Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a kan Zarah. "Sir yau ka shigo da wuri"

Zayd ya kara fada dan ya janyo hankalinsa gareshi.

" Yes Zayd! Akwai important work da zanyi ne yanzu ma I'm in a hurry"

"Ok sir" Ya faɗa yana murmushi.

"Amma Zarah fa? Ya sake faɗa yana nunata.

"A.. actually sir d..dama n..na
"Feel free Zarah ina jinki"

Yusuf ya faɗa yana kallonta.

"Sir karka makara a inda zakaje is not that important"

Cewar Zayd yana kokarin jan hijabin Zarah su bar wajen..

"Wait.. Yusuf ya faɗa yana kallonsa.

Tsayawa sukayi, ya kalli Zarah ya ce " Inajinki"

"Dama Zayd na rako wajen aiki"

Ta tsinci kanta da kafta karya. Kallon Zayd yayi kafin ya kalleta ya ce " Rako Zayd kuma?

"Yes, she's now a divorcee"

Cewar Zayd yana kalllonsa.

"What?! Yusuf ya faɗa da ɗan ƙarfi yana cire glass din dake fuskarsa.

Ƙasa tayi da kanta tana jin ba dadi a ranta.

"Sir karka makara" Zayd ya kara fada yana jan hijabin Zarah suka bar Yusuf a wajen.

Sai da suka bace masa sannan ya mayar da glass dinsa zuciyarsa cike da tunani.

Suna isa office ɗinsa ta fincike hijabinta ta ce " Me haka?

"Me haka kamarya?

"Meyasa zaka ce ni divorcee ce?

Kallonta yayi kafin ya ce " Karya nayi?

Narai² tayi da idanunta hawaye suka cika su taf zuciyarta ta karaya sosai, ganin emotion ɗinta ya sashi ajiye file din daya dauka ya dawo kusa da ita yana tsare ta da idanu ya ce " Am sorry"

Lumshe idanunta tayi hawaye suka zubo ma ta masu dumi. A hankali taji yatsansa a kan kuncinta yana share ma ta hawaye. Da sauri ta buɗe idanunta tana kallonsa.

"As long as I'm alive Zarah I won't let you down insha Allah!

Shuru tayi tana kalllonsa zuciyarta na bugawa.

Kara matsowa yayi daf da ita ya ce " Ance so tsuntsu ne na Kum yarda da hakan, amma abinda nake ji a kanki ba so ba ne! Ƙauna ce, Zarah! Ya kira sunanta yana riƙo hannunta.

Kwace hannunta tayi tana kokarin barin wajen, da sauri ya rikota yana kallon yadda jikinta yake rawa. Murmushi yayi kadan ya ce " Bazanyi wasa da dama ta Zarah, Dama ce Allah ya sake bani, kuma i promise babu wanda zai kiraki da divorcee because ni zan aureki"

Wani dum taji. Da sauri ta goge hawayen da suke zubo ma ta ta ce " Zan tafi gida"

Gabanta ya sha yana fadin " So soon?

Kawar da idanunta tayi daga kansa tana kokarin hana hawayen da suke zubo ma ta kwaranyowa.

"Eye contact please" Ya faɗa yana kwaikwayon yadda ta fada jiya"

Shuru tayi tana jin bazata iya kalllonsa ba. Numfashi ya sauke me karfi yana kallonta ya ce " Muje na saka driver ya kaiki gida"

Bata ce dashi komai ba ta wuce yabiyo bayanta. A kofar cabin dinta na da taga wadda ta maye gurbinta murmushi tayi tana me dan jin nauyin yadda zata fadawa Sir Yusuf cewa tana so ta dawo bakin aikinta.

Sai daya ga tafiyarsu sannan ya dawo, har ya fara aiki Kabir ya shigo yana sanar masa da Yusuf yana kiransa. Tsaki yayi ya fito zuwa office ɗin sa.

A zaune ya ganshi a kan sallaya yana cin abincin. A kujera ya zauna yana fadin " Sir gani"

"Wai dagaske mijin Zarah ya saketa? And it seems like har ta gama iddah ma ko?

"Gulma" Zayd ya faɗa a ransa amma a fili ya ce " Hakane"

Girgiza kai Yusuf yayi alamar baiji daɗin lamarin ba. Shuru ne ya biyo baya kafin Zayd ya ce " Zan iya tafiya?

"A'a sakko muci abinci, yanzu UMMIE ta kawo min bata daɗe da tafiya ba"

"Alhmdll na koshi" cewar Zayd yana mikewa tsaye.

