Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bani zuwa ko ina sai naga yanayin jikin nata, idan kuma a kanku nake zaku iya dauka ta cak ku kai ni gida."

     Shiru suka yi, tare da sunkuyar da kansu, dan sun san tunda Dadah tace babu inda zata ko zasu mutu su dawo ba zata je ko ina ba.

     .....
Allah ya azurtata da yara bakwai, maza hudu mata uku.
Dr Hisham, Dr Ubaidullahi, Dr Abubakar, sannan Baban Noorh, Asiyah, Mariya, sai Ma'idah tana aure a gidan su Maman Noorh, tana auren General Adam Yaqub Wazir,

      Wato asalin familyn baki daya auren zumunta ne, Dr Hisham.

Yana auren Babbar Yayar Maman Noorh, wato Maisarah mahaifiyar Faruq, sannan  Ubaidullahi yana auren Yar Kanwar Hajiya Kakar Mahir, Su'adat.

            Ita kuma Mariyah tana auren Kawun Mahir kanin Baban shi, da suke Uba daya, Asiyah tana auren, Controller custom, Mr Abdul Fatah. Cousins Brother Maman Noorh ne, Kanwar shi me suna Siyamah ita Abubakar yake aure, Salha Maman Noorh kuma baban Noorh aka hada su, ita yar Nana ce, domin da ita da Maman Faruq da Maman Naaz Su'adat, duk Nana ce ta haife su. Su hudu Allah ya bata yaran.

Dan haka suma kuma yaran su auren zumunta aka musu. A halin yanzun kuma wanda yake kawo musu matsala a cikin gidan Shine Faruq dan.tunda aka mishi baiko da Naaz yace baya sonta kuma da suna mutunci sosai.

Tunda batun aure ya shigo ne, duk suka tsani junan su, sannan itama Naaz akwai wanda take so, mahaifin shi yana daya daga cikin manyan yan kasuwan ƙasar.

           ----
A hankali take bude idanunta, tare da bin ko ina da kallo, wani dan banzan juyi da cikinta yayi yasata ware idanun ta, akan matar da take sallah.
"Masha Allah! Sannu yar nan? Yunwa kike ji ko?"
Tashi tayi daga abin sallah, sannan ta juya zuwa ban daki ta haɗa mata ruwan wanka, tazo ta cire mata karin ruwan (☹️🤔)

     Ta rike ta, ita Noorh ta mata kallon tausayi dan taga ta manyanta, ita kuma tana wa Noorh kallon tausayin ba zata iya kome ba. Dan haka suka shiga ban dakin da kanta, ta shiga taimakawa Noorh ta cire kayanta, tayi mata wanka sosai. Sannan ta fito da wata ƙatuwar towel ta kawo mata, da hijab kanta kuwa ta wanke shi kamar ba shine a curkude ba, sannan suka fito bayan ta duba kafarta, ta gyara mata zaman bandajin.

       Tunda suka fito, ta shimfid'a mata abin sallah, ta bata doguwar riga ta saka, sannan tace mata.
"Zaki yi sallar ko zaki fara cin abincin?"

Wani irin kuka ne yazo mata, ta zauna a bakin gadon.
"Duk abinda akace nayi zanyi."
Bata ruwan zafi tayi ta fara sha, tana idarwa ta koma ta dauko kwano a cikin ban daki ta bawa Noorh ruwa ta wanke bakinta, sannan ta umarce ta, da tayi sallah.
......
A hankali dakin ya fara cika, tana idar da Sallah ta juya tana kallon su, a hankali ta koma bayan Dadah ta kifa kanta, tana share kwalla.
"Beauty! Fito babu abinda zamu miki, ga Nanah ma tana shigowa."
Inji Faruq, tana kallon su baki daya kamar ta sansu amma ba zata ce ga inda ta tab'a ganin su ba,  shigowar kakanta da kuma Maman Naaz, tare da Maman Faruq, yasata kafe su da ido. A hankali ta mike tare da mika musu hannu, kafin su isa inda take ta nime zubewa a gurin. Da kiran.
"Ammyna!"

