Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daga page one ba, dan na wahala turawa lokacin da nake rubuta ฦ˜awaye*

*Comment da voting shi zai sa a dinga samun update da wuri*

*Whatsapp group pls banda maza, and idan kina group one kar ki shiga wannan duk abu daya ne*

https://chat.whatsapp.com/I1e40OT9rRwBgFU3xD0aYg

*Aslm inayiwa masoyana fatan alkairi, inamasu bibiyan littafin Momin haneef,tazomuku dasabon littafinta maisuna RA YUWAR SAFEENAT Labari maijike dad'umbun darasi yaudara cin'amana da kuma soyayya zai ilimantar daku kubiyoni acikin Labarin shi wannan littafin dakud'ine kiyi kokari kimallakeshi karkibari astaya baki labari bayida stada akan kud'i kalilan zakusamu 200 naira only kiyi magana tawannan number 07026368879*

*Ina kuma sanar daku zagwaguri zazzafan littafin mu maisuna kamar su d'aya kuyi kokari kunema akan kud'i kalilan 300 naira only๐Ÿ‘Œ*

*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: ๐™ˆ๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐™‰ ๐™‰๐™๐™Ž๐˜ผ๐™„๐˜ฝ๐˜ผ,,๐™„๐™†๐™„๐™‡๐™„๐™ˆ๐˜ผ ๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ผ๐™ˆ(๐™ ๐™ฎ๐™–๐™ช๐™ฉ๐™– ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™ ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*๐™ˆ๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐™‰ ๐™‰๐™๐™Ž๐˜ผ๐™„๐˜ฝ๐˜ผ* tazo muku da littafin (๐™†'๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ฟ๐˜ผ๐™๐˜ผ ๐˜พ๐™€)

๐™„๐™†๐™„๐™‡๐™„๐™ˆ๐˜ผ ๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ผ๐™ˆ( ๐™†๐™ฎ๐™–๐™ช๐™ฉ๐™– ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™) tazo muku da littafin (๐™†'๐˜ผ๐™‰๐™’๐˜ผ๐™๐˜ผ)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

โœŒ๐ŸผFitattu biyu masu ban mamaki๐Ÿซ€Hakika babban goro sai magogin ฦ™arfe ๐Ÿ˜, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka๐Ÿซ, Fitattu biyu๐Ÿ‘ฏ๐Ÿฝโ€โ™€sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku ๐Ÿค“ sun shirya tsaf domin fadakar daku๐Ÿง  sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so๐Ÿ’‹๐Ÿ’ž, wohoho tabbas ๏ธsahun giwa๐Ÿ‘ฃ mai ษ“adda na raฦ™umi ๐Ÿช,Fitattu biyu๐Ÿ˜โœŒ๐Ÿผ masu tafiyar k'asaita, sheฦ™i, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka๐Ÿ˜˜๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ Fitattun ฦ˜arshen shekara๐Ÿ˜ salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta๐Ÿ˜ maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*โœ๐Ÿฝ Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* โœ๐Ÿฝ Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
Vip 700๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na talatin*

Yammacin ranar litinin Mama ta shirya tsaf ta nufi company dinsu.

Bayan ta isa, bata bi ta wajen Yusuf ta ta wuce cabin din Zayd. A zaune ta ganshi a kan kujera yana operating system sosai cabin din ya dau sanyin AC ga kuma khamshi.

Knocking din ko far tayi hade da sallama.

D'agowa yayi yana kallonta, da sauri ya saki murmushi yana fad'in " Sannu da zuwa Hajiya! Sir baya office ne?

K'arasa shigowa tayi tana murmushi ta ce " Ba wajen Yusuf nazo ba wajenka nazo zamuyi magana"

"Toh Hajiya bismillah" Ya fada yana murmushi, zama tayi sannan suka kara gaiwasa. Shi dai hankalinsa be kwanta da zuwanta ba dan hakan be taba faruwa ba.

