Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

taso yin kuka amma ta daure, yana sakinta ta ce " Allah ya isa"

Matse ma ta baki yayi cike da mugunta ya ce " Mayya" Ya k'arashe maganar yana tureta.

Fad'uwa kasa tayi, hawayen da ta rik'e suka zubo ma ta, tsaki yayi ya fice kuka ta fashe dashi tana fadin Allah ya isanta da kyar ta iya wanke².



*INDIA*
*MUMBAI*
*ADITYAH HOSPITAL*

A hotel suka sauka, Farooq kuwa asibiti aka wuce dashi dan basu ma zo hotel din dashi ba.

Washe-garin ranar da suka zo k'asar sannan Zayd yaje asbiti, ita kuma Zarah da Ummie suna hotel.

Beji mamakin maganganun likita ba kuma hakan beyi wani affecting dinsa ba Yusuf ma yafishi shiga damuwa, magunguna ya rubuta musu sannan suka fito.

Da kan shi yake operating new wheelchair dinsa me tsada sosai dan tafiya yake kamar babur.

Bayan sun siyi maganin Zayd ya kalli Yusuf ya ce " Nagode Sir amma bana tunanin zamanmu a India zai canza wani abun, ko zuwa jibi ne nida Zarah zamu koma Nigeria"

"Shikenan Zayd, Allah ya baka lafiya" Da Amin Zayd ya amsa dan shi yanzu bai san ne zaicewa Zarah ba.

Yusuf ne ya sashi a mota sannan ya saka wheelchair machine dinsa shima ya shima ya fadawa taxi din inda zai kaisu.

Yusuf be dade ba ya koma asibit wajen Farooq, Ummie kuwa ganin Zayd ya dawo ya saka tayi wa Zarah sallama ta fito wajen hotel din dan bata jin zata iya zama a daki ita kadai.

Kusa dashi Zarah ta dawo tana rik'o hannunsa ta ce " Me likitan ya ce?

Murmushi yayi ma ta kadan yana shafa hannunta ya ce " Insha Allah zan samu sauki amma sai a hankali zuwa next tomorrow zamu koma gida"

"Shikenan Allah ya kaimu" Ta fada tana zame hannunta daga cikin nashi.

"Zarah" Ya kira cikin murya me sanyi.

Kallonsa tayi ba tare da ta amsa ba. "Meyasa bakya dariya?

Shuru tayi tana kallonsa, 'Ita ba yarinya bace tasan likita yace bazai k'ara tafiya ba shiyasa zasu koma gida amma ya b'oye ma ta"

Tafin hannunsa taji a kan fuskarta, da sauri ta kalleshi, fuskarsa d'auke da murmishi ya ce " Zarah kinsan hawayenki suna sa naji zafi a zuciyata ko? Shuru tayi bata ce komai ba.

Sosai tasaka yaji ba dad'i dan kuka ta fashe dashi sosai. Sai da tayi me isarta sannan ta rarrashi kanta duk yana kallonta.

"Zarah inaso ki sani ita rayuwa cike ta ke da jarrabawa kuma wannan jarrawaba ta ce ina fatan bazaki sagar min da gwiwa wajen cinyeta ba ko?

Tsgunnawa tayi a gabansa tana kallon cikin idanuwansa ta ce " Zayd dan Allah kar kace zaka rabu dani saboda wannan dalilin"

"Zarah! Kin taba ganin auren da yayi surviving a haka? Bazan iya sauke wasu nauyi nakindake kaina ba ko a addini kina da damar da zaki rabu dani, i can't move my legs Zarah! Ji nake kamar ba'a jikina suke ba! Bazan iya cutarki ba saboda san zuciyata"

Girgiza kai tayi tana fadin " Babbar cutar da zakayi min itace ka sakeni!

"Zarah zamanmu is impossible! Kina ganin zaki iya but baki san yawan shekarun da zan dauka araye ba sai dai ko inada gajeriyar rayuwa"

"With love impossible can become possible Zayd, please mu bar wanna maganar"

"Awwwwwn, so kina sona dama? Ya fada cikin son ya zolayeta.
"Stop joking" Ta fada tana tashi tsaye.

Rik'o hannunta yayi ya ce " Zarah" "Uhm" Ta fada tana kallonsa.

" Ina kaunarki" Murmushi tayi tana fadin " Ka huta bari na baka magungunan"

"Bana bukatar magani indai kina tare dani"
Ya sake fada yana murza ma ta hannu. Kwace hannunta tayi tana nufa toilet da sauri.

