Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: ๐™ˆ๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐™‰ ๐™‰๐™๐™Ž๐˜ผ๐™„๐˜ฝ๐˜ผ,,๐™„๐™†๐™„๐™‡๐™„๐™ˆ๐˜ผ ๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ผ๐™ˆ(๐™ ๐™ฎ๐™–๐™ช๐™ฉ๐™– ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™ ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*๐™ˆ๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐™‰ ๐™‰๐™๐™Ž๐˜ผ๐™„๐˜ฝ๐˜ผ* tazo muku da littafin (๐™†'๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ฟ๐˜ผ๐™๐˜ผ ๐˜พ๐™€)

๐™„๐™†๐™„๐™‡๐™„๐™ˆ๐˜ผ ๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ผ๐™ˆ( ๐™†๐™ฎ๐™–๐™ช๐™ฉ๐™– ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™) tazo muku da littafin (๐™†'๐˜ผ๐™‰๐™’๐˜ผ๐™๐˜ผ)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

โœŒ๐ŸผFitattu biyu masu ban mamaki๐Ÿซ€Hakika babban goro sai magogin ฦ™arfe ๐Ÿ˜, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka๐Ÿซ, Fitattu biyu๐Ÿ‘ฏ๐Ÿฝโ€โ™€sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku ๐Ÿค“ sun shirya tsaf domin fadakar daku๐Ÿง  sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so๐Ÿ’‹๐Ÿ’ž, wohoho tabbas ๏ธsahun giwa๐Ÿ‘ฃ mai ษ“adda na raฦ™umi ๐Ÿช,Fitattu biyu๐Ÿ˜โœŒ๐Ÿผ masu tafiyar k'asaita, sheฦ™i, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka๐Ÿ˜˜๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ Fitattun ฦ˜arshen shekara๐Ÿ˜ salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta๐Ÿ˜ maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*โœ๐Ÿฝ Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* โœ๐Ÿฝ Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
Vip 700๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na Ashirin da biyu*

Doctor ne ya shigo tare da wata nurse said Zainab a bayansu.

Matsawa Zarah tayi tana share hawayenta. Kallon Zayd Doctor yayi yana fad'in " Ya jikin?

"Da sauki" Zayd ya amsa yana kallonsa.

"Yawwa, inaso ka kwantar da hankalinka kaji ko? Insha Allah zaka samu sauk'i ka cigaba da tafiya da kafafunka kamar da insha Allah, zamu dora ka akan magunguna"

"Gobe zamu bar k'asar insha Allah"

Cewar Yusuf yana kallon likitan.

" Ok, hakan yafi saboda chan sunfi mu kayan aiki Allah dai ya basu lafiya"

Likitan ha fada yana kallon Yusuf. Da Amin suka amsa gaba daya.

"Yusuf kazo ka karbi discharge latter na patients din"

Daga haka likitan ya fita Yusuf na bin bayansa.

Kallonsa ya mayar zuwa ga Aunty, murmushi yayi kad'an gaba daya ta canza sosai.

"Daga jiya zuwa yau har kin zama haka? Ya fada yana d'an murmushi.

"Almost 3months fa ka d'auka unconscious ga Farooq ma ko farka beyi ba shima 3months"

Sai yanzu komai yake dawo masa. Runtsa idanunsa yayi kad'an kafin ya ce " Allah ya bamu lafiya"

Aunty ce ta shiga toilet ta kawo robber da ruwa, Zainab ta bashi brush yayi sannan Zarah ta hada masa tea me kauri sosai aikuwa ya shanye tas.

Da taimakon Aunty ya iya alwawa yayi sallah daga zaune sannan Zainab ta zuba masa abinci kad'an.
Zarah dai bata k'ara ce masa komai ba said kallonsa kawai da take.

"Idan Yusufa zai tafi sai ya sauke mu" Aunty ta fada tana hada kaya.