                Sai da Faruq ya tare ta, ya mai data gado aka shiga dubata, dake abinka da zuri'ar Abdullahi keluarga duk ba a musu gorin likitanci, Faruq ne yaki aikin baki daya, shi masanin computer ne, kuma babban dan kasuwa (irin Mahir din 😉😂😜🤨)

               Bata wuce awa daya ba, ta farka tare da kiran sunan Mamanta tana kuka. Maman Faruq ce ta zauna kusa da ita.
"Kiyi hakuri! Amma yanzun kina cikin danginki ne!"

          Kokarin tashi take son yi, suka d'aga ta, kukan da take bawai dan rashin lafiya ko wani abu bane, she is cry akan mijinta ne, tana jin ina ma da zata sake ganin ko yan uwan shi ta gaya musu, ita yar babban family ne.

            "Ya aureta? Kome sai sun sani na sadaukar musu, she take him forever, ni bana son kome kawai ku nimo min shi, ni zan zauna dashi ba zan bar mata shi ba. Wallahi ba zan bar mata shi ba, Ni nasan halin shi. Na gama shan wahala dashi"

Jikin Faruq ne yayi sanyi, matsowa yayi tare da cewa.
"Beauty! Ki manta dashi, Allah zai baki wanda yafi shi."

Kamar wacce ya watsa mata ruwan zafi.
"Ba zan hakura dashi ba, ba zan iya."
"Ke A'isha! Zan zage ki daga kanki har kafarki zanci mutuncinki dan kaniyarki, ke hungo naki. Waye shi da yake saki zubda kwalla, su waye suka kwace miki shi dan Ubansu na saka wando naje naci kwalar rigarsu."

     Cikin kuka ta fara basu labarin, tun tasowarta, har zuwa lokacin da suka shiga takun saka da Shi akan kamfanin shi, har zuwa auren da suka yi, shiru Iyayenta maza suka yi.
"Aikuwa dole ki rabu dashi!"
"Ka kawo shawara Faruq!" Inji Habib,

          Shiru Dadah da Nanah  sukayi basu ce kome ba, kuma fuskarsu ba yabo ba fallasa, tana jin Habib da Faruq suna ta zagin Mahir..
"Kika ce shima Jinin Hamoud Boualem ne?"
Gyada kai tayi, sannan Dadah ta mike daga gadon, tace.
"Ku kai ni gida, Asma'u tawo muje ki Barsu a kanta, ina son magana dake."

              A hankali Nanah ta tashi suka fita.
Tun a mota suka shiga tattaunawa, har suka isa gida. Tare da dauko tsuhuwar wasiyyar mazajen su, suna kuma kara tattaunawa akai. Sannan suka wuni abinsu.

       Bayan tafiyar su, Maman Faruq, rankwashin kanshi tayi tare da cewa.
"Bana son rashin hankali, taya mace da mijinta kace a kashe auren!"
"Mum! Auren fa baki ji ba ayi shi bisa ka'ida ba,.ai kawai ya sake mana yar uwa, yaje can yan uwan shi su bashi yar dangi."
"Wallahi kuwa!"
"Habibullah! Karku yi abinda Noorh zata ji haushinku."
Ita kan bata ce kome ba, sai ma daura kanta da tayi akan cinyar Maman Naaz, tana jin kewar Iyayenta,

               •••
Lagos.
Shiru yayi kallon kullin sharrin da Aysar Haladu da Manager suke mishi.
"Yanzun ya zamu yi da mutane nan?"

      "Babu abinda kudi baya yi! Ka zubawa Manager kudi yanzun zai ƙaryata kanshi."

         Aikuwa haka ce ta faru, bayan awa daya sai ga sabon karya ya fito, inda yaƙe cewa Ai Aysar Haladu da Nazzir sune suka sashi aikata kome akan Noorh,dan haka shi yanzun kwanciyar hankali yake nima,sannan mutuwar agent na NAN. Aysar Haladu da Nazzir ne, suka kashe shi ba iya shi ba,hatta wasu yan jaridun. Sosai ya Bankad'a ashirin su.

       Kallon talabijin din Mahir bai yi ba, ya mikawa Usman Kamfut hannu, tare da juyawa ya bar Office din shi. Daga nan ya nufi Airport. Bai saurari kashedin Ummi ba. Ya gama zarta da abinda ranshi yake so. Ba zai kuma kara koda awa daya ne a kasar ba tare da ya zubawa matar shi idanu ba.