Kula tasha a toilet Lamar hawayenta zasu kare, yana jiyo sheshekarta sosai abun yake damunsa yanzu shi bazai ce ga damuwarta ba ta ce zata zauna dashi a haka but why? Kukan me take yi? What is the point of those tears of hers? Kodai bata son zama dashi amma bazata iya fada masa ba? Koma menene idan ya koma gida zaiyi magana da Aunty.

Sai da tayi wanka sannan ta fito sanye da towel tana d'an goge ruwan dake fuskarta. Idanu ya zuba ma ta kusan na minti daya kafin ya ce " Shine zakiyi wanka baki gayyaceni ba?

"Ai kayi kafin ku fita da Yusuf" "Wannan ai ban fita ba wanda zanyi dake nake so"

Sai a lokacin ta kalleshi tasan neman magana kawai yakeyi.

Girgiza kai tayi tana danyin murmushi, sosai yaji dadi sakin ranta da tayi.

Sai da tayi sallar azahar sannan ta kaishi bandaki ta taimaka masa ya kama ruwa sannan yayo alwala duka fito.



*NIGERIA*

8PM

Ummie ce kawai a falo tana aikin makaranta, Ilham dake rarrafe ce ta fito daga d'akin Sa'adah tana isowa inda Ummie take, Kallonta Ummie tayi ta ce " Wallahi idan kika yagan littafi sai na dakeki"

"Toh ko daketa kin daki wa? Kedai Ummie kin fiya mugunta" Cewar Saleh yana zama a kujera ya dauki Ilham dake botsarewa ya sauketa.

Sauketa yayi yana fad'in "Gaki ga Ummie ai"

Sa'adah ce ta fito daga uwar d'aka tana fadin " Kai Sakeh wai nikuwa kana zuwa makaranta?

Shafa kansa yayi kafin ya ce " C.O ne dani wallahi sunyi yawa na samu SO"

"Tab lallai ma, ai shikenan kai ka sani"

Ta shi tsaye yayi yana fad'in " Yau bazaku bani abinci ba?

Tsaki Sa'adah tayi tana kallonsa ta ce " Kaje Ummie zata kawo maka"

Bai ce komai ba ya wuce dakinsa.

Turo baki kad'an Ummie tayi tana kallon Sa'adah ta ce " Aunty ni bana son zuwa d'akinsa sai ya dinga taba ni"

"Tabaki? Ton ya tab'a me Ummie? Kinga bana son shashanci tashi ki kai masa abincinshi yana kula a dining ki dau plate da cokali"

Ba'a son ranta ta tashi tayi abinda Sa'adah ta ce ba.

Tana shiga dakin taga ba kowa, da sauri ta ajiye abincin tana juyowa zata fita da gudu taji ya cafkota.

K'ara taso sakar masa amma ya toshe bakinta yana fad'in " Ke dallah matsoraciya"

Sakar ma ta baki yayi yana rike da hannunta. "Ni ka sakeni" Ta fada tana kokarin kwace hannunta.

"Zan sakeki amma sai kinyi min alkhawarin zaki dinga zuwa kina tayani hirar dare"

"Bayan yi ba, kai ba muharramina bane kuma yasayyafin mu ya ce mu daina bari wad'anda ba muharraman mu ba suna tab'a mu"

"Ok" Ya fad'a yana sakar ma ta hannu. Hanyar kofa ta nufa yayi saurin rufewa yana kallonta.
"Wai me Ummie shekararki nawa?

"Ba abinda ya shafeka bane, ka bud'e min k'ofa"

Murmushi yayi kadan sannna ya bude ma ta kofar ta fita yana cixa baki.

Tana dawowa falon ta fara hade litattafanta tana fadin " Aunty menene jinin al'adah?

"Me? Cewar Sa'adah tana kallonta cike da mamaki.

Ko a jikinta ta ce " Nima jiya naji Yaya na cewa wai Ko jinin al'adah bata fara ba"

"OK a bincin siyarwane" Sa'adah ta fada tana hade ranta.

Ummie bata kara cewa komai ba ta nufi d'akinta.

*some days later*

Aunty na zaune kusa Zayd tana bashi abinci a baki suna 'yar hira. Zarah ce ta shigo tana yin sallama. Amsa sallamar sukayi dukanninsu idanuwansu a kanta.