Kafin suyi magana Yusuf ya shigo yana fad'in " Ga discharge latter din Zayd, Insha Allah gobe by 7pm jirginmu zai tashi"


"Sir ya jikin Farooq? Cewar Zayd yana kallonsa. Kusa dashi Yusuf ya dawo yana kallonsa kafin ya saki murmushi ya ce " Da sauki"

"Thank you" Zayd ya fada yana riko hannunsa. D'ora d'ayan hannun nasa yayi a kan na Zayd yana fad'in " Ni ya kamata na fad'i wannan kalmar, Kayi hakuri sannan ina godiya"

"Yes sir! Zayd ya fada da fara'a sosai. Hawaye ne ya taru idanun Yusuf wani irin tausayin Zayd da Zarah ya shigesa lokaci daya. Be san lokacin daya yi wa Zayd wata wawan runguma ba yana runtsa idanunsa tausayin Zayd fal ransa.

Shuru kawai Zayd yayi yana jin saukar hawayen Yusuf a gadon bayansa.

Aunty ce ta fara fita tare da kayanta sannan Zainab said Zarah.

Sai daya ji ransa yayi sanyi sannan ya d'ago yana kallon Zayd ya ce " Allah ya baka lafiya" Daga haka ya fice daga d'akin be jira Zayd ya ce komai ba.

Murmushi kawai Zayd yayi yana kallon kofar daya fita.

Zainab ce ta leko tana fadin " Zarah zata zauna da kai, sannan passports d'inku yana cikin drawer Allah ya kara sauki"

Da amin ya amsa sannan ta rufe kofar ta fita.

Kusan 10mins sannan Zarah ta shigo tana kallonsa. Tsayawa tayi daga dan nesa dashi ta ce " Ya jikin?

"Naji sauki Zarah" Ya fad'a yana kallonta.

A hankali ta tako ta k'araso inda yake kafin ta ce " Karka damu insha Allah zaka ji sauki" Ta k'arashe maganar a raunane. Rik'o hannunta yayi ya shafa yana kallon fuskarta ya ce " insha Allah, amma inaso ki cire damuwa a ranki kinji? Saboda damuwarki ita zata saka na damu"

Hawayen da take rik'ewa ne suka zubo bisa kuncinta. B'ata rai yayi yana fad'in " Meyasa kike kuka?

Da sauri ta goge hawayenta tana zama a kujera ta janyota zuwa gaban gadonsa ta ce " Ba komai, ka kwanta dare yayi"

"Ok ke a ina zaki kwana? Tabarma ta nuna masa da kuma bargo sannan ta ce "Zan shimfida bargo a kan tabarma sai na kwanta"

"My tafi gida kawai tunda an bamu discharge latter"
Girgiza kai tayi ta ce " Doctor ya ce said gone saboda akwai allurar da za'ayi ma ka by 6am, shi dai Farooq sun tafi dashi"

"Condition dinsa is critical? Ya fada yana kallonsa. "Yes, dan a kusa da zuciya suka harbeshi kuma doctor ya ce zai iya kaiwa shekara ma be tashi ba"

"Allah sarki, Allah dai ya bamu lafiya" da Amin ta amsa tana kallon waje guda.

Idanu ya tsira ma ta ganin shes totally lost. Kusan 5mins sannan ya ce " Zarah! Da sauri ta kalleshi ta ce " Uhm"

"Tunanin me kikeyi?
Ajiyar zuciya tayi kafin ta ce " Bakomai"

"Uhmm, but we promised each other we won't hide anything from ourselves"

"Karka damu is nothing" Ta fada tana yin murmushi kad'an.

"Zarah! Ya sake kiranta.

"Kana bukatar wani abu ne?

D'aga kai yayi kafin ya ce " Ina bukatar ki saki ranki"

Ta shi tsaye tayi tana fad'in " Bari na gyara ma ka pillow ya kwanta"

D'an daga pillon yayi ya kwantar dashi sannan ta tainaka masa ya kwanta.

Hijab d'in dake jikinta ta cire tana ninkewa. Sosai yaga ta rame kausuwa a wuyanta kamar a ballo.

