Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zauce da bukatar shi. Cikin sauri ya dauketa suna mai da ajiyar zuciya, sakamakon yadda tsoron Allah ya shige shi, dole ya auri Noorh, kodan kar ya keta mata haddi, dole ya kare martabar yan uwanshi, toh meye girman auren su?

    A halin yanzun mahaukaciya ce, bata san kome ba, idan kuma ya aureta ta dawo hankalinta toh akwai matsala, domin zata ce bata san sa haka ba, innalillahi wa'inna ilaihi rajioun Ya Allah.
    Toh Tabbas dole ya auri matar da zata dauke shi, domin baya jin zai jiran Noorh ta samu lafiya.
       
     Dakyar ya tattarota suka nufi Asibiti, anan aka sallame ta suka dawo, tunda ya dawo da ita, ya bata magani tasha ta fara barci.

     Haka ya zauna yana shafa gashin kanta, kusan dukkan barci da take yana kallonta, tare da jin wani irin kaunarta na kara samun mafakar siyasa a zuciyar shi, shafa bayanta yayi tare da tura hannun shi cikin kirjin ta, yana tab'a tsakiyar su, ji yayi kamar zai dauke wuta, zunzurutun yadda jikinta ya  dauki dumin,  kwanciya yayi yana kallonta, shaukin da yake ji akanta babu cewa kome, wani irin feelings yake fisgar shi tare da jin zai bada kome domin mallakar ta, zai kuma iya boye ta domin kar wani ya kawo mishi tarnaki a zaman su, kware beautiful laps ɗinta yayi ya gansu sharrrr dasu, take yaji gaba daya ya kuma dilmeyewa duniyar kaunar ta.

       Tashi yayi ya faɗa wanka, domin zai yi sallah ne, kasancewar maziyyi ya fito a jikin shi ya saka yayi wanka,  yana idarwa ya fito daure da towel jallabiyar shi ya saka, tare da shimfid'a abin Sallah.

   Bayan ya idar ya cire kayan shi ya dauko boxes ɗin shi, ya saka sannan ya kwanta a saman restchair, dan wallahi yadda yake nan matukar ya haura gadon, tabbas zai iya aikata kuskuren da zai ta dana sani har karshen rayuwar shi, gwara ya lallaba kimar shi a nan.

                      A hankali rayuwa take tafiya, tare da nasarar da yake samu daga kasuwancin da yake a kasar, sai da ya kusan  share wata uku cur kafin Allah ya kawo musu Dr Zeng chang, ranar da za'a shiga aikin farko domin yace idan aka yi mata wannan aikin za a dakata sai bayan wata shida, a kuma saboda ba lokaci guda za a yi jinyarta ba. Lokacin da ya fara duba ta, ya gaya musu haka,

  Matukar aka yi aikin toh ba lallai bane ta dawo hankalin ta, sabida zai far da jinin da yake kwance akanta ne, kafin yazo ya yi na mantuwar da take fama dashi.
     Ranar da za a shiga aikin, haka ya kira Ummi, ya rasa me zai gaya mata, kawai ya ce mata yana bukatar addu'o'in ta, Allah ya bashi nasara, haka tayi ta mishi Addu'a, yana amsawa.

    Kafin a shiga da ita, sai da ya rungume ta, shi da kan shi ya riƙe ta aka mata alluran kashe jiki, yana shafa kanta aka gama shiryata, domin sun fahimci na zata cewa ba zata tsaya a yi aikin da lafiya ba,haka akayi aikin tare da aske mata dan inda za a saka na'uran aikin,  tunda aka shiga da ita yake sintiri har aka gama, sintiri yaƙe, ji yaƙe kamar ba za a fito mishi da ita ba.