Murmushi tayi kad'an kafin ta ajiye ledar shopping din dake hannunta ta ce " Ashe baki tafi ba ina ta sauri kar na zaunar dake"

"Aikuwa da yana gama cin abincin zan tafi sai gashi kin dawo" Cewar Aunty tana kallonta.

Kallonsa Zarah tayi, shima kallonta yaje yana taunar abinci.

"Ya jikin? Ta fada a d'an raunane. " Bana jin ciwo fa, but hawayenki sune kesawa naji banda lafiya"

"Tunda king dawo ungo nan karasa bashi abincin"

Aunty ta fad'a tana tashi. Karbar plate din Zayd yayi ya fara ci da kanshi. Har kofar gida Zarah ta raka Aunty sannan ta dawo.

Zama tayi a kujera tana sauke numfashi tare da dafe kanta.

"Ya dai? Ya fada yana ajiye plate din dan ya cinye abincin.

"Bakomai Kasai jikina ba dad'i ne bari na watsa ruwa" Daga haka ta tashi ta nufi d'aki tare da ledar da ta shigo da ita.

Shi ma biyota d'akin yayi, a zaune ya ganta bakin gado tana sauke nunfashi. "Baki da lafiya ne? Ya sake tambayarta.

"Ciwan kai ne karka damu bari na kwanta na d'anyi bacci"

Daga haka ta kwanta. Idanu ya zuba ma ta yana me jin tausayin kansa da kuma ita. Bude idanunta tayi dan tasan kallonta yake.

"Ko zaka kwanta? Girgiza ma ta kai yayi alamar aa. Bata ce komai ba ta rufe idanunta.

A haka rayuwar Zarah da Zayd take tafiya sosai yaje matukar tausaya ma ta, bata taba gajiyawa da kula dashi ba ko a fuska bata taba nunawa ga ciki daya bayyana a jikinta duk da cewa tana d'an laulayi hakan besa ta nuna gajiyawarta ba Aunty taso samo musu maid ko da aikacen gida ne ta dinga taya Zarah amma Zaran ta ce aa ta bari sai cikinta ya tsufa ba yanzu ba.

Watansu 7 da dawowa daga India kuma har yanzu Farooq be farfado ba Yusuf har ya dawo Mama da Ummie ne a chan, Zayd ma ya koma bakin aikinsa, sam rayuwar da sukeyi bata taba damun Zarah ba dan tanajin zata iya zana dashi a haka.....

*Hmm Zarah anya kuwa?*

*Mun dawo kenan ba tsayawa insha Allah said mun dire*

Autar Mama ce.
✨✨ *UMMIE* ✨✨

_Labari daya danganci soyayya da kuma ƙalubalan rayuwa_

*FREE BOOK*

*MALLAKAR*
*Autar Mama*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM*
(E.W.F)

*Follow me on Wattpad @Autarmama56*

I just published "Chapter 25" of my story "UMMIE". https://www.wattpad.com/1190587694?utm_source=android&utm_medium=com.fmwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=AutarMama56&wp_originator=b6cZFGtykH9A9mikll8Nf2RT%2FpAkzBZchtQYgGUj2MgWob%2Bnlpi5Yj6Asg9HoaxavMb1MG4mqkZCOt6WlLbYSz6rW0kWPu7U0eeL5m4pJF1sgYi%2Bu2JgCwdxqO1Iw2vt

*Idan zaki fara bi ki fara tun yanzu ba sai nayi nisa a dinga cewa daga page one ba, dan na wahala turawa lokacin da nake rubuta Ƙawaye*

*Comment da voting shi zai sa a dinga samun update da wuri*

*Whatsapp group pls banda maza, and idan kina group one kar ki shiga wannan duk abu daya ne*

https://chat.whatsapp.com/I1e40OT9rRwBgFU3xD0aYg

*Aslm inayiwa masoyana fatan alkairi, inamasu bibiyan littafin Momin haneef,tazomuku dasabon littafinta maisuna RA YUWAR SAFEENAT Labari maijike dad'umbun darasi yaudara cin'amana da kuma soyayya zai ilimantar daku kubiyoni acikin Labarin shi wannan littafin dakud'ine kiyi kokari kimallakeshi karkibari astaya baki labari bayida stada akan kud'i kalilan zakusamu 200 naira only kiyi magana tawannan number 07026368879*

