Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi tare da sauke wani kasalalliyar nishi, hawaye na zuba sosai daga idanunta.
"Sir Mahir! Zina jin dadin ta na minti goma kacal ne, karka manta ba iya goben na zaka rusa ba, hatta na jikan jikarka ka lalata tarbiyyar su baki daya.

      Idan jikina shine sharadin ka, zan baka ni dai ka taimaka min na bar kasar nan."
Kamar wanda aka watsa mishi ruwan sanyi, haka ya janye daga jikin ta,  a hankali ta gyara zaman rigar ta, zata mike ya rike hannunta, suna kallon juna.
"Akwai aikin da zamu yi! Tare da ke, ba Alfarmar ki nake nima ba, sai dai kije kiyi tunanin haka. Kin tab'a yin aikin da aka biyaki million daya zuwa sama."

    Girgiza kai yayi, murmushi yayi sannan yace mata.
"Zan baki miliyan ashirin kawai ina Son muyi cantract marriage."

A firgice ta mike jikinta yana rawa, tare da duk wani abu na jikinta, kuka ne ya kwace mata tana girgiza kanta, zama tayi tana kallon yadda yake kallonta.
"Ka rufa min Asiri, wallahi don't do dis for me, don Allah ka rufa min asiri, aurena yana nufin zanyi maka biyayya karka same ni a mara daraja."

               "Ok zaki iya tafi abinki," ya faɗa mata tare da dauko mata passport dinta da kudin da zata iya yin kome. Ganin yadda lokaci guda ya dauke kan shi ranshi yana b'ace, amma yaki nuna mata damuwa akan rashin amincewa.

Kallon kudin cikin tashin hankali, ganin zata cika mishi kunne, ya mike yana cizon lips d'inshi ya mike, da d'ago ta ya fitar da ita ya tura ta.
Rufe kofar dakin yayi, cikin jin haushin amma, dake yasan yadda zai bi da ita, dan haka ya share ta, tayi ta buga mishi kofa ya kulata yaki.

          •••
Zama tayi a bakin kofar dakin shi, tana kuka ta rasa yadda zata yi da rayuwarta, taya zata iya yarda da wannan tashin hankalin. Har kusan sha daya na dare ya fito, ya ganta rakub'e a jikin kofar dakin shi, dauke kai yayi abin shi ya nufi kitchen ya dauki abinda zai yi sha Black coffee.
         Ya dawo ya wuce abin shi.

    Washi gari da Asuba ya tashi zai yi sahoor ya same ta a kitchen, bai kalle ta ba ya ajiye kayan abincin jiya ya fara kokarin wankewa ta kai hannu zata amsa wani irin kallon banza yayi mata, wanda ya sanya ta zare hannunta, haka ya gama abinda zai yi ya dama hollandia custard ya zuba madara, sannan ya juya ya bar mata kitchen ɗin, sai da ta fashe da kuka, ta farka tun 3:30 take mishi abin sahoor, amma ya share ta ya nufi dakin shi, haka ta gama ta juye tea kawai tasha, ta kwanta tana kuka.
   Da gari ya waye  ma haka ya shirya tare da ɗaukar wasu abubuwan shi ya fita abin shi, yaje ya raka su Ummi Airport, haka ta wuni har yamma.
     Haka ta haɗa abin bude baki kala kala, ta shirya mishi table,

        Har aka sha ruwa bai zo ba, haka tayi kuka kamar ranta zai fita, sai da ciwon ta ya fara ƙoƙarin tashi, domin har ta fara jin wasu alamomin lissafinta yana kuncewa, ta zube a falon.

  Sanyin asuba, ya tadda ita ta tashi bai dawo ba, wasa wasa. Mahir ya dauke wuta abin shi.ga kayan abinci da kome ya bar mata, wallahi baya tako inda take.
             Ta lalace ga baki daya, ga azumi, sai da aka yi Azumi goma sha biyar, ranar ta saka aranta zata amince da abinda ya ce mata. Dan haka ta zauna da shirin idan yazo zata amince.

Ranar da aka kai azumi sha bakwai da asuba, ya shigo tun daga bakin kofar shiga yaji zazzakar muryan ta yana karanta suratul kahf, ajiyar zuciya ya sauke tare da sake murmushin jin dadi, tare da godewa Allah da ya bashi ita a matsayin matar da zai aura.