"Yawwa Zayd, inaso ka yi min wata alfarma kaji ko? Inaso kuma ya zamana iyakar mu biyu bana so Yusuf ko Farooq su san da maganar"

D'agowar da Zayd zeyi yaga Yusuf a bayansa, hannu Yusuf ya daga masa alamar kar yayi magana ya dakata.

"Inaso ka fad'i duk amount na kudin da kake so zan baka ne idan ma 50% share na company nan kake so zan baka in har zaka biya min bukatata"

Sosai kirjin Zayd ya buga yana tunanin wace iriyar bukatace wannan?

Murmushi tayi ta ce " Karka damu ba wani abu bane, inaso ka saki matarka Zarah!"

Da sauri ya kalleta sai kuma yayi murmushi kadan dan ya gano bakin zaren wato ya saketa ta aura danta ita ga me da? Saboda shi daga sama ya fado.

"Zan baka lokaci ka yanke hukunci ga kati na idan ka yanke ka kirani"
Ta karashe maganar tana ajiye masa katinta.

Juyowar da zatayi taga Yusuf, sosai taji wani dum ganin irin kallon da yake ma ta, murmushi ya saki yana fad'in "Ashe munyi babbar bakuwa"

"Ugo nan" Ta fada tana masa dakuwa. "Bari na saka Kabir ya kaiki gida" Ya fada yana karbar jakar hannunta. Karbar jakarta tayi ta ce " Da mota nazo"

Daga haka ta fice. Ajiyar zuciya yayi ya kalli Zayd ya ce " Meyasa ka saki Zarah?

Da sauri Zayd ya kalleshi ya ce " Saki kuma?

"Eh! I heard your conversation earlier, ban taba tunanin zaka saki Zarah ba! Me tayi maka haka? Baka san cewa zaman aure hakuri ake yi ba? Ai kasan dai yadda nake zama da Ramlah! Ka sani kuma ko sau daya ban taba tunanin sakinta ba, nasan cewa Zarah tana da hankali biyayya da kuma kirki me ya faru ne haka?

Runtsa ido kadan Zayd yayi kafin ya ce " Sharrin shedan ne kawai ban tsaya yin tunani ba na yanke hukunci amma insha Allah zata yarda ta koma"

" Shikenan kuma ina so ko sau daya karka kira mahaifiyata ka rabu da ita da Farooq din kuma ina baka hakuri on behalf of her"

Murmushi Zayd yayi ya ce " Bakomai, yau da wuri zan tafi gida kafin sallar magariba"

"Shikenan Oga Zayd! Yusuf ya fada cikin zolaya. Murmushi kawai Zayd yayi shi kuma Yusuf ya fita.


โ˜…โ˜…

*A week later*

Ummie ce take sakkowa daga stairs hannunta rike da kit karama, Yusuf dake zaune a falo yana aiki ta kallah ta ce " Yaya dan Allah zaka kaini gida?

Kallonsa yayi cike da mamaki kafin ya ce " Gida kuma? Kinsan ai su Baffah sun je kauye ko? Ke da zaki zauna idan kinje gidan?

Hawayenta da take rikewa suka kufce ma ta, Farooq ne ya fara sakkowa yana ma ta kallon kashi kafin ya fice daga falon be ce wa kowa uffan ba.

Tasowa Yusuf yayi yana kallonta ya ce " Me ya faru?

"Yace wai idan danshi nake zama a gidan nan toh naje ya sakeni saki uku"

Ta karashe maganar tana fashewa da kuka. "Saki uku? Yuduf ya maimata. Da sauri ya bi bayan Farooq, a zaune ya gashi a kujera yana shan iska ya lumshe idanunsa tare da crossing legs dinsa.

"Farooq! Wani irin iskanci ne wannan? Dan ubanka waye sa'anka da za'a fad'a ma ka magana ka kiji? "Please Yusu... Be karashe maganar ba Yusuf ya d'aukeshi da mari me zafi sosai.