        Aikin da ya dauki tsawon awanin, ji yaƙe kamar zuciyar shi ce ake mata aikin, wutar gaban dakin aikin na mutuwa ya koma ya zauna cikin rashin sanin abin yi, can kuwa aka turo ta. Ajiyar zuciya ya sauke tare da mik'ewa ya nufi gadon, yana kallonta, lumshe idanun ta tayi likitan yace mishi.
"Zaka dan jure wasu abubuwan daga gareta, domin kuwa zata iya daukar wasu dabi'u ko tayi halin wasu irin mutane ko halin yara, amma karka yi tsammanin zata dawamma a haka, a'a Insha Allah da zaran an kuma dawowa aikin na gaba zata samu sauki."

Mika mishi hannu yayi suka yi musabaha, tunda Mahir ya zauna a kujeran d'akin yake kallon ta, tausayin halin rayuwar da take ciki yaƙe.

           ••• bayan sati Uku, aka sallame ta, tare da  basu maganin wata shida, tunda aka yi aikin ya fahimci Noorh, tana fama da yawan rikici, irin na fitinannun yaran nan, idan tace tana son abu bai bata ba, take zata kwanta tayi ta kuka da ihu, har sai ya bata. idan kuma yaki toh wallahi ya shiga damuwa.

     Dan tsiya Uncle take kiran shi, ga fada kamar me. Dan haka ya tattarota suka dawo domin ja mishi magana take, da shegen niman tsokana. Haka taga wata budurwa tana kallon su, kawai tayiwa matar dakuwa, irin Uwata, ai kamar matar tasan zagi, aka yi ta bala'i har police suka zo, ana magana tace mata Mama!

  Matar sai da ta fashe da kuka, Mahir kamar zai yi hauka, dan haka ya sakota gaba suka dawo gida, sun iso da dare. Babu wanda ya sani,dan haka kai tsaye gidan shi suka sauka. Yana shiga cikin gidan, ya nuna mata dakin ta, tare da sakata ta Kwanta, yana barin d'akin tana shi ta biyo shi waje, a hankali take bin dakunan tana niman shi, har ta isa dakin shi ta shiga, yana cikin wanka kawai ta shiga ban dakin tare da cire kayanta, bai sani ba, domin ya gaji baki daya. Ya kwanta a cikin ruwan.
      Shiga tayi fuskarta a tsora ce, tana yi tana kunshe dariyar mugunta, ta na shiga cikin rashin sani kawai ta, taka mishi marar shi sai da Shugaban karamar hukumar wandon shi ta mike ya kuwa fasa kara, tare da rike abar shi, wani irin rawa jikinta ya dauka tare da ja da baya zata fadi ya fincikota. Ta faɗa cikin ruwan wankar.

    Hakin wahala yake tare da kallon ta ya daka mata tsawa,, kuka ta saka mishi tare da tura baƙi tace.
"Uncle ka daina fada!"
Ta faɗa a dakile, tare da buge hannun shi, tsaki yayi tare da mik'ewa daga ruwan, kallon shi tayi tare da kallon shugaba tace.
"Uncle bindinka ne?"
Banza tayi da ita, ya fito daga ruwan, itama fitowa tayi tana kallon shi, ta kuma kai hannu bom-bom din shi tace.
"Uncle! Uwawunka ne?"
Ta kai hannu bakinta cikin.
"Enough!" Ya daka mata tsawa, sake kuka tayi tare da cewa.
"Sai na gayawa Ammyn,bindinka ne?"
Dake goshinsa yayi domin ya fahimci matukar bai kulata ba, haka zata addabi rayuwar shi da tambaya.
"Uncle yana maka ciwo ne?"
Zuba mata ido yayi, cikin jin wata karamar shawara, kawai ya fincikota zai turata waje, ta kai hannunta ta riko shi, bai san lokacin da ya dauke wuta ba,buge mata hannu yayi. Tare da jan ta zuwa waje ya wurgata gadon shi, domin idan bai gurza mata Iskanci ba, ba zata kyale shi ba, dan haka cikin biyarwa da kulawa,ya shiga bin kome nata,kafin kace me ta fara ihu.
"Uncle bana son bindinka! Ka bari Wayyo Allah Uncle."