     Haka ya shiga har cikin gidan ya gama abinda zai yi,  ya leka bakin kofar ta, tare da tura kofar d'akin, da sauri ta kalle shi tare da ajiye Alqur'an, ta mike zuwa gaban shi, kuka tasa mishi tare da rike hannun shi.
"Sir Mahir na amince, amma don Allah don ruined my pride, ban tab'a zina ba, don Allah karka nime abinda yafi haka bayan auren tunda ba auren da zamu zauna bane na har abada."

     *Yarinya Auren mu, mutu ka raba ne, domin wallahi bani sake ki sai dai mu mutu da auren mu! Ni ba sha-sha-sha bane*

Kukan da take ya kalle ta, tare da d'aga mata hannu, "ni ba jikinki bane a gaba ba, akwai yan matan da suka fiki kome, kuma da kike gaya min, you Are virgin meye matsalata da virginity dinki, ko da yake akwai fake hyme ana sayarwa a kasuwa waye ya sani ko shi kika saya  zaki makala wato ga Womaniser mayen mata,.wanda bai san kome ba sai d'aga under din mata me zanyi da virgin din karya, wanda kika gama rabawa su Aysar Haladu mtsew da Manager shine zaki wani sani a gaba da maganar banza"

Haka yayi ta gaza mata magana marasa dad'i tare da nuna mata shi ba mayen mata bane, kuma shi kan ma ya fasa cantract marriage din ta haɗa kayanta ta bar Mishi gidan shi, domin jibi su Ummi zasu dawo...
🤨😏😾😒banza mugu Noorh kika ganin Jalala,...
Zan fita Unguwa kuyi hakuri da 2.5k Words, wallahi ina da uzuri nake yankewa nayi typing,. amma dayawan ku,.suna rena pagen jiya 3k na baku ga.. kuma kuna bukatar more 🤨🤣😹 kuyi har sau biyu a rana 🤣😂 gaskiya bazan iya baku two Eposide ba kawai ku more wannan ma... Sorry Guys bye..
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/0MkedfO4Ocb
MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter 2️⃣9️⃣
     MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

Cikin shashekan kuka, ta gyada mishi kai tare da amince da abinda ya yanke akan makomar su.

        Komawa saman kujeran falon yayi tare da daura daya akan daya, yana mata kallon renin hankali, tare da diban albarka, kafin ya mike bai kuma ce mata kome ba, ya wuce dakin shi, wani kasaitaccen murmushi ya sake, sannan ya lallubi wayar shi, ya kira abokan shi ya labarta musu yadda suka yi,  wanka yayi tare da shirya wa cikin manyan kaya, dan ya gama shirya kome nashi dama ita yake tsumayen jin ra'ayin ta, haka ya gama tare da dawowa falo ya same ta a inda ya barta a tsaye, yana zuwa ya kalle ta, ya ga har lokacin share kwalla take.
           "Idan bai miki ba, mu hakura naga kina abu kamar wanda ya tirsassaki, ga hanya sai na kai ki Airport ki kara gaba, na gaji da kayan taurin kai." Hawayen da take dannewa ne, ya zubo mata tace mishi.
"Ina tuna iyaye na ne, da suna raye a mutunce zaka aure Ni, a Yanzun da basu da rai sai na kamar bani da darajar kome, don Allah idan ka gama abinda zaka min karka tozarta ni, na san nayi laifi don Allah karka wulakanta ni, ka rufa min asiri kamar yadda Allah ya rufa maka, don Allah karka."

   "Jeki shirya ina jiran ki!" Ya ce mata, tana juyawa yabi bayanta da ido, yadda yaga baki daya tayi laushi kamar ba ita, baya da ra'ayin wulakantatta har abada ba zai wulakantata ba, kawai yana amfani da haka ne domin ya kare soyayyar da yake mata, amma ba dan ya tozarta ta ba.

    Yana sonta amma baya nufin zai bata ragamar rayuwar shi ta rike, shi yasa ya dauki shawarar Usman koda anyi auren na zai je mata kai tsaye ba, dole ya shirya hikima yadda zai na samun ta. Kuma.