Cikin tsananin b'acin rai ya ce " Duk laifin Mama ne! Itace take b'ata ka wallahi an fada maka aure wasa ne? Me tayi maka da zaka saketa? Ita wadda kake haukan a kanta tana chan tana living happy life day mijinta kai kana nan kana gasawa yar mutane aya a hannu? Ka maida yarinya karamar bazawara?

"Nifa ban mayar da ita bazawara ba ka fi kowa sanin ban taba kusantarta ba! "Zaka rufe min baki ko sai na taka kanka a nan wajen? Zuwa zakayi masallataiยฒ kana fad'in baka taba mu'amalar aure sa ita ba? Ko zaki bi mutanen da suka zo daurin aurenku ka fada musu haka? Duniya kallon bazawara za'ayi ma ta! Yarinya karama 18yrs kawai! Just imagine da kana da k'anwa wani yayi ma ta haka ya zaka ji? Itama fa kanwar wata ce! Kasani sarai wanna abin da kayi zai iya lalata zumumcin Aunty karama da Mama ko? Meyasa baka tunani kafin kayi abu? Wani irin mahaukacin so kakeyi wa Zarah da kake kasa fahimtar abinda nakeson fahimtar dakai? Answer me!? Yusuf ya fad'a da karfi yana kallonsa.

Shigowar motar Mama ya saka Farooq yin shuru. Ummie kuwa tana kallonsu gaba daya zuciyarta babu dad'i.

Ko parking be bari ta gama ba ya bud'e murfin motar idanunsa sunyi ja saboda tsananin b'acin rai, Ramlah na balcony tana hangosu sai dariya takeyi.

"Me ya fara je Yusuf? Cewar Mama tana kallonsa. "Tambayeshi! Ya fada yana nuna Farooq. Karasawa tayi inda Farooq yake ta kalleshi ta ce " Farooq lafiya? Rungume Mamansa yayi yana jin wani d'aci da zugi a zuciyarsa! Babu wanda yake iya fahimtarsa sai ita, shi kadai yasan me yake ji a kan Zarah! Shi kadan yasan yadda yakeji idan ya kasance yana tunanin wani lokacin ji yake kamar zeyi hauka amma instead brother dinsa ya zauna ya fahimceshi amma ya rufeshi da fad'a harda mari! Meyasa bazai fahimci so babban cuta bane! Bashi ya dorawa kansa soyayyar Zarah ba haka ma bashi da ikon cireta a zuciyarsa.

"Tashi muje ciki" Mama ta fada tana riko hannunsa.

Kallon Ummie, Yusuf yayi ya karbi jakar hannunta ya ce " Zo mu je ciki"

Ba musu ta bi bayanshi. A falo suka tarar da Farooq da kuma Mama. Numfashi me karfi Farooq yake son ja amma yaji kirjinsa ya rike sosai, kallonsa Mama tayi ta ce "Ya dai?

Kasa magana yayi kusan na minti uku kafin yaji kirjinsa ya dawo daiยฒ.

"Dama bazaiyi magana ba! Mama ke kika saka masa false hope a ransa, yadda fa yake son Zarah haka Zayd yake sonta ta yaya zaki ce ya saketa ki aurawa Farooq?

"Oh ya fada maka kenan?

"Be fad'a min ba saboda ranar naji abinda kuka ce ai! Ni na hana ya kiraki na karbi Card din ma da kika bashi! Yanzu kin saka masa false hope kuma gashi ya saki Ummie har uku! Me zaki cewa Aunty k'arama? Kinsan yadda take da zafin rai ko? Wannan al'amarin zai iya damaging din relationship dinku na har abada! Yanzu ma ki cigaba da rarrashinsa, ai shi ba yaro bane! Sa'anninsa har da me d'a 10yrs! Ace mutun yana 33yrs be san ya kamata ba? Toh sai yaushe zai sani? An aura masa yarinya baya sauke duk wani hakki nata daya rataya a wuyansa kuma itama baya bari ta sauke? Wani irin kutun ne kai?