       ......
Washi gari.
Ya isa lafiya, gidan Mr Abdul Fatah Boualem ya sauka, ya sami Mamar Habib tana shiryawa zata asibiti dake bai sami Mr Abdul Fatah Boualem din ba, nan take gaya mishi zata asibiti amma bari tasaka mishi kome, haka ta bada umarni aka mishi duk abinda yake bukata, ita kuma ta tafi.
             Bayan yaci abinci ya huta ne, ya fita zuwa main Family house din su, da yake garin. Duk gidan ya kare kamar babu manyan, kowa ya kama gaban shi.
Nannah ya samu ita da jikokin ta, ya gaida ita, sannan suka d'an tab'a hira har take tambayar shi Hajiya da Maman shi, yace suna lafiya.

      Daga nan ya kira Daya daga cikin jikokinta me suna Mehd, suka fita Mota ya saya, sannan ya bada ita aka mata service.

  Sannan suka tafi a motar Mehd, suna hira a hankali yake tambayar shi about family Abdullahi keluarga, nan yake gaya mishi abinda ya sani da kuma labarin da yaji na Jikar su ta dawo, da irin halin da Noorh ta shiga.

          A birkice ya mishi magana maza ya kai shi asibitin, haka suka nufi asibitin, suna isa.  A bakin kofar shiga asibitin suka bangaje juna da Faruq.
"Sannu!"
Mahir yace mishi tare da shiga cikin asibitin, haka kawai ran Faruq ya b'aci, juyawa yayi ta hango fuskar shi, dake Noorh na fadar musu sunan shi, ya faɗa internet niman shi.

   Cikin murtukekken kishi ya juya, tare da riko kwalar rigarshi, ya shiga jan shi zai fita dashi waje.
"Kai waye da zaka shigo mana asibitin Uban waye kake nima?"
Ran Mahir yayi mugun b'aci, dan haka cikin fushi ya juyar da hannun Faruq, tare da hada shi da Bango, ya bude muryan shi yace.
"Babu abinda ya haɗa Ni da kai, dan haka ka shiga hankalin ka."

Kafin ya kalli yadda mutane suka musu kawanya, juyawa yayi ya takarkace ya kwala mata kira,
Tana amsar abinci ne, amma sai da tayi wani shegen zillo, gabanta yana faduwa.

Da sauri ta sauko daga gadon, yana jin muryan shi yana kara cika asibitin, tana fita ta leka kasa, ta ganshi ya matse Faruq, wanda yake kokarin kwatar kanshi. Hawaye ne yake zuba daga idanun ta.
"Toh ka sake shi!"
Ture shi yayi da sauri ya nufi hanyar da zai sada shi inda take.
"Security ku kama min dan iska."
Kota kansu bai bi ba, ya haura da mugun gudu, haka suka yi ta bin shi. Yana isa gabanta ya tsaya cak yana hakki.
"Idan babu ke rayuwata bata da amfani"
Hawayen da yake zuba daga idanun ta, kawai ya tabbatar mishi tayi kewar shi amma taurin kai irin nata ba zai sanya ta faɗa ba. Hannunta ya kamo ya daura a kirjin shi.
"Kinji yadda yake bugawa!"
A hankali ta zare hannunta, ta juya zata koma ya riko hannunta.
"Me yasa?"
Kwace hannun tayi tare da isa gaban shi.
"Ka tafi! Bana son ganinka, kaje ka karata da Tasleem, kaje na bar mata kai"
"Noorh!"
"Just go!"
"Kinga ni babu wani abinda ya haɗa Ni da."
"Kama aureta kenan, zaka gaya min babu abinda ya haɗa ka da ita."
"Ku tafi dashi."
Inji Faruq,
Ya juyo ta gaban Mahir cikin Izza.
"Noorh hakkina ce na zab'a mata abinda take so, kuma kai kayi expire a gurinta, dan haka ku fitar min dashi."