"Zarah bakya cin abinci ne?

Banza ta masa tana ajiye hijabinta. "Kinyi shuru" Ya sake fada yana kallonta.

Nan ma shuru tayi masa tana gyara inda zata kwanta.

"Zarah tambayarki fa nake"

"What do you expect then? Kana so na cinye duk abincin garin nan ne? Ko so kake ka ganni nayi kibar da sai an k'ara min kofa? We just got married! Just 4 days fa Zayd! What do you expect from me? What? Ta karashe maganar tana sakin kuka.

"Awwwwwwwn so this is how you badly missed me right? Ya fad'a cikin zoyala yana murmushi.

Share hawayenta tayi tana kwanciya tare da juya masa baya. Murmushi kawai yayi yana lumshe idanunsa.

Washe_gari

Tun 9am Zainab tazo, sauran kayansu suka kai mota, shirt din data kawowa Zayd ta bawa Zarah ta saka masa tare da 3quater dake jikinsa.

Doctor da Yusuf ne suka saka shi akan wheelchair, Yusuf ne ya shigar dashi mota sannan Zainab da Zarah suka shiga. Binsu yayi a baya har suka iso gidan Aunty.

Nanma Yusuf ne ya fito dashi ya dirashi a wheelchair zuwa cikin gidan. Godiya sosai sukayi, be dade ba ya tafi yana nanata musu 7pm.

Zarah ce take kula dashi duk abinda zeyi ita take taimaka masa, duk wannan kunyar tashi da take ji bayan aurensu ta tsere har wanka ma ita ta taimaka masa yayi.

Bayan ta shiryashi ta kalli agogo taga an kusa salkar la'asar.

"Bari na kawo maka abinci" Ta fada tana kallonsa. Riko hannunta yayi ya ce " Nagode Zarah"

"Godiya kuma? Ta fada cike da mamaki. "Eh, i thought ai zaki bari Aunty ta kula dani dan naga duk da cewa mu san ju.. "Amm kar abincin ya huce" Zarah ta fad'a tana kwace hannunta ta fita da sauri.

"Me hali dai baya fasa halinsa" Ya fada yana murmushi. Wayarsa da Yusuf ya bashi d'azu ce ta fara ringing ganin sunan Yusuf ya sashi yin murmushi kafin ya d'auka bakinsa d'auke da sallama.

Amsawa Yusuf yayi sannan ya d'ora da fad'in " Ya jikin?

"Sir ka damu kanka dayawa fa, naji sauki Alhmdl, ya jikin Farooq?

"He's fine dan likita yazo ya dubashi komai daiยฒ.

"OK Allah ya kara masa lafiya" "Tare da kai" Yusuf ya fad'a yana murmushi. Da Amin Zayd ya amsa sannan sukayi sallama.

Zarah kuwa tana isa kitchen ta sauke ajiyar zuciya ko lura da Zainab batayi ba.

"Lafiya? Zainab ta fad'a tana shafa cikinta wanda ya girma amma ba wani sosai ba kuma 7months ne.

"Bakomai abinci zan zubawa Zayd"

"OK, nima shi nazo zubawa, ni kuwa Zarah in tambayeki mana"

"Ina jinki" Zarah ta fad'a ba tare da tambayeta ba.

" Kina da ciki ne?
Cokalin hannunta ne ya fad'i kafin ta kalli Zainab da sauri ta ce " Wace iriyar magana ce wannan?

"A'a tambaya ce dan alamomin masu yaron ciki ya bayyana a gareki tun ba yanzu ba ya gane hakan Zarah kema rashin kwanciyar hankali ne yasa baki gane ba"

"Bani da wani ciki dan nayi period watan daya wuce"

"It can be possible mama akwai matan da suke period farkon watannin cikinsu wasu ma sai ya girma suke dainawa amma wasu daga 3months shikenan ya danganta, but zaki iya siyo PT ki gwada idan baki yarda ba but na tabbatar ciki ne dake sai dai wani ikon Allah"

Tab'e baki Zarah tayi tana d'aukar cokalinta ta karasa zuba abinci ta fita ta bar Zainab da kallonsa tana dan dariya "sai kace wadda tayi abun kunya".