         Haka ta fito sanye da doguwar riga tare da babban hijab, suka fita. Idanunta yayi kyau a cikin hijab dinta, wani irin kyau tayi gashi fuskarta ya fito sosai, haka suka bar Unguwar shi da kanshi ya kai ta gurin saloon aka gyara mata gashi sannan ya saka aka mata duk wani abinda akewa amare, kama daga gyaran jiki zuwa lalle a farce da hannun ta, kai tsaye gidán limamin dake unguwar su Usman Kamfut, suka je aka rangada auren akan sadaki dubu saba'in da biyar tare da sisin gwal,  tana cikin gidan liman din ya aka kirata, tare da mata wanka da turare, sannan aka zuba mata sadakinta, a lokacin wani irin kuka ne ya kwace mata, me mugun cin rai. Tana tuna mahaifinta da burin su, akan ta. Duk da bata iya tuna wasu abubuwan. Haka ya taso ta suka dawo gidan su. Tun a bakin kofar gidan, taga shima jikin shi yayi sanyi, dan haka suna shiga cikin gidan, ta wuce d'akinta.

   Yana gama abinda zai yi sai gashi ya fito, ya buga mata kofar dakin ta, budewa tayi tare da sunkuyar da kanta, domin darajar aure yasa yayi mata wani irin girma da cika idanu.
"Zo na kai ki wani dakin.!"
"Amma kace cantract marriage ne, me zanyi a wani dakin After wannan."
"A bisa kudirar auren mu babu musu, kuma babu takura juna, sannan nayi miki alkawarin  gyara duk wani kuskuren da nayi miki, sannan kuma a cikin wata daya zuwa biyu,  ko hannunki ba zan kama ba."

     Kura mishi ido tayi, sannan tace mishi.
"Na yarda da kai, amma kuma idan na gama aikina zaka sallame ni?"
"Me lafiya ma kuwa, Ni da kaina zan saka ki a jirgin sama zuwa garin iyayen ki.".

                 Gyada mishi kai tayi ya kai ta, lady bedroom. Kallon dakin tayi cikin wani irin mamaki da al'ajabi, sannan ya dauko wata akwati  ya mika mata, tare da wasu shirgi yace mata.
"Daga gidan Marayun jos," amsa tayi tare da bude kayan cikin shi tana warewa, fita yayi tare da tsayawa a bakin kofar dakin yace mata.
"Idan kin gama karki manta da abinda zamu yi buda baki dashi, sannan gobe zamu tafi har Yola, karki Mantawa da Now you Are mrs Hamoud Boualem, dan haka a san shirin da za ayi zuwa gobe, dan bana son rashin nasara."

        Haka ya nufi waje abinshi. A  sanyayye ta bishi da ido, tana sauke ajiyar zuciya, yau itace matar Mahir. Wasu tsadaddun kwalla ne suka shiga sauka mata, tana kuka tare da rungume kayan da yazo daga gidan Marayu na garin Jos, a hankali take cire kayan har takai kan babban awarwaron zinarin yayi mata kyau, dauka tayi ta saka a hannunta a nutse take ciro wasu takardun wasu sun tsufa, har ta kai kan hoton Iyayenta da kanenta, rungume hoton tayi tana kuka me ban tausayi, tare da jin ina da kome zai dawo da tafi kowa jin dadi. A hankali ta buɗe wata Littafin wanda bangon shi aka rubuta..
*Noor ala Noor*
Tana son ta tuno kome amma sam tunaninta ya tsaya cak, haka ta shiga bude shafukan wanda suke dauke da zallar Larabci da mix da turanci,
     Kanta ne ya shiga sara mata, tare ganin duhu yana mamaye mata idanunta, a hankali kome ya fara niman tsayawa cak.

      Allah ya taimaka ya shigo kenan,yaga tana shirin zata fado daga gadon, cikin zafin nama ta taro ta, yana kallon yadda take lumshe idanun ta, kafin ta rufe su.

        Dr Harrson ya kira yazo ya duba lafiyar ta, koda ya dubata cewa yayi su nufi Asibiti, anan suka duba sosai, sun jima a kanta, kafin Dr yace..
"Yana cikin damuwa, kuma akwai abinda ta gani ya tab'a lafiyar ƙwaƙwalwar ta, don Allah ka barta zata dawo hankalinta karka matsa mata da yawan son tuna wani abu da karfin tsiya ba."
      Godiya yayi sannan ya koma dakin da take, karewa ranar anan suka sha ruwa, dan bata farka ba sai sha biyu na dare, tunda suka ga babu matsala a daren aka sallame ta, shi da kanshi ya dawo dasu gida tare da rakiyar wasu sojojin, dan yasan ana bibiyar su. Tunda suka shiga cikin gidan, ya kai ta d'akinta sannan ya haɗa mata ruwan wanka me zafi, tare da kawo mata hadaddiyar tea me zafi. Ya ajiye mata da soyayyen kwai sai toast bread, tana fitowa wanka ya ajiye mata sannan ya nufe ta. Daure fuska tai tam, dan haka ya kyale ta, babu shiri ya koma gefe.