*Ina kuma sanar daku zagwaguri zazzafan littafin mu maisuna kamar su d'aya kuyi kokari kunema akan kud'i kalilan 300 naira only👌*

*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: 𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼,,𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈(𝙠𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼* tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝘿𝘿𝘼𝙍𝘼 𝘾𝙀)

𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈( 𝙆𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝) tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝙉𝙒𝘼𝙏𝘼)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

✌🏼Fitattu biyu masu ban mamaki🫀Hakika babban goro sai magogin ƙarfe 😍, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka🐫, Fitattu biyu👯🏽‍♀sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku 🤓 sun shirya tsaf domin fadakar daku🧠 sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so💋💞, wohoho tabbas ️sahun giwa👣 mai ɓadda na raƙumi 🐪,Fitattu biyu😍✌🏼 masu tafiyar k'asaita, sheƙi, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka😘🏃🏽‍♀️ Fitattun Ƙarshen shekara😍 salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta😍 maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari🏃🏽‍♀️

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*✍🏽 Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* ✍🏽 Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400👌🏼
Vip 700👌🏼
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na ashirin da biyar*

Hawaye masu zafi ne ke zuba a idanunta lokacin da idanuwanta suka k'arasa karanta abinda ke jikin takardar.

Kalamar innalillahi wa inna ilaihi rajiun kawai take mai-maitawa zuciyarta na zafi da ciwo.

Da kyar ya iya tashi tsaye dan ji tayi cikin dake cikinta yayi ma ta nauyi sosai. A hankali ta fito falo bayan ta sanya hijabi dogo.

Kallon d'aya yayi ma ta ya d'auke kansa. A gabansa ta durkusa tana me tsiyayar hawaye masu zafi da k'una.

"Bansan wani laifi na aikata a gareka ba ya kai mijina! Bansan me nayi maka dana chanchanci wannan sakin ba inasonka kuma inason kasancewa da kai a kowani yanayi, meyasa zaka yanke wannan hukuncin?

Runtsa idanunsa yayi kadan kafin ya bud'esu a kanta ya ce " Zarah tashi ki tafi Dan Allah"

A hankali ta tashi ba tare da tace masa komai ba ta nufi hanyar fita. Ji yayi kamar ya tsayar da ita amma shedan na kara zugashi.

Da kyat Zarah ta iya kai kanta gida, Aunty na kwaba lalle zata saka a kafafunta taga Zarah ta shiho hawaye na sintiri a idanunta. Da sauri ta ajiye kwabin lallan ta nufo Zarah tana fad'in "me ya faru? Wani abun ya samu shi Zaydun ne?

A wajen Zarah ta sulale tana fashewa da kuka duk ta rud'a Aunty.

"S..sakina yayi Aunty! Zarah ta fada cikin jin ciwan kalmar. "Saki?! Aunty ta mai-maita cike da mamaki.

"Lallai Zayd! Ya rasa alokacin da zai sakeki sai yanzu daya fi bukatarki? Me ya faru ne?

Aunty ta tambayeta cike da mamaki. " Bansan me nayi masa ba Aunty kwana uku kenan ya daina dariya ya daina cin abinci na ya daina min magana sai ta zama dole ban san me nayi masa ba Dan Allah Aunty kice ya mayar dani d'akina"

Zarah ta karashe maganar tana rike hannun Aunty. "Shikenan Zarah ki daina kuka kinji tashi kuje ki kwanta sabida damuwa ba abu ne mai dadi a wajen ki ba ga ciki ya tsufa"

Da kyar ta mike ta hi bayan Aunty idanunta na tsiyayar hawaye.

Zayd bai zo gidan ba sai bayan isha'i sam beyi niyyar zuwa ba kiran da Aunty ta dameshi dashi shiysa yazo.

Zarah ya tarar a falo ta tsirawa waje daya ido sai yaga ma ta rame sosai. D'auke kansa yayi daga gareta.

Tana jin karar Wheelchair machine dinsa ta juyo da sauri. Aunty ce ta fito daga kitchen hannunta rike da kofi sai hayaki yake.

Kallo daya tayi wa Zaydta d'auke kanta sannan ta kalli Zarah ta ce " Ga kunu ki barshi ya huce sai kisha tun safe bazaki zauna ba komai a cikinki ba idan baki ci dan kanki ba kici dan abinda ke cikin ki kinji ko?

A hankali ta ce "Toh" karbar kofin tayi tana kokarin ajiyewa a hannun kujera ai kuwa ya baro a cinyarta.