           Janyewa yayi tare da sauke ajiyar zuciya, shi kadai yasan adadin hakurin da yake saboda ita, idan ya ga halin da take ciki, sai yaji babu dad'i. Yana kallon yadda take kokarin mik'ewa, ganin yayi ta kasa, take kirjin shi ya shiga bugawa badai ya kasance ta bane? Yana dubata yaga bai mata kome ba, kawai yadda ya bude mata kafarta ne yasaka take jin cinyoyin ta suna ciwo.
"Alhamdulillahi!" Ya furta dan haka ya daka mata tsawa.
"Tashi ko na zane ki da bindina!"
_Sorry babu tawa Nagode sosai da Addu'o'in ku Amin Ya Allah_
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/WNKRxS2oKcb

MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter 2️⃣6️⃣
     MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

  Riko hannun ta yayi tare da rungumo ta, jikin shi yana jan kumatunta, tare da cewa.
"Ke ƙaddara ta ce! Kece zanen ƙaddara ta ce, kece abinda na jima ina nima, Noorh don Allah karki juya min baya, karki guje ni.
      Na shirya miki rayuwa domin ki dani, Noorh ina son na baki mamaki a rayuwarki."

  Kura mishi ido tayi, tare da kallon yadda bakin shi yake moi- moi.
Jan kumatunta yayi, itama taja nashi. Wannan abun ya bata dariya ganin yadda take goga Hancin shi akan goshinta, tana dariya a nan suka lalace ya biye mata suka yi ta shirme.

       .... A cikin watanin da suka yi ba karamin wahala ya sha da Noorh ba, domin tsakaninta da Allah take wajiga shi, gashi matukar ta gama period ɗinta, toh wallahi sai ya bata maganin barci, domin wata irin fitinanniya take zama, har sai da ya kai ta taga likita, anan yake gaya mishi sabida bata da hankali ne, bai zama dole ta sarrafa kanta ba, sai yadda zuciyarta tai da ita, sosai yake tausaya mata, a hankali yake aikin shi tare da taimakawar Usman Kamfut, yana bashi taimako sosai, domin yana kan aiki akan Manager da Aysar Haladu.

    .... Bayan wata Shida, suka kuma tattarawa, suka koma, Canada inda aka fara aiki. A lokacin banda Shibha babu wanda Mahir ya gayawa, amma zuciyar shi bata fada kiran Allah ba, zunzurutun yana dame da aikin har Saudiyya ya kaita suka yi Umra, sanan suka wuce Canada. Yana masalaci aka fito da ita, baya nan. Sai bayan mintinan goma ya shigo asibitin sanye da ash jalabiya sai yar hular da ya saka, wato malam tab'a ni kasha hadisi, hannun shi rike da yar karamar calbi, yana tafe yana azkr. Har ya isa yana zuwa yaga babu alamar ana aikin.
Raba ido ya shiga yi, kafin yaga nurse din da suka shiga mata aiki, ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya shiga cikin dakin ya samu an samata ruwa da alluran barci, zama yayi a dakin har dare,sunyi juyin duniyar nan ya koma masaukin shi yaki.

      Har asuba yana zaune sai dai hada kanshi da gadon da yayi, tare da bashi, sanyin asuba ya sashi mik'ewa ya nufi ban daki, yayi alola sannan ya tafi Matsala.

     Bayan awa biyu, ya wuce bata farka na wani biyun ya kuma wuccewa,tana barci sai da ta kwana biyu, kafin ta fara ganin abubuwa kamar mafarki, tun daga ranar da suka baro wata ƙasa da mahaifanta da kanenta, sai, tare da lokacin da wani mugun abu ya fara,  a hankali har rayuwar da suka yi da Mahir, kuka take tare da niman zata mike, kuka take tana cewa.
"Ammyn na, Abbina." Tuno abinda ya faru lokaci guda, ba karamin dad'i yake dashi ba, sai dai a duk lokacin da ta tuna Mahir fuskarta ne yake nuna alamar jin haushin. Sai da ta gama dawowa hankalinta, sannan ta farka da kuka. likitan da yayi aiki ne ya tsaya akanta,har ya tabbatar ta koma barci, shiru Mahir yayi yana matukar jin shakkar farkawar ta,.