             Yana kallonta ta fara bude akwatin kayanta ta ciro riga da wando na barci, ta shige toilet ta saka tare da shafa turare ta fit, ta samu baya nan, a hankali ta zauna tana cin abincin dan wani irin yunwa take ji, lokacin da ya kuma shigowa ya samu tasha tea din rabi, magani ya mika mata ta amsa.
Tana sha ta mike tare da kai kayan kitchen, tana shigowa ya kalli Agogon hannun shi, tare da na jikin bangon dakin.

    Yana kallonta ta zare warwaron hannunta, kura mishi ido yayi, cikin mamaki. Da sauri ya karaso gurinta,yana kallon shi.
"Noorh a ina kika sami wannan awarwaron?"
"A cikin kayan iyayena.".
Shiru yayi yana kallon yadda take b'ata fuska, dan haka ya juya yayi tafiyar shi, can wajen karfe biyu saura ya kuma dawowa ya samu tayi barci, dan haka ya koma yayi wanka sosai, tare da shafe jikinshi da turaruka masu sanyin dad'i, ya dawo d'akin. Kashe wutar dakin yayi tare da nufar gadon, ya zauna yana kallonta da lamp din dake jikin gadon. A hankali ya shiga zare kayan jikinta, tare da binsu da rikitattun kallo. Yana ji kamar ya cinye ta zallar ta haka.  A hankali ya zare na jikin shi, sannan ya shiga bargo yayi, tare da mata masauki a kirjin shi. Wato idan nace zan muku fila filar abinda Mr Mahir yaƙe ko sai kun tausayawa yar mareniya, domin shayar da ita maganin barci yayi,ya shiga sauke tunzuranci shi, na shekara talatin da shida, ya gama hada wuta, amma dake yana son ya rena mata hankali bai ja yanayin har wancan kasar ba, amma ba ya sha dad'i dan banza(😒😏😏) domin kuwa sai da ya tura mata hannu tare da tab'o nan lashe can, tsotsi can, kai abinda babu dad'i, sai da ya kawo wuta sannan ya ɗauke ta yayi mata wanka tare da mai da mata kayan.

         Allah sarki baiwar Allah, a tunanin ta duk mafarki take, wai ga wani mutum me rufeffen fuska yana sarrafa son ranshi tayi tayi ta hana shi amma ta kasa, haka ta bar shi ya gama abinda zai yi ya kaita har wanka.

      Koda lokacin Sahoor yayi duk sai ta tashi taji kasarta na ciwo,a hankali ta nufi hanyar ban daki dai-dai shigowar shi. Kallon yadda take tafiya yayi tare da dauke kan shi yace mata.
"Lafiya naganki haka?"
Wani irin kuka ne ya kwace mata,  jikinta duk rawa yake..
"Ban sani ba, kawai kamar mafarki nayi ban zance na ga abinda ya faru ba,"
Cikin tsantsar renin hankali yace mata.
"Ko kinyi mafarkin ana sex dake ne?"
Kallon shi tayi a kunyace ta shige ban daki, tab'e baki yayi a ranshi yana cewa.
*Ba mamaki dan taga bana son na gano ta tab'a daukar wani namiji ne zata kawo min fidda ficce, zamu gauraya duk ranar da naji wani abu ya hada ki da wani.*
Shi jiya ma da ya tura hannun shi  Mp3 ɗinta bawai ya yarda bane cewa yayi a ranshi ba mamaki dan ya kilacceta ne, shi yasa take a hade bayan abinda Aysar Haladu da Manager suka mata, dan yasan ba zasu barta haka ba.

     Koda ta fito wanka ta samu ya ajiye mata abin sahoor, tab'awa yayi sannan ta bar sauran ta koma tayi alola tare da zuwa ta gabatar da sallar, yana shiga dakin shi ya kwanta yana kallon Shugaban karamar hukumar wandon shi a mike, dafe goshinsa yayi domin burinta ta kai wancan rijiyar da yake masa kallon kowa ya jefa gugarshi.

   Shi kuma yana jin kyamar haka, amma zai gwada niman ta da karfi tunda gobe zasu tafi Yola daga can zasu wuce Korea. Haka ya gama shirya kome cikin nutsuwa.
       Bai dauka mata kaya ba, amma ya shirya tafiyar da ita, dan haka bayan gari ya waye, suka shirya tare suka bar Lagos, .
    