"Zarah! Ya kira sunanta da karfi. Runtsa ido Zarah kawai tayi tana jin yadda zafin kunun yake ratsa ma ta jiki.

Yana kokarin d'auke kofin Aunty tasa hannu ta tsayar dashi, dauke kofin Aunty tayi tana cire dan kwalin kanta ta gogewa Zarah kunun dake jikinta tare da jero ma ta sannu, ita dai Zarah bata ce komai ba dan zafin da take ji a zuciyarta yafi ma na kunun lol.....


Kitchen Aunty ta nufa dan dauko abinda zata gyara wajen kasancewar kunun ya zuba har kasan tiles.

"Sannu" Zayd ya fada yana kallonta. Tashi Zarah tayi zuciyarta na zafi, ai kuwa ta subale ta fadi kasa wani irin azaba taji tun daga gadon bayanta zuwa tsakiyar kanta sosai babyn dake cikinta taji ya wani dunkule waje daya hakan yasa ta kara runtsa idanunta. Shima runtsa idanunsa yayi dan sosai yaji faduwarta kamar shine ya ya fad'a, Aunty ce ta fito da sauri tana nufota. Kokarin d'agata take amma ta kasa, A...aunty Zarah ta fada tana runtsa idanunta.

Wani wahallalen nishi ta saki tana jin azaba sosai. "Aunty na..ku nakuda" Zarah ta fad'a da kyar.

"Nakuda kuma? Ai cikin naki be kai wata 9 ba" Aunty ta fada tana tallafota. Gumi ne kawai yake kwaranyo ma ta ita tasan nakuda takeyi.

Ganin gaba daya yanayinta ya sauya yasa Aunty cire ma ta pant dinta tana fad'in indai nakudar ce zaki haihu insha Allah sannu, Kai kuma ka tsirawa mutane idanu bazaka kira driban yazo muje asibiti ba?

"Driver! Haba Auntie in kira driver yayi me? Bakiga halin da zarah take ciki ba?

Zayd ya fada yana wani hade rai. "Kai bana son sakarci kaji ko? Kafin Zayd yayi magana sai kukan Jariri sukaji ya karade gidan, da sauri Aunty ta duba aikuwa jariri ne namiji sai dai bashi da girma. Kallon Zarah tayi taga bata motsi ko kadan.

Hannu ta saka ta dauki jaririn dake kuka, Zayd kuwa idanu kawai ya tsurawa Zarah! Aunty ce ta kalleshi ta ce " Kira Zainab ai suna gari tazo ta duba ta tare da yaron tunda be kai haihuwa ba"

Wayarsa dake cikin aljihu ya zaro yana dubawa. Bugu uku yayi ta d'auka tana fad'in "Hello"

"Hi Zainab kizo gida Zarah ta haiuhu" Da ok ta amsa sannan ya katse wayar. Kallon babyn yayi kafin ya maida dubansa ga Zarah runtsa idanunsa yayi kadan.

Wayarsa ce ta dau kara dubawa yayi yaga private number yasan Shehu ne hakan yasa ya katse wayar yana mayar da ita aljihu.

Kamar an hankadota haka ta shigo falon, kallon su Aunty tayi sannna ta kalli Zarah dake kwance. Karasowa tayi tana fadin " Ai lokacin haihiwar beyi b"

"Eh zo ki duba ta da yaron"

Aunty ta fada tana kallonta. Ajiye jakarta tayi sannna ta bude ta dauko box dinta ta nufi inda Aunty take. Karbar yaron tayi sannnan tayi duk abinda ya ce leda aka samo aka saka mahaifar da ta biyo sbd binnewa. Kallon Aunty tayi ta ce " Aunty zaki iya wankeshi amma ya zamana komai a hankali sosai sbd bai da kwari"

Da toh Aunty ta amsa ta nufi dakinta.

Kallon Zayd tayi ta ce " Asibiti zamu tafi da Zarah dogon suma tayi"

"Zainab na saki Zarah! Zayd ya fada yana jin d'acin abun a zuciyarsa. "Saki kuma? Zainab ta fada cike da mamaki. Runtse idanunsa yayi kad'an yayi kafin ya bude ya ce " Eh"

"Me tayi maka? Cewar Zainab haryanzu mamaki be barta ba.

Kai ya girgiza alamar babu.