Dariya ne ya zowa Mahir sannan yace.
"Bari kaga yadda ake gudanar da yaki akan so!"
Ta karkarewa yayi ya zubgawa Faruq naushi, shi kuma bai fahimci dalilin haka ba, ya rama.
"Noorh!"
Yadda yayi kiran araunane kafin ta fito ya kuma naushin Faruq, aikuwa Mahaukacin ku ya rufe Mahir da dukka, duk da Mahir yafi shi, amma ya kyale shi yake jibgar shi.

    Aikuwa jin ana ta ƙoƙarin raba su yasa suka fito.
"Ya Faruq!"
Ta faɗa bakinta na rawa, hango bakin Mahir da yake fitar da jini....🤨🤣😹 Shegen gora me zubda nonon sautu.... Ku sanya Mahaifina a cikin addu'o'in ku bayi da lafiya 🙏🏼
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://www.wattpad.com/1013100816?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=MrsUsman400&wp_originator=NXlDHteSUiFoeVV42LoweRgFvkHNx7xBa8D4DmWqpUCwAbPM%2BtzNQwzO2KIOXp%2Bz8otQZ2oWI1ovCSEsEuUaTefzfifZ3q%2Fn0VpLvsrSlIiciStjykoqA6QZyUx1k%2Fkg
MAH~NOOR✧✧
My First Wife♡
Chapter 4️⃣0️⃣
MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

Cikin tsananin tsoro take kallon bakin Mahir, zuciyarta na ta fasa zata kuma magana Faruq ya kuma kafta mishi naushi,

      Aikuwa ya juya tare da zuɓewa a jikinta, kallon juna suka yi.
"Bari na tsaya ya kashe ni kawai."
Aikuwa Sha-sha-sha ya kuma janyo shi zai rufe shi da duka tace.
"Ya isheka haka! Ina ruwanka damu? Kai yayiwa laifi ko ni? Ka kama sai dukar shi kake kamar abu mara daraja, ni... Ni....Ni!"

           Murmushi Mahir yayi sannan ya goge bakin shi ya gyara tsayuwar shi, kallon Noorh yayi kafin ta bude baƙin ta, ya zabgawa Faruq naushi har yana wani bouncing, tare da murmushi.
"Wai meye haka ne? Na hana shi kai ma zaka fara zak..."

    "Ikon Allah! Kai kundun ubanku! Me yarinya tayi muku da zaku saka min ita a gaba, kaji yan banza masu rusa rusan kai.

  Maza ku b'ace min da gani, tunda baku da hankali kunzo zaku daurawa yarinya jidali."
   
   Kallon Dadah Mahir yayi daga kasa har sama, sannan ya soke hannun shi a cikin aljuhun wandon shi, cikin shegen halin shi yace mata.
"An jima zanzo na dauki mata na, ko a sallame ta.."
"Kai dan gidan Uban waye da kake magana da Dadah kai tsaye?" Inji Faruq,
"Ni dan gidan Ubana, kuma akan Idanka zan zo na dauki mata na da cikin da yake jikinta, i don't care da abinda zai faru, amma yau My Wify zata kwana akan Arms dina ne..idan ka isa karfe tara da rabi ka dakatar dani."

       Juyawa yayi ya sumbaci, goshinta, sannan ya kuma takawa gaban Faruq.
"Zaka sha mamaki akan idonka, zata bi mijinta. My sweetheart ki shafa min Baby Love, ki gaya mishi Dad yazo dan haka yayi kicking a hankali,.kuma a ci abinci dukda nasan wacece matar da nake aure, Mr Faruq Hisham Abdullahi keluarga, be careful."

    Tunda ya fita daga Dadah har Faruq kallon Noorh suke, jikin su a mace.
"Dada! Muje gida kullum zasu zo su dubata, idan muka isa gidan zanga yadda zai shigo gidan."

    Kallon shi Noorh tayi ta shige d'akinta, ita da Maman Faruq da Maman Habib, aka shiga hada mata kayanta, duk maganar da ake bata kula su, ba haka suka bar asibitin duk da Raliyah ta sami labarin abinda ya faru, bai hanata gargad'in Faruq ba. A hanyar gida ma, sai da Dadah yayi ta mishi shagube.
"Yau naga ikon Allah, da fin karfi kabar miji da mata suyi rayuwa kayi wankan tsarki zaka hana ruwa gudu!