"Ok, akwai wasu files dana bawa Kabir ka duba arts din kayi signing sai ka bashi ya kawo min zuwa nan da one month zamu je Canada domin komai ya kammala and the money is also ready akwai income a tsakiyar wata kuma yana da kauri ka samu na auren Zarah, ni naci girma"

Yusuf ya karashe maganar ta sigar zolaya.

Murmushi Zayd yayi yana shafo kanshi. Shima Yusuf murmushi yayi ya ce " Thanks Zayd! Samun mutum managrci me amana irinki da wuya a wannan zamanin da muke ciki! Nasan ko banzo office ba nothing will go wrong indai kana nan! Promotion yana nan zuwa insha Allah, kuma because of your attitude and honesty yasa na bar maka Zarah kasan nima yanzu gauro ne"

"Haka dai ka ce" Zayd ya faɗa yana kallonsa.

"Seriously Ramlah ta gudu ta barni kasan wasu matan sai a hankali for more than 10yrs tana zaune tare da Mamana yanzu ƙawaye sun zugata wai sai dai na raba musu gida dana ƙi shine tayi yaji kusan 7month, na gaji kuma kasan Mama ta ce Indai naje biko bata yafe ba"

Yusuf ya karashe maganar yana ɗan bata rai.

"Ok then ka kirata mana kace ta dawo nasan itama ta gaji da zaman haka kasan mata akwai jan aji ita bazata iya kiranka ba amma tana jiran naka kiran"

"Muna waya da ita lokaci lokaci yanzu bata ma kasar but ta ce zuwa next week zata dawo, da ace na samu mace ma aure zan kara"

Wani kallo Zayd yayi masa kafin ya ce "Idan ka nema bazaka rasa ba ai"

Kallonsa Yusuf yayi ya ce " Zayd kenan! Shikenan kaje ka cigaba da aiki Manager din Two Brothers"

"UHM but yanzu ka gama cewa zaka min promotion"

Zayd ya faɗa yana dariya.

"Eh, ko CEO kake so na baka? Cewar Yusuf yana dariya shima.

Fita Zayd yayi yana murmushi da alama yau Yusuf yana cikin nishadi.

Tunda ya koma office tunanin Zarah yake yi, sai kusan azahar sannan ya cigaba da aikinsa.

Bayan sallar azahar ya kira Kabiru kudi yayi ma sa transfer 134k ya ce ya siyowa Zarah iphone 7plus.

Yana zaune yana aiki Kabir ya dawo da sakon, godiya yayi masa ya karba.

Kafin yaje gida har yayi ma ta charjinta.

Sai kusan 10 suka bar office ɗin shi da Yusuf dan kullum su ne karshen tashi.

Be tarar da kowa a falo ba, sai da yayi wanka ya shirya sannan ya fito yana kiran sunan Zarah.

Fitowa tayi tana hamma ta ce " Ga abincinka da a kitchen sai ka tasheni"

Kallonta yayi daga head to toe, kayan da ke jikinta are very silky rings da wando ne na bacci, shaf Zarah ta manta da yanayin yadda kayan suke ga bacci a idanunta. Da sauri ya ɗauke idanuwasa daga kanta yana fadin " A..am. d.dd..dama waya zan baki"

"Toh ajiye anan" Ta fada tana komawa daki dan bacci ne sosai a kanta. Wani gaura ajiyar zuciya ya sauke yana cilli da wayar a kujera ya nufi ɗaki yana fadawa kan gado tare da lumshe idanunsa.

*MORNING*

Tun kafin Zarah tashi ya bar gidan. Sai kusan 8ta tashi ko wanka ba tayi ba ta fito dan ɗora abinci.

Aunty ta gani a kitchen har ta soya musu doya. Rungumeta tayi tana murmushi ta ce " Sannu da aiki"

"Yawwa Sarkin bacci, ga abinci kici"

Sakinta tayi tana karbar plate din ta hada shayi sannan ta fito tana fadin " Mun huta da rigima gwada da Zainab ta tafi da UMMIE kuma ta ce min Abuja zasu tafi ita da mijin nace su tafi tare da UMMIE basai ta dawo ba dan ina tsoron Allah ina tsoran halin Shehu"

"Hakane hakan yafi ai, wai ni wannan wayar ta wace?

Aunty ta fada tana nuna kwallin wayar dake kusa da Zarah. Ajiye abincin tayi tana ɗaukar kwallin wayar.