A ranar ya kai ta har gidan matar nan da ta tab'a haduwa dasu a Mali, ita taimaka musu suka samu ganin Babban Kwamishina Shari'a na jahar, Mr Mahir yayi mishi barin kudi tare da mishi bayanin kome, sannan ya nuna mishi Noorh, ita ta gaya mishi kome a take aka mai da zance zuwa Abuja, dan baya son Ummi ta sani, dan haka kai tsaye aka hada shi da AIG na police, shi kuma ya hada shi da babban Alkalin Alkalai, shi ya amshi case, tare da turawa Aysar Haladu da Manager..
     Sai dai abin mamakin, ana tura sakon aka samu labarin Aysar Haladu, yayi hatsarin mota Manager kuma a Office din shi aka sami gawar shi, abin ya daurewa kowa kai. Dan haka Mahir suka janye batun, tunda abun ya  koma haka. Daga nan ya dauki matar shi suka nufi korea.

      ***
Bayana awa ashirin da hudu, Manager da Aysar Haladu, a gaban Mahaifin Nazzir, yana rike da sandan sunuca, kallon su yayi sannan yace musu.
"Makircin yaro! Yasan kan duniya, shi yasa ya boye ta. So nake na hada auren shi da Zoolfah, itace kawai ta san yadda zata saka shi ya mai da hankali ya mai da dukiyar shi na mu, amma duk yadda na biyo zai kare haka.

Na jima da sanin yana tare da Yarinyar, sai dai kuma ban san tana cikin Mansion din nan ba, da na saka an mishi daurin talala, amma zai dawo ya same ni. Ku kuma zaku zauna anan sabida fitar ku akwai matsala, kamar yadda ya boye ta haka zaku Zauna."

       Haka suka yi ta kulla munafuncin su, tare da haɗawa akan lallai sai anyi kome cikin tsari da shiri na musamman.
  •••
Tunda suka isa kasar korea, bai kuma bin takanta ba, domin bayi da lokacin kansa, sai na kasuwancin shi. A irin wannan lokaci ta samu ta fita, abinta shan iska hotel din da suka sauka.

       Tana zaga guraren ta hadu da wani mutum, tunda ya ganta ya nanne mata, kullum sai ya zo kofar d'akin su yayi ta bugawa idan ta ganshi ne bata buɗewa. Mahir bai sani ba, sai da yamma ana gabda shan ruwa  ya dawo zai dauki abun dabino ya koma gurin meeting ya ga mutumin yana isa ya tambaye shi lafiya.
"Wata furanya na gani na biyo bayanta!"
Buga kofar dakin Mahir yayi sannan ta bude bayan yayi magana, tana buɗewa yace mata.
"Baki gaya mishi da aure na akan ki ba?"
Yadda yayi maganar sai da ya bata tsoro, ja da baya tayi sannan ya juya gurin mutumin ya nuna mishi hanya, babu musu ya bar gurin, shi kuma ya shiga dakin a zuciye, dan tunanin shi dan bai cika auren su bane yasa ta fara hango mazan layi.

Dan haka cikin wani mugun kishi ya fincikota zuwa cikin bedroom din su, ya wurgata gadon, dai-dai ana kiran sallah, bai wani tambaye ta taya suka haɗu ba, ya shiga niman yin kome da karfi ganin haka ta shiga kare kanta, abin tausayi tun tana jure abinda ya ke mata har zuwa lokacin da ta fara kuka wiwi tana rokon shi, bata kuma gigita ba, sai da taga ya fitar da Lenght din shi, me mugun girma da kauri, ta kuma fasa kuka tare da rokon shi bata tab'a zina ba, ya fahimce ta, amma fir yaki kulata, duk abinda ta san zata gaya mishi ya kulata yaki karshe sadakarwa tayi domin tasan wannan lamari ya shiga Jikinta idan bata mutu ba, zata sha jinya na musamman..ai kuwa bata gama tunanin abin ba taji yana niman gurgureta. Ihu ta saka tare da zillo zata gudu, idnun shi ya rufe, tare da bayyana jijjiyar jikin shi, kamar mahaukaci, ya shi ga niman hanyar da zai wuce, sai dai me? Ji yayi babu abinda yake zargi wani karamin ajiyar zuciya ne ya zo mishi sabida ya dauke wuta cak, yaji jikin shi yayi masifar sanyi,
(Wallahi Yan mata kuji tsoron Allah, Zina babu riba zina babu amfani,.kin sayar da kimar ki saboda Event! Anya kun shiryawa Yaranki adalci Kuwa? Hmm)

  Ganin yadda tayi laushi, dan haka yake ganin kamar karya ne sake shura mata yayi ga tasake wani irin kuka, tare da kokarin kwace kanta, dan haka bai wa U damu ba ya kyaleta, sallar juma'a da ya rasa, ya faɗa ban daki yayi wanka tare da alola yazo ya gabatar da sallar azhar.