Ta fad'a a fili tana murmushi.

A bedside drawer ta ajiye abincin tana fadin " Gashi nan"

"Me kuma ya faru? Ya fada yana kallonta ganin ta had'e fuska.

"Wai fa dannace tana da ciki shine take wani hade rai kamar na fadi abu mara kyau"

Ta ji Zainab ta fada. Da sauri ta kalli bakin kofa taga itace kuwa hannunta rike da plate tana cin abinci.

"Ciki? Zayd ya maimaita yana kallonsu.

"Haka dai nake tunani"

Zainab ta kuma fad'i tana kallonsa. "Is just you imagination gaskiya" Zayd ya fada yana kallonta. "Shikenan tunda baku yarda ba ai zai girma ko? Ta karashe maganar tana karasa shigowa cikin d'akin ta zauna a bakin gado.

Fita Zarah tayi bata dad'e ba ta dawo da ruwa a hannunta da cup tana fad'in "Ka ci abinci"

"D'aukar plate d'in yayi ya fara juya abinci zuciyarsa cike da tunani "Hakan zai iya yiwa? Just once? Ya fad'a a zuciyarsa.

"Bansan me kake tunani ba but for sure your wife is pregnant!

Zainab ta k'ara fad'a tana kai lomar abincin bakinta. "Anji" Cewar Zarah tana harararta.

Aunty ce ta shigo dakin bakinta d'auke da sallama, kallonsu tayi ta ce " Surutun me kuke yi haka?

"Aunty cewa fa nayi Zarah tana da ciki! Shikenan sai suka fara cewa a'a kamar abun gudu"

Shuru Aunty tayi dan itama taga alamaun yaran ciki a atattare da Zaran. Kallon Zayd tayi da yayi k'asa da kansa ta ce " Kaci abinci kasha magani a kan kari kuma Zarah da Zainab kuzo kuje chan gidan ku d'ebo kaya saboda kar lokaci ya k'ure"

Da toh Zaianba ta amsa tana tashi ta fito daga d'akin. Aunty ma fita tayi zarah ma har ta kai bakin k'ofa ya tsayar da ita.

Tsayawa tayi tana fad'in " Zamu makara"..

"Dagaske kina da ciki?

Taji ya fad'a. Ji tayi kamar ta zura a guje amma sai ta dake ta ce " Karyar Zainab ce fa"

"OK amma ai zaki iya samu ko? Ya sake fada yana kallon bayanta dan bata yarda ta juyo ba.

"Kaci abincin bari naje"

Daga haka ta fice da sauri murmushi yayi kadan kafin ya ce " Allah yasa dagske ne, ko da ace jikinsa bai sake aiki ba har ya mutu yana fatan wannan cikin ya rayu ya ishehi ita kuma Zarah sai ya sawwak'e ma ta dan bazai zauna da ita yana cutarta ba"

Murmsuhi yayi kadan kafin ya fara cin abincinsa "Yasan wannan itace k'addararsa kuma ya karb'eta hannu bibbiyu a lokacin da yake tunanin zai rayu da abinda yake so amma sai gashi"

A fili ya ce " Alhamdulillah"...

Autar Mama ce
โœจโœจ *UMMIE* โœจโœจ

_Labari daya danganci soyayya da kuma ฦ™alubalan rayuwa_

*FREE BOOK*

*MALLAKAR*
*Autar Mama*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM*
(E.W.F)

*Follow me on Wattpad @Autarmama56*
I just published "Chapter 21" of my story "UMMIE". https://www.wattpad.com/1184629428?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=AutarMama56&wp_originator=IM6LL%2FYQ5gqVbxZHrtjZYrDZOXTSK9lXiv7dQqFAxPvrtOQObKvK4GdMw5QoCP13xPNUrs50j5Ryo%2Fi84Zanse5vBLXQQoll2EilMst%2BrhsQOLz%2FWlARJL2JVm4RRbzn