Abinda ya faru jiya ne ya dawo ma ta, tabbas ta fito hakan yana nufin a haka ta fito? Dan safe goshinta tayi tana ɗan runtsa idanuwanta.

"Menene? Aunty ta fada tana kallonta. Girgiza kai tayi ta ce " Bakomai Aunty, jiya Zayd ya kawo min ita"

"Kinga kuwa kin huta, na ce Ya maganar komawarki aiki? Nidai nafi miki sha'awar komawa karatu"

Cewar Aunty tana zama kusa da ita.

Ita dai Zarah bata de komai ba sai kara tunano jiya take yi, tasan she's not that sexy amma is unfair dai ya ganta a haka. Turo baki tayi tana fadin " Ai shikenan"

"Yawwa gwanda karatun ai" Auntyn ta fada tana murmushi.

Kallonta Zarah tayi ta ce " Me kika ce?

"Tunda kince shikenan Kinga ai sai Zayd ya fara nema miki makaranta ko? "Toh Aunty"

Zarah ta faɗa tana fara shan shayinta.

Bayan sun kammala karyawa Zarah ta gyara gidan ko ina yayi fes, tayi wanki sannan tayi wanka ta ɗora abincin rana. Wayarta ta dawo ta buɗe, tana kunnawa taga an saita komai har layi akwai a ciki.

Wajen kira ta shiga ko zata ga number dinsa aikuwa ita kadaice number a contact din anyi saving da D.Zayd💞

"D.Zayd? Ta maimaita tana kara kallon contact din.

Dialing tayi har ta gama ringing bai dauka ba.

Ajiye wayar tayi ta ciro sauran abubuwan dake cikin kwallin.

Tana yan danne² taji sallamarsa. Da sauri ta kalli bakin ƙofa, Aikuwa shi ne. Cike da mamaki ta ce " Yau kuma da wuri haka?

Ɗauke idanuwasa yayi daga kanta kafin ya ce " Eh, Sir ne yayi off na 2 days"

"Kun huta" Ta fada tana kallonsa.

Ganin yaki kallonta yasa ta gane incident din jiya be bar brain dinsa ba haryanzu.

"Nagode, naga waya"
Ta sake faɗa tana dauke kanta daga gareshi.

"B..bakomai" Ya amsa yana nufar dakin Aunty.

A kwance taga Aunty tana hutawa. Zama yayi yana faɗin " Mun samu hutun kwana biyu"

Tashi tayi zaune tana fadin " Toh Masha Allah! Ai kuna aikatuwa"

"Hakane amma ai muna samun biya me tsoka"

Ya faɗa yan dan murmushi.

Itama murmushin tayi ta ce "Hakane Allah dai ya biya wannan shugaban baku yana da kirki gashi baya yi muku wasa da hakkinku shiyasa kanfaninsa baya faduwa"

"Hakane kham sai godiya, dama inaso muyi magana"

Gyara zama Aunty tayi ta ce " Inajinka"

"Aunty inaso anema min auren Zarah, inasonta kuma inaso na aureta"

"Too nan kusa kuma? Kana ganin beyi gaggawa ba?

Cewar Aunty tana kallonsa. Girgiza kai yayi ya ce " Sam beyi ba, Aunty Zarah macece me shiga rai bana so abinda ya faru ya sake faruwa shiyasa nake so ayi abun cikin wata daya ko biyu dan bana son ma wani bidi'a daurin aure ne kawai sai walimar ku na mata, inso samu ne kawai aje chan kauyen ayi komai idan an daura auren sai mu dawo"

"Toh hakan ma yayi amma ita Zarah ta yarda zata aureka?

Sai daya shafa kansa ya ce " Bata ban amsa ba tukunna amma nasan insha Allah babu wata matsala"

"Hakan muke fata, sannan inaso ka kama bizines kaji? Kasan irin wannan aikin naka halin rai ake gujewa"

"Hakane Aunty Nima ina da burin hakan insha Allah zanyi wa mijin Zainab magana tunda shi Kinga babban dan kasuwa ne yasan kan harkar ko hannun jari na zuba"

"Yawwa Allah dai yayi albarka ya kara arziki"

"Amin" ya amsa yana murmushi.

Kwankwaso kofar Zarah tayi tana fadin " Aunty na gama abinci"

"Shigo mana" Cewar Aunty.

Shigowa tayi tana fadin " In zubo miki?

"A'a, bana jin yunwa sai dai ko ZAYD"

Kallonsa tayi kadan ta ce " Toh" Tashi tayi ta fita, biyo ta yayi yana faɗin " Me kika dafa?