      Domin yana jin. Sai da tayi awa biyar kafin ta farka. Cikin yatsin fuska, take kallon dakin a hankali, dafe goshina nayi tare da watsa idanuna a ko ina, ganin shi nayi ya kafe ni da idanun shi. Murguda mishi baki nayi tare da fauce hannun na da ya rike, ina me b'ata rai.
"Sannu masifatu!"
Wani banzan kallo na watsa mishi, tare da juyar da kaina. Zan miki.
"Ki tsaya a cire miki."
"Ka ga Malam karka dame ni, wai meye matsalarka da ni ne? Meye hadinka dani ne? Don Allah ka fita a rayuwata."

      A hankali kirjin shi yake bugawa, yana fadin shikenan. Ta manta abinda ya faru, Noorh ta dawo.
"Ke bana son hauka, dalla ki koma ki kwanta, ko na matse ki."
Ya mike da tare da nad'e hannun rigarshi.
"Ni bana son Iskanci, karka yarda ka saka kazamin hannunka a jikina."
.cike da Mamaki yake kallon ta, yadda tayi maganar hankalin ta kwance.
Janye rigarta yayi sama, ta kai mishi duka, a hannun shi bakinta  bai fasa faɗin.
"Allah ya isa min mugu dan is.."
Make mata bakin ta yayi, cikin jin haushi tace mishi.
"Allah ya isa Azzalumin."
Yaji haushin sosai, ya kuma buge  mata hannun ta da bakin ta. Idanunta sun yi jajjur, tana son yin kuka, amma tsabar taurin kai ya hanata tayi kuka sai zunzurutun rashin kunya.

"Allah zai saka min wallahi."
Kai hannun shi yayi kirjinta, ya shafa boons ɗinta, ta fashe da kuka, murmushi yayi tare da cewa.
"Haka nake son ganin kika a idnunki,.yadda duk abinda nayi miki ki fashe da kuka,"

     "Allah sai ya bi min hakkina." Ta faɗa mishi. Har aka cire karin ruwa da rubon fitsari bai saka bakin Noorh ya mutu ba, asalima wani irin rashin kunya da rashin mutunci suke kaftawa juna.

    Satinta daya aka sallame ta, akan nan da wata biyar zata kuma dawowa, duk Mahir ya shiga damuwa, domin ya fara fahimtar tana son guduwa ne, dan haka ya saka aka mata alluran barci, wanda zai daukota har 9ja.
       ---
Ranar wata monday, suka iso gida, tunda ta farka bata kuma jin ɗuri'ar shi ba,.sai da ta kwana uku kafin ta ji motsin mutane a gidan, tana fitowa taga Haroon da Shibha, suna hira. Kallon juna suka yi tare da kallonta cikin fara'a Shibha tace mata.
"Aunty Noorh! Ya jikinki"
Kallon su tayi tare da son tuna a ina tasan su, karamin murmushi tayi tare da cewa.
"Ban gane ki ba?"

     Shiru Shibha tayi kafin ta fara bata labarin abinda ya faru, girgiza kai Noorh tayi tare da riko hannunta suka koma, daki take tambayarta meye tai tayi.
Ai kuwa ta gaya mata kome, sai ga Noorh tana kuka shar shar, domin Tabbas babu abinda Mahir bai mata ba, dan haka ta shiga ban daki ta fara gwada kanta, tare da saka hannunta a pp ɗinta taji bai shiga ba, wani ajiyar zuciya ta sauke tare da fahimtar bai tab'a kusantar ta ba.
          Tun daga ranar Shibha bata kuma shigowa ba, amma kuma ita tana son fita, haka zaman gidan ya gundireta, kamar zata yi hauka, tana cikin yawon bin dakuna ya faɗa wani dakin Mahir, tana shiga ta kuma ganin secret room.

        A hankali ta shiga duba wani  allon da ya saka hotunar mutane, asalin kowa da abinda ya tanada mishi, hotonta ne a tsakiyar na kowa, jin motsin mutum a bayanta ya saka ta juyawa.
"Me kika shigo yi? Ko kin zo leka sirrina ne kamar yadda kika saba."