Shuru falon ya d'auka, cikin rashin jin dadin lamarin Mama ta ce " Ya isa haka, ke Ummie tafi d'aki kuma ko a waya banaso ki sanar da ummantaki kinji ko?

Da toh Ummie ta amsa sannan ta wuce sama. Shima Yusuf upstairs din ya tafi ransa duk a jagule.

"Haba Farooq! Meyasa zama yanke wannan d'anyen hukuncin? Me tayi ma ka?
Bai ce da mama komai ba ya tashi ya fice daga falon.

"Farooq! Ina zakaje da magaribar nan?! Mama ta fada da karfi amma be dawo ba.

Tana jinshi ya fice a mota Allah y kiyaye hanya kawai ta ce tana girgiza kai.


โ˜…

" Zarah da kin bari sai gobe ko, ko kuma ki bari Zaydun ya dawo"

"A'a Aunty babu kaya dayawa na Khaleel kinsa set dinsa ma mai na bawa Ummie ta tafi dashi, kuma nima zanyo wasu siyayyan"

"Shikenan, dreban yazo ne? "Eh yana waje bari na dauko ATM card dinshi cash din hannuna ba yawa kar ya ki isa, ko akwai abinda za'a siyo miki?

Murmushi kawai Aunty tayi tana girgiza kai alamar a'a.

Dakin Zayd ta shiga bata dade ba ta fito tana rataye jakarta. "Karki dad'e saboda kinsa khaleel zai fara kuka dan nasan baki tsaya kin bashi nono isasshe ba!

Zarah na murmushi ta amsa sannan ta fita.

Bayan sun isa inda zasu je ta cewa Driver ya tafi dauko Zayd in yaso sai su biyo su dauketa dan zatayi siyayya da dan yawa.

Zayd na shirin tahowa gida yaji shigowar message har sau uku, ya dauka kamfanin layi ne amma wani massage din ya kara shigowa dubawa yayi, Message din farko na kamfanin layi ne.

Na biyu kuma debit ne na 100k daiยฒ. Zaro ido yayi cike da mamaki. Toh shi dai yasan beyi transfer ba amma ya akayi aka ciri 100k a account dinsa?

Kiran Zarah ne ya shigo bugu uku ya dauka yana fad'in " Me kikayi da 100k?

"Mistake me fa 10k za'a cira aka ciri 100k but yanzu zan taho da 90k gida sunce baza sumin tranfer ba sai dai cash"

"OK shikenan amma ina kikaje? Ya fada dan yana dan jiyo hayaniya.

"Ina store na siyo wa khaleel abubuwan amfaninsa"

"OK, ki taho min da perfume dina idan kin samu irinsa" Bata ce dashi komai ba ta katse wayar a ranta tana fad'in " San kudi!

Ni kuwa nace nema ai da wahala.

Bayan ta gama siyayya ta fito tana nufar bakin titi dan Zayd ya kirata sun kusa isowa.

Tun daga nesa ya hangota ko cikin daruruwan mata yaga Zarah sai ya ganeta. A gabanta yayi parking matsawa tayi dan sam bata gsne me motar ba. Fitowa yayi bayan ya gyara parking dinsa. Gabanta ya iso yana crossing legs tare da rumgune hannayenta ya ce " Zarah! Kallonsa tayi da sauri dan the voice sounds so familiar.

"Farooq!?.........

*manage*

*My contact 08142904255*

Autar Mama ce


[3/16, 4:47 PM] Brotherโค: โœจโœจ *UMMIE* โœจโœจ

_Labari daya danganci soyayya da kuma ฦ™alubalan rayuwa_

*FREE BOOK*

*MALLAKAR*
*Autar Mama*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM*
(E.W.F)

