa da Mahir tare da rike shi ta baya, ina kuka nace mishi.
"Ka kyale shi haka! Bai min kome ba bayan dukar da yayi min, amma ruguza rayuwarka da ta wasu shine sanadiyyar mutuwar mutane da dama.

    Idan ka Cigaba.."

            "Muhammad Mahir! Me nake gani haka? Wacece ita?"  A razane na juya, wullar da bulalar yayi yana huci, cikin zafin rai Baban Nazzir ya iso gurin shi yana faɗin.
"Akan karuwa da ta ruguza maka rayuwa, ta lalata mana sunan kamfanin me dinbun tarihi, ta b'ata maka suna, yau itace Mahir kake dukar dan uwanka akanta? Hajiya Maryam kin ganshi ko? Kinga abinda nake gaya miki ko? Toh itace yar da ta lalata mishi kome, yau itace ya zab'a yayi zaman dadiro da ita, akan gaskiyar shi yake niman kashe min shi, su biyu rak Allah ya bani, ke kuma hmm zan gamu dake."
Cikin zafin rai ya sha gaban baban Nazzir, tare da gullawa Nazzir naushi, yana fada da karfi.
"Gata gamu da ita, gamu da ita nace wallahi ka kuskura wani abu ya sami shadow din Noorh sai na kashe kowa a cikin Mansion din nan, sai na harbe kowa, da alamun kashedin da aka yi muku bai shiga kanku ba, dakikai ja...." Tass Ummi ta kifa musu mari, zaro ido yayi cikin nutsuwa tace mishi.
"Wacece ita?"
Rike rigar shi Noorh tayi ta baya, tare da kifa kanta a bayan shi cike da tsoron Ummin shi, tana jan kuka.
Sake daka mishi tsawa tayi tare da cewa.
"Wacece ita?"
Janyo ta tayi tare da rike hannun ta, cikin nashi.
"Ita din rayuwa ce ga rayuwa ta! Kowani numfashin ta, dai dai yake da fitar nawa."
.sake kifa mishi mari tayi. Had'iye yawu yayi.
"Wacece ita?"
Kura mishi ido nayi hawaye na zuba min, sake kifa mishi mari zata yi na tare mishi. Cak ta tsayar da hannunta.
"Wacece ke a rayuwar shi?"
"Ni ba kowa bace, illa wacce ya taimaka." Na fada ina sauke wasu irin kuka,
"Ok tunda taimako yayi miki zo muje zan taimaka miki sama da shi."

     Juyawa nayi na kalle shi, sakamakon jin hannun shi a saman cikina, ya matse ni a jikin shi, yana girgiza min kai.
"Umminka bazata tab'a cutar dani ba, domin naga tsantsar adalci a cikin ƙwayar idanunta. Kuma a matsayin ta na Uwa, duk abinda tayi zamu dauka tare da yin mata godiya."

     Rike ni yayi tare da zuba min jajjayen Idanun shi.
"Ina ji a jikina, za a raba mu ne, karki manta aurena yana kanki..."

Dummm kirjin Ummi ya buga tare da na Baban Nazzir, hatta shi kanshi Nazzir din zuciyar shi sai da tayi wani irin jumping.

          "Muhammad Mahir! Aure kayi???" Inji Ummin shi, riko hannuna tayi a fusace,ta shiga jana yana bin bayanta, tare da

Please Login or Register in order to submit comment