A tsora ce ta ja da baya, yana Binta tana komawa da baya.
"Toh me yasa kake boye Ni?"
"Sabida ke a idanun duniya matacciya ce? Babu wanda yasan kina raye."

         A fisge ta kalle shi.
"Toh me zan maka ka barni na tafi?"
"Ki bani sakon da Badar ya baki."
" Yana cikin laptop dina a yola!"
"Nazo dasu! Suna dakin da kike kwana."
"Idan na baka shikenan?"
"Eh toh zaki iya zuwa inda yayi miki ba."
Dan haka suka fita tare, ta duba Mishi kome ya bashi.
"Ko yanzun zaki iya tafiya."

  Kamar mahaukaciya ta haɗa kayanta.
D'ago kanta yayi.
"Baki jin kome akai na?"
"Allah ya min tsari me zanji akan balagaggen mara mutunci irinka"
"Toh yaushe kika daina cewa zaki ga bindina"
"Bindika? Ni kuma dama bindin ne da kai!"
"Lemme shou ou."
Ya shiga zuge zip din wandon shi, da sauri ta juya baya.
"Na shiga uku, wallahi ni ba yar iska bane!"
"Ai dama.nasan haka."
Da wayo da dabara, Mahir ya hanata barin gidan, domin yana sane ya barta taga abinda yake, yana son yayi da fitarta, kuma yana saka idanun kanta.
•••
Yau saura kwana biyar a fara Ramadan, dan haka suke ta shirin fita kasuwa, har da Mahir.. wanda yake saya musu kayan abinci shi da Haroon, suna cikin sayayya, idanun shi ya sauka akan always, dan haka ya shiga daukar su. Yana tuna jiya abun ya zo mata, sai wani boye jikinta take, dake shekaranjiya sunyi fada har ya make bakin dan sai da ya sakata kuka, hankalin shi ya kwanta, bayan ya dauka ne ya zuba a cikin wani leda ya mikawa masu lissafin kuɗin. Yana dawowa gida, ya zauna a falon bayan Haroon ya ajiye kayan, ya tafi kitchen. Yana shiga ya samu an gama abinci sakwara da miyar egusi, sai sauce and meatballs tare da fruit salad. Tana haɗawa ya kalleta, cikin murmushi yace mata.
"Welldone Ma!"
Murmushi tayi sannan tace mishi.
"Kaci mana."
"No ko banci ba nasan yadda kike special."
A hankali yake jin hayaniyar su, ya leko yaga tana dariya da Haroon wata shine dai ta tsana, bata tab'a barin yaga farar ta.
Tana gama wanke hannu Haroon ya karasa sauran aikin suka fito, Haroon ya mishi sai da safe, zai fita. "Da fatan babu wani matsala ko?"
Murmushi yayi mishi ya fita, zuwa yayi ya zauna a kan kujera ya fara diban abincin, wani irin tsinkewa yawun shi yayi, yana yabawa Haroon yadda yake mishi kokarin bautawa tumbin shi.
             A hankali ya dauki meatballs ya jefa a bakin shi, wani irin motsi kunnen shi yake cikin jin sani irin dad'i me ratsa ranshi, ya kasa had'iye na bakin shi, tsabar dadin da yayi mishi.

Yana Cinyewa ya shiga dura tuwon miyar egusi, sai gyada kai yake, kamar zai fasa ihu, haka yaci tuwon tare da shanye juice din tass, sannan ya tashi tare da shiga dakin shi ya huta tare da wanka, kwanciya yayi ke son yi amma zuciyar shi tana tinzira shi zuwa ga Noorh, yana gamawa ya saka wani lallausar rigar barcin shi da wando, ya fito a hankali ya tattara kome da ya b'ata, sannan ya wuce d'akinta tana rike da Alqur'ani karamin tana karatu, tura kofar dakin ta yayi, cikin murmushi ya kalleta, daure fuska tayi shima take ya hade nashi.
        "Zoki hada min hot coffee,  karki yarda ki b'ata min time."
"Ni ba yar aikin ka bace, ni zaman jiran lokaci nake na bar Kaddararren gidan nan."