*Follow me on Wattpad @Autarmama56*

I just published "Chapter 31" of my story "UMMIE". https://www.wattpad.com/1196297324?utm_source=android&utm_medium=com.fmwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=AutarMama56&wp_originator=0ZGlKLp%2BBGyw2DrMSDnlqfFa1C%2B2rzOvF9059w82WPVnXY3dKoSIF8o5qlQ4i517%2BsseC3oGry0J6u9Zk5XrYQpPUo%2FM%2F76RzGCmam4bMN5bhKTNZv1QRjz%2FR3ah8Vz%2F

*Idan zaki fara bi ki fara tun yanzu ba sai nayi nisa a dinga cewa daga page one ba, dan na wahala turawa lokacin da nake rubuta ฦ˜awaye*

*Comment da voting shi zai sa a dinga samun update da wuri*

*Whatsapp group pls banda maza, and idan kina group one kar ki shiga wannan duk abu daya ne*

https://chat.whatsapp.com/I1e40OT9rRwBgFU3xD0aYg

*Aslm inayiwa masoyana fatan alkairi, inamasu bibiyan littafin Momin haneef,tazomuku dasabon littafinta maisuna RA YUWAR SAFEENAT Labari maijike dad'umbun darasi yaudara cin'amana da kuma soyayya zai ilimantar daku kubiyoni acikin Labarin shi wannan littafin dakud'ine kiyi kokari kimallakeshi karkibari astaya baki labari bayida stada akan kud'i kalilan zakusamu 200 naira only kiyi magana tawannan number 07026368879*

*Ina kuma sanar daku zagwaguri zazzafan littafin mu maisuna kamar su d'aya kuyi kokari kunema akan kud'i kalilan 300 naira only๐Ÿ‘Œ*

*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: ๐™ˆ๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐™‰ ๐™‰๐™๐™Ž๐˜ผ๐™„๐˜ฝ๐˜ผ,,๐™„๐™†๐™„๐™‡๐™„๐™ˆ๐˜ผ ๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ผ๐™ˆ(๐™ ๐™ฎ๐™–๐™ช๐™ฉ๐™– ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™ ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*๐™ˆ๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐™‰ ๐™‰๐™๐™Ž๐˜ผ๐™„๐˜ฝ๐˜ผ* tazo muku da littafin (๐™†'๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ฟ๐˜ผ๐™๐˜ผ ๐˜พ๐™€)

๐™„๐™†๐™„๐™‡๐™„๐™ˆ๐˜ผ ๐˜ผ๐˜ฟ๐˜ผ๐™ˆ( ๐™†๐™ฎ๐™–๐™ช๐™ฉ๐™– ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™) tazo muku da littafin (๐™†'๐˜ผ๐™‰๐™’๐˜ผ๐™๐˜ผ)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

โœŒ๐ŸผFitattu biyu masu ban mamaki๐Ÿซ€Hakika babban goro sai magogin ฦ™arfe ๐Ÿ˜, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka๐Ÿซ, Fitattu biyu๐Ÿ‘ฏ๐Ÿฝโ€โ™€sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku ๐Ÿค“ sun shirya tsaf domin fadakar daku๐Ÿง  sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so๐Ÿ’‹๐Ÿ’ž, wohoho tabbas ๏ธsahun giwa๐Ÿ‘ฃ mai ษ“adda na raฦ™umi ๐Ÿช,Fitattu biyu๐Ÿ˜โœŒ๐Ÿผ masu tafiyar k'asaita, sheฦ™i, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka๐Ÿ˜˜๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ Fitattun ฦ˜arshen shekara๐Ÿ˜ salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta๐Ÿ˜ maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*โœ๐Ÿฝ Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* โœ๐Ÿฝ Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
Vip 700๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na talatin da d'aya*

Shima cikin mamaki yake kallonta, kamar yadda itama takeyi. Nunfashi ya sauke kafin ya kai ga yin maganar yaga an dallaro musu fitila. Kare idanunsa yayi kadan yana kallon motar.

Driver din Zayd need ya fito yana kallon Zarah ya ce " Madam mu tafi"

"Sai anjima" Ta fada tana wuce Farooq. Yana kallo ta shiga mota ko kalma daya be iya cewa da ita ba.