   Toh zauna ka hana su, su wataya. Bayan kai ka gaza shawo kan taka matar shine su bari ka rana su da tasu soyayyar. Idan nace maka me rankwalelen kai, ka fata huci gashi nan rankwalelen kan bai maka rana ba,ka dubi Noorh da kyau mijinta take so,ka zauna kana Shashanci shiga ranar ruwa a damina, toh wallahi kafita idona kafin na sab'a maka,"

     Haka ta wanke shi tass, sannan suka isa gidan, tunda suka shiga cikin gidan Noorh ta sake bakinta tana duniyar da aka shirya mata, dakin da zata zauna. Jikinta ne yayi mata sanyi domin ganin kome take like a dreams.

    Yau d'akinta ne aka ware mata kamar wata princess, ga masu aikinta a tare da ita. Sai dai kuma duk wannan abin da ta samu har yanzun ji take bata cika mutum ba, domin Mahir shine cikon rayuwarta, a yau da ta ganshi kome ya tsaya mata. Dan haka ta shige dakin ta rufe kofar taki tayi magana da kowa, masu kula da ita ma koran su tayi.

        Har Magarib Mahir bai shigo ba, sai ma kara jin haushin rashin zuwansa, A kasa kuwa Faruq ya kasa ya tsare sai ga ta inda Mahir zai shigo musu gida.

  Karfe tara dai dai, Baban Faruq ya shigo gidan, dan haka Faruq na ganin shi, ya mike suka shige cikin gidan, bayan kamar minti goma, daya daga cikin securitys din Baban Faruq, dake an san security ne babu wanda yayi mishi magana, yana shiga cikin gidan ya tsaya kallon ta inda zai nime Noorh, yan mata biyu ya gani suna ƙoƙarin saukowa daga sama da tiren abincin, dan haka ya isa gare su.
"Ina Noorh take na kawo mata pizza ne!"

Nuna mishi hanyar dakin suka yi, sannan suka wuce. Yana zuwa kofar d'akinta ya buga, taki buɗewa.
"Mahnoor!"
Bude kofar tayi, cikin tsoro tana zare idanu. Dan tasan shi daya ne kawai zai kira ta da sunan.

      Kallon juna suka yi, kafin ta leka bayan shi, cikin tsoro.
Shiga yayi d'akin, tare da kallon wasu katun-katun teddy bear da wasu doll.
"Hala jinjira zasu mai dake ko?"
"A'a me ka gani."
"Yadda suka zuba miki tarkace a dakin kamar yar shekara biyar! And zo nan!"
Kallon shi tayi yadda ya b'ata rai..
"Zan hukunta ki yadda gobe, idan bani na ce miki tashi ki bar guri ba, baki isa tashi ba."

"Amma ai gori suka min, taya zan zauna kanen ka zasu ci zarafina ban tab'a tanka musu ba, dan nayi abinda ya dace kaji haushina? Kuma abin haushi ido da ido, Tasleem take gaya min itace First Wife."
Ta faɗa cikin kuka, murmushi yayi sannan yace.
"Kuma Kinga."
"Babu abinda zaka gaya min, sabida na fahimci ai."
Rungume ta yayi tare da cewa.
"Kamar yadda na fara sanin girman darajarki, har abada ba tab'a raba miki kaina da wata mace ba,

    Ke tawa ce ni daya, dan haka ni naki ne!"

       A hankali yake gaya mata, girman Soyayyar ta, tare da shafa bayanta, a sannu ya mata rumfa da kirjin shi, (hmm)
Mahir bai kyale Noorh ba, sai da yayi mata gyara kintsi, yana janyewa daga jikin munafuka ana buga kofar d'akin murmushi yayi sannan ya shiga ban daki yayi wanka tare da gyara fuskar shi, su gama mishi tijara yazo ya murza matar shi a cikin gidan su. Yana fitowa ya buɗe, kofar dakin cukume shi Faruq yayi da masifa.