"Rabin ashariya" Ta fada tana shiga kitchen.

Shima shigar yayi yana rufo kofar kitchen din ya ce " Me kuma rabin ashariya?

Da sauri ta juyo tana kallonsa ta ce "Me na rufe kofar?

Murmushi yayi ya jingina jikin kanta ya ce " Me rabin ashariya?

"Dambu" Ta fada tana juya masa baya. "Zarah!" Ya kirata.

Juyowa tayi tana fadin " Ka buɗe kofar dan Allah"

Jikin kantar ya baro yana isowa inda take tsaye ya rankwafo yana kawo bakinsa saitin kunnenta ya ce " Zaki auri maraya?

Wani iri jikinta yayi ma ta hakan yasa ta dan rufe idanunta ta bude amma bakinta ya kasa furta komai.

"Zarah! Ya sake faɗa a saitin kunnenta amma wannan karon a hankali.

Da sauri ta matsa har tana neman yin ɓari.

A jikin fridge ta tsaya tana fadin " Kaje zan kawo maka abincin"

Murmushi yayi ganin yadda ta wani tsorata kamar yace zai cinyeta.

"Ok" Ya faɗa yana ficewa. Ajiyar zuciya ta sauke hannunta sai rawa yake, a haka ta zuba masa abincin ta hado ruwa da zobo ta jero a kan tray sannan ta fito tana ajiye masa ta bar wajen da sauri bugun zuciyarta ta karuwa, tana jin ba dadi a duk lokacin da Zayd yake kokarin zuwa kusa da ita, kwanciya tayi a kan gado tana rufe idanunta.....

Autar Mama ce.
✨✨ *UMMIE* ✨✨

_Labari daya danganci soyayya da kuma ƙalubalan rayuwa_

*FREE BOOK*

*MALLAKAR*
*Autar Mama*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM*
(E.W.F)

*Follow me on Wattpad @Autarmama56*

I just published "Chapter 17" of my story "UMMIE". https://www.wattpad.com/1182463497?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=AutarMama56&wp_originator=EX%2FDhy1p5YVnQdZdFTb4AB0o3spN28vpeJrrs9%2FaJgN4waanq3CE209iuzvYNQAbTj2CC2h09VWxBJM7Bok75dH113l7T62bylOVq8IKUsT5aQPK%2Bw8mPu3smZdC0JUW

*Idan zaki fara bi ki fara tun yanzu ba sai nayi nisa a dinga cewa daga page one ba, dan na wahala turawa lokacin da nake rubuta Ƙawaye*

*Comment da voting shi zai sa a dinga samun update da wuri*

*Whatsapp group pls banda maza, and idan kina group one kar ki shiga wannan duk abu daya ne*

https://chat.whatsapp.com/I1e40OT9rRwBgFU3xD0aYg

*Aslm inayiwa masoyana fatan alkairi, inamasu bibiyan littafin Momin haneef,tazomuku dasabon littafinta maisuna RA YUWAR SAFEENAT Labari maijike dad'umbun darasi yaudara cin'amana da kuma soyayya zai ilimantar daku kubiyoni acikin Labarin shi wannan littafin dakud'ine kiyi kokari kimallakeshi karkibari astaya baki labari bayida stada akan kud'i kalilan zakusamu 200 naira only kiyi magana tawannan number 07026368879*

*Ina kuma sanar daku zagwaguri zazzafan littafin mu maisuna kamar su d'aya kuyi kokari kunema akan kud'i kalilan 300 naira only👌*

*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: 𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼,,𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈(𝙠𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼* tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝘿𝘿𝘼𝙍𝘼 𝘾𝙀)

𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈( 𝙆𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝) tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝙉𝙒𝘼𝙏𝘼)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

✌🏼Fitattu biyu masu ban mamaki🫀Hakika babban goro sai magogin ƙarfe 😍, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka🐫, Fitattu biyu👯🏽‍♀sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku 🤓 sun shirya tsaf domin fadakar daku🧠 sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so💋💞, wohoho tabbas ️sahun giwa👣 mai ɓadda na raƙumi 🐪,Fitattu biyu😍✌🏼 masu tafiyar k'asaita, sheƙi, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka😘🏃🏽‍♀️ Fitattun Ƙarshen shekara😍 salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta😍 maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari🏃🏽‍♀️

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*✍🏽 Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* ✍🏽 Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400👌🏼
Vip 700👌🏼
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na Sha bakwai*

Shirye² suke yi na tafiya kauye, komai nasu an hadeshi a akwati daya dan kwana daya zasuyi washe gari a daura aure a dawo Kano.