           Yana fitowa ya sameta akwance, ko inda take bai kalla ba,.yayi Sallah shi ya shirya ya fita, abin shi tare da barinta a daki yana rayawa a ranshi yau Insha Allah zai raba ta da wannan abinda ya hana shi sukuni. Amma shi kanshi tausayi take bashi dan yasan shima bai da sauki..
Dakyar ta shiga ban daki, tayi wanka tare da gaza jikinta, ga gabanta yana mata ciwo sosai, tashi ruwan zafi yafi sau uku, kafin ta fito tayi Sallah.

           ••• bayan karfe bakwai na dare ya shigo, yasan an kawo mata abinci. Amma yadda ya ganta a sanyayye ya bude yaga bata ci ba.
"Tashi! Karb'a ki sha dan nasan akwai fever a jikinki!"
Babu musu, ta sha tare da cewa.
"Na koshi!"
"Karb'a ko nayi miki!"
Babu musu, ta amsa tasha, a hankali yake mata kallon kurilla, tana gama sha tare da maganin da ya bata, ta kwanta. Ban daki ya shiga tana kallon shi ya fito babu kaya a jikin shi da sauri ta juya bayan ta, har ya gama shiryawa bata sani ba,sabida maganin barcin da yayi gaba da ita.
       A hankali yake shiryawa dan yana kallon yadda take sauke ajiyar zuciya, tunda aka daura auren su Noorh tayi sanyi, yau kuma yaga tsoron shi a kwayar idanunta.

        Dan haka da ya gama ya haura gadon, ya kwanta yana kallonta a hankali kome ya dawo mishi, sam ya manta yana azumi, ba dan an kira sallah a lokacin ba tabbas da azumin su ya lalace, dan haka ya shiga Bin ta a nutse, tare da shirya duniyar su, dan yasan matukar yace zai nime ta ido biyu, zai ji mata ciwo. Dan haka ya shiga bin wani kafar sadarwa jikinta yana kuma sanar da ita girman shi da kimar shi, a hankali yake kome, bai gigice ba, sai da ya ji shi a hanyar fadawa a kwata..anan ya fahimci girman Soyayyar da yake mata, kishi ce take son jan linzamin shi, ya kuma gane wacece Aeesha Omar Noorh, dan haka ba tare da yayi wani tunani ba, ya shiga kutsa kanshi. Bude idanunta tayi cikin jin azaba ta kafe shi da ido,.kafin ya sauke ajiyar zuciya tana jin saukar kwalla daga gefe da gefe na idanunta Cigaba tayi da barcin ta.

       --- a wannan daren me daraja,  Mahir ya sami matar shi bayan ya lallubeta son ranshi, ya makale mata ya nace mata ya manne mata, sai da ya kai shi kanshi baya kaunar rabuwa da ita, yaji yadda cikin matar shi yake rashin kunya da rashin mutunci dabi'a ce ta kowani dan adam matukar aka tab'a shi, amma samun mace da zata hada abu uku a wannan lokacin toh sunanta mai sa'a..dan haka ya mai da matar shi cikakkiyar mace, domin kuwa ji yaƙe domin ita haka halicce shi. Musamman yadda ta dauke shi tsaf, Babu wani damuwa.

     Noorh kan zata iya kiran wannan abun da sunan bakin mafarki domin kullum sai tayi ga wani mutum yana niman keta alfarmarta, amma na yau kam wannan mutumin da yake Binta ta gani yana keta mata haddi, a mafarkin take kuka wanda kukan har ya fito, tare da alamar kwace kanta, ai kamar jira Mahir yaƙe ya zage tare da bata himma, tana kokarin kwace kanta amma yana kuma bin shekarunta yana gurgureta. Sai da ya nutsu da ita sannan ya janye daga gareta, yana sauke ajiyar zuciya.  Kunna wutar dakin yayi tare da kallon yadda farin bedsheet din da suke kai

Please Login or Register in order to submit comment