*Please subscribe, and like my YouTube channel*

https://youtu.be/9m2j2vaiKjw

Aslm ma abota biyan littafin Momin Haneef ce tana sanar daku littafin ta na ak'idar masarautar.

littafin nakud'ine idan kina buk'ata zaki iya fara biya tunkafin free page yak'are gamai son littafin ak'idar masarautar zai turo da kud'insa ta wannan account๐Ÿ‘‡

Nusaiba Rabi'u Union Bank 0087778987

Idan kuma katine zaku turo katin MTN ta wannan number๐Ÿ‘‡
07026368879

Bamuson vtu bazamu kar b'aba

Idan kinturo kud'in zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number07026368879

Normal group 300 only
Zakuna samun page d'aya (1 )arana

Special group 400๐Ÿ‘‡
Zakuna samun page biyu (2) arana duk Wanda kikaga yamiki sai kishi ga.

*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: ๐™ˆ๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐™‰ ๐™‰๐™๐™Ž๐˜ผ๐™„๐˜ฝ๐˜ผ,,๐™„๐™†๐™„๐™‡๐™„๐™ˆ๐˜ผ ๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ผ๐™ˆ(๐™ ๐™ฎ๐™–๐™ช๐™ฉ๐™– ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™ ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*๐™ˆ๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐™‰ ๐™‰๐™๐™Ž๐˜ผ๐™„๐˜ฝ๐˜ผ* tazo muku da littafin (๐™†'๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ฟ๐˜ผ๐™๐˜ผ ๐˜พ๐™€)

๐™„๐™†๐™„๐™‡๐™„๐™ˆ๐˜ผ ๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ผ๐™ˆ( ๐™†๐™ฎ๐™–๐™ช๐™ฉ๐™– ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™) tazo muku da littafin (๐™†'๐˜ผ๐™‰๐™’๐˜ผ๐™๐˜ผ)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

โœŒ๐ŸผFitattu biyu masu ban mamaki๐Ÿซ€Hakika babban goro sai magogin ฦ™arfe ๐Ÿ˜, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka๐Ÿซ, Fitattu biyu๐Ÿ‘ฏ๐Ÿฝโ€โ™€sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku ๐Ÿค“ sun shirya tsaf domin fadakar daku๐Ÿง  sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so๐Ÿ’‹๐Ÿ’ž, wohoho tabbas ๏ธsahun giwa๐Ÿ‘ฃ mai ษ“adda na raฦ™umi ๐Ÿช,Fitattu biyu๐Ÿ˜โœŒ๐Ÿผ masu tafiyar k'asaita, sheฦ™i, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka๐Ÿ˜˜๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ Fitattun ฦ˜arshen shekara๐Ÿ˜ salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta๐Ÿ˜ maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*โœ๐Ÿฝ Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* โœ๐Ÿฝ Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
Vip 700๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na Ashirin da daya*

"Zarah please ki d'aure kici abincin nan ko so kike idan mijinki ya tashi ya ganki a rame?

Kallon matar ACP tayi tana ji kamar ta wanke ta mari dan ta dameta.

Ajiyar zuciya matar ACP tayi tana ajiye plate din dake hannunta.

Lokacin Yusuf ya shigo gidan duk ya rame ya zama wani iri babban tashin hankalinsa yau 1 week din ya cika da yacewa Mama zasu dawo gashi daga Zayd har Farooq baby wanda ya tashi.

"Yawwa Yusuf kayi ma ta magana kullum bata cin wani abin kirki yanzu na taki ci"

Kafin yayi magana wayarsa ta fara ruri.

Dauka yayi zuciyarsa na bugawa ganin sunan Mama. "Muna shiryeยฒ na dawowa zan kiraki" Ya fada yana katse wayar dan bai san me zaice ba kuma.