"Wai duk wannan kayan a 10k? ya fad'a yana kallonta. Ba tare da ta kalleshi ba ta ce " Oho"

"Oho? Nid'in Zarah? Banza ta masa tana juyar da kanta ta fara kallon titi. " Waye na gani kuna magana?

"Farooq! Ta fad'a a takaice. "Farooq kuma? Me yake ce miki? Sai a lokacin ta kalleshi ta ce " Shikenan bazamu iya gaisawa ba?

Bai ce komai ba ya fara jinjina kai. Har suka isa gida babu wanda ya kara magana a cikinsu.

*WASHE_GARI*

Tun asuba Ummie ta fito daga gidan dan ko a kafa ne yau sai ta tafi gida.

Tana tsaye a kofar gidan taji alamun za'a bude da sauri ta buya jikin bishiya tana kallon me budewar, gate man ne. Tsaki tayi kadan ta fara tafiya a hankali...

Sai da gari ya fara wayewa sannan ta samu napep.

Tun wayewar gari Mama take nemanta tsoran daya kar ace yarinyar nan gida ta tafi. Yusuf da ke cin abinci a dining ta kalla ta ce " Yarinyar nan bata gidan nan"

"Wai Ummie? "Eh! Kafin Yusuf ya karayin wata maganar wayar Mama dake kan kujera ta fara ruri.

K'arasawa tayi, ganin sunan Aunty karama ya saka ta jalli Yusuf ta ce " Ummie gida ta tafi"

Shuru yayi cike da mamakin yaushe ta tafi toh? Yanzu just 7:15am.

Har kiran ya katse Mama bata iya dauka ba, tasowa Yusuf yayi ya karbi wayar yana kokarin kiranta wani kiran ya sake shigowa. Dauka yayi yana karawa a kunne. Cikin masifa da zafin rai Aunty karama ke magana.

"Ai bansan haka Farooq yake ba! Shekara guda? Wannan kinyi adalci kenan Addah? Da kinsan bazaki iya bashi umarni ya bi ba meyasa kika yarda da auren nan? Kin cutar da yarinya aure shekara guda fisabilillahi! Addah banji dadi dadi ba sam, wannan cin mutuncin yarinya ne wallahi kuma be barta haka ba ya saketa saki daddai har uku, Allah nayi dana sanin auren nan, nayi dana sanin had'in nan! Banda b'acin rai baby abinda ya janyo min, har mahaifinta ma gashina shi da baya fushi! Yau kham yayi, yarinya k'arama kamar Ummie? Amma shikenan ni bazan ce miki komai ba tunda dama ka haifi d'a baka haifi halinsa ba amma Farooq zai gani shima"

Daga haka ta katse wayar. Dogon nunfashi Yusuf ya ja yana sauke wayar ya ce " Khairan insha Allah! Farooq dan kyautawa be kyauta ba amma baki bashi zai sa ya gyara ba said addu'a"

Zama Mama tayi a kujera tana dafe kanta ita tasan fushin kanwarta tun suna yara ita tasan mugun bakinta shiyasa tun farko bata so zancen ya kaiga kunnenta ba saboda bata son abun nan ya baya zumuncin su, gashi me faruwa ta faru"

A kusa da ita Yusuf ya zauna yana dafa kafad'arta ya ce " insha Allah komai zaizo mana da sauki kinji? Fushi Aunty karama takeyi zata sakko kuma insha Allah soon komai zai wuce na miki alkhawari"


Sakkowa Farooq yayi yana kallonsu ganin yadda suke cikin damuwa, tab'a baki yayi kafin ya ce " Lafiya dai?

Wani banzan kallo Yusuf yayi masa hakan yasa ya wuce zuwa kitchen ba tare da yace dasu komai ba.