    Kallonta yayi sannan yace.
"Kika kuma yin wani magana, wallahi zanyi fucking dinki daga daren nan har to asuba."
Wani irin tsoron shi ne ya shige ta, ta mike tare da nad'e hijab ɗinta, sannan ta fito a sanyayye ta nufi kitchen, yana bin bayanta tare da kallon mazaunin ta, yana sake murmushi, ya Fahimci tana matuƙar tsoron tab'a mata kimarta,dan haka ta haɗa Mishi kome sannan ta juya zata fito, suka yi karo dashi tiren da coffee din shi ya zube.
Ta sake tiren a kasa,  "washhhh Allah na! Ta kona ni!"
Ya rike kafarshi yana wani irin b'ata fuska da rai.
"A rikice ta kai hannun ta, ya kuma tsalle ya fita waje tare da matagunggun, sosai ya birkita mata lissafin, dan yadda yake nuna mata ya kone ba dauki kuma yaki nuna mata fa, nuna mata waya yayi ta bashi, cikin alhini da azaba, ya kira Dr dinsu,  kallonta yayi kamar da gaske.
"Kizo ki kaini d'akina,tunda kika zuba min ruwan zafi."

Kwalla ne ya zubo mata, tana cewa.
"Don Allah kayi hakuri, wallahi ba da gangan bane."
Ai kuwa ya birkice sosai, zaka dauka da gaske yake, haka ta taimaka mishi suka shiga cikin dakin shi,  ya zauna a bakin gadon yaki ya nuna mata kafar,

      Har Dr yazo, suka koreta waje, nan yana  kallon Mahir yace.
"Babu kome fa"
"Yes nasani amma ina son ta zauna dani ne,!"

      "Mr Mahir! Kana Sonta ne?"
"I don't no, amma kuma bana son rabuwa da ita ne!"
"Kana Sonta kenan, toh ki gaya mata mana."
"Bata sona."
"Zata soka mana!"
"Ba dai Noorh ba,!"
"Amma zaman ku akwai matsala fa."
"Toh me zanyi mata!"
"Kawo kunnen ka!"
Yana miki mishi, ya gaya mishi.
Zaro idanu yayi cikin damuwa.
"A'a ba zan iya ba! Fatana na gabatar da ita a gidan mu"

        "Baka da wani damar da ya wuce haka domin jiya na dub jikin Hajiyarnku kuma naga Nazzir yana fada mata zai gabatar da matar da zai aura, ka duba batuna da kyau..

*Wani irin shawara aka bashi haka? Zai dauki shawarar kuwa? Ina Nazzir da Baby Queen? Shin yaushe Noorh zata ga danginta?*
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/6c5DIJjMLcb
MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter 2️⃣7️⃣
     MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

*Great joy to see your enemies turn into your lovers, Great sorrow to see your loved ones turn into your enemies*

Girgiza kai yayi cikin sanyin jiki, yana kallon Dr, bai barshi ya kai karshen Maganar shi ba, yace.
"Ina da ra'ayin SOYAYYA! Bana son hada shi da wancan abun ina son na bata damar ta fahimce ni, yadda zata nime ni da kafarta bawai na nuna fin karfina akanta ba.

     Shi kuma wancan d'an iskan kyale shi lokaci nake jira akan shi. Idan yazo zan bashi damar haka.'
"Amma for your health!"
"Karka damu, a da nace maka zan tawo da ita ban san wacece ita bane, sai da na binciko labarinta, na fahimci wacece ita.

    Zaman jinyarta kawai ya sani kara nutsuwa da ita, bawai dan wani abu ba,  ba zance am in love ba, amma am feeling sumtins akanta yadda take rigimammiya, bata da tsoro.