Bikini saura kwana biyu aka gama yi Zarah gyran jiki, aikuwa tayi kyau sai uban khamshi da glowing ta ke yi, tayi wani bul-bul da ita ko kashin wuya babu fatar nan tayi haske sosai ta kara kyau. Gashin kanta yasha gyara sai khamshi shima yake yi dan ba'a barshi a baya ba.

Yau me lalle tazo har gida Zainab ce ta kirata dan basu da wani nisa.

Lallan yayi aka yi ma ta na salatip ne dan karan kyau sannan akayi ma ta baki iya hannu yayi kyau sosai Aunty sai yabawa yake.

Zainab kuwa ja dan zane akayi ma ta, haka ma Ummie da Aunty sai magariba me lallan ta tafi gida. Sosai Amarya ta fito a amaryarta tayi kyau bana wasa ba.

Tun safe rabonta da cin abinci sai yanzu bayan ta idar da sallar isha'i ta zauna tana ci Ummie na yi ma ta surutu yadda Sa'adah take sakata wanke². Sai data gama cin abincinta a nitse sannan ta kalli Ummie ta ce " Zata iya saki aiki indai baifi karfinki ba kuma indai bata hantarar ki da dukanki"

"Rannan fa ta saka Yaya Saleh ya zaneni da takalmi dan na b'arar da abinci"

Gyara kai Zarah tayi kafin ta ce " Sai ki dinga yi a hankali kinjinko?

A hankali ta daga kanta alamar eh. A zuciyarta kuwa tana me danasanin fad'awa Zarah dama Aunty Zainab taje ta fad'awa.

*2 days to the wedding*



Cikin bala'i ta kalli Saleh ta ce " Sakarai wawa kawai! Banga amfaninka ba! A ce kwananka biyu baka gida kalli! Kalli abinda shegiya Zarah tayi min ita da munafukar Yayarta Zainab"

Sa'adah ta karashe maganar tana bude kanta.

Wani mahaukacin dariya Saleh ya saka yana tafa hannu da karfi yana kallon kan yayar tasa ya ce " Ai na fada miki kema bazasu barki ba! Tsabagen mugunta kina kishi da gashin yarinya! Ai Allah ya isanta wallahi ke kuma Allah ya kara! Ko ina nan baby abinda zanyi sai ma vd"

Daga haka ya fice yana dariya ya barta cike da takaici. Shehu ne ya fito daga kitchen yana rikr da plate fuskarsa duk flour.

A gabanta ya ajiye wainar daya soya yana fadin " Gashi, amma gaskiya maid zan nemo miki bazan dauki wannan ba!

"Bana son wata me aiki haka kawai tazo ta kwace min miji?

"Kema Kwata kikayi a wajen wata kinga dan balarabe ko? Ke bari kiji! Idan banda sana'ata anan take kuma ina cin riba da tuni na koma Qatar idan hudu nake so a lokaci daya zasu bani kuma larabawa irina though dai ni ba full balarabe bane amma ai nafi kama da su akan bangaren Babana, ke bari kiji dan banyi niyya bane da yanzu ma zan iya zuwa chan nayo aurena shashasha kwai"

Daga haka ya tashi ya barta a wajen baki a sake. Tun ranar da su zarah suka zo suka bashi IVC tun da ya dawo yake ta surfa masifa ko dai haryanzu yana son Zarah? Ta fada a fili tana mayar da dankwalinta.

Kwafa tayi ta ce " Wallahi zaka gane kuranka" Daga haka ta fara din wainar ta tana banbami.



"Yawwa 'yan mata na, Dan Allah ki kare mutuncin kanki kinji? Kinsan ke matar aurece! Kuma banyarda kiyi k'awar da har zaki bud'e cikinki ki sanar da ita halin da kike ciki ba kinji ko? A hankali ta ce " Insha Allah Mama"

Yusuf ne ya sakko yayi shirin office yana kallonsu ya ce " Mama Ramlah zata dawo gobe"

Tab'a baki Mama tayi ta ce daga Dubai ko nan gidan?

"Nan gidan" Ya fada yana wani blushing.

" Kai kace ta dawo kenan? Shafa kansa yayi yana fadin " A'a, ita tayi niyya"

"OK" Mama ta fada yana maida dubanta ga Ummie.