"Amma Farooq b'oyewa mahaifiyarku ba dabara bace! Addu'arta ma wani abu ne sosai. Ina ganin ka fad'a ma ta gaskiya"

Cewar matar ACP tana kallonsa.

Shafa kansa yayi sannan ya ce "Hakane inaso na karbi discharge papers ma Kano nake so mu koma gobe ko jibi"

"Toh Allah ya dashi kafad'unsu" Da Amin ya amsa yana zama kusa da Zarah ya ce " Dan Allah Zarah kici abincin nan, Aunty tana asibiti ita kad'ai kinga said kinci abinci zaki samu energy din zama tare da ita" Hawayen da suka zubo ma ta ta goge tana tashi tsaye ta wuce d'aki ba tare da tace musu komai ba.

"Allah sarki, tausayi take bani, tayi kokari ma da bata suma ba irin wannan abu da kidarmarwa yake ga aurensu sabo ko sati beyi ba wannan abun ya faru"

Matar ACP ta fad'a cike da jimami. "Hakane, Allah ya basu lafiya"

Da Amin ta amsa sannan ta d'auki abincin ta nufi kitchen dashi.

Da yammacin ranar Yusuf ya nemi sallama dan yana so su koma Kano daga nan yana so ayi shiryeยฒ na fita dasu zuwa k'asar India domin kula da lafiyarsu.

Shi da ACP sun gama shirya komai zuwa gobe zasu koma Kano tare da marasa lafiyan.

Kashe wayarsa yayi gaba daga saboda jar Mama ta kirashi dan bashi da amsar da zai ba ta.

Washe_gari tun karfe 8 na safe suka shirya babu wanda Zarah takeyi wa magana har Aunty.

Bayan sun dawo kano Yusuf ya rasa courage din da zai kai Farooq gida. Zayd kuwa asbiti aka wuce dashi, Kabir ne ya kai Yusuf gida.

Mama, Ramlah, Ummie da kuma Sabir duk suna compound din gidan sabida ya sanar dasu dawowarsa.

Gadon da suka karbo daga asbitin Kabir ya fito dashi ya hada sannan suka fito da Farooq aka d'orashi a kai.

Da sauri Mama ta nufo wajen tana kallon Farooq kafin ta kalli Yusuf daya sunkuyar da kansa k'asa.

" Me haka? Mama ta fada tana bude zanin da aka rufe farooq zuwa kirji ga oxygen a hancinsa.

"Ina Farooq? Ta sake tambayarsa tana kallonsa.

"Mama na kawo shi ki ganshi yana bukatar a maidashi asibiti kafin a gama shiryeยฒ na fitar dashi zuwa k'asar waje"

Ummie kuwa kuka ta saki tana komawa cikin falo da gudu.

Mama kuwa hawaye ta fara tana kallon Farooq. Layin Ambulance Yusuf ya kira basu dad'e ba suka iso aka saka Farooq zuwa asibiti.

Sosai Mama ta shiga damuwa matuka, hankalinta yayi matukar tashi sosai amma ta fawalla wa Rabbi komai.

Yusuf be zauna ba ya tafi booking flight dinsu dan yana so visa ya fito da wuri.


Mama da Ummie ne suja tafi asibiti aka bar Ramlah a gidan.

Tun da suka iso asibitin take tare dashi hannunsa cikin nata sai kuka takeyi tana jin nauyin da zuciyarta tayi ma ta yana raguwa sosai.

Nurse ce ta shigo da kayan dressing, kallon Zarah tayi ta ce " Ya me jiki?

"Da sauki" Ta amsa tana goge fuskarta. Aikinta tayi Zarah na zaune har ta gama tayi masa allura sannan ta fita. Bata dad'e da fita ba Aunty ta shigo. Ajiye kayan hannunta tayi ta ce " Zainab tace zasu zo anjima dazu da je gida na kirata ashe sun kwana biyu da dawowa kano tace tana kirana baya zuwa"

Da toh kawai Zarah ta amsa dan bata son yawan magana.

"Zarah! Aunty ta kira sunanta tana dafata.