Cike da jin haushinsa ta ce " Ka kyauta wallahi banga macen da zata zauna da kai a wanna condition din ba idan ba Zarah ba! Wallahi Yaya ka kyauta kuma ta fita a iddarka tunda ta haihu"

Sake runtsa idanunsa yayi, Zainab kuwa tsaki tayi kadan tana tashi ta nufi daki bata dade ba ta dawo rike da bowl da tsumma. Gyara wa Zarah jiki tayi ta saka ma ta pad duk yana zaune yana kallonsu, doguwar rigar Aunty ta saka ma ta, sai data gyarata tsaf sannan Aunty ta fito rike da babyn a zani.

Mik'awa Zayd tayi ta ce " Ka shayar dashi ka ciyar dashi dan ubanka"

Da sauri ya kalli Aunty dan ya manta rabon da tayi masa wannan zagin. "Eh nace dan ubanka! Wanda baisan hallaci ba! Da ace Zarah tana da uwa Allah ne kadai yasan bakin cikin da zata kunsa amma kaine zaka kunshi bakin ciki ba Zarah ba'

"Haba Aunty ki daina masa baki mana, insha Allah nasan zarah zata koma gidansa tunda tana sonshi yanzu dai ya kira driver sai mu wuce asibiti"

*Sorry b yawa manage*

Autar mama ce
✨✨ *UMMIE* ✨✨

_Labari daya danganci soyayya da kuma ƙalubalan rayuwa_

*FREE BOOK*

*MALLAKAR*
*Autar Mama*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM*
(E.W.F)

*Follow me on Wattpad @Autarmama56*

I just published "Chapter 26" of my story "UMMIE". https://www.wattpad.com/1192106419?utm_source=android&utm_medium=com.fmwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=AutarMama56&wp_originator=krZ%2FqoiBjSP1xzZsLB3phZ07FEtaV8%2FCrjexQNJQ4FoEy%2Fk7ioEqPFb%2BMFpje5WeN9ePe0gRb7W5kchG%2BQ6%2FDKAzYrA%2B0NB06g2Jn2UDGhK4iAXCAmibD2JPXcMYNiOn

*Idan zaki fara bi ki fara tun yanzu ba sai nayi nisa a dinga cewa daga page one ba, dan na wahala turawa lokacin da nake rubuta Ƙawaye*

*Comment da voting shi zai sa a dinga samun update da wuri*

*Whatsapp group pls banda maza, and idan kina group one kar ki shiga wannan duk abu daya ne*

https://chat.whatsapp.com/I1e40OT9rRwBgFU3xD0aYg

*Aslm inayiwa masoyana fatan alkairi, inamasu bibiyan littafin Momin haneef,tazomuku dasabon littafinta maisuna RA YUWAR SAFEENAT Labari maijike dad'umbun darasi yaudara cin'amana da kuma soyayya zai ilimantar daku kubiyoni acikin Labarin shi wannan littafin dakud'ine kiyi kokari kimallakeshi karkibari astaya baki labari bayida stada akan kud'i kalilan zakusamu 200 naira only kiyi magana tawannan number 07026368879*

*Ina kuma sanar daku zagwaguri zazzafan littafin mu maisuna kamar su d'aya kuyi kokari kunema akan kud'i kalilan 300 naira only👌*

*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: 𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼,,𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈(𝙠𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼* tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝘿𝘿𝘼𝙍𝘼 𝘾𝙀)

𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈( 𝙆𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝) tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝙉𝙒𝘼𝙏𝘼)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

✌🏼Fitattu biyu masu ban mamaki🫀Hakika babban goro sai magogin ƙarfe 😍, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka🐫, Fitattu biyu👯🏽‍♀sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku 🤓 sun shirya tsaf domin fadakar daku🧠 sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so💋💞, wohoho tabbas ️sahun giwa👣 mai ɓadda na raƙumi 🐪,Fitattu biyu😍✌🏼 masu tafiyar k'asaita, sheƙi, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka😘🏃🏽‍♀️ Fitattun Ƙarshen shekara😍 salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta😍 maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari🏃🏽‍♀️

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*✍🏽 Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* ✍🏽 Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400👌🏼
Vip 700👌🏼
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na ashirin da shida*

Bayan sun isa asibiti an duba Zarah da baby baby wata major problem daga ita har jaririnta sai dai ba suna sannan ba yawan daukar yaron dan yana bukatar kulawa sosai.

Please Login or Register in order to submit comment