     Shi kuwa ya ture shi, suka fito waje dan Noorh tana kokarin tashi ne, kuma babu kaya a jikinta, nan dai suka shiga faɗa.
,
           "Sake shi Faruq! Sake mata mijinta," Inji Baban Faruqta daka mishi tsawa.
    Sake shi yayi, yana huci.
"Zo nan Mahir."
Bin shi yayi, suka zauna a falon shi daga nan aka kawo musu coffee, suka shiga hira tare da tattaunawa, har kusan karfe ɗaya na dare, ya fahimci Baban Faruq, rokon shi yayi tare da cewa.
"Don Allah ka bamu aronta na kwana biyu, Insha Allah zan zo maka da ita da kaina, amma zamu mata hidima kamar yadda akewa kowacce y'a, sannan kuma Noorh tana fama da cutar damuwa tab'in hankalin muna bukatar muga lafiyarta. Ka bamu nan da wata uku Insha Allah zamu mika maka matar ka."

    Watannin sun mishi yawa, amma yadda Surukin na shi ya cika mishi ido, yasa shi amincewa ba tare da yayi nazarin kome ba, da yayi lissafi dab zata haihu da kenan. Dan haka bai ce kome ba kawai ya amince ne, domin kar suga zallamar shi.

            •••
Tunda aka kama Aysar Haladu da Manager,Ummi ta shiga shirya zuwa Algeria, domin tasan halin Mahir bai da mutunci sai ya iya kwarkwance musu.

      Bayan sati Daya, dukkan su suka bar Nigeria. Idan ka cire Shibha ita ce kawai kanta tsaye zata ganin Noorh, amma sauran kunyar ganinta suke.

    ----Mahir da kanshi yaje ya dauko su, sannan ya kai su gidan Baban su da yake cikin garin, sai da suka kwana biyu, sannan suka nufi gidan su Noorh da Hajiya, tunda aka gayawa Noorh ga Ummi tazo, ta kasa fitowa wajen sai da ita Ummin taje dakin duk ta rasa inda zata saka kanta, sai kuma ta fara kuka, yana tsaye a bakin kofar shiga d'akin, murmushi yayi sannan ya juya zai bar gurin suka haɗu da Faruq.
"Ba ka dibo danginka ba, zaka sha mamaki."
Cikin tsokana da ya koya a gurin Noorh.
"Kai haba mijin Dr Naaz? Kai dai ka bada kai bori ya hau, Noorh gonar Mahir ce.".
"Sai na raba auren."
"Toh ai ka kyauta mana, domin kuwa idan Baby ta haihu sunanka zamu sakawa dan Mu."
Duk yadda yaso ya tunzura Mahir yaƙi fada, sai shine ma yake tinxirata shi, Dadah tana jin su Bayan fitar Mahir ne tasaka a kira mata Faruq.

    Tayi mishi fada na fitar hankali, tare da kashedin kar ta kuma ganin shi a Inuwar Mahir da Noorh, idan kuma haka ya faru, zata ja mishi layi a cikin gidan nan.

     Dan haka ya shiga cikin nutsuwar shi, tare da dauke kanshi akan Mahir,shi kuma yana tare da Dadah, yana mata hidima sosai, duk bala'in Dadah Mahir idan ya zauna da ita, sai ka jita shiru, asalima sai dai ta gaya mishi abinda bai sani ba.

         Ya iya lallabata, karewa ma daukarta yake su fito, da kafa suna zaga layin Unguwar su. Idan ka gansu sai kayi Mamanki, ƴaƴanta da surukanta, al'ajabi suke nan kuwa Faruq ya kuma hawa, wani daga Najeriya ya asirce musu kaka. Bata jin maganar kowa sai ta Mahir bata kome sai nashi.

     Kishin Mahir kiri kiri Faruq yake,ai kuwa yana shan zagin kare dangi.
         Daga ace mishi da kan shi kamar murfin tukunya sai ace mishi da idanun shi kamar na ya'ayan matsatsaku, yana gaba da ita har tara mishi iyayen shi tayi.
"Hmm! Na tara ku anan ne dan ku tambaya min Ummaru laifin me nayi mishi yake gaba dani, daga ya ganin yake ja min tsaki tare da harara na.idan kuma baku tambaye shi ba toh zan bar muku gidan ku ma, dan iya tozartani yayi."