     Duk abinda zata yi kai tsaye take yi, wich means anyi raised ɗinta haka ne, so nake ta koma kasa da ni, yadda kowa na nime aurenta zata dauke ni a matsayin mijinta, idan nace zan yi abinda kake bukata, dama ta rena ni ba wani jin dadin zaman zanyi da ita ba. Shi yasa na ki kawai ka barni da ita, Insha Allah zan duba Alamarin."

      Wannan ra'ayin rikau na Mahir da ban haushi yake, dan haka Dr ya kama kafar ya nad'e da bandaji, sannan ya gyara mishi, yana jin shi yana nishi, suka kuma fashe da dariya, kafin Mahir yayi wani kara irin na jin jiki.
Tana waje sai zarya yake kamar wacce ta aikata mugun abu, fitowa Dr yayi ya same ta a dame.
"Hmm! Ayi a hankali dashi domin kafar ta kwaɓe, kuma ina dai kin san ba zaki kula dashi ba, na kira familyn shi"

"No-no. Zan iya kula dashi, don Allah karka bari su sani." Ta faɗa muryanta na rawa, kad'a kai yayi ya ficce daga cikin gidan, a hankali ta shiga d'akin, yana ganin ta ya dauke kan shi kamar bai ganta ba, cikin sand'a ta shigo dakin tana kallon yadda aka daure kafar,  zare medical glass din shi yayi tare da kuma dauke kai.

"Ina son ruwa zan sha magani!"
Da sauri ta juya gurin dan karamin frij da yake dakin yace.
"Bana son me sanyi."
Fita tayi, ya sake murmushi yace.
"Zaki dawo ki koma."
Tana shigowa,.ya dube ta daga sama har kasa yace mata.
"Ina kofin da zan sha ruwan?"
Juyawa tayi ta fita, can ta kuma dawowa..ya dauke kai kamar bai san da ita ba.
Haka ta bashi ruwan ya sha, kafin ya jefa VC ya kuma korawa da ruwa.
    Tana tsaye kamar status, bata ko matsa ba, sai da yace mata.
"Yanzun haka zan zauna da kafa daya? Gashi Dr yace idan kafar bata warke ba za a iya yanke min shi!"
Cikin wani irin faduwar gaba ta kalle shi. Bakinta yana rawa,
Gyada mata kai yayi idnun shi kwal-kwal, akanta kamar zai yi kuka.
"Am sorry!"
"Please give me a Little hug!"
Ya mika mata hannun, buge hannun tayi cikin masifa da damuwa tana fadin.
"Ko tausayin  kanka baka ji, kana niman magana."
   Fita tayi, tana nazarin me zata bashi yasha domin ance duk lokacin da mutum ya kone yana bukatar abu me sanyi dan haka ta dauko fresh milk, ta zuba a kofi ta kawo mishi, ya sha.

     Har zata tafi yace mata.
"Idan zanyi fitsari ko pupu waye zai raka Ni?"
Dafe goshinta tayi tare da cewa.
"Kai kan da kunya kabi kudu yabi yamma. Ba zan zauna daki daya da balagagge ba."
Ta juya tayi ta fitarta,  tunda ta koma d'akinta ta kasa sukuni, bata minti talatin zata zo duba shi, dan renin hankali yana kwance kamar me barci idanun shi biyu.

                 Ganin har karfe biyu saura tazo duba shi, har dai dai inda yake kwance..tazo duba fuskar shi, kawai ya fincikota. Tare da matse ta a jikin shi.
"Don Allah sake ni!"
"Shiii! Just sleep!"
Ya faɗa mata a hankali,  haushi ya bata ta kai mishi cizo, shi kuma ya sake mata wani irin nishi a kunnenta sai da tsigar jikin ta ya mike tayi shiru, tare da jin wani irin kasala ya saukar mata once, murmushi jin dadi yayi tare da gyara mata kwanciya, kasa barci tayi..yana jin bugun zuciyar ta..har zuwa lokacin da barci yayi gaba dashi. A hankali ta juya yana kallon shi. Idan ta tuna lokacin da yake bata wahala sai

Please Login or Register in order to submit comment