Join Our WhatsApp Group

KURTATTAKI DA HANKAKA Complete Hausa Novel Document by KURTATTAKI DA HANKAKA


KURTATTAKI DA HANKAKA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 1140



KURTATTAKI DA HANKAKA

Reading Time: 0 Hours

Added On: 10, Oct 2023

Author: Yusuf Abdullahi A Jibaga ,Bukar Mada ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08071051138

Book License : Free

Category: Tales

File Size: 6.5 kb

File Type: txt

Views: 492+

Download: 101+

Last download: 3 days ago

Description/Story: This Document is compiled by
Shuraihu Usman - 08140419490
YEAR of compilation - 2023;
Published to Taskarnovels.com.ng

KURTATTAKI DA HANKAKA

(Domin Yara)

Wata rana kurtattaki na koto a gonar wani
bakauye, suna tone shukar da ya yi suna cinyewa,
sai ga hankaka ya zo zai wuce. Ya ce musu, "Na
hore ku da ku tone abin da manomin nan ke
shukawa duka ku cinye."

Sai suka tambaye shi me yake shukawa. Hankaka
ya amsa musu, "Irin rama."
Kurtattaki suka kada fiffike suna yi wa hankaka
dariya, "Me za mu yi da irin rama ga dawa da
gero."

Kwanci tashi rama ta fito har ta girma. Manomi ya
cire ta ya kware bawon ya yi zare. Da zaren rama
ya tufka raga wadda ya kafa tarko cikin gonarsa,
kurtattakin nan duka suka fada cikin tarkon. Suna
cikin kici-kicin yadda za su yi su kubuta sai ga
hankaka. Ya dube su ya ce, "Ashe ban gaya muku
ku tone irin ramar nan ba tun kafin ya fito? Ga
abin da nake yi muku gudu nan!"

Manomi ya kama kurtattaki ya kashe, da ma sun
addabe shi da barna. Hankaka ya wuce yana cewa,
"KU KAWAR DA MUGUN IRI, KO YA GIRMA YA
KAWAR DA KU!"

GOBE INSHA ALLAHU
zan kawo muku maimaicin HIKAYAR TUFFA UKU"

whatsapp number 08071051138

This Document is compiled by
Shuraihu Usman - 08140419490
YEAR of compilation - 2023;
Published to Taskarnovels.com.ng
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
...


Read / Download KURTATTAKI DA HANKAKA

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album