             "Dadah! Ba gaba yaƙe dake ba, ya isa yayi gaba da ke. Kina da Ni a nan,  kyale shi kawai, cikin satin nan zamu tafi Umrah ko yar tsohuwa ta." Inji Mahir,
"Ayya dan nan, baka gajiya da kashe kudi ne? Jiya haka ka saya min yan kunne da abin wuya, Wai Uwar me yasa ba zaku bashi matar shi ba?

    Itama munafuka da idanu fici-fici, kamar na ya'yan itace, maza ku bashi matar shi kullum Uwar yaron nan sai ta bugo min waya ta gaishe ni, shima yana min hidima dan daukar alhaki zaku hana shi sukuni."

   Wato yadda Dadah take murza musu Bala'i sai ka rantse da Allah  Mahir yafi Noorh kusancin da ita.
Kuma ba kome bane, kyautattawa ne kawai da yake mata, tare da iya tafiyar da ita, sai gashi kamar wanda ya mata asiri. Idan yayi kwana biyu bai zo ba, tuni zata saka Baban Faruq ya nimo mata shi.

      Noorh kuwa tun ranar da Ummi tazo, tayi mata nasiha jikinta yayi sanyi,  sanan kafarta me ciwo ya fara warkewa, da ta gaji da gidan Dadah shine ta wuce gidan Nanah ita kuma Nana irin tsofin nan ne da babu ruwan su, kome jika yake so shi zata mishi, tunda Faruq yasan Noorh na can sai ya je Yasaka aka hana Mahir shiga cikin gidan, shi Mahir bai da matsala da gidan matukar yaso zai shiga. Kawai yana lallaba Dadah kuma tana mishi yadda yake so.

      ••• bayan wata biyu, lafiya ya samu Sosai ba zaka tab'a cewa tayi wani ciwo ba, kuma munafuka bai hanata idan mijinta ya nime ta, ta bashi hakkin shi ko a ina take kuwa, domin cikin bai tashi saka ta jaraba ba, sai da ya shiga watanin karshe shi. Dan  wani lokaci kiran shi take tana kuka, duk abinda yake haka zai ajiye yaje ya dauke ta, ya kaita gidan shi. Sai ya murza yar banza ya dawo da ita gida.

     Faruq yayi masifar yayi fadar ko kallo bai isheta ba, karshe ma iyayen shi saka ranar bikin shi suka yi da Naaz, haka yasanya shi gudun hijira.

         --- acan Annaba, idan kaga Tasleem sai ka zubda kwalla. Tana raye amma bata da wani amfani ga hantar ta da ya tab'u, duk dukiyar Mahaifinta ya kare, kuma lafiya bai samu ba, yanzun suna tattaunawa yadda zasu tawo Algers gurin dangin Baban Noorh, ko zasu taimaka musu. Dan sun san cewa mutane ne masu karamci da sanin darajar rayuwa. Nagode sosai da Addu'o'in ku, kuna dayawa amma Fatah Alkhairi gare ku🙏🏼💞
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://www.wattpad.com/1013548378?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=MrsUsman400&wp_originator=%2BSwzoldpHIsFz6f9CzoxUoZyR1bP5QymltbYeweCJaVs7z5akK5RVV2Cr1gqyAUT2bWZrW9C85rSEa3d%2Fqau96alqTfkicdyKiEm1wiN0OU0O3MKyiMSk%2FcrABJvdK3B
MAH~NOOR✧✧
My First Wife♡
Chapter 4️⃣1️⃣
MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

Tunda Faruq ya bar algers,Mahir ya sake mik'e kafa suka ci-gaba gurgure juna, hankalin su kwance ga Dadah da ta tsaya mishi, wato mugu irin Mahir babu na biyun shi, a siyasance ya haɗa hada Dadah da kayan kawa na rayuwa, kuma idan zai zauna sau dari da ita sai ya nuna mata ai tafi Noorh kyau da kuruciyar.

      Haka yayi matukar tasiri a ranta, dan haka cikin ruwan sanyi yayi ta lallabata har tasaka lokacin komawa Noorh dakin mijinta.

    Sai dai yan uwan Babanta sun kuma niman Alfarmar ta haihu sai ta koma d'akinta, haka Ummi ta sanya shi dole ya bar ƙasar domin tasan matukar yana kasar ba zai tab'a barin yarinyar ta samu kulawar

Please Login or Register in order to submit comment