"Yawwa Yusuf gatanan ka sauketa" Cewar Mama tana bude purse din ta. 4k ta chiro ta bata tana fadin " Ko zaki siyi wani abun karatu tunda yaune farko, Allah ya bada sa'a Our journalist"

Murmushi Ummie tayi har hakwaranta na bayyana. Karbar kudin tayi tana godiya sannan ta saka nikaf din dake jikin hijabinta ta gyara jakarta tana kallon Yusuf ta ce " Na gama"

"Ton ranki ya dade" Ya fada yana murmushi. Itama murmusawa tayi kadan sannan ta nufi hanyar fita Mama tana musu Allah ga kiyaye.

Bangaren Farooq kuwa sam sam baya jin dadin zaman shi anan musanman ma idan ya dawo daga office ga wani case yanzu da zasuyi a kan Kisan kai and ya sharing manyan mutane, ya tsani case din da za'a haskashi a News dan baya so Mama tasan yana Abuja, amma bashi da wani choice tunda har ya karbi case din kuma zai bi wa Yaron da aka kashe hakkinsa insha Allah if that daya ajiye aikin ma ya bar Abuja ya tsani Ummie da kuma auren kamar yadda ya tsani mijin Zarah baya jin said iya zama da ita dan sam baya sonta ko kadan.

Gyara kwanciyarsa yayi yana mik'e kafafuwansa idanunsa akan agogo. Karfe 11 da kusan rabi na dare. Da sauri ya tashi Yana saka takalmansa ya fito daga hotel room din Dan ya bad a ajiyar wasu files d'azu yana sauri be kabarba and they are very important.

Yana karbowa ya dawo, wani gang ya gani a kofar dakinsa su biyu ko wanne fuska kamar gawayi gasu sai ka ce wrestlers. "Zan shiga dakina" Ya fada yana kallonsu.

"Mun fika sanin nan dakinka ne Barr.Farooq! Munzo nan ne dan mu baka warning ka cire hannunka a kan shari'ar kashe wannan yaron! If not dagowar zancen bazai maka dadi ba"

Basu jira cewarsa ba suka bar wajen. Cike da mamaki yake binsu da kallo har suka bacewa ganinsa. Girgiza kai yayi kawai ya shiga daki dan ko dar beji ba kuma bashi da niyyar fasa wannan shari'ar"



Dangi dadi, lallai duk wanda ya bar gida gida ya barshi, tun kafin isowarsu aka gyra dakunan da zasu zauna, Babban gida ne sosai dan kirarin ma da ake masa kenan Kenan babban gida yaran gidan ma sai dai a ce wancan Babban gida. Bikin kuwa ya zaga ko ina bak'i sun zazzo, gida ya kuma Kachemawa. Abinci biki kuwa komai is ready kamar su miyar cin wainar shinkafa da kuma ta ci shinkafa.

Washe gari da sassafe Su Zainab da Aunty suka fito aka fara abincin biki kasantuwar suna da yawa kafin lokacin daurin aure aka fara tuyar waina wasu kuma na dafa dambu shinkafa kuwa tuni an gama ta. Mash kullin zobo da kunin aya suma har sun gama.

Zarah da wata 'yar kanin Baffanta ne kawai a daki tana taya amarya shiri tana yaba kyanta da kyan angonta da kuma fadar dacewarsu.

Karfe 11 da rabi na safe aka daura auren Zayd da Zarah Z² a kan sadaki naira dubu hamsin. Dandanan gida ya dau guda banda Ayiriri babu abinda kake ji, chan na hango Ummie Fans group one ana daga hanci ana guda. Ido na fara babbazawa dan ganin group two fans, Ma man Mumtaz na fara gani tana turo dauri gaba.. Lol...

Sannan naga sauran members har suna so su fini kyau lol...

Tunda aka daura auren Zarah ta rasa nutsuwarta. Ango da mutanensa ne suka shigo gidan dan a dauki hotuna. Da kyar Zarah ta iya fitowa banda kwalli babu komai a fuskarta amma fa tayi kyau kasancewar tana da clear and flawless skin.

Yana ganinta ya sauke wani ajiyar zuciya yana me fatan ace ba mafarkin daya saba bane. Dan pinching kansa yayi yaji zafi. Murmushi yayi idanuwansa akanta.

Tans k'arasowa inda suke ysn kamo hannunta yana lumshe idanu. Kwance hannunta tayi da sauri tana hararasa kadan.

Gyara babbar rigarsa yayi photographer ya fara zuba musu hotuna har azahar ana abu daya dan jamar gidan da yawa suke

Please Login or Register in order to submit comment