Sabir ne ya sakko cikin shirin makaranta yana fad'in " Yau ina jin Mommy tana fadawa Aunty Ummie wai ta gudu da asuba, Mommy ta hanani kudin break shiyasa nima naki keeping secret dinta"

Cike da mamaki Mama da Yusuf suke kallonsa,Ramlah dake sakkowa kuwa k'amewa tayi kamar an saka ma ta pause.

"Ramalah? Mama ta fad'a tana kallonsa. Shuru Sabir yayi yana gyara jakarsa dan yasha jinin jikinsa ganin reaction din mamansa.

Cikin tsananin fushi Yusuf ya tashi zai nufeta, Farooq ne ya karso inda yake yasha gabansa yana fad'in "Me zakayi ma ta? Me tayi maka? Ita Ummien me amfani zamanta anan? Inace saboda na aureta ya sa take zama a nan?

"Farooq! Yusuf ya kira shi da karfi zuciyarsa na tafasa. "Hit me! Dama ka saba ai, bazanji komai ba ka dena iya yadda zaka iya" "Yusuf ya isa haka! Mama ta fada tana kallonsa. Kallon Sabir yayi yana fad'in " Wuce ka tafi kar ka makara"

"Kudin break" Ya fad'a a tsorace. Dari biyar Yusuf ya bashi tare da jaddada masa dari biyu kawai zai kashe.

โ˜…

Zarah na yi wa Khaleel wanka, Zayd ya fito daga d'aki cikin shirt da 3quater sai khamshi yake, Aunty ce ta biyo bayansa tana fad'in " Nifa na gaji! Kaje kayi aure"

Ya sani sarai magana kawai take nema. "Ai kuwa dai! Kema kina ji da jikin tsufa ana kuma dora miki wata wahalar, mutum yana zaman zamansa da matarsa wani idiot yazo yayi fooling dinsa and ya yarda saboda an samu two silly men"

"What! Ni dinne silly? Zayd ya fada yana kallonta! Dauke yaronta tayi daga cikin baho tana nanndeshi a towel ta rungume kafin ta ce " Of course yes! Idan ba haka ba meyasa bakayi bincike ba! Or kana so na fad'awa Aunty?

"Fad'a min" Cewar Aunty tana kallonsu. "Ba wani abu bane fa kinsa halinta tayi ta yin abu kamar yar 15.

Girgiza kai Aunty tayi tana daukar ruwan da akayi wa Khaleel wanka ta fita dashi.

"Zarah please! Ki tausayawa Aunty mana kinsan ta tsufa ta kula dani ina jariri kuma ta kula dani yanzu? Pls Zarah saboda Khaleel ma Dan Allah kiyi hakuri a maida aurenmu please"

"Banda niyya ni yanzu! Sai lokacin da nayi niyya" Ta fada tana shirya yaronta dake ta wasanninsa. "Haba Zarah! Please jan ajin ya isa haka! Ke sheda ce kinsan irin kaunar da nake miki!

Sai a lokacin ta kalleshi tayi murmushi kadan ta ce " Kauna? Hmm ok!

Shuru yayi yana kallonta yasan a yanzu kham bata da niyyar komawa amma Shehu ya cuceshi, addu'a kawai yake yi ya kara samun sauki for now ma babu wanda yasa ya fara takawa a hankali ya bar sirrin ne one day zeyi surprising dinsu bayan ya dawo daga cin uban Shehu Insha Allah"

Ajiyar zuciya ya sauke yana matsowa inda take ta kalli Khaleel ya ce " Kina bashi abincin yadda ya kamata kuwa?

"Tunda bana bashi kai ai sai ka bashi" Ta fada tana doka masa harara. Lumshe idanunsa yayi yana dafe saitin zuciyarsa tare da yin murmushi ya ce " Wannan kallonya narkarmin da zuciya dan sake mana"

Cikin takaici ta tashi tana barinsa a wajen, a kallo kawai ya bita yana murmushi.


โ˜…

Ummie na wankeยฒ a kitchen Sa'adah ta shigo tasha ado cikin atamfa tayi kyau sai dai

Please Login or Register in order to submit comment