"Kiyi hakuri kinji shi dama bawa Allah yana jabartasa da abubuwa sosai duk son da kike yi wa Zayd be kai wanda nake yi masa ba, amma bansawa kaina wannan damuwar ba kinga yadda kika lalace kuwa? Ba hawaye ko damuwarki yake bukata ba adduarki kawai yake bukata Dan Allah ki daina wannan damuwar"

Share hawayenta tayi ta ce " Insha Allah"

"Yawwa ga abinci nan nayi miki kici kinji? "Toh" Zarah ta amsa tana kallon Zayd.

โ˜…

Sa'adah ce zaune ta mik'e kafafu duk a bushe baby rike a hannunta gefe kuma wata dattijuwa ce tana had'a ruwan wankan baby a robar wanka.

Ummie ce ta fito daga kitchen hannunta rike da plate na farfesun nama, a kusa da Sa'adah ta ajiye ta ce " Aunty gashi"

Karbar plate din Sa'adah tayi tana fadin " Inna kinsa yaji sosai kuwa a farfesun nan?

"Ban cika ba saboda kar ya dameki" Dattijuwar ta bata amsa tana d'aukar babyn dake jikin Sa'adah.

Tub'eta tayi ta saka a ruwan ta fara yi ma ta wanka.

"Aunty zan tati makaranta"
Cewar Ummie tana kallon Sa'adah.

"Uwar makaranta zakije shegia me kama da mayu, zan aika Sale ya ce musu bazaki zo ba, jibi kya je tunda gobe suna"

"Toh" Ummie ta amsa tana nufar hanyar d'akinta.

"Zonan" Sa'adah ta kirta.

Dawowa tayi tana kallonta ta ce " Gani"

"Jeki zubo naman kuma karkisa romo"

Washe baki Ummie tayi ta nufi kitchen tana jin dadi.

Murmushi Inna tayi ta ce " Ko kefa! Amma kiyita gallazawa yarinya bayan tana miki biyyyah"

Shuru Sa'adah tayi bata ce komai ba, Ummie kuwa na zubo namanta ta fita compound din gidan inda zata ga Sale.

Aikuwa yana zaune yana busa sigari. Tsaki tayi kadan kafin ta ce " kace Aunty bazata bani nama ba gashi ta bani, kuma va kya shayeยฒ"

Daga haka ta juya masa baya ta koma cikin gida. Tsaki yayi ya cigaba da zukar sigarinsa hankalin kwance.

B'angaren su Yusuf kuwa baby wani cigaba akan marasa lafiyar dan baby wani ya farka kuma yana yiwa zasu iya kai watanni ko shekara ma a wannan yanayin.

Kwanaki na ta shudewa haka ma sattika watan su biyu da dawowa daga Abuja komai ya kammala na fita kasar India, har wanda zasu samu Yusuf ya gama komai.

Da Zarah zasu tafi banda Aunty, sai Ummie dashi Yusuf d'in, duk da Mama taso zuwa amma Yusuf ya hanata dan yasan damuwa kawai zata kara sawa ranta.

Gobe ne tafiyar tasu, Ummie bata san da wasu zasu tafi ba dan sam Yusuf babu wanda ya fad'awa maganar Zayd.

Karfe bakwai saura na dare Yusuf ya shi go d'akin da aka kwantar da Zayd. Zainab ce kawai a d'aki hannunta cikin na yayanta.

Amsa sallamar sa tayi tana fad'in" Barka da zuwa"

"Yawwa, Ya me jiki? "Da sauki" Ta amsa tana kallon Zayd.

"Ina Zarah? Ya fad'a yana kallon d'akin.

" Sun tafi gida ita da Aunty amma anjima kadan zasu dawo"

"OK, ga passport dinta dana Zayd tomorrow by 7pm insha Allah"

Karba tayi tana fad'in " Ok"

Zama yayi kusa da Zayd yana kallon fuskarsa, lumshe idanunsa yayi kad'an a ransa ya ce " Allah ya

Please Login or Register